Showing 48001 words to 51000 words out of 61103 words

Chapter 17 - MARAINIYA CE​ (1 to End) Complete by Anty Ruky ( Maman Abduljalal.)-.txt

yatabbarda dashine yadawo yana kuka yana fadin saura kiris....saura kiris ummy tazama tawa meyasa kadawo yamzu gabada kallo yakoma gunshi shikanshi adam saleh saida yayi hawaye yana tausayawa danshi muten gurun dabasusan meke faruwaba suka kama kallon kallon sudai sunsam yarima yatafi baidawoba kuma baasajejin labarinshiba saigashi yanzu yadawo amma basusan me maaruf yakema kukaba_




_dagowa yarima yayi dan baigane inda maganar maaruf tadosaba yatashi tsaye yace abba tarom miye wannan waya rasu abba kam murna dukta isheshi hawaye kawai yakeyi yakasaba yarima amsa maaruf ne yatashi fuska murtuke yace ba wanda yamutu daurin aurene kuma nawa nida ummy yarima yakalleshi da mamaki yace wacce ummyn maaruf yace matarda kagudu kabarta itace zan aura kuma wallahi ba fashi saida kaga saura kiris adaura mana aure sannan zaka dawo kenam komai akeyi dasaninka bawani bata dakayi guduwa kayi kabarta nikuma da dauketa kuma bazan ajiyeta ummy itace rayuwata itace komai nawa sannan nine ita dan haka tunda Allah yakawoka sai kasaketa tana kare idda nikuma zanjirata in aureta dan kai bakacancanci kazama mijintaba NI NAFI CANCANTA yarima yakalli abbansa ido jajur yana tuhumarsa shidao sarki yakasa cewa komai yarima yace waini bangane me wannan mahaukacin yake nufiba yaje gunsu baban maaruf yatsugunnan yace wai dan Allah abinda wancan yafada gaskiyane kufahimtardani maaruf kuwa jiyake kamar yasheke yarima shine mahaukaci lallai zai nunamashi wata hauka tana gaba da wata..._




*74*


_adam saleh yakallesu gabadaya yakalli nai martaba dako.motsi bayayi yakalli sauran mutanen yace dan Allah kuyi hakuri kowa yakoma gidansa muna godiya sosai da zuwanku yan sharar kwalla nasan zakuyi tuhumar wani abu amma bazaku fahimtaba kona maku bayani saidai inaso kusani akwai babban dalili dayasa akafasa wannan auren duk sukace bakomai mutane suka fara watsewa suna cewa Allah yasauwaka bayan kowa yatafi su ummy dake cikin gida wacce tasan yanzu anriga andaura aure sai jira take taji angonta yakirata su dija sunata mata tsiya dasauran kawayenta sunacewa amarya ga maaruf itako sai murmushi takeyi her wish finally come true Allah sarki baiwar Allah saigashi yarima yadawo baban maaruf yakira matarshi awaya wacce take fama da baki yan biki yace tazonam fada yanason ganinta haka sarkima yakira mum yace tazo saida gabanta yafadi yanda taji muryarsa haka tabaro mutanenta tayo fada tana shigowa idanta yasauka kan danta yarima tace tana rufe baki tashi yayi yana kuka kamar dan yaro yarungumeta zama tayi tadaura kanshi kan kafafunta tana buga bayanshi maaruf jiyake kamar yasamu binga duk yaharbsu_


_sautin kukan yarima kawai akeji yarasa yanda akayi gabadaya amance damasu sonshi yan uwanshI kowa nashi harda rabin ransa matarshi wacce yakecinda kamar tsoka daya amiya wai yau saboda sakaci irin nashi itace zaa daurawa aure dawani bayanshi no dis will never happen over my dead body yadago yakalli maaruf yawatsamai harara shima hararan nashi yayi yaja tsaki kamar sukashe junansu sukeji maman maarufce tashigo tana tunani barkatai suka gaggaisa bayan tazaunane talura da yarima dan dama tasanshi wata faduwar gaba taji tace aranta Allah yasa anrigada andaura aure dan ta tuna da sharadinda aka gindaya abaya dakuma aikwarinda tayi amatsayinta na alkali tajuya takalli maaruf yalangwabe kai kamar yaro yanason wani abu kallonshi kawai takeyi tana tausaya mashi gyaran murya mai martaba yayi yace kamar yanda kukagani muma muka gani kowa yasan yarimane wannan kuma yadawo banason wani tashin hankali tsakaninku ku biyun nam dama anrigada ansan makullin warware wamnan matsala baariga andaura aureba dan haka ummy har yanzu tana matsayin matar yarima a matsayina na sarki kuma adilI inaso inyi adalci dukda haka magana yakeyi cikin isa da kuma nunashine babba kuma kamar yanda zai yakema kowa hukunci to koda danshine haka zai yanke mashi kowa jira yake yaji me sarki zai fada yabisa yayi gyaran murya yace zaa ba ummy zabi acikinku tazabi wanda takeson zama dashi amatsayin miji wannan karon bazamu tauye mata hakkiba duk wanda tazabaa acikinku to dashi zaayi in yarima taza shikenan inkuma maaruf tazaba zansayarima dole yasake maaruf ya aureta saboda hakkintane maman maaruf tace wannan hukuncin yayi daidai maaeuf ko harda murmushi cin nasara yakeyi danshi yasan shi ummy zata zaba_




_yarima kuwa dukda yasan ummy bata sanshi amma baiji ko dar ba amma domme abba zai yanke wannan hukunci shida matarshi wane laifi yayi da har zaamashi haka aidai saiya saketa sannan wani zai aureta ko to zaiga wanda zaisa yasaki rabin ransa wai aikin banza kenam mum ma bataji dadiba kawao taso ace yatima yadauki.matarsa shikuma aarki yayi hakane dan yayi adalci ga amininsa adam saleh kuwa yaji dadin abinda sarki yayi kuma yasan yayine kawai danshi ammacwazai bar danshi yabama wani yana tausayawa sarki dakuma danshi nan da nan sarki yasa qka kira ummy tazo tun yanzu tafada dan kada ace sun hure mata kunne yanajin ankirata taji gabanta yafadi tun dazu takejira taji ance andaura aure amma shiru dukda maaruf baikirataba jikinta duk yamutu tasa hijabi tatafi dija nacemata dan Allah bakomai nasiha tasan zasuyimata tawucevtana shiga kanta aduke tagaushedu bata kalli kowaba tazauna kasa tnda tafito suke kallonta kamar suhadiyeta sukeji haddai yarima dayake ganin rabin jikinsa yanda tazama budurwa cikakka dukda baiga fuskartaba amma yasan koda yatafi bahaka takeba kan uba sannan zaace zaarabashi da ita wallahi tallaho bazaiyuwuba sarki yayi gyaran murya yace ummy tunda mukedake wani sabani baitaba hadamuba bakitaba ketare duk wani umarni damuke bakiba tun tafiyar yarima bantaba ganin wani abunda zaisa ince kinci amanar yarimaba hasalima saida yashekara biyu muka cemaki.kiyi aure amma kikaki yarda saida kikara wata shidda bayaga hakama kikace duk sanda yadawo shone mijinki koda kuwa ranar daurin aurenkine to ga yarima yadawo kuma ba daura aurenba amma dukda haka inaso kazaba dakanki tsakanin YARIMA DA MAARUF wakike ganin zaki iya zama dashi amatsayin miji kada kiji kunyar komai kifada bawanda zaiga laifinki kinji ummy kam tarasa wace duniya take shin anyaba mafarki takeyiba kamar yanda tasabayi..........yarima yadawo tadaga kanta sukayi ido hudu dashi dam.....dam...gabanta yafadi_
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Arewa hausa novels
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)


WHATSAPP NO:
+2347039625239
[3/7, 11:52 PM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *87* 💐
🎀


_*KANDE*_
_kande anzama goro ko abin saye duk inda ta gifta indai da mutane a gurin to saitafadi abinda ta aikata yara sai biyarta suke ga kande mahakaci suna jifanta saita uwayeku da ubannenku sune mahauka ni sunana kande mata boka tana soshe soshe saitayi dari kuma tafashe da kuka abinnata bugowa yake watarana kaganta ras kamar bata taba haukaba wata rana kuma akasin haka intakacemuku yanzu kullu sai boka yayi tarayya da ita can gunshi take kwana hadda cikinta wata biyu yawon bara takeyi sannan tasamu abincin dazatacI saiko inboka yabata naira dari ko hamsin tasai kunu da kosai tasha tarame tazuke duk tafita kamannunta zane kwaya daya munta wuri sai dan uban datti dakinta ko bakomai sai tarkace gwangwanaye da kwalaben bazaka iya secon biyu adakinba saboda aciki take fitsari take kashi itabaima dameta sai ranrda hankalinta yadawo take shara takumayi wanka takanci kuka idan ta tuna ada saidai taba wani amma yau ita take bara duniya kenam wanda baizobama tana jiranshi larai kam annutsu ko haduwa batasonyi da kande kota ganta kuwa dauke kai takeyi watarana saidai taba yaro kudi ko abinci yakaimata abin yana damunta sosai saidai ba yanda zatayi sai addua hakadai rayuwar kande takasance wata biyu da suka wuce tsakanin baba da amaryarsa kuwa sunan suna buga soyayyarsu bamaijin kansu tarike larai kamar yarta yanzu baba shago gareshi na provision kato gabadaya garin agurinshi akesiyan kaya harda kayan sanyi matarsa hajara kuma tana sanar atamfofi da takalma_




_*washinton dc*_
_ummy na farkawa taganta jikin yarima tazubara dakarfi tana hararshi bude ido yayi yaga yanda takemashi kallon tuhuma aransa yace kaddai ace tadagoni tsaki yayi yace menene kinzo kinwani ishi mutane da hansari kinhanani bacci kinwani zo cikin jikina kinhanani sakat ina ganinma daga zamu raba kwana kowa yakwana dakinsa da banasan ina irin wannan abun dake yarareta dama zuciya yakeso tayi tafita dan baiaon tagane abinda yayimata jiya yaji dadinshi katta dauka yafara sonta aiko fita tayi tana kuka yatoshe kunnenshi dan bayason jin kukanta dakinta tashiga ta kulle kofa tanata kuka koda yafito zuwa kitchen dan yasan bazai samu breakfastba gara yadafa ko indomie ne yaji tanata sheshsheka yatura kofa yajita a kulle yawuce dakinsa idomien shi yaxi yaga har shabiyu bata fitoba kuma yasan dole tanajin yunwa kwankwasawa yayi ummy kuwa lokacin baccin wahala yadauke saboda kukanda taci masallaci yawuce dayaga taki budewa har laasar baiga tafito ummy kuwa tatashi yunwa takeji amma tanajin kunyar fita yana iya cewa aidole tafito tunda taji yunwa haka tayita daurewa har magrib tanajin fitarsa tafito kamar barauniya taje kitchen tadaura indomie taga take away dayasiyo amma bazataciba dan kada yagayamata magana batamaso yasan taci sauri takeyi kar yadawo dama yasaba sai yayi ishai yake dawowa yanacan yana tunaninta yanzu kam inbata budeba zaisa spare key yabude yagaji zuciyarshi har zafi takeyi dama bai bude bane dan kada tadauka yadamu da ita koda yaji kwaranniya kitchen murmushi yayi yace wani abun sai yunwa yashiga kamar mai daukar wani abu tana ganinshi dukta tsule shiko yiyayi kamar bai gantaba yahada tea yafita tsaki tayi tace wato baimasan da zamanaba balle yasabln ko nacu kk banciba ranta yayi mugun baci rashin kulata da yayi daga ranar tafita harkarshi yau satinsu biyu iyakarta gaisuwa shiko abin duk yadameshi saidai yadaure kawai yakeyi yace I will make move daga yau zanfara taking care dinta a matsayin kanwata I will make her believe I like her like my sister fido dahaka zansamu mu shaku da ita sosai har tafara sona batasaniba sai munzo rabuwa zataji batason murabu anan zata gane tana sona shikenam sai nagayamata nima ina sonta murmushi yayi yace ummy.....ummy....ummy I love you_




*Dije*
_tsakanin dija da mijinta munir suna zaune lafiya lumui kuma tana karatunta ciki kuma yauko gobe munir kam kullun zolayarta yakeyi waikodai yan biyune wannan katon cikin haka a wata ranar alhamis karfe ukun dare dija ta haidfi tagwayen duk mata murna gun munir baa magana su mum baki yaki rufuwa nantakira ummy tagayamata ummy ko taalee da ihu tadaka tana murna dija taroki mijinta dayasa sunan mum da mamarta ko mamarshi haka kuwa akayi ranar suna akasa nafeesa da hajara amma ana kiransu da meenal da manal biki yayi kyau bayan biki taje garinsu dan wankan biki yara kam masha Allah baba sai kayan dadi yake basu ummy jitake kamar tayi tsuntsuwa taganta nigeria tayi kuka harta gaji ta isko yarima tace gaskiya ita komawa zatayi yace to idan zaki iya saiki tafi mana ba inda zaki sai munkare deal dinmu gaba daya yanzu satinmu biyu agarinnan buga kafa tashigayi kamar karamar yarinya murmushi yayi yace haba baby kiyi hakuri mana tace ni kadaina cemin babin nam banaso bakai yadace kakirani dashi ko dadima babu tashige dakinta shikuma tabarshi zaune da haushi wato yarinyar nam hawan jini takeson tasakani nasan maganinki aii tashi yayi yanufi dakinta_




*88*


_shiga yayi cikin dakinta ya iskota tahada kai da guiwa tana kuka ummy yakira sunanta tadago da jajayen idanunta tana kallonsa takauda idanta akan nashi da wani asirtaccen kallo dayake mata ummy yakara kiran sunanta yace inason muyi magana dake ta fahimta da farko zan rokeki kiyafemin duk abinda namaki abaya na kuntata maki sosai ummy kuwa daakarewa tayi tadaga kai tace bakomai Allah yayafe mana ahmm nagode sannan abu na biyu inason kidaukeni amatsayin yayanki kamar yanda nakeda fido kisaki jikinki dani kigayamin duk bukatunki komai banason kiboyemin kibemi shawarata ga duk wani abinda yashige maki duhu kinga mukadaine anam bawanda kikasani saini kada kiji kunyata kinajina wani sanyi yamamayeta tayi murmushi tace ehhhh abu na uku shine banason rashin kunya kada ki yarda kice zaki rainani wallahi kinji na rantse dukan tsiya zammaki ke kinsan banason raini fuskarshi dauri yakoma yarimanshi tace ehhh naji kuma wallahi bazanma yiba abu na uku shine zamuyi wata uku anam zare ido tayi tace big bro karatuna fa daga kai yayi sama kamar yana tunani sai yace yaushene hutunku zaicika tace nanda sati biyu ok zansan abinda zanyi lokacin kinga saura mana wata biyu ko kiyi deferring semester ko kuma dai mubi wata hanyar tura baki tayi tace nidai aa banason differing gaskita to naji I said I will find a way okey daga kai tayi yace kindaiji menace ko tace ehhh gud girl yatashi yafita_




_tabishi da kallo tana murna wai sunshirya da yarima kuma harda rokonta gafara tunda sukazo koina batajeba saigashi yace tashir zainunama campanynsa na saida motoci zai kuma kaita yawo da shopping kai komaima dadi kamar yakasheta tatashi tayi wanka tasa wando ash yawuce guiwarta amma baikai kasaba tasa dogayen takalma irin rufaffaun sunkai daidai inda wandon yake yamatseta hips dinta sunfito das das dasu tasa riga mai dogon hannu baka tagyara gashonta tsakiyar kai tadaureshi tadauko gyale baki tadaurashi kamar dankwali tayi tush tsakar kanta tayi makeup waw haka takoma kamar baturiya tafesa turare tadauko jikka irin mai dogon abin ratayawa dinnan ash ta rataya yana shigowa ya tsaya yana kallonta sanye yakeda riga da wando three quater baki da riga fara yasa bakin gilashi yayi kyau sosai yasa booth bakake agogonshi baki yace u look so beautifull my sister ashedai ana zuwa dake ta rausayarda idanta tace thanks zagaya hannunshi yayi kan kugunta wani yar duka sukaji kowa yabasar ita adole tawaye suna fita yadauko wani bakin glass yasa mata yace waw sis kinga yanda kikayi kyau u look lyk take away bari muyi pictures inturawa mum pic suka shiga dauka yana rungume da ita haka suka fita_


_campanyn sa suka fara zuwa sai zare ido takeyi ashe yarima kudine dashi haka daga cam suka wuce wurin shakatawa komai akwai gurin namun daji lilo kala kala akwai wurin shan ice creem da dai sauransu hotona suka shigayi da waya da kuma camera ummy taji dadin wannan fitar sosai dan yatima komi yagani sai yace tanaso hakada sukaita firarsa duk firar tafi yawa gurin school dinta shikuma yana bata labari yanda rayuwarshi takasance dayana nam america har aurenda yayi yagaya mata ta tausayamashi kuma taji haushi candai tashare to mema zaisa nadamu tunda basansa nakeba bayan sunkare yakaisu bich nantaga yan mata da samari birjik dagasu sai pant da bra sai shawagi suke wasu kuma suna soyewa tace amma ana iskanci anan fairooz yaga yanda tarude yace fill free bawanda yasan daxamanki anan kowa shaaninsa yakeyi watace tazo wucewa tazo gaban fairooz tana wani yanga tace hy hansom wanna dance murmushi yayi yace thanks but I dont fill like it sorry pls tace nop bye batama damuda ummy itako zuciyarta takawo wuya wannan ai iskancine fairooz ko ko ajikinshi dan yariga yasan halin yan garin basu daukeshi komaiba wata haka kawai zata rungumeka tace u look hamson or something like dat ummy kuwa satar kallonshi takeyi kozataga yabata rai saima wani murmushi dayakeyi leena na hango tafe zatazo gurinsu daga ita sai dan pant da bra komai waje........_
[3/7, 11:54 PM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *89* 💐
🎀


_yabada bayanshi baya shiyasa baima lurada ita jikawai yayi anrungumeshi tabaya yakalli inda ummy take wacce tahade raI koba komai ai musulmine kuma yayanta dole taji haushi leena yaji tace hellow sweetheart tashi yayI wugarda ita kasa idanshi har sunkada yace what d hell do u think u are doin who is ur sweethert yanunata yakara dacewa dis is d first and last warning u have to say

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login