Showing 18001 words to 21000 words out of 61103 words
Chapter 7 - MARAINIYA CE (1 to End) Complete by Anty Ruky ( Maman Abduljalal.)-.txt
*30*
_bayan sunfita gidan malam shehu kande ba kunya ba tsoron Allah tatashi tadaura tukunya dan dama yunwa sukeji ba abin dafawa ta banye kwalin taliya tadauko biyu har miyau nazuba tace yau zamuci dadi dukda haushin yarinyarnam yakaimin koina amma bazan fasa ciba boka yakasayi komai duk yacinyemin kudi larai tqce kai umna ko kuyavakyaji kici kayannam yar jakar uba idan nadafa kada kici malam daya shigo da kayan cefane harda nama yace ai kadan kenam daga cikin hukuncin Allah yarinyarda kika tsana yau itace tacidake kadan kenam indai duniyace tsaki tayi tace dan bakin ciki komai zaka fada kafa wannan kayan turawan sai mucisu munyi nak girgiza kai kawai yaui yafita yabarta tana borin kunya aiko dafuwa tayi mai kyau suka narka yaushe rabonsu dasuci su koshi yau tsinannar yarinyar nam tamasu rana su ummy sunkoma gida lafiya dayake suna hutu shine mai martaba yashirya masu tafiya zuwa umra suyo sati biyu zokuga hakoran ummy zaashiga jirgi da mum tagayawa fairooz cewa yayi gaskiya kuna bata yaran nam duka duka nawa suke dazaabata kudi akaisu umra mum tace ba shawara muke nemaba nadai gayamane dan matarkace hakkin kane towai mum ita batada bakine kotafi karfin takirani tagayamin ne hahh wayarda kasaimata aitadaina aiki dariya yayi yace mum kenam ai yarkice kisai mata mana ni naso insai mata ita tace bataso batada wanda zata kira inji mum ogo maku dai duk inda zaku kuje niba ni ina ruwana_
_sundaga zuwa saudiya bayan ibada dasukayi mai martaba yaba kudi dakacan aka hadoma ummy lefe akwati takwas sannan harda kayan daki duk yayi odar komai kudi sunsha kashi kam ita ummy kam batamasan wainar da ake toyawaba tadaiga mum na kwasar kaya tace wata zata hadama lefe kuma saansu daya da ummy dan komai da ita ake gwadawa haka sukaita yawo ummy anyita budar ido dan yaune zuwanta na farko abin yabata shaawa gaskiya masu kudi sunajin dadi haka suka kare duk abinda sukeyi suka wuce dubai sukayi sati daya dagacam suka dawo gida nigeria ohh no fatar ummy kamar jini za fita takara freshe tasaka abaya baka tafito sak balaraba kowane namiji yakalleta sai yakara kallonta haka suka koma gida cikeda jin dadi nam mum kegaya mata ai lefentane tabude baki tace duk wannam_
_rungume mum tayi tace Allah yasaka da alkhairi mum tace dallah cikani kada kijimum ciwo bani zakiwa godiyaba mijinki zakiwa danshi yabada kudi duk aninda kikaga ansiya ba sisinmu aciki shiya bada zare ido ummy tayi nantaje farincikinta yakoma tace mum kodai mafarki nakeyi yarimane zaibada kudinshi mani hummm dungureta mum tayi tace sakarya to miye abin mamaki mum gani nayi wai..... shihhh rufemin baki kada kice komai kuma nasan dole zaki tsani yarima kidauka kome yamaki yabiyaki tunda har ya yarda ya aurki kinji bance kada kiramaba aa inaso cikin aji da wayewa nakeso kirama dolene yanzu inyadawo yayi nadama dan yanzu ba ummtn dayasani bace kingane menake nufi kada kiyi saurin bada kai kuma kada kirinka wulakantashi mijinkine malaiku zasu tsine maki inaso kimashi cikin ruwan sanyi ke macece kinsan duk hanyoyinda zakibi kirama kin yanzu dayadawo gidanki zaa kaiki bana tantama akamki dan nasan yanzu ko a turai akakaiki zaki iya rayuwa yarima mutum ne maison girki mai dadi da tsafta sam bayason kazanta kirika kwalliya kina gyara jikinka kada kishiga harkaraa kuma kada kinuna kinajin tsoronsa kuma kada kimashi rashin kunya kindai gane ina mai tabbatar maki dakanshi zaisameki yarima mutumne wanda indan bakasan halinshiba zai kwareka amma samun miji irin yarima yanzu akwai wuya kirike abinki kingane daga kai kawai takeyi tanajin kunyar mumm azuciyarta kuma cewa take anya yarima zaibita kuwa......... nidai nace to zamudai gani_
[2/13, 12:57 AM] +234 703 962 5239: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐 💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐
💐🎀💐
_*NA MAMAM AHMAD*_
_*(mardiya kaoje)*_
🎀
💐 *31* 💐
🎀
_mum tace kina mamaki ko kidaina domin kuwa duk taurin kan namiji mace zata iya lankwasashi balle ke ummy kinhada duk wani abinda zaisa kowama yasoki balle kuma da namiji kiyi amfani da iliminki wayewarki ki kwatowa kanki yanci kinji daga kai kawai takeyi sannan yarima da kike gani yanada saukin kai dan kawai kinsa tsoronshi arankine idai dai zakiyi wayan nam abubuwan to cikin lokacinkalilan zaki saye zuciyarshi gabadaya iya abinci, kwalliya, tsafta, girmamawa, ilimi, inkinada wayannan to kingamada duk wani da namiji ba fairooz kadaiba kinga yanzu da Allah yadawo dashi lafiya kema kinkare makarantarki gidanku zaku koma kada kiyarda kibashi hadin kai sai kin nunamashi baduk mace bace ballagaza kamar yanda yake kallonsu kada kibashi fuskarda zairainaki ko saneki a arha jan aji akasan mace dashi kada kishiga sabgarshi iyaka gaisuwa kingane ummy tace ehhh yayi kyau cewar mum_
_su ummy sunkoma makaranta yanzu suna ss3 kuma itace head girl dinsu duk wani speech debet kai konaima ummy sune agaba ga kuri yakaru dawuya kaga ummy na dariya haka kurum a makaranta saidai in itada khadijane takance batason raini dariya kawai khadija keyi tace yayi gimbiya matar yarima daganan kuma sai sufara fada dan tatsani sunam tace Allah khadija kidaina kinsan kuwa yanda nakejinshi araina kuwa wallahi dabadon kada na aikata haramba dayana dawowa cewa zanyi yasakeni kuma dai banda hallacin iyayensa dasai nashukamai rashin mutunci wallahi hakada sukaita fira har malamin lissafi yashigo nan kowa yakama gabansa hakadai rayuwa taci gabada tafiya har suka zana jarabawa karshen zango a gurin fairooz kuma sauranshi wata uku yakammala yakira mum yagayamata_
_hutunsu mai yawane shiyasa mum tashirya masu tafiya zuwa umra kuma takira fairooz aian yakawo kudi dagacan zasu hado lefen ummy yace kai mum kina lalata yatinyar nam Allah kai banason iskanci zqkabanne ko inyida kudin humm indai kudi ai bazasu hada fadaba zanturo haka kuwa ajayi yatura mata komai harsa na funitures dazaa saka agidanshi yace mum nayarda dake inason ahadamin gidana yayi kyau inkudin basu isaba abba yabada kinji ok nop zqngayamashi mum tadauko mai gyaran jiki daga maiduguri dan yanzu ta tsammanin saura wata daya fairooz yadawo ummy dadi takeji zataje saudiya 4d first time dazata shiga jirgi mai gyaran jikiko aikinta kawai takeyi ummy hartafara gajiya mum ce taje jamata birki bayan sunyi hutu dan dama jarabawa sukeyi yanzu term daya yarage masu su kammala makaranta_
*32*
*saudi arabia*
_ummy na hango tanata rava ido tana lumshewa tace waw what a beautiful moment a have ever had I will never forget that ummh bayan sukare ibadarsu sukashiga kasuwa inda mum tadake tafara siyayya komaida ummy ummy haka suka jibgi kaya kamar hauka ita ummy tuntana mamaki hartabari sai kallon ikon Allah kawai tajeyi satinsu biyu suka wuce dubai komai kayan funitures can mum tasiya ummy dai taga yanda akekashe naira kowa ake siyamawa kila canza nagida zaayi amma taga suma sababbine kudine yamasu yawa shiyasa haka sukaci yawonsu kamarme saida suka kwana tara sannan suka dawo dan hutu yakusa cika suka dawo saida mum tayima ummy akwati takwas sannan hankalinta ya kwanta saura sati daya akoma skull haka ummy tashirya zuwa garinsu cikeda tsaraba tana zuwa taga gidansu yacanza mata yadao kanar abirni don duk kauyen ba irinshi_
_mamaki sosai takeyi dama haka aka gyara gidan Allah dai yamasu mum albarka ameen dogarai suka shiga kai kaya kande zane falo ammike kafa ana kallo ba kunya tana ganin kaya tafara wage baki aa maraba da yar albarka lale marhaban ummy kam sakin baki tayi tana kallon ikon Allah shinbq mafarki takeyiba kuwa anya kanden datasanice kemata maraba dazuwa batagama tunaniba taji ta rungumeta tana shine bazagayamana ba adan dafa maki abinci ko motsi ummy takasa lallai duniya abar tsoroce kudi sune maganin komai kenam babane yafito yaba murmushin mugunta yace yar baba kece agidan namu ai nadauka laraice tashigo baji kande na murna ashe kece yahararI kande iri kindaiji kunya dinnam sumui sumui takoma tazauna bayan abkawo duk kayan cikin gida dogara sukace su zasu tafi sai sundawo jibi daukar gimbiya baba yace yar baba zokiga dakinki dakine ciki da falo ba abinda baasaka cikiba na more rayuwa_
_baba harda hawaye yace ba abinda zance da sarki sai addua yagama manI komai a rayuwa ummy ma hawayen takeyi sukadai lallashi kansu tadauko tsarava taba kowa ba kunya kuqmwa suka karba harsmda godiya tadauko waya taba baba tace marika waya idan nakoma a gurin fairooz kuwa so yake yabasu mamaki nimadai ganinshi kwmawai nayi a airport nigeria kowa kallonahi yakeyi saboda yabirge kowa taxi yashiga sai gida mum na zaune taji sallamarsa kamar aljani saida tazabura tazuba mashi ido ko kyaftawa batayi tace fairooz kaine kodai mafarki nakeyi fidoce tasheka ta rungumeshi tana oyoyo yace sis kada ki karyani bakisan kin girmaba yanzu tura baki tayi tace kai big bro mum kam har yanzu mamaki takeyi dariya yayi yaje har inda take yace ur son is back mum tace amma lallai fairooz kacika dan rainin wayo shine ko waya......._
[2/13, 1:00 AM] +234 703 962 5239: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐
💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*
🎀
💐 *33* 💐
🎀
_rungume mum yaya yace oh common mum I just want suprise u all girgiza kaotayi tace lallai kam yakaratu kuma alhamdulillah mum ina abbana yatafi kano akwai wani tari dazasuyi cam sai sunyi sati daya acam jiya sukaje bata rai yayi yace mtsw amma dai banji dadi yaazayi yatafi bayan ina bukayar ganinsa sakin baki mum au aidama tunda kagayamasa zaka dawo aidole yajira kai kajawa kabka toga inda suprise yakaika ai saikajira har sati daya murmushi yayi yace wai mum meyayi zafine itakam manakin yanda yake magana take fairooz datasan kana mashi magana yana wani yatsina idanma bakayi saaba yagayama magana waishine yake wani damuwa da damuwarta haryana wani sassauta murya lallai Allah yasa yacigaba da hakan fmdayafi kowa farinciki katseta yayi yace mum meke damun kine dariya tayi tace naga dana yacanza kaga yanda kadawo abin gwanin shaawa abinda yaje damuna shine naga kadawo katambayi kowa amma banda matarka?? dam dam... gabanshi yafadi shifa baimason ana tunamashi ita yace haba mum nida nayi tafiya nadawo ita batazo tagaidaniba nine zan tambayeta nagafa yarainyar yar rainin wayoce_
_girgiza kai mum tayi tace bahaka bane yarima batana taje garinsu amma jibi zata dawo tabe baki yayi yace kingani ko towa ta tambaya zataje koke mum baki gayaminba kinbar yarinya sai abinda takeso takeyi haba mum ah lallai fairooz nifa dakake ganinam ban banbanta ummy dakuba wallahi saboda yarinyar akwai nutsuwa sanna dakakecewa baagayamaba ni banisa inyanke hukunci akankaba ballema matarka ohh sorry mum ai nadauka ko itace kawai taje harara mum tamaka mashi sosa keya yayi yace little sis muje yawo kinji gidan is so boring mum tace kunji dashi kufi ruwa guduma wai mum bakiyi missing dina bane ina abinci koba ayi dani bane inkara gaba doka takaimashi tace ai yau ba abinda zakaci agidan nam sai suprise dinka yacikama ciki dariya sukayi gabadaya tace baridaI intashi inwa surikina abinci ohhh no mum waye kuma surikin naki mijin ummy mana makullin motarta yadauka yace mu munyi nam Allah ko sunanta banasonji hatkina wani mijin ummy fita sukayi mum tabisu da kallo tace inanam zaune zakazo kasameni mu zuba dakai indai ummyce inada confidence akanta yawo sukayo sosai sunsha ice cream sunje gidajensu majid na nasir anyi firar yaushe gamo yace kai bakuda mutunci yanzu har haihuwa matayenku sukayi muna waya amma baku taba gayaminba hakuri sukabashi suna cewa ai sundauka sungayamashi_
_tare sukaje gidansu baffa abu da alhji sunyi zumunci sosai inda nasir kecewa waikam kai ina amaryarkane wannan irin rowa haka bazaa kawo mana itaba haba dai wata muguwar harara yamaka masu yace ai kunsan inda take kuje kuganta mana banzaye kawai kananun yan iska dariya sukayi sukace kada kace wai har yanzu kana kan bakanka wai anya kuwa kai mutum ne kamar kowa tsamadai tukuna inji nasir waikun kuwa hadu da ita kuwa bansaniba wlh akwai dalilinda yasa na tambayeka mayb bakuhadubane shiyasa har yanzu baka sauko kayi ladabiba haba malam aiko makaho yahaduda ummy wallahi dolene yasan yahadu da mace tabugawa ajarida dhidai binsu kawai yakeyibda kallo waiduk akan yar kauyennan suke wani zuzutawa tsaki yayi yashiga motarahi yace idan kunkare shirmenku ni natafi yaja motarsa suka kona gida sukuma kallon juna sukayi majid yace inama nine nasama dana irinta fairooz gaskiya abba yaiya zabe shiyasa ake cewa abinda babba yahango yaro bazai hangoba inagadai fairooz baida feelings ne inba hakaba yazaayi kasamu mace irin ummy malam katsaya kana shirme mtws guy dinnam baisan meyakeyiba haka sukaita surutunsu har sukayi shiru don kansu..._
*34*
_yau sati ummy daya kuma yau take tsammanin zaazo adauketa fairoozne kwance falon mum dan yanzu gabada yama daina zama sashenshi bacci kawai ke kaishi kanshi na bisa kafar mum idanunshi a lumshe mum tace fairooz yace uhmm bai bude idanba tace kaganakira idi driver yace dansane yarasu bazai samu damar zuwaba yau fairooz yace innalillahi wa innailaihi rajiun Allah yajikansa da rahma daganam baikara cewa komaiba tace ameen dama sonake kashirya kadauko ummy daga can ku gaisa da mahaifinta kasan tunda aka daura aure baka komaba wanda hakan baidaceba zunbur yamikd yace haba mum mezaihana ajira har sai idin yazo gaskiya yarinyarnam tamaji dadinta Allah nine zanje indaukota yanuna kanshi mum tace kaiwaye dabazakajeba yanda taje magana yanuna da gasje take kaga malam tashi kafara shiri dan Allah kadai zai hanaka zuwa naukota kaga monday zasu koma skull kuma har yau friday yaushe nasan idi zaizo kawuce kaje kashirya kada kabatamin lokaci kallon tausayi yamata irin tayi hakuri ta tausaya masa mana dallah malam tashi inkuwa zuwabe bazakayiba ban isa dakaiba sai kayi zamanka wani bakincikine yaji kamar yayi bindiga tashi yayi yace zanje bari inje inshirya yafita zuciyarshi baki kirim yana cewa dan kawai taraina mutum nine zan zama direbanta ohh no she is goint is goin to pay_
_mum ita kanta tayi mamakin yanda baibata kunyaba lallai fairooz ya shiryu da adane wallahi dasaidai yamakamata bakar magana yatafiyarshi murmushin jindadi tayi tace Allah yakara shiryamana zuriarmu gabaki daya wanka yayi wata shegiyar shadda yasa sky blue dakakkiyace daka gani kasan ba kalar yara bace rigace da kadan tawuce guiwa ammata kwado da zare dark blue yafito da dinkin sosai yajawo hulla dar blue yasa saman rigar yadaura falmara irinta yayan sarakuna dark blue waiyo bantaba tantance fairooz yana kyau hakaba nacd haba dolene yace yafi karfin ummy irin wannan gayen ai sai anbincika fesa turaruka yashigayi ammafa fuskar nam amurtuke yace Allah dabadon ina ganin mutuncin babanta da yau sunga rashin mutunci wallahi makullan motarshi yadauka na morano new mordan baka gilashine fari a idanshi yanashiga mum tace masha Allah dana duk gayen nam na ummy jiyayi kamar yafasa ihu yakara tamke fuska yace ni zantafi ina little tazo tarakani mum tace aa bacci takeyi wazai shiga tsakani mosaya_
_dasauri yafita yana cewa ni natafi aranshi kuwa yace hawanjini mum takeso tasani tace dasauri inakaje katambaya gidan malam shehu baban sailuba....shi yama manta baisan gidanba yace kai bazan yardaba yanda raina yabaci ummy kema sainaki yabaci wallahi shiga motarshi yayi yafigeta da gudu sai wani kafirin kamshi ketashi yasa kirar ahmad sulaiman yanasha kozaiji sauki acikin zuciyarshi a gurin ummy kuwa tayita kiran mum wayarta akashe bayam mum kuma dagangan takashe waya tanason itama taga suprise mum harwani dadi takeji aranta ummy kam tama fitarda rai amma dai komai tahada shiryawa tayi dawata atamfa rigada sket kala blue nda red ce tayi matukar yimata kyau tace tunda ba inda zani yaudai kwalliya zanyi yaushe rabona tunda kona koma bayi nakeba dan yansa ido samarin shiya haka tazauna tatsara kwalliya kamar gobe tadaura dankwalinta kamar gogoro ita kanta tasan tayi balain yin kyau har tsoron kallon kanta takeyi gani take kamar ba ita bace ga gaban rigar irin dinkin da ake yayine yanzu ayi wuyar riga sama amma adawo takasa wurin kirji sai ayanke gurin nonon mutum duk yabaiyana haka itama na fulaninta