Showing 105001 words to 108000 words out of 155577 words

Chapter 36 - BUDURWAR MIJINA BOOK COMPLETE BY Sadnaf.doc

Sadnaf   

07 Nov 2025

2785

motsa ba ban Kuma bud'e idona ba naji ya shafo fuskata na Kuma ji huccin numfashinsa a fuskata daya tilasta min bud'e idona fuskarsa dab da tawa ya kura min Ido

"Sannu Lubna sannu da k'ok'ari"

"Mai haka dan Allah ka ja da baya"

Ya sakar min murmushi ya ja da baya tare da zama sosai ya kawo hannu zai karbi jaririn daga hannuna ban mik'a Masa jaririn ba na cigaba da shayar dashi,Ina Jin idonsa a kaina Kamar ya hadiyeni,sai wani mutsu mutsu yake sai da na tabbatar da ya koshi na cire abincin daga bakinsa na mayar.
Ya kawo hannunsa ya d'auke shi daga cinyata na maida idona na rufe dan bama nasan ya samu fuska balle ya dade a d'akin

"Lubna dani yake kama wlh sannu da k'ok'ari"

Bance masa komai ba ya cigaba da surutun sa shi kadai ganin ba tanka sa zanyi ba ya ajiye jaririn akan gado na d'auka tafiya zaiyi sai gani nayi ya tsugunna akan gwiwarsa ya kawo hannunsa zai rike min hannu na janye tare da zuba Masa wani mugun kallo

"Lubna dan Allah ki yafemin ki koma dakinki mu Gina sabuwar rayuwa wlh na rabu da Hadeeza"

"Mahfuz daka rabu da Hadeeza da Kar ka rabu da ita wanan matsalar ka ce duk abinan da kakeyi kayi shi a baya hakan bai hanaka ka koma mata ba, a yanzu da na haihu ka rubuta min sakina asiri a rufe ba Wanda yaji,dama ace idan kana ba daidai din akwai ma mai iya maka fadane da sauki toh babu mai maka fadan ma goyon bayanka take akan abinda kakeyi,ta Kuma tsaneni bata sona a wane dalili zan dawo gareka,da ace ma itama ta taka kafarta tazo gidanan ta nuna Bata ji dadin abinda kayi ba toh sai nace akwai mai maka fada,ita goyon bayanka ma take yi ka ringa duk abinda ranka keso tunda muka rabu da kai ko sau daya bata tab'a kira taji lafiyar jikarta ba Hadeeza dai take so bani ba akan me zaka nace na koma maka mahfuz na gama auren ka kaje ka auri wacce mahaifiyarka keso"

Na kwanta na juya masa baya ya cigaba da magiya Yana Ammi tana yawan cewa a gaisheni,karyarsa na riga da nasani ban Kara bi ta kansa ba ya karaci magiyarsa ya gaji ya mik'e yana bari yaje ya dawo mai zai tahomin dashi mai nake bukata,ko motsawa banyi ba hakane ????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? yasa ya fice daga d'akin naja siririn tsaki dan bana Jin komai akan Mahfuz har a raina so nake mu rabu, bana Jin kaunarsa a raina ya ficemin a rai sosai idan har sai Na koma naci galaba akan Hadeeza bazan koma ba dan mahfuz bai cancanci ma na koma Masa ba,duk Wanda ya riga da ya bude Ido da zina idan ba karfin Addu'a da Kai zuciya nesa ba da wuya ya iya dainawa mahfuz Ina komawa ko ba Hadeeza ba sai yayi Neman matan.


Wajen karfe goma sai ga mmn Iman itama tana tura ciki sai murna take tana zubawa jariri kiss a fuska sai a bakinta ma nakejin Wai sunan Mahaifinmu aka sa mishi zaa na kiransa daddy mummy ce ta fada mata.

Naji dadin zuwan ta sosai dan indai mmn Iman tazo sai naji kamar banida wani matsala rabin damuwata ya ragu,a cikin hirarmu nake bata labarin yanda mukayi da Hadeeza da irin nacin da mahfuz keyi min da Kuma maganar da mu kayi da mummy.

Sai da ta gama saurarana ta sauke ajiyar zuciya tana "kafin na shigo daki munyi magana da Mummy lubna dama kiji shawarar mummy ki komawa Mahfuz dan kuka rabu din baki san dawa zaki hadu ba,kila Wanda yafi mahfuz mumunan Hali,ko Mai Mata da matarsa ke bin bokaye ko mai duka,yanzu yaranki biyu kila da gasken mahfuz ya shiryu kawata ki bashi dama na karshe a hankali yanda Kika yafe mishi a wancan karon haka zakiji kin manta"


Haka mmn Iman ta cigaba da tsarani har a zuciyata banji zan koma ba kawai ce mata nayi ta tayani da Addu'a.

Bata bar gidanmu ba sai da yamma.

Tana tafiya sai ga matan Yayyen mahfuz nan sunzo har da shemau kowace da kayan barka suma basu bar gidan ba sai da sukayi ta magiyar na koma,da gangan na tambayesu Ammi akan ko bataji labarin na haihu bane?sukace wai tace a gaisheni tana nan tafe.

Na jisu ne kawai amma nasan bazata tab'a cewa a gaisheni ba bansan mai na Mata da ta tsaneni haka ba har kiyayar da take gwada min ya Kara samin tsanar auren mahfuz.
Bayan sallah Isha mahfuz ya kara dawowa Kamar dazun dai shi kadai ya ringa surutansa har ya gaji ya tafi.

Mahfuz Kamar haihuwa fari haka ya zage ya bude bakin Aljihu duk da bai samu sakin fuska a wajena ba Kaya kala biyar ya dinko min daddy ma ya sha kaya,mummy ma baa barta a baya ba ta saki kudi sosai a wanan haihuwar da nayi bansani ba ko dan mahfuz ya saka sunan babanmu ne bata kara yimin maganar na koma ba ana saura kwana biyu suna da yamma Muna zaune zainab na cire min lallen kafata muka ji sallamar Ammi abin ya matukar daure min kai har ta shigo palon shemau biye da ita a baya da ledarta a hannu ban iya d'auke kaina akan fuskar Ammi da fuskarta kadaran kadahan har ta samu waje ta zauna.

Da mummy suka fara gaisawa kafin ta juyo muka hada ido da ita na gaisheta ta amsa ba dai sakin fuskar sosai ta hau min barkan haihu tana "Wlh tunda akayi haihuwar naso zuwa banji dadi bane sai yanzu na samu kaina Ina maigidan nawa"?

Da sauri mummy ta mika mata daddy tana washe baki,ta karbi daddy tana tsokanar Mai gidanta nidai satar kallonta nake dan nasan Mahfuz dole ya Mata tazo, hira suka ringayi da mummy Kafin naji ta sako maganar nida mahfuz "Tunda an riga da an hada zuria ba daya ba har biyu hakuri zaayi ta koma dakinta na riga da nayi masa fada abinda ya hanani zuwa tuntuni dama so nake ya gane kurensa dan haka Ina rokon arzkin bayan suna a barta ta koma dakinta"

"Wlh ni banida wani matsala ita lubna ce dai bazan iya tilasta mata ba idan tace bazata koma ba"

"Haba zata koma mana ai yaron ya nutsu yanzu ya Shiga hankalinsa kema kiringa hakuri kinji ko"

Murmushi dole kawai na mata dan kamar duk maganar da take yi dole akayi mata Ammi dana sani bazata tab'a yiwa mahfuz wani fada ba.

Kaina a sunkuye suka cigaba da hira da Ammi daddy na cinyarta sai da ta samu awa daya kafin ta mike tana sai ranar suna zata dawo ta jawo ledar dake gaban shemau tana gashi na maigidanta ne na mata godiya mummy taje ta rakata suka tafi.

A ranar haka mummy taringa min nasiha tana tunda Ammi tazo na hakura bayan suna na koma d'akina.

Bance mata komai ba dan so nake sai Bayan sunan na Kara fahimtar da mummy nidai a ayanzu ba kaunar mahfuz a raina.

Ranar suna kuwa haka gidan mu ya cika makil Kamar haihuwar fari.

Manyan raguna mahfuz ya Aiko dasu,Ina ta mamakin Inda ya samu kudi dan har da robobi ya kawo akan a raba Abdul shima baa barshi a baya ba ya Aikomin da kayan jarirai da yawa har da Dubu ashirin Koda na kirashi dan na masa godiya sai da ya Kara min maganar komawa gidan mahfuz na amsa Masa ne kawai dan na riga da na yanke abinda zanyi.

Taro Alhamdulillah dan daddy yayi goshi anci an sha kyauta kuwa har na rasa wajen ajiyewa.


Karfe tara na dare nabi lafiyar gado sabida gajiyar da nayi.


Bayan suna mummy ta matsamin da maganar komawa Mahfuz, duk yanda naso ta gane ta fahimceni ta kasa ganewa.

Sati uku a tsakani na Sako mahfuz a gaba da texes din ya Aikomin da takardar saki na dan na duba na hanga naso matsawa kaina amma na kasa,shi kuwa ya dage da magiya da sintirin zuwa.

Ganin ya nace Yana Kuma neman hadani da mummy da a yanzu ta dage da taurin Kaine dani yasa ban fadawa kowa ba naje ofishin yan hisba na shigar musu da karar inaso na rabu da mahfuz duk tambayoyin da suka min akan dalilin dayasa nake so mu rabu na amsa musu,banso tona Masa asiri ba amma tunda yak'i bani dole na biyo ta haka.

Kwatancen gidansu mahfuz na basu Suka rubuta. a takarda Suka aika masa akan ranar litinin suna so yazo nayi kararsa.

Koda na dawo gida ba Wanda na fadawa ga abinda nayi,zuciyata Kuma cike da fargaba Kar mummy tayi fushi dani akan hukuncin da na yanke,Ina tsoron ma mahfuz yazo gidanmu yazo ya tona min asiri,ga mamakina tunda na Kai kararsa ran jumaa bai Kara zuwa gidanmu ba,bai Kuma kirani a waya ba sai ta watsapp da yace abin har ya Kai ga haka"?

Ban masa reply ba ranar litinin karfe biyu a ofishin yan hisba yamin daddy a goye a bayana.

Wanda ya dauki case din namu na Fadi sunansa aka kaini ofis dinsa.

Ga mamakina na tarar da mahfuz a wajen yaci kwalliya cikin fararen shadda sai kamshi yake.

Waje na samu na zauna Wanda ya dauki case din namu ya dauko wani file ya Ciro takarda da yayi rubutu a ciki a lokacin da na shigar da karar.

Duk bayanan da na shigar da dalilin da nakeso mu rabu ya Kara karontowa a fili ya dago yacemin hakane na gyada Masa Kai ya kalli mahfuz yana tambayarsa yaji karar da na shigar akan inaso na rabu dashi sabida dilillan Dana zayyano.

Mahfuz ya saki murmushi yace mishi shi bazai iya sakina ba shi sulhu yakeso yayi alkawarin duk abinda nace Ina zargin sa da shi ya daina.

Na dauka zasu goyi bayana su saka ya rubutamin takardar sakina,sai ga wasu sun shigo office din Suka hau min waazi suna ja min aya duk ta Inda na biyo musu,sai su zame har da Wanda a haife ya haifeni akan sakin ma Allah bayaso masalahan yafi sun yarda idan har na Kara kamashi da makamancin abinda yamin nazo na fada musu da kansu zasu saka ya sakeni.

Ba dan Raina naso ba na amince zan koma Masa,suka hada mu sukayi ta mana Nasiha Rabin nasihar ma mahfuz suka fi yiwa.

Koda muka fito akan dole na hau motarsa ya maidani gida bakinsa washe da tarin alkawarika bazai sake cin amanata ba.

Har ya saukeni a gida da shigata na shige daki na fada tunanin irin zaman da zanyi da mahfuz idan na koma dan har ga Allah ba abinda zai saka naki zarginsa na Kuma Wai yarda dashi bansan irin zaman da zamuyi ba na dauka zasu saka ya sakeni sai gashi sune da min manyan waazi.


Nidai ban fadawa kowa na yarda zan koma ba sai da mahfuz ya zo gidan naji Yana fadawa mummy yanda mukayi dashi a hisba daga muryar Mummy nasan murna take dana yarda Zan komawa Mahfuz...
Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using mg's batare da kunbukaci wani Mai b>??nd wnn new soap din=أ?ne,=?/? bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan daya maida kudi gida
You can check pic=?G?for the soap reviews>?p?
Soap price:3k
maiso yy mgn
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08062991549

Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki komai da komai 11k

Munaturawa Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free

Be part of the glow team=?
?karkubari abaku lbr=?O?



*WANAN NOVEL DIN NA KUDINE BIYA 500 zuwa 2029764071 first bank nafisa Nuhu sai a tura shaidar biya zuwa ga lambar Nan 08033719070 ko katin mtn mutanen Niger Airtel Kika min SHARING bansanki ba Allah Yana kallonki na barki dashi*


*Page 39*


Lubna

Ya d'auka dan nace Zan yarda na koma shikenan sakar masa fuska zanyi nan da nan komai ya wuce dan sai wani rawar kafa yake har yanzu na kasa ganin farinsa a yanzu Kuma da na yarda Zan koma sai nake sake tuna Abubuwan da yamin,kamar nace na fasa komawa amma yanda Naga mummy na murna yasa na hadiye na kawo Ido na zuba musu duk da tasan Ina da kudin a yanzu alhamdulillah amma sai da ta saka a ka kwaso kayana wai zata sake.min sababi indai zamu zauna waje daya sai tamun naseeha tana bani baki.tayi ta bani labarai irin kalubalen da Mata ke fuskanta a gidajen mazajensu kowa hakuri yake yi na Kuma dage da Addu'a Allah ya raba shi da yan matan zamani dan matan yanzu shuumai ne,idan namiji ma baice yanasan su ba,zasu ce suna sansu.

Nidai Jin ta kawai nayi dan kalmar hakuri mata keyi a gidajen su na Kona min rai,shikenan mace bata da yancin kanta mace ita ba mutum bace,mace baiwa ce komai zaayi mata ba zuciya a kirjinta sai tayi ta hakuri har sai zuciyarta ta buga,amma ko mai namiji zaiyi bazaa ga laifinsa ba sabida shi namiji ne,ni nasan da ni na gwada rabin abinda mahfuz yamin da wlh ko duniya zata nade bazai yarda ya maidani dakina ba.

Daidai da zainab murna take zan koma,mummy kuwa taso na koma na karasa arbain a gidan mahfuz na dage bazan koma ba sai nayi arbain dan banaso ma gaggawar komawa tunda nace na yarda zan koma a barni zan koma din.

Bata tilasta min ba dan lallabani takeyi mahfuz kuwa Kamar Wanda zaiyi sabon aure sai wani rawar kafa yake kullum Yana hanyar gidanmu ko yazo din ba fuska yake samu a wajena ba dan shi kadai yake zubarsa ba Kuma kunya yake fadamin yanda yake matukar dokin na koma sabida Yana cikin wani hali har azumi yake, nikuwa na gasa masa magana akan yaje wajen Hadeeza mana da yake zuwa wajenta rage zafi,tunda ga lokacin bai kara min maganar ya matsu na koma ba amma Ina kallon wutar shaawata a idonsa Kamar ya hadiyeni sai rokona yake akan tunda na yarda zan koma na taimaka na koma ya daina zaryar zuwa ganinsu Mimi.

Ni kuwa nace masa idan ya matsamin wlh sai na fasa da haka na samu ya daina matsantamin.

Kamar wani sabon aure mummy ta sakoni gaba da kayan gyaran jiki gobe ta Sakani a gaba naci zabuwa jibi kaza banda tsumi da garuruka haka take tsayawa a kaina har sai na cinye duk ba dan Raina naso ba dan mahfuz bai cancanci wani gyara a wajena ba mutumin da ko zuma na zuba a jikina bazai fasa bin Hadeeza ba, ko zaryar nan da yake da son da yake nuna min gani nake duk karya ce ba ma maganar da zai min na yarda sabida irin karyarsa.

Mmn Iman Zan iya cewa tama fi kowa san na koma Sabida murna dan a yanzu Kuma gidan mahfuz dake kusa da ita nan zan koma a wajenta nake jin ya Kara canza fasalin gidan ya gyara sosai yanzu har gate ya saka ya danyi shuke shuke a k'ofar gidan.

Nidai tabe baki nayi dan duk abinan wuyanta na koma din,ko sau daya banji a jikina wai mahfuz bazai komawa Hadeeza ba.

Maganin sanyin Aunty zee maman mujaheed mmn Iman ta siyo min jarka jarka dan a fadarta so take idan na koma mahfuz yayi tunanin canzani akayi,ni badan ma mahfuz nake so na cigaba da shan maganin sanyi ba sai dan kaina dan maganin sanyi ta nada balain kyau so nake ma na ringa Sara Ina siyarwa dan daidai kun matane basa fama da matsalar sanyi

Ku nemi
Aunty Zee maman
mujahid a wanan lambar
08162859027 indai maganin sanyi ne an wuce wajen=?F?

Banga kalar kayan da mummy ta sauya min ba nadai ji zainab na fadan kyaunsa har tana irinsa mummy zata mata itama,ta hau cewa mummy naji dani tafi sona ko sabon aure zanyi sai haka dan gidan mahfuz ya dawo sabo dal palon an fadada shi Kamar bashi ba wai dakina har da Ac.

Nidai Ido na ringa binta dashi tana zuba, ba gida da kayan ba Wanda ake yi dan shi din nake ganin Sam bai cancanta ba.

Ana saura kwana uku na koma gidan mahfuz mummy ta kaini wajen wata Yar Sudan ni bansan wajen gyaran jiki ta kaini ba sai da muka je,yanda mummy ta tsare gida yasa banyi gardama ba matar ta fara aikinta dagani sai daurin kirji,daga Abubuwan da take hadawa na gyaran jiki nasan tasan kan aikinta kamshi haka ta ringa turarani da turare tun goma Muka fara bata barni ba sai wajen uku

Ko ni kalar iskar da nake ji na Shigana nasan na gyaru.

Wajen hudu tayi zaman dirshan ta fara yarfamin kananan kitso bamu baro gidan ba sai wajen magriba duk nabi na gaji.

Muna komawa gida wanka kawai nayi nayiwa daddy wanka Allah daya taimakeni shima bashida rigima da wuya ma yayi kuka idan har ba nono yake nema ba.

Washegari kawar zainab tazo tamin Jan kunshi banida bambanci da wata amarya dan naga alama mummy so take ta mayar dani amaryar,rabon da naga fushi a fuskarta har na manta sai na tsinci kaina da adduar Allah yasa Kar mahfuz ya bata kunya dan ta dage ta yarda dashi,shima bai Kara zuwa gidanmu ba sai waya dayake aukin bugomin duk da bana dagawa inbox da watsapp kuwa duk messages dinsa ne.


Wajen karfe hud'u Ina zaune a d'aki Ina shayar da daddy mummy ta shigo da plate a hannunta take na yamutsa fuska dan nasan na mene dan har na gaji Kuma da ci,Wanda naci shekaranjiya haka yayi ta Sakani ciwon mara.

Murmushi tayi ta zauna a gefena tana "Kaga Amaryar mahfuz wato wuyanta fa ki koma tuni Zaki ware ki rungume kayanki kina zuba soyayya ai tsakanin Mata da Miji sai Allah karbi kici kinji dan wlh so nake na gyaraki nayi maganin tsalle

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login