Showing 60001 words to 61103 words out of 61103 words
Chapter 21 - MARAINIYA CE (1 to End) Complete by Anty Ruky ( Maman Abduljalal.)-.txt
yadauki keys dinsa yaja mota dagudu yafita daga gidanshi rai bace yawuce gidan sarki duk abida zaayi yau zaayita takare_
[3/8, 12:12 AM] +234 703 962 5239: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐
💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*
🎀
💐 *99* 💐
🎀
_yana shiga gidan yakira sarki yace yaiso nan yalabartama sarki duk yanda sukayi dasu yarima tunfarko har karshe sarki ya jinjina yace lallai maaruf kabani mamaki shine da girmanka da kuma hankalinka zaka yarda dasu haka kiraminshi yariman nan taje kuwa suka hallara kowa na falon yarima ko ajikinshi harda iyayen maaruf da mum kowa mamaki yakeyi mai martaba yace ummy yanzu waye zabinki acikinsu dan gaskiya baku kyautaba hardai kai yarima ummy ta dukarda kanta kasa tana hawaye tana tausayawa maaruf mum tamatsi kusa gareata tace kifada WAYE ZABINKI murya narawa tace ni mijina nakeso maaruf da kadan zuciyarshi tabuga yace ummy ninefa maaruf dinki ko kin manta yanzu duk jiranda nayi abanza kenam amma kuncuceni wallahi idanshi jajur sarki yace kowa yayi shiru tunda ga yanda alamarin yakasance zai yanke hukunci abarma yarima matarshi tunda harta furta da bakinta tace shitakeso kaikuma maaruf dayaje nasan kai dana nagari kuma dakai da yaruma duk data kuke nabaka auren kanwarka firdausi murna gurin yarima baa magana har wani murmushi yakeyi maaruf kuwa wani banbara kwai shibaimasan firdausinba shifa ummy yakeso yazza mashi haka alhj adam saleh baban maaruf yanisa yace a gaskiya yarannam akwai shirme yaushe kukaji hakan tafaru ne haba kamar wasu yan wasan kwaikwayo kuma agaskiya naji dadin da kaba dana auren yarka Allah yabar zumunci shidai maaruf komao baiceba sai zufa yakeyi sarki yave yanzuma inkunxo da sadaki a daura aure mum tace haba alhj akatsaya adanyi shirye shirye aa mezayi illa duk randa yatashi yadauki mayarsa kumani nasan fiddausi bazataki zabinaba kawai adaurama ko mekukace nam baban maaruf yazaro bandir na yan dari biyar yabayar aka dauran Auren fiddausi da maaruf akan sadaki dubu hamsim maaruf kodamuwa baiyiba danshi yarigada yayi tawakkalo ga Allaj yasan ummy ba rabanshibace_
_saidai firdaisince baisani kozai karbeta a matsayin mata wacce ko sau daya bai taba hanintaba niko nace aa maaruf kadai manta amma ai ita tasanka kuma twnasonka haka taro yawatse du yarima harda raka ango yana wani bubbudawa na ummy bada lanka asare itakuma duk kunya ta isheta ko kallon maaruf batasonyi dan gaskiya yanzu yanda takejin yarima bataga zata iya son wani canba kuma mum nashiga gida takira fido tagaya mata ta kuma bata sadakinta maimakon taga taba fuska sai murmushi takeyi mum kam tace to yaran zamani kenam kodama sonshi takeyi bayan sari biyu aka kawo lefe akwati tara amma har yau ango baizoba iyaka su gaisa awaya a lokacin kuma yarima yasamu abonda yakeso baya kwana biyu baI lallashi ummy ba ya karbi hakkinshi yanzun kam sunzama cimgam kullum suna like da juna suna son junansu sosai_
*bayan wata daya*
_aka kai firdausi gidantan wanda yahadu sosai inda angonta yadaukota tun amota kamshin turarenta kawai yagigitashi kafin yakaiga ganinta yamatsu su isa yanude fuskarta yagani aikuwa haka akayi suna isa falo yace to amaryata sai abudemin fuska ingani kosaina biya zuwa yayi yatsugunna yabude masha Allah yace kai ba abinda ummy ma tafita kawai dai dan yafisan ummyne amma wannan ma tahadu zama yayi kusada ita ya rungumota fido kuwa kamar tazuva ruwa kasa tasha nan zancen yacanza duk yarude dan mum ba kananam kudi takashe gurin gyara yartataba saida yadakatarda kanshi dakyar yaja hannunta suka wuce daki sukayi arwala sukayi sallah bayan addua yadauko kajinda yadiyo yabude kadan taci tace takoshi gogan kuwa cin abinshi yayi yanata lallabata amma takasa sakinjiki yaji bayan yakarene yake cemata shifa aurw dan hakurine sai sunyi hakuri da juna kuma shi har zuciyarshi daya ganta yaji yanasonta hakadai yata mata dadin baki har yasamu abinda yakeso sai albarka yake samata fido kuwa taci boni saida yagasata haka maaruf da fido sukeczaune daso da kaunar juna suna mutumta juna sosai yanzu yama manta ko yataba son ummy_
*100*
_tsakanin ummy da yarima sai dai ace sam barka dan kuwa ummy yanzu tanda juna biyu na wata biyar kuma takare makarantarta abindai yayi daidao yarima baisanbinda zai dora ummy ba da abinda ke cikinta ummy har mamakinshi takeyi tana kuma tausayamashi dan tasan yafi sonta zaune suke adaki suna kallo ummy tana kwance kan cinyoyinshi yana shafa kanta yace ummyna idan kika haifamin mace zansa sunan umma kuma sunan matata SAILUBA ummy tayi dariya tace to idan namijine fa zansa sunan abba tayi dariya tace to ai harkasa kacika zagwadi heart beat wallahi dariya yayi yace zaki gane yanzu nan yafara kissing dinta nan suka birkice suka lula duniyar maaurata_
*BAYAN SHEKARA BIYAR*
_barister ummy yayanta da yarima uku maza biyu mace daya dija kuwa yayanta hudu maza uku mace daya fiddausi kuwa yayanta biyu duka mata duk suna cikin jindadi da mazajensu kankurus kan kusu_
*ALHAMDULILLAH*
NAN NAKAWO KARSHEN LITTAFINA MAI SUNA *MARAINIYA CE* idan mukayi.kuskure Allah yagafarta mana ameen idan mukayi daidai Allah yamu ladarsa ameen........
_*ina matukar mika gaisywata ga duk wani ko wata masoyiyar littafaiba da gundumuwar agareni ina godiya sosai sai muhadu a sabon littafina mai suna KI YARDA DANI*_
DAGA MARUBUCIYAR
1. *HUKUNCIN ALLAH*
2. *RASHIN SANI*
3. *RAWAR GANI*
4. *SANIN GAIBU*
5. *DA BAZAR KA*
6. *ZANYI BIYAYYAH*
7. *WATA DUNIYAR*
8. *DAN MARAYAN ZAKI*
9. *MARAINIYA CE* sai littafi na gaba wato *KI YARDA DANI*........ SAI MUN HADU
TAKU HAR KULLUM
*maman ahmad*
*(mardiya kaoje)*
Thanks thanks thanks thanks💋💋💋💋💋