Showing 75001 words to 78000 words out of 108136 words
Chapter 26 - Matar Malam Complete Book free By Mai Dambu .txt
fahimci hankalina yanxun yana gurin mijina ne basu dameni ba suka ɗauki kunun ayarsu da ta Umma suka tafi, tv na kunna na maidashi sunnah tv dake duk mazan basu dawo masalaci ba, nima gyara kwanciyata nayi bacci da gajiya suka rufeni...
...
«»
Karfe ɗaya da rabi suka dira a maiduguri inda aka tura jami'an tsaro tarɓanshi, lokaci guda Imamu ya zama mutum mai daraja a yanki arewa maso gabar,
Daga can suka nufi gida, biyu da mintuna 55 suka iso yobe, tare da manyan mutane, gidan Governo ya fara zuwa, aka tawo da hauwa gida, tunda ta iso babu wanda tayiwa magana, ɗakinta ta wucce taje ta zauna tana mitar tana jin yunwa.
Bayan sallar la'asar ya shigo gidan dan har lokacin ina bacci yan sannu da zuwa da jajje suka ragu nan Umma ko fuska bata bashi ba, a ranshi yace.
*Umma ai nasan logonki A'isha ce ina biyar da ita naki me saukine*
Dakyar yasamu yafito ya,shiga sider ɗinmu a tsaye ya ganta tana ɓata rai kallo ɗaya yayi mata sannan yace.
"Lafiya?"
Tayatsuna fuska sannan tace.
"Yunwa"
"Kije wajen Umma akwai abinci a gurinta idan kuma bai miki ba kishuga kitchen ki dafa da kanki" yana faɗa mata yayi cikin falonshi ban ɗakin ya shiga yayi wanka sannan ya sauya kaya, kai tsaye falona ya shigo,zuba min ido yayi har ya iso inda nake, kallon ɗankwalina sa ya zame yayi gyara min yayi sannan yasaka hannunshi yayi sama dani, ina cikin bacci naji kaman ana yawo dani asama ban buɗe idanu ba, naji an ajiyeni, kamshin turarenshi naji a hankali na buɗe idanu fess akanshi tsaki nayi na gyara kwanciyata, ji nayi an daki bakina buɗe idona nayi sosai ganin shine bansan lokacin da nace.
"Aikan na shiga Uku Jarababe Fitinanne ya dawo."
Gyara kwanciya nayi na cigaba da baccina dan har ciwo kaina yake, kallona yayi yana murmushi, yace.
"A'isha duk ɗokin danake dan na ganki nine jarabbabe fitinanne,"
Buɗe idanuna nayi na tashi na,zauna cikin tsiwa nace.
"Eh ɗin an fada maka kaga malam ni nagaji ka shafa min lafiya, wani laifi nayi na cancanci sharewarka wata kusan shida, bazan zauna da ka..."
Kukane yaci karfina, da kuma katse min abinda zan faɗa ta hanyar sumbata, kuka nacigaba dayi ina dukarshi ina ya kushinsa, sabida mantawa dani da yayi, mai dani yayi kan pillow, inda yayi nasaran haɗa hannuwana cikin nashi tare da zuba min nauyinshi, sosai yake biyar da bakina kuma babu alamun tausayawa, dan dazaran nayi wani yunkuri cizone haka nayi lakwas,bakina ciwo dazafi suke min ɗagowa yayi yana kallon fuskana yace.
"Idan Mutum baida Karfin kwatar kanshi rashin kunya bana shi bane, yarinya nayi miki tanadi na musaman amma kafin nan bari naji da bakin tsiwa wanda baisan kome ba sai rashin kunya."
Wannan karon kan bansa ya akayi ba amma nasan nayi kewar *My Man* nima dan a zauna lfy ban ɗaga masa rigima ba, nan dai na biyeshi, muka shagalta da farantawa kanmu wasa wasa sai ga imamu yana shirin wucce gona da iri, dan sai da ya kaini kwalolowar inda bazan iya kai kaina ba,
Ina ganin aka turo kofa domin kaina na kafaɗarshi, murmushi nayi a raina nace.
*Kin zo daidai gurin*
Janye fuskana nayi nakai dai dai kunnenshi nce.
"Pls kacire min rigar yana hanani jin daɗi"🙈🙊
Kayya baisan gadar zare bane yasin sai gashi yayi yanda nace ina satar kallon ta yanda take lekko mu....
*Hmm ynx zaki danasanin leke mutane, tunda ɗabi'arkice*
Sashi nayi yayita biye min ina cewa cire kasa, abinda nasan ko mi zaiyi min bazan iya ba shi nashiga masa, wani abu baki bazai iya faɗarshi ba, iya tsiya nayita sashi yana biye min sai jinta mukayi............
😹😴🙈😁😂 Maganin me leke.........
[5/4, 06:19] Me Dambu: 🌹🌹👳
*MATAR MALAM*
🌺🌺👳
*Na:Mai_Dambu*
*Wattpad:Mai_Dambu*
*A koda yaushe karka yarda da Nasara ka rungume faɗuwa nasara tana biye da ita da zaran ka rungume nasara tohfa.......*
*:~•40*😎 Finally page😜
Bala'i tacigaba da yi, shi kuwa kasake yayi idanu a buɗe, yarasa yaushe haka tafaru, a ranshi yace.
*Wato Nana ta inda tafi kauri kenan niman rigima Insha Allah bazamu bar kasar nan ba sai na gyara min zama*
Tureni yayi ya tsuke fuska zai rufeni da faɗa maida shi nayi ya zauna na kuma kara masa wani sumbatar datafi nada, hannuna na tura kirjinshi ganin zan kunna masa wuta yayi karfin halin zareni daga gareshi, tare da daka min tsawa.
"Ke!! Bana son ranshin hankali kinsan kina sona kika gaza ɗaukar lalurata, ita da take ɗauka zaki wulakanta min ita toh ahir ɗinki, Matata ce ita kuma matar da take kwantar min da hankali koda wasa kika sake yunkurin kuntata mata toh wallahi zan baki mamaki " tsaki yaja min yayi gaba da ita tare da sakala hannunshi akan kugunta.
Basan lokacin da nayi wacakali da kayan kan dennin ɗin ba, watsar da kome nayi na shige ɗakina,
Nayi kuka kamar zan shiɗe, tun daga ranar imamu ya ɗauke min wuta bana gane masa ko nayi abinci baya zuwa ci, ko da nakai masa falonshi tsawa yake buga min yace nafita masa dashi, sosai ya fita harkana a ɓangarenta kuwa kaman ta,zuba ruwa akasa sabida farin ciki da murna, kaman yanda takeso itama ya tsotseta haka yake mata ai nan haukar tayi tsamari, haka kawai zata shigo min ɗaure da tawol kanta a jike dake itama tana da gashi, amma ni nafita yawarshi da cika da tsayi, hmm a cikin kwana biyar zuwa bakwai naji bakin ciki kaman zanyi hauka, gashi ko ɗan lekowan da yake da yanzun duk ya daina, idan nazauna sai na rasa yanda zanyi da shi, toh taya zan iya ɗaukar laluranshi, nima ina son na masa abinda zai daina jin haushina,
Karewa nayi nakira Aunty Hajra, muka gaisa sannan nayi shiru can tace min.
"Auta lafiya kuwa faɗa min mike faruwa."
Kuka na fashe da shi sosai narasa ta inda zan faɗa mata sai na kashe wayar,
Hankalinta a tashe takirani tace.
"Kunyi faɗane dashi"
"A'a" nace mata,
Shiru tayi dake tana da matukar hakuri ba kamar aunty zuby bace sarkin faɗa,...
Cikin hikima tayi ta tambayata a hankali na warware mata salati tasaka kaman zata fito ta cikin wayar faɗa take min idan take shiga ba nan take fita ba sai da tayi min tass sannan tace.
"Idan kin gadama kije kice masa kin shirya idan baki gadama ki zauna wata takwace shi tayi gaba abinta, wawuya kawai idan kanwace abar taki ki jika kisha, kuma wllahi idan ya sakoki toh karki fara niman kowa dan zan faɗa musu, kinsan halin Zubaida wallahi abu me saukine tazo har yobe taci ubanki tun wuri ki buɗe idanunki ki nemi mijinki, kisan abinda ke faruwa kuwa da mace da take bijirewa mijinta taɓ kin kaɗe har buzunki." Kashe wayar tayi bayan ta dannomin tsaki.
Zama nayi ina tunanin maganarta jikina duk ya mutu ga shi tace zata faɗawa iyayenmu cikina ne ya ɗuri ruwa, har ina jin rugiginsa,
Satinsu ɗaya da dawowa na daina ganinsu sai da nashiga cikin gida Umma ke faɗa min ai yayi tafiya,ya kai Hauwa maiduguri sannan zai wucce katsina, gaisuwar ramla.
Naji ba daɗi haka da yayi min sai nayi fuska nacewa Umma ai yaso muje nice nace a'a sabida karsu Innaji su min faɗa,
Kwanarshi uku sai gashi ya dawo, daman kaman nasan yana hanyan nagyara mishi ɗakunarshi har da falonshi, kananun kayanshi duk na wanke ko ina na bishi da turaren wuta, falonshi naje na kwanta bacci yayi gaba dani akan 3seater, tuni nayi tuwon semo miyar kuɓewa, sai farfesun kayan ciki,
Tunda ya shigo ya ganni ina bacci ya kalleni sau ɗaya ya haɗiye yawu, a ranshi yace.
*Ga mace har mace kana taɓata ta cikawa mutane kune da kuka da tsoron karya*
Wuccewa yayi yana lissafin kwanakin da nayi bana sallah yaga har na kara da kusan kwana uku zuwa huɗu nufinshi na gama da yan kwanqki kenan,
Wanka yayi ya sauya kayanshi cikin kananun kayan da nasaya masa lokacin muna london ya fito zama yayi a gabana tare da bubuga, kujeran ina farkawa na mike zubur ina kallonshi, skirt da shimine a jikina sai gashina dana yi fakin ɗinshi mikewa nayi nace.
"Kayi hakuri ka dawo lfy."
Muryana na rawa nake tambayarshi amadadin ya bani amsa sai ya buga min harara sannan yace.
"Da ixinin wa kika shigo min wajena, wato kinzo ki ɗaga min hankaline dan kinji matata bata nan ko, inda ake rufa min asiri bata nan shine bari ki bankaɗe min asiri kowa yasan ina tsoronki ko, wai shin in tambayaki ni sa'ankine da zaki shigo min wajena sannan ki duba store an bani aika nakawo miki fita min kafin nayi miki rashin kirki.,"
A guje nafita ina kuka, narasa yanda zanyi da shi amma haka zan cigaba da kaskantar da kaina, ai kuwa tunda ya lura da yanda nake shige masa, sai ya tsiro min wulakanci kala kala, dan binshi nake ɗakinshi amma haka zai kule kofarshi ya koroni,nayita bugawa ina bashi hakuri, amma ko kallo ban isheshi ba, xan zauna nayita kuka ko a jikinshi asalima fita yake ya sauya ɗaki ko ya koma wajen Hauwa, dukda bata nan,
Ranar yana wanka na shiga ɗakinshi na zauna yans fitowa na mike zan taimaka masa ya ɗaga min hannu zuɓewa nayi akan kafafuna na fashe da kuka cikin kuka nace masa.
"Ni kam nagaji da abinda kake min indan hakkin kane wallahi na shirya maka don Allah ka daina fushi dani."
Shiru yayi kafin ya cigaba da goge jikinshi. Can yace.
"Ok jeki zanyi tunani akanki."
Mikewa nayi nabar masa ɗakin so haɗe da tausayina suka cika masa zuciya amma yasan idan ba haka yayi ba yasan bazai samu haɗin kaina cikin ruwan sanyi ba, abinda yasa yayi min gori da yar uwatakenan dan nima nayi zuciya nazama kamar kowacce mace.
Shiru-shiru har muka kwashe kwana huɗu, bayi nemi ni ba ni kuma ina tsoron zuwa kar ya gisgani, haka nayi ta zuba idanu ina jiranshi,..
«»
Hauwa tunda ta isa maiduguri tasami hajjarta ba lafiya sanadin hatsarinda akace sunyi ranar da suka je ba karamin faɗa tayi mata ba, daga nan suka kule ɗaki suna sakawa da warwarewa, yanda zasu raba tsakanina da Imamu daga nan suka, bazama niman malamai...
«»
Jan ajin da imamu kemin ko wata mace sai haka da zaran ya ganni duk fara'arsa ya kare sai ya shiga tsimewa, kai har yakai nafara hakura dashiga cikin gida, ga wani tsirfa da ya tsiro min na waya da hauwa, a falona, yanayi yana kallon fuskana, idan naga haka, sai nabasu guri na shiga ɗaki nayita kuka,
Nagaji da wulakancin da yake min narasa yanda zanyi da shi, asalima tsoronshi nake, yau ma haka yayita wayarshi cikin nishaɗi ina zaune naki tashi yana gamawa nayi raurau da idanuna, nace..
"Har ynz baka gama nazarin bane."
"Name fa?" ya tambayeni idanunshi nakan wayarshi alamun sako hauwa ta turo masa,
Tsura masa ido nayi ina mamakin yanda ya manta da abinda yace
Cikin jin haushi da tsiwa na fauce wayar ina girgiza kuguna da kirjina ɗaga hannuna nayi alamun zan maka wayar da kasa, kallona yayi sosai sai lokacin ya lura da crazy jins ɗin dake jikina, kauda kai yayi a kafakaice ya kalli rigar jikina, mikewa yayi yazo har gabana yasaka hannunshi ɗaya ya ruko kuguna idona cikin nashi hura min iskar bakinshi yayi sannan ya ɗaga min gira ɗaya, yasa hannunshi ya amshi wayar, sannan yace.
"Kin shirya kika ce fa, karkuma kisa raina ya ɓaci."
Gyaɗa masa kai nayi cike da tsoro. Sama yayi dani ya,sake cewa.
"Are you ready"
Gyaɗa masa kai nayi kaman kadangariya, yau kam nasan babu abinda zai hana Malamina baje kolinshi. Sonshi yau kam ga akuya a hannun kura....
Dakina yayi dani, nan ya direni ya umarceni da nayi alola a hankali nake tafiya kamar wacce kwai ya fashewa a ciki, ina shiga sai da na ɓata lokaci sannan nafito shima shiga yayi ya fito, sallah ya jamu, inda ya gabarta da duk abinda Manxon Allah ya koyar sannan yafita yabarni ɓan ɗakin nakoma nayi wanka, na zo nashirya cikin riga da wando na bacci na kwanta ko minti ɗaya banyi ba sai gashi, sanye da fararen kaya, rufe idanuna nayi tare da sauke ajiyar zuciya, dan murɗawa cikina naji yanayi sakamakon kwanciya da yayi a kusadani, mikewa nayi zubur nace masa.
"Don Allah ina zuwa." ban ɗaki na shiga koda naje inda zanyi pupu banji kome ba sai fitsarin tsoro.
Haka na gama kewayena na dawo na kwanta can gefe dashi, ware idanunshi yayi cike da mamaki cikin faɗa yace.
"Daman kin amincene dan ki wulakantani" mikewa yayi sai sauka nayi maza na karasa gurinshi jikina na rawa, rungumeshi nayi kaman zanyi kuka nace.
"Kayi hakuri."
Share ni yayi muka kwanta wasa wasa sai da nazaga ban ɗaki yafi sau biyar kafin. Yaren da Malamina yashiga koya min wasu suna da fassara wasu kuwa basu da fassara, kuka nake da ihu da niman ɗauki amma babu wanda yasan ina, dana ga abin nashi haka ne sai nashiga niman.kwatar kaina, amma ina malamina yayi nisan kiwo dan ya min kwaf ɗaya, inda bai duba tulin yarintata ba bao duba kankantata ba, ko kallon shekaruna bayi ba, sai da ya lura da bana motsi tukun ya sarara min wajen.karfe goma sha biyu saura na dare, dukda haka ba wai ya rabudani bane yana nanike dani, gani yake kaman idan ya rabu dani wani zai ɗauke masani, wani irin kukane ya kwace masa wanda shi kansa baisan ma'anar kukan ba kuma bai san dalilin.kukan ba amma baya raba ɗaya biyun mahaukacin kaunatace tayi masa wani irindiran mikiya wanda da bai min yanxun ninkin baninkin yake min ji yake duk wani lungu da sako najikimshi kaunata ke ratsawa, yana bin jininshi a kowani dakika jina yake ina maye masa wasu guraben da suke buɗe, wanda suke cike da miki yau sona da kaunata sun fitardasu sun maye gurbin a hankali zuciyarshi ke ce masa,* Kaɗaga Noor tana cikin wani hali na niman taimako*
Zauren Mai_dambu......
Momi,Maman Minal, Yusra M Sadan,Maman Zainab, Asma'u, Phatima, Sadiya, Aunty A'i, Mutanr ghana,Ummu ilham, Aunty Maryam, Maman haidar, Ummu Rahama, Ummu Aman,
Wayyo Na Manta da Mutane Watpad, da fatan zaku yobe jinya😎😜
Follow#Mai_Dambu karku manta da Vote, shine zai bani kwarin gwiwar 41:
[5/4, 06:19] Me Dambu: 🌹🌹👳
*MATAR MALAM*
🌺🌺👳
*Na:Mai_Dambu*
*Wattpad:Mai_Dambu*
Gsky banyi editing ba Yar koyo ce har ynx
*:~•41* alakoro😎
D'ago ni yayi tare da girgizani yana faɗin.
"Noor Tashi bazan sake miki ba kinji."
Amma ko gizau banyi ba saima ganin yanda nasake tafiya luuu,
Hankalinshi ba karamin tashi yayi ba, dafe goshinsa yayi cike da tashin hankali, duk ya ruɗe kayanshi ya nima ya saka, sannan yafita zuwa kitchen frig ya buɗe ya ɗauko ruwan sanyi yazo dashi, ya ajiye a gefen gado sannan, ya ɗagoni ya shiga yayafa min ruwan sanyi, wani wahalalle ajiyar zuciya na sauke, haɗi kuka me firgitarwa, rungumeni yayi cikin sanyi murya yace.
"Ya isa Noor kanki xai miki ciwo,"
"Oo ni dai kakaini