Showing 33001 words to 36000 words out of 61103 words

Chapter 12 - MARAINIYA CE​ (1 to End) Complete by Anty Ruky ( Maman Abduljalal.)-.txt

idanshi takauda fuska shikuma mamaki yakeyi yaakayi takasa tashi......_




_sunfi minti biyar haka kai yarima ashe hannuwanka duka biyu yana kan duwawunta itakuma kunya da mamakine yahata tashi yunkurawa tayi dataha abin bana karewa bane yaakayine oho sai yakara jawota sai alokacin yagane ashefa shine yarkita waiyo Alkah kunya girma yafadi sakinta yayi dasauri tamike shima mikewan yayi sai yafara borun kunya mutum yana tafiya hankalinshi yana wani guri yanzu da kinjima kankifa ehhh kijima kanki nikuma ki illatani daga taimako kirinka kula ko lafiya bakida kuma kinaso kijawo.wani abin ita dariyama taso takubuce mata dan tariga tagane borin kunya kawai yakeyi a gili kuma tace kayi hakuri tabarmarshi ta kunya yanade yakaita kan dinning yaajiye abinci tafara zuba mashi tana satar kallonshi duk yawaniyi laasar jikinshi yayi sanyi ga idanshi sunyi jah tace idanka ciwo yakeyine naga yayi jah ehhh yace mata yace kaji yarinya da iskanci ba dole idona yayi jahba yanzu saikinsani shan lemun tsami tace Allah yasauwaka kasa magani kallonta kawai yayi baice komaiba itama daga haka tafara cin abinci_




_suna karewa yakoma falo yazauna itakuma takai plates dim kitchen tadauraye kayan ciki tadaura bayan tahada komai tafito falo tasameshi basu saba zama gu dayaba dan haka tawuce zuwa falonta na sama ummy yakirata tajuya tace naam kije dakina akwai magani cikin drawer kidauko innunamaki wanda zakisha to tace lallai yau yarima kamarba shiba tunda take gidan nam bata taba shiga dakinsa bayan tunkafin akawota yamata gargadi kowa yazauna sashenshi baruwan wanI dawanamma yaushida kansa yake cewa tashiga dakinsa humm wucewa tayi yabita da kallo tana tura kofar kanshine yacika mata hanji waw yarima badai son kamshiba falonshi kujerine leza farare gabadaya falon adon farine da ja yahadu sosai dan yafi nata haduwa saidai kora da wurin yayi ga tiles nan alamar baa gogewa saidai ba datti dakinshi tashiga nam kallo tajeyi koina tsaf shima dai korarce yayi gado kuma abarbaje dukda andan kintsashi magani tadauko tafita dasauri kada kuma yace tatsaya wani abun takawomashi har ballamata yayi tasha ta miyar yanayinda yakeciki bazai iya cigabada da kallontaba gwara kawai yafita ko yaji sauki fita yayi yanace anjima ma kisha kamar yanda kikasha yanzu da darema haka tace to nagode Allah yasaka da Alheri yabiya bukatu na alkhairi wani sanyin dadi yaji a zuciyarsa yace ameen yafice tabishida kallo_
[2/13, 1:46 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *51* 💐
🎀




*_wannan page din nakune masoya littafin marainiya ce ina matukar godiya da dumbin adduarku da kulawarku agareni zanyi amfani da wannan damar dan Allah masu bina prvt suna cewa intura masu littafi dan Allah suyi hakuri sunema a group dan naturawa mutane da dama abin yamin yawa ku fahimcine ba wulakanci bane thanks u all fans of YARIMA FAIROOZ💋_*


_yana fita tatashi tashiga dakinsa dukda tanajin tsoton kar yadawo yashuka mata rashin mutunci amma koma miye zatayi tolerating ai mijintane yazaayi tana cikin guda dakin mijinta da kura haka tadebe farar rigarta daga ita sai undies tafara gyan dakin har toilet tashiga taga yanda yajera kayan kamshi kama daga sabulu turaren wanka dana fesawa body spray dasu shampoo jai wani abun batama sanshiba ta jinjina kai tace mutum kamar dan daudu nan tawanke bayin tas tafita da bolar koina tashare tayi goge goge tayI mopping tanayi tana zuwa kitchen duba girkinta ferfesun kayan ciki tayi daya nuna tayanka irish aciki ta maikada kwakwa tayi coconut juice takai dinnin ta ajiye kiraye kirayen salla taji tayi sauri takoma dakin dan takarasa tabude drower dinshi taga kayane jere reras shadodi da yadiddika gogaggi sai kamshi sukeyi dayar tabude taga jallabiyoyi da undies dinshi da jins jins da t.shirt duk agoge tasauke ajiyar zuciya tace wai yarima akwau son gayu yar karamar tabude kayan wankine akasa sama kuwa koda taleka kudine bandir bandir zasukai milion biyu ko fiye ta zare ido shiko yarima miye na ajiye kudi a daki tabe baki tayi tadauko kayan wanki tadauki undies dinshi tashiga bayi tawanke tas tasa katon hijaba taka waje tashanyasu maI gadi sai kwasar gaisuwa yakeyi danshi yana yaba ummy dan zaicika tunbinsa tatul da abinci har yaka gida har tanaso tafi mai gida kirki danshi sai can baarasa yake dariya saidai akwai sakin naira ummy tace baba ya aiki da zafi kuma alhdl yarnam_




_daga haka tawuce ciki wanka tashiga tadauro alwala tayi sallah tadauko riga iya guiwa wacce batada hannu tahaugado takwanta wayartace tayi ringin taga numbarda batasani kamar bazata daukaba tadaga tayi shiru a daya bangarenma baayi maganaba ikon Allah tace aranta kashe wayar akayi tabi wayarda kallo wai akiraka kuma ayi shiru karar shigowar massage ne yadakatarda ita tabude taga numbar dince ga abinda aka rubuta *kada kimanta kisha maganinki* ta maimaita yagi aau shidda tace to waye kuma wannan tunani tashigayi tazare ido yarimahhh????? yarimane yakirata musanman dan yatuna mata tasha magani lallai amma dan kaofin kai irinnashi shine yaki magana saidai text mtsw ni nakasa sanin irin jerin mutanenda zansa yarima aciki canzawa yakeyi kamar hawaiyiniya dukda hakadai nagode tunda katunamin danni nama manta daukowa tayi tasha takoma takwanta wayarta tadauka tana kallon numbar saving tayi da *drama guy* tana murmushi daga haka bacci yakwasheta yarima kuwa yana fita fada yaje gun mai martaba sukayita fira cikin nishadi mai martva yaji dadi sosai dayaga danshi yafara canzawa yasan dama insha Allahu ummy alherice a garesu gabadaya Alkah dau yanunamin jikokina nan fairooz yake gayamashi yanda sujayi da munir yace idai shekara biyune zai iya jira harta kare secondary dim yaso insukayi aure saitaje jamiar to abu yayi kyau zan gayawa ummanku sai yafara zuwa_




_sai bayan magrib yashiga gurin mum zaune ya iskosu da dija da fido harda abdul dayake yazo hutu nan suka gaisa tana tambayarshi jikin ummy yashaida mata taji sauki to yayi sauki to madalla gobe fido da dihe zasuje maku week end dan ita ummyn tamatsa sai aunje kullun saitamin magiya to Allah yakaimu little ai fushi nakeyi dake kindaina sona yanzun ko gida bakya zuwa tabe baki tayi tace ai kaima kadaina sona aunty ummy kakeso kauda zancen yayi da fadawa mum yanda sukayi da munir dije taji wani sanyi dadi mum tace to Allah yatabbatarda Allherinsa ameen kiran ishai akayi yatashi yaceshi zaitafi mum tace dan Allah kagaidamin da ita to kawai yace yafice mum tabishi dakallo ashe yarima zaiyi sanyi haka tab wani abu sai mace saida yayi sallah sannan yawuce gida ummy kuwa dayake bata sallah kuma maganin akwai maisa bacci sosai har yanzu baccinta takeyi fairooz kuwa dabaigantaba yadauka taba daki tana wani abin dinnig yawuce yaci abinci yanata yaba iya girki na ummy yarinyar tahadune wallahi yazo daga plate yakai kitchen yadi kasa jikayi tatsatsatsa duk gidan ya amshi kuwa abinka da gidan arufe ka tile koina so dolene karar tayi yawa_




*52*


_daga kan gado ta dire sai rarraba ido takeyi wato har dare yayi tomene yashi kardai boma bonan nam datakejin labari agari ya iso garsu yau tashiga uku ai dagudu takwasa a 360 tafita dakin kanta abarbaje biyu biyu ta taka matattakalar duk tarikece fairooz kuwa bayan yatattara plate din yasa a dustbin yaji ana gudu yajuya yana kallonta yanda tarikece duk wani ilahiri na jikinta kadawa yakeyi ga rigarnam batada hannu duta sauko kadan yarage nonowanta au bayyana duka tsuramata ido yayi yanaso ya amfahinci abinda yasata gigicewa duk jikinshi yamutu kanshi tafada da badon kusaga gina yakeba dasjn fadi sai yatangale ga gina ita kuma tafada jikinshi ta rirrikeshi wayyo Allah na yarinyar kasheni takeson dakyar yatattara natsuwarshi yace shiii gayamun menene bakinta narawa sai hawaye keyi tace bo.....bok...boko haram tana nuna sama kallon saman yayi baiga komaiba to ina tahadu da boko haram kuma yace ke bangane me kike nufiba nanta labarta mashi takuma fashe da kuka tanacewa smdan Allah yayafemata abinda tamashi ita tayafemashi duka dan tasan yau tasu takarw wata irin dariya yasaki harsa rike ciki gor d first time in his life yayi dar haka tsaye tayi kamar stature lallai yau ana abin mamaki yarima ke dariya haka a yau lallai ranar mutuwarsuce ehhhh kara tsulewa tayi jikinta duk rawa yakeyi faduwa tayi sai suma koda yajuya yaganta kasa da gudu yayi kanta yadebo ruwa yawatsa mata tayi ajiyar zuciya tabude ido tana cewa kazo mugudu zasu kashemu wayyo babana dariyarshi yarike yace amma bantaba ganin matsoraci irin wannan yarinyarba_




_kuka takeyi sisai tana kalmar shahada tsawa yadakama dan yasan shikadaine zaidawo da ita hayyacinta tashi tayi tana kallonshi da mamaki qatoshi har lokacin mutuwar sai yanuna halinshi yanzu fa yagama dariya ke wayace maki tan boko haram ne plate ne yafashe matsoraciya kawai wani numfashi tasaike tadafe kirji fridge tawuce tasha ruwan sanyi taba maida numfashi wata dariyace ta kufce masa dan yakasa rikonta binshi kawai takeyi da kallon kai amma dariya tana mashi kyau meyasa bayayi kuka tasaka da karwato yamaidata mahaukaciya kenfinam tsagaitawa yayi yakalleta sai yaji babu dadi matsowa yayi kusa gareta yace miye kuna na kuka kihadiye yawun ko yanzu ranki yabaci aiko bantaje tayi shiru sai sheshka datakeyi yace kinci abincI girgiza kai tayi shida kanshi yadeba mata yace oya cinyeshdama yunwa tajeji danko abincin rana bataciba tadauka tafaraci tayi tacinshiko tas takora da juice sai yanzu tafara ganin daidai kinsha magani namma girgiza kai tayi yace oya jeki kisha sumui sumui tawuce dan kunyama takeji wallahi yabita da kallo yana dariya kasa kasa shima falonshi yashiga mamaki yayi yanda yaga koina yana kyalle ga kamshi bai kare mamakiba saida yashiga daki yaga hadda canza zanin gado akayi ummy yafurta ya lumshe ido I love you ummy pls love me_




_yana shiga toilet nanma yaga koina yayi tsaf wanka yayi yafito yasa singileti da kuntun wando ummy kuwa tana shiga tasha magani tayo wanka tanata jiran shigowar yarima gabanta na bugawa tasan sai yazo yacimata mutunci tunda bada izninshi tashiga dakinshiba harda taba nashi kaya tana zaube daure da toiwel yashiga tashi tayi tana wuri wuri da ido na rashin gaskiya abin yabashi mamaki to menene shigowa yakaraso aiko taja baya itama dan kada tasha marrii kallonta yajeyi yanaso yagane abinda takewa gudu binta yake tana matsawa tatoshe baki tace dan All.... bata karasaba ya iso inda take yace thank you for cilining my room wata ajiyarUciyatasauke yakalleta yace menene............_
[2/13, 1:51 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *59* 💐
🎀




_wanka yashiga ya iskota kudundune kayansa yasa yafeshe jikinshi da turare gefe yakoma yakwanta yadauko laptop dinsa yana yan ayuka akai yace ummy tashi kihadomin cofee dasauri tatashi da hijabinta harkasa taje tahadomashi takowomashi takwanta kamar mai bacci tana kallon fuskarshi da hasken laptop din yana karewa yakwanta duk azatonshi bacci takeyi yamatsa kusa daita yarungumeta kadan tasaki fitsarI me yarima ke nufi da ita shiko lumshe ido yayi yanajin wani abu wanda yakasa controlling kansa fara shafata yayi tun tana jurewa hartafara kokowar kwace kanta daga gareshi tana kuka tanacewa dan Allah kayi hakuri sakinta yayi yana danasanin abinda yayi yanzu zata rainashi rarrashinta yashigayi ita kuma jikinra sai bari yakeyi aidole kaban hakuri tunda katashi cin amanata aranta tayi maganar amma batasan yafitoba yarima yace ummy nine zanci amanarki ina mijinki bama wannan komai nakeso zanyi dake amma kikecewa naci amanarki sabodame tsuru tayi da ido tace kayi hakurI wlh badakai nakeba wani irin bakinciki yatima yaji yace y y gasshi karamar yarinya tanason rainashi tashi yayi yakoma falo takwanta yabarta sai kukatakeyi shikenam dayasamu abinda yakesoma haka zai tagi yabarni dama yatsanrni shine yakeso yabatamin rayuwa kuka taci sosai shikuma yarima yanajinta kuma kukanta yana damunshi yakasa jurewa yakoma dakin yajawota yarungumeta yace kiyi hakuri my dear banyi dan insaki kukaba pls kidaina kukanki yana konamin zuciya_




_mutuwar zaune tayi anya yarima ba giya yashaba kuqa ita batama yarda dashiba shafar bayanta yakeyi yana bata hakuri wanda shikanshi baisan yanayiba yace kidaina kuka insha Allaj bazan kara tabakiba inbada yardarkiba kinji itadai speechless tazama gabadaya jikinta yayi sanyi ahaka bacci yakwasheta yarima yafi awa daya yana kallonta sai kawai ga hawaye ummy inasanki sanda bantaba zaton zamma wata ya maceba kina azabtardani yazanyi da rayuwata kiji tausayina mana bazan iya jure ganinkiba inkyaleki dole zan nisanta kaina dake har ki gane ni masoyinkine na gaskiya idan ina ganinki komai zai iya faruwa saiga hawaye shabe shabe a fuskarshi kwantawa yayi sai bacci barawone yasaceshi garina wayewa ummy tagudu batama bari suka kara hada idoba tayi mai bresk fast takaimashi shiko yana tashi yayi wanka_




_bayan yayi breakfast yafita baima damuda yagantaba da yasan itama bazaso ganinsaba zuwa yayi yayanki tikect zuwa umra sati biyu jibi zasu wuce dayake ana hutu yahanasu fido tafiya yace subari sai yadawo dare nayi suka kwasa sukayi gidansu mum sukasha fira nan yake gaya mata zaiyi tafiya zuwa saudiya zai sati biyu dan haka su fido bazasu dawoba mum tace aa fairooz sudai dawo nam kewar tamin yawa mana baiyi wani dogon zamceba yace ba matsala ummy kam kamar tazuba ruwa kasa tasha dan yanzu mugun haushi yake bata wato bayasonta amma yekeson cutarta bayan yana wasu yan matan awaje sai kusa 11 su fairooz suka koma gida nan sukarsu fido cewar mum suje suyi bankwana kada adamesu tun a hanya bawanda yayi magana har suka isa gida kowa dakinshi yashige fairooz dai kallonta kawai yake wato itama ta iya tsiwa kenam amma aishi yajama kanshi kowa dakinshi yakwana aranam goga sai juye juye yakeyi ummy kuwa rana kwanan dadi tayi dan can atakure take saboda fairooz_


*60*


_garina wayewa tayi aikinta yanda tasaba bayan yafita tashiga dakinshi tana gyara mashi koina yayi fes shikuma fairooz tunda yafita masallaci baidawoba dagacan yawuce office yayi reporting zaiyi tafiya na sati biyu haka yaje yayo siyayya abinda zai bukata ummy saida yajibgo mata kaya sosai yakamo hanyar dawowa gida ummy kuma tana bayi tana wankewa tazame tafadi cikin baho cikeda ruwa duk kayanta sunjike tace auhch tarike kufunta tana cije lebe alamar zafi tafi minti go zaune dakyar tamike bazata fita da jikakkun kayaba tunda fairooz bashi nam bari tayi wanka gabadaya kawai tacire kayan taajiye gefe sai dafe kugunta takeyi shiko fairooz yana dawowa yashiga dakinta dan yakaimata kayanta yaga batana sai yayi tunanin ko tana toiket fita yayivyawuce dakinshi a gajiye yake so tubewa yayi harsa sa key a kofa dan kada ummy tafado mashi baiji alamar kowa abayinba dalili kuwa shine zaune tayi cikin baho dan yanda kugunta kemata radadi takare wanka tana hutawa haka yatube kayanshi komai babu ajiki shi yashiga juyowarda zaiyi yaga ummy ta lumshe ido tadau kanta kan ponpo tana yatsina fuska mutywar tsaya yayi to.meyakawota dakinshi hardayin wanka tsura mata ido yayi tana kallon surarta sai hadiyar yawu yakeyi_




_baima damuda yanda yakeba dan gabadaya imaninshi yatafi bude ido tayi takara ware su duka dan ta tabbatar shin dagaskene abinda take gani kodai idantane aikuwa da gaskene shi daskarewama yayi yakasa koda kwakwkwaran motsi ummy takalleshi sama da kasa taga abin yatashi tsayi wata muguwar ihu tasaka tazubura amma ina kugunta yarike kara tasake tadafe gurin takoma tazauna sai alokacin yadawo hayyacinshi towel yadauko tadaura sannan yatafi inda take duke tarufe fuskarta dan gabadaya batamasan metakejiba kunya, fargaba, tsoro, ko haushi zuwa yayi yana cewa ummy meyaje damunki duk yarude sai kokari tabata yakeyi aikuwa takara fasa ihu tace kada katabani tsaye yayi yaushi ummy keyiwa wannan tsawar dukda itace da laifi shi miye nashi aciki towel yadauko yamika mata ta amsa dakyar tatashi tana auch tadaura towel dim tana cewa maye kawai jiyanda yayi tsaye yana kallon mutum ko kunya babu kwada fitowa tayi amma takasa nan yagane ciwo taji bai sauraretaba yadauketa cak sai kacaniya takeyi kan gado yadaurata baice uffanba yajuya yqshiga toilet yayi wanka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login