Showing 39001 words to 42000 words out of 61103 words

Chapter 14 - MARAINIYA CE​ (1 to End) Complete by Anty Ruky ( Maman Abduljalal.)-.txt

tace ai bakisaniba yau kawai damuka fara fira naji yakwantamin magana daya biyu zaice ina sonki saboda Allah ne lumshe ido ummy tayi tana cewa aranta inama yarima haka yake dataji dadi_




*56*


_a babban falon sama suke zaune suna fira suduka bayan sunyi sallar isha'i wani indian series suke kallo the strength na kushi da arnave ummy idan takalli arnav saitaga dabiunsa dana yarima iri daya takanyi murmushi tace yarima manya yana shigowa yaga bakowa kasa yayi sama falonta yabude nam basanam babban falo yabude dariya kawai sukeyi ummy nacewa fido arnav dinnan halinsu daya da yayanki fido kuwa tadage ita yayanta bahaka yakeba murmushi yayi wato ita wannan dama ashe har tana magana sallama yayi wacce suduka sai a yanzu sukasan dashi gaidashi sukayi su duka ummy tadauko katon hijabi tasaka dasauri tana zare ido dije tace anyaga taji maza karasowa yayi yakoma gefen ummy yazauna shima kallon yaje saboda yaga taina halinsu yazama daya yanda yaga arnav nayima kushi abin badama yakalli ummy irin zaki gane nizaki gane nizaki hada wannan yayi wani murmushin mugunta fitsarine kawai batasakiba amma saita tsinci kanta da murguda mashi baki zare ido yayi yatashi yana cewa ni natafi bacci nakeji ummy kitashi kihadomin cofee zare ido tayi tasan yau sai buzunta baduk coffe yakesoba muguntq kawai zai mata_


_fita yayi ummy kamar bazatajeba dija takalleta tace waike ba aiki akasakiba kikayi zaune kina kallonda bazai fishshekiba ummy tace bazaki gane bane yarima mugune a fili kuwa tasgi tayi kamar tayi ihu yau tasan tata takare kitchen din sama tashiga wanda batama cika amfani dashiba tahado mashi tayi minti uku tsaye gurin takasa shiga shiko dayaji shiru har yafara tunanin shanyashi tayi bayan yawatsa ruwa yafito daure da towel yadauko wayarshi yakirata sai yaki ringing dim kamar adakin kallon kofa yayi still baiga kowaba budewa yayi yaganta tsaye sai wiki wiki takeyi da ido zare ido yayi yace ke kuma malama me kikeyi tsaye anam runtse ido tayi dan batason kallonshi haka tamuko mashi cofer din hannunta na rawa amsa yayi ya ajiye kasa zata juya yajawota tafado jikinsa yatura kofar wayyo kadan tasaki fitsari shikuma gogan wani yanayi yajishi ciki saurin sakinta yayi itakuma har yanzu idanta a kulle yake baice komaiba yakoma yadauko kayansa yasa itakuma kulle kawai take jira taruga akuje bayan yagama abinda yakeyi yakwanta tananam tsaye_




_ki mikomin cofee na sai asannam tabude ido duk jikinta rawa yakeyi tadauko takai mashi bata yarda sun hada idoba ya amsa kasa tazauna tana jira yakare zuwa yayi yakulle kofa yadawo yakwanta tofa yau nashiga uku kwana daki daya da yarima cikin wata irin murya yace kizo ki kwanta ki kashemin wuta murya na rawa tace wanka zanyi ok fyn bakisan toilet bane kije kiyi inkingama ki kashemin wuta bayan tayi wanka tarasa yanda zaayi tafito da sanda tafito yalumshe ido kamar mai bacci bayan kuma yana kallonta kamar barauniya haka tabude akwati bayan tafeshe jikinta da turare tadauko wasu riga da dan guntun wando dakadan yarufe suwawunta rigar mai hannun vess tsawonta baikai gurin wandonba fararene tasa tasa ribon ta tufke gashinta tadauko hula tasa da sanda tatafi takashe wuta sai wiki wiki taje da ido bargo tadauko zata shinfida kasa saiji tayi yace mezakiyi.........._
[2/13, 2:08 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *61* 💐
🎀




_jikinta na vari tashir yagayamata sati biyu zaiyi yadawo tadebi kaya wanda zai isheta bayan yaajiyeta suka rakashi airport harda mum zuciyarshi kamar tafashe yanda yaga ummy kodamuwa batayi sa tafiyarshiba bayan sunkoma gida haka sukaci da harkar gabansu ummy da dija zasu shiga kitchen suyi abinci har fada ake kaiwa suna yaba dadin abinci mai martaba kance matar yarimace tagirka result dinsu ummy yafito dukta lashe dija kuma tana zuwa school kuma ba laifi tana kokari sai zuba soyayya sukeyi da munir tafara wayewa satin yarima daya baikira wayaba ummy kuma batama damuba saidai wani lokacin takanyi kewanshi abu kamar wasa yarima yayi wata daya ba waya kuma baidawoba mum kam hankalinta yatashi ummy kuwa bawani sosaiba mai martaba ke kwantar masu da hankali danshi suna waye kawai baifada masu bane agurin yarima kuwa daurewa kawai yakeyi amma yayi missing babynshi sai yadaga waya kamar yakirata kuma sai yafasa bayan yakare aikin umra yawuce america Washington dc yayi zamanshi acewarshi ummy zatayi missing dinshi_




_bayansu dija sunyi hutu suka shirya harda ummy zasuje suga iyayensu wannan likacin harsa fido abdulne kadai yace zaije amma bazai kwanaba shidawo zaiyi mum tace to aiko nima zance saimu dawo tare da abdul haka suka shirya tafiya ummy sai dadi takeji zataga baba suna isa kuwa bayan sun gaisa sunci abinci kande sai rawar kafa takeyi nidai nace duniya kenam sukande antuba kokuwa lafewane akayi zamudai gani su mum suka juyo suka dawo su ummy kuwa sai sunyi sati daya dayake saura sati biyu tafara zuwa jamia inda zata karanci lawyer dadi kamar yakashe her dream will finally comes true kande da larai sai nan nan sukeyi da ita ita abin har mamaki yake bata baba yatambeyeta mijinta tace yayi tafiya ummyce kwance kan gado tana tunanin rayuwarta ita haka zata dawwama tayi aure amma kamar batayiba yarima sai yanda yaga dama yakeyi baidamu da dukwani hakki nataba ji tunda yasa kafa yatafi baikirata hawayene yasauko kan fuskarta_




_ni ummy shikenam haka zankasance cikin bakinci wannan wace irin rayuwace kande dake lekenta tace kadan kika ganima tukun dasauranki shegiya ummy tagama hutunta sunkoma bauchi hartafa zuwa school watan yarima ukku kenam baidawoba yanzu ko mai martabama yadaina yima waya abin yana damunsu gashi basumasan inda yakeba ummy tun bata damuwa hartafara saka tunani aranta koina mijinta yashiga yatafi yabarta wani lokacin har kuka takeyi mum ce ke kwantar mata da hankali tanace mata tarika addua makarntarta takezuwa ba ruwanta da kowa idan taji dija na waya da munir dinta takanyi kuka metasarane a matsayin ya mace take wahala haka akan wanda baimasan darajartaba haka take tunani hartaji abin yamata sauki tacigaba da karatunta hankali kwance sai kyau take karawa samari kuwa saidai suhadiye yawu don ummy batasauraransu_




*62*


*Washington dc*
_yarima matashi dan kwalisa acan yasamu aikinshi mai kyau har da gida aka bashi gabadaya yamanta da gida harkan gabanshi kawai yakeyi ummy kuwa gabadaya tafita ranshi bayama tunata saidai desire daje damunshi tamashi yawa kumashi bazaiyi zinaba haka yasamu wata hafkas babanta dan saudiyane amman mahaifiyarta baturiyace kuma musulmaine ita tafara nuna tanasonshi tun baya kulata har yafara bata fuska sunanta leenah abin kamar wasa dayakeshi badan iskabane kuma yanada desire sosai dan haka kawai yayanke shawarar aurenta da uwayenta basu yardaba dansu bazai kaimasu yarsu nigeria ba yanunamasushi bayamason ana anbaton sunan nigeria da sharadin bazai komaba suka bashi aurenta inkuwa zai koma saidai yakoma shikadai bayan yayarda aka daura masu aure_




_leenah ba yarinya bace don zatayi 28 years gogaggiyace amma tanada dama sosai bisaga wasu koda sukayi aure bai damuda rashin samunta virgin ba dan leenah taiya karuwanci haka tasaye zuciyar yarima kamar yahadiyeta yakeji leenah farace sosai ga gashi tanada kyau daidai gwargwado batada tsawo guntuwace da jikinta mai kyau takare digri dinta afannin law rayuwa sukeyi irinta turawa dan leenah bata ajiye ranar haihuwaba fairooz kumashi abin baima dameshi inda zaisamu biyan bukatarsa kokadan baya tunawa da gida balle har yayi tunanin komawa yanzu watansu biyu da aure inda baruwarshi nigeria wata shidda kenam maimartaba yayi cigiya haryagaji baisamu wanda yace yaganshiba idan yakira wayarshi kuma baya dagawa hartagama ringing ummy kuwa yanzu tama daina damuwa dan ita tanaji ajikinta lafiyarshi qalau yaki dawowane kawai mum kam abin yadameta sosai to ina yarima yashiga tun suna boyewa har dangi da abokan arziki sunji kuma suna tayasu da addua Allah yabaiyanashi duk inda yake_




_a gurin kande kuwa kabar tazuba ruwa kasa tasha dam murba gurinta yacika ummy yanzu kikafara ganin bakinciki indaI ina raye keda zaman aure har abada a fili kuwa kullum nunawa takeyi takwaraice tana tausayawa ummy baba baikawo komai aransaba dan yaga kande tatuba yanzu dija yanzu tana ss2 dan anyimata jumpin harsunyi callfine nashiga ss3 kuma takarewa zaayi aurensu da munir ummy kuwa hartadebe rai da jindadin duniya karatunta kawai takeyi kada tayi 2zero ba karatu ba aure dija takan sata gaba tana bata hakuri da kalamai masu dadi shima munir yakan bata hakuri yana nunanamata duk yanda akayi akwai abinda yake faruwa dan yarima bazaitaba tafiya haka kawai yabartaba itada jinsu kawai takeyi bawai dan tayardaba hakadai rayuwar ummy takasance takance dama ni MARAINIYA CE banda wanI kata arayuwata sai babana sai kuwa wayannan bayin Allah dasuka rikeni da amana dan haka ni bakomai arayuwata duk inda yake Allah yakarshI_
[2/13, 2:17 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *63* 💐
🎀




_*Washington dc*_
_yarimane zaune afalonshi shida rabin ransa sai shagwaba take masa kwance take kan kafafunshi shikuma yana shafa sumarta suna kallo tashi tayi tahau kan kafarsa tace honey I need some money I want buy some cloths murmushi yarima yayi yace anything for u amma aranshi yakance honey badai kashin kudiba dan bata sati bayaje shooping ba wanda kuwa tarawa takeyi tana kaiwa mahaifiyarta sukan sunsami sanaaryi thank you tace mashi nan tafara kissing dinshi yanda take kasheshi kenam gata bata gajiya saidaishi yagaji kullm cikin soyayya suke wacce batada riba nan yabiye mata suka farayin kiss tahaye kan cinyoyinshi tun suna kan kujera harsuka fadi kasa tana kanshi kiss kawai suke kamarba gobe sunfi 39mins suna abu daya tashi tayi tacire kayanta shima tajire masa nasa nikam nace ikon Allah Allah yahadaka da karuwa duk jikinshi yamutu shiyasa bazai iya yimata musuba dum abinda takeso indai yanadashi tozaiyi mata dan tana kasheshi da soyayya_


_nan salon nasu yacanza kumafa ita takeyin komai yarima kuwa dadi yakuleshi sai ihu yakeyi nikuwa nace Allah sarki ummy baiwar Allah ita tanacan tanashan haushi bayan sunkammala kwance suka kan kujera nan kuma tafara kissing dinshi yakuma biyemata har sukayi sau uku ana hudunne yatashi yaceshi yagaji badan tasoba takyaleshi haka suke rayuwarsu ba matsi ba takura tunda tanasamun kudi dan haka take riritashi kamae gwal yarima kuwa duk yadauka sonshi takeyi haka zaije yayita kashe mata kudi dayaje yana bussiness kuma Allah yabuda masa yanasamu sosai kuna asibitin ana alfaharI dashi dan hala kudi shigowa suke kota ina baruwanshi da tunanin kowa tunda yama manta koshi waye ko nigeria bayason a ambata take zaiji kanshi yana sarawa leenah kuwa dataga baya gamsarsa ita tunda ita dama tasaba da hulda mata yan uwanta saboda haka takoma ruwa duk yatafi office satakira masoyiyarta ameesh haka zasuyita abinsu ita tamafison kasanceqa da amesh bisaga wani namiji auzubillah Allah yakaremu da irin wayannam ameen_




_*nigeria, bauchi*_
_abu yadamesu yasha masu kai yau shekara daya kenam ba fairoiz ba labarinshi mai martaba har yakwanta ciwo mum kuwa damuwa tamata yawa ga miji kwance ga fairooz baidawoba baasan inda yakeba ga baiwar Allahn nam anbarta da aure tana yawo abin tausayi ummy kuwa dukda tanason tacire damuwa aranta amma takasa saboda aurenda yake kanta yatakurata yazatayi da rayuwarta daurewa kawai takeyi amma abin yanadamunta ga auren dija saura wata biyu mai martaba yayi ciwo har yawarke ba yarima ba labarinshi haka suka hakura suka sa ido da addua ummy tanabasu tausayi shiyasa suka yanke hukuncin kawai tasamu wani tayi aurenta tunda baasan halinda yarima yake cikiba koya mutu ko yana yare Allahu aalamu dan addini bai haramtaba yace idan zaka iya jira kajira idan bazaka iya kuma saikayi wani auren amma zamu jira mugani idan yashekara biyu baidawoba saimu bata zabi mum tace hakane alhaji Allah yabaiyanar dashi aduk inda yake yace ammen yan uwa duk sunyi bakinciki sunyi kuka sunyi addua amma haryanzu shiru hardai majid wanda har masallatai da makarantu yakebada sadaka ayi addua kullum sai yayi kuka dan sunshaku da yarima sosai_




*64*


_auren dija saura wata daya kuma yau suka karw ssce dinsu dan haka mum tashirya masu tafiya zuwa dubai sayen kaya kuma zasu rage damuwa hardai ummy da yanzu ko magana batasonyi haka suka tafi har maI martaba sukayo siyayya sukayi yawon bude ido kuma dija kam sai ware ido takeyu tana kallon abubuwa daban daban daga can suka wuce amereca dan duba lafiyar sarki kuma asibitinda fairooz ke aiki mai martaba yaje bayan andubashi aka tabbatar mashi yaji sauki saidai magunguna dazaabashi kuma yarage tunani alokacin kuma su fairooz basunan sunje squdiya dashine zai dubashi satinsu biyu acam sukadawo nigeria sai kuma batun biki sai shagali amma kuma baayi wani sosaiba dan kowa ranshi ba dadi da rashin fairooz haka aka auradda dija ga mijinta munir buri yacika dija Allah yarabata da rayuwar kauye kuma Allah yabata miji nagari ummy kuwa kwanan nam da dija batanam saitarufe kanta tayita kuka ita kaidai adaki abin tausayi_




_dare duk bata bacci saita tashi tayita sallah tabakai kukanta ga ubangiji dan dukta kwanta tana mafarkin fairooz wai suna bakin ruwa tsaye dashi sai kawai yafada ruwan yatafi yabarta sai miko mata hannu yakeyi wata mata najanshi tana kara turashi can nesa da ita kuka takeyi saita gaji inta farka takanyi nafiloli sosai tayi addua yanzu rana 200level ne tana karatunta yanda yakamata tana zuwa gun dija akai akai suna fira wani lokacin har kwana tanayi acan in mijinta yayi tafiya takan rage damuwa dija zata rika bata baki tana kwantar mata da hankali in Allaj ya yarda rayuwarta bazata tsaya ahakaba zataji dadin rayuwarta takayi kuka dija nabata hakuri bayan wasu watanni kandece gurin boka tanamasji kirari tba cewa boka aikinka yana kyau dan yaron har yanzu ba labarinshi saikuma batun larai inaso ahadata da mijin mai kudi yabda zamu mulki kowa sub rammu dariya yakece da ita yace babu matsala kije ki kawo kan akuya baka kirim da jar kaza kusa tara saI gashin aljani dana doki zare ido kande tayi tace wannan aisaiku inani ina aljani zamdai bada kudi boka nan tabashi dubu ashirin tawuce tana murna larai zata samu mai kudi_




_abubuwa sun cakude rayuwa tayima wasu dadi wasu kuwa tayi masu baki kirim kande dai sunsami abinda sukeso dan kuwa dan gounan jihar bauchi boka hadata dashi kamar zai haukace haka yakeson larai dukda kauyancinta da jahillicinta haka yake mutuwar sonta kanarme gidan mai martaba kuwa ko walwala basayi harsai ummy dukta rame tazama abin tausayi shekara biyu ba wasaba hakasu mum suka yanke hukuncin zasu raba auren taje tasamu wani ta aura taji dadi sosai haka suka gayama baba yatausayawa yarshi sosai halinda takeciki kullum yanakan yimata addua bayan wannan maganar da satibyu su ummy sunkoma makaranta yanzu suna 300leveve shekararta shatara haka ummy tasaki jikinta gayunta takeyi kamar ba gobe kuma tafara sakin fuska saidai ba kowa take sakemaba ananan ranar idi driver baizo daukarta ba tana tsaye kan titi tana jiran mai adaidaita saiga wata arniyar mota tafaka duk wurin saida akabita da kallon dan motar tasha jininsu wanine yafito cikinta sai taku yakeyi kamar bayason taka kasa nakalleshi dakyau dogone dan bazaa sakaji jeren guntayeba shiba fariba kuma ba baki amma anfi sakashi jeren farare yanada jiki basosaiba daganinshi bazai wuce 43years ba kuma indai ba barikiba yaisa ajiye iyali sanye yakeda shadda fara sai kyalle takeyi idanshi sanye da bakin gilashi yahadu sosai sai zuba kamshi yakeyi yadoso inda ummy taje tsaye......_
[2/13, 2:21 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login