Showing 9001 words to 12000 words out of 61103 words

Chapter 4 - MARAINIYA CE​ (1 to End) Complete by Anty Ruky ( Maman Abduljalal.)-.txt

take tunatar dashi ibada, kai, dole ma ya gyara.

Mansur abokin Salim ne tun suna secondary sch. Har tertiary institution, haka halinsa yake be damu da sallah ba sai idan ya ga dama yakeyi, ga shegen Neman mata, akwai banbancin Hali sosai tsakanin sa da Salim.
A ranar dai haka ya koma gida jiki a sanyaye sai jin muryanta yake kamar yanxu take masa mgn kuma ya qudura a ranshi xai gyara halayenshi.
Saidai me, kwana biyu ya rasa sukuninsa kamannin yarinya yake mishi gixo ido a bude ko a rufe, ga muryarta mai zaki da ya gagara barin dodon kunnenshi.
Shiryawa yayi cikin shiga mai kyau ya tafi gidansu yana parking a kofar gida su kuma sun fito xasu je islamiyya , ganin xasu wuce yasashi saurin fitowa , sallama ya musu suka amsa,
Zasu wuce Dan ita Mariya tama mantashi.
" kanwata ba gaisuwa?
Mariya ko baki ganeni bane.
Sai a sannan ta ganeshi "ina yini " tace kanta asunkuye " lfy "
Ya amsa da murmushi a fiskarsa, su fa' ixa ma suka gaisheshi ya amsa tukun suka wuce.


Wayarsa ya fitar daga aljihunsa ya dannawa Salim kira. Hello mutumina gani a kofar gidanku kana cikine?
No, bana nan but yanxu xan dawo kadan jira ni.
No...no problem xan wuce kawai , after all ma Na riga Na ga abinda naxo gani,
Wani irin harbawa xuciyar Salim yayi.ya daure yace me kazo ganine mutumina?
Don't worry dolema xan dawo and I will tell u.
OK sai mun hadu bye,
Toh fa , Salim dai ya shiga damuwa Allah dai yasa ba abinda yake tunani bane.






In dedication to Halima Auwal.




08161594233 for cmmt.


Luv u all.
👛👒MARIYA👒👛




51-55


By Anty Rukie(Mmn Abduljalal.)






Washegari ma haka mansur ya sake xuwa daidai zasu tafi karatu kamar dai jiya suka gaisa kuma suka ce mai ya Salim be dawoba, yace ba damuwa gobe ma xai dawo.


Ko da Salim ya dawo Hafsa taje ta sanar dashi abokinsa yaxo bai sameshi ba, yace mata ta kira mishi Mariya.


Tambayarta yayi wa yaxo daxu, ta ce mishi abokinsa Na rannan ne jiya ma yazo bai sameshi ba.
Me sunanshi? Ya tambayeta.
Nima dai bansan sunanshi ba.
Ok , kina nufin be fada miki sunansa ba.
A ah bai fada ba.
To me yace miki da yaxo?
Ni ba abinda yace min .
Tsakaninki da Allah, yace mata.
Wlh ni ya salim ni be ce min komai ba .
A ina to kuka hadu yau din? A kofar gida zamu je islamiyya. Jiya fa? Jiya ma haka. Kun gaisa ne?
Eh mun gaisa. Kiranki yayi kuka gaisa ko kuwa ?
Ya tambaya tare da tsare ta da idanu. A a nikam bai kiraniba.
OK tashi kije.
Tashi tayi tana maida numfashi wadannan tambayoyi Ai ko a kotu iyakaci , ko ina ruwana da wani abokinka .
Ke, me kikace? A a ba da kai nake ba cewa nayi yunwa nakeji xanje inci abinci.

Yau kam yayi niyyan sai ya jira xuwan mansur yaji me yake kawo shi tunda yasan baya xuwa wajenshi akai akai sai sa'i da lokaci.
Kamar jiya suka hadu bayan sun gaisa suka ce mishi ya Salim yana ciki.


Suna wucewa ya shiga ciki ya samu Salim a daki.
Bayan sun gaisa sun taba hira Salim ya tambayi mansur kwana biyu kana xuwa Baka samu Na me ya faru ne aboki?


Ba abinda ya faru sai alheri xuwa kuma yanxu nasa kafa Dan inada ajiya a gidannan.
Wani dummmm Salim yaji sai ya kanne yace, ajiya wani iri aboki?
Murmushi mansur yayi yana shafa kai . Ajiya mutum kuma mace mai muhimmanci a rayuwata.
Kafeshi Salim yai da ido , wa kenan ya tambaya.
Black beautyn gidannan.
Daure fiska Salim yayi , amma dai mansee kasan ba type dinka a yaran gidannan beside dukkansu kanana ne .
Yes Na sani she is young but believe me RENONTA
ZANYI.
Mansur ya Kira shi in a serious tone, ka sanni Na sanka kasan kuma nasan kai waye, ba xan tan tabayin SAKACIN da xai lalata rayuwar kannenaba so pls kabar mgnar nan kawai.


Saukowa yayi daga kan kujera, Salim pls joke apart, I really love ur sister believe me.
No mansur, I can't .
Salim ya xanyi ka yarda dani, me xan ce maka ka yarda dani, I am now a changed person, yarinyar nan ta canxa min tunani ta canxa min rayuwa , wlh xan Iya komai domin ta.
I can do anything to make happy, I mean it friend, ya karashe maganar kamar xaiyi kuka, shi kanshi Salim ya tausaya mishi bai taba ganin shi a irin wannan yanayi ba kuma ga dukkan alamu maganar da yake yi Iya gaskiyarshi yake fada, amma kuma wani irin hashin mansur yakeji a kasan xuciyarsa,
Kai baxai yiwu ba ,
Mansur ne ya katse mishi tunani da cewa pls frnd help me, wlh bani da wata mummunan manufa akan sister, aurenta nake sonyi pls ya karashe da fiskan tausayi.
No it can't be, let her be Mr man. Yarinyarnan is very young kuma karatu takeyi kada ka gurbata mata tunani ba xai yiyu Na barta ta hada karatu da soyayya ba.


OK Na fahimceka, but at least let me introduce myself to her, ina tsoron kar wani ya min shigan sauri,
Kaga mansur yarinyar nan ba haka take ba baxa ta saurareka bama,
Toh ka taimaka ka Sanar da ita.
Ni kuma Salim ya fada yana nuna kanshi, wannan ma ai nemawa kai rainine , to ma ince mata me?


Oh my God , Salim u don't know what am going through, u could have allow to atleast talk to her even once.


Na gaya maka baxata saurareka ba , haka dai mansur yayi pleading but all to no avail, atlast suka rabu cikin bacin rai, don mansur ya Nina zai yi duk yadda xaiyi Mariya ta so shi har ya cimma burinshi Na aurenta.
Wannan magana ta konawa Salim rai Dan ya San abokinshi kuma yasan what he is capable of doing.
Lallai dole ya dauki ya dauki mataki tun abu be yi nisa ba.








In dedication to Halima Auwal


FASAHA WRITERS🖊🖊
👛👒MARIYA👒👛





55-60




By Anty Ruky( Mmn Abduljalal)




A haka suka isa makarantar jiki duk a sanyaye, Salim, Sadiq da kuma sageer su suka yi rakiyar Dan an hana fa'iza xuwa.


Bayan an gama duk a binda ya dace an basu class ss1b. Sannan a hostel kuma blue house , komai nasu daya Dan principal da malaman Duk sun dauka tagwayene saboda Kansu daya kuma suna kama saidai Hafsa ta danfi Mariya haske.


Ana gama kwashe kaya Mariya ta juya ta kama tafiya tabar Hafsa tsaye a gunsu tana matsar kwalla.
Salim ne ya kirata ta tsaya amma bata juyo ba .Takowa yayi ya iso inda take, Mariya kuka kike, shiru ba amsa, mariya , talk to me pls.
Sai a lokacin ta samu ta fashe da kukan da take dannewa, kamo hannunta yayi har gurin motar su ya bude ya turata ciki sannan ya xagayo ya shiga shima.
Duk Sadiq Na lura dasu shima yaso binta ya mata mgn ganin Salim ya riga shi ya ci gaba da rarrashin Hafsa da ta kankameshi ta ke kuka me ban tausayi.


Mariya Dan Allah ki bar kukannan haka kinji ya isa. Ita kukanta take aranta kuma cewa take lallai ya Salim dinnan ya cika Dan rainin wayo kamar bashi ya samu kukanba.
Ciro handkerchief yayi daga aljihunsa ya soma share mata hawayen , da sauri ta cafke hndkcf din.
Yayi saurin sake mata tare da cewa to share hawayen.


Kiyi hakuri mariya nima ba da son raina nayi hakan ba babu yadda Na Iya ne.
Bazan Iya ganin.....sai kuma yayi shiru.
Mariya Na rokeki ki cire duk wata damuwa aranki kisa hankali a karatunki.
Nasan kuna kokari Ku kara akai, sannan kuyi amfani fa nasihan da Abba da mami sukayi muku xaku ga ribarshi .
Bana son kukannan daga min hankali yakeyi yana kona min xuciya kiyi hakuri ki daure, beside ma xamu rika xuwa muku visiting , idan kuna da wani damuwa Na bawa prcpl dinku namban wayata Ku sameshi baku waya Ku kirani.
Ki barmu mu koma gida Lfy idan muka tafi baki bar kukannan ba komai ma xai Iya faruwa wlh kukanki ba karamin dagan hankali yakeyi.
Sai a sannan tayi mgn , Ai gwara ya daga maka hankali ya Salim tunda muma ka daga mana kaga ko ba komai muma dai mun rama.
Toh shikenan tunda kun rama ki bari haka kinji mariyata mariyar nenneres, kawar mahaukaciyaa.
Jin haka ta murmusa , shima murmushin yayi.
Ya Salim xanyi missing din su Mami,
Na sani Ai, Nifa ba xa a yi missing dinaba?
To duk ba kai ka jawo ba,
Afuwan sweet sis. Ba nace kuyi hakuri ba bazan sake ba, ya fada yana kama kunnenshi , yar dariya tayi tana mmkin shi batayi tsammanin saukin kanshi ya kai haka ba , haka yayi ta lallabinta har ta saki jiki, sannan suka fito.


Naseehan ya kara yi musu ya dada basu hakuri, shima Sadiq haka yayi ta Jan Mariya da wasa har dai suka saki jiki harda dariya kamar basu ke rusa kuka daxu ba.


Ki kulamin da kanki Mariya ba ruwanki da malaman makarantar nan , Dan kinsan ke MATAR SADIQ ce shi kadai .


Ya Sadiq xaka fara ko banaso. Zaki sone yarinya.
Sageer ne yayi gyaran murya Ku wuce muje Na raka Ku class yarinya tayi wasa kokarinta ya ragu Na balla ta.
Hali zanen dutse cewar Mariya.
Dani kike? Sageer ya tambaya yana Dan murmushi, ni Na isa , da ya Sadiq nake dai.
Karamin dangan kiba cewar Sadiq.
Haka dai suka rabu cikin wasa da dariya.


Kowa jinsa yake wani iri a gidan saboda rashin yara biyun baran ma Mariya sarkin tsokana, idan sun xauna hiran yaran kawai suke suna dariya, shi Salim sai yanxu shirmen Mariya yake bashi dariya Dan wani lokaci haka kawai idan ya tuno ta se yayi ta murmusawa ko da kuwa da mutane idan an tambayeshi sai yace kawai wani abin ya tuno.


Su Hafsa da Mariya an Dan saba sai dai halin Mariya yake basu wahala Dan bata ganin ba daidai ba ta kyale .

Idan taga masu yawo cikin hostel half naked ko masu wanka bibbiyu uku uku , to fa sai tayi mgn, tace musu su daina suna aikata haramun.
A dalilin haka take shan duka a gurin seniors idan Hafsa ta bada hakuri a hada da ita.




In dedication to Halima Auwal.


08161594233 for cmmt.


FASAHA WRITERS.🖊
🖊Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Arewa hausa novels
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)


WHATSAPP NO:
+2347039625239
👛👒MARIYA👒👛


66-70




By Anty Ruky( Mmn Abduljalal)






Kwana biyu ya rage su koma sch. Salim ya kwashe su suka tafi shopping .


Kowacce ta xabi abinda take bukata. Sun fito kenan , fa'iza a gaba Mariya da Hafsa Na biye da ita Salim yana ciki be fito ba tukun.
Sun tsaya daga gefe suna hango wasu matasa da suke rikici ana rabasu sunki rabuwa.
A gefen Mariya kuma wani mutum ne tsaye ya hada gumi sharkaf jankalin shi nakan masu rikicin .bai Ankara ba sai jin fes fes kamar ana fesa mishi wani abu. Juyowar da xaiyi yaga Mariya a gefenshi da kwalban turare amma fa idonta Na kallon wani gun.
Lfy? Ya tambaya , me kagani tace masa .
Shiru yayi yana tunani tabbas yarinyar nan turare ta fesa masa Dan kam yaji kamshin turare.
To me yasa ta fesa masa, ina ruwanta dashi. Duk wannan tambayoyin a xuciyarsa yakeyi.


Malam koma gida kayi wanka ka huta.ya tsinkayi muryarta , kafin ya Ankara tayi gaba sai hangota yayi tana shiga mota, ikon Allah yace, lallai yarinyar nan yar rainin hankaline.


Tana daidaita xamanta Salim ya fito, har ya bude motar xai shiga yaji kira daga bayansa , ko bai duba ba yasan wannan course mate dinsace ko daga yadda ta kira full name dinshi.


Oh, synthia Salim ya fada yana dariya, Salim Aliyu long time.ykk gaisawa sosae suka tsaya yi Na irin wadanda suka jima basu hadu ba.

Tunda ta iso wajen Salim Mariya ta kura mata idanu , har suka gama sukayi exchanging number sukayi sallama ta juya tana tafiya Mariya bata daina kallonta ba.


Tabe baki Mariya tayi tace " kasa kasa kamar tayar vespa"
A tare suka kalleta da wa kike ke Kuma? Fa'iza ta tambaya.
Wancan matar mana, ta fada tana nuna synthia da yatsa. Ji duwawu kasa kasa sannan ta wani sa wando ta dame baxa ta sa kayan da xai rufawa abun asiriba , ta karishe tana Jan tsaki.
Toh ina ruwanki har da cewa kamar tayar vespa.
Ki dai rufawa kanki asiri ki raba kanki da xagin halittar mutane.
Ke baki Masan me tayi daxu ba, inji Hafsa , fesawa wani turare fa tayi a can .
Ke kinsan irin tsamin da ke tashi a jikinsane gashi ya hada xufa sai tashi yakeyi, ni ce masa ma nayi yaje gida yayi wanka.


Inna lillahi kin shiga uku Mariya cewar Fa'iza.
Hmm in dai Mariya ce abinda yafi haka ma zata aikata.Mariya da ta dubi discipline master dinmu tace mai SANGAMI.


Tseeww to meye daga fadan gaskiya . sai a sannan ta hada ido da Salim din daya xuba mata ido ta mirror yana kallonta kuma yana saurarensu.
Ganin yana gyada kai kuma bece komai ba duk sai ta daburce ta fara in ina. To..to.. Ai..ma anyi Na karshe Dan ba sakewa xanyiba.
Su Hafsa da suka ganota kwashewa sukyi da dariya.



Bayan wata takwas wadda yayi daidai da xuwansu Mariya ss2.
Fa'iza tayi candy.a lokacinne kuma akaje nemawa Salim auren fadila saboda ya gama gininsa har ya sayi mota acewarshi ko gobe a kawo Amarya bashi da matsala.


Itama fa'iza ansa aurenta wata uku masu xuwa da wani Dr. Al-qasim.


Unfortunately anje nemawa Salim aure baban fadila yace sai ta gama karatu ta fara aikii
Xai aurar da ita.


Ba irin rokon da basuyi yiba yaki amincewa karshe cewa yayi idan Salim yana sonta ya jira ta, a haka aka tsaya sai ta gama karatu.

Koda suka dawo sukayiwa Salim bayani ba karamin bacin rai ya shigaba. Kiran fadila yayi ya hau surutu da ma tasan da haka ta barshi ya turo iyayensa, ta inda ya shiga dai ba tanan ya ke fita ba. Ko hakurin da take bashi yaki sauraronta ya kashewayarshi.


Har gida taxo ta same shi tayi bashi hakuri dakyar ya saurareta sannan tacexatayi mummy magana ta roka mata Daddy ya amince.


Haka ko akayi ta roki mummy. Amma kuma duk Iya kokarin mummy'n ba nasara.


3 weeks later


Abban Sadiq ya ka samu nennen. Tananan lafiya tama ce a gaisheki. Ga sako ma tace a kawo. An gode Allah ya saka.


Saidai fa akwai wata yar matsala. Mami ta gyara xama matsala wace iri Abban Sadiq.
Nenne ta dage sai a hada bikin yarannan .
Suwa Kenan?
Fa'iza dasu Hafsa.
Toh Babbar magana, to Ai basu da tsayayyu .nima dai haka nace mata amma tace mu bincikesu dai .
Ita fa Nenne ganin yarannan kansu daya yasa take fadin haka.


A to nidai Na bata hakuri nace ta karamusu lokaci.
Amma babban matsalar anan itace tace mahaifin mariya yaxo mata da xancan aurar da Mariya Dan yan uwanshi sun matsa masa akan hakan Dan ma yana kara ne yasa tuntuni beyi mgnar ba saboda tun bikin su Atika suka fara xancan itama ta kai auren.
Kuma so suke su hada ta da Dan Baffanta. Na maje gun mahaifinnata munyi mgnar kuma ya tabbatar min da hakan.


Gudun kada su cuci yarinya su hada ta da wadda bataso yasa nace ya kara basu hakuri yanxu yarinyar ma tana makaranta idan sun dawo xanji ta bakinta ko tana da wadda takeso .


Allah dai ya tabbatar da alkhairi. Amin amin.


Koda ana kai musu visiting mami bata taba kawowa Mariya maganarba Dan tasan daga mata hankali kawai xatayi.
Ko su Salim basusan da mgnarba.






Wannanma nakine HADIZA MAGAJI.
Nasan akwai abubuwan da page dinnan xai tuna miki.😜😜




Jinjina gareki sistona Halima Auwal. Allah ya bar kauna.




Gaisuwa da godiya mai tarin yawa ga masoya masu kira a waya da kuma masu text messages.
Allah ya barmu tare.




FASAHA WRITERS🖊
?👛👒MARIYA👒👛







71-75




By Anty Ruky (Mmn Abduljalal)




Bikin yaxo daidai da samun hutunsu da kwana goma.


Tun ana saura sati suka fara duk wani shirye shiryen biki.
Fa' iza Amarya ansha gyara ciki da bai ta kara haske da cika wani irin shining skin dinta yakeyi .
Su Mariya Iya gyaran fiska kawai aka musu.
Basu da xama Sam kullum a yawon rabon I.v suke, Sadiq ne yake kaisu duk inda xasuje.


Kamu xa'ayi da walima sai kuma dinner da angwaye suka shirya.


Yaune xa a yi kamu , sukayi shirin xuwa saloon sai wani kaudi suke, Neman Sadiq suke basu ganshi ba.
Ha a to ina ya Sadiq din kuma ya shiga cewar Hafsa. Wa ya San masa kamar bashi yace mu shirya xai kaimu ba, ko xamu kira ya sagir.
Tabb, wannan Dan xafin kan indai shi xai kaimu Na yafe muje ya mammakeni a banxa.
A

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login