Showing 30001 words to 33000 words out of 61103 words

Chapter 11 - MARAINIYA CE​ (1 to End) Complete by Anty Ruky ( Maman Abduljalal.)-.txt

da ido harya fita ta girgiza kai tace anya kuwa dakinta otawuce tayi wanka tadauro alwala tayi sallah bayan takare tatsantsara kwalliya da leshi baki mai adon fari riga da siket nesunyi batukar yimata kyau kitchen takoma tadiba abincinta taliyace tadafa da so cabage dakifi sai kamshi curry kakeji sai kuma pepe chicken wanda yaji kayan kamshi tajuye cikin kula takai dining falo tazauna tana kallo da sallama yashigo gidan inda yayi arba da ita taci ado masha Allah kawai yace sannu dazuwa tace masa yace yauwasannu da gida da kuma aiki ammafa fuskarshi bayabo ba fallasa dukda haka mamakinshi takeyi kuma taji dadi tace alhdlh tashi tayi tacega abinci can dinnig yanufa yazauna tabude tazuba mashi waw yarinya kamar aljana turawa yake inda itakuma takoma falo tazauna saida yajishi nak dije takirata tace tananam zuwa yana karewa yamike yazo inda take yace nina fita bawani abu da kike bukata humm wai anya kuwa yau yarima shikadai yake tace aa Allah yakiyaye yadowo daksi lfya murmushi yayi mai tsada yace ameen_




_yana bude kofar yaga dije gabansa ne yafadi sai alokacin yatuna da batun munir har kiranshi yayi yatuna mashi sai yadawo yatambayi ummy kotanada waya gaisawa sukayi yana murmushi har yaba tambayarta yaushe zata koma dijema tayi mamaki dan iyakarsu gaisuwa dashi bayan yawuce tashigo damanaki fuskarta ummy tasaki ihukokefa ammq kwabar mutum shikadai dije tanisa tace amarya kinsha kamshi wai yau mekikaba angonki naganshi cikin nishadi bakamar daba dariya ummy tayi tace aranta nima shinakeyi dije a filli kuma tace babasom iskancifa dije fira sukayi sosoi anam dije takeba ummy labarI mum taroki uwayenta dasubarta tazauna da ita har ana batun samomata makaranta tunda yanzu itakadaice sai fidio tasaba dake kintafi kinbarta shine tace zatamasu abba magana har sunyarsa kuwa umny tawashe baki tace kaibamma naji dadi Allah dai yasaka masu da alheri dije tace kinga rayuwa ko kana naka Allah nabashI a dalilinki gashi yanzu zansamu eatuwa mai inganci ke kuma zanrika zuwa week end kina koyamin abinci da kwalliya ummy kam murna tama hanata magana fira sukeyi cikin nishadsaigasu kadija da wasu friend dinsu na majaranta nabfa suka barke dafira saidasukayi ishai sannan abdallah yamaidasu gida ummy kuwa wanka tashiga tana fitowa taji shigowar yarima alamar yadawo tanaji yabude kofarsa yashiga da asuba ya kwankwasa mata yayi yace tatashi tayi sallah wanda dama tadade da tashi yau kuma wani sabon salo akeji hakadai zanamansu yakasanse yau sati daya d tarewarta..........._
[2/13, 1:30 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *47* 💐
🎀




_*sati daya bayan tarewa*_
_tsakaninta da yarima gaisuwace kawai sai kuma insunhadu gun cin abinci koshi kowa abincinsa kawai yakeci a yan kwanakin nam yarima yanafama da tunani ka ga shaawa yanzu dai yagama gane yafara son ummy da kuma tausayinta saidai yarasa ta yaya zai tunkareta da maganar zaune yake office dinsa yaune yafara zuwa office munir ne yashigo ko gaisawa baibari sunyiba yace haba yarima yazakayimin haka wai kakuwasan me akekira so kuwa kasamomin numbanta kawai kakasa haba dan Allah yarima murmushi yarima yayi yace haba nadije aidai ma gaisa tukunna yanzufa ni yayankane dan wacce kakeso yanzu haka tana gidanmu a matsayin kanwata sou have to respect me as ur brother in law murmushi munir yayi yace yanzu naji magana yaushe zanje inganta sai kabada cin hanci tsaki yayi yace wai yarima meyasa kai dan iskane ehhhh wannan irin jan aji aiko ita bazatamin shiba haba dariya yarima yayi yace kabari anjima zamuje gida nida madam zanyi mata magana tagayamata kome annam zakajini dadi yakashe munir yace thank you my brother dariya sukayi su duka sai kusan 5 pm yarima yakoma gida_
.


_koda yashiga falon batanan ummy kuwa tana kare abinci tayi salar laasar takoma falonta tana kallon wani indian film nan bacci yadauketa yana shigowa gidan baiji alamar motsiba sai kawai yaji hankalinshi yatashi yau duk baigantaba koda yafita tana bacci biyu biyu yake haura stairs din bude kofa yayi yashiga da sallama kamshine yacika mishiya hanci da sanyin a.c saida ya lumshe ido can yahangota kwance kan three seater kwance duk gashinta yarufe mata fuska daga ita sai bra da under sket duk farare dasauri yamatsa inda take jikinshi har rawa yakeyi hannunshi yasa yajanyevmata gashin saiga nononta yavayyana cikin bra wani duhu yafara gani idanunshi har sun sauya kuri yayi yana kallon kirjinta fuskarta wuyanta har uwa mararta santala santalan cinyoyinta kasa daina kallonta yati makoshinshi duk yabushe a hankali yaka hannunshi kan pink lips dinta yana shafawa gyara kwanciya tayi wanda har kabagani darin pant dinta datasa rufe ido yayi dasauri yatashi yafice zuwa falonshi ta kwanta yana kallon sili mararshi har juyawa take saida yatasji yasha lemon ummy kuwa sai gurin magrib tarashi tana addua da mika toilet tashiga tayi brush sannan tayi wanka tadauro alwala tana fitowa wanka daure da towel yashigo falnta baigantaba yawuce dakinta_




_sallama yayi saida tazabura dan batayi zaton zaishigoba dabircewa tayi tama kasa gaidashi shikuma dayaga haka sai yayi murmushi yace kishirya zamuje gida dana dawo masallaci batasan sanda tayi murmushiba tace to yagani a fuskarta taji dadi shiyasa shima yayi murmushi mai cikeda kasala dan agaskiya takusa kaishe bango hakurinshI da dauriyarshi sunkusa karewa niko nace iska na wahalda mai kayan kara ummy kuwa ado tatsala tadauko wata jallabiya baka tasa mai shegenbkyau tadauko gyale pink tayi rollin dashi waw masha Allah yana dawowa falov ya iskota zaune irin tamatsu dinnam shigowa yayi tagaidashi yace kije kawai nafasa zuwa saibgobe saurin kallonshi tayi alamar amma baka kyautaba kamar yayi dariya kuma saiya gimtse vatasan sanda tace dan Allah kayi hakuri mujevyau I really miss my mum pls OMG yace shibaima tabajin tayi turanciba sai yau kamar baturiya zama yayi ya lumshe idanshi wani inrin kasala yakeji yasaukar masa tama cire ran zaiyI magana taji yace tashi muje zare ido tayi tana mamakisauyin yarima gaba yayi tana biye dashi haka sukashiga mota sannu ahankali yake tafiya wakar cilindion ce mai taken u are d lovevof my dream I see u I feel u binta yakeyi ahankali ummy kuwa lumshe ido tayi tanajin yanda sautin muyrashi kefita satajita cikin nishadi har ska isa bawanda yace uffan suduka suna satan kallon juna har suka isa kofar gida fitowa sukayi dasauri tawuce ciki batama jirashiba oyoyo my dauther mum kecewa ta eungume ummy suna murna......._




*48*


_rungemu juna sukayi mum tace ke dallah tsaya kada ki kadani dariya ummy tayi tace mum ina fido Allah fushi nakeyi da ita wai tunda nabar gidan nam batajeba mum tace humm itama ai fushtakeyi dake wai kintafi kinbarta dariya ummy tayi saiga fido tafito tana tunzura baki tace aunty ummy idanki kenan shikenam kinzabi kizauna da big bro amma bandani yayi kyau yarimane yashigo mum tace aa kaga angaye shikenam kuma bamu kara ganin idankaba tunda muka kaima matarka murmushi yayi wanda yaba mum mamaki shida in anmashi zancen ummy fushi yakeyi yaushihe harda murmushi ahh lallai abu yayi kyau zama sukayi suna fira ummy tace wai mum ina dijene bata fuska mum tayi tace ni banisa ya mai suna dije saida dijah ko khadija zare ido ummy tayi tace eyyehh yayisu dija wanka takeyi inji fido dijece tafita sanye sa hijab tana murnar ganin ummy tace kin kyauta ai shine ko kirinka zuwa kina tayani fira dije tazare ido tace shikenam nice kullun kan hanyar zuwa gidanki lallai fairooz kam wayarshi kawai yake dannawa amna hankalinshi na wurinsu yace mumm abbafa yananam kushiga kugaisa tate suka mike sudaka sukawuce sashen abba yana ganinsu yasaki murmushi yana aa amarya da angone a gidan namu sannanunku da zuwa nan sukaita fira gwanin shaawa ummy jitake kamar kada takoma nan kuma abba yayita yimasu nasiha bayan yagama fairooz yace abba dama wani abokinane yace yanason anemamashi iznin zuwa gurin khadija_




_abva yace aa to masha Allahu wani aciki kenam munir ne abba aa to madallah muniru dai dan gidan sanata ehhhh abbashi to ai abu yayi yaron yanaea hankali saidai wani hanzari ba guduva ita kadijan tasanshine dama ehh to abba taganshi saidai baimata maganaba niyagayama tohhh ummy kam dadi taji kawarta tasamu maisonta kuma wayyaye mai hankali dijenma ai har cikin ranta taji dadi tasamu mijin dan birni kuma yace yanasonta dukda kauyancinda yaje tattare da ita wannan ai sai ajinjinamai abba yaje to badamuwa yazo insun sasnta sai asan yanda zaayi ammafa makarantazata koma sai yayi alkawarin ko sunyi aure zataci gaba da zuwa dan yanzun haka ansama mata ss1 kaga shekara ukunkenam zatakare secondary idan takao ss2 anga tanada kokari saita rubuta ssce kawi kaga shekara biyu kilama zaayi daidai kuma inta kare gaba zata zatayi jamia to abba zangayamashi duk yanda mukayi dasji zangayama mum tace ai abu yayi kyau Allah yasanya alkhairi nasan yaron ai koba dan gidan matigayiya hassana bane ehhh shine mum waiyo dije harsa sunbe kai kasa wain kunya ummy kuwa harda dungurarta takeyi tana tsokanarta_




_sai gurin shadaya suka koma gida namfa abin yacanza kowa tsit yayi kowa yashige dakinshi dan watsa ruwa yana fitowa yasa kayan baccinshi yakwanta haka rayuwarsu takasance iya azabtuwa yarima ya azabtu wanI irin mahaukacin so yakema ummy amma yakasa fadamata ganin yake zata rainasa bayan sati biyu dasafe yatashi yaga bababu breakfast kuma yaune rana tafarko da batayiba baisa komai aranshiba yafita abinshi yace kila bacci takeyi da marecema haka yadawo da wata shegiyar yunwa dan yanzu Indai ba abincin ummyba tofa bazaiciba dan tasabamai da bashi abinci mai dadi kullum wayam yaga dinning yaleka kitchen ma baiga komaiba anya kuwa yarinyar bam lafiya take masallaci yawuce saida akayi ishai daga cam yabiya yasiyo kaji biyu da kifi soyayye yadawo nanma baijinmotsiba sama yawuce yashiga falonta baigantaba yawuce dakinta kwance ya isko ta kudundune cikin bargo tanata murkususu da gudu yaje wajenta hawayene shabe shabe a fuskarta tana ganinshi tafara kuka gigicewa yayi yakasayin komai yanason yataimaka mata yarasa yanda zaiyi dole saiya tabata kuka take sosai shima sai yaji hawaye suna sauko mashi baisan sanda yahaye kan gadonba........._
[2/13, 1:40 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *49* 💐
🎀




_yaye bargo yayi yaganta rikeda ciki ummy meyasameki kasa gayamashi tayi dan tanajin kunyarsa tace kakiramin mum wayarta yadauko yakira mum bugu daya tadauka tana cewa my daughter yadai fairooz da duk yarikece yace mum ummy ba lafiya sai kuka takeyi tana rike ciki numfashi mum tasauke tace bata wayar mum pls kitaimakeni shiihhhh ummy meke damunki ko period dinkine yazo ehhh mum to kingayawa mijinki aa ni...ni...ni...saikuma tafashe da kuka fairooz yace mum menene dan Allah kozan iya bata taimako mum tace dama haka takeyi intana period a matsayinka na dr kabata taimakonda yadace Allah yasauwaqa kuma kada kayarda kayi nisa da ita don any time zata iya neman taimako kaji ok mum yakashe daki yaje yadauko mata magunguna yaje kitchen yadomata tea mai zafi yadawo kasama ya iskota tana murkususu Allah dai yasa riga da wando tasaka dayake ana dan sanyi kuma wandon har kasa yake da ranar ba abinda fairooz bazai ganiba daukarta yayi cak yadaura kan gado ajeta zaiyi yabata magani ta makalkaleshi dan ita wata rahma taji daya rungumeta ciwon yaragu wata irin kasala ta saukar mashi yace pls ummy kisakeni kisha magani hawaye takeyi tana girgizakai saidai yayita lallabata sannan yasamu tasha magani zaitashi tarike hannunshi har yanzu kuka takeyi tace thank you juyawa yayi baisan sanda murmushi yakubuce masaba yace u are welcome get well soon dukda tana cikin ciwo saida abin yabata mamaki bayan yamiyarda cup kitchen yadawo dakin nata yasamu hartayi bacci dukawa yayi daidai fuskarta yana tausaya mata peck yamata a goshi yace...._




_ina tausaya maki babyna kuma ina tausayama kaina a matsayina na likitan mata wannan ciwon naki nikadai zaniya rabaki dashi da yardar Allah dan dana fara saduwa dake zakiji sauki amma yaushe zakiji sauki Allah yabaki miji wanda baisan hakkinkiba hasalima baidamu dakeba dukda sonki yana neman illata zuciyarshi kiyafemin my dear angel hannunta yayi pecking yace I love you with all my heart yataba zuciyarshi yace every minute every second u are in my mind I think of you but I dont know haw to explain it to you forgive me for bein selfish hawayene suka sauko daga idanunshi yace amma baby ke baki fahinci inasonkiba ehhh yakamata ace kinfahinta yarima dakike tsoro kike kinshi yake kinki ya tsani ganinki hasalima maganar kirki bata taba hadakuba yaushene yafada tarkon sonki kunya da girman kai tahanashi yafassara maki abinda yake zuciyarshi meyasa bazaki fahinceshiba kitaimaka kifihimta yarima yana balain sonki bayason bacin ranki meyasa bazaki bani dama innunamiki tsananin sonki da shaawarki kaida komai ma magana yakeyi yana hawaye yace haw long will I hide d truth from you baby u are punishing me inlove you moredan word can express muhhch yamanna mata kiss ga bakinra saboda magungunan akwai wanda yakesa bacci sosai dan haka batamasan yanayiba haka yagama sambatunshi da kokekokenshi yatashi yarima badai karfin haliba amma nan gaba kadan zaka sauko dole_




_gefenta yakoma yakwanta numfashinta nasauka kan fuskarshi ya tsura mata ido wani wutar sonta da shaawarta na fizgarshi ya runtse ido yabude ya furzarda wani iska mai zafi kara matsawa yayi gurinta yakwanta amma bai tabataba saidai zuciyarshi sai turashi takeyi tashi kawai yayi yadauro alwala yana rokon Allah dayabashi kwarin guiwa yanda zai fahimtarda ummy yana matukar sonta kuma idan tayarda dashi zatafi kowacce macce samun miji mai kulawa da ita duk wani motsinata ummy kam tawuce makkama baccinta take hankali kwance saida yayi sallar asuba sannan yakoma dakinshi yakwanta wani wawan bacci yadaukeshi ummy kuma sa 10:30 tatashi gashi ranar aikine batayi yarima girkiba tazare ido tafara tuno da daren jiya tace ashedai yarima yanada imani haka humm yanzun gaskiya taji sauki sosai cikin kashi dari sabain yatafi tashi tayi tasauka kasa saiji tayi anata kwaramniya kitchen tazare ido da sanda taleka dan ita azatonta magece ko bera dan bata taba ganin yarima a kitchen ba kuma tadaukama yagita aiko tana lekawa taganshi dagashi sai singileti da guntun wando tun daga kanshi tafara kallonshi har kafarshi tace gaskiya yarima yacika namiji da duk ya mace zatado ace mijintane amma halinshi kuma saishi taja tsaki tace kome yakeyi a kitchen....._




*50*


_shiga tayi kitchen dim da sallama saida yadirce yarasa mezaiyi sai kame kame yakeyi daga baya kuma yasha toka ina kwana lafiya qalau ashevaka tadi aikiba kayi hakuri bansan lokaci yatafiba bakomai yajikinki humm tace aranta ashe bazan mutuba naji sauki an thanks for yesterday daga kai kawai yayi tace kabarshinkawai zan hada kaje kashirya tau yace yafita tabishi da kallo ruwan zafinda yadaro tasauke tasaka a flask tahada masu break shaf shaf tajera kan table shikuma wanka yashiga yana fitowa riga da wando jins yasa jins blue da riga fara yayi kyau sosai yafito yana kanshi baigantaba yazauna falo yanajiran fitowarta ita kuma ummy wanka tayi tadauko doguwar riga t english wears tasa daga kirji tamatse daganam kuma sai aka budata har kasa farace riga tadauko dankwali blue tadaura nidai nace abin kamar hadin baki pawder kawai tashafa tasa jambaki da kwalli tafesa turare tafito tun daga kan stairs yake kallonta yakasa dauje idonshe baisancsanda yatashi tsate yaba kallontaba itakuma waigawa tayi bayanta tagashim meyake kallo aiko komai bata ganiba saura stairs biyu tasauka juyawarda tayi dim yasa tazura kafarta tadauka daya yarage aiko jinta kawai tayi tazame wata wawiyar super yarima yayi yacabeta faduwa sukayi gabadaya tafada kansa suna duban juna waiyo aisaidana danse tukun don dadi finally yaw andanyi show kadan kallon juna sukeyi inda ita kallon mamaki takemashi yanda akayi yazo nam da yanda akayi tazame shikuma kallone na shauki da bege jai da komai ma bata iya jure kallon kwayar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login