Showing 39001 words to 42000 words out of 67070 words
Chapter 14 - Gamo Complete Document writing Billy Galadanci.txt
ɗina na dabarun zama da miji, da wasu na ɓangaren addu'oi saiki saurara kiji. Nihal a hankali ta ce "Nagode aunty, amma ya zanyi da kunyar danake ji, wlh inajin kunyar waɗan nan abubuwan" Yar dariya mai sauti anty Billy tay
"Tabbas kunya adoce Nihal amma fa ki sani ba ko ina take kaimu hanyar dske ɓullewa damu ba, gaba ɗaya sha'ani irin na kunya akwai inda yake amfanar da mace akwai kuma inda yake cutar da ita, ki saurari bayanani na nan gaba kaɗan zaki fahimci abinda nake nufi. Yau kince sai yamma girkinki zai fita, idan har ƙunar ƙafarki bai dameki sosai ba, jingine baƙaƙen maganganun daya gaya miki a gefe ki ƙaddara cewar tabbas ya faɗa bisa ɓacin rai, ki gyare sumar kanki koda batada yawa, ki sanya suturu masu tayar da hankali ki shiga kitchen ki masa girki ki kai masa,karki kuskura ko'a fuska ya gane kinji zafin maganganun sa kuma ki bashi girma fiye da tunanin sa, ki masa ƙuruciya sosai kinaji ko" Tana dariyar jin kunya ta ce, "To Aunty nagode sosai, zanje nayi duk abinda kikace, yanzu nawa zan biya?" Dariya taɗanyi ita ma
"Matsalar ki bamai neman sai an biya bace ba, idan akace matsalar data shafi aure ce irin haka bana karɓar ko ƙwandala, ladar gyaran auren nake nema daga Allah, nidai fatana ki samu abinda kike so, ina ƙara jaddada miki ki yawaita addu'a, sannan ki tabbatar turarukan dakike amfani dasu ba masu hawa kai bane. Ita mace turarukan da akasanta dasu masu sanyin ƙamshi wanda jin ƙamshin kawai yana saka ka faɗa duniyar mafarki, a kiyaye" Godiya sosai Nihal tay sannan sukayi sallama gaba ɗaya mikewa tayi tanajin wani ƙwarin gwiwa ta buɗe wardrobe ɗinta tana karewa jeren ƙananun kayanta kallo. Ita kanta tasan ta dire shape na nunawa sa'a, tabbas takanyi amfani da turaruka masu ƙarfi ammafa tana saka masu sanyi yau kaɗai bari tabi shawarar aunty Billy koda zata dace tayi GAMO da katar ta samu abin maganin bakin Hakeem.
Sanyin ƙamshin daya daki hancinsa shine ya tilasta masa waigowa ya kalli bayan sa, mutuwar tsaye yay ganin Nihal acikin wannan shigar, gaba ɗaya rigar jikinta sharashara ce kuma babu bra ajikinta, sai ɗangalallen wando kaɗan ya baiwa cinyarta baya,ta taje sumar kanta ta zubeshi gefen dama a kafaɗar ta, ba wanu kwaliiya a fuskarta amma ta zuba kyau, ƙurawa juna ido sukayi na wani lokaci kafin ta ɗauke kanta gefe ta soma ɗingishin ƙarya, da hanzari ya taso ya kamata suka kuma kallon juna, shigowar Khaleesah kenan ya tilastawa Nihal narkewa ajikinsa tare da ambatar "wash ƙafana"
Mom Nu'aiym.
9/19/21, 7:25 PM - Buhainat: *IM*
*BILLY GALADANCHI*
25.
Wani zaro ido waje khaleesah tai tare da dafe ƙirji tamkar taga abinda zai kashe ta, a yamutse ta ce , "Meye haka kuma?" Ƙoƙarin miƙar da ita tsaye yay ta ƙara lafewa tare da cigaba da yarfe hannayen ta "Niha menene? Meya faru? Da hannu ta nuna masa ƙafarta "Bayan ƙunan dake ƙafana sai kuma na bige ƙafana da ƙofa yanzu zugi yakemun tamkar in ƙwalla ihu nakeji" Kallon ƙafar yay ta kama ta ware dressing a masife ya ce, "Kauɗin na meye ne zai kaiki cire dressing da aka miki? Mesa kin fiye taurin kai ne? Cikin fuskar tausayi ta ce, "Yaa Sadauke faɗa kuma zaka ƙaramun, ciwon kai nake dan Allah kayi haƙuri bazan ƙara ba" Ɗagata ya yi zuwa kan kujera ya dire "Yanzu meya kawoki anan ba nace ki daina zuwa mun ba" Dikda maganar ta daketa amma batace masa komai ba har saida taga khaleesah ta ƙaraso wurin itama ta zauna sanye da wata riga iya gwiwar ta, rigar cotton ce amma dukta kwanta a cikinta saboda ba komai ajikinta sai rigawa, kawar da kanta tay daga duban sannan tana wani langwaɓe kai ta ce dan Allah ka tofamun addu'a a ƙafana wlh zugi yake mun, zuwa fa nayi immaka girki nasan ba wacce zata tuna da kai tunda hadimansu suna yi musu" A kaikaice ya kalli khaleesah dayaga tana dariya "Nihal aikece kikazo bauta, ubana yana gwamna ba zan auri ɗan president in ɓuge da shiga kitchen ba, kedai da bakisan darajar kanki ba kyayi, banda maita ma miji ya tsaneki amma rawar ƙafa kawai kike masa" Murmushi kaɗan Nihal tay sannan a hankali ta raba jikinta dana Hakeem tana kallon sa cikin ido ta ce, "Kaga ina fama da ƙafa amma bazan taɓa iya barinka da yunka ba, zan maka lunch amma zanyi har wanda zaka samu kaci hsr dare, idan ƴar senate president ta gama maka girki dan Allah ka baiwa ƴar gwamna" Tana kaiwa nan ta miƙe tana ɗingishin ƙarya dankuwa ƙuna bai kai mata yanda zata dinga wannan abu haka ba. Tsaki kawai khaleesah tae itako ta faɗa kitchen bata ɓata lokaci ba wurin haɗa chinese Egg rice da mango juice da salad sannan ta nemi warmer ta zuba nata aciki shima ta zuzzuba masa ta jere akan dining sannan ta nemi barin falo ɗin, anan tayi karo da da khaleesah da Hakeem dumu dumu, numfarfashin su ne ya tilasta mata leƙa ƙasan, inda abinda ta gani ya tayar mata da hankali tare da faɗar mata da gaba, da sauri ta wuce ta buɗe ƙofarta ta shige sannan ta rufo ƙofar ta dafe ƙirjinta dake ƙoƙarin fallowa ya faɗo har zuciyarta, da kamar hakan da aka mata zalunci ne dacin fuska ko? Ranar girkinta bai gama fita ba yanzu ake azahar mesa arayuwa Hakeem bashida adalci ne? Anya zata iya daurewa kuwa? Anya zata lamunci wannan cin kashin daga wurin Hakeem da wannan matar tasa?' Dafe kanta tay tare da zaunawa a bakin gado bayan ta ajiye kula da jug ɗinda ta zubo juice acikinsu. Sallamar dataji ne ya sanya ta ɗagowa Huddy ce har ƙuryar ɗakinta ita kuma dawacce tazo? Da murmushi ta tarbeta suka gaida sannan itama ta zauna akan gadon suka fuskanci juna.
"Dama zuwa nayi in baki Haƙuri akan abinda ake miki acikin gidan nan, nasani kinada haƙuri ki sani nima haka akemun, dandai na fiki wayau ne da shekaru, kiyita haƙuri wata rana sai labari" Yanayin zubinta Nihal ta gama ƙarewa kallo sannan tana murmushi ta ce, "Ayya babu komai, ai nida Hakeem auren mu ƙiyayya ce tsagwaranta bana mafarkin samun farin ciki daga wurin Hakeem ko kaɗan, nidai zan masa duk abinda yake haƙƙine daga wurina shikuma yanda ya zaɓa dan kanshi" Hannun ta Huddy ta kamo "Kinyi tunani mai kyau tawaje na, kiyita haƙuri, dama wlh inasone ki rakani wurin momynki, yanzu daga Villa nake, na sameta acen tanata mita bamuje mata ba dan Allah yaushe zamuje?" Murmushi Nihal tay "Momy badai rigima ba, ki bari gobe muje ko idan kin fita a girki ko?"
"Goben dai zamuje, meye a kula haka?"
"Abinci ne fa, dana girkawa Yaa Sadaukee saina ɗebo nawa" Langwaɓe kai tay irin cikin wasa sannnan ta ce, "Sis please inɗanci mana yunwa nakeji a Villa kunya ta hanani sukuni" Miƙewa tay "muje dining muci da yawa ai" Ida ta ɗauki kulan huddy ta ɗakko juice ɗinta. A tare suka zauna suka ci sosai Huddy sai santi take tana cewa bazata sarara ba sai Nihal ta koya mata girki dan ita bawai ta iya bane.
*****************
Nihal tana kwance wuraren ƙarfe 8 na daren ranar sai Hakeem ta gani a kanta. A hankali ta yunƙura ta tashi zaune suka kalli juna "Barka da war haka Yaa Hakeem" Yana basarwa yace "Barka dai" Bai kuma magana ba bai kuma zaunaba sanda ta ce , "Akwai abinda kake buƙata ne?" Hannunsa yakai ya sosa ƙeyar sa,
"Baƙi zanyi gobe by 12 na safe, i want u to make lunch for us su goma sha biyu ne, sannan zasu dawo dinner nanma a musu girki, take care of my part ya ringa irin wannan ƙamshin dayake ranar da kike girki, Kwana biyu zasuyi anan, so gobe da safe ma zaki musu breakfast" Murmushi ta ɗanyi,
"Yaa Sadaukee aikin zaimun yawa, ga kuma ba kwanana bane ba, kyau ayi aikin daga ɓangaren wacce take da girki ai" Wani mugun kallo ya watsa mata, "Matana ba ƴan wahala bane ba, basuzo nan dansuyi bauta ba, so count them out of this rubbish kuma ki tabbatar kinyi duk abinda na ce, wlh kika bani kunya saina miki wulaƙanci" Murmushin ko yanzu ta kuma yi amma batace masa komai ba harya juya ya fita.
Wayarta ta zara ta kira Aunty Billy tana kuka, bata ɗaga ba dole ta haƙura. Batafi minti ɗaya da kiranta ba saiga ta biyo bayan mised call dara tarar. Da sauri ta ɗaga suka gaisa sannan ta ce,
"Aunty dan Allah kiyi haƙuri na dameki ko? Murmushi ta sakar mata sannan ta ce, "Laa ba komai, call me when ever you need my help Nihal, meke faruwa kuma yanzu? Kwashe duk abinda ya faru tayi ta gaya mata itako tay murmushi, "Nihal ki nutsu ki saurareni zaki fahimci inda na dosa. Da farko dai kinga bake kaɗai bace ba amma ya zaɓeki ya sakaki girki kinsan dalili?" A hankali tamkar gabanta ta girgiza mata kai itako ta fahimci shirun yasa taci gaba "Dan yayi imani duk acikinsu ke kaɗai zaki iya fitar dashi kunya, yace ki saka turaren dake sanyaya masa falon sa wannan kaɗai ya isa ki gano cewar daidai da ƙamshin dake fitowa daga jikinki kota wurinki burgesa yake, mesa baice kiyi girkin ba su su gyara wurin? Dan yanada haƙiƙanin duk abubuwan nan saike kaɗai zaki iya masa su yaji daɗi a ransa, ki sani abinda kika gani tsakanin sa da Khaleesah kirsan mata ne, itace ta dulmiyar dashi saboda ta tabbatar cewar zaki fito. Maganar Huddy kuwa akwai abinda take nema a wurinki, dole akwai abinda yake kawo ta abinda bamu sani ba shine Alkhairi ne ko akasinta dan haka zamu kyautata zato akan cewar alkhairin ne, amma fa kiyi taka tsantsan da ita. Nihal, Hakeem yana sonki amma bazaki fahimta a yanzu sai nan gaba kaɗan, lokacin da kuke rayuwar za'a muku auren tilas kuka tsani juna ya wuce tun a jejin nan, zaki iya tuna labarin da kika bani akan yanda ya yaƙi zaki a cikin cage ,duk wannan yaƙin dakikaga yanayi yayi shine dan kaunar ki, bazai lamunci wani abin cutar wa ya sameki yana kallo ba, aikin yana wurinki yanzu hanya ɗaya ce kuwa agaremu itace ya tara dake, daga ranar zai banbance tsakanin aya da kuma tsakuwa! Wannan aikin yana hannunki danshi bai saba kai kanshi agun mace ba, matansa sune suke bibiyar sa, mu kuma janyoshi zamuyi ya dawo hannun mu,ya kawo kanshi da kanshi, ki tashi tsaye gobe kiƴi girki na fita kunya ki sanyaya ɗakunan da wuraren da ƙamshi mai saka ɗingishi kinji ko? Jinjina kanta tay "Nagode sosai Aunty, zan yi duk abinda kikace kuma na yarda Hakeem ƴana sona nima kuma na yarda ina son nasa" Jinjina kai tay "Madallah amma nace wai kinsha abubuwa kafin tariyarki kuwa? Ɗan murmushi tay sannan ta ce "Aunty Ba daɗi kayan wlh ni zubarwa na dingayi da aka bani" Cikin faɗa ta ce
"Hoo yar sababi, Allah kinci duka Nihal, yanzu gobe kiyi ƙoƙarin haɗa kaza ƴar ficika ga abubuwan dazaki nema nan zan miki message, ki tabbatar kin cinye ta tatas wannan karon har ƙasusuwan ki haɗe su tatas kinji ni ba? Tana yamutsa fuska ta ce, "Aunty gobe zanyi aiki, jibi nayi"
"To Allah ya kaimu, karkuma ki manta" Nan sukayi sallama saiga saƙon message ya shigo.
"Kaza bahaushiya wacce bata taɓa yin ƙwai ba. A ƙwamushe kayan cikinta amma kar a yayyanka jikinta. Garin ɗan kumasa, soyayyen riɗi, Man olive oil, garin bagaruwa kaɗan, saiki fara saka man olive kaɗan ki zuba ruwa akai saiki saka riɗi da garikan nan saisun tafasa saiki saka kazarn nan ki ƙara ruwa ki rage wuta ki rufeta da leda sannan rufe da murfi sirace ya dafa ta saita dahu sannann ki ajiye ta tsimu a wannan ruwan na wuni saiki tabbatar kin cinye ta. Note banda saka magi, ba'a saka magi sai gishiri kaɗan idan kinaso." Murmushi Nihal tayi waɗan nan kayayyakin duk ina zata gansu? Ohh Allah'.
*Mom Nu'aiym*
9/19/21, 7:25 PM - Buhainat: *Nazari*
26.
Da sassafe ta tashi ta faɗa kitchen amma a part ɗinta, Huddy ma tazo take gaya mata baƙin da zaiyi shine tace aiya gaya mata shisa tazo ta tayata aiki ma. Haka suka haɗu sukayi lunch gaba ɗaya Huddy sai ɗaukan darasin girki take danba abinda ta iya, ta kuma fahimci gaba ɗaya Hakeem yana yabawa ƙoƙarin Nihal adai gefen girki koda wane lokaci! Itama tanaso na burge Hakeem, ita tana ƙaunar sa fiyeda tunanin mai tunani zata iya sadaukar da farin cikinta indai zasu rayu a tare.
Sanda baƙin suka iso itada Huddy ko wacce taje tayi wwanka ta shirya, kamar haɗin baki dukkansu riga da skirt suka saka na lace, saidai lace ɗin ba iri ɗaya bane ba. Sun caɓo ado daidau misali saidai dama ita Nihal makeup tana sonshi amma batayin heavy makeup, Huddy kuwa tamkar zataje gidan biki. Tare suka soma shirin serving nasu inda rabi daga cikin abokanan Hakeem idansu yake kan Nihal data tafi da imanin su akan sanyinta da ƙamshin jikinta, ga kuma uwa uba kyau da diri ɗan usuli. Har suka kammala serving nasu Hakeem banda harara babu abinda yake zabgawa Nihal ita kuma batako damu da harara dayake ta faman aika mata ba. Har abokanan nan suka gama lunch ɗinsu sannan suka shirya barin gidan saida ya rakasu ya dawo sannan a fusace ya nufi part ɗin Nihal ta ɓangaren ta, a falo ya taddata da hadiman ta tana cin abinci ya fizgo hannunta, da mamaki take binsa har suka is bed room dayafi kusa ya turata saida ta faɗa kan gadon,
"Wane salon iskanci ne wannan? Meye na zuwa awurin da maza suke da wannan shigar? Kinada hankali kuwa? Kinji ƙamshin dake tashi a jikin ki?" Tashi tsaye tae "Turaren dana saka haryakai na Huddaisa ƙarfi? Kokuma suturun dake jikina basufi nata walawa ba, bayaga haka nifa na saka mayafi amma ita fa haka taje, nayi imanin baka isa kaje mata da wannan faɗan ba, danni ka raina" Wani marin yakai mata "Rsshin kunya zakimun ? Ea ina magana kina mayar mun, ƙarti sun tasaki agaba sunata kallo kina wani kwarkwasa sai kace ba matar aure ba" Dafe kuncin ta tae sai hawaye masu zafi suka zubo mata, akan gwiwowinta ta zube agun ta durƙushe sai kuka mai tsuma zuciya, batace masa komai ba fin mintuna biyar tana kuka shikuma ya kasa tafiya yayi tsaye yana kallonta. Tundaga cikin zuciyarta takejin zafin abinda Hakeem yakeyi mata, tun farko ƙiyayyar dayake nuna mata ya sanya ta ƙara tsanar sa ,Tsana mafi muni wannan dalilin ya sanya tunda zuciyar ta ta soma aminta dashi take gargaɗin zuciyar ta akan ta kiyayi shiga sharo ba shanu! Sai gashi bata tsiraba gaba ɗaya rufa sati idan tayi kenan agidan sa amma mari lafiyayyu har ƙwaya biyu, hannunsa daya sauka aka kafaɗarta ya katse mata tunanin ta, a hankali ya ɗagata tsaye bata yi masa musu ba har sanda ya sauketa akan ƙirjinsa, runtse idonsa yayi kukan datake yana taɓa masa zuciya, a hankali ya soma bubbuga bayanta, yana jijjiga kafaɗun ta, baisan sanda harshen da laɓɓansa suka rinjayi tunanin sa saiji yayi yana furta mata kalmomin "Am so sorry please my dear, bazan ƙara dukanki ba, kawai danaga waɗancen suna kallonki sai naji ba daɗi, hankalina baya jikina, badason raina na dakeki ba, dan Allah kiyi haƙuri" Kukanta ta ƙarawa sauti, nan ya ƙara manne ta da jikin sa "Idan kina kukan nan rikitamun lissafi kike, Allah ya sani banason kukanki,hankalina tashi yake kiyi haƙuri kinji" Sassauta kukan tay dan harga Allah kalamansa sunyi tasiri akanta, Anan ya barta a ƙirjin sa ita ko ta lafe, dan ita kanta tanajin wani yanayi mai daɗi a hakan da suke. Kusan lokaci mai tsayi sannan ya jata zuwa bakin gado kawai ya ajiyeta ya juya.
Mota ya faɗa ya shiga ya zauna ya dafa kanshi, meya kaishi gayawa Nihal irin waɗannan kalaman? Yanzu zata fara girman kai tana ɗauka da gaske yake, amma mesa bayaso yaga tana kuka? Mesa kukanta yake motsa masa tunanin sa? Mesa arayuwa zai zamana shi gaba ɗaya al'amarin Nihal yake tunani safe rana dare? Anya ysrinyar nan batayiwa zuciyar sa shigar sauri ba kuwa, hannunsa ya shinshina tare sa lumshe ido, gaba ɗaya ƙamshin jikinta yake, ƙamshin da idan zai sheƙara yana rayuwa acikinta bawai gundurarar sa zaiyi ba. Gadai gidajen matayen sa a haɗe wuri guda ƙofofine kawai ya raba amma gaba ɗaƴa ƙamshin da gidan Nihal keyi duniya ne! Tsaki yaja sannan yaja motar yabar gidan.
Amsa kiran Ummin sa yayi inda take shaida masa Abi yace a sanar mata lallai ya shirya zuwa Germanƴ shida first wife ɗinta, zaiyi tafiyar wata huɗu saboda haka zataje ta tayashi zama na wata biyu, idan ta dawo second wife nashi zatabi bayan shi, itama inta dawo 3rd wife zatabi shi su dawo a tare. Wannan labarin ya ɗaga masa hankali jin cewar nanda kwanaki huɗu za'ayi wannan tafiyar.
Kallon Malam Khaleesa tayi sannan ta ce "Malam na tara da mijina jiya da dare, sannan banyi tsarki ba har yanzu shine nazo kamar yanda kace nazo ɗin" Murmushi yay sannan ya ce "Lokacin tsome yayi kenan, yanzu dai tashi mushiga daga ciki" Ba musu ta miƙe tabi bayanshi har suka isa cikin uwar ɗaka, tayi mamakin tsaruwa da haɗuwar ɗakin amma bata nuna ba. Kawar da kai malama yayi sannan ya ce ki tuɓe haihuwar uwarki zan miki wanka" Ɗagowa tayi ta kalle sa sannan ta ce "Tuɓewa fa kace malam? Akan me? Ɓata fuska yayi "Aikin nan idan bakyaso dubunki suna so Hajiya, baki ganni a talauci ba bare kice, niba ƙazami bane ƙamshin ɗakin nan kaɗai ya isa ki gane cewar ina kula da jikina, tsome zanyi a gin*****ki sannan in ciro da abin haɗin ayi miki magani bayan ammiki wanka tayaya kuma zaki nemi mayar dani ɗan iska? Shiru khaleesah tayi