Showing 36001 words to 39000 words out of 61103 words

Chapter 13 - MARAINIYA CE​ (1 to End) Complete by Anty Ruky ( Maman Abduljalal.)-.txt

yafito yasa kayanshi koda yaduba har baccin wahala yadauketa komawa yayi inda take yana kallonta yarasa yanda zaiyi da ummy tagane yanasonra kosai yafito yanata mata sambatu sannan zata gane shiko bazai iyaba dan baisababa abincinshi yaci yakoma gefenta yakwanta shima baccin yasaceshi da mafarkan ummy_




_tarigashi bude ido kugunta duk yayi tsami ko motdi bata iyawa kara tasake wanda yayi sanadiyar tashinshi takalleta yace baby meyake damunkine cikin kuka tace faduwa nayi kuma guri zafi yakemin eyya sorry baby kinji inane tanuna bayanta tashi tayi yadauko wani cream yace tajuya yashafa mata tace ita batasan wannanba dakyar da lallashi har saida yahade fuska yadawo yarimanshi datasanshi adah yace mezangani wanda bangani meyake damunki kiji ciwo amma harkike gardama wallahi idan gurin yakara tsami zaki gane kuranki tofa da hawaye da konai tajuya tanajib takaicin kanta datayi sakaci yaga jikinta gashinam yanzu har ya fara fade jante towel din yayi yakaishI daidai duwawubta saida yaruntse ido dan ummy akwai sura mai kyau yafara shafamata juye juye takeyi saboda zafi duktabi tacire towel dim yarima kuwa runtse ido yayi yanajin wani dadi da kuma shaawa tun yana shafamata a kugu har yasauko kan duwawunta tanajin haka tarike hannunshi tana kuka tashi yayi idabshi jajir yace dolebe insamu mafita gaskiya bazan kasge kainaba fita yayi sai dare yadawo taji sauki sosai dan har girki tayi basu kara gaduwaba saida safe yashiga yamata yajiki sannan yace tatashi yakaita gida daga cam zaiwuce airport......._
[2/13, 1:58 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *57-58* 💐
🎀


*kuyi hakuri bakuga naturo page 57-58 ba wallahi cikin rashin sani nagogeshi bayan nakare wahala so zanyi maku summarry dinshi kawai kuyi hakuri pls*




_bargo tadauko tashimfida kasa kyaleta yayi baice komaiba can tsakar dare sanyi yahanata bacci dole tatashi takoma kan gado duk daukar take bacci yakeyi shikuma da gangan yasa a.c dukda ana sanyi murmushin mugunta yayi kudundunewa tayi wuri daya nan danan bacci yadauketa matsawa yayi inda take yana kallon fuskarta yace ummy mesa kike wahalda zuciyata meyasa bazaki fahimceniba I love you pls uderstand mana hannanunshi yadaura kan fuskarta yana shafawa motsinda tayi yasa yajanye hannunsa yako gefe yalafe kamar barawo_




_washe gari koda tatashi taga yarima kwance kusada ita kallonshi takeyi tana ayyanawa aranta inama ace auren soyayya sukayi dashi datafi kowa jin dadi motsinda yayi yasa tasauka dasauri tafita bayan tagama hada breakfast takoma dakin yana fitowa wanka kasa tayi da kanta ta ajiye abincin kan dinning gaisheshi tayi still kanta yaka kasa murmushi yayi yace zaki ganene zuwa yayi yazauna yace feed me pls dasauri tadago yadaure fuska ba alamar wasa yau kuma dawani salo yake bashi tafaryi kamar zata fashe da kuku harta kare kunya kamar takasheta bayan sunkae yatashi yasaka kayanshi itakam fita tayi da gudu_




_wanka taje tayi tasaka pink jins three qurter da wite riga mai hannu ves takawo pink ribon tadaure gashinta dije tace wato so kike kikashemana yaya irin wannan kwalliyar haka dariya kawai ummy tayi tafita zuwa dakinshi dukda kunyarda takeji haka tadaure falo tasameshi yana kallon news tashigo tazauna kanta kasa shiko mutuwa yayi gurin kallonta ummh amh dama salon mukeson zuwa koza samu kaimu of course mezaihana kushir da yamma inkaiku u look so beutifull baimasan yanda akayi maganar tafito itama tayi mamaki race thank you kallo yakeyi hankalinshi na kanta kamar yarungumota da yamma yajisu saloon bayan sunkare yakaisu shoping_
[2/13, 2:06 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *53* 💐
🎀




_tsuru tayi da ido tana kallon yanda yafito kallon jikinshi yayi dagashi sai singilati da guntun wando yadanji kunya kallonta yayi yace mekikayi kike banI yakuri yadaure fuska itakuma sai wani kakkare jikinta takeyi yanda taga yatauramata ido tace yarima badai kalloba ahm uhmm dama nadauka zakamin fadane akan nashiga dakinka shine nake baka hakuri dariya yaso yasaki yadaure yace kirinka shiga kina kyaramin bakomai murmushi tayi har aranta taji dadi koba komai dai ai ance yaba kyau tukuici am natafi gida dazu mum tanamaki sannu da jiki sannan gobe su fido zasuzo ita hadiza inaso mununa masu we are good kingane menake nufi idan sunzo zaki koma dakina da kwana saboda kasa su fajimci wani abu sugayawa mum gobe kidebo kayanki dai dai wanda zai isheki kwana biyu kingane kada kai tayi yauwa yajikin naki sunkuyarda kai tayi kasa tace naji sauki ok to Allah yasauwaqa saida safe Allah yatashemu lafiya tace yace ameen yafita tabishi da kallo a gaskiya ita aganin take mafarkine waI yarimane yadawo haka yayi laushi ita yanzu gobe yazata kaya tsakaninsune cap humm waya ganni daki daya da yarima Kwantawa tayi shikuma yana shiga daki yakwanta kan gado yana tuna yanda yaganta daure da towel waini haka zantabbata ina cutarda kaina gaskiya zaayita takare tunda itamq taimakonta zanyi saboda ciwonta bayani kawai zanmata haka bacci yakwasheshi yarasa shawara daya dazai dauka_




_washe gari tunda tayi sallah tashiga kitchen tahada masu breakfast dan tasa zaice aaibiti tunda yau satday dama sunday kasaine basa zuwa tahada mashi lunch box dinshi ta ajiye kan dining takoma dakinta tafara daukan kayanda zatayi amfani dasu tasaka a akwati jin fitowarsa tayi tayi sauri tasa hijab dan rigar saI a hankali dukawa tayi har kasa tace ina kwana lafiya qalau ummy yakika tashi waime yake damun yarimane nidai nace na love yarinya lfy qlu tace ya jikinki nam ma tace naji sauki ai to yayi kyau kada kimanta kisha maganinki to nagode duk wannan abun dasuke bata daga ido takalleshiba sai ceqa yayi kin karya aa tace masa to muje mu karya mana to kawai tace tatashi sai alokacin takalleshi sanye yake da suite fara da riga blue nect tite blue idanshi sanye da dan karamin gilashi wani abu taji jikinta yadauka tace Allah yayi haliitta anam yarima badai kyauba wani kallo yake mata wanda bata gane abinda yake nufiba bude bakinshi yayi yacebadai da hijabin zakici abinciba nashiga uku tace tafara kame kame yace habadai malama kicire mana kada kishake saitayi kamar zata cire kuma saita fasa waime kikeyi hakana kada kisa namakara mana shi cire hijabin kuma sai anyi wani dogon zance cirewa tayi tana kakkare jikinta sai yanzu yagane abinda yasa taki cirewa koshi yagwammace dama yabarta da hijabinta_




_dan yayi danasani sosai dan har numfashinshi yakusa daukewa rigace wacce da ita da babu duk daya komai nata ana gani dasauri yadauke idansa yafita yana cewa kimaida hijabin ummy kunya kamar ta nutse tace bayan kagama gani zakace nawani saka ni gaskiya bama zan iya fitaba wallahi tun yana jiranta har yayi breakfast dinshi yasan kunya taji bayan yakare dakinta yakoma tana ganinshi tadaura kanta kan cinyoyinta murmushi yayi yace ni batafi dakyar taiya cewa Allah yatsare yabada saa yakuma dawo dakai lafiya thank you yace yafita yanamai jin dadin adduatta da kunyarta yana fita tafada gado tace shikenam yagama dani yanzu yazanyI Allah ko kallonshi kila bazan kara yiba ta tashi tadubi kanta amadubi wata kunya takara rufeta tana haka taji ana kwankwasa kofa tatashi tace kila su fidone hija tazunbuda tafita tabude tabuga wani ihun murna can tahango fairooz parking soace suna dariya shida fido kamar ance yakallo kofa suka hada ido da ita tayi saurin kauda kai tashoge ciki murmushi yayi ya girgiza kai ita kuma tace dama haka kake dariya da kafi kyau dije dai kallonta kawai takeyi ummy tace ke dallah kinkafeni da ido kina kallona kamar mayya dariya dije tafashe da ita tace romieo and julet wallahi kalar soyayyarku na birgeni kallon bakida hankali ummy tamata tace malama tashi zakiyi mushiga kitchen bawai gulmaba inkuwa ita takawoki saiki koma gayyar sodi mungode fairooz ne yashigo shida fido suna labari suna dariya ummy kan kasa tayi dakai fido tace aunty bako oyoyo ummy tayi dariya bata dagoba fairooz yace my lovevtashi daukomin laptop dina daki namanta da ita dagowa tayi dan taga dawa yake caraf suka hada ido ya kanne mata ido daya yadaga gira wayyo tace nashiga ukku me yarima ke nufi anya zan iya wannan daramar kuwa tashi tayi sumui sumui taje dakinshi tunani kawai takeyi tama kasa gane inda ya ajiye_




*54*


_kallon agogonshi yayi yaga yama makara binta yayi dije tabishi da kallo tana murmushi tana ainawa kamar itace da munir dinta yana shiga dakin yaganta tsaya tana kalle kalle fa laptop kan gado amma takasa ganinta batamasan yashigoba tabata yayi tazabura ta rirrikeshi tana zare ido kallonta yake cikin ido yace whatams wrong with you what are u thinking sakeshi tayi dasauri tarufe fuska tasheka tayi toilet girgiza kai yayi yadauki laptop dinshi yafita saida taji fitar motarshi sannan tafito tasauka nam suka fara fira daga baya suka shiga kitchen suka daura lunch dije sai course akeyi yana zuwa office tare sukayi parking da munir yafito yana wage hakora yace haba prince zaka kirani amma shiru kaifa dan iskane wallahi dan kasan inason kanwarka shine kake jamin aji dariya fairooz yayi yace kada kadamu komai yayi dai dai zaka iya zuwa yanzu hakama tana gidana kabarI innatashi aiki saimuje can muci abinci bakin munir kamar gonar auduga fairooz har mamaki yakeyi yanda munir baya iya boye soyayyar kadija nikau nace kowa irin kane hala office suka wuce danshima munir nan yake aiki tare sukayo karatu da fairooz suna zuwa ko office dinshi takasa zuwa fairooz yace waikai wane irin dan iskane kai ko office dinma bazakajeba...._




_dariya munir yayi yace bazaka ganebani prince yarinyar tasace zuciyata wallahi fairooz kam ya zunduma duniyar tunani yana tuna yanda yaga ummy dazu sai.murmushi yajeyi shikuma munir zuba kawai yakeyi bayan yakare yakalli fairooz yatabashi prince mekake tunani kodai ummyce yadaga mashi gira dariya fairooz yayi yace dan Allah munir kabani shawara narasa ta ina zan bullone nakuma kasa gane me nake ciki munir yatattara hankalinshi yace inajinka kagane koda akayi aurena da yarinyar nam natsaneta ko son ganinta banayi saboda tana yar kauye amma yanzu inajin wani abu game da ita saidai nakasa tantancewa tausayintane nikeji ko sonta nake ko shaawarta nakeyi murmushi munir yayi yace fairooz kenam mekakeji gameda ita nan yafara kiga mashi inajin kishinta banason wani yaganta kaiko muryarta banaso anaji kuma ibajin tausayinta idan nadauki lokaci bangantaba nakanji kewarta idan naganta nakanjini cikin nishadi sai inji kamar inrungumeta amma sai inkasa gani nake tayi kankanta bazata fahimceniba kabani shawara yanda zanyi dan gaskiya ina azabtuma freind ya marairaice nisawa munir yayi yace duk wannan matsalar takace dan natabbatar baka taba tunkarata da maganar so ba waikai bakason raini humm sufa mata yan lelene dole kabidasu ahankali sannam dakake maganar tayi kankanta shekara 17ne tayi kankanta to bari kaji yan shekara sha ukuma suna zaman aure balle ummy_




_yakamata ka koya mata yanda zata soka kada kanuna mata kana shaawarta saita yarda da kai kanasonta kagane kuma kaima sontane yakamaka dan da shaawarta kawai kakyi dakota karfi sakayima so kayi tunani kajata ajikinka fira da cin abinci da kwaciya kurikayi tare da sannu kana nunamata yanda kakesonta karika tattalinta kasabamata da dumin jikinka kajata sosai jikinki karinka mata wasa da dariya idan kayi haka ka gama da ita zatafara missing dinka idan bakanam todahaka harzataji batada wani abokin rayuwa inbakaiba daganan saikafara sata ahanya yakarashe yana dariya fairooz yajinjina kai yace jan aiki wai anya zaniya kuwa haba prince kaifa hadaddene yan bariki wayanda idonsu yabudema sunce suna sonka balle ummy natabbatarmaka inea kayi abinda nace to a sati biyu zakayi winning din heart dinta ummy yarinyace bata taba love ba so what are u waiting for murmushi fairooz yayi yace nagode zangwada nan suka fara fira kuma su ummy kuwa suba kare girki sukayo wanka tana koyawa dije kwalliya.........._
[2/13, 2:06 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *55* 💐
🎀




_kwalliya takema dije tana gani a madubi yanda akeyi aikuwa kamarba dije itakanta taga yanda takara kyau sai washe baki takeyi ummy.ma tazauna tayi dije na kallo akama fidoma duk tana kallo tace kai ummy kekam kinji dadi konai kin iya murmushi ummy tayi tace kema zaki iya ai kimmanta nima yanda nake adahne dije tace lallaikam ina tuna sanda yarima ya sharara maki.mari harda zawo cikin wando wawan bugu talaimata tace kefa yar iskace dije takwashe sa dariya itama ummy dariya takeyi fido kuwa kallo yadauke mata hankali tana falo wata doguwar riga tasa ta material tayi balain yin kyau tadaura dakwali tafesa turare karfe 5:17 sukaji ana nocking fidoce tasauka tabude gaidasu tayi suka shigo fairooz ne da munir direct dinning suka wuce basuma jira aimasu kuriba suka fara sah loma munir yace Allah fairooz dabadan inyi abin kunyaba da kullun gidanka zanrika cin abinci kayi dace da mata wallahi fitowarsu ummy kowa yabi abin begensa da kallo fairooz kuma wani kishi yatokareshi ko gyake batada ita kuma bata dauka dawani yashigoba bakuma halin komawamunir kuma dije yani da kallo baima taba zaton tabada kyau hakaba lallai yayo dace dije black beautyce tanasa tsawo amma ba sosai ba dirinta shine yafi daukar hankalin da namiji munir kuwa yarone matashi wanda bazai wuce 33years ba yayi karatunshi a Egypt likitane shima farine dogo uwayensa fulani ne yan gombe zama yakawosu bauchi_




_a gaggauce yakare cin abincin yatashi yace ummy zomuje mubasu fili su soye kada sukoramu dariya ummy tayi tace lallai kam kaga dije harda hararana takeyi dariya munir yayi yace kada kikara kiran matata da sunan kauyawa ina lafin dijah ko khadija gaskiya prince kajawa matarka kunne fairooz yace shine kuma baka isaba har cikin gidanmu ummy dai dramar tana mata dadi tanaso taga yarima yana annashuwa yafi kyau shiyasa tadake tana tsokanarsu shiko gogan yamatsu subar gurin bayaso ana kallan masa mata sai wani dariya takeyi kama hannunta yayi yamatse tace auch muje nace haka tabishi dakinshi yayi da ita suna shiga falo yakara matse hannun yace bangayamaki kidaina fita hakaba innayi bako tsuru tsuru tayi da ido tace kayi hakuri tana hawaye kamar wacce akama duka wlh bansan dawani kakeba dukta rikice fairooz kam har mamaki yakeyi yanda ummy take tsoronshi haka zaunarda ita yayi yana kallonta cikin ido sadda kanta tayi da ta tuna dazu yanda yaganta wata muguwar kunyarshi takeji ummy yakira sunanta da wata irin murya wacce batasan yanada itaba bata dagoba sai amsawa da tayI_




_banaso wani yana kallamin mata kikiyaye dakayar yafadi maganar nam saida yadaure dagowa tayi tana kallonshi anya kuwa shiyafada magabarnam kunya yaji dasauri yatashi yafita tabishi da kallo duk jikinta yamutu muryarshi tasaukar mata da kasala tabi kofar da kallo tana mamaki yau itace yarima yakira da matarsa wonder shall never end yana sauka yatarardaau munir suna fira dije kan saiwani boke kai takeyi dn har yanzu dasaunran kauyancin yace to sarkin soyayya aisaika tashi mutafi dakyar munir yatashi suka fita ummy kuwa kasa fitowa tayi saida taji fitarsu suka koma falo suna kallo ummy tace dijan munir gaskiya kinyi saa munir bashida matsala yanada kirki gason wasa dija dai dariya kawai tayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login