Showing 96001 words to 99000 words out of 155577 words

Chapter 33 - BUDURWAR MIJINA BOOK COMPLETE BY Sadnaf.doc

Sadnaf   

07 Nov 2025

2777

Kuma


Koda ya Kira guntun gatarinka godiya ya ringa zuba masa Yana dole ya Kara Masa kyauta,idan ya samu lokaci yazo har gida ya same shi suyi magana,dan gani yake zai Kara iya taimaka Masa Lubna ta dawo gareshi duk da baisan tayaya ba.

Ammi kuwa kasa fitowa tayi daga d'akin da taji sun kaure da sallati mamaki duk ya cikata idon har ba Kuma wani rufa idon mahfuz ya mata ba dan Kar ya auri Hadeeza tabbas Hadeeza ce da wani har ace da bakinta take zuba wanan iskanci yanzu duk mafarkin saudiya nan da takeyi duk ya tashi a banza kenan tunda mahfuz ya fasa auren

K'ofar dakinta da taji ana ta bugawa yasa tayi waje duk jikinta a sanyaye


A cikin Yan jeren babba daga ciki ce tace Mata "Mai yake faruwa haka ya zaayi mu gama jere Kuma ace mu kwashe kayan jeren mu tafi gobene fa daurin auren"

"Kuje kawai ba sai kun tafi da kayan jeren ba Zan Kira mahfuz ya dawo muyi magana wani abune yagani a waya ba kyaun gani amma Zan Mai magana kuje kawai dan ko ni nan a rikice nake"

"Koma mene yagani dan Allah ki rokeshi Kar ya fasa auren nan kowa burinsa yaga yarinya nan tayi aure,wlh bakiga yanda aka zo daga kauye ba taya sai a yanzu zaice ya fasa taja hannun Ammi suka koma d'aki tayi kasa da murya "Dan Allah ki Masa magana ya rufa Mana asiri ayi auren nan kowa ya huta wlh har hawan jinine da maman yarinya nan mu ya aureta ko daga bayane ya saketa ya taimaka Mana"

"Allah mai iko toh ko dai tana da wani mummunan halin ne bamu sani ba nima ai uwace zanso dana ya auri abu mai kyau ni wani kallo ya nuna min a wayarsa na ita dije din da wani kato abin ba kyan gani shine yace ya fasa kodai dama halinta ne shiyasa kuka matsu tayi Aure?

"Ko daya kawai ta dade ba auren ne duk kannenta sunyi Aure shiyasa duk muka matsu tayi auren dan Allah ki Masa magana Kar ya fasa auren nan"


"Toh zan Masa magana kuje kawai"

Haka Suka baro gidan Ammi na zaune zuciyata fal da tunani na yanda taga Hadeeza daya Kuma tunanin ga samu ga Rashi ta balain sa rai da tafiya nan dan Hadeeza alkawari ta mata sati biyu da auren mahaifinta zai biya mata ta tafi.

Shemau kuwa tana ganin tafiyarsu ta fito daga d'akinsu ta samu Ammi a nata d'akin tana "Na Dade Ina fada miki wanan Hadeeza Yar duniya ce kin k'i yarda kin dage Yaya mahfuz sai ya aureta toh ga irinta nan ni bansan Mai lubna ta Miki ba da bakya santa ba wlh kowa yasan tana da mutunci

"A Ina taga mutuncin yarinya da bak'ar rowa ne da ita a yanzu yarinya nan mahfuz ma bai aureta ba kiga irin alherin da takemin inaga ya aureta ke dai kawai ki rabu dani

Shemau ta riga da tasan halin Ammi ko Mai zata fada Mata ba ganewa zatayi ba hakane yasa ta fito ta bar mata d'akin

Da magriba sai ga sallamar Hadeeza ta shigo gidan Kamar an cillota idonta ya kumbura sabida kukan da ta Sha.

Ko gaida Ammi batayi ba ta hau kuka, Ammi kuwa ta zuba mata Ido take ta hau tuno yanda ta ganta tsirara dazu da wani Kato har yanzu ta kasa daina tuno abinda ta gani,

"Ammi wlh bani bace a video nan ki fahimtar da mahfuz computer ce ta dora kaina a jikin wata bansan abinda dama takeso tayi kenan dan ta rusa auren nida mahfuz bansan Mai na tare Mata ba"

"Toh abin dai da daure Kai dan dazu daya nuna min ke din ce dai a cikin wayar nayi mamaki ace Zaki iya aikata haka"


"Bani bace Ammi kaina aka dora Kuma ba wata bace ta min wanan aika aikan sai lubna dan tun da taji labarin zamuyi aure ta sakoni a gaba da cin mutunci da zagi Ammi har tareni sai da tayi ta rantse min sai tayi abinda zata wargaza auren nida mahfuz sai gashi ta hada kaina a jikin wata ta turawa Mahfuz tace indai tana rayye bazata tab'a barin mahfuz ya auri wata ba"

"Aikuwa bata Isa ba tunda ba ita ta haifamin Mahfuz din ba wato yanzu dai ita ta hada wanan masifar dan kawai Kar mahfuz ya aureki aikuwa ba fashi sai ya aurenki sai dai ta mutu haba abin da mamaki ya za'ayi ace kece Kamar nasan sharri ne na hana Yan uwanki maida Kaya dazu bari na kirashi yazo ya Sameni


Ta dauko wayarta daga d'aki ta hau neman lambar mahfuz Hadeeza kuwa ta cigaba da matsar kwalla tana ai dazu ma abbanta yace Mata ta karbo passport dinta na tafiya

Ammi Jin haka yasa ta Kara zabura tana aure ba fashi,sai dai duk Kiran da tayiwa Mahfuz bai d'auka ba haka ya Kara daga hankalin Hadeeza ta cigaba da kuka,Ammi ce kawai zata iya tilastawa mahfuz ya aureta,yanzu babban tashin hankalinta idan ya fasa auren nan bata san ya Iyayenta zasu ji ba,batasan cewa kowa yasan halinta a dangi ba sai a bikin Nan,har da wayanda a gaban idonta suka ringa gwara tayi auren da janyo musu magana da take,bata tab'a tunanin abinda takeyi Wai har mutane zasu iya sani ba har yanzu bata dawo daga mamakin yanda Mahfuz ya samu video ita da Alhaji Mannir a wayarsa ba,batasan ya akayi ya Shiga guest house har ya musu hoto ba tashin hankalin da take ciki bazai Fadu ba tana murna gobe daurin aurenta sai gashi asirinta ya Tonu, sirrin da ta dade tana boyewa mahfuz sai gashi ya gano lokaci guda,

Ammi kuwa masifa kawai take na kin daga wayarta da mahfuz yayi bayan minti goma da Kiran Mahfuz sai ga ya Usman da ya Ali sun shigo daga yanda Suka shigo rai a hade a Kuma fusace yasa Hadeeza saurin matsawa jikinta na d'aukar rawa sau biyu kenan tana haduwa dasu sosai suke Mata kwarjini ta Kuma ga alamar ba kaunarta suke ba dan basa amsa gaisuwar ta a karantar da tayi Ammi tafi dan shakar Aliyun.

Ammi kuwa bata amsa gaisuwar da suka mata ba dan itama tayi mamakin yanda suka shigo a fusacen tace "Lafiya kuwa yana ganku haka"?


"Lafiyar kenan Ammi zancen auren mahfuz da wanan yarinya da akace zaa daura gobe a gaskiya da ranmu bazamu tab'a barin mahfuz ya auri wacce zata zo ta shafa Mana bakin fenti ba yarinya nan idan har matuniyar kirki ce da bazata likewa mahfuz akan lailai sai ya aureta ba Ammi daga gidanan mahfuz wajena yaje ya nuna min videon yarinya nan wlh mahfuz bazai tab'a aurenta ba dan kamar yasan dalilin dayasa kike kiransa akan yasan itace zata zo wajenki ta miki wani karyar Ammi har wane irin karya zata miki ki yarda bayan ga zahiri kingani toh a gaskiya babu zancen auren mahfuz da ita inaga dazu dai baki gani bane sosai dan da kingani ko mai zatayi bana Jin zaki tsaya ki saurareta"

Aliyu yace Yana hucci

Hadeeza ta fashe da kuka tana

"Wlh Photoshop ne bani bace kaina a ka dora ku yarda dani"

Usman ya mike a fusace ya budo video a wayarsa dan mahfuz duk ya tura musu "a haka ake Photoshop abu gashi nan kiri kiri kice bake bace ke tashi ki fita ki bar gidanan wlh bazai aureki ba Ammi Kara duba videon nan kigani"

Ammi ta karbi wayar tana gani ta kifar da wayar da sauri tana "wanan wane irin masifa ne kamar dai ita din"

"Ita din ce ba Kamar bane dan haka aure babu shi idan aurene kikeso yayi mu zamu nemo Masa wata ya aura wlh bazai aureta ba ke tashi kifita"


Usman ya daka Mata tsawa dan karfin halin ma Hadeeza yake gani, Hadeeza ta mike da sauri sai kallon Ammi take da ke ta sallallami ta fice daga gidan

Ammi kuwa jimami kawai take na samu da rashin da tayi,dan zahiri idan ba yarinya zaa maidata ba Hadeeza ce a wayar.

Tana fita Aliyu ya hau fadan ya Kamata Ammi taje gidansu Lubna a basu hakuri ta dawo dakinta shi bai ga laifin lubna ba hasali ma mahfuz ne ya mata laifi.

Ammi ta tab'e baki tana "ba inda zanje nikam yarinya nan ba matuniyar arziki bace ba Sam ba abokiyar rufin asiri bace tunda an fasa auren da dije dole dai ya Nemo wata ya aura Kai Amma yarinya nan bata kyauta min ba yau naga samu naga Rashi

Ammi tace tana Kara buga tagumi su Usman kuwa sun riga da sun San halinta hakane yasa suka mata sallama suka fito.


Hadeeza kuwa haukane kawai batayi ba dan bata Isa ta koma gidansu Bayan tasan an fasa auren dole tayi amfani da kudi wajen siye Ammi ta tilasta musu su yarda da auren tunda ba su suka haifeta ba ta isa dasu da wanan tunanin ta koma gida.

Tashin hankali da ta tarar a gida ya kusa sata sumewa dan Ashe Mahfuz har yaje gidan yace ya fasa aurenta bazai auri watsasiya ba duk dangi anyi cirko cirko Abba na ganinta yayi kanta a guje ta fita da gudu tashin hankali goma da ashirin ya hade Mata Sam baa nutse take ba, Koda ta Isa titi da wani layin ta Kira mahfuz Yana dauka tace "Ka rufa min asiri gobe a daura auren inyaso daga baya ka sakeni ka fitar dani kunya Dan Allah Mahfuz iyayena kar suyi fushi dani"


Mahfuz tsaki yaja Yana "a cikin samarinki ki Nemo Mai taimaka miki nidai ba abinda zanyi dake wlh da na aureki bayan nasan ke din wacece gwara na kare rayuwata ba aure"

"Mahfuz na rantse da Allah yanda ka dandana min bakin ciki sai na dandana maka yanda ka hanani farinciki sai na Hana maka zan Kuma baka mamaki"
Ta kashe wayar tare da nufar gidansu mahfuz din fuska a had'e ta Shiga gidan

Ammi ce kawai a tsakar gidan tana Jin radio da alama shemau zance take a waje.
Da cocilan ta haske Hadeeza tana "to kece Kika dawo Kuma"


"A ni na dawo"

Ta zauna a Kan tabarma tana "Ammi yanzu dai kin kasa tilastawa mahfuz ya aureni Kinga video kin yarda nice"

"Kwarai kuwa ke din ce ai a wayar ba karya bane,Taya Kuma zan tilasta masa ya aureki ai Kinga bazai yu ba"

"Toh shikenan kina nufin hidimar duk da na ringayi dake ya tashi a banza kenan"?

"Bangane ba"

Hadeeza ta zura hannu a bra dinta ta jawo wani dan dogon takarda tana "Ga duk kudin da na kashe Miki nan tunda har kin kasa sawa ya aureni nima bazaki ci kudina a banza ba sai kin biyani

Ammi ta saki sallati a daidai lokacin da Hadeeza ta cila Mata takardar tana karkade karkade

"Ashe dagaske bakida mutunci Ashe dagaske ke Yar duniya ce ni Zaki ce na biyaki abinda Kika kashemin saka ki nayi ki kashemin kudin,a lailai ke din Yar iska ce tabbas baki samu tarbiyya a gida ba"

"Wlh sai kin biyani kudina sisina bazai ciwon Kai ba kinji na rantse da Allah ga list din nan na ajiye Miki da acct Dina ki turamin kudina idan ba haka ba zakiga abinda zai biyo baya


Ammi ta saki ihun sallati tana "Ashe yarinya nan dagaske Yar iska ce a ranar ko runtsawa ammi batayi ba sabida Hadeeza ta matukar bata mamaki.


Lubna

Cikin jikina ba karamin gajiya nayi dashi ba banida burin daya wuce yanzu na haihu,bansan ya akayi Mahfuz ya samu airtel dina ba ya sakoni a gaba da waya da text duk da nayi blocking dinsa haka baisa ya fasa kirana da wasu layyukan ba dan shi bazan cigaba da canza canzan layi ba,duk zuwan da yake yi ban tab'a fita ba sai da ya karaci zamansa ya gaji da Wasa da mimi ya tafi.

Duk abinda yake kawowa ban taba ci ba duk yanda kuwa raina ya Kai ga biya.


A yanzu cikina ya Shiga wata na bakwai sam ban damu da zuwa asibiti ba dan Mummy na bani duk kulawar da ta dace matsamin da mummy tayi akan naje scanning yasa ba dan Raina naso ba na shirya cikin dogon hijabina har kasa na tafi asibiti da nake zuwa scanning lokacin cikin mimi,siyayyan haihuwa da mummy kesan yi yasa ta matsu naje scanning dinan Ina zuwa kasancewar private ne ban wani sha wahala ba aka zo kaina haka aka gama min scanning din aka bani takardar na fito Ina takawa dak'yar.

Dan cikin a cinyata nake Jin nauyinsa gajiyar da nayi yasa na samu inuwa na zauna na mik'ar da kafafuna da nakejin nauyinsu gashi sun kumbura sosai na zaro takarda scanning din dan na duba sx din abinda Zan Haifa naga Xy hakan na nufin namiji ne a cikina burin mahfuz kenan.

Kamshin turaren da kofofin hancina ya ringa shakowa yasani dagowa na hada ido da mahfuz daya Sha fararen Kaya ya sakar min murmushi Kamar Wanda ban taba gani ba naji gabana ya yanke ya fadi,na kau da idona daga kallonsa ya karaso gabana ya tsugunna Yana "Sannu Lubna Allah ya sauke min ke lafiya naje gida na dubaki akacemin kin taho scanning nasan bazaki wuce asibitin nan ba hakane yasa na biyoki Nan"

Kara kallonsa nayi Muka hada Ido dashi ya Kara sakarmin murmushi idonsa ya Sha kwalli ga wani irin kamshin turare dake ta tashi a jikinsa,kasan zuciyata na fara mamakin kaina da ban gala Masa harara na mike na bashi waje ba

Da ido nake binsa har ya karbi takarda hannuna.......


Hutun sallah zamu tafi ko?
AMG'S SKINCARE

Wata harkar se yayanta,hka wata miyar se a maqotande,shin banace d arziki a gdanwasu gwara ke kankiba?

Waikin gwada MG'S SKINCARE ko haryenzu kinachan a sahunbaya?

Shin kinsan d cewa sun karyar d kayayyakinsu kodanzuwa wannan sallar me dumbin alkhairi?

To matso kiji aminiyar kwarai da 10k kachal seki mallaki lafiyayyen set dinmu mekyau d gyara tsari

Kikawo 2500 Kuma inbarmaki sabulunda kina wanka kina kina sulbi kina qamshi,

Bafanan muka tsayaba dannemi student kit dinmu kikoma Shar washar dake yar uwa 6500 kachal yake,

Bama tunqaho yar uwa kema kishigo glow gang kija gayu a qasa=? ?

Chat: 08062991549 or 07046881166 or 07067210195

Call: 08064532391

Note:promo din na kwanaki qalilanne bayan sallah zasudawo normal prices nasu mungode sosay customers.=?O?
*WANAN NOVEL DIN NA KUDINE BIYA 500 zuwa 2029764071 first bank nafisa Nuhu sai a tura shaidar biya zuwa ga lambar Nan 08033719070 ko katin mtn mutanen Niger Airtel Kika min SHARING bansanki ba Allah Yana kallonki na barki dashi*


*Page 36*

Lubna

Ya washe baki cikin tsananin murna ya matso Yana "Namiji zaki haifa lubna zaki haifomin magaji ya zauna a gefena Yana "A haka kikeso mu rabu lubna kin Haifa min mace ga namiji Kuma kin kusa haifomin ko dan arzikin yaran lubna ki yafemin dan Allah ki dawo gareni na miki alkawari zan baki kulawar da ban baki a baya ba wlh bazaki Kara kamani da laifin cin amanarki ba na rantse da Allah na rabu da Hadeeza rabuwa ta har abada"

Sai a lokacin na janye idona daga kallonsa duk sai naji Kamar bani ce a zaunen ba na sauke kafafuna da na mik'ar na fara k'ok'arin mik'ewa tsaye ya kawo hannu zai taimaka min na janye da sauri na fara tafiya Ya jere dani Yana "Dan Allah muje na saukeki a gida badan halina ba"

Ban dai kulashin ba dan sai naji magana ma namin nauyi duk da ji nake kamar mitsina na ake a jerawar da yayi dani,

Jakata da ya rike yasa na tsaya "Dan Allah muje na saukeki a gida gani da mota bai dace ki hau Napep ba"


"Bazan hau ba"

"Dan Allah lubna badan halina ba wlh gida kawai Zan kaiki"

Na juyar da kaina Ina neman Taran abin hawa sai Haushin kaina na ringa ji da naji duk na kasa masa rashin mutunci, magiya ya cigaba da min har na samu napep Ina k'ok'arin fada masa Inda zai kaini yace masa yaje shi zai kaini,Wasa Wasa sai gashi na tsayar da napep ya Kai uku Yana cewa su tafi, a fusace na juya Ina "Wai mai hakane dolene sai ka kaini gida dan Allah ka rabu dani"

Nauyin cikina ya hanani tsallakawa na Kuma rasa mai yake damuna idan muka hada Ido sai naji duk rashin mutuncin da nake so na masa na kasa,

Bai kulani ba ya cigaba da magiya karshe ya rike jakata a hannunsa Ina k'ok'arin tsallaka titi ya rike hijabina

Ina kallon ikon Allah dan dagemin yayi idon mutane masu wucewa na kanmu hakan yasa na nufi wajen da motarsa ke tsaye Kamar na wanke kaina da Mari,kafin na isa wajen motar ya isa wajen motar da saurinsa ya bud'e min gidan gaba,Ni Kuma na bud'e gidan baya na shige.

Na saci kallonsa ya saki murmushi Yana "A hakan ma nagode ya zaga ta gidan gaba ya tayar da motar Muka dau hanya ya karkarto da mudubin saitina Yana "Lubna ki bani dama ta karshe wlh naji jiki lubna kin riga da kin zama barin rayuwata bazan iya rayuwa babu ke ba,kaunarki a jinina ne wlh bana iya bacci lubna sai da magani banida nutsuwa tunda Kika barni,lubna Dan Allah ki taimaka min na yarda kafin ki dawo muyi yarjejeniya dake da shaidu idan har na Kara cin amanarki na yarda kimin duk abinda kika ga dama"

Hannuna kawai na cigaba da Wasa dashi zaman da nayi a motarsa duk ya takurani,bansan yau dai mai ya hau kaina ba bakina Kuma kamar an like shi kadai ya cigaba da maganarsa kaina a sunkuye yake dan bana San ma dagowa mu hada ido dashii,Allah Allah nake mu iso ya saukeni.

Motar da naji ya tsaya yasa na dago da sauri dan baici ace har munzo gida ba,da sauri na juya na kalleshi dana ga mun tsaya a wani waje kamar filin ball ba ma mutane sosai

Ya juyo gabad'ayansa yana "Lubna kimin magana dan Allah ko zan samu sauki a zuciya ta ko Zan samu yau nayi bacci Mai Dadi"

Bance masa komai ba na fara k'ok'arin bude k'ofar da na fita,naji Ashe ya kulle,"Ka bud'e mun kofa Mahfuz kana b'atamin lokaci ba abinda zakaji a bakina na riga da na fada maka ba abinda zan dawo gidanka nayi babban burina a yanzu na haihu lafiya ka bani takarda ta mahfuz wane irin zama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login