Showing 54001 words to 57000 words out of 61103 words

Chapter 19 - MARAINIYA CE​ (1 to End) Complete by Anty Ruky ( Maman Abduljalal.)-.txt

yayanane ai bai kamataba gaskiya tsayawa yayi yana kallonta duktarude dariya yayi yace matsoraciya dama wasa nake maki yadauki kayanshi yashiga dakinsa yayi wanka_




_a gurin ummy kuwa tana fitowa wanka ko kaya bata saba saboda bacci da takeji tayi kwamcinta da towel nan da nan bacci mai nauyi yasace yarima kuwa yana kare shirinsa yafito yaje dakinta dan dauko take away dasukayo yunwa ta addabeshi yana shigowa yaganta kwance da towel wato yarinyar nam bacci tayi ko abinci wataciba ko da towel haja yadauki take away daya yafara ci yana hangen duhun tsakiyar kafafunta gabadaya hankalinshi yagama tashi bayan yakare yadauko kayan baccinta yadawo inda take a habkali yazame towel dim dayake dakin akwai dan duhu so baiga manajan dakyauba hannu yakaI yana lalubenta yana runtse ido kwantawa yayi gefenta yacire kayanshi yajawota ya rungume wani abu yakeji har makarkata yakeyi yadade rungume da ita yana shafata a hankali daga haka bacci yadaukeshi cikeda mafarkanta koda akayi sallah jikinsu ba wanda yamotsa aai kusa7:44 yarima yafara farkawaya yatsaya yana kallon fuskarta yana murmushi a hankali take bude idanta tar akanshi kallonshi tatsaya yi waiko mafarki takeyi da dai taga da gaskene tayi yunkurin tashi taji yasa hannu dai dai kugunta yajawota gabadaya yarungume zare ido tayi dataji komai babu a jikinta kuma shimabaida koma do taji ta zunhuri wani abu kamar sanda tazare ido tace pls yarima dan Allah kasakeni duk tarikice sai hawaye tajeyi cikin sanyin murya yace haba my sis menene to dan na rungumeki kallonshi tayi tana zarar ido tace a hakam dan girman Allah kasak...... bata rufe bakiba taji yasamata bakinshi mai rikitata yakara rungumarta duk acikin bargo suke wannan abin saida inga kafafunsu suna shure shure yarima fa yarkice duk inda yasamu tabawa yakeyi ummy kuwa dukta rikice sai kuka takeyi candai taga abinnashi yakusa zarce tunaninya da karfin Allah takwace kanta tashiga toilet ta kulle tana maida numfashi_




_ko kwakkwaran motsi yakasa haka yarinyar nam take dama lallaI tana kwararsa haskiya dasake dolene yasan yanda zaiyI tasoshi dakyar yasamu yamike yafita zuwa dakinshi tanaji yafita tayi saurim fitowa tarufe dakin da key takoma kan kujerar madubi tazauna tana tuna abinda yarima yamata gaskiya yakwareta dayawa ai sakacintane yasa hakan tafaru amma zatayi maganin abin a wajen yarima kuwa fita yayi yasiyo masu take away sai ganinshi kawai tayi zaune kan gado itakuma tafi wanka to yaakayi yashigo murmushi yayI yace sis shine harsa rufemin kofa yanda yayi maganar kamar dan karamin yaro zare ido tayi tana kallonsa anya yarima bashida aljannu tashi yayi yazo inda take tsaye yace ko irin dan gud mrnig hug and kiss dinnam babu my love zabura tayi tana ja dabaya dan yanzu abinshi tsoroma yakebata kawai tasan aikin aljanune inba hakaba yarimane zai rika wayannan abubuwan matsawa yayi saida takai bango ya mannata yana kallonta idanta akasa tana karanta ayatul kursiyu peck yamata agoshi yace ga break fast dinki cam yafita da sauri dan a gaskiya idan ba yana danne zuciyarshiba komai zai iya faruwa bayan takare shirinta taci abinci tafito zuwa kitchen tadaura masu abinci shi kuma wanka yashiga fried rice tayI da perpesun kan rago sai kamshi ke tashi yarima yashigo yana lumshe ido yace sis me ake dafa mana ita Allah yasani yanzu kunyarshima takeji batace komaiba yazagaya yarungumeta ta baya yana cewa kada kiji kunyata nifa mijinkine kuma yayanki kallonshi tayi ta girgiza kai tana cewa ni bansan inda yatima yadosaba so yake inji inasonshi yazo yarabudani yasani cikin bakin ciki......bazan taba yarda nakamu da sonkaba insha Allah_




*92*


*bayan wata daya*
_ummy batakara bari yarima yatabataba da taganshi gufuwa takeyi kuma tasace spyer key dinshi na dakinta soda takare abinda takeyi saita shiga daki ta kullu amma fa tana daurewa ne kawai dan saida ta nisanta dashi take tunaninsa saidai kawai taba kanta hakuri ummy kima daina tunaninshi danke bakya gabanshi tana zaune tayi tagumi wayarta tayi kara taga mum tadauka suka gaisa take cewa mum ankoma skull dan Allah tawa yarima magana su dawo hakanam mum tayi dariya tace ehhh ankoma sati biyu kenam amma yanzu sunje strike kuma ba wanda yasan ranar dawowarsu wani murmushi ummy tayi tace wai yanzu hankalina zai dan kwanta nanta tambayi dija da yayanta mum tace lfy qlu suke jibima zata dawo gidan mijinta saura ke ummy dagajin haka takashe wayar tana cewa badaI da yarimaba tatashi cikin sanda tabude kofar tamanta bata rufeba taje kitchen tadebo abinci tadawo tarufe ji tayi anjanyota tafada jikinshi yayi ajiya zuciya itakuma ihu tayi yasa bakinshi cikin nata yafara kissing dinta sunaja dabaya har suka fada kan gado ummy tarasa a ina take dan tayi missing din abinda yarima yaje mata cikinta duk yayi sanyi saida yagaji dan kanshi yasake yadawo kallon fuskarta yace haba ummyna kinaso ki kashenine yazaki rika guduna hahhh kinsan halinda na shiga kuwa sati daya nayi a asibiti amma baki saniba duk akan rashin ganinki konazo na kwankwaaa maki bakya saurarena meyasa_




_yana maganar ne kamar yayi kuka yace dana mutu shikenam dabazakima saniba mekikeso namiki dan kisoni bazan boye makiba wallahi ina sonki kuma Allah kadai zai rabani dake so kima daina zance wani deal daga yau yakare yatashi a fusace yakalleta wacce tadazgare tana kallon karfin hali sannan kuma wallahi kika kuskura kika kira wannan dan iskan kikagaya mashi zam maki abinda bakiyi zatoba me kika dauki kankine kina matasayin musulma amma kina gudun mijinki har yakwanta hospital bakisani akam wani dalili naki na banza u are so selfish tashi ummy tayi wacce zuciya takawo mata iya wuya ta nunashi tace baka isaba fairooz wallahi dolene kasakeni dan banasonka maaruf shine wanda nakeso shine yadace dani bakaiba shine yasan matsalata kuma komai girmanta yana magancemin ita kaikuma bakasan komaiba sai kanka kadauki girman kai kaforawa kanka so just get lost ni bazan taba zama dakaiba wani mugun mari yawatsa mata yanunata yace badan inasanki zaki wulakantamiba bakiisaba kuma wallahi kika kara kiran sunan wani kato agabana sai fasa maki baki kuma ninakeda damar sakinki to wallahi ko duniya gabadaya zata taru bawanda yaisa yasa nasakeki dan kece ruhina kece jinin jikina kitausayamin kisoni wallahi bazaki taba danasaniba arayuwarki pls ummy_
[3/7, 11:59 PM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *93* 💐
🎀


_yarima yacigaba da maganganu daga baya yace kuma wallahi idan har baki dainamin rasjin kunyaba zaki tabbata a garinnam so garama kin kwantarda hankalinku kizo muyI rayuwar aure dake yafice zuciyarshi kamar tafaso kirji ummy kuwa har yanzi dafe takeda kuncin idanunta har sunkafe dan babu sauran hawaye a jiyar zuciya kawai tayi tace nikuma zangani nidakai waya kamata yabi wani na yarda bazaka sakeniba kuma zan zauna dakai har iyakar rayuwata amma batun insoka baima tasoba kuma bazan taba binkaba ahakan zansoka kana ganamin azaba har kake kira kana sona wannan shine so haka tayita maganganunta itakadai har bacci yasaceta daga ranar yarima baikara shiga sabgartaba yau kwana ukku kenam ummy kuma bata damu da tanemeshiba yarima kuwa abin duniya ya isheshi a kwana na hudu ne yaje dakinta yace ummyna am sorry kinje idan na bata maki kidaina bani wahala haka wallahi inasonki kamar raina kiyi hakuri kisoni koda kwatan wanda nake makine pls ummy takalleshi tace wallahI bazan taba sonkaba tab duk irin cin mutuncin dakamin karabani da farinciki na ka kuntatamin ka tozartani ka kyamaceni sannan yanzu kazo rana tsaka kace kanasona yazaayi nayarda dakai no dis can never happen koka manta kaida kanka kace bazaka taba sonaba haba baby let be gones by gone pls dallah malam dakata kama daina bata lokacinka anam kakwashi hajarka kayi gaba ba abinda zansiya_




_yarima yakamo hannunanta yarike yace baby taba zuciyata kiji yanda take bugawa yakai hannunta gurin taji amma ta waske tace bro dan Allah kakyaleni bacci nakeji baice komaiba yafita yazanyi da raina meyasa ummy bazata fahimci inasontaba yaushe taiya fushi haka ohhh Allah kataimakeni gari na wayewa shine yahada masu break fast yakaimata har daki amma saboda iskanci ceqa tayi azumi takeyi haka yamiyar yafita tadafa indomie taci haka yakwaso mata kayan buda baki kamar mahaukaci yaje yadamata komai dan yarima akwai iya abinci yakaimata har daki harda lashe baki gaskiya abincinan bazan barsuba haka tazauna tanadi abinci bayan takare tace not dat good ba laifi yarima dai komai baiceba yakai kayan kitchen yadawo ummy kam mamakinshi take anya bashuda afirutai kuwa humm yarima yace my princess barkada shan ruwa ko kina bukarta wani abun tayamutsa fuska tace bakomai tanx dawowa yayi yazauna kan kujerar da take ya rungumota yana cewa baby dan Allah kiyI hakuri kidaina wannan fushin kina bani wahala sosai KIYAR DA DANI pls wallahi dan bakisan irin sonda nake maki bane tun kafin intafi america nafara sonki bazan maki karyaba wallahi ina matukar son kikasance matata abin alfaharina ummy dan Allah koda baki sona inaso kibani dama innunamaki irin sonda nake maki kinji itadai lafewa kawai tayi tana cewa idan baka mutuba zakaga drama kala kala wato kacuceni daga baya kabarni bazaiyuba saina tabbatarda kanasona tadago ahankali tace to indai hakane banga amfanin zamammu ananba kawai mukoma gida nagaji dazama anam kallonta yayi yace shikadai kikeso bayan haka shikenam zaki bani dama tace no I will just think about it kallonta kawai yakeyi yace ba matsala wata rana ni nasan komai zai wuce gaka yatashi yakoma sashensa yarasa meke masa dadi yaushine macce kijuyawa son ranta maccenma ummy duniya kenam_




_washe gari yaje yamasu visa jirginsu na yammane yanadawowa yaje yagaya mata ta shirya zasu koma gida dadi kamar yakashe ummy tayita tsalle bayan jirginsu yanadaga Allah kuma yasa yasauka lafiya daga airport sukayi gidansu mum sai wani nam nam yake da ita kamar kwai ummy kuwa aai wani cin magani take tanq basarwa suna shiga gida sashen mum suka nufa ummy dagudu tashiga mum na falo tagada kanta tana I miss u mum kam tayi farinciki sosai taga ummy takara fresh tadagata tace yan america idanku ku kenam daga sati biyu sai akayo wata biyu fairooz dai murmushi kawai yakeyi fido tafito itama tanata murna tarungumesu duka tana wellcomin nasu haka sukaita firar yaushe gamu nam kecewa fido tazo tarata suje suga babys din dija mum tace aikya karata maimakon kiyu niyya ki haifi maki kintsaya sakaci da sakarci tura baki ummy tayi tana buga kafa yarima yaji kamar yahadeta don sonda yake mata tace haba mum aishi haihuwa lokacine kuma ai bangansuba tumda aka haifesu yarima yace mum kifita batun ummy kwanan nam wani abu takeji kuke kushirya zuwa 5:pm zankaiku tace thanks bro mum dai alajabi yasheta dakuma murna yayanta sunshirya kansu ashe kwanannam zatasamu jika karfe biyar nayi kuwa suka shirya yafito cikin wata dakakkiyar shadda ruwan kasa tayi balain yimashi kyau ummy ita kanta saida taji gabanta yafadi kai Allah yama fairooz kyau amma afili kuwa ko kallonshi batayiba tana wani shan kamshi baya tabude tashiga baice komaiba fido tashiga gaba ya saita madubi dai dai fuskarta ya kanne mata ido yana cewa my love yau kuma sarauta akeji komai bataceba illah muguda baki datayi_




*94*


_murmushi yayi yatada mota sai satar kallonshi takeyi fido tace wai aunty ummy naga kinama big bro yanga wlh zamu samo yar sweet sixteen mu aura mashi bayan kinriga kin sufa aunty kamata yayi kilallaba don big bro mata har kamum kafa duke zuwayi gara kinkama abinki kidaina jan aji dan zai iya tsinkewa dariya sukayi itada yarima yace sis gayamata dai kamar kinsan abinda yadawo dani kenam abba kawai nake jira yadawo namashi magana aure zankara kinga yarinyarma yana kunna wayarshi yanunamata tace waw amma big bro kayi dace tafi aunty ummy kyau kuma ba hoton kowa bane na ummyne ummy kuwa jitayi gabanta nafaduwa da zafi tace kanku akeji idan kunyi ku auro uku rana daya fido tace basai kinfadaba wallahi big bro harna tuna sadda aka tarama mata masu kyau akace kazaba inaga haka zaakarayi danso nake muzabo wacce takere saa wacce zamuyi bugun gaba da ita mushiga koina da ita baa rainamuba ummy kamar ta shake fido shikuma kallonta kawai yake insunhada ido yamata gwalo ko kiss ko yakashe ido daya harsuka kai fido magana takeyi yanda zasu samo tsaleliyar yarinya ummy kuwa tacika tayi famm amma fa cewa take ina ruwana tunda basonshi nakeba tare suka shiga da fairooz munir kuwa yana gida dija kamar tayi ihu saboda murna yambiyu kam sunyi bul bul dasu_




_ummy tadauka tayi ma meenal wasa fido kuma tadauki manal sai murshin sukeyi munir yace amaryarmu mu yaushe zaa haifomana babyne gaskiya mu munason muga yayanmu fa yarima yacr kaidai gayamata inbataso kwanan nam zakuje daurin aurena ummy dai batace masu komaiba tatashi tayi dakin dija dariya sukayi munir yace wai yarima yane wai kodai kaine raggo yarima yayi murmushi yace banason iskanci yaushe kazama dan sa ido ina ruwanka gaga ka koramin babyna munir yace ahjh lallai naga alama duk ummy tacanzaka kazama wani so cool bari kaida freind ummy tana wahalda zuciyata taki ta aminta dani munir yabushe da dariya yace haba yarima kada kagayamin ummy tagagareka gaskiya kabani kunya ita macce yatakene ai nantake zaka mata wayo kafin ta ankara komai ya afku haba prince kada kabadamu mana zo kaji.munir yarada mashi wani abu akunne wanda banji dariya sukayi suka tafa bayansu fido sunbi ummy daki suka taradda ita zaune tana tunani dija ta tabata tace ke meke damunki fido takece da dariya tace wai dan big bro zai kara aure shinefa ta kannema dija ido alamar karya take dija tadafe kirji tace kai haba ashe da gaskine naji munir yana fada ummy batasan sanda tatashi tsaye tana zare ido dija da fido wata dariya tazo masu suka danne sauri tayi tazauna tace to ina ruwana da aurenda zaiyi mtsw tawuce toilet sukabita da kallo daroya kamar takashesu wato tana kishi amma takasa ganewa bayan tafitone dija tace fido tabasu guri zasuyi magana bayan tafita dija takalli ummy tace_




_ummy...ummy.....ummy saunawa nakira uku ko wallahi ummu kisauke duk abinda kikeji kirungumi mijinki kinji na rantse wallahi muna zaune da munir yan mata kekiranshi suna cewa yabasu numban fairooz ke kinga wulakamcin da yake masu amma dukda hakan basa hakuri yan harma yadaina daukar bakuwar numba nidai amatsayina na kawarki kuma yar uwarki nake baki shawara kinga yarima yayi nadama yana sonki yanzu fiyeda zatonki ni shaidace kuma kena nasan kina sonsa kinkasa fahintane kawai kiyima Allah ki rungumi mijinki ansan anason mace mai aji ammadai kada yayi yawa akwai inda akeyinshi ummy tanisa tace kingani ni vansan mike damunaba wallahi banason yarima saidai kuma inajin haushin ace wata tanasonshi dariya dija tayi tace ummy kenam wannan shi ake kira kishi wanda idan bason mutum kakeyiba bayanda zaayi kayi kishinsa ummy dai kallonta kawai takeyi tace naji dija kuma zanyi iya kokarina inga nasashi cikin zuciyata dan yazamemin kadangarwn bakin tulu can kuma sai tace am yabatun aurenshi to wacece zai aura dija takalleta tace kinganiko kinkasa hakuri wannan yana nunida kindamu bawani aure dazaiyi karyane kawai munason gwadakine girgiza kai tayi banyardaba dan harda pic dinta yanunama fido dija tace to nidai banji munir yafada dakuwa da gaskene dole yasani ki kwantarsa hankalinki Allah yarima yamayi maki adalcI haba dawani dayanzu yakadaki ya auro wata wallahi namiji kamar yarima wallahi dabayasonki da yanzu yasauwake maki ke bazakiyi tunani bane yanda yakemaki adah yanU yana makishi haba ummy u have to think mana kitsaye kallon ruwa kikaga mezai faru dan naga kamar magana kawaI nake amma bakya fahimta_
[3/8, 12:08 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *95* 💐
🎀


_ummy kallon dija kawai takeyi yanda tazauna tanaimata fada tayi dariya tace mama dija kenam naji kuma zan daina kadama kidaina wallahi saudiya ma zamuje

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login