Showing 63001 words to 66000 words out of 67070 words
Chapter 22 - Gamo Complete Document writing Billy Galadanci.txt
mara masa baya.
****************
Tunda abin nan ya faru gaba ɗaya Hakeem bashida lafiya, Nihal bata samu flight ba sannan kuma babu yanda batayi ba ta dawo amota ya hanata akan lallai saida jirgi, abin duk ya dameta tasan akwai wata a ƙasa amma gaba ɗaya anƙi a gaya mata hatta Momynta sai hanya hanya take mata. Wayar ta ta ɗaga yau musamman ƙirjinta haka kawai yake dukan uku uku! Number sa ta yi dialing daganan ta kara a kunne, ringing uku sannan ya ɗaga, "Nihal" Zaune ta tashi sannan da hanzari ta kira sunansa "Yaa Hakeem lafiya meke damunka? Yanaji muryarka haka? Saida ƴa Lumshe idonsa sannan a hankali ya ce "Ba komai bacci nake kawai" Da ssuri ta ce, "Wannan murya ne dake nuni da cewar kana jin jiki meyasa zaka ɓoyemun? Dan Allah ka sanar dani menene yake damunka?
"Nihal zazzaɓine kawai, karki tashi hankalinki saboda na warke ma yanzu haka danake gaya miki wannan maganar magani nasha dake bugar dani shiyasa kikaji muryana haka banda wannan na warke sarai" Kuka ta soma yi "Haba saikake yimun abubuwa tamkar niba matarka bace, ace bakada lafiya har haka ni banma sani ba? Fisabilillah anmun adalci kenan?
"Nihal, kiyi haƙuri kinji"
"Amma yaushe zan dawo? I really need to come and see you"
"Ba yanzu ba, ki zauna sai cikin jikinki yayi ƙwari banason shirme, yawo zakike yi da cikin? Me zakizo kiyi anan? Zanzo na ganki nanda kwana biyu" Kuka ta saka masa a waya "Dan Allah ka barni nazo wallahi bana cikin nutsuwa sai nazo na ganka" Cikin tsawa ya ce
"Nihal, I have spoken!! Cikin sanƴin murya ta ce "Kayi haƙuri" Bai saurare ta ba ya datse kiran yana maijin zafin abinda ya mata amma ya zaiyi? Idan har ya nuna mata sanyi sanyi zata dinga roƙarsa ne har saitayi galaba akan sa, baya fatan ta dawo a kuma tsundumata acikin abinda bai shafe taba.
Driver mai suna Aƙilu da kuma yar aiki mai suna Jainaba suna durƙushe agaban mai girma gwamna(Mahaifin khaleesah) saida ya gama abinda ya ke sannan ya ɗago kai ya kalle su ya ce sa Aƙilu "Mecece matsalar ka a rayuwa? Duburburcewa Aƙilu ya yi ya shiga rububi nan da nan ya ce, "Ranka ya daɗe gaba ɗaya wlh tsorata nayi, amma ba ina nufin tonawa Hajiya asiri ba, dan Allah ka gafarceni" Murmushi gwamna ya yi, "Zan iya kashe ka anan in binne ba wanda yaji koya sani, kai koda an ji ma me za'ayi? Da sauri ya ƙara russunawa,
"Kayimun aikin gafara ranka ya daɗe, don Allah" Dariya mai sauti ya yi,
"Duk iyakar yanda kaso ka kunce baka isa kaucewa kaidina ba, saboda haka zan baka zaɓi biyu masu sauƙi, idanfa ka so suzo maka da sauƙi" Baiyi magana ba gwamna ya ci gaba
Zaka tsaya ka bayar da shaida irin ta ƙarya akan Nihal itace ta shirya komai ta ce ku ɗaura akan khaleesah kaida wannan matar idan kayi haka ka kafe akan haka, zan baka naira miliyan ɗari biyu, kema zan baku naira miliyan ɗari, inyaso daga zaran kun gama bada shaida ka aureta sannan kuce kun ajiye aiki, ku canja gari mai nisa kaje kayita kasuwancin ka" Da sauri ya kalli Gwamna "Ranka ya daɗe miliyan ɗari fa ba dubu ɗari ba, wlh zanyi ni dama rashin abinyi ne ya haɗani da wannan baƙar jarabar, zanyi abinda ma bakace in faɗa ba tabbas duk zan haɗa in tabbatar Hajiya Nihal ta faɗo, hakan ma zai dagule maganar son takarar shugaban ƙasa da mahaifinta yakeyi, odan Allah yaso saika mulki ƙasar nan nan gaba kaɗan" Jainaba ma haka ta ce ta amince nan da nan DPO ya yabbatarwa mai girma gwamna da kanshi zai jagoranci abun, shima ya gangara da miliyan hamsin!
***************
Nihal tana cikin masarauta gangamin motar ƴan sanda ya risketa! Tare da ƴan jarida da masu ɗaukar rahoto dansu ƴaɗa agidajen tvn su. Bacci ma take sanda wannan tashin hankalin ya riske ta, a wannan lokacin kuwa Mood shine sarkin wannan masarautar. A nutse ya fito daga fadarsa zuwa wurin da hayaniyar ke tashi, kallon ma aikatan tsaron ya yi tare da 'yan ɗaikar rahoto sannan ya ce "Ba'a mana hayani ya anan mu sam! Menene ya shigo daku har cikin masarautar Daulatul dinar da wannan gayyar kuke tashin hankalin mu" Wsni ɗan sanda daga ciki ya russunawa tare da cewa, "Allah yaja zamanin sarki daga babban birnin tarayya muke, munzo ne mu tafi da yarinyar Senate president mai suna Nihal" Gyaran tsayuwar sa ya yi sannan ya ce, "What are the charges?" Police ɗin ƙara russunawa ya yi, "Ana zarginta da kashe jariran da kishiyoyin ta ke haifawa mijinta, na farko ta baiwa boka ya yanka jinjirin ya saɓa a turmi wai zai binne saboda ubanta ya zama shugaban ƙasar nan na gaba, na biyu kuma ta baiwa wani bokan an babbakawa jinjirin wuta saida ya ƙone ƙurumus ya mutu, shine ta gudo nan, to amma da aka matsi bakin wacce ta fita da jinjirin sai kawai ta tabbatar mana ce war itace ta sanyata ta kuma gudo nan garin" Murmushi Hammood ya yi, "Da farko ka ce ana zargi, daga baya kuma kana bada tabbacin ita ce ta aikata, wanne zan ɗauka?"
"Ranka ya daɗe ai ita ɗince ma, abubuwan da ma'aikatan gidan keta tonawa ita ce ta saka su ai abun ba'a magana, gaba ɗaya kowa ya gama tabbatar wa itaɗin ce kawai" Jinjina kansa ya yi, "Idan har binciken da zanyi ya tabbatar mun da cewar ba ita bace ka tabbatar zan maka abinda bakayi tsammani ba" Yana dariya ya ce, "Yallaɓai wane bincike ne a duniyar nan zan tabbatar ba ita bace tunda ita ɗince kuma gaskiya ta bayyana, matsalar da aka samu ɗan masu ƙarfin iko ta taɓa, jikan shugaban ƙasa da gwamna, wlh wannan karon Rawani saidai yayi haƙuri saboda anfishi ƙatfin iko" Maganar ta daki Mood saida ya ɗago sosai ya kalli ɗan sandan ajikin rigar ɗan sandan ya karance sunan sa, hannu ya miƙa masa sukayi musabaha ɗan sandan gani ya ke aiya cinye, Hammood ya ce, "Da za'a samu jajirtattun police irin ku a ƙasar nan damun huta, ina aƙfahari da kai. Kaje ka sanarda wanda suka turo ka ɗaukar ta cewar rawani ya ce zaikai ƙanwar sa agaban hukuma da kansa gobe da safiya" Tsaye ya yi inda ran Hammood ya yi mugun ɓaci saida ya haɗa da korarsu tukunna!!!!
Nihal kasa tsayuwa tayi dan a gabanta komai ya faru, haka suka jata ciki akayi ta rarrashi, jaridar yamma kuwa ta wannan ranar da labarin aka fara a shafin farko!!!
*************
Tunda Hakeem yaji wannan labarin hankalin sa ya yi mugun tashi, bai samu runtsawa ba har saida jirgin su ya sauka a garin washe gari ƙarfe goma na safe, a airport a gaban kowa ya rungumeta, ita ɗinma rungumarsa ta yi ta soma wani kuka mai tsuma zuciya. "Yaa Hakeem so sukeyi su kasheni, bayana suke so su gani dan Allah ka ceceni, wlh ina cikin tsananin damuwa, ina cikin tashin hankali, banjiba ban gani ba anbi an tsaneni!! Haka ta yita surutai gwanin tausayi duk dauriyar sa saida yayi ƙwallah, Hafsa ma kuka ta taya ta, a mota ma tana jikin sa yana faman rarrashi "Nihal idan munje kotu be brave enough kinji, karki karaya zaki iya dasu" Ɗagowa ta yi da sauri "Ya Hakeem kotu?" Jikin Nihal gana rawa ta furta hakan "A mana, sun yiwa abun shigar sauri, yau za'a fara zama" Shiru ta yi batace komai ba, zuciyar ta ta mutu mutus bata tunanin komai dan kwanyar tata ta tsaya cak!!
*KOTU*
Lokacin da aka ajiye khaleesah da kuma Nihal a cikin cage na kotu duk tambayar daza'a yiwa khaleesah bazata amsa ba saidai bin mutane da kallo, dama an kawo medical report dake tabbatar da rashin lafiyan ƙwalwa da khaleesah ke fama dashu tun bayan faruwar abin. Daga na lauyoyin da aka ɗauka suka dira akan Nihal, ganin abinda su jainaba suka ce ya sanya Nihal da aka tambayeta ta bada amsa kamar haka.
"Banida wani abinda zance fa ce na barwa Allah, duk abinda Allah ya tsago acikin ƙaddarar ɗan adam bazai tsallake saiya faru a kanshi, so kuke inta rantsuwa ina kare kaina bazan rantse ba nikam, abu ɗaya na sani bazan taɓa amsa laifin daba nawa ba, kuyi duk abinda zakuyi dani amma bansan komai ba akan hakan, kuma koda zamu shekara miliyan anan amsar dai itace bansan komai ba, idan kunso ku kashe ni amma ku zare mahaifana daga wannan maganar, laifina ɗaya haɗa kishi da khaleesah, ita ce ƙaddarar mafi muni data taɓa afakuwa arayuwa ta, na kuma barta da fitowar rana da faɗuwar ta Allah yayi mun sakayya akan sharrin datayi mun" Alƙali nan da nan ya fusata
"Rashin kunya zakiyi mana? Kallon sa ta yi Amma murmushi kawai ta masa bata ce komai ba. Nan da nan ya tabbatar da laifi akanta ta hanyar shaidu sannan ya yanke mata hukuncin kisa ta hanyar rataya!! Hakeem miƙewa ya yi itama kuma saita soma ganin dishi dishi! Cage ɗin ta riƙe sannan ta soma ambatar sunan Allah, ɗan tayin cikinta saida ya juya, a hankali ta somayi baya baya nan take ta tafi luuuuuuuu.
Mom Nu'aiym.
10/6/21, 11:15 PM - Buhainat: *THE TRUTH*
40.
Gaba ɗaya Hakeem rikicewa ya yi ya tallafo isa gareta tare da riƙota, "Nihal wayyo Allah, ku taimakeni, ƙaramin cikine ajikin ta karta kuma yin ɓari" Da sauri Khaleesah ta kalli inda suke. Cikin ɗaga murya ta ce,
"Ciki kuma? Wallahi baku isa ba! Bayan boka ya gayamun babu wacce zata ƙara haihuwa da Hakeem saini, boka baya ƙarya, duk abinda ya ce zai faru zai faru sai idan dai shege kikayi ba cikin hakeem ba ne. Gaba ɗaya sai kallo ya koma sama, cikin mamaki Ummi ta miƙe "Keda akace bakida hankali tayaya zakiyi kije gun boka" Dariya ta yi
"Duniya nake nema da mulki, tunda na aminta nayi zina da wanin mijina da aurena meye bazanyi ba? Na kashe ɗana dana haifa saboda in zama wata a duniya zan iya kashe kowa, nice na kashe yaron Huddy na maƙalawa Nihal, yanzu kuwa mahaifina ne ya maƙalawa Nihal, dole saimun mulki ƙasar nan, har uwar mijina na ce a kashe saboda yana mata biyayya" Gaba ɗaya acikin kotun kowa ya fara salati dama mahaifinta bai zoba shida su Mr. President, gaba ɗaya khaleesah tamkar wata zararriya haka ta gama tona asirin kanta da kanta, zuciyar batason ta furta amma gaba ɗaya bakinta duk wani sharri datake shirin yi da wanda ta yi saida ta faɗa kai tsaye a wurin, nan take alƙali ya ce a ɗaure ta sai angama sabon bincike a kanta!!
Hakeem Nihal a hannun sa da gudu yabi hanyar barin kotun, wasu police sunso hanashi fita da ita ya daka musu tsawa dole suka nemi hanyar bi suka shafa masa lafiya.
****************
Dukkanin wani bincine ya tabbatar da laifi akan khaleesah, ita kanta bazata iya cewa ga dalilinta na gayawa duniya gaskiya, abu ɗaya ta sani can ƙasar zuciyarta ba haka taso ba, ta rasa dalilin daya sa gaba ɗaya da zaran an tambaye ta sai taita bada amsar gaskiya! Wannan ya sanya aka yanke mata hukuncin kisa ta hanyar rataya amma ƙememe mahaifinta ya ɗaukaka ƙara tare da cewa sam bai yarda da wannan ƙazafin ba kuma dole ya karɓi belinta.
Mr. President cewa ya yi a ƙyale ta da wannan hukuncin ya yafe mata, amma gaba ɗaya mahaifinta bawai ya gama sharewa bane, dan haka ya shirya tuntuɓar Hakeem makomar aurensu.
Har lokacin bata dawo acikin ishashen hankalin taba saboda abinda ya same ta,yanda take kwance haka al'amarin zuciyar ta ya ke a kwance ko shakka babu ta shiga tsoron zama da kishiya, kenan yanzu so akayi a kashe ta? Allah kaɗai shine ya ƙwace ta. Hakeem da tun ɗazu yake tsaye kanta yana kakkon ta zama yayi akan gadon na asibiti sannan kuma saiya riƙo hannun ta, abinda ya tilasta mata waigowa ta kalle shi, a hankali ta lumshe idonta tare da baiwa ƙwallan idon ta daman gangarowa daga idonta, hannu ya kai ya share mata sannan ya ce, "Tun jiya ban dawo ba kiyi haƙuri" Kukan ne yaso ya ƙwace mata "Yaa Hakeem ka yarda dani wallahi ban aikata ba, ban aikata laifin da ake zargina da shi ba na rantse maka sharri ne aka ƙullamun, taya zan cutar da jinin ka? So akeyi a rabani da kai, so akeyi a kafawa bayana mummunan tarihi, ina zankai wannan abun kunyar da wane ido zan kalli mutane, dan Allah koda zasu kasheni a yau ka ce ka yarda dani bazan aikata wannan mummunan aikin ba" Shafar sumar kanta dake a barbaje ya yi sannan ya ce, "Koda duka duniya zata taru ta bada shaidar abinda aka faɗa cewar ke kin aikata wallahi bazan yadda ba, Nihaly nasan halinki fiyeda yanda nasan halin kaina, nasan bazaki taɓa aikata abinda ake zarginki da shi ba, ko cinnaka bakyaso ki kashe bare ɗan mutum, kwaɗayin mulkin da ake alaƙanta ki dashi ni bazai sa na yarda ko 'yar arziki ce Nihal acikin sa kika tashi, meye ne yanzu zai girgiza ki? Na tabbatar wannan sharin zai koma ne akan mai shi dan tun kan akai ko ina khaleesah ta gayawa kotu da dubban mutanen sa suka halarci kotun cewar ta aikata har abinda bamu ma sani ba, cewar tana aikata zina da wani bokan ta kuma yaron ma da aka kashe na bokan ne. Jiya har abinda bashi ya kaimu kotun ba saida khaleesah ta faɗa, dalilin aurena da ita ma bata raga ba. A jiyan har dare baki farfaɗo ba shiyasa na tafi da safe kuma na koma kotu inda aka yanke mata hukuncin kisa amma mahaifin ta ya kafe akan lallai saiya ɗaukaka ƙara hadda karɓar belinta. Amma Abi ya ce a watsar da wannan maganar taje itada Allah aure kuma tuni na aika mata sakinta har uku dan bana bukatar gyara, Huddy tana ta kuka akan bakida lafiya" Sororo ta yi tana kallon sa sannan daga bisani a hankali ta furta kalmar "Alhmdulillah".
***************
*Bayan wata uku*
Abubuwa da dama sun faru a wannan lokacin, ciki hadda ƙin yarda da sakin da Hakeem yayiwa khaleesah saida ya fito musu a sojan sa sak! Khaleesah da shirin ta taje wurin Bokan ta na abuja akan ya taimaka yayi duk abinda zaiyi aurenta ya dawo akan ta itada Hakeem, anan take yace saidai ta nemi ko boka tabuara na sati ɗaya inda ya tabbatar mata idan ya saketa tayi idda zaiyi aiki Hakeem.ya maidata gidan ta, anan ta buƙaci ya aure ta ya ce sam bazai aureta ba saidai ya haɗata da wani bokan, nan da nan ta amince haka ya nemo boka ita batama sanshi ba aka ɗaura aurenta da wannan bokan, nan ta ke bokan nan ya nemi tarawa da ita nanfa tana ganin bokan hankalin ta ya tashi. Ba wani bane fa ce bokan garin su, batada labarin sunsan juna dama bayan ya kashe mata yaro saiya tafi wurin abokin shegantakar sa ya bashi labarin khaleesah, shikuwa daya gano ɗansa ne ta bayar aka kashe yayi alƙawarin tabbas saiya ɗauki fansa akanta. Shine fa aka shirya mata wannan ƙullaliyar dama kuma sunsan zata nemi ɗaya daga cikin su. Khaleesah taƙi yarda ƙememe taga rashin mutun ci, dan kuwa nan suka shaƙa mata wani turare suka tasata agaba sukayi amfani da ita gaba da baya sama da awa shida sida ta galabaita, farjinta tamkar zai faɗo ƙasa saboda yanda ya kumbura. Malam da suka saba sheƙe ayarsu yana kallon ta yace "Kin kashemun yaro kin zaci zakici bulus, shima kin kashe masa ɗan saurayin damuke taƙamar zai gajemu kin zaci zakici bulus, to gaba ɗaya munyi maganin ki, bake taƙamar ki bin bokaye ba, to wlh ko jaɓa saita fiki farin jini acikin al'umma, karki ƙara zuwa inda muke asarariya, kuma daga yanzu daga rana irin wannan babu wani namiji dazai kuma kusantar ki, idan kika buɗe ƙafarki wari wanda ke niyar kusantar ki zaiji da har seyayi amai, mahaifarki ma nayi aiki ancuremun nayiwa wata aiki da ita, koda zaki kawo duk mutanen duniya idan sunzo nan saidai suka fili badai gida ba, kema yanzu kina fita idan kin waigo saidai kiga fili badai gida ba" Kuka ta saka ta shiga magiya kamar zatayi sujjada amma basu saurare ta ba bokan garin su ya ce "Bashi bane abin tashin hankalinki yarinya, bazaki gano kinyi kuskure ba har sai sanda sha'awa ta addabeki kuma ɗa namiji kawai zai iya kawar miki amma da kuɗinki ba mai iya kusantar ki, na saka miki yawan sha'awa khaleesah saikije kiji da wannan kawai! Tasha kuka daga ƙarshe suka haɗa mata da duka suka kore ta.
Yanda ya kafeta da ido sai abinma ya bata dariya "Sadaukee kallon na meye? "Ba komai ba, yau na tashi inaji ajikina wani mummunan abu zai faru dani mara daɗi, ina tsoro idan ba rasaki zanyi ba, narasa dalilin faɗuwar gaban danake fama dashi haka kurun, nasan zaki kwantar mun da hankalina, na tabbatar bazaki barni a haka ba saikin nemamun addu'a shiyasa nazo" Murmushi tayi da ɗan cikin da sam bazaka gane akwaishi ba saika ƙura ido sosai,shafar sumar kansa ta yi "Sadauke bamai iya kaucewa ƙaddarar sa amma a irin waɗan nan lokutan ka yawaita furta Innalillahi wa inna ilaihiraji'un, wannan shi kaɗaine abinda zai kwantar maka da zuciya ina maka fatan ƙaddarar ta zama mafi alkhairi acikin duk wata ƙaddara daka taɓa fuskanta arayu" Janyota ya yi jikinsa, yana furta kalmar data gaya masa dama a zaune yake tana tsaye wannan ya bashi damar ɗaura kunnen sa asaman cikin ta, babyn kuwa kamar ya sani ya soma wuntila ƙafa yana kicking, dariya ya yi "Ohh wannan unborn ya iya rigima, kinji harbi wai"
"Lokacin neman abincin sa ne ya yi yunwa yakeji" Kafin ya bata amsa ihu suka jiyo!!!
Huddy tana ta ƙoƙarin kashe