Showing 96001 words to 99000 words out of 108136 words

Chapter 33 - Matar Malam Complete Book free By Mai Dambu .txt

08 Nov 2024

17196

ina share kwalla amma lokaci zuwa lokaci ina murmushi tare da kllonsu,...... Bayan mai lallen ta gama ta mike, kallona tayi sannan tace.
"Sauda dama zuciya takan iya rike damarmaki da yawa, wanda koda makusancinka baka kaunar faɗa masa, ɗinbu damuwarka amma idan ka adanata wataran zata zame maka makami mai linzami. Sai anjimarku Allah ya raya jarirai."




"Nagode sosai" nace mata,


Nutsuwa yayuna suka na kallesu cikin farin ciki nace..
"Ku uku kukazo kawai"
Murmushi mamin Abiee tayi sannan tace.
"Eh can ma zasuyi nasu taro, amma sai mun koma dake sgi ys basu zo ba"
Gyaɗa kaina nayi cikin jin daɗi. Ina kallon kasa, tabbas ina da damuwa amma bana,son rabata da kowa nafison jinta a raina kamar yanda mai lalle ta faɗa zai zamemin makamin yakar duk wanda ya cutar dani...


Dakyar suka ci abincin da aka ajiye musu, sai kallona suke idan na tsurawa guri guda ido ina tuna wasu abubuwan marasa amfani.....
Ajiye min Amatullah Aunty hajrah tayi cikin tarin damuwa tace.
"Dukda bamu cancanci shiga damuwarki ba amma yana da kyau ki rage zurfaffa tunani haka, ki rungume kaddaranki karki juya masa baya, ita rayuwar aure ta gaji haka ko fiye da haka, kafin ke anyiwa mata dubu kuma sunyi hakuri an wucce guri...."


Ajiyar zuciya na sauke kafin nace.
"Nagode"


A hankali na ciro nonon na saka mata abaki karɓa tayi har da niman kwarewa gaskiya Hassana ko nace amatullah tana da hakuri dan ko Amatujalal bata kaita hakuri ba, ita kome dare kafarka zaka sameta tana tsotsar bakinta ko kuma shawel ɗinta gashi bata cika kuka kamar Yar uwarta ba, amma idan ana niman cinye du aka sami Amatuljalal har tsoro take bani idan batayi bacci ba nazare nono da sauri take cafko shi, dan kar ya gudu yabarta babu abinda zance sai Hamdalkasiran ɗayiban mubarakan Masha Allah.




Zubawa yarinyar idanu nayi cikin damuwa wanda ya danne min zuciyata.......


Hira muke jefawa lokaci zuwa lokaci.har dare bayan sunyi sallar isha muka sake baza hira nasiha suke min mai shiga jiki har zuwa lokacin da muka kwanta.




«»‹›
Washi gari sunah acan yobe aka raɗa suna, cike da farin ciki. Irin abubuwan al'adarsu, abinda yafi burgemu ba kome bane sai kayan goyon da Yayun Imamu suka haɗa min tare da ragunana guda uku, wayata da take hannun Mamin Abee tayi kara mika min tayi hankalin na duba sako nagani coder ɗin Uk nagani kamar zan buɗe sai na share kuma na cigaba da hidimar gabana....




«»‹›
Kusan sati knn da barina uk, duk ya shiga wata irin damuwa gashi ya nemi Phone ɗinshi a gidan babu ita babu daɗinta, ya rasa ta inda zai fara duk ya lalace ya tara wani kasumba sai yayi muni, tap ɗinshi ya ɗauka ya shiga buɗe social media, face book, nan yaga sakon Hassan nan yaga duk yan familysune suna masa barka da fatan alkhairi, ganin sakon yayi kusan sati knn, wani updater yq gani nan ya buɗe sai ga hoton yaran anyi musu, suna hannun Umma sai murmushi suke ga wanda akayi da sauran Yan uwan... Gabanshi ne yayi mugun faɗuwa take na faɗo masa, mikewa yayi ya fita, da sauri ya isa inda ake waya kwandala ya jefa sannan ya jera nomber Ummarshi. Tana cikin mutane amma haka tafita suka gaisa, shiru sukayi dukkansu dakyar yace.
"Umma Aisha ta iso kuwa"
Murmushi tayi a ranta kuwa tace.
*Anzo gurin abinda nake jira knn*
"Dama katuro musu yar mutane ne baka faɗa min ba,"
Wani irin sauti kirjinshi ya bada zufane ke karyo masa, ɗaurewa yayi cikin tsantsar damuwa yace.
"Umma kina nufin Aisha bata zo ba, Na shiga uku na banu ina tashiga da cikin jikinta."


A hargitse ta daka masa tsawa mai firgitarwa tace.
"Ina ka kai musu yar mutane, Wallahi ka kuskura ka dawo min babu yar Mutane toh wallahi na yaf....."


"Wayyo Allah na Umma karki karasa"


Katse kiran yayi ya shiga niman Yan uwanshi kowa ya nuna masa basu ganni ba tare da masa rashin mutunci kuma suka ɗauki alkawarin matukar ya shigo kasar sai sun kaishi kotu,


Ya rasa ta inda zai fara kasa kiran Katsina yayi sai can ya kira Innaji suka gaisa, cikin inda inda ya tambayeni, itama tace dama bana london ne?


Katse kiran yayi ya zube a gurin dakyar ya koma gida,,


«»‹›
Washi garin suna muka bar abuja zuwa gida ta jirgin sama muna zaune na buɗe sakon da aka turo min..........


........
Bayan fitarmu kaɗan Umma take faɗawa Daddyn Hamra abinda ya faru shima ya labarta mata yanda sukayi.........




«»‹›
Fitar fitar hauwa taci ɗan karen duka, kawarta Anita takira ta faɗa mata abinda ya faru, ce mata tayi ta tawo liverpool, ba tare da ɓata lokaci ba tabi jirgin kasa zuwa can......


Anita rikakiyyar yar iskace, kuma tana daga cikin dilolin masu fita da yan mata safara, ta shiga jikin Hauwane tq hanyar mata hidima zamansu a can da Ni ta fara sakawa ido duk lokacin da tafita zata toh sai tayi mata magana, ita kuma Naiha tsoron matar take, dan bata mata kama da matar kirki bane shi yasa nafita harkanta karshe na daina fita. Lokacin da ya dawo dani ya tafi da ita, nan suka saba da ita kuma ta lura hauwa da son abin duniya da kwaɗayi, tuntuni taso raba da aurenta, bata samu hanya ba sai gashi tsuntsu daga sama gashashiya, take ta fara tura hotunar hauwa ga custamominta take haja ta faɗi amma tayi musu alkawari sai bayan sati zata basu ita sabida bakuwace a wannan harkan.....


Lokacin da ta iso takira Anita ta faɗa mata inda take, bayan wani lokaci sai gata tazo tunda hauwa tafaɗa mata jiki tana kuka, nan tashiga rarrashinta, dakyar suka shiga mota tana kukanta( Maganar gaskiya a wannan gurin ba asalin abinda ya faru bane, kwaskwarima nayi, amma muje zuwa Idan Allah ya yanka maka kazar wahala.......Koda gumi kafigeta"


Tunda suka isa gidan Anita take faɗa mata irin dukar da Imamu yayi mata, hakuri ta bata tare da zugata, ta yanda zata ɗauki fansa..... Lemon kwalba ta bata mai sanyi wanda ta zuba mata maganin Bacci a ciki....




Koda tasha kafin tashanye bacci yayi gaba da ita, nan ta zubawa hauwa ido tana tuna irin yanda take tuno suran hauwa da, rabata tayi da kayanta.(Karku manta kato takawo ɗakin Aishq yau ita kuma Allah ya haɗata da Yar iska)
Tuni tashiga sumbartata kamar mahaukaciya, rabata tayi da kayanta ganin suran jikinta ya zautatar da ita, 😱 Hauwa kamar a mafarki take jin kome, a duniya tq tsani hidimar bin maza da niman mata, inda tayi fintinkau, amma gashi, anayi da ita sai da Anita tayi tsiyarta da ita ta kuma gayyato, wani yaronta ta mika masa hauwa, baji ba gani sai da yayi riding ɗin son rashin kafin ya fita,....
Bata farka ba sai washe gari da, rarrafe ta faɗa ban ɗaki, ta gasa jikinta nan take son tuno abinda ya faru, amma ta kasa ganin kome take kamar a mafarki...


Da tafito daga ban ɗaki komawa, ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya, abin karyawa anita tayi mai kyau takawo mata tana kallon wani rigar da tasaka, mai buɗaɗɗiyar kirji kamar maiya haka take lashe baki dan sabida kyan da hauwa tayi mata, tasaka riga da wando, murmushi tayi ta ajiye mata, ta zauna kusa da ita kamar zata shigewa Hauwa sauka tayi daga gadon ta fara cin abinci kamar zatayi kuka, ita kuwa anita kai makura batasan lokacin da ta sauko ta fara lasar kunnenta tana tura mata hannu a kirji, mikewa tayi cike da tsoro ta fara ja da baya, tace.
"Dama ke Yar iskace"


Murmushi tayi ta cire mata rigarta juya mata baya zanen tattos akayi mata hoton yan mata biyu suna kwance akan juna, har zuwa, kirjinta da kan boobs ɗinta......


Zaro bindiga tayi daga kugunta ta isa gaban hauwa tace.
"Ni nakiraki, tunda kika kawo kanki babu abinda bazanyi dake ba, abu ɗaya zan miki shine zan haɗaki da namijin da zai rage miki zafi. Gefe guda na faɗawa customemina zasu zo matane Yan uwa ki kwantar da hankalin, zakiyi arziki na ban mamaki dan jiya kawai naji wani daɗin da ban taɓa samu a gurin kowacce mace ba,"


Janyo hauwa tayi ta haɗe bakinsu guri guda, tana mata wani irin salo wanda budurwan zuciya irinta hauwa, da hakkina suka turata, bata so amma haka Anita tasa mata bindiga ita take faɗa mata yanda zatayi mata tana kuka wiwi har sai da anita ta sami nutsuwa sannan ta koma kanta itama. kuka take da bakin cikin kamar ranta zai fita, Anita na gamawa takira James shima yazo yayi nashi sabida bakar wahala sai da ta suma dama nq jiya sabida baccine bata sani ba, shi kuma james irin karfaffan nan ne, masu kiran Allah ya isa.........




Sati guda suka ɗauka suna horata, dan dole ta mika wuya, dan har duka da zagi suke mata ga bakar azaba da take ci.......


«»‹›
Buɗe sakon nayi a hankali naga ansa hoton emoji tana kuka, a kasar aka fara rubutu kamar haka........
😭😭😭
*Ita wahala kota magani ce babu daɗi balle kuma, ta zalunci ita hisabi tun aduniya ke yinta kafin aje fadar karshe duk wanda ya cutar da wani Allah zai bi mishi hakkin toh ina kuma wanda aka zalumta*
😭😭😭




Maimaita sakon nayita yi, har takai na haddace shi tsaf narasa waye nakira nomber taki tafiya,






«»‹›
Maganar da Umma ta faɗawa Imamu shi ya gigitashi kamar zautacce ya rasa ta inda zai fara, sai ya yanke shawaran hakura da komawa gida dan matukar ya koma hannu rabbana toh bai san ya zai da umma ba...........


[5/4, 06:21] Me Dambu: 🌹🌹👳
*MATAR MALAM*
🌺🌺👳


*Na:Mai_Dambu*

*Wattpad:Mai_Dambu*



_Wannan shafin nakine ke kaɗanki Mommyn Sayeed&Noor bani da abinda zance miki sai godiya Allah yabar zumunci_




*53*
Cikin ikon Allah muka gama wanka lafiya munyi kyau sosai yaran sun kara girma, wayon arba'in mukayi lumgu da sako kan yan uwa da abokan arziki, duk wani kayan gyaran jiki da Aunty maryam ta kawo min wasu tasani nasha, wasu kuma Innaji ta hanani sha,....


Ranar talata muka bar katsina zuwa abuja, daga nan kwananmu biyu muka bar kasar baki ɗaya.....


«»
*BAYAN SHEKARA UKU*


Rashin samunsu Imamu ya dami Umma ba ita kaɗai ba har yan uwanshi, sunyi danasanin rashin bashi damar dawowa, Yanxun kusan shekara uku knn da faruwan al'amarin umma har ciwo tayi, sosai shi yasa yanzun na yanke hukuncin kafin mu koma zan nemi shi, kafin mubar japan, ban gama karatu ba, saura shekara guda, su kuma sun gama abinda ya kawosu, bikin fahima zamuje baki ɗaya, dan haka ina fitowa schl banyi wata wata ba. Naje inda ake kiran waya na shiga gwada nombenshi na ofishinsa, cikin ikon Allah kiran ya shiga, ɗauka yayi tare da sallama, jin sallamarshi sai da tasa na diririce, nashiga zare idanu.
"H'ello" yace min,


So nake na aro tsanarshi dan nasami kwarin gwiwar kafta masa rashin kunya da tsiwa amma ina babu shi babu dalilinshi kamar zanyi kuka haka na hakura, cikin rawan murya nace masa.
"Kamanta da hakkin Uwa ko? Dan kana tare da mace shine kamanta da halin da Mahaifiyarka take ciki, da Yau nakiraka ne dan na faɗa maka sakon mutuwarta da kafi kowa. Tsanata, ai ba wani abu bane dan ka tsaneni dan basbo abu bane amma ka dawo tunaninka Uwa ba abar wasa bace, bayan ita babu wata mace mai darajarta. Da zaka makalewa wata kamanta da ita..."


Ban bashi damar kare kanshi na katse kiran nabar cikin gurin ko nisa banyi ba naji wayar na ringing kamar na koma amma haka nayi tafiyata, wani irin nutsuwa nake samu ta ko ina ji nake kamar na sauke abu mafi girma akaina, ɓacin rai da bakin cikine suka mamaye min zuciya dakyar na isa gida, koda na isa nasamu duk sunata shirya kayanmu, da sallama na isa gurisu, na gaidasu sannan na wucce ɗakina na cire kayana ns faɗa ban ɗaki, nayi wanka da alola,
Ina fitowa nasami Amatuljalal ta zauna a gaban kayan kwalliyana tana ta kwaɓa mai a jikknta, ga eyeshadow duk ta farfasa min ta shafe a fuskarta, kwali da jagira ba'a cewa kome, balle kuma jan bakina da tayi dumu dumu dashi, "Keeeeee Amah." na buga mata tsawa. A gigice ta mike, dafe goshina nayi cikin ɓacin rai na isa gurinta da niyyar marin ji nayi an rike hannuna, ita kuma ta fasa ihu, Aunty Kaltume ce, cikin ɓacin rai da masifa na juya nace.
"Duba kiga yanda tayi min ɓarna don Allah duk gidan nan babu wanda ya kaita rashin ji, kuma ba a isa a daketa ba sabida tana da goyan Bayanku wallahi sai naci kaniyarta."


Murmushi tayi sannan ta ɗaga min gira bayan ta sake min hannu tace.
"Nawa ake saida abinda ta ɓata na biya, da yau Babanta yana nan nasan shi zai biya kuma ya kara miki da kayan daɗi"
Tare da dage min giran baki ɗaya, kunya ce ta isheni ita kam Aunty kullum haka take min tsiya wai da imamu take kuka nasaka mata nace mata.
"Ni kam banaso. Mutumin da ya manta damu, mutumin da ya jefeni da mummunar kalma zina fa Aunty." kuka nake wiwi ina girgiza kai nace.
"I hate him, bana kaunar sake ganinshi, ban san ya akayi na gaza tambayarshi sakina ba."


Murmushi tayi cike da farin ciki ta kalle wani takardan dake kan gadona ganin Nomber tayi ansa, the only man


"Naji da sanin kina da wani abun da ya shafi Imamu,.kuma da kike cewa kin tsaneshi Aisha banga wannan tsanar ba asalima sai wutar kaunarsa da nake hangowa, Ta yaro kyauta bata karko, shekara biyu da suka wucce kin sha hana idanunki bacci duk ranar da kika sami labarin, har ynx babu shi, kuka kike a ɓoye, mi yasa kike ɓoye shaukinki akan mijinki, batun ya jefeki dashi rashin bincike ne amms wallahi ina rabs ɗaya biyun sabida ce masa da akayi ba'a ganki ba shi ya hanashi dawowa, wallahi babu wasa maganata...." haka muka ɓata lokaci tana rarrashina,



«»
Mutuwar zaune yayi sakamakon jin muryana da yayi wanda ya haifar masa da kasala da rashin kuzari Aieeshansa ce takirashi mikewa yayi yabar ofishin dan shekaran da ya wucce ya gama karatu, ga aikin da aka bashi, abin damuwar datse alakarshi da kowa sai dai zunzurutun kuɗin da yake lodawa Hassan dan ya kula masa da wasu harkokinsa da Kuma Ummansu bayan haka baya hulɗa da kowa sai Khalil daga ofishi, airport yaje yasayi ticket ɗin saudiya, dan yayi umrah,


Ba tare da ɓata lokaci ba yasamu ya dawo, ya hada kayanshi dan jirgin asuba zai bi.




«»
Washi gari muka bar gidan da yaran zuwa Airport dan Abba lawan yayi mana booking, kwana biyu da suka wucce, koda muka isa, motar kampanin da Abba lawan suka kawo mu, muna shiga ciki muka zauna sabida sai mun jira jirgin, aikuwa muna zama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login