Showing 45001 words to 48000 words out of 61103 words
Chapter 16 - MARAINIYA CE (1 to End) Complete by Anty Ruky ( Maman Abduljalal.)-.txt
yanzuba ko hannuta baitaba rikewaba tana bashi girma ko kan wannan halin nashi ba abinda baya mata dan jin dadinta itama tazage dantse tana nuna godiyarta gareshi ankawo lefe nagani nafada har akwati sha biyu ba abinda babu ciki ummy kuwa mamaki yacikata wato akwai ranarda zatayi farinciki haka soyayyarsu sukeyi zuwa yanzubummy batasan inda zata saka maaruf ba tana mugun sonshi shima haka_
_kande da larai sunzama abin tausayI yau watansu daya a cell bawanda yaje dubasu kande duk takode tarame sai soshe soshe takeyi larai kuma rashin lafita kamar yakasheta yanzu haka tana asibiti raiga hannun Allah kande takoma kamar mahaukaciya malam kuma kowa baigayawaba dukda ummy batasaniba dan tadade batajeba saboda karatunta malam kuwa na wata kewarsu da yayi shi dadima yaji yayi kibarshi yayi haske yarabuda masifar kande saleem da fist lady kuma basu kara waiwayarsu sukaba banza ajiyarsu shi saleem har saura wata daya aurenshi tsakanin ummy da maaruf abu ya girmama soyayyarsu suke bakama hannun yaro ko yanzu shine yakirata hello babyna gani nazo ina kofar gida murmushi tayi tace gashigo falo mana gani nam zuwa falone wanda idan kayi bako zaka saukeshi shiryawa tayi taci kwalliya masu karatu ummyn dakukasani da bafa itace yanzuba dan ummy tagirma tazama babbar budurwa wacce tahada duk wani kwality da ake bukata agurin mace doguwar rigace tasa jalabiya pink tayafa gelenta abin baa cewa komai tana shigowa yaji kanshin turatenta yadago suka hada ido yave masha Allah yakasa daike idanshi gareta dokarda kanta tayi kasa tanajin kunya wani numfashi yasauke yace_
_baby waibazaa maida bikin nam sayi dayaba Allah namatsu inganki gidana ki tausayamin kidaina irin wannan kwalliyar pls magana yakeyi cikin sanyin jiki ummy takalleshi taga yanda yasusuce tace angama ranka yadade duk yanda kace haka zaayi dariya yayi yace wato bazaki daina kirana da sunan namba ko nan sukaci gabada soyewarsu jiyake kamar yarungumeta amma dayake yasan ba muharramarsa bace yahakura baidadeba yatashi yace gobe hafiz yace zaizo maki wuni duk yadameni waishi mummy zaije kina bashi sweet da ice cream ummy tace Allah yakaimu nan tarakashi har mota sukayi sallama yawuce akwana atashi yanzu saura wata daya aurensu ummy tashirya zuwa gurin babanta zataje tayi sayi daya tadawo tana zuwa tataradda mummunan labari ta tausayawa baffa tace zatagayawa mum kozaa iya fitardasu baba yace shidai bada yawunshiba ummy tace haba baba aikodan larai zaa taimaka masu aiko yanzu sungane kuransu baba dai yayi sjiru yace wai ya batun yarima kuma ummy tace har yanzu dai ba labarI....._
*70*
_boka mai yankan wuka ne yafito daga bukkarshi yanata muzarai sai kumburi yakeyi yace lallai kande sainayi maganinki wato kunsamu kudi kungujeni bayan nine silla zqnbaki dama takarshe idan bakizo zakiga abinda zai faru dake hahahaha haka yakawage baki yana dariya yana zare ido yana wasu surutai kande kuma anacen ido yaraina fata ummy ce da baba zaune suna fira tanata rokonshi daya hari tagayawa mum kozaasan yanda zaayi ya sakosu yace naji ammafa ni koda ansakosu to baa gidanaba wallahi zamana yakar da kande har abada itakuma larai sai tazabi daya ko tadaina mugun hali tazo muzaina ko akasin hakan tabi uwarta baa gidanabq ummy tajinjina tasan gaskiya babanta kefada bawanda zai jure iskancin kande kamar yanda yayi tunda har yanzu yace yagaji to bazata matsa mashiba hakadai sukaita fira har tana cewa to baba haka zaka zauna kai kadai a guda ai yakamata kasamo mana umman ko dukanta yayi yace yar baba kenam to ai saiki samomin dariya tayi tace ainariga nasamo makama zare ido yayi yace to wacece umma mana wace umma kuma tace babar dije tunda mahaifinsu yarasu saika aurota baba tanada kirki sosai baba kaduba kagani nisawa yayi yace to shikenam zanyi mata magana duk abinda yake nam sai ingayamaki ummy ta rungume babanta tana murna haka sukaira firarsu harta koma gida nan take gayawa mum abinda yafaru....._
_*Washington dc*_
_yarima kam abin baa cewa komai sai addua bayako tunanin gida saidai mafarkinda yakeyi yanzu yana ganin damisar kullum a kwance cikin wahala ko tashi bata iyawa sai dadi yakeji har yazo wucewa gurinta yaga yarinyar tazura da gudu tana wangenshi tana gada kazo gurinq banason ganinka binta yakeyi tana kuka harta bace mashi inda tabi kawai yakebi amma baigantaba saiya farka kullum haka yakeyi sai yatashi yanajin haushi metasa taje gudunshi alhali shiyana sonta leena kuwa yanzu yarage bata kudi dan yagano wayau take mashi iyayenta take kaima kuma yanzu yafara mata maganar haihuwa amma tace ita bata tashiba harda fada sukayi takoma gidansu yau kwana uku kenan saidai jurewa kawai yakeyi yana kewarta wani lokacin kuma saiya kama tunanin towaishi ina danginsa suke ko shikadaine kuma yagadaishi badan nam bane yo inane garinsu idan yaga baida amsoshinsu sai yadaina tunawa kawai yakama harkar gabansa kudi kuwa harma rasa mezaiyi dasu yakeyi shibashi da kowa sa matarshi da yan uwanta bai hulda da kowa ko asibiti bayada wani aboki shikadai yake rayuwarsa itakuma leena tasamu sakewa maza da mata duk hulda takeyi dasu daman fairooz yatakurata_
_kande da larai nagani sunatama mum gofiya harda hawaye kamar na kwara yau kwanansu hamsin bawanda yazo gurinsu dan darajar mai martabanema dayama kwanna magana shine yasa akasakesu mum kam tace aiba komai yiwa kaine ummy kuwa tauaayinsu taji dukda sun kuntata mata yanzu ina zasu tunda baba yace badai gidanshiba kwanasu biyu gidansu ummy babako har yayi aurenshi ya auri babar dije kawar ummy mataga munir zumunci yakara kulluwa baba kam basan dadin aureba saiyanzu har wani kiba yayi hankalinshi kwance dan umman dije akwaita da kirki su kande sun koma kauye da wata isa tashige gida makwabta saibkallonta sukeyi tana shiga tagansu falo zaune suna fira suna dariya anyima baba abinci sai santi yakeyi ko sallama babu tashigo mutuwar tsaye tayi tace lallai malam nizaka cuta baba dabai kalletaba saida yakare cin abincinsa yace wannan kadanne kika gani kishiga ki kwaso kayanki nasakeki saki uku ko a lahira banason insake haduwa dake ke kuma idan binta zakiyi kibita idam kuwa nan zaki zauna taragemaki saidai kuma inada sharadi bake ba kande inkiyarda kina zama gidana kande tadaura hannu akai tanata ihu saida mutane suka taru nan baba yajata yayi waje da ita yarufe kofa larai dai taje bazata bitaba sai ihu kande keyi saida tagaji dan kanta dama akwai wani daki data gina da kudin saleem tasa haya can taje tayi masu rashin mutunci tace sukwashe kayansu su bata dakinta sai huci takeyi tana cewa dani kakeyi malam......_
[2/13, 2:25 AM] +234 703 962 5239: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐
💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*
🎀
💐 *71* 💐
🎀
_boka mai yankan wuka ne zaune yanata surkullensa fuska murtuke sai zare ido yakeyi yacr dama asirai ukune yau zan kwance daya gobema inbatazoba zan kwance data bayan sati daya kuma na kwance daya yanzu zankwance wanda yasa yarima kwata kwata baya tuna komai arayuwarsa gobe na kwance wanda nasa yamanta da matarsa gabadaya saina ukun wanda bayason yaji koda sunan garinsune balle yaji yanason zuwa haka kuwa akayi boka yayita zagaye yana rawa sai sambatu yakeyi can yayi tsit yakasa kunne kamar mai sauraron wani abu can kuma sai yabuga tsalle yana dariya wanda duk dajin saida ya amsa a gurin yarima kuwa jiyayi kamar andebe mashi wata kibiya akirjinshi nan yazabura zare ido yana cewa ni yarima sai kuma yashiga tunanin rayuwarsa tabaya yagane komai gamedashi saidai baiji zai iya koda kiran gidansuba dan gabadaya yatsanesu saidai yana mamakin abinda yasa da bayako tunanin shiwaye kanshi duk yadaure haka yabar tunanin yanaso yayi amma duk yarinkaji kamar yakira abbanshi sai yaji kansji kamar zai tsage wannan kenam_
_kande daje takwashe kayanta da sauran yan kudinda taajiye kajar majar sukayi da mallam tabaceshi son ranta tayi gaba dakine guda daya babu komai cikinsa kudI tafiddo wayanda sukayi dubu dari uku nan takwashe da dariyar mugunta tace yanzu aka fara dayake yau kasuwar garin dan gado tasiyo da katifa tasiyo da tabarmi biyu da dai kayan gida komai tasiyo harda kayan abinci haddasu tv da fanka dai dai talaka kayan sawanta kuwa tasa a akwatunanta gabada sauranta dubu sabain tadawo tadawani karkada tagyre dakinta tas tace gobe kuma sai inje gurin boka dan inbashi kudi yaci gaba da aiki zaku gane dani kukeyi a gurin boka kuwa yayita jiran kande kozaiga tazo amma shiru yace wato matarnam ni zata cuta aiko zanyi maganinta wallahi dare yayi takagu taje gurin boka cam cikin dare taji anbude dakinta ashe barayine dasuka biyota tun akasuwa sunganta da kudi ihu ta runtuma_
_aiko basuyi wata wataba suka nushe mata baki suka tayi musu shiru baki sai jini yakeyi sukace kudi zakI bamu ko mukasheki tazare ido to idan nabasu mezankaiwa boka banida kudi tace su ukune dayam yace ke tsohowa kada ki raina mana wayo Allah yanzu zamuyi gunduwa gunduwa dake biyun kuma suka shiga bincike can suka gano kudin karkashin gado suka kwashe duka suka dauke tv da fanka komai wanda sukasan zai kawo gudi saida suka daukeshi suka fice tace uwayenku sunyi asara da haihuwar irinku gara barin cikinku ashe sunjita da gudu suka dawo sukace zaki gane ai gabadayansu sukacire wando dayan bayan daya saida suka sadu da ita kuma da karfi sukeyi kande taga azaba taga cin mutunci tayi kuka har kukanta baya fita haka sukaimata cin wukanci saida tasuma suka wuce sukabarta nam yashe koda gari yawaye kande ko tashi baya iyayi ammafa aranta tananan tana tunanin zuwa gurin boka saidai tayaya yayan shegun nam sin halakata sun kwashe komai Allah ma dai yasa sun barmata dan abincinta aranar boka yakarya asiri na biyu wanda yasa yarima yatuna da ummynsa Allah sarki bawan Allah..._
*72*
_yana zaune kawai sai yaci kansji yasara saida yafadi kan kado bacci yadaukeshi na gurin minti uku yana tashi da sunan ummy yatashi yana mamakin yanda akayi yamanta da ummynsa gabadaya wani mugun sontane yakeji da shawarta yana kuma mamaki yanda akayi har yazo nam ya auri wata ba ummyba towai meje faruwane dani meyasa natafi nabar ummyna sai yanzu yatuna ashe itace yake gami a mafarkinsa yo yanzu ina zaiga ummynsa baisan inda takeba meyasa tatafi tabarsho baisan inda zaifara nemantaba kuma ina abbanshi da danginsa suka tagi sukabarshi kuka yakeyi sosai yana nazarin ina suke amma har kanshi yadau zafi ba abinda yatuna haka yakura kofarshi yaji ana bugawa dakyaryatashi yabude harda juwa yake gani leena ce tsaye bakin kofa kudi sunkare mata shine tace bari tadawo tamishi wayo tace zata haihu dim wani mugun kallo yakemata wanda tunda take dashi bataga yamatashiba yace kekuma mekike anam haba sweety kayi hakuri na tuba sharrin shaidanne na yard..... kafin takarasa yace bana bukata kuma kificemin dagani banason kara ganinki a idona ko hanya kada kinuna kinsanni kije nasakeki saki uku wani wawan ihu tasake tana tashiga uku anya kuwa fairooz ne shiko banko kofarshi yaya yakulle tagaji da ihunta ta wuce ki tsinke bai bari tadauka dama ai kudinshine_
_ummy da maaruf soyewarsu sukeyi dan yanzu sunriga sun saba da juna suna ganin kamar sunzama miji da mata ummy ita kanta tamatsu a daura auren dan tanunama maaruf yanda take sonshi ga kyayan matanda mum ta dirkamata sai tarika jinta tanason kasancewa da mijinta dan yan saura kwana goma a daura aure duk wani shiri ankareshi lokaci kawai ake jira ba abinda si mai martaba sukayi duk adam saleh yadauki nauyi aceawarsa ai ummy yarsace itama hafiz kuwa sunyi mugun shakuwa da mummynsa ummy har kwana yakeyi inda take ummy tamanta da yarima sai intaje sallah take masa addua yanzun maaruf yaji yarda ita dadin soyayya gavadaya adah batasan miye soba sai akan maaruf tana sonshi sosai shima baisan inda zai sakataba bawan Allah duk abinda yasamu ummyna ummyna har mamanshi tanajin tausayinshi ummy kuma hakan kesa yana kara mata sonshi kuma tana ganin mutunci sosai saura kwana hudu aka fara shagalin biki yauce zaayi wankin amarya yaune kuma sati daya yacika wanda boka yadibama kande_
_bokane zaune yana kallon hanya kamar yanda yasaba amma baiga alamun mutunba yakyacce yace baridai inkaramata lokaci baidai fada lokacinba yakoma bukkarshi kande kuwa tanacan dukta galabaita dan bakaramin taadi suka mataba taje ta anso basussukanda takebi tanata jin dadi tunda yau yamma tayi gobe tunda safe zataje guri boka haka ta kwanta tanata zumudi ummy kuwa tashagyara washe gari akayi mata lalle jikinta kamar kamatsa jini yafita shikanshi maaruf yakwaurace mata dan bazai iya jure ganintaba yakanji kamar yayimata ta karfi shiyasa yadauke kafa yau saura sati biyu a daura aure akayi mothers eve kande kuwa ranar acikin dare ciwon ciki ya isheta kafin gari yawaye dukta galabaita wannan kuma sakamakone bisaga adduar da yarima yakeyi Allah yabaiyanamashi inda yan uwansa suke ranar jumaa akayi dinner mum dai tasadakat duk jikinta yayi sanyi ranar asabar dama da karfe 2:30 zaa daura aure ranar kuwa kande tasamu saukin jiwon cikinta tashirya tunda safe taje gurin boka yana ganinta yasha toka hanjin cikinta suka kada kululu.........kubiyomu kuji yanda zata kaya_
1.shin boka yakarya asiti ko baikaryaba?
2.shin waye mijin ummy?
*YARIMA KO MAARUF*
[2/13, 2:25 AM] +234 703 962 5239: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐
💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*
🎀
💐 *73* 💐
🎀
_boka yasha toka hanjin cikinta suka kada kululu......kallonta yake fuska murtuke can kuma saiya bushe da dariya duk dajin saida ya amsa kande kam takusa sakin zawo sai makarkata takeyi boka yatsagaita dariyarsa yave saini uban shegu yakalli kande yace surukar gwamna yaakayine wani bakinciki kande taji takalli boka kamar tawatsa mashi marii yakara dacewa meyakawoki gurina yanzu bayan komai yalalace shine zakizo ga dan iska ko yayi maganar cikin tsawa idanshi jajur kande tafara rattamo bayanai shidaI boka jinta kawai yakeyi yana saka wani abu aranshi wanda shikadai yasani yakallo kande sosai yace ba abinda bazamu iyaba amma akwai wuya nawa kikazo dasu kamde tace dubu ashirinne boka yamata wani kallo yace kada kirainamana wayo mana mezanyi da dubu ashirin kande tafashe da kuka tana rokonshi yace naji amma da sharadi sai sadu dake aljani da dukununu shima saiyasha dadi kande tace ba matsala amma ba yauba dan badade dasamun lafiya ba yace shi yau yakeso haka kande tayarsa boka yaragargazata yanda yakeso aljanima yayi yanda yaga dama dai duk wari ya isheta duk sunyi mata jiga jiga dakyar tatashi tana tattale kafafu boka yakalleta yace jeki kawai komai zayyi dai dai bayam tatafi sukaita dariya kanaji kasan na muguntane kande kuwa tatafi gida tana murna ga jikinta duk ciwo yakeyi_
_*bauchi*_
_fada tacika makil koina yan daurin aurene manya manyan mutane kowa kagani dole kasan akwai yayan banki motocine nagani nafada kowa sai murmushi yakeyi can na hango ango yasha shadda harda babbar riga sai kamshi yakeyi fuskar nam tashi kamar gonar auduga wayace akunnenshi yana waya da amaryarsa yanace mata saura mintuna kalilin kizama matata shikenam kinzama tawa nikadai ummy tayi dariya tace to sarkin zumudi kaidai kayi addua kada Allah yakado yarima yanzu dariya yayi yace ina ainayima yarima nisa saurafa mintu shabiyar adaura dariya ummy tayi tace lallai kam ummy takace haka sukaita waya abinsu can yace mata shi zaije gun daurin aure sukayi sallama fada tacika makil abba shine waliyin amarya yasha rawani da alkyabba yana tuna auren yarima da ummy yau gashi yau zaa daura mata aure dawani ba yarima ba waliyan amgo kuma zaune a gefe guri yayi tsit dayake zaafara daura aure wani nagani kamar yarima ammadai inaga kamace agigice yake sai ratsa mutane yakeyi duk azatonshi taron mutuwace sauri yakeyi yana bankade mutane kamar mahaukaci yana zuwa gurin yaga babanshi suna musayar magana da wasu yace abba......duk wurin saida ya amsa dagudu yatafi yarungume abba yana wani irun kuka abba kam mutuwar zaune yayi yakasa gazgata abinda yake gani anya kuwa yarimane gabadayansu kuka sukeyi bawanda yakai maaruf kuka kamar dan yaro shi kukanda yakeyi daban dan yasan yarima tundama kuma