Showing 24001 words to 27000 words out of 61103 words

Chapter 9 - MARAINIYA CE​ (1 to End) Complete by Anty Ruky ( Maman Abduljalal.)-.txt

inda yake batayiba balle yasaran zata gaidashi haushi yakamashi wai mezaisa yatsaya yazubadda akinshi akan wannan tatsitaiyar mstw mum tace dan hadomin kofi kinji tace ok mum tawuce hartakai bakin kofa taysinkayo muryarshi nima kihadomin kikayomin daki baijira yaji mezataceba yafita harara tabishi dashi tace zakagani ai dan rainin hakali mum kuma dariya taso kubucemata tace moddiya'I naga iyakar isjanci hadoma mum tayi tawuce daki komai mum bataceba dan tayimata dai dai fairooz kam yagaji da jira sai tsaki yakeja yana badai shayani tayiba amma koda tagane shayi ba ruwa bane tashi yayi yanufi side din mum...._
[2/13, 1:12 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *39* 💐
🎀


_yana shiga falon baiga kowaba yaleka kitchen bakowa wato yarinyar nam ni zata shuka dakinta yayi direct banko kofa yayi da karfi ummy kuwa dama tana shiga daki tacigaba da karatunta Allah yasan tama manta dawani zancen cofee bata dade zauneba tashiga wanka fitowarta kenam daure da towel iya cinyarta sannan daya rike a hannunta tana tsane kanta dashi taji an banko kofa hanjin cikinta saida suka juya amma tadake bata nuna tsoro ko kadan a fuskartaba shi kuma zakin mai makon yayi abinda yakawoshi sai kallo yake binta dashi rudewa tayi dan tama manta yanda take dan karamin towel din tasa tarufe kirjinta dashi nanne fairooz yadawo hayyacinshi cikin bori na kunya yace ke ni saankine dazaki shanyani ehh ya gimtse fuska cikin hali na ko inkula tace ni namanta kallon mamaki yaje mata ah lallai yarinyar nam fitsara takeso tayimim wata zuciyarshi tace aikai kajawo kana shigowa maimakon ka kwakwkwada mata mari sai ka bigeda kallon jikinta yazaayi bazata rainakaba tamke fusja yayi yadawo asalin yarimanshi yace ni zakiwa iskanci ke har kin isa insaki aiki kice kinmata who d hell are u hahh cikinta yayi tajuya zata shiga toilet yacafkota tafodo jikinshi ba yarimaba hatta ummy saida taji wani abu turera yayi da karfi yarike kanshi dake sararawa tashi tayi tarinka jadabaya dan Allah kayi hakuri Allah bazan sakeba dukta rikice binta yafarayi saida takai bango idanshi har sunyi ja shikadai yasan abinda yakeji jiyake inama ace wacce yakeso aka aura mashi da yau ba aninda zai hana yanemI.hakkinshi..._




_fitsarine kawai bata sakiba hannunshi yasa daya gefen dama daya hagu ga ginar yayimata rumfa saida yayi minti biyu yana fitarda numfashi ita kuma suman tsaye tayi gargafinki zamyi kinji na rantse idam kika kara kuskuren maimata abu makamanci haka saina babballaki dis is d first nd last dazan saki abu kice kin mance do u hear me da karfi yake maganar tadaga kai I hate silent talks kibude baki kimin magana murya na rawa tace ehh naji bazansakeba dan Allah kayi hakuri gud girl yace dubawa yayi yaga yanda take wani kakkare jikinta tsaki yayi yace kina wahalda kanki danni banga abinda zan kalla anamba kasuwarda naraina aiko kosanta banaci so kidaina wahalda kanki ni yarima nafi karfinki u better understand that kema kinsani and one think bakin nam naki yasan yanda zaimin magana ba any haw ba kinajina taxe ehhh saida ya billi bakinta sannan yajuya yafita ai da gudu tashiga toilet tasaki fitsari tana maida numfashi_




_yarima yana fita motarshi yadauka yafita yarasa meyake damunshi kwanan nam sai yayitajin feelings abinda baitabajiba direct gidan majida yayi yasamesa shida matarsa tashi tayi takomashi abin motsa baki bayan sun gaisa falo suna fira majid yakalleshi yace yarima yana ganka wani irI tsaki yaja yace kaidai bari yarinyar nam so take tatadamin tsohon ciwone majid yayi murmushi yace meyake faruwane nidai a iya sanina ummy batada rashin kunya hasalima tsoronka takeyi tome zata maka har ranka yabaci haka nima bansaniba majid kawai dai dana ganta nakejin raina yabaci I dont know y kuma inbangantaba sai indamu inganta ko dukane immata badamuwa inda zangan amma kasan yarinyarnam tafara fitsarewa wai zan sata aiki tashukani dariya majid yayi yace anzo gurin wallahi ba komai bane illah kafara sonta zubur yamike yace GOD forbid are u out of ur mind how will say that dont even think about it pls murmushi majid yayi yace dan baka tabayin love bane shiyasa amma wannan shine sign na kanason mutum amma vaka saniba so just calm down she's your wife just show her u love her mikewa fairooz yayi yace malam ni natafi dan naga u are out of mind yafita abinshi majid yace zaka dawo kasameni ai yaro...._




*40*


_saida yayi ishai yakoma gida ransa bace kawai anhadashi da jaraba duk saanninshi sunyi aure harda yaya ammashi yayi aure saikace baiyiba yanzu da wacce yakeso ya aura duk haka dabata tasoba yarinya na neman raina mutum aikima zankoma kwanan nam kozan rage wani bakinciki yana komawa gida sashen mum yayi yasamesu suna kallon a falo tanaganinshi tagaidashi ko amsa mata baiyiba yace jeki kiyimin ferfesun kifi mum tatabe baki tace yarima abbanka yana nemanka tashi yayi yace idan kingama ki kaimin daki kihado da zobo jikinta narawa tatashi dan bataga alamar rahama a fuskarshiba yana zuwa gurin mai martaba suka gaisa yace yarima dama batun tarewar matarkane kaga yanzu saura wata biyu takare makaranta sonakeyi data kare ku kona can gidanku mumce tashigo tazauna yace kamar kinsan inason ganinki maganar tarewar yarkine dama nake mashi inaso datakare makaranta sukoma gidansu komi is ready harda kayanda zaasaka aciki inaso kaje kaduba abinda baiyiba sai agyara kagin lokacin mum tace hakane gaskiya ammafa sai anbamu kudi mum rakashe bikin yata gabadaya aisaimun taka rawa ehem dariya mai martaba yayi yace aiba matsala damaku nan kukafi auki duk abinda ake buka zamu bayar aimu ba ragwaye bane sjidai fairooz jinsu kawai yake shiba farincikiba ba kuma bakincikiba koba komai zaikoyama yatinyar nam hankali dan yaga kanta yafara rawa gashi da alama taiya girki shikenam yasamu kuku abba yace banji ango kace komaiba sosa keya yayi yavmce duk yanda kuka tsara abba yayi ni banida matsala_




_fairooz yakoma aiki sosai yakejin dadin yin aikinsa dan yakan ragemasa yawan tunaninda ya addabeshi kwanan nam gawani feelings dayakeji saidai yayitashan magani da lemun tsami ummy anna natsu karatu kawai takeyi ga jamb ga ssec batada lokaci mum batama bari fairooz yana takuramata sai suyi sati basu haduba insun haduma gaisuwane kawai tsakaninsu fairooz basain abinda yasa yadamu da rashin ganin ummy ba inya rufe fuska ita yake gani baya kwakkwaran minti biyar baituna da itaba tun abin nadamunshi har yadaina yakance yarinya kamar aljana bana santa amma kullun tananam cikin tunani da ganina har zuciyata Alkah kamin tsari da ita inma mayyace nidai nace zamu tantantce waye maye tsakaninku_




_su ummy sunfara jarabawa cikin saa kuwa sunyi weac sukare har jamb sunrubatu anbasu hutun kwana goma sannan zasuyi neco ansa bikinsu datakare da sati daya zaa fara hutunda akabasu yaba mum damar dauko mai gyara tafara aikinta fairooz kuma yayi tsaye saida aka hada mashi gidanshi yanda yakeso gidan samane dam karami mai shegen kyau kana gani zakagane daga turai aka zanashi dan gidan kamar na turawane shuke shuke baa magana kasa dakuna ukune da manya falo guda biyu shidaya ummy daya wanda zasu sauke baki da kitchen sama kuma daki biyune ko wanne da falonsa saikuma babban falo daya da kitchen komai yayi kuma kina ansa kaya abu yayi kyau sosai ranadai bata karya akace su ummy yau suke graduation dinsu kowacce student angaiyato mahaifanta anyi komai lafiya anbada kyaututtuka ga wayanda suka cancanta ummy kuwa saida ta amshi kyauta biyar anyi hutuna anyi kukan rabuwa kowa yakoma gidansa fairooz kam baisan abinda akeyiba gidanshi yadauke mashi hankali gyaran ummi akeyi ciki da waje tayi bul bul abinta gawani kyau da takayi mum batama bari fairooz yaganta saura kwana uku akaita gidanta su hajara da dije hardasu kande akadaukosu dangin amarya kunshi akeyimata yayi balain yimata kyau abinka da farar mace ranar alhamis akayi wankin amarya inda amarya tasha kyau harta gaji ranar jumaa akayi walina da marece da dare akayi mothers eve su mum ansha.....kyau...._
[2/13, 1:15 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐
💐💐🎀 *MARAINIYA CE* 🎀💐💐




💐🎀💐
*_NA MAMAN AHMAD_*
*_(MARDIYA KAOJE)_*




🎀
💐 *43* 💐
🎀




_rike yake da ledar kazar yawuce dakin ummy da ita a wajen ummy kuwa ko a mafarki bata tsammanin zaiahigo dakinta so tana shiga bayan takare kukanta taga ba mai lallashinta ta lallashi kanta tafara tube kayanta taga ita sa pant da bra koda yabude dakin kallon kafat tayi dasaurI dan bata tsammanin ganinshi dakinta mamaki yacikata duk tadabirce tarasa yazatayi abu take nema tarufe jikinta tarasa mezata dauka sai gogoro saboda dimaucewa dariya ma taso tabashi idanshin kyar akanta yakallon yanda jikinta yayi so smooth dashi ga santala santala cinyoyinta masu dauka hankali nonuwanta kuwa kamar zasu tsaga bra din sufito gashinta kuwa dayake tacire ribon dim har gadon bayanta zama tayi kan gado tasa gogoro tarufe kirjinta yi yayi kamar baiga metakeyiba yaajiye ledar yafita kala baice mataba numfashi tasauke shima kuwa hakanne ya girgiza kai yarinyar nam zata canzamin tunani dakinshi yashiga yafada gado bayan yarage kayan jikinshi duk ya runtse ido siffarta yake gani tashi yayi yayi wanka yadauro alwala nafila yayi yana rokon Allah yazaba mashi aninda yafi zama alkhairi saida yayi asuba sannan ya kwanta bacci yadaukeshi cikeda mafarkin ummy ummy kuwa bayan tayi sallah takoma sai karfe 9:30 tatashi wanka tashiga ta tsala ado da shadda maroon doguwar rigace anyumata aiki mai kyau tatsala kwalliya tayi nadin gogoro nidai nace masha Allah ummy badai iya kwalliyaba turare tafesa agogo takalla 11:am wayartace tayi kara taga mumce tadauka_




_bayan sun gaisa mum tace ga abincinam na aiko idi yakawo maku komai lafiya ko lafiya qlu mum mungode sai batun abincin rana nace ai acam zakuyi ko ga khadija nam da dije zasuzo sai kuyi tare dan nasan angaye zasuzo suci girkin amarya to mum sai sunzo naji ana buga kofa bari inje kila idine ok to sai anjima fairooz yana kwance yaji ana bugun kofa yatashi waye tunda safennam koda yaduba agogo har sha daya tawuce ya zare ido jallabiya yasa ummy kuwa saukowa tayi tabude kofa yayi daidai da saukowar fairooz gaisawa sukayi da idi sai murmushi takeyi tace ka gaidasu aminatu yace ga idi driver yace insha Allah zasuji fairooz ne yazo dan ganin waye takema murmushi haka kuma da wannan irin adon da tacaba gashi ko gyale batada fuska murtuke yakai bakin kofar yaga idi yallabai ina kwana lafiya kawai yace yakarbo abinci yace kana iya tafiya ita kuma mamakine ya isheta yadai tsaya sukare gaisawa kam hummm dinning yakai ya ajiye har can tabishi tadan rusuna tace ina kwana daban kwanaba zaki ganni da wane dalili zaki rinkamashi dariya kuma wama yabaki iznim fita bakida hijabi idanshi jawur tsananim kishi kayi hakuri mum ce takirani tace inje inkarba mtws da anyi magana kice mum to wallahi ki kama kankidani yanzu katkashina kike baruwana da iskanci inda yake shiga banan yake fitaba kuma yana satar kallonta yanda tayi kyau ummy kuma sarkin hawaye duk tabata fuskarta da hawaye hakuri kawai take bashi ita tarasa metacimashi daya tsaneta haka yanzu miye laifinta anam inbadai neman rigimabq tausayi tabashi girman kai kuma yahana yabata hakuri har cikin zuciyarshi yakejin kukanta bayaso to daga ammaki magana saiki hau kuka kamar dukanki nayi ko kibar kukan nam ko immaki mai dalili ehemmm hadiye yawunta tayi tana shrshka oyo tasoni kizubamin inba kauyanciva sainace kizubamin mtws tashi tayi taje tazuba mashi_




_wucewa zatayi zuwa daki danjitake batamajin yunwa saboda bakinciki tatsani kalmar kauyanci dayake kira mata dakatarda ita yayi yace zauna kici abinci na koshi tace nace kizauna banason musu zamatayi oya kisaka kici diba tayi tafaraci harda karawa shidai kallonta kawai yakeyi kasa kasa yana tantance irin kyanda Allah yabata ga kuma diri sai munafurci gashi kincinye mtws ywtashi yahau sama tabishi da kallo itama tsakin tayi ta e inaganin sai mukaiga rashin mutunci dakai wlh kwashe kayan tayi takai kitchen tawanke khadija ce takirata ke amarya zoki bude mana kofa da murnarta taje tabude kitchen suka wuce suna cewa lokacifa yana tafiya muje mufara komai akwai abinda suke bukata hadaddar fried rice sukayi taji hanta da cabage da kayanda ayadje sai kamshi ke tashi ferfesun bindi sukayi da kuma alala wanda dama da kullum sukazo dashi sun yayyanka hanta da kwai acikinta sun daura zobo khadija takalli ummy tace wai ina angon yakene bataso tafahinci irin zamanda suke dan yanzu sirrine tsakaninta da mijinta tace yana daki barima indubashi tafita dije tace anai mana kuri ummy nafita dakinta ta dosa yayi daidai da fitowarsa yasha wanka da yadi fari anyi aiki da bakin zare yasha hula baka da takalmi baki yakawo bakin gilashi yasa ko kwayar idanshi baka gani zata shiga dakinta yace ehmmm ummy kamshi me nakeji tundazu mamakine yakamata to ina ruwanshi abincine dama yanzu su majid suka kirani zasuzo suci abinci so a girka dasu kuma bana jagwalgwalo kallonshi kawai take shi wannan bayanda zaayi yamaka maganar arziki saiya zageka to kawai tace masa nizan tafi masallavi dagacan zanje insallami bakina da laasar zamuzo muci abinci so kitabbatar kinkarw kafin lokacin su kadija suka fito falo suka zauna ganinsu yasa yasassauta murya yace kitabbatar abinci yayi dadi dan wlh inkikabani kunya sai.kingane kuranki matsowa yayi inda take yabata peck ga goshi waishi dan drama ne murmushi tyi tace aiba kaikada kaiyaba diramarba binshi tayi suka sauka tare bayan sun gaisa dasu kadija yave amarya ni natafi kikulamin da kanki kada kai tayi tana murmushi wanda yasa tasaukar masa da kasala tace nima kankulamin da kanka Allah yatseremin kai....._




*44*


_yace wato yarinyar nam itama ta iya kenam yace ba matsala har kofa tarakashi tana mashi Allah tsare su dije kan sunga love tace rashin kunya iyye kadija kuwa tave miye rashin kunya ainima ina fata abdallah na haka yake waiyo aure yayi ummy tace ke shegiyace fa tace ummy bakiji yanda najiba wallahinkun birgeno dama haka aure yake gaskiya cewa zanyi abdallah yagito muyi aure kawai dariya ummy tayi tace mudaije kitchen mugani can suka koma sukaci gabq da aiki ferfesun kifi datasan yasonshi ita tadafa da hannunta tace bazaka kara raininmin wayoba zobo ita tahada sai lemon kankana dasukayi sai kuma coconut juice sai gurin 3:05 suka kare suka jejjera a dining gwanin shaawa gidan kuma sungyara koina dukda ba darti yakedaba sai kamshi koina keyi wanka suka fada suduka suna fitowa sukayi sallar laasar bayan sun ida suka tsantsara kwalliya dije kuwa saida akayimata atamface holand red an yellow dinkin riga dasiket ne sunyimata kyau sosa tadaura dangwalin komai cas cas sai kamshi dakin keyi khadija ma aci ado sosai dan gogan yace zaizo shima 4:10 sukaji ana kwankwasawa khadija jikinta har mazari yakeyi taje tabude musu bayan sun gaisa gogan nata sai kallonta yakeyi_




_su biyarne dan ango su shida kenam nasir majid abdallah da sauran abokanshi wayanda sukayi karatu tare munir da sufyan dining suka hau sai bubbbude kuloli sukeyi kamshi na bugun hacinsu tun basu ciba suka fara hadiyar miyau su ummy ne suka fito dukda tasa mayafi amma kanaganin jikinta duka inka kura mata ido gaisawa sukayi sunata amaryarmu amaryarmu mufa mun matsu muci girki dariya ummy tayi tace kada kudamu yanzu zakuci yarima kam mutuwar tsaye yayi yana kallon yanda ummy tayi kyau ko motsi yakasa gakuma wani kishi dayakeji ganin yake kowa ita yake kallo saving dinsu suka shigayi ummy tasama majid da fairooz kowa yafadi abinda yakeso fairooz kam kifi tazuba mashi da alala sai zobo ta tura mashi kallobta yajeyi kasa kasa yana hadiyr yawu kamshin abincin har cikin kwakwalwarshi ummyce tace kazubawa abinci ido sweety ko saina bakane lallai yace acikin ranshi ashe maiyice yarinyar nam murmushi yayi yace jo banaso kina wahala majid kam kallonsu kawai yakeyi yasan na fake ne duk abinda sukeyi su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login