Showing 57001 words to 60000 words out of 67070 words

Chapter 20 - Gamo Complete Document writing Billy Galadanci.txt

03 Sep 2024

9260

tsaye ta yi sannan ta soma zagaye daga bisani ta isa gaban ward servant da akace ita ke kula da ɗakunan a wannan ranar ta ce tana kallon ta "Nihal ta ce ta miki sallama sanda zata wuce kina mopping sannan kuma ta ce agabanki khaleesah ta matsa akan tabar yaron ta tafi haka ne? Jikinta yana rawa ta kalli direban sannan ta mayar da dubanta zuwa ga Hafsa kafin ta fara magana Hafsa ta ce "Koda yake na manta, wannan direban shi akaba kuɗi ya baki akan lallai komai runtsi kice Nihal da jinjiri ta fita,na hutar dake basaikin gayamun ba, amma dai zamu tafi dake station a garƙame ki dasa hannun ki aka sace jikan president" Da sauri ta zube a ƙasa, dan Allah kiyi haƙuri wlh saida na ce bazanyi ba suka cikamun kuɗi har dubu ɗari uku" Dariya Hafsat taƴi siririya sannan ta ce "Waye ya fita da jaririn? Shiru matar tayi saida ta mata tsawa sannan ta ce "Ni ce amma wani namiji na baiwa shi a waje" Jan kujera Hafsa tayi kusa da ita ta zauna kafin ta ce "Acikin kuɗin da aka biyaki harda aikin sayarda jikan president guda kenan? Nan da nan ta daburce ta shiga rantse rantse cewa kawai akayi ta kai yaron mota yana waje inji driver ɗin. Nan Hafsa ta shiga tambayar masu gadi da kowa kowa ya shaida Nihal ita kaɗai ta fita tare da driver ba baby. CCTV na asibitin ya nuna fitar Nihal ba jinjiri da fitar ward servant da jinjiri amma an lalata settings na ciki basuga inda Nihal ta baiwa Khaleesah babyn ba, amma a haka suka haƙura suka juya gida, gaba ɗaya driver kuwa hafsa ta damƙawa police shi akan su adana mata shi.

Kai tsaye gida suka nufa part ɗin Nihal suka wuce, inda suka tarar ɗangin Huddy sunyi dandazo suna jira su fito daga motar, kallo ɗaya Hafsa ta musu tasan akwai abinda suke nufi amma haka duka yi ƙarfin halin fitowa daga motar suka doshi cikin gida, aikuwa Nihal bata tsira ba dan gaba ɗaya akanta suka makara, duka suke sake mata tako ina, duk yanda su Hakeem sukeso su tare abun ya ci tura! Da ƙyar suka ƙwaceta da taimakon ƴan aikin gidan amma ina koda aka ksrɓota jini nabin ƙafarta sannan hancinta ma da baku duk jini suke gaba ɗaya a sume ta ke!


Mom Nu'aiym.
9/30/21, 7:23 AM - Buhainat: *SAD NEW'S*


36.


Hakeem ƙaramar hauka kaɗai ne baiyi ba awurin, sunsha zagi kafin ya ɗauki Nihal suka juya wata asibiti da ita, duk yanda akaso a ceto rayuwar cikin nan nata ya rigada ya tafi ya zube, haka aka mata wankin ciki sannan aka bata gado dan kuwa sun mata targaɗe a hannu gaba ɗaya tafita kamannin ta. Hafsa tausayin Nihal ya kamata ya sanya ta ƙara faɗawa dogon bincike akan aikin datake.


Driver shine ya jagoranci tafiyar Hafsa har wurin Boka. A lokacin khaleesah tsammani take cewar an gama binne yaron sai tayi rashin sa'a driver wahala ta hanashi rufe bakin sa ya gaya musu cewar tabbas shine da kansa ya kai yaron wurin boka, amma shi ba khaleesah ba ce ta aikeshi Nihal ce. Juyin duniya anyi ya ce Nihal ce ta bashi kuɗaɗen ya rarraba kuma ita ta aikeshi. Boka ba'asha wahalar shi kamashi ba dukda yake shida khaleesah sunsan za'azo kamashi duk cikin shirin su ne, amma bai kammala aikin saba saboda yankan yaron kurun yayi ya soma saɓawa akazo kanshi. Khaleesah tundaga garinsu tazo da yaron bokan akan kuɗaɗe masu yawa, so kawai taƙe yayi framing Nihal ita zata saka a sakeshi tunda babu wanda yasan garinsu shiyasa ya yarda danyasan manya suna iya saka a saki koma waye daga hannun hukuma, kuma ya tabbatar da tsafin gaske ma mahaifin sa saiya fitar dashi.


Hakeem ganin yaronsa a yanke kuma a turmi suma kawai yayi saida aka kamashi zuwa mota, shi kuma boka aka dinga azabtar dashi bayan sun dawo amma yaƙi faɗar gaskiya. Police sunyi dukan duniya ya kafe akan shi tabbas Nihal ce ta turo shi.
Zagayen Bokan Hafsa keyi tana nazarin sa, yanayin yanda yake zazzare ido babu tsoro ko kaɗan a tare dashi kallo ɗaya zaka masa ka tabbatar shaƙiyi ne kuma da akwai abinda yake so ya aikata kowane irin lokaci daga yanzu, zuciyar sa take karanta tabbas ƙoƙari yake yi yayi amfani da tsafin sa yabar wurin, amma menene weakness ɗinsa? Ta wace hanyar zatabi ta daƙusar da aikin sa ta tabbatar da gaskiya, ko shakka babu wannan shirine da aka tsarashi daki daki, bawai wayonta ko dabarar ta ya sanya ta gano komai ba dama akan zaren da suka ja mata ta hau, ya akayi haka duk dabarar ta? Ya akayi suke ƙoƙari suyi outsmating ɗinta duk hikimar ta?' Ficewa tayi daga ɗakin daya ke ajiya taje tazo da polisawa su shida, yana ganin su ya ƙara shiga zarar ido "Duk me kukeyi dabaku aiwatar da aikin ku ba har wannan lokacin? Ku cire dukkanin kayan jikin sa, ku masa zigidir iya wando zaku bari ajikin sa idan nace ina nufin komai, kunga waɗan nan sarƙoƙin da layun mugun abu duk ku ciresu daga jikin sa amma idan kun cire karku taɓa masa kaya, ku adana masa abinsa zuwa lokacin da bincike zai ƙare a kansa idan ya sauƙaƙa wa kansa saimu mayar masa da kayan shirmen sa idan ya cancanci haka" Hararar ts yaron Bokan yayi "Kiyi duk iya shegen da zakiyi iya nan ne zaki shigo hannu na tabbas! Kuma wlh sainaga bayan bayan ki idan na bar wurin nan, wa'adina bamai tsawo bane anan ko yanzu ba sa'a kika samu ba kuskure aka samu amma da sannu zaki yabawa aya zaƙinta" Ɗan murmushi kawai ta yi amma bata ce dashi komai ba, haka ta kwashi kayan da aka cire a leda ta fita waje ta sanya aka nemo mata fetur da ashana ta ƙonasu tatas. Yanda suke ƙonewa haka ya soma runtuma ihu daga ciki tun suna ɗaukar abun ba komai ba koda suke je jikin sa ne yake ci da wuta tako ina yayi ihu har ya gaji haka saida suka koma toka shi ɗinma haka ranshi ya ajiye ba numfashi. Hankalin Hafsa ya tashi amma sai DPO ya ce ba komai bane kansa ya yiwa matsafi ne tsafin sa ya cishi. Haka akayita bincike ba'a gane komai ba dole aka bar maganar tunda jinjiri dai ya mutu.


Huddy ta ɗauka da zafi sosai akan Nihal dan haka bata ko mata magana Hakeem d Nihal sunyita bata haƙuri tun dawowar Nihal daga asibiti amma ta kasa fahimtar su sai khaleesah take kulawa a ɗaya ɓangaren kuwa Hafsa saida ta gano hacking numbers akayi ake tura saƙon sharri dan ayi framing Nihal an tara meeting kowa ammasa bayani amma Huddy dai hatta mijinta fushi take dashi saboda ya ce da ita itama sun kashewa Nihal yaro tun yana ciki tunda sun kafe akan ita ce anyi 50 50, saboda haka zama tsakanin Nihal da Huddy ba daɗi dukda ita Nihal sam sam bawai daɗin hakan takenjiba. Khaleesah kuwa ita da Hakeem sama sama ne saboda ya fara gano ba imani a tattare da ita sam! Amma ya kula hakan dayake bawai ya dame ta bane ga tsinannen yawon ba gaira ba dalili ya rasa ina take zuwa.



*Bayan wata uku*


Cikin khaleesah ya girma ya isa sosai ana duban haihuwa ko yau ko kuma gobe.wannan nema dalilin daya sanya gaba ɗaya aka hana mata fita ko ina, Hakeem ya rantse saita daina zuwa ko nan da cen har gaban iyayen ta taso komawa amma gaba ɗaya ya hanata fita. Malam ganin sati kusan 3 rabon sa da Khaleesah ya sanya ya matsa mata akan lallai zaizo ya ganta har gida, ta tsorata sosai da wannan maganar ta ce "Haba Malama, wuce wurin ai sai yayi yawa ko? Tunda daidai gwargwado ina maka duk abinda kake so ka barni har in juye mana, kana dai sane da cewar akwai hadimai a ɓangare na, da yaya zakayi ka shigo?" Fusata ya yi sosai "Asirinki zan tona wlh khaleesah, tayaya kusan sati uku zaki barni da tsu**ya a tsaye? Ina kike so.na kai abun to, kinsan dabarar yi dan ni yanzu haka ina cikin mota a zaune ina kallon gate ɗin gidan ku" Tana daga zaune ta zabura ta miƙe tsaye "Dan Allah ka koma malam, wlh tsoro nakeji" Dariya ya yi "Ki kwantar da hankaƙin ki, kedai kawai ki fito mu shiga atare kice ni kawunki ne" Shiru ta ɗanyi sannan saita tuna Hakeem baya zuwa ɓangaren ta saida babbabn dalili da wannan ta tura mai aikin ta taje ta shigo dashi har cikin falon ta ƙarami. Sallamar mai aikin ta yi tajashi zuwa cikin wani ɗaki dake ƙurya sosai, kallon juna sukayi yayi azamar cire babbar rigar sa tare da ƴar sama "Banida lokaci khaleesah maza zo nan" Tana marairai ce fuska ta ce "Amma kasan bazan iya goho ba ko? Saboda inada tsohon ciki" Janyo hannun ta yayi yakai hannun sa saman cikin ta ya shafa "Kece hasken rayuwa ta khaleesah ban taɓa samun haihuwa ba sai a kanki, nayi aure yafi so goma, na tara da mata ba adadi, shiyasa zan iya kashe mijinki akan ke da jinjirin dake cikin ki" Kallon sa take ido da ido amma ba mun bar wannan maganar ba tun tuni? Nazata ka yafe maganar cikin nan naka ne" Dariya yayi sannan ya shafa bayannta "Gaba ɗaya bakiyi kewata ba zona miki abinda kikafi so" Kallon sa ta kuma yi "Yaya zakayi idan nayi ihu" Ba damu ba ya ɗage doguwar rigar dake jikinta tare da zare mata pant akan gadon ya kwantar da ita sannan ya tuɓe kayan jikinta kamar kullum yauma bakinsa yakai a farjinta ya soma tsotsa yana liliya nan da nan ta fita hayyacin ta, tarasa menene Malam ke mata haka dake ji a duniya daɗin sa yafi komai daɗi, saida ta fitar da ruwan dayake so sannan ta kwashe har ila yau a robar nan ya juye su sannan ya zaro abar sa a soma yi mata ciki da waje a hankali ba kunya sun kafe juna da ido yana magana tana bashi hamsa. "Yau ya kika jini" Ta ce da daɗi" Murmushi ya yi "In ƙara sauri ko a hankali kike so?" Nan ma amsa ta bashi!!!! Hakeem tunda yar aikin khaleesah ta wuce da baƙon hankalin sa yake kansa, tabbas ya taɓa sanin fuskar nan amma a ina? Mai aikin ya fara tambaya ta ce dashi ita dai kawai hajiya ta ce kawunta ne, bai ɓata lokaci ba ya kutsa kansa acikin gidan saidai takalmin sa kawai ya gani. Daidai lokacin dayake zagaye da mamaki a lokacin ne suke surutai cikeda rikicewa da ihun zuwan ruwan Malam, hankalin sa yaje ga ƙofar ɗakin yana ƙokarin murɗa handle ɗin ƙofar ɗakin!


Mom Nu'aiym.
10/1/21, 3:26 PM - Buhainat: *REGRET*


37.


Ƙarar fashewar abu ne ya sanyashi sake handle ɗin ya waigo da sauri ya kalli walk way ɗin, dropping light ɗin wurin ne ta faɗo ta tarwatse tsayawa kallon wurin ya yi yana mamakin dalilin faɗowar ta, kafin yayi wani yunƙuri hadimai sun cika ko ina suna ƙoƙarin tattare ɓarnar. Juyawa yayi yana ƙurewa ƙofar ɗakin kallo sai kuma batare daya buɗe ba kawai yafita yabar part ɗin zuwa gate, table da gate men ke zama akai ya zauna tare da runtse idon sa, maganganun daya jiyo suna amsa kuwwa acikin kunnen sa, shin anya ba mafarki bane ba, anya ba tunanin sa bane kawai yake bashi haka? Amma har cikin gidan sa? To amma ai da idonsa ya ganshi sanda ya shiga ta camera dake ɗakinsa, saidai matsalar iya waje take haskowa. Miƙewa yayi tare da soma yin safa da marwa a wurin.


Ta ɓangaren Hakeem ta buɗe masa ya fita har gate dayake ta baya dama gate ɗin babban falonsa ba haɗe yake da nasu ba, saidai wannan karon ma tabbas Hakeem ƴaga fitar sa daga part ɗin amma yana mamaki, ko takalmi babu a ƙafarsa kenan zagaye yayi? Bazai ƙarfafa zargiba amma tabbas koma menene khaleesah taci zatafin sa.


Nihal yauma kamar kullum shiryawa tayi tsaf ta nufi ɓangaren Huddy, bazata daina bata haƙuri ba, bazata daina nuna mata cewar ba ita bace ba, bazata daina nuna mata iyakar gaskiyar ta ba har sai ranar da Allah ya nuna mata gaskia ta tabbatar da cewar ba ita ɗin bace. Tana ganin ta ta mike a fusace "Amma Nihal har sai yaushe zan gaya miki ki daina zuwa mun ɓangare na na tsane ki? Har sai yaushe zaki yadda da kalamai na ana banason ganinki kin ha'inceni kin cuceni kin kuma ci zarafi na, bazan taɓa yafe miki ba wlh, har abada,abinda kika aikstawa gudan jinina aka ƙyaleki ba gata akai miki ba na barki da fitowar rana da kuma faɗuwar ta" Wani murmushi mai ciwo Nihal ta yi sannan ƙwalla nabin fuskarta ta ce, "Najima sosai inajin tarihin kishiyoyi masu zaman lafiya amma ban taɓa yarda da hakan ba sai a kanki Huddy, na soki so mafi kyau da gani, mun ƙaunaci juna ƙauna mafi tsafta, amma yau saigashi mun wayi gari kin kallon idona kina gayamun kin tsaneni, banida kalmomin dazan wanke kaina daga zargin da ake akaina, amma na tabbatar yanda muka zo duniya a matsayin baƙinta haka da ɗaɗɗai da ɗaɗdai zamu koma, munzone a matsayin manoma kuma duk abinda muka shuka shi zamu girba. Bazan ƙara zuwa neman yafiya agareki ba Huddy saboda ba abinda na aikata miki face alkhairi Huddy, ranar da babu wani wanda ya isa yayi togiya, ranar tonon asiri Allah zai bayyana miki gaskiya, amma dai ki daina Allah ya isa ina tsoron kar haƙƙi na ya koma akanki" Tana kaiwa nan ta juya kawai. Huddy jikinta ne yayi sanyi matuƙa, zuciyar ta ta fara raya mata 'what if da gaske Nihal ƙazafi ake mata?' Lumshe idonta tayi sannan a hankali taja ƙafarta zuwa bakin gadon ta tana addu'ar Allah yasa ba Nihal ɗin bace ba saboda ko shakka babu tana tsananin ƙaunar abokiyar zaman tata, saboda nagartattun halayen ta.


****************
Tagumi ta zuba tana ƙurawa ƙasan ƙafarta ido, lokaci zuwa lokaci tana shafe hawayen dake kwaranya a idon ta, tabbas taji ciwo, taji zafin abnda aka matan nan guda biyu, da farko dai kashe mata yaron dako motsinsa bata taɓa ji ba acikinta ta ƙwallafa rai sosai da shi. Na biyu kuma sharrin da aka mata akan jinjirin Huddy, duk yanda taso ta yakice maganar aranta abun yaci tura, gani take duk inda ta shiga a dangi da ita akeyi, bayan haka kuma hsr a jarida saida aka buga maganar wasu matasan hadda yin zanga zanga akan lallai sai an basu ita sun kashe ta suma, da ƙyar akayiwa abun kwaskwarimar siyasa. Ya daɗe sosai tsaye a kanta amma batasan yana wurin ba duk da kuwa daddaɗan ƙamshin dake tashi a jikin sa. Tausayi sosai ta bashi hakan ya sanyashi sanya hannayen sa duka biyu ya ɗagata ya miƙar da ita tsaye, idan nan daya rigada ya sauya launi ta sauke akan shi gaba ɗaya saita rikitar dashi, cikin ruɗu ya ce "Yaa Rahman Nihaly meya sameki? Dama mana mai neman kuka ne aka jefeshi da kashin awaki kawai kuka mai tsuma zuciya ta fashe da shi tare da faɗawa jikinsa gaba ɗaya "Yaa Hakeem wannan baƙin cikin tabɓas shine zaiyi ajali na, tayaya yar jinjirar zuciyar dake ƙirjina zata iya ɗaukar wannan nauyin? Tayaya ƙwalwar kaina zata taɓa iya ɗaukar wannan nauyin da aka ɗaura mata? Yaa Hakeem jinin ka fa, kuma wannan mummunan sharrin hadda mahaifiyata aka ƙalamawa, duniya tana mana kallon marasa imani rayuwa ta juyamun baya da yawa acikin lokaci ƙan......Nan da nan ya haɗe bakinsa da nata, duk yanda taso ta ƙwace kanta haka ya daddage da ƙwallan da komai datake fitarwa a sanadin kukan ya haɗiye, saida ya tabbatar jikinta yayi sanyi sannan ya jasu suka kwanta suna fuskantar juna, hannun sa yakai a hankali yana shafar fuskar ta sannan ya ce, "Nihal idan kina haka ni yaya kikeso nayi? Yaya zan rayu idan yau akace bakya cikin farin ciki, Nihal ninasan ko wacece ke, ko farkon abinda ya faru na shiga rikici ne saboda kin san jini, amma ƙin aminta da abinda ya faru ya sanya na sako Hajiya Hafsa acikin maganar nan, kuma gamsasshen bayani tayiwa mutane akan hakan, kawai Driver ne da kuma Boka dasuka ƙala miki sharri wannan duk is part of there plans so ninasan sharri ne. Nagaji da wannan halin dakike jefa kanki aciki kowane lokaci, ki shirya zakije masarautar Daulatul Dinar wurin Hafsa, u really need a break" Batace masa komai sai kallon juna da suke ido cikin ido, hannun sa kuwa yanata faman zarya a sassa daban daban ajikin ta.


*******************
Kwana uku da barin Nihal a gari Khaleesah ta fara labour gadan gadan, Hakeem da kanshi ya ɗebe ta tare da hadimai biyu sai Huddy ya tafi dasu asibiti inda kai tsaye yayiwa Ummi waya itama tare da Momyn Nihal sukaje. Saidai me khaleesah ta ɗebi dogon zango dankuwa har cikin dare bata haihu ba, da wannan su Ummi suka tafi gida ciki hadda Huddy, dama kuma sun rigada sun ɗinke yanzu tare suke taken ƙawance, taje tace da asuba zata dawo.


Khaleesah bata haihuwa ba sai wuraren ƙarfe huɗu na dare, abinda yayi matuƙar bata wahala, na sunkucho namiji kyakyawa kamar ta, duk yanda nurses sukaso ta kalli yaron ƙin kallon sa ta yi, saboda harga Allah bazata fasa niyyan ta ko kuɗirinta akan sa ba, dole saita mallaki duniyar zamanin ta, ya zama tilas ta mulki Ƙasar da suke shugaban ta dukda zamtowar ta ma ce, dole ta miƙawa Boka ɗan nan shima jinine na Hakeem. Haka suka ɗauka zafin haihuwa ne da kunya suka rabu da ita aka shiga hidimar yaro gadan gadan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login