Showing 93001 words to 96000 words out of 155577 words

Chapter 32 - BUDURWAR MIJINA BOOK COMPLETE BY Sadnaf.doc

Sadnaf   

07 Nov 2025

2784

ankalleki sister's kuhanzarta kuje kujaraba kayan mg's Ina Mai tabbatar muku ba karya domin angani bawai labari bane Kuma anjaraba =د? tested nd trusted sannan mg's sunkawo zafafan products Wanda Basu taba kawo kalarsu ba ma'ana sunyi upgrading products dinsu yanzu duk saboda Jin dadinku sister's duk wacce tabari damarnan tawuce ta gaskiya I pity you guys kuzo Adama daku Dan Koda soap kadai kuka jaraba kankat ne Dan kayan mg's babu na yarwa>?? bama cika Baki kunemi naku kujaraba sannan wani Abu shine kayansu bana bleaching bn organic ne zaigyaramuku jikine kawai yafiddo mk d ainihin natural beauty dinku batare da yayima fatanku wani illa bad'?
Soap:3k
Student package:7k
Beauty kit:11k
Bridal kit:18k
Maiso yayi magana=?G?
08062991549
07046881166,07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare
=د? Natural/organic



*WANAN NOVEL DIN NA KUDINE BIYA 500 zuwa 2029764071 first bank nafisa Nuhu sai a tura shaidar biya zuwa ga lambar Nan 08033719070 ko katin mtn mutanen Niger Airtel Kika min SHARING bansanki ba Allah Yana kallonki na barki dashi*


*Page 34*

Mahfuz

Ido ya zubawa Ammi cikin tsananin tashin hankali Ammi kuwa ta cigaba da rantsuwar sai ya auri Hadeeza ita tasan asiri lubna ta masa Banda ma rashin zuciya lubna na wulakanta shi Amma dan azaba ya nace mata sai kace ita kadai ce mace

"Ammi wlh Hadeeza matuniyar banza ce sai da ta gama watsewa tazo ta like min haba Ammi kema Zaki so na auri mace ta gari taya Zan auri Hadeeza wane irin Zama zamuyi"


"Kaima ai ba nagarin bane idan ma watsewar ne tare kuka watse dan har gidanka ka kaita dan haka Aure babu fashi ran asabar dinan zaa daura muku Aure,idan ma asiri aka maka wlh dole ka dawo hayyacinka kasamu mutanen arziki Kamar su dije,lefe fa aka yafe maka Mai laifinta da zakace ba ka sonta dan iskanci baka tashi cewa baka santa ba sai da ya rage saura sati daya,daurin Aurenku naga bani na maka dole a Kai kudin aure ba da kanka kazo ka sameni kace a Kai kudi gidansu,a yanzu kuwa baka isa kace ka fasa ba"


Duk ta inda Mahfuz ya biyowa Ammi,Ammi sai ta botsare har tana neman yimasa baki akan dole ya bar gidan

Yana fita ya Kira Abdul a waya ya kwashe komai ya fada masa Yana "Na Rasa yanda zan fahimtar da Ammi akan Hadeeza take san tamin baki, Ammi ita ya Kamata ta shige min gaba wajen shawo Kan lubna sabida ni ke da laifi,amma Ammi tabi ta dora mata Karan tsana ta dage sai na auri Hadeeza yanzu bansan ya zanyi ba abokina Ina cikin tashin hankali yanzu idan naki auren Hadeeza sai Ammi tamin baki idan lubna taji labarin nayi aure sai ta kara tsanata na rasa ya zanyi Abdul"

"Bakada zabin daya wuce ka hakura ka auri Hadeeza tunda har Ammi ta dage ka aureta,biyayya ya zame maka dole shawara daya zan baka ka dage da Addu'a idan har Hadeeza ba alheri bace a gareka zaka ga Alla???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?h ya kawo sanadin da baka aureta ba,idan Kuma matarka ce dole sai ka aureta, lubna Kuma idan itama tana da rabon dawowa gareka zata dawo Kai dai ka tsayar da zuciyarka waje daya ka dage da Addu'a kamar yanda na fada maka ka cigaba da kyautatawa lubna kana nace mata a hankali zata sauko"


"Abdul wlh ko lubna tayi niyyar dawowa idan taji labarin na auri Hadeeza wlh bazata dawo ba,kasan yanda ta tsaneta kuwa sau nawa a hira zata cemin duk ranar da na auro Hadeeza ta rabu dani kenan har abada,dana auro Hadeeza gwara na auro mata koma wacce yanzu idan taji labari Abdul wlh bazata yarda ta dawo gidana ba"


"Karfin addua zai iya sawa taji zuciyarta tayi sanyi ba abinda yafi karfin Addu'a kadai ka dage da Addu'a kawai"

Mahfuz ba dan ransa naso ba ya hakura Koda ya gama waya da Abdul Hadeeza ya Kira ya wanke ta da soso da sabulu ya hau mata rantsuwar irin rashin mutunci da zai Mata idan ya aureta

Hadeeza kuwa ko a jikinta indai zai aureta an gama mai wuyan dan yana tafiya ko gidansu bata Shiga ba ta tafi gidansu mahfuz,ta samu ammi cikin kuka ta hau ce Mata mahfuz ya fasa aurenta gashi yan uwa duk sun zo daga nesa,sanin Ammi nada San abun duniya ta karkata Kai ta hau sharara karyar saudiya da Mahaifinta yace zai biya Mata idan an daura auren ita da Mahfuz,tana ganin yanda Ammi hankalinta ya tashi a gabanta ta Kira mahfuz akan yazo tana san ganinsa ita kuwa tayi sauri ta mik'e tana zata tafi dan bata San mahfuz ya ritsa ta a gidan.


Sosai ta dage wajen Neman kudi da jikinta dan tana so ta tara kudin da zai isheta ta rike idan sunyi Aure da mahfuz,dan tasan Mahfuz bazai iya dawainiya da ita ba gefe guda Kuma taji dadin da mahfuz ya gane bata da ciki dan tana ta fargabar yanda zatayi idan sunyi Aure ya gane bata da ciki,duk fushin nan da yake da kiyayar da yake nuna mata tasan na lokacine wuyanta suyi auren tasan yanda zata jawo hankalinsa gareta har ya manta da wata lubna da tasan duk motsin ta ta hanyar mmn Hidaya makotansu lubna da take bawa Yan canji,har kalar kayan da lubna ta saka haka mmn Hidaya ke fada Mata,har sanaar da Lubnar keyi duk ta fada Mata,haka zata cigaba da sanin motsin lubna bazata tab'a bari ta dawo gidan mahfuz ba.

Tana gyara samarinta na kashe mata manyan kudi,ana saura kwana uku daurin auren ita da mahfuz tayi siyayya Mai yawa taje ta kaiwa Ammi dan ta fahimci ammi indai san abin duniya ne zata iya wuceta har mamakinta takeyi, tsohowa da san abin duniya,albarka kuwa kawai take saka Mata,tana tsinewa lubna albarka,har tana Mata alkawarikan ai lubna bazata tab'a dawowa gidan mahfuz ba Hadeeza kuwa sai da ta zo tafiya take fada Mata mahfuz baya zuwa gidansu ballantana su cigaba da tsare tsare Abubuwan da suka dace suyi anan take fadawa Ammi Yan uwanta naso suzo su Mata jere batasan a wane gidan zata zauna ba.

Ammi jiki na rawa ta Kira mahfuz akan yazo tana San ganinsa.

Wayar da minti ashirin sai ga Mahfuz ya shigo yayi wani fayau Kamar Mara lafiya tsakiyar yatsunsa d'auke da counter, Hadeeza daya gani yasa ya Kara hade ransa,sai da ya gama gaida Ammi, Hadeeza ta dago kamar Mai kunya ta gaishe shi yayi kamar baiji ba yace "Ammi gani kince nazo"

"Mahfuz yanzu dai kana so kace ban isa da Kai ba ko"?


"Mai nayi Ammi wani abu ta Kara cewa nayi Ammi yarinya nan bata da aikin daya wuce ta saka kimun fada ko kiyi fushi dani,wlh na tsaneta bazan taba kaunarta ba,shaidaniya ce ita ta hadani da lubna yanzu ma so take taga ta hadani dake,yanzu Mai tace na mata aure ne dai nace na yarda Zan aureta Mai Kuma tace na Mata"

"Idan ka aureta a Ina zaka ajiyeta bayan wancan yarinyar bata kwashe kayanta ba yau saura kwana uku daurin auren ku danginta naso suje su Mata jere,nifa nasan duk abinan da kake ba'a hayyacinka kake ba asiriceka akayi sannu a hankali zaka dawo hayyacinka yanzu a Ina zaa mata jeren"?

" Gidana dayane dama kinsani akwai Yan haya a ciki wancan Kuma da nake ciki yanzu hayane,bansan a Ina zatayi jeren ba sai dai ta bari idan Yan hayan sun tashi sai ta tare dan ni banida kudin Kama wani gidan"


"Wanda kake ciki Kuma fa a yanzu"?

"Kayan lubna ne a gidan dan bamu rabu da ita ba da Aurena akanta"

"Idan ka dage da kayan ta a gidan wlh a cikin biyu dole ayi daya ko ka aika Mata kayanta ko ka Kama wani gidan da zaa yiwa dije jere ga gidajen haya nan a jere a kusa damu kaje ka Kama daya dan nafiso ma ku zauna a kusa dani sabida na ringa ganin mai kakeyi, da irin zaman da kuke yi

"Ammi wlh a yanzu banida kudin Kama gida sai dai ta hakura da tariyar idan na samu kudi sai na Kama hayan amma a Yanzu wlh banida ko biyar"


"Ni Zan ranta maka idan ka samu sai ka bani duk ta Inda ka biyomin daidai nake dakai dan nasan so kawai kake ka kawo hanyar da bazaka yi aure ba anriga da an asirceka bakasan mai kakeyi ba a yafe maka lefe hayan ma kace bazaka iya kamawa ba da can bansan wane irin iskanci yasa ka bar gidan kanka kaje ka Kama haya sabida wanan yarinya da bata da mutunci ba,asabar dai daurin auren ba fashi yanzu ka leka ka tambayo kudin gidajen can ka zaba ka dawo ka sameni dan naji Yan hayan suke nema"


Mahfuz mik'ewa yayi ya fice bai tsaya duba gidajen dake kallon nasu da ada fili bane Wanda ya siya ne ya gine shi part part yake neman Yan haya,

Shi ko an Kama gidan ma sai dai hadeeza tayi zaman kanta ba abinda zai taba kawo shi wajenta har mamakin irin tsanar da ya Mata yake, Kamar Bai tab'a Santa ba ballantana yaji sha'awarta a yanzu Kuma da ya dage wajen bincike a kanta munanan halinta da duk baisani ba Suka ringa fitowa tsabar tsorata da yayi har asibiti yaje dan ya Kara tabbatar da lafiyarsa dan bai tab'a tunanin haka ta kware a bin maza ba ita din kura ce da fatar akuya.


Koda ya bar gidan nasu, gidansu lubna yaje duk da yasan ba lailai ya ganta ko ta saurare shi ba kayan kwalam daya siya a hannunsa ya kwada sallama,zainab ce ta fito,bai damu da irin kallon wulakancin da ta masa ba dan yasan shi ya zubarwa da kansa mutunci a wajenta hakane yasa take Masa haka,kamar yanda ya zata din lubna bata fito ba da Mimi ya danyi Wasa ya bata nata ledan ya ajiye na lubna a palon,a wajen aunty nurse kawai yake dan samun sakin fuska haka ya fito ya tafi sai da ya Isa gida Ammi ta kirashi tana zazzaga masifa tana ko Yana so ko bayaso sai dai yayi auren tunda Bata Isa dashi ba ita ta Kama gidan.

Bai ce mata komai ba har ta kashe wayar

Ammi kuwa mahfuz na tafiya Hadeeza tace Mata zata je ta dawo ta kawo Mata wani Abu a cika a Kama gidan,dan tabbas ta biyewa mahfuz bazata tab'a tarewa ba

Koda ta dawo Dubu hamsin ta bawa Ammi da Sunan mahaifin ta ne ya bata dan Ammi ta d'auka Hadeeza babanta mai mugun kudine,ta Kuma yarda Yana biyawa mutane zuwa saudiya,bata bar Hadeeza ta bar gidan ba sai da suka Nemo dilalan aka nemo mai gidan suka cake Masa kudin hayan.

Hadeeza cikin tsananin farinciki ta koma gida dan gidan ya keru yanda takeso,a gobe zata hadu da Alhaji Mannir da ya mata alkawarin kudi mai yawa hakane yasa ta Sha kayan gyara tayi tatul abinta.

Washegari sai da wasu a dangi suka fara zuwa suka gano gidan da za'a mata jere Suka share Suka wanke taga tafiyar su da kayanta masu balain tsada kafin ta shirya ta nufi guest house din da Alhaji Mannir je jiranta.

Alhaji Mannir kusan kasheta ya nemi yi Kiran da aka ringa Mata a waya akan ana nemanta a gida yasa ta samu Alhaji Mannir ya kyalleta akan zata Kara dawowa daddare ya bata Rabin kudin akan sai ta dawo zai cika Mata.

Wajen karfe biyar ta fito tayi hanyar gate tana zuba sauri Alhaji Mannir na biye da ita dan shi zai rage Mata hanya.

Tana fitowa tayi Ido biyu da mahfuz dake kallon gidan yana zaune akan motarsa Yana Wasa da mukullin motarsa.

Batasan lokacin da jakar hannunta ya subuce mata ba jikinta ya hau rawa Alhaji Mannir sam bai lura da mahfuz ba ya ruko kugun Hadeeza Yana su tafi Mana ya ta tsaya ta fusge jikinta da sauri ta dauki Jakarta hankalinta idan yayi Dubu ya tashi ji take Kamar ta juya ta koma ciki,cikin borin kunya ta nufi wajen mahfuz tana dariyar yake

Mahfuz kuwa kallonta kawai yake har ta iso wajensa tana "Nazo ne na karbi dinkina a wajen tela danazo ma bansameshi ba shine yayansa zai kaini wajen dayake"

"Ok a guest house telan ke dinki"?

Hadeeza ta hau inda inda

Mahfuz ya duro daga kan motar ya dauki wayarsa ya haska a fuskar hadeeza da ta jike da gumi Yana "kamar wnan shine telan kike dinke Masa wando ko?

Hadeeza ta gwallo Ido data ga videon ita da Alhaji Mannir ta dadage tana shan jikinsa ba komai a jikinsu.

Tama kasa dauke.idonta daga Kan wayar sai da mahfuz ya d'auke wayar daga fuskarta ya saki murmushi Yana "ga telan can Yana jiranki kije ki sameshi


Ya juya ya bude motarsa ya Shiga Hadeeza ta rike murfin da sauri tana "Wlh bani bace Mahfuz duba da kyau editing ne"


Mahfuz ko kallonta baiyi ba ya figi motarsa a guje bai tsaya ko Ina ba sai a gida ko parking baiyi daidai ba ya shiga gidan duk da yaga bakin fuska a tsakar gida suna cin abinci haka bai hana shi Shiga har cikin d'akin yaje ya samu Ammi dake d'akin ba.

Ammi na k'ok'arin Magana ya mika mata wayar Yana "wacce wanan Ammi"?

Ammi tashin hankali da ta gani ne yasa ta saki sallati tana "Mahfuz mai haka nake gani kana da hankali kuwa ni zaka kawowa irin wanan abun nagani kanka daya kuwa dama bakada kunya"

"Bakisan wacce ba ko duba Nan kila kigane ta"

Ya Kara haska Mata daya video da Hadeeza tafi fitowa

"Wa nake gani haka Kamar dije"

"Itace kikeso na aura Ammi Hadeeza ce dai da Kika dage na aura itace wanan yanzu Ammi idan har kina kaunata Zaki so na auri irin wanan watsatsiyar"?

"Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun mai nake gani haka gobe daurin Aure gashi Yan jere ma basu
gama tafiya ba"


Mahfuz kuwa bai tsaya Jin mai Ammi ke cigaba da fada cikin salallami ba ya fita tsakar gida yacewa Yan jere idan sun. Tashi tafiya su Kara kwashe kayan jeren dan bazai auri karuwa ba"......


Promo=?%?=?%?=?%?promo promo WAS 4K


NOW 2K


INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUKA DATTIN MARA CIWON MARA KOWANI KAIKAYI WARIN GABA KAIKAYIN JIKI BUSHEWAR GABA JIN ZAFI YAYIN MU AMALA DUK WANNAN MAGANIN YANA KAWARWA KITABBATA KINSHA KEDA MIJINKI KOWA GALLON DAYA INSHA ALLAH ZAKU JI DADIN SHI KUSHA KU GODEMAN DA MUTANEN DA AKESO SUN KAMMALA ZA A RUFE KUMA ZAIKOMA NORMAL PRICE DINSHI 4K LOCATION KATSINA

08162859027
Adade anayi sai gaskiya Kuma siyan nagari maida kudi gida=؁?
@&?shin Ina gwanin wani ga nawa wato *mg's skincare* sunzarce sunwuce duk tunanin Mai tunanin indai tawurin maida tsohuwa yarinyane=?o? B&?sister haske kikesone? Pimples ke damunki, spot, sunburn, knuckles, acne,nace kinshafa Maine yabatamiki jiki,Wai kinjaraba products dayawane Baki dace ba har kinfidda rai=??shin kinasone kikara gyara fatarki tazamto Kamar gilashi duk inda kikayi sai ankalleki sister's kuhanzarta kuje kujaraba kayan mg's Ina Mai tabbatar muku ba karya domin angani bawai labari bane Kuma anjaraba =د? tested nd trusted sannan mg's sunkawo zafafan products Wanda Basu taba kawo kalarsu ba ma'ana sunyi upgrading products dinsu yanzu duk saboda Jin dadinku sister's duk wacce tabari damarnan tawuce ta gaskiya I pity you guys kuzo Adama daku Dan Koda soap kadai kuka jaraba kankat ne Dan kayan mg's babu na yarwa>?? bama cika Baki kunemi naku kujaraba sannan wani Abu shine kayansu bana bleaching bn organic ne zaigyaramuku jikine kawai yafiddo mk d ainihin natural beauty dinku batare da yayima fatanku wani illa bad'?
Soap:3k
Student package:7k
Beauty kit:11k
Bridal kit:18k
Maiso yayi magana=?G?
08062991549
07046881166,07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare
=د? Natural/organic


*WANAN NOVEL DIN NA KUDINE BIYA 500 zuwa 2029764071 first bank nafisa Nuhu sai a tura shaidar biya zuwa ga lambar Nan 08033719070 ko katin mtn mutanen Niger Airtel Kika min SHARING bansanki ba Allah Yana kallonki na barki dashi*


*Page 35*

Mahfuz

Sallati duk suka kaure dashi ko ta kansu Mahfuz bai bi ba ya fice daga gidan Yana Jin zuciyarsa fes dan a yanzu dai Ammi taga shaida da idonta zai ga ko a hakan zata ce ya aureta.

Sai da ya shiga mota ya Kira Wanda yasa ya ringa bibiyar Hadeeza gutun gatarinka ake ce masa,
a office dinsu yake dan goge goge,a baya bayajin magana Sam,dan har d'auke dauke yanayi ko gida a kulle yake sai yayi dabara ya shiga ba Kuma asan ya Shiga ba,wahala daya Sha a prison yasa daya fito ya tuba ya nemi aikin goge goge a office dinsu mahfuz abu dayane ya kasa dainawa zuke zuke,yana shiri da mahfuz sosai Wanda har hira sunayi dashi idan mahfuz bashida aiki da yawa a cikin damuwar da yake ganin mahfuz a ciki yabi ya damu haka ya Sako mahfuz a gaba da tambaya mahfuz bai tab'a ce masa gashi ba har sai ranar da Ammi tayi rsntsuwar zata Masa baki idan bai aureta ba,da wanan damuwar yaje office guntun gatarinka yaje goge masa office yaga ya buga tagumi da hannu bibiyu hakane yasa ya hau hadashi da Allah akan ya gaya masa damuwarsa Kar ya ganshi haka zai iya taimaka masa,mahfuz kuwa yankewa yayi ya fada Masa ko zuciyarsa zata masa sanyi ya rage Jin nauyin da yakeji a kirjinsa,daga lokacin da suka hadu da Hadeeza har yanda ya kaita gida da rabuwarsa da lubna duk ya kwashe ya gaya masa da binciken da yake yi akan Hadeeza na munanan halayenta daya gano,Yana ta so ya fahimtar da Ammi ta kasa ganewa gashi bashida shaida ballantana ya nuna mata


Guntun gatarinka ya saki murmushi Yana wanan duk mai sauki ne ka nuna min hotonta ka bani lambarta zanyi aiki akan kwamfuta, duk wayar da takeyi zan naji duk abinda ake ciki Zan kawo ma Shaida da zaka nunawa mahaifiyar ka insha Allahu bazaka aureta ba tunda baka Santa matarka Kuma na ma alkawari zata dawo gareka bari mu fara kau da wanan matsalar dayafi damunka.

Kyautar dubu biyu kawai yayi masa a ransa bai kawo zai iya komai ba sai gashi ya bibiyi Hadeeza har ya musu video batare da sanin Hadeeza ba ya dade baiji shi a cikin farinciki irin haka ba,dan gani yake kaso hamsin na matsalar sa ya kau yanzu zai maida hankalinsa wajen Lubna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login