Showing 45001 words to 48000 words out of 67070 words

Chapter 16 - Gamo Complete Document writing Billy Galadanci.txt

03 Sep 2024

9264

Khaleesah sam bata gidan, basuyi sallama da ita ba, ya kikkira wayarta bata tafiya yana mamakin inda ta shiga a rayuwa, ita wace irin mata ce dazata bar gidan ta da asubar fari mijinta yana shirin barin gari?.


Saida Malam ya gama abinda zaiyi da khaleesah sannan ta kallesa bayan ta suturta kanta ta ce,


"Malam na rasa dalilin dake tilastani yi maka biyayya, amma ka sani ban taɓa aikata zinaba sai wannan lokacin, kuma wlh ina dana sanin aikata hakan, taimako nazo nema a wurinka malam kawai na mallaka amma ka barni huhun ma'ahu, har yau ban gane kan mijina ba, zancen dakace Mr..president da kanshi zai kira mahaifina yace shizai naɗa ɗan takarar shugaban ƙasa na jami'yar sama shiru bai kirasa ba, sannan har gobe mahaifina baya nuna kulawar sa akan mahaifiya ta, sai waccen matar tasa, gwarama ni yana damuwa danu danyasan na masa zarra yanxu, ci gaba ɗayane akan kuɗi ko kafin nace Hakeem ya bani tafiyar nan da zaiyi ya bani 50.m koda zan nemi wani abu baya nan" Dariya yay
"Khaleesah kenan, ki kwantar da hankalinki in Allah yaso koda zaku dawo daga tafiya idan kinbi bayanshi saikinsha mamaki aikin dazanyi a akanshi, kiyi ƙoƙarin samo sauran gashin mahaifiyar sa dana mahaifinsa tunda kin kawo nashi" Jinjina kai tay "Nagode Amma malam dan Allah banason wannan zinar damuke, ka daina dan Allah" Dariya yayi "Idan kika daina kawo kanki khaleesah zan daina, kece kike zuwa fa kice inshiga daga ciki dake mezanyi miki to, nifa ɗan baiwa ne na iya harka inada kayan daraja masu girma" Murmushi ta ɗanyi "Zuciya ta bataso amma sha'awarka sai taita ingizani"


"Kiƴi da gaske kar in zame miki ƙarfen ƙafa,inkuma fito a matsayi mummunan GAMO a rayuwar ki, dan gaba ɗaya na fahimci ni kikewa bauta" Tashi tsaye tay "Allah ya rabani da bautawa wanin Allah" Dariya kawai yay ya bata wani turare akan tayi wanka.


***************
A jirgi VIP su Hakeem suke, zuciyar sa nata tunanin halin daya baro huddy amma gaba ɗaya rayuwar sa tunanin Nihal dake tare dashi yake, saidai kuma gaba ɗaya ya rasa wannan addababben ƙamshin datake fesawa, haka yaketa saƙawa da kuncewa har suka isa Germany. Suna sakkowa daga matattakalar benen yay gaba ya barta yayinda wani matashin saurayi yazo yake sauke kowane step tare da ita, yana murmushi ya ce


"Tunda nake a duniyar nan bantaɓa jin halitta mafi daɗin ƙamshi irin na kiba baiwar Allah, shin anya kuwa mutum ce ko aljan? Kallon sa tayi tana ɗan taɓe fuska zuwa lokacin sun kai ƙarshen sakkowa amma batace masa komai ba, bin bayan Hakeem tay da sauri shikuwa sai sauri yake ya taddata, baiwar Allah ko lambarki wayarki ki baki mana, wlh idan kika barni da tunanin ƙamshin jikinki zan mutu ina begen sa ne" Waigowa Hakeem yay inda itakuma ta ƙara sauri harta iso inda yake, wannan saurayin ma da gudu ya haɗa ya taddas. "Mai ƙamshi ki taimakeni da lambar wayarki dan Allah? Wlh akan ƙamshin nan inzan dawwama ina shaka bazan gajiya ba" Dakatawa Hakeem yay ya juyo gaba ɗaya, yanayin sa sosai ya nuna ɓacin ran dayake ciki, a hankali ya furta "She's a married woman" Sosa kai saurayin yae "Nima ai Am a married man" Ƙanƙnace ido Hakeem yayi "Kai ɗan iskan wane gari ne? Ya tambaya a ƙufule, Nihal hannun sa ta riƙo "Yaa Hakeem dan Allah ka rabu dashi mu tafi" Ƙwace hannun da yay cikin fushi yana nuna sa da ɗan yatsa ya ce, "Idan kai cikakken ɗan iska ne ka ƙara furta wata kalma akan matata, idan kanajin ka isa ka take a single step forward na maka alƙawarin bazaka gun nan da haƙori ko ɗaya ba, duk saina ɓarar dasu" Saurayi najin haka ya sauya hanya a ranshi yana takaicin wannan abu, harga Allah wannan ƙamshin ya masa.


Harsuka isa masauki baiko kalle ta ba, bashida wani gida a Germany sai hotel ya kama musu, ga yunwa Nihal tanaji amma taga alamar baiko kulata. A luggage nata ta ɗaggo biscuit da chocolate ta zauna taci tasha ruwa abinta sannan ta ɗakko wata roba babba haka ta shige toilet, wanka tay sannan ta fito da towel iya cinya ta zauna kusa dashi, duk yanda yaso ya basar saida ƙamshin jikinta ya kusan sumar dashi ya ce "Ba kyau abinda kike Nihal, ke matar aure ce kina wuce gona da iri gaskiya, kina son mu'amala da turaruka masu sanyin ƙamshi sosai" Murmushi tae, a ranta ta ce 'Tabbas turaren wankan nan da aunty Billy tasa na haɗa duniya ne!' Saikuma ta ce,


"Zan rage amma kayi haƙuri" Matsawa yae kusa da ita sannan ya soma shinshinar wuyanta yana lumshe ido, batako motsa ba harya janye jikinsa "Sanyi ne da ƙamshin nan, amma naji haushin wancen guy ɗin Allah saina saka an bincikomun waye shi saina wulaƙanta wanzuwar sa" Batace masa komai ba dai harya ƙaraci surutansa.


Mom Nu'aiym.


*Kuyi Haƙuri, wlh banida lafiya da safe zan turo wani inshaa Allah, zamu shiga babin loɓe...*
9/23/21, 6:42 AM - Buhainat: *Love*


29.


Wazgewa yay tamkar bai taɓa dariya ba, yaga alama yana shirin bada kanshi a gaban yarinyar nan.
Huddy ma yau shiryawa tay ta nufi gidan malam, tana nan durƙushe harya sallmi wasu baƙinsa sannan ya waigo gare ta. "Hajiya barkanki da zuwa"


"Barka kade malam,ya fama da jama'a? Yana kallon ta yana lashe lips ya ce, "Lapia lau Alhamdulillah" Ɗan rausayar da kanta tay kafin ta ce "Malam irin taimakon daida aka saba nakeso amun dan Allah, mijinane yay tafiya da uwargidan sa,tokuma ni nashiga tsakanin kewa, ina buƙatar mijina a kusa dani, yanada kyau sosai ace muna tare a yanzu, shima haka yakeso dan dai uyayen sa sun ce sa ita zai tafi ne, aiki nakeso amun koda bata dawo ba haka kawai sai mahaifinsa yace nima inje" Gyamunsa ya shafa sannan ya ce wannan aikine mai sauƙi, amma fa sai idan kin sauƙaƙawa kanki, tsome za'a miki dan kawo gashin zai miki wahala, ki buɗe kafa a miki tsarkin baka sannan a miki tsome layi biyar a gaurayar a masa aike suna a musu, nan da nan zakiga yanda zakike juyasu" Ɗan taɓe fuska tay "Meye haka waɗan nan abubuwan da kake faɗa malam, ban gane komai ba" Sunkuyowa ya ƙarayi yana kurnushi yana daɗa jan gemun munafurcin ɗaya ajiye "Daga ciki zamu shiga, so ɗaya jal zanyi amfani dake an wuce wurin, sai kici ribar abin" Da mamaki take kallon sa sannan ta ce "A'uzu billahi minashaiɗanirrajim, Malam kanka ɗaya kuwa zina kake magana fa?" Ɓata fuska yay "Bazaki kawo kanki wurin shaiɗan ba sannan ki nemi koreshi, bakida abinda zan nema taimakonki dama zanyi, na tabbatar duk jarumtar mijinki baikaini ba ka tsawo da kaurin kayan fashe baƙi" ya faɗa yana janye babbar rigar da ita kaɗai ce ajikin sa nan da nan wata zandariyar abu ta bayyana, da sauri Huddy ta janye idonta a bakinta tanata nanata addu'ar neman tsari daga sheɗan jefaffe, dariya ya kuma kwashewa da ita kafin ya ce,
"Bazaki taɓa samun namijin dazai gamsar dake ba duk garin nan idan bani ba, idan kinga sanda mai fashin baƙi wace takai girman tawa sai a finafinan batsa na turawa suma da ƙyar suke samowa, mazajw irin mu a duniya kaɗanne bamuda yawa sam! Ki shiga hankalinki kinji" Miƙewa tay a daburce "Malam kayi haƙuri ko sanda ƙaddarar ta afkamun nayi zina akan neman abinci nayi ta, yanzu nayi aure auren rufin asiri bazan yiwa Allah butulci ba dan haka ka barni kawai!"


"Asararriya da ƙafarki zaki dawo, saina haddasa miki gobarar da bazaki iya kashewa ba wlh" Barako waigo ba tabar gidan a guje. Har tay nisa ƙirjinta yana dokawa tabbas wannan anyi shaiɗanin malami, zina da auren ta akai bazata taɓa iya cutar da igiyar aure ba koda zata rasa komai, da farko dama saida ƙawarta Meerah ta sanar mata tafita maganar bokaye shirka ce taƙiji gwara ta tuba, Hakeem yana sonta meyayi saura "Astagfirullahi wa atubu ilaik" Ta furta a sarari, duk sanyin ACn dake motar gumu take, da tanada iko datasa an kama malamin nan Allah kaɗai yasan me yake da sunan malamnta, hadda bada sallah yake ana ɗaukar karatu shiko wane irin ɗan iska ne haka?.


Khaleesah bata kira Hakeem saida ya neme ta, anan ta narke "Baby bana samun wayar ka" Murnushi yay "Ni Leesah fushi nake dake tayaya zanbar ƙasa ki kama ƙafa ki bsr gida batare da munyi dallama ba" Shafa kai tay tana muryan kuka ta ce "Zakaga ba auren soyayya mukayi ba amma wlh ina sonka sosai mijina, bazan iya kallon tafiyarka wata ƙasar da wata bani ba, ina zanbi inga haske yanzu haka wlh a kwance nake zazzaɓin missing naka nike" Murnushi yae "Kiyi haƙuri kisha magani my leesah kinji, nima ina sonki sosai kuma ina kewarki sosai" Kallon sa Nihal tay dan sai taji gaba ɗaya hankalin ta ya tashi kuma ranta ya sosu" A hankali taji ya kuma cewa "Ummmuh wannan on ur forehead, Ummuhh wannan on ur chicks, Ummuh and this on your soft lips, i love you and take care of your self for me kinji?" Tana wani karairaya ta ce "To nagode amm dama inaso in gaya maka wata maganar" "Ehm ina sauraren ki"


"Kaga kakar data haifi mamana batada lafiya, kasan mamana su talakawa ne, wlh baka gaba tsohuwar nan aiki za'a mata wai Daddy yaƙi ya bada kuɗin shine nace inaso zanyi tafiya inje na dubata kuma tunda ka bani kuɗi saina basu a mata aikin ko? Cikin alhini ya ce "Daddynki yanada matsala meye kuɗin aikin da za'awa tsohuwa? Na tabbatar 20.m zasuyi zan tura miki da safe saikiyi amfani dashi wancen kuɗin farko naki ne" Tana wani lauɗi tamkar yana gabanta ta ce "Nagode sosai my love, nagode kaji" Haka suka gama wayar Nihal tana jinsu batace masa komai ba harya juya akalar kiran wayarsa zuwaga Huddy. A lokacin a ruɗe take amma haka ta ɗaga "Love" Yana gyara kishingiɗar sa ya ce "Honey ina kika ajiye wayar insta kira, dabake bace bazan kira sau 2 ba wlh" Murmushi tay "Sallah nake danda ka kira kayi haƙuri" Zabura yay "Me yake damunki? You sound nervous" Nan da nan ta ƙara diriricewa "Noo everything is fine, am just missing you duk na rikice please permit me to go and visit my parent kafin sati 6weeks ɗin tacika, the house is too big and empty without you" Sauke nunfashi yay "Fine but dont u dare go by road is not safe, flight is safer, u go tomorrow and be very very carefull. Will send you 10.m for transport"


"Noo ina zankai wannan kuɗin, yayi yawa kuɗin daka bani ko taɓashi banyi ba it will enought kome zanyi dashi, save ur money dan Allah zan nemeka idan akwai buƙatar hakan" Yana murmushi ya ce "Really?


"Sure mana baby" Godiya kawai sukawa juna suka ajiye wayoyin, Huddy tana zaune gaba ɗaya ta rikice taji daɗin zancen tafiya gidan nan tun ɗazu sai addu'a take musammann dayake cewa zai maganin ta.


Yanda ta tasa abincin a gaba ya kalla bataci komai ba, mayar da dubanta yay zuwa gareta "Mey hakan? Turo baki tay dama ga haushin wayar dayake "Bazanci wannan ba, ba daɗi ni shinkafa da miya da kaza nakeso" Kallon time yayi goma ta gota, gajeran tsaki yaja "Mesa kikeyin abu kamar ƙaramar yarinya ne, kifi ne gashshe da chips to meye banbancin abincin da wanda kika saba ci? Kuma turo baki tayi


"Gwara na kwana da yunwa akan wannan kifin mai ƙarnin, dan Allah ka nemomun rice and stew da kaza" Zama ya yi abinshi baikuma kula ta ba itako taƙi taci kifin har sha biyu ta gota. Yunwa ya addabeta rabon dataci abinci tun breakfast a Nigeria shima tea ne kawai da bread. Baccin sa yake cikin kwanciyar hankali takai hannu ta bubbuga kafaɗar sa har sau biyu sannan a hankali ya buɗe idansa cikin hasken dim light ya kalleta, bakinta agaba tayi zaman yara akan gadon tana wasa da babban ɗan yatsan ƙafarta ta ce, "Yunwa nakeji" Wani dogon tsaki ya ja mai tsayi "Shine zaki tasheni a bacci dankin rainani? Bakisan ni koda babban dalili ba'a tashina daga bacci ba, akan me kike ƙoƙarin rainawa kanki hankali wai? Baki ta wage tamkar wata ƙaramar yarinya ta soma kuka sosai, kusan 25mns ko ita tasan yanda take wage bakinta ta wahalar da kanta amma saboda dai rigimar takeji yasa ta zaɓi ci gaba da kukan. Hakeem ganin zata raina masa hankali ya sanya ya dawo falon dake haɗe da ɗakin ya kwanta aiko ta ƙarawa kukanta sauti ganin bazai kuƙata ba yasa ta bashi falon sai turje turje takeƴi yanzu, zaune ya tashi ya riƙeta cikin tsawa ya ce, "Kina haukane zaki rinƙa mana ihu acikin wannan daren, nan fa hotel a wani country daban da namu for goodness sake, so kike ki taramun jama'a" Murguɗa baki ta yi "A ɗin mutane zan tara maka in sanar dasu ka raboni da garinmu kazo dani nan zakamun horon yunwa" Tsayawa ya yi ya tsatsare ta da idanshi sannan a hankali ya ce "Dena kukan haka dan Allah kanki zeyi ciwo, Nihal bayau bane karonki na farko da barin Nigeria kinsan ƙasashen ƙetare su basacin rice and stew yanda mukeyi kiyiwa Allah kici koda chips ɗin ne" Tana share ƙwallah da bayan hannun ta ta ce,


"Ai kyau ka rarrasheni amma kawai ni komai saikakemun faɗa, niko bazan ma kuma cin abinci ba" Girgiza kanshi yayi cikin jimami da ƙosawa da al'amarin ta


"To na daina kinji, yi haƙuri kici koda kaɗanne" "Ka bani a baki to" Ba dan yaso saidan bacci da gajiyar dayake ji ya biyeta ya zauna yana bata saida ta idar ta wanke baki sannan suka wuce suka kwanta, amma me duk yanda yaso ya yakice ta ƙamshin turaren wankanta da ita kanta suna rikita shi. A cikin jikinsa sosai ta shige tamkar zata haɗiye shi tana magana muryanta cen ƙasa "Tsoro nakeji, duk sanda nazo garin daba namu ba haka nake yi" Shima rungumarta sosai ya yi "To kiyi addu'a mana" bata masa musu ba ta somayi harta idar sannan sukayi baccinsu a tare har wayewar gari.


***************
Khaleesah ganin bideo raɗam na Hakeem da Nihal a kwance manne da juna ya sanya da sauri ta zabura muryanta har rawa yake ta ce "Malam wai kana nufi dama mune suke rainawa hankali sunada shaƙuwa haka?" Kallon ta ya yi "Mata ai shu'umai ne ku, wannan yarinyar idan baku tashi tsaye ba ita ce zata fara kawo jikan president" Zabura Khaleesah tayi "Haba malam wannan wace irin magana ce? Kallon ta ya yi "To ai gaskiya ce" Tana haɗa gumi ta ce,


"Yanzu dai malam a juyar musu da haifa ya kasance nini kaɗai nake haihuwa" Saida ya sosa kansa sannan ya ce "Sai dole da ƙumbar hannun su, idan babu ƙumba bazaiyi ba kiyi haƙuri idan ma ciki ta dawo dashi yanda kikasan ana kaɗa shayi haka zan kaɗar dashi, kuma ma idan ta dawo warin jaɓa zamu saka mata kowa ya huta" Dariya ta kwashe dashi "Yanzu me zan samu?" yana murmushi ya ce, "Susa kikeso kenan" Miƙewa ta yi "Mushiga daga ciki, gobe zanyi tafiya ne gwara mu gaisa da kyau" Haka suka luke ciki suna yabawa kansu ƙwazon su.


Duk wunin ranar suna Hotel ba inda sukaje bamewa wani magana idan ba ta zama dole ba, bayan isha Nihal tana kula da Hakeem raka'a 4 yaƴi, cikin sanyi ta ce "Yaa Hakeem naga kana shirin tashi, bafa mu ƙarasa salla ba" Da mamaki ya kalle ta "Kamar yaya? "Shafa'i da wutiri zamuyi yaa Hakeem" Kunya yaji ta kamashi rabon dayayi harya manta, haka ya dawo suka yi sannan ta zaunar dashi sukayi azkhar na yamma, daga baya da kanta ta kwantar da kanshi a cinyarta ganin zai ɗaura kai a pillow, hannu takai akan sumar kansa sannan a hankali ta soma magana "Yaa Hakeem dan Allah zan roƙeka wata alfarma badan halina ba kamun" Jin taƴi shiru ya sanya ya ɗago kai yana kallon ta sannan ya ce "Wane iri" Murmushi ta yi "Yaa Hakeem dama magana ne akan nafilfili, bance bakayi ba amma na kula asuba ma raka'a biyu kake, kaga kafin azahar ya dace kayi raka'a biyu wasu saisun gabatar da azahar suke nafilan wasu nafilan kafin farillah saidai suna farawa ne da wuri kar lalurinta ya fita, ba'a nafila bayan sallan la'asar amma kaga bayan magrib saikayi ba'adil magrib raka'o'i biyu ne kacal, bayan isha saika ɗaura shafa'i da wutiri a kai, da asuba kuma ka fara da raka'atanul fajr. Yaaa Hakeen ga Azkhar bazai lashe awa daga cikin lokacin ba safe da yamma idan kanayi kafi ƙarfin duk wani sharri komai aikata sharri, Sadaukee na dan Allah ka daurw ka ringa yi kaji, zakafi samun kusanci da ubangijin ka a haka" Sauke numfashi yayi lokaci guda yaju ta ƙara samun wani matsaƴi a zuciyar sa, murmushi mai sanyi ya mata "Nagode Nihal, duk na haddace kuma zanke yi inshaa Allah" Tana ƙara shafa sumar kansa ta ce, "Kitso zan maka wannan sumar ta maka yawa" Baice komai ba sai lumshe ido dayayi. Tunawa da maganar Aunty Billy kaɗai yana sanyata nishaɗi, cikin baiwa kai ƙwarin gwiwa takai hannunta a saman wuyan sa ta soma shafawa a hankali har zuwa bayan kunnen sa da sumar kansa, runtse idon sa ya yi yana so ya kanne amma saiya kula hannun nata ya soma zuwa masa akan ƙirjin sa haka ya lumshe ido yana sauraron sabon salon ta, bata san meye sha'awa ba amma saita tsinci kanta dajin daɗin shafar datake wa jikin sa. Cikin wata rikicewa ya ce "Nihal" Bata amsa masa ba dan tabbas tana tsananin jin kunyar abinda take amma ya zatayi da huɗubar auntƴn ta dole tayi biyayya tunda taga ana samun nasara, a hankali ya kuma cewa "Tch me more Nihal, am really feeling alive" Cak saita dakatar da hannun ta, ɗago idanshi ya yi nan da nan idansu ya sarƙe.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login