Showing 48001 words to 51000 words out of 67070 words

Chapter 17 - Gamo Complete Document writing Billy Galadanci.txt

03 Sep 2024

9258

Ganin idon sa yayi ja yasa taji tsoro tashi yaƴi daga kwancen da yake ya janyo fuskarya tare da tsoma bakin sa a nata.


Mom Nu'aiym.
9/23/21, 6:42 AM - Buhainat: *Love in the air*


30.
Yanayin ƙamshin da bakinta ke fitarwa da saukar numfashin ta ya susutar dashi, cikin sauri yake tsotsar bakin ta tamkar zai cizge shi, idan ya lalubo harshen ta tsotsa yake tamkar jinjiri yayi karo da maman yana tsotsa saita janye ya kuma kamowa, cak komai ya tsaya mata nan da nan saita kasa taɓuka wasannin da aka kƴar da ita. Kusan 5mns yana tsotsar bakinta kafin ya sake ta, cikin jin kunya ya wuce bed room inda anan ya barta itako tarasa dalilin murɗewar mararta anan ta dunƙule tsawon 30mns sannan ta rerafa ta shiga ɗakin ta kwanta a kan gadon na wasu lokuta inda shikuma yana toilet banda shaya ba abinda yake sakarwa kansa saboda azababɓiyar sha'awar data taso masa haiƙan amma bai samu sassuaci.ba idon nan sunyi jajir haka ya haƙura ya fito baima kalle ta ba, itama tashi tayi ta ɗaura towel tare da faɗawa wurin wanka, haka tayi wankan ta fito amma a banza. Mararta a murɗe har lokacin, kwanta tayi da iya towel ɗin ta bashi baya sai ƙamshin turaren ta dake tashi, tako ina na wanka, ganin kamar tana cikin damuwa ya sanya ya rage fitiƙar ɗakin haske ya matso kusa da ita ya ɗaura hannun sa akan ƙugunta "Nihaly lafiya dai" Lumshi ido ta yi sannan ta ce "Cikinane ya ƙulle banamason na motsa" A hankali ya ɗare kan gadon sosai ya sanya hannu ya kwantar da ita a rigingine ya tura hannun sa a tsakanin towel ɗinda ke jikinta ya ɗaura hannun sa akan mararta nan da nan taja numfashi tare da lumshe ido sannan cikin kunya takai hannun ta ta rike nasa amma bai kuƙa taba ya ce yana murza mata marar a hankali "Haka yakeyi wata rana idan na murza miki a hankali a haka zakiga ya sauka. Bata ce komai sai janye hannun ta datayi daga nasa ya zauna kuwa yaci gaba da shafa saman mararta suna lumshe ido a tare, kusan 5mns yana mata hakan harta fara sake miƙa saiya soma yawo da ɗan yatsansa a saman cibiyar ta yana zagaye wa yana mata wata rikitacciyar wasa. Cikin sarƙewar murya ta ce, "Yaa Hakeem ya daina wlh nagode" Hannun sa ya kuma kaiwa wurin marar ta ya shiga shafawa har kusan da gargasan saman farjin ta nan da nan ta nemi rikice masa da wani kukan da ita kanta bazata ce ga na menen ba" kwanciya yayi ya raɓa rabin jikinta da nasa, bakinsa saitin kunnen ta yana magana a hankali "Duk sanda zaki matso kusa dani tabbas sai ƙamshin dake tashi daga jikinki ya nemi zautar dani, tun ina ƙaryata tasirin sa har yau gashi ya janyo ragama ta izuwa gareki, badan halin banzan danake nuna miki ba, badan halina ba, ina neman izininki inaso zanyi tarayya irin ta ma'aurata da ke" Lumshe idon ta ta yi amma bata ce komai ba, shinshinar wuyanta yake tamkar wani mara hankali, muryan sa tana sarƙewa ya kuma ce wa, "Nihaly please, ina tsananin buƙatar hakan dan Allah" Nan ma batay magana ba, shiru shima ya yi ya sanya yatsansa ya soma mata tafiyar tsutsa a tsakanin cibiya zuwa marar ta, ganin bazata yi magana ba ya sanya ya sanyawa rayuwar sa haƙuri ya juya kawai tare da dafe kansa dake sara masa, mesa zai bada kansa agun Nihal akan me zai tashi magana irin wannan a tsakanin su, da sauri ya tashi ya faɗa toilet tsayin awa yana abu ɗaya har nannauyan bacci ya ɗauke ta.


***********
Itace ta tashe sa da asuba, atare ko yanzu sukayi saƙƙah cike da jin nauyin juna, tabbas yana jin kunyar kalaman daya furta mata daren jiya, coffee ya fara musu order sannan suka zauna azkhar kamar ko yaushe. Matsawa tayi a kusa dashi kamar yanda anty Billy ta ce haka ta dauri ta riƙo hannun sa na dama "Assalamu Alaikum wa rahmatullah" Ta furta s hankali" Yana tsatsare ta da ido ya ce, Ameen wa Alaikissalam" Bata sake hannun da ba saita ta gama rero masa ayatul kursiyyu, falaq da nasi da kuma addu'ar Bismillahillazi ya durru ma'a ismihi shai'un fil ardi wala fissama'i wa huwassami'un aleem, ta ƙara da hura masa iska a hannu da ko ina sannan taci gaba. "Ina maka tafan alkhairi Yaa Sadaukee, safiyar yau da Allah ya tashemu lafiya ina maka fatan samun nasara a cikin ta, Allah yasa ka ƙarasa wunin ka lafiya, Allah ya sanya alkhairi da albarka aduk abinda kasa agaba, ina maka fatan alkhairi, da fatan ka tashi lafiya?" Har lokacin yana nan ƙure da ita da ido,baisan sanda ƙwalla ya cika masa idon saba a hankali ƴa dauƙe kansa daga dubanta sannan ya ce "Lafiya lau ke fa?" A taƙaice ta ce "Alhamdulillah Ala kulli halin, Alhamdulillah" Tana kaiwa nan ta zame hannun ta daga nasa ta miƙe tsaye shikuwa sai kallon ta yake yama rasa wanne irin tunani zaiyi akan Nihal, tana ninke hijabi ya miƙe yaje ya rungume ta ta bayan ta, ya ɗaura habarsa a saman wuyan ta ya zagaye ƙirjinta da hannayen sa, tare da lumshe ido....


Mom Nu'aiym.
9/24/21, 5:05 PM - Buhainat: *Srange feelings*


31.


Da murmushi a fuskar ta ta ce, "Kanada nauyin buhun shinkafa 50kg so goma, ni zaka ɓallani" Dariya ce ta suɓuce masa a hankali ya ce, "Kinsan dai kinfini nauyi ko? Tuni akayi ittifaƙin mata sunfi maza nauyi" Dariya ta yi me sauti,


"Koda zamu shekara anan bazan taɓa yadda nafika nauyi ba, kalli ƙundar kafa yanda yake a murɗe" Murmushi yanzu kam ya yi "To Nihaly ai wannan yanayin trainin na soja ne da yawan zuwa aiki" Tabare fuska ta yi "Ni meye kake mun wani suna wai Nihaly, nifa sunana Nihal"


"Haka nakeso in kira matana, kajimin yarinyar nan" Waigowa ta yi suna fuskantar juna sannan ta ce a hankali "Yaa Hakeem ka ƙara faɗa inji kace matarka" Jan siririn hancin ta ya yi "Matana Aunty black" Tabare fuska ta yi "Auu nice ma blcak, lallai ma yaa sadaukin nan Allah kuwa yau bazan kuma kulaka ba" Ɗagata chak yayi tana wuntsila ƙafa ya direta akan gadon, sannan ya sanya hannun sa ya soma yi mata cakulkuli, nan da nan ta soma dariya tana tattare wa "Tsiwa ko, zanga yanda bazaki ƙara kulani ba yanzu tana sheƙewa da dariyar dole tana magiya "Tuba nake Allah zan kulaka na yarda ni blacky ce" Bai saurara mata ba saida ta galabaita sosai sannan shima a gajiye ya faɗi kwance agefenta tare da rungume ta yana numfarfashi shima saboda yaba kansa wahala..."Yanzu fa mun shirya" Da ƙƴar take sauke numfashi "A amma zan rama ne wata rana" Dariya ya yi tare da sanya hannun sa acikin rigar baccin t ya shafa mararta "Yau ba murɗewan ciki" Bata shirya binsa da kallon data bisa dashi ba sai gani tayi kawai tana masa wani zazzafan kallo ta kasa ɗauke idon ta a kansa gaba ɗaya, a hankali yaci gaba da shafa mata tare da cewa, "Ranar dana miki ya dena murɗawa?" Bata iya bashi amsa da baki ba sai kai kawai ta gyaɗa masa. A hankali har bacci mai nauyi ya ɗauke dukkansu.


*BAYAN KWANA 2*


Dirar khaleesah garin su direct ƙauyan su ta nufa, wurin malamin mahaufuyar ta taje da suka saba zuwa yana musu aikin tsibbo, dama wannan shi ba zaman malam yake ba kowa a ƙauyen Boka yake ce masa. Yana ganin khaleesa ya wage baki suka gaisa sannan ya ce yana kallon ta "Kinyi kuskuren fara yarda da malam mai tasiri, ai shu'umi ne bari in gaya miki gaskiya wh asirin sa yayi tasiri sosai a kanki dankuwa yanzu sai yanda ya yi dake, duk ayyukan dakike sakashi amaimakon ya biya miki buƙatar ki tasa buƙatar yake biya, meyasa bakizo minba nida nake gani har hanji" Jikinta yana rawa ta ce "Boka kasan mai nema yana tare da samu, naga kayimun nisa ne, sannan sai aka sanar dashi aikin shi yana ci, nifa kasan ban haɗa kowa da mahaifiyata ba, mahaifina ma so nake in taka wani matsayin dazan wulaƙanta shi yanda yakewa mahaifiya ta, mijin danake aure ma Boka bawai ina son sa bane, duniyar sa nakeso in watsa gaba ɗaya bayan na kafa kaina, koda banason mahaifina wani bai isa ya zageshi in kuma ƙyale shi ba, idan na wawuri abinda zan wawura nida kaina zan saka saiya durƙusawa mahaifina dan ubanshi" Dariya Boka ya kwashe da ita sannan ya ce,


"Hajiya ba Lallai ki samu abinda kike buƙata ba saboda kuskuren ki na farko, bayaga haka wannan matar tasa ta biyu bawai a zaune ta ke ba, ta farkon kuma duk ta fiku dabara dan Allah ta kama, babban dalilin daya hanaku yin nasara akan Hajiya Adama kenan tun a baya to wannan matar tasa ta farko dayayi tafiya da ita ma hakane, yarinya ce da bata nesanta kanta da Allah kinga ko aiki a kanta wahala ne" Dafa kai ta yi sannan ta ce,


"Boka, taimakona zakayi, wanman aikin ba haraka bace ta dubu ɗari ko hamsin, harkar girma ce dan har wannan gidan saika rusa ka ƙera haɗaɗɗe na nunawa sa'a, nidai so nake Hakeem ya zama bawa na, sai yanda nayi dashi so nake idan nace ya zaki uwarsa ya zaga, idan ma cewa nayi ya dake ya daka saboda yanda zaikemun biyayya, aiki na haɗuws nakeso amun a kansu dan kaga so nake mahaifan sa shikuma duk abinda yace suyi shi zasuyi ba suda zaɓi" Jinjina kai Boka yayi cikin nazari sannan ya ce "Khaleesah irin wannan aikin sai kin shirya gaskiya, bawai bazai yiyu bane tsaf xai yiyu amma fa sai an kawar da jinin hakeem, saboda haka yanzu haƙurin nan dai zakiyi sai zuwa lokacin da wata acikin ku ta haihu da shi, jinjirin zamu bayar sadaka, a yanka a baiwa maiƙaimi jinin sa sauran naman zamu saɓashi a turmi mu haɗa da wasu abubuwan a binne a maƙabarta tare da sabuwar gaba, idan gawar yaran nan dakuma sabuwar gawar nan zasu motsa to a duniya aikin damukayi zai lalace akan Hakeem amma yau idan akace sun tafi kenan to har abada duk umarnin dakika bashi zaibi shiko iyayen su zasu masa biyayya tamkar shi suke bautawa, ƙasar ma dake hannunsu saiya zamana a hannunki take" wata mahaukaciyar dariya ta kwashe da ita sannan ta soma magana, "Boka wannan mai sauƙi ne ai, na tabbatar waccen bazata dawo ba saida ciki kokuma ma maybe wannan ta gida tayi cikin saboda haka zan zubar da makaman yaƙina gaba ɗaya, idan bazan mantaba mun taɓa samun wannan nasarar akan Hajiya Adama saidai ita kasan ka masu binne yaron akayi dabadan haka ba da tuni mune a sama, dan haka ba matsala yanzu zan baka miliyan biyar kasha madara kafin nanda wata tara zan ci gaba da zuba musu ido sato jinjiri agidan mu abune dayake da masifar sauƙi" Nan suka gama kitsa komai sannan ta masa sallama ta tafi.


Huddy tunda taje sokoto batada kwanciyar hankali, sauyawar gidansu ya bata mamaki wai acikin sati Hakeem ya turo akayi wannan gyaran ko ita an ware ɗakin ta idan tazo, ta kira ta masa godiya sosai, sannan ta ɗaga wayar ta ta kira ƙawarta Halima. Gaisawa sukayi cike da ɗokin yaushe gamo sannan ta ce "Halima dan Allah kenasan kinada hulɗa da matar shahararren malamin nan na addini Malam Mansur ibrahim shi nakeso ki rakani a gunsa zan masa tambaya akan wani al'amari daya shigemun duhu" Sauke numfashi Halima tayi "Ikon Allah Huddaisa da kanki kike cewa zakije gun malamin addini, lallai kin soma hankali, keda islamiyya idan nace kizo muje bakya zuwa" Tsaki taja gajere "Ke danla ni yaushe zaki rakani?" Murmushi ta yi "Bari zan fara tuntuɓar matarsa inji yaushe yake gida sai muje" Godiya ta mata sukayi sallama.


*Washe gari*

Suna durƙushe agaban malam yayinda idansa yake kafe akan littafin addinin dake gaban sa, kana ganin sa kasan cewar ilimi ya gama ratsa shi, sannan babu talauci a tattare dashi sai zallan maiƙon dala, dan suturun jikin malam kaɗai zaka kalla ka tabbatar ya saɓawa mugwayen malaman dake shiga rigar addini suna kafta iya shege. A hankali saida ya kammala ya rufe littafin dake hannun sa ya ajiye gefe sannan cikin fari tas ɗin madubi dake idansa ya kalli Halima ya ce, "Al'amarin nata mai girma ne halima, yau idan aka ce shirka ai al'amari ya lalace, shirka tana daga cikin manya manyan laifukan da Allah ta'ala yayi alƙawarin sanya maiyi acikin wuta muddin ya mutu akan turbar kuma bai tuba ba. Menene banbancinka da kafiri fajiri idan har kana haɗa ubangijin talikkai da wani bawan sa bawan nasa ma mafi ƙasƙanci acikin bayi? Yaron da kika aura kina sonshi shima yana sonki, shin wannan kaɗai bai isheki ba saikin haɗa da neman taimakon wani gardi mara imani mara tsoron Allah? Ashe a duniyar nan tamu har gobe mata bazakuyi hankali ku raba kawunanku da zuwa wurin bokaye ba? Yanzu kinga da bakije ba zai tayaku da zina ne? Shida kanshi yasan cewar babu imani a tattare da duk wanda yake surki a addinin Allah da bautarsa shiyasa ya nemi yin lalata dake. Wallahi tallahi billahi maza da sauuri ki fara istigfari, ki shiga neman yafiyar Allah tare da neman yafiyar mijin dakika zalunta. Yanzu ki kalli ko yanayin shigarki ki kuma kalli ta halimatu, ai wannan shigar kaɗai ya isa ya gayyato miki zunubai bare kinja da nisa, baki makara ba ki tuba zuwa ga Allah tuba na har abada, ki faɗa wa addinin ki kaca kaca, idan ilimi yayi miki ƙaranci maza ki kama halima abinda take dashi na ilimi ta koyar dake, addu'oi da azkhar duk sai kin tsare su zan bata addu'oi ta baki zuwa jibi ki nutsu karki koma tunanin yin shirka ma bare aikatawa. Kisani kina daga cikin bayin Allah dayake so tunda har ya ankarar dake, ki kiyayi duk wani malamin da zaizo miki da magana wacce take da saɓani da wannan dana gaya miki, yawan malamai ma bashida amfani shiyake janyowa mata shiga hanya mara kyau, maza maza tashi tsaye zakiyi idan kinada tambaya ga gidajen talabijin nan suna bada lambobi ana tura tambayoyin dasuka shafi addini kuma suna bada amsa mai gamsarwa, duk malamin da TV ta hasko to inshaa Allahu bazaiyi gangancin bada wata amsa ko fatawa mara kyau ba, dan haka ƙu tsayar da ƙafafunku ga sauki nan yazo inda bakiga namiji ba bare ya nemi keta haddin ki" Kukan datake yi ta share sannan ta ce, "Nagode Malam, Allah ya sanya ka a aljannar sa kuma furdausi inshaa Allahu nida gidan malam ko boka har abada, daga yanzu zan roƙi wanda baya rowa, baya zalinci dukkanin buƙatata, bazan ƙara zuwa wurin kowa ba koda kuwa buƙatar tawa zata jinkirta zuwa mutuwa ta" Jinjina kansa ya yi yana gyaran zaman madubin idon sa "To Alhamdulillah inshaa Allah tunda kika tuba Allah gafurun rahimun zai gafarta miki, Allah ya yafe mana baki ɗaya" Haka sukayi sammala suka tashi dan Halima dama ta gaya mata wanu abin sadaka duk saidai malam ya bata shiba cima kwance bane ba, irin malaman nan dasuka mayar da kansu na sayarwa.


Tundaga lokacin Huddy ta tsarkake zuciyar ta akan bazata taɓa ƙara kusantar wani malam ko boka ba har abada.


****************

Yanayin tsarin wurin yayi matuƙar burge Nihal sai murmushi take ita kaɗai har zuwa lokacin da yazo ya rufe fuskar ta ta baya, a hankali ya zago suka kalli juna suna dariya.


"Me kike tunani ne haka?


"Tunani nake lokacin damuna jeji, wani lokacin har kewan jejin nake, sai in riƙa ji tamkar ace mu koma jejin inga Yaa Sadaukee na yana wasa da zaki" Ƴar dariya yay,


"Lokacin da wannan zakin yakw ƙoƙarin taɓaki ji nayi tamkar raina zai fita, bansan inada wannan sadaukanta karba sai a kanki, wani lokacin idan ina tuna irin kasadar danayi a wannan jejin zuciya ta tana rayamun cewar anya kuwa banfi sonki akan kaina ba, wani abu da wannan shugaban bamdits ya tashi miki har gobe idan na tuna yanda zuciya ta take a yamutse a lokacin sai tsigar jikina ƴa mike, tabbas dazan samu dama dana dawowa wannan mutumin rai a ruhin sa da gangar jikin sa na kuma kashe sa so dubu saba'in a yanzu" Kallon juna suke ido cikin ido kamar ji tayi yaa Sadaukee yana furta kalmar so agare ta, shin anya da gaske abinda ta ji kenan? Zuciyar ta ta harba ta cen baya wani lokaci daya taɓa ce mata "Tayaya zaki aminta da maganar mahaifan mu bayan nasha nuna miki cewar na tsane ki? Idan ma ban taɓa gaya miki yau in gaya miki na tsane ki tsana mafi muni, kin takurawa rayuwa ta, gwara ki san nayi bazan taɓa sonki ba har abada!!! Nan da nan ƙirjin ta ya doka wani sashi na zuciyar ta ya gargaɗe ta akan cewar 'Daɗin zance ne ya sakashi faɗar hakan karki yaudari kanki' Iska ya hura a idonta a binda yaƴi saurin fargar da ita ta dawi daga duniyar tunanin ta, a hankali ta kalle sa ya ce, "Yarin yar nan sanin dakikayi dara daran farin idan nan naki yana ruɗa ni shiyasa gaba ɗaya kike zube mun su a lumshe ko, zan rama ne, zan duba me kikafi so a jikina inta ramawa" Murmushi ta sake masa duniyar tana tsananin mata daɗi, Ƴan kwanakin nan gaba ɗaya banda zallan kulawa babu abinda take samu daga wurin Hakeem, labari sosai suke yi da juna tamkar sun saba, duk inda zainje suna tare neman gidan zama suke saidai he's too selective when it comes to choosing area, dan haka sunsha wahala kafin su samu gidan shine aka yada zango wurin shan iska a huta.


*********************


"Sati uku kenan da tafiyar Hakeem amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login