Showing 21001 words to 24000 words out of 61103 words
Chapter 8 - MARAINIYA CE (1 to End) Complete by Anty Ruky ( Maman Abduljalal.)-.txt
duk sun baiyana tace wannan irin dinki ai sai cikin gida miye amfanin wannan anbatamin kawai atamfata sket ko motsin kirki bakayi yabi yadane jikinka mtsw 40mins yakai fairooz DAMBA wato garinsu ummy tamabaya yafarayi akayimashi bayani danshi baimataba zuwa gidanba mema zaikaishi yana zuwa kofar gidan bayanda yayi zato zai ganshi gaka taganshi yace ni nasan wannan aikinsu abbane yaro yagani zaikira saiga baba yafito daga masallaci....._
[2/13, 1:04 AM] +234 703 962 5239: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐
💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*
🎀
💐 *35* 💐
🎀
_baba kam kamar yaganeshi kamar kuma baiganeba danshi yaga dai wannan yafi yarima zama bature da girma ammadai kila ko yayanshine dasauri baba yaiso yarima yana ganinshi yaduka har kasa yace baba ina wuni ta gida ya kwana biyu muryarshi har rawa takeyi dan baisababa baba yace aa tarima kaine da tsakar rana haka aa to tashi shigo daga ciki lafiya qalau muke baba sai mazari yakeyi falonshi yakaishi dayake falonshi daban danasu kande ciki da falone guda uku da kuma kitchen zama yarima yayi kasa baba yace aa dan nam zauna kan kujera kaji shidai yarina baisan meyasa yakeson taohonba yace dan yataimaki mahaifiyata ne aa dan yanada mutuncine hakadai yayita sake sake baitashiba yace aa baba namma yaisa baba yace yasu alhaji da hajiya kafiya qalu suna gaishe to madallah inazuwa kaji baba yafita yarima yakarewa falon kallo kujerine bakake anyi adon labulayya da kapet jajaye tsarin yayi kyau sai tv plasma da sauransu kuma akwai tsafta falon sai kamshi yakeyi_
_baba nafita dakin kande yaje yaje inkinga dama kifito surikinki yazo ku gaisa zunbur tamike tace wanne harara yamaka mata yacecwane suriki kikedashi bayan yarima alamar mamaki ta bayyana a fuskarta yaushe ummy tayi matsayinda yarima zai biyota ehhh lallai nayi sake dayawa a fili kuwa tace waceni dabazanje ingaida yarimaba wai ita munafuka baba yace oho maki larai kam hankalinta na gurin kallo baba yace jeki dakin yar baba kice tasa lemun kwali a tire takawoma bakona larai tashi tayi tanajin haushi anhanata karasa kallonta bako sallama tashiga sailuba baba yace kibada lemu akaima bako harhada masa tayi tamikama larai takaimashi baba yakoma yatarda yarima zaune shikam duk yakosa sai tsaki yakeja yana ganin baba yasaki murmushin dolelaraice tashigo ta ajiye mashi sai kallonshi takeyi amma sailuba takwari matan duniyar nam irin wannan miji haka tabb ina nice saida ya tsargu yace baba wannan yar aikin kuce wani kololon bakinciki larai taji baba yayi murmushi yace kanwar matarkace yarima yakalleta sama dakasa yana yatsina har garama ummy yace aransa afili kuwa yaxe ayya kanwatace banganeba larai tace dan rainin wayo tawashe hakura tace ina wuni lfy kawai yace tayi gaba baba yace bismillah sha ruwaba musu yadauka yasha haddai wani zoba da aka hado dashi mai kayan kamshi yayimashi dadi sosai baisan sanda yakaraba yace baba zobonnzn na siyarwane amma taiya yamin dadi sosai murmushi baba yayi yace sudai yan boko basuda kunya jiyanda yasaki jiki yana hira dani kodayake ai hakan yafi yace yar babace tayi dayaga baiganeba yace matarka kandece tashigo da hijabi kamar takwarai suka gaisa baba yace wacce ke rikon matarkace ko dar baijiba kande kamar takurma ihu wato bazaije uwarta bace tatashi tatafi yarima kam ko akwalar rigarshi sundan taba fira sai baba yace bari inkirata kasan harka da mata sai a hankali gashi marece nayi to baba...._
_yana zuwa dakinta yatarar tanacin abinci yace lallai yar baba kinanam kina cika ciki kinbar bako da yunwa tace ah haba aini nadauka lemu kawai zaisha ga sauranam dana ajiye muna anjima bari inkaimasa to yar baba kiyi sauri yana jira tundazu tana gamawa tasa a tire tadauko mayafi tayafa har saman kanta tayi falon baba larai sai harararta takeyi sallama tayi baba bayanam yafita yabasu guri gabanshine yafadi baidagaba ya amsa itama gabantane yafadi dataga waye yarima tafada a zuciyarta batasan yafitoba dagowa yayi yakalleta auzubillahi yace danshi yama dauka aljanace jikinta na rawa tace ina wuni ya hanya cikin karkarda murya dan bata taba zaton zataganshiba shikuma gogan ya hade rai wai dan gada arainashi amma kirjinshi bugawa kawai yakeyi yaushe ummy tacanza tayi kyau haka kidai mafarki yakeyi a hankali ya lafiya daganam bawanda yakara magana tashi tayi tace barin je inshirya tabe baki yayi yace wannan abincinda kika kawo.kidauki kimiyar dan banda yunwa atare dani waishi wannan bazai canzabane inba yagaywa mutum bakar magaba bayajin dadine a fili kuma tacd to ta sunkuya tadauka tajuya zata tafI kusar kujera taja mayafinta yafadi kasa ajiye tirenda tayi dakarfi zata dauki mayafinta don duk tarude shi yajawo hankalinshi duwawunta yayi tozali dasu yahadiye yawu yace wai anya kuwa ummy ce dana sani ohhh my....._
*36*
_dukta dabirce takasa ko daukar mayafi juyuwa tayi idanshi kam kan kirjinta wabi yar ....yar..yra yaji kallon kallon sukeyi ita tana ganin tayi laifi shikuma yana kallon yanda tayi kyau takara girma juyawa tayi dasauri zata fita yace ummy... wani iri taji anya kuwa ba mafarki tajeyi shida idan zai kirata saidai yaji ke yarkauye ko kuma ke jaka yaushine yakira sunanta wayafinta yadauka yace gashi ansa tayi cikinta narawa yace kasakibatamin lokaci inada abinyi wanda yafi zuwana nam aranta tace dawaya kawoka mtsw mutum sai girman kai haka tashiga gida dama tashirya shaf shaf tashiga gidansu dije tamusu sallama da gidan hajara dije tarokata kande harda zuwa rakiya babane yashiga yace to kafito kutafi yanma nayi Allah yatsere inagaida alhj da hajy bandur din dai biyu yadauko ya ahiye kan stool yace bauba gashinam asai kati bayawa baba yabude baki yace ayi haka dan bam Allah dai yayimaku albarka bayan ansa kaya mota ummy duk atsorace take dashi saidai taga yakara kyau gaba tabude tashiga su kande harda bye bye auwal dangayu nahango yanashare kwallah yace sailuba kinyi saar miji nikuma har yyau bansamu wacce nakesoba kamarki bansan meyasa na aikata abinda nayi garekiba ko gafarceni motax yarima yashiga bayan yadurkusa yanama baya godiya yashiga yayi ribas_
_tafe suke a mota bawanda yakecewa uffa ummy gwanar bacci cikin mota tafara lumshe ido nantake bacci yadauketa gabadaya gyalenta yazame kamar ance yajuya aiko saidaya rutse ido gam kiraa yasa kozaiji sasauci yarinyar nam sotake takasheni baki isaba wayanda suka fiki komai sunkawo kansu ban kallesuba balleke tsaki yaja yanajin haushin kanshi baikara gangancin dubantaba amma zuciyarshi sai ingizashi takeyi daurewa kawai yakeyi har suka isa bacci takeyi yace lallai dole kiyo bacci kinsamymu direba ga mota da a.c har yayi parking ko motsi vatayiba tsaki yaja yagewaya yarasa yanda zaiyi yatasheta kauda kanshi yayi gefe dan baison kallonta sai yanzu yake tunawa da kalamansu bazir buga sit din yayi da karfi ke dalla malama tashi mutsike ido tay tayi wata irin miki 360 yabar gurin agigice yashige cikin gida yarinyar nam tanaso tajawomin matsala yana isa mum tace aa ango da amarya sannunkuvda zuwa juyawa yayi yakoma sashensa mum ko mezatayi imba dariya ummy kuwa dagudu tadale mum tana bayi missin dinki fido tasheko dagusmsu tana oyoyo aunty suka rungume juna suna murna mum tace saikiga angonki kwatsam tura baki ummy tayi tace kai mum ai tunda naga kinkashe waya nasan akwai wani abu daeiya mum tay tace kwajidai dashi zaku kae gulmankune daki ummy tashiga tana bugq kafa fido tabita aunty ina kaiwana dakikace zakizomin dashi kyadai barina huta little ko ok nop gogan kuwa kwantawa yayi yadafe kansa dake juyawa baitabajin wabi abu ganeda mace ba sai waannan why??? gaskiya abin akwai kunya duk ajinshi da wannan zai kare dis will never happen nasan matakinda zandauka_
_bayan kwana biyu suka koma skull tarima kuwa tunda suka dawo basu kara haduwaba koda zaije gaida mum sunwuce makaranta shikenam kuma watarana yafita yawo watarana kuma garden yakezuwa yana kallon suntsaye kwabce yake misalin karfe 9pm yunwa yakehi sosai gaahi bazan iya fitava wallahi bari inje unsamu mum tashi yayi ya isko mum yakwanta kan kafarta kamar danyaro yace Allah I'm dam hungry dan Allah ko indomie ne kidafamin pls aa name da matarka godai godai dakai katasani gaba kanqmin kukan yunwa ummy....ummy...ummy naam mum turus tayi dan ita rabonta dashi tunda suka dawo ita kunyama taji dan daga ita sai rigar da wando na bacci wandon iyakarshi guiwa kanta ba dankwali tadaure gashinta da ribon mum jeki dafawa yarima indomie da kwai to kawai tace tsaki yayi yace baiko kalletaba yace sauran kimin kazanta yatashi yace mum intakare taba fido takaimin yawuce mum tagirgiza kai guda biyu manya tadafamashi tayanka carrot da cabage aciki kamshi kawai yakeyi da kwai guda biyu tasa a plate tadauko zobo tasa a jug duk tadaurasu kan tire tafito gabantane yafadi dabata ganshi Allah yasa kada mum tace saita kaimashi tace mum gashinam hararata tayi tace ninace zanci indomie kije kikaimasa mana dam....dam....kirjinta yabuga duk tarude tiren har rawa yakeyi.........._
[2/13, 1:08 AM] +234 703 962 5239: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐
💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*
🎀
💐 *37* 💐
🎀
_kallon mum tayi tace dan Allah mum kiyi hakuri banajo yace fido takaimasa kinga ni karatu nakeyi pls mum girgiza kai mum tayi tace yaro man kaza gido bacci tajeyi kuma koda idanta biyu ba inda zata waike bazaki ganebane inkina nesa dashi yazaayi ya kusantoki ko haka kikeso ki kare rayuwarki keba budurwa ba bakuma bazawara baki kuma cikkin matan aure dan bakisamu ladarsaba y cant u understand what am doing ummy kam kallon mum kawai take mum tace bari kiji daga yau abincinsa kezaki rika girkamasa indai kina gidan nam oya jeki kafin raina yabaci inkinje duk kunana kina tsoronsa yasamu damar makureki acam inkingqnshi kinrinka bari kenam kamar kinga zaki to tayaya kuwa zai bari kisakata bayan yasan kinriga kinsa tsoronshi aranki haba ummy gaskiya ni banga amfanin wayewarkiba namiji irin fairooz yatinka wulakantaki bakisan kankiba dakinsani kowanda yafi fairooz zaki juyashi yanda kikeso why are u doing all of did ummy dai tsuru tayi da ido anya kuwa zata iya barinjin tsoron yarima mugunefa humm mum cevtakatseta tace zaki wuce kosai narakaki inkumasa ki kwana dakinsa ai dagudu tafice kwankwasawa tayi bataji an ansataba budewa tayi tashiga bakowa falon kofar dakinshi tadosa takwankwasa yave yess come in turawa tayi da sallama tashiga muryarta har rawa take..._
_kallon yakeyi yanajin sallamarta ya amsa ciki ciki ita yarinyar nam tacika kaudi meyakawota dakina ysaki yaja da karfi har saida tatsorata jikinta na bari ta ajiye tajuya kehhhhh cak tatsaya tace naam wakike tunanin zai cinye wannan abincin ehhhh duk maganar da yakeyi bai kalletaba jin tayi shiru yajuya yakalleta subhanallah yar.. yar.. jikinshi yakeyi Allah yayuma yarinyar nam sura mai kyau dayake rigar kamar mai bress cut ce rabin nononta duk waje yake yanda yatsura mata ido ga gashibta har kyalli yakeyi duk jikinta rawa yakeyi girgiza kai yayi yace ohh no calm down fairooz tsawa yadaka mata yace zoki zauna nan yau saikin ciyeshi fara ci yayi yana kallonta ta kasan ido hawaye nazuba idanta saida yakare mata kallo yarasa gane meyakeji akan yarinyarnam abu daya dai shi yasan yafi karfinta inashi ina wannan yarinyar shida yakeson babar mace wacce tasan kanta komai taiya amma wannam yaushe zai bata lokacinshi gareta never dis shall never happen abinci yakeci yana lumshe ido yanajin dadin qbinci baisan sanda yagama dq plate dimba yadade baici indomie me dadi irin wannanba zobon ku isarsa baiyibs koda yafmdubeta tasa kanta a gina tanata baccinta hankali kwance yace thank GOD aidanaji kunya to amma yanzu yazanyi da ita mum kam naganin ummy bata dawoba tarufe kofa tace yara sai gulma anaso anaksi kasuwa tamakare jarabawa sukoma can gidansu inyaso sukashe junansu_
_yarima kam kallonshi yaci gaba dayi amma hankalinshi bayacam jimI jimi yana kallon kirjinta da ciyoyinta yana hadiyar yawu sai matse kafa yakeyi tashi yayi nidai bazan tabaki wlh tashi yayi yadebo ruwa yawatsa mata ga sanyinda akeyi gabadaya jikinta yajike kayan duk sun dame mata jiki duk wata siffa ta jikinta saida ta bayyana firgigit tafarka tana innqlillahi wa innailaihi rahiun ksllonshi tayi yanda yakauda fuska kamar bashiba wani irin bakinciki taji tace lallai yarima bashida imani dallah malama kitashi kintasaya kin wani tsurawa mutane ido kamar mayya ko kallon inda yake batayiba tatashi yanda taga kayan sun dameta yasa tazauna dasauri tana kare kirjinta tsaki yayi yace mezangani anam dama kintashi tun dare baimakiba danni baki isa inkwana wuri daya dakeba tashi tayi sai karkarwa takeyi sannu sannu take tafiya tana kare girjinta baiyadda yakalletaba danshinkadai yasan yanda yakeji tiren tadauka tafita tana ayyanawa aranta lallai zata koyi rashin mutunci kwanannam dantaga lalama bazatabi da fairooz koda taje bude kofa tajita arufe bugawa tafarayi tana kiran talatuwa Allah yasa batayi bacciba tazo tabude mata ta amsa tiren ummy kuma dakinta taje tacire kayan zuciyarta kamar tayi bindiga wallahi saina rama zakayi danasanin wulakancinda kamin fairooz zan nunamaka ni nacika mace maijida kanta u are noting but a deeman nonsense.....to fah😳_
*38*
_a wajen fairooz kuma yakasa gane a wanne yanayi yake ciki gabadaya zuciyarshi ta dagule surar ummy kawai yake gani sai juyi yakeyi baccima gagararsa yayi tsaki yakeyi yafi a kirga amma gaski fairooz dakaji kunya inkabari yarinyar nam tarikitama lissafi haw comes yatinyardaka tsana yau itace tahanaka bacci no dis will never happen never sai girgiza kai yakeyi yanason karyata tunaninshi sai kusan asuba bacci yadaukeshi harda mafarkin yana taraiya da ummy koda yafarka duk yajike sharkaf da zufa dukda sanyi da akeyi a gurin ummy kuwa zazzapi tatashi dashi saboda mura takamata mum kam taji shiru shiru ummy bata dawoba tace kardai fairooz yayima yarinyar nam wani abunne talatuwa tafara kira ko kinga shigowa ummy ehhh tana daki aii nan ra kwana hamdala mum rayi tashiga dakin koda tataba ummy tajinjikinta da zafi gabantane yafadi kaddai abinda taje zatone yafaru da kuwa tacima fairooz mutunci dr takira tace tayimata duk wani gwaji daya kamata dr nakarewa tace bakomai kedamuntaba illa mura itace tasaukar mata da zazzabi hamdala mum tayi dan batason hakan tafaru sai fairooz yagane kuransa sannan kuma zatayi taka tsantsan dan ummy yarinyace gashi tana mugun tsoron fairooz kada yayi amfani dahakan yayi abinda yaga dama da ita_
_kwanan ummy uku bata zuwa makaranta sai ana hudu dan tasamu sauki sosai fairooz kuma tunda yaji batada lafiya kuma mura yasan shine sillah yaji badadi amma kuma daga baya yace ai gwai mai martaba yadawo saboda haja yarima yarage shiga cikin gida klum yana fada kuma suna zuwa yawon kauyuka da dai sauransu shida babanshi sai suyi sati basu haduba ko sun hadu ba wanda yajecewa kala ko gaisuwarda take mashi ta daina ko inda yake bata kallo tun yana basarwa anin baya damunshi har yafarajin zafi aiko bakomai ni mijinta yazaayi tayi banza dani wani lokacin dan yaganta kawai yake zuwa falon mum ammafashi bai yadda da hakaba kawai akan ajiye yaje firane gun mum wacce duk talura da take takensa yakan rinka duban kofar dakin ummy ummy kuwa dataji muryarshi bata fitowa abim tun baya damunshi har yafara waimeke shirin faruwane haka ummy dai taba banza ajiyarshi gawani kafirin kyau datake karawa kullun cikin English wears take mum kuwa kullun cikin dura mata kayan mata take kirjinta sai kara girma yakeyi da cika yanzundai saura wata daya su fara ssce shine yasa batada lokaci saina karatu kamar bata gidan abin duniya ya ishi fairooz tun yana karyatawa har yafara yarda yakan yini tunanin yanda zaayi yaga ummy ko cin mutuncintane daI yayi......_
_yau dai zaine yake shida mum ya falo da fido suna fira yananan dai yana jira kozata fito amma baiga alamartaba sai tsaki yakeja mum dai murmushi kawai takeyi tace kadan kagani ai ummy takwalawa kira harda wani murmushi yasubuce masa baisan daliliba fitowa tayi sanye da riga da wando jins da top sunyi matukar yimata kyau three quarter ne fari da riga green kanta bako dan kwali ko kallon