Showing 9001 words to 12000 words out of 108136 words

Chapter 4 - Matar Malam Complete Book free By Mai Dambu .txt

08 Nov 2024

17222

suka barsu tunda nima nafi, da sauri baby tafito tazo har gurin motarmu ta sunkuyar da kanta daidai window, ɗin tace.
"Naiha amarya da fatan zaki ari juriya da jarumta amma zaki gani da idanunki, kina wasa da Baby C.b.k" tana gama faɗin haka tasake mun murmushi me mugunta konace nasamun gallaba,


Ko kallo bata ishini ba, dan bata gabana, abunda nake ji yafi karfin biyewa haukar Baby, riko hannuna yayi cikin wani irin yanayi, ya kai bakinshi kunnena, yace.
"My Baby doll, saura kwana biyu rak ko tunda hakane me zai hana muje shan ice cream plss."


Janye jikina nayi cikin karfin hali nace.
"Wani ice cream bayan mun tara mutane suna jiranmu a can don Allah kayi hakuri saura awa arba'inda takwas nazama mallakinka, karka bari shaiɗan ya shigo cikin al'amarinmu plss."


Yanda nayi maganar da kuma yanda hawaye ke bin idanuna yasa ya janyeni ya ɓata rai, haka bai dame ni ba saima share hawayena da nayi, gamu a cikin motar amma babu me kula ɗan uwanshi har muka isa hall ɗin, sannan motar ta parka, masu ɗaukar hotunane suka mana caaaa, bayan sun gama abokanshi da kawayena suka tawo gurinmu ina rike da pose ɗina shi kuma ya riko ɗayar hannu muka, tunkari gurin bikin, hannunmu rike da juna, waqar Naziru sarkin wakane ya karaɗe gurin, wato waqarshi nan me take biki yayi biki, har inda zamu zauna kawayena suka kaini tare dashi kaina lulluɓe da matafin net, nayi kyau


Sosai gurin ya kacame da shagali inda har aka fara kamu can sai gasu baby sun iso na gansu amma hankalina nakan wata kawar Mamani itama malamar jami'a ce, amma a Unimaid, mamani ce takawota kanta asunkuye dai dai kunnena, alamuran duniya da ban mamaki suke, wai ita nan kashedi take min nagama rawan kaina Yarta tana zuwa dan da ita Asad ya dace ba dani, karamar mage ba, murmushi nayi me ciwo dan nasan Uwar mijina da zan aura ba haka take ba, sai na ɗago kai nace mata.


"Sai naso nabawa Asad damar karo auro inkiyi wasa yarki da asad har abada." Hango Ramla nayi tana sake min murmushi, nima murmushin na mata tana isowa ta ciro wayarta ta ɗaukemu hoto sannan tace min.
"Zan tura miki ta whtsp dan ya zamo tarihi", har gurin Asad taje ta ɗauka dashi, inda ta kalleshi tasake masa wani shu'umin murmushi, sarkafewa idanunsu yayi ta juya, shakam kamshinta yayi hadi da tuno abubuwanda ya gani a cikin kwayar idanunta yasa ya mike cikin rawan jiki yana fitar da wani irin numfashi dafe kirjinshi yayi cikin fitar numfashin wahala ya kwala wani irin ihu tare da kiran sunan Ramla. Sannan ya yanki jiki ya zube a gun, aguje mukayi kanshi a tsorace ramla ta juya jikinta na rawa ta rasa inda zata sabida tsoro.


Daukarshi akayi muka wucce asibiti da shi cikin tashin hankali, daman rike kaina nake amma ganin halin da Asad yake ciki yasani fashewa da kuka, A yau nake jin maraici fiye da zatona ina kewar Mahaifiyata sosai Yanda nake kukan yasa mamani ta janyoni jikinta tashiga rarrashina da banbaki har muka isa asibitin, likitocci huɗune akanshi amma sun rasa gane meke damunshi dan kome nashi normal, iya abunda suka san zasu iya suka fara.


......
A wajen ɗakin kuwa duk family Asad suna gurin, ɗago kaina nayi daga jikin mamani nace.
"Mamani idan wani abu yasami my mine mutuwa zanyi zuciyata ba zata iya jure rashinsa ba, shine rayuwata Plss Mamani ki taɓa kirjina kiji duk fitar numfashina da sonshi yake fita, Mamani ina jin tsoro sosai."


Allah sarki Naiha kina cikin dabaibayi😭😭


Don't 4get plss share....


'''Ku sanbaɗa maneji a gajiye nake inso samune nan da kwana uku ya dace nayi typing😹'''
[4/26, 18:34] Me Dambu: 🅱RILLIANT WRITERS ASSO🖊
{ _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }





🌹🌹👳
*MATAR MALAM*
🌺🌺👳







*Na:Real MaiDambu*





_Ina kike Halima Bello ga shafi nan nakine da fatan kina lafiya_💋


*:~8*
Rungume ni Mamani tayi sosai tana shafa kaina bayan mintuna goma zuwa shabiyar drs ɗin suka fito daga ɗakin da aka kwantar da, jikinsu a sanyayye suka ce.
"Mun duba kome nashi normal babu matsalar kome, abu ɗaya muka fahimta shine firgici, shi yayi sanadin sumarsa, amma nan da wani lokaci zai farka."


Wuccewa sukayi suka barmu cikin damuwa da tashin hankali, Tabbas muna cikin tashin hankali da ɗimuwa, har kusan awa uku muna zaune can bayan karfe bakwai na'uran da aka saka masa ya fara kara, cikin sauri drs suka rufa masa kai, har damu
Duk mukayi cirko-cirko muna jiran tsamani abin mamaki yana buɗe idanunshi abinda ya ambata shi yasa muka kalli juna ni da Mamani, Ramla yake kira da iya karfinsa har yana kokarin kwace kanshi, alluran bacci suka masa, ina gefe sai kuka nake dan babu abinda yafi min kuka a cikin wannan yanayin,


Lallaɓani Mamani tayi aka maidani gida, koda na isa gida dakyar Irfan ya shawo kaina na daina kuka takalmina a hannuna haɗi da pose ɗina, kafana babu takalmi na shiga gidan, nasamu yan uwanmu a tsakar gida, ɗakinmu na shige, inda nasami Neenah tana zaune ta buga tagume, wurgar da kayan hannu, nayi na zube a jiknta sannan na fashe da kuka me mugun ciwo, sosai nake kuka itama kukan take, tabbas rashin uwa abune me ciwo, dakyar muka rarrashin kanmu, sallah na gabatar sannan na kwanta, abin mamaki a cikin gidanmu babu wanda ya tambayeni meke faruwa,


*Washi gari.....*
Bayan tafiyata daga asibiti mamani take kaiwa da komowa, ita da Alh Aminu shema mahaifin Asad hankalinsu yayi kwalolowar tashi, wajen karfe biyu ya farka nan ma da sunan Ramlah koda drs suka dawo basu sake masa allura ba, kallonshi iyayenshi suke cike da mamaki dan kuka yasamusu sukai shi gurin ramla, aikuwa gari na waye ina cikin bacci naji tashin murya Mamani cikin kuka take cewa.
"Ba zan hanashi auren Ramla ba amma kusani Allah sai yabi hakkin Aishatu duk me hannu cikin wannan al'amarin sai Allah ya toxartashi...."


"Ya isa Aisha wannan kaman cin fuskane ki shigo har cikin gidansu kina faɗa musu maganar banza ina iliminki yak...." Inji Abban Asad kenan yakewa Mamani faɗa cikin ɓacin rai.


Itama cikin kunar rai tace.
"A'a bani da ilimin and so what dan na faɗi ra'ayina."


Da sauri na fito da kayan kamun jiya na fito tsakar gidan naga yanda ake badaqalar Asad na hango yasa ramla agaba kaman zai cinyeta kauda kaina nayi cikin murmushi na isa gaban Mamani na riko hannunta nace.
"Mamani kin manta da cewa nida Ramla kwaryan sama ce da kwaryan kasa, mamani akan dan Asad yace ba zai aureni ba kike ɗaga hankalinki taɓ ai karki damu kisa musu albarka indai nice Aishatu na barwa Ramla Asad Mamani indai yanda kika ɗauke ni, kamar y'a toh don Allah Mamani ga Yar uwata nan karki nuna mata kiyayyarki dan zai zame mata tashin hankali, dani da ramla duk abu ɗayane don Allah ki ɗauketa kamar nice."


Shiru nayi sannan na isa gabansu Asad na kalli ramla raina na ɓaci a hankalina isa dai dai kunnenta nace mata.
"Akwai Allah, gashi nabar miki Allah ne ya rabani da shi ba karfin asiri ko na mutum ba. Amma kisa a ranki koda kinsame shi ba lallai kisamu kome ba dan akwai aiki a gabanki a duk ranar da kome ya lalace zaki tuna da haka all de best."


Ina faɗar haka na koma ɗakinmu kayanmu muka shirya tsaf nida Neenah muka fito ko kala bance musu ba muka bar gidan zuwa gidan Annah abin mamaki baya karewa ko ya akayi har maganar tafita har ya watsu a cikin unguwarmu kuma abin takaici babu wanda yasan takai maiman abinda ya faru kawai kowa yana faɗin abinda yazo masane daga masu cewa ai daman asiri naiwa Asad na sameshi sai masu cewa ya bincika ya gano no ɗin yar iskace *Kaiii na yarda da maganar da mutane keyi nacewa an daina kiwon dabba mutane ake kiwo bansan cewa alakata da Asad yana damun mutane ba, sai da muka fito naji iyayen wasu yan mata suna cewa.
"Hmm ina faɗa maka ai abin kunya ta tafka shi yasa yace baya sonta yar uwanta yakeso saunawa ana cire mata ciki a unguwar nan, wa yasani ko shima sai da yagama shayen sauran abinda yan iska suka bari sannan ya gujeta, kasan haka yaran masu kuɗin suke."
Abokin hiran yace.
"Allah ya kyauta malam ya'u muna da sauran kallo kenan a gabanmu tunda yanzun aka fara dan nasan nan gaba wani sha-sha-shan zai fito yace ita yakeso."


Sake trolly ɗina nayi a kasa na isa garesu cikin ɓacin rai amma sai na ɓoye hakan sabida kar ɓacin raina ya ɓata min rawa da tsalle, rike kuguna nayi cikin murmushi sannan nace.
"Baban Nazifa (wato malam ya,u kenan) da ina maka kallon mutumin kirki wanda yasan me ya dace ashe kai tsohon banzane, ban sani ba, amma ni da kakewa kallon yar bariki ina son na ankar dakai abinda baka sani ba, Yarka Nuratu yanzun haka tana ɗauke da cikin na uku a jikinta, wanda ita kanta bata san waye ubanshi ba amma katambayi Harira dilalliya zata faɗa maka, domin ruwa asirin yar ka nice nabada naira dubu goma, aka cirewa nazifa cikinta na farko, na biyun dake ta goge a bariki ita tacire kayanta na uku ynx watansa shida, sunyi yunkurin cirewa yaki...."


Takowa nayi gabanshi na cije lips ɗina na kasa cikin iya shege irinta yan bariki, duk da abakin shago suke da mutane a gurin bai hanani isa gabanshi ba har ina jin fitar numfashinsa ɗago shanyayyun idanuna na zuba cikin nashi nace.
"Kace an cire min ciki kana da sheda ne akan haka, nasan inda rana zata fito amma bansan inda zata faɗi ba, kar kasake ɗaga harshenka akan masu irin halina, matukar kayi haka zaka sha kunya."


Juyawa nayi gurin Malam nuhu fuskana ɗauke da murmushi nace,
"Kaf unguwar nan kowa yasan bana sa'in'sa da manya nasama dani musaman iyayena sabida babu abinda zanyi na biyasu, idan ana batun lalacewa don Allah baban deeni kabar saka bakinka, sabida kowa yasan waye kai da kuma abinda yaranka suke aikatawa, Malam nuhu ins son yau ka hana idanunka bacci cikin dare zaka ga sauran kallon amma ba zan faɗa maka iya abinda nasani ba, Nasan bani da kamun kai amma hana baisa nayi watsi da Darajata na y'a mace ba, iyayena sun kasance masu kare kansu maharramaina basu lalata nawasu ba taya ni za'a lalatani, ni bana kwaɗayi balle ace shine zai zama silan lalacewa na, iya baiwar da Allah yayi min ya isheni, bana sata bantaɓa shiga gudajenku bin yaranku ba su suke biyoni ni bantaɓa binsu ba idan kunsan na faɗa baku san na maidawa ba."


Ina faɗin haka nayi wuccewata duk da rabin ɓacin raina ya tafi amma bazance rains baya min ciwo ba dan narage kashin ashirin cikin bakin cikin da nake ciki ya ragu har muka , isa gidan muna shiga ciki na fashe da kuka......❤




Don't 4get pls share......
[4/26, 18:34] Me Dambu: 🅱RILLIANT WRITERS ASSO🖊
{ _pens of freedom, home of exceptional and magnificient writers_ }





🌹🌹👳
*MATAR MALAM*
🌺🌺👳




*NA:REAL MAI DAMBU CE*💐


*:~9*


Kuka nake iya karfina dan zuɓewa nayi a falon Annah ina kuka, Neenah itama kukan tausayina take sosai.Bakin da suka zo daga nijar bikin duk suka taso suna tambayar abinda yake faru dan jiya wasunsu sunga faduwar Asad, dan har Annah taje asibitin lokacin yana sume.


Kallona suke cikin damuwa an rasa wanda zai min magana Hajiya mubaraka ce ta riko hannuna zuwa ɗakin Annah cikin rarrashi tace.
"Faɗa min miki faruwa keda waye haka."


Cikin shashekar Kuka nace.
"Hajiya Asad ya fasa a..u..rena,wai ramla yake so."


Salati tasake haɗi da dafe kirji cikin tashin hankali ta mike tace.
"Akan me!?"


Takaici ya hanata magana fita tayi a ɗakin zuwa falo kafin ta isa tasami Neenah ta faɗa musu abinda yake faru,


****
A gidanmu bayan fitarmu kuwa fashewa da kuka Innaji tayi cikin kuka tace.
"Ni Ramla zaki lalatawa suna a cikin unguwar nan ba damuwa Ubangiji sai ya nuna miki iyawarki nayi Imani da Allah karshenki baxai kyau ba, sai kinyi danasani mara amfani gaki ga Asad ɗin duk ranar da idanunshi ya buɗe zaki gane baki da wayo."


Tana gama faɗin haka tashige ɗakinta,


Daman Asad da iyayenshi sun riga suntafi.


Hankalin Baba ba karamin tashi yayi ba, duk wuni ranar cikin damuwa yayita, bayan magrib, an fito masalaci tsayi da Imam Usman yayi nan ya labarta masa abinda yake faruwa, Duk da shima Imam yaji haka amma bai nunawa Baba sai ma kwantarwa Baba hankali da yayi tare da bashi wani shawara wanda Baba yayita zabga godiya, sannan suka rabu.


Koda Imam ya iso duk ɗalibanshi sun halara, karatu ake amma hankalinshi yana kan maganar da sukayi da Baba dakyar dai yabasu lokaci akayi karatu,


Aka tashi, washi gari har gida Malam yazo da wasu daga cikin abokanshi mutane biyar da Baba da Ya ishaq da Kawuna wanda yazo ya faɗawa Baba yayi hakuri nabi yan uwanmu zuwa nijar, koda suka shiga falon sun jima a ciki sannan suka fito tare da gaisawa sukayi sannan a lokacin Kawu uballe ya faɗa musu abinda ya kawoshi nan hankalin Baba ya tashi malam ya kwantar masa da hankali yace.
"Karka ɗaga hankalinka haka zaisa hankalinta ya kwanta da ciwo abinda aka mata, kuma idan akayi dubi da shekarunta barta zuwa nan da shekara guda zata waiwayi gida."


Duk sun goyi bayan malam akan maganar da yayi,


****
Tun da azahar muka bar garin Katsina inda muka wucce nijar, koda nake cikin motar bani iya cewa kome sai dai bin mutane da ido, har mukausa niamey.


A gidan kanin Annah na sauka, Neenah ta tafi gidansu nan na zauna sai ina kasaka ina za'aji ake dani, kowa kokari yake ya kyautata min,


****
A gida kuwa an ɗaura auren Ramla da Asad wanda ya tara dinbun alumma daga manyan ma'aikata zuwa kananun ma'aikata yan siyasa, har da wasu Gwanonin, lokacin da aka kira sunan Ramla ya kawo shakku da ayar tambaya a bakunan mutane dan kowa yaga a katin Aishatu aka saka, yanzun kuma an kira sunan Ramla, dai dai da abokanshi tasashi sukayi da tambaya mata biyu zai haɗa ne, girgiza kai yayi dan jin suna tambayar shi akan *NAIHA* ji yake kaman suna zuba masa ruwan narkaken dalma, karshe da suka addabeshi daka musu tsawa yayi cikin masifa yace.
"karku dame ni, na fasa aurenta yar uwanta nake so shi kenan"


Babu wanda bai kaɗu ba da jin zance abinda ya fito bakin shi. Irfan da bai da hakuri ɗauke shi yayi da mari yace.
"Kaci abu kazan ubanka akan wani hujja zaka juyawa Aishatu baya dan ub... Shege ɗan iska kuma sai Allah yasaka mata banza mahaukaci, kawai."


Dake faɗar a cikin motar irfan suke sai Jalal da Asawad, suma iyayensu jikankun masu hannu da shuni ne,
Cikin hasala Asad ya kaiwa Irfan naushi nan dambe ya kacami a tsakaninsu gashi sun sha manyan kaya shakwara ce tafara shadda a jikin Asad Irfan kuma wani farin yadi ce aka masa shakwara da ita,
Abin takaici sosai suka fasawa juna hanci dakyar Jalal da Asawad suka raba faɗar, kuka Asad ya fashe da shi inda ya faɗa jikin Irfan yana kuka kaman karamin yaro yace.
"Bana sontane kuma sai kaji haushina bayan ba laifina bane na zuciyata ce, karka wofantar dani mana abokina,"


Hankaɗe shi Irfan yayi cikin. Hasala yace.
"Ku jimin ɗan iska ni wallahi na tsaneka dan Ub..kaji min ɗan banza akan me ba zan wofantar da kai ba banza irinka mara amfani ka tsaya da Kanwa ja koma ka auri ya allah ya tsine maka banza lalatace fitan min amota kuma Insha Allah sai kayi danasani akan abinda kayiwa Aishatu, wallahi da ina da ra'ayin auren mata sama da ɗaya da yau sai nasa an ɗaura min auren Aishat, zaka gani da idanunka sai kayi hauka duk ranar da Allah ya kamaka."


"Toh Mamani ai baka min dai dai ba tunda bakace na biyaka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login