Showing 75001 words to 78000 words out of 137542 words

Chapter 26 - YAN ARABIC Book Complete By Layuza Kabir.doc

ciwon ya sameta maybe ma mutuwa zatai haka na k'arasa zamana a class har aka tashi bata dawo aji ba, kamar had'in baki ranar muna zuwa islamiyya lokacin bamu fara gudun islamiyya ba sai wata yarinya a ajinmu taiwa ya sayyadi tambaya kan wani karatu da yake mana a lokacin na manta dai tambayar datai mai amma nasan kan abun ne,to a ranar ne naji bayani kan abun don yanda yaketa mata bayani sosai na rik'e abun a raina, to a ranar nasan meye wannan jinin, shiyasa duk randa na tuna shirmen da mukai da Deborah sai naci dariya na k'oshi".

Ya k'arasa maganar yana wata dariyar ,nima dariya sosai nace "lalle ansha kunya kenan,kuma data zo school washe gari bataji kunyar ka ba?".

" Ke su arna meya damesu da wata kunya,da tazo ma ni na k'ara mata bayani akan abun, kin san me nifa duk a karatun da ake mana a islamiyya babu abunda ya tab???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?'a zama akaina Irin wannan shima kuma don anyi karatun ne a lokacin nake buk'atar Neman Sani akan sa,sabida inaji da Deborah fargabata Kar inje wani ciwon ne ya sameta".
Wani haushi ne naji ya turnik'eni danaji yace yanaji da Deborah d'in sa don haka na had'e raina nace "um wato kanaji da ita ko, lalle kuwa".

" hhhmmm Ke nifa ban tab'a jin yarinyar data ratsa raina Irin Deborah ba don yarinyar akwai masifar brain ga aji komai nata me aji ne shiyasa nakeji da ita".

Jinai wani kishi ya taso min ya tsaya a k'irjina,don haka cikin dasashshiyar murya nace"Tom bari in kwanta ko"

"Ban gane ki kwanta ba tun yanzu,meya faru naji muryanki ta canja".

" ba komai "

Sai a sannan ya gano tabargazarda yayi don haka ya sassauta muryanshi yace "precious Kar kisa wani abu aranki fa, tsohon zance fa nake miki ni yanzu ma wlh ban san duniyar da Deborah take ba,don muna gama secondary suka koma garin su".

Sai a sannan naji d'an sanyi ya ratsani na saki raina mukaci gaba da hiranmu cikin nishad'i.









Taku ce
Layuza kabir Adam???j%??]?j
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

??1]??1]??1] ??1]??1]??1]
??-\??-\ ??-\??-\??-\??-\
*Y'AN ARABIC*
??-\??-\??-\??-\??-\??-\
??1]??1]??1]??1]??1]??1]

*NA*

*LAYUZA* *KABIR* *ADAM*


DEDECATED TO ALL
ARABIC /ISLAMIC STUDENTS
??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd

???a???_%??]IqkpHq?Fq?p? ?]Iq??
*ZAMANI WRITERS ASSOCIOTION*

??Qd
%?'[? ?Z?? ?W??? d??W??? t?k ????uc?t??, M?kti???t?? ?l?? ???lt??W?t?i?l ?kuW? W????????W??UB?? ??



0(???3(???8(???


Haka akaci gaba da gudanar da ibadar azumin Ramada cikin kwanciyar hankali , har yau ankai goma, Abba yayi matuk'ar k'ok'ari don kayan Abinci ya had'a bana wasa ba ya aika dasu can gidan mu sakkwato yace inji mijina, haka akaita rabawa y'an uwa na kusa da nesa tare da abokan arzik'i, sannan yasa turaman atamfaofi da yawa yace nasu umma da mama sauran na y'an uwa, Haka ma anan kano Ya aikawa yaya haroon kayan abinci bana wasa ba haka ma yaya Usman sannan yasa turaman atamfofi na Aunty Hafsa da Aunty Amrah suma su Yayan harda shaddodi, gaskiya Abba yayi k'ok'ari, waya tako ina aka rink'a kirana anamin godiya wai sunga kaya inji mijina sun gode, nikam sai dai inyi mirmishi kawai.


A daran ranar Abban ya kiramu nida sweety bayan munyi sallar Asham ya bamu kud'i wai na kayan sallar mu ne in zamu k'aro, ga Atamfofi da shaddodi yace mu d'auki iya yanda muke so, godiya nikam nai tayi yace "ba komai ai hakki nane"

Bayan kwana biyu ma saiga transfer kud'i daga Uk 100k wai inyi hidimar salla nace Abba ya mana komai, amma yace babu ruwan sa da kud'in Abba wannan kyautar shi ce tsakaninmu wannan kuma hakkin sane ya dole yayi min, nikam godiya nai tayi ina mai addu'a, a ranar nake tambayarsa zanje in yiwa su yaya na barka da shan ruwa, yace to ba matsala, washe gari da safe kuwa na tafi gida bayan na tsaya na saiwa su Ashraf wasu tsada tsadan kaya riga da wando wando masu masifar kyau da tsada kowanne kala biyu, sanda naje gidan kuwa murna kamar sayi me, bayan mun gaggaisa na sami nutsuwa nan na fito da kayan na basu sukaita murna, a gida nasha ruwa naje nawa su yaya usman ma barka da shan ruwa sai bayan sallar Asham sannan na koma gida a mota ta dake da ita na tafi.



Kwanaki nata gudu azumi nayin nisa yayinda muka k'ara k'aimi wajan bautar Allah da addu'oi,kullum in zanyi addu'a ta saina rok'i ubangiji shiriyar sa ga mijina da kuma k'ara neman alkairi cikin zamanmu, wanda kullum kuwa ina ganin canji na k'aruwa a zamantakewar mu.

A haka muka kammala azumi mukayi sallar idi cikin kwanciyar hankali da farin ciki, bisa umarnin da Abba ya bashi yace inje sakkwato inyi kwana hud'u don in gaida iyaye da y'an uwa,hakan yamin dad'i matuk'a ranar da na sanar da yaya nah Haroon yace ai suma sunyi shirin tafiya harda yaya usman da matarsa don haka muka rankaya ranar biyu ga salla mukai gida sakkwato, nayi tsaraba sosai kasancewar shine zuwa na farko tun bayan aurena,gashi Abba ya cikani da kud'i haka shima Uk ya turomin 50k yace inyi tsaraba, na zaga dangi sosai cikin kwana hud'un nan kuma Duk inda naje zan musu alkairi, badan naso ba na dawo son su yaya acan na barsu tunda mu muna tsakiyar semester don hutun sati d'aya kawai aka bamu, randa na dawo washe gari aka koma school amma banje ba sabida gajiya ga gyare gyare Dana d'anyi.




*************
Haka rayuwa taci gaba da gudana yai da dad'i gobe babu,amma nikam a fanni na sai dai nace masha Allah don yanzu anzo matakin ma da na daina kiran uk a waya sai dai shi ya kirani wata irin kulawa nake samu daga gareshi,abunda na tabbatar addu'ar da nakeyi dare da rana Allah yana amsamin tunda gashi kullum gari ya waye da sabon salon k'aunar da zan samu daga gareshi,yanzu bama sai iya dare ba koda rana yaso jin muryata zai kirani sai dai bama wani dad'ewa da dare ne dai sai mun manta ma a waya muke sannan muke hak'ura mu rabu da juna.




**************
Yana kwance saman d'an madaidaicin Royal bed d'insa bayan gama wayar su,tunanin yake cikin ransa shin wai meke damun sa ne kan wannan yarinyar, shikam abun har mamaki yake bashi yana rasa yaushe kuma ta ina ya fad'a tarkon k'aunar ta,shida yasan wayar gari kawai yayi ya ganshi tsamo tsamo cikin tafkin k'auna wanda har yake shiga damuwa in baiji muryar taba, yanzu Nazo matakin da yake kasa rintsawa sabida tunani da begenta,duk dare in sukai waya tafiya take ta barshi da begenta, gashi shi bamai yawon sha'awa bane amma dayaji muryan ta sai yaji hankalin sa ya fara gushewa nan da nan za'a sakar mai da notinan sa yaita mata sambatu yana fad'in abunda bai san ma yana fad'a ba, wani sa'in in suka gama waya ma sai yai wanka don jinsa yake sharkaf ya jik'e, amma fa dake d'an duniya ne har yanzu yak'i barin hanyar da wani zai gane tsananin su,cikin abokansa tunda sun san ba son auran yake ba shiyasa yanzu ma bai bari su fahimci ya fad'a tarkon k'auna ba, yanzu Fadlah ma Sama Sama yake da ita, ko gidanshi yanzu bai bari tana shigowa sosai inma ta shigo bai wani sakar mata fuska, ta tambayeshi ta tambayeshi kan ya fad'a mata lefinta amma amsar d'aya ce yace ba komai,


Yau ina kwance banjin dad'i kwata kwata ko school banje ba, kiran wayar sa ya shigo wayata na d'aga muryata can k'asa me cike da alamar rashin lafiya tattare dani, "Mata ta "

"Na'am miji na,barka da dare "
Na amsa mai,
"Ya naji muryanki wani iri ko gajiya ne"

"Um um wlh banjin dad'i ne tun safe"

"Oh my God meke damun ki"

D'an jan numfashi nai nace " mura da ciwon kai ne kawai"

Da sauri yace " Wane Irin kawai mura da ciwon kai ba kawai bane ai, kinsha magani amma"

Shagwab'e murya nai nace " um um ni banson magani "

Marairecewa yai kamar zai kuka yace " ki taimaka min kisha magani kinji Baby nah, Kar zazzab'i kuma ya kamaki daga mura".
"Bubbuga k'afa na farayi ina D'an kukan shagwab'a nake fad'in" nidai ban so ban son magani da akwai d'aci fa".

"K'ara k'asa yai da muryanshi yace" Khadeeeeejahhh"

Wani shockkkkk naji ya kamani jin yanda yaja sunan nawa nace "um mijinahhhh"

"Kina son farin cikina?"
" farin cikin ka shine nawa ai "

"Tom in dai haka ne ki daure don Allah kisha maganin kinji zakifi jin k'warin jikin ki Kinga saimu fi jin dad'in yin wayar ko".

" Tom amma fa kad'an zan sha kaji"

D'an mirmishi yai yace "eh na yarda kisha kad'an d'in ma"

"Tom ka jirani minti biyu zanje insha". Bayan na fad'a na kashe wayan na tashi zuwa parlour don samo maganin, a nan na tadda sweety tana kallo tace " yadai Aunty na me kike buk'ata"

Zama nai gefen ta ina fad'in "wlh Yayan ki ne ya takurani sai nasha magani shiyasa na fito insha D'an kad'an"

Dariya tasa tana fad'in "ai daman nasan shi zai saki kisha amma tun d'azu nake miki magiya kisha don Allah kink'i yanzu kyasha don dole ai"

Tashi nai zuwa fridge na d'auko ruwa ina cewa "baki da amsa yanzu don cikin lokacin mijina nake amma ki bari anjima zamu had'u"

Tanata tsokana ta ban kulata ba nasha maganin da k'yar na koma d'akin,

Duk yanda nakejin kaina kamar zai fashe haka na daure nake k'arfafa kaina mukaci gaba da wayan,bamu dad'e ba mukai sallama.



***********
Tafiya sosai lokaci yayi wanda yanzu ya rage saura sati guda mu kammala exams d'in mu da muka fara sati biyu daya wuce, duka yanzu hankalina naga shirye shiryen tafiya India ga mijina, shiri sosai nakeyi , gyaran jiki kusan kwana goma aka fara min wata k'wararriyar mata Maman boy ta had'a ni da ita take min gyaran jiki kasancewar da wuri muke gama exam son kullum d'aya mukeyi don haka ana tashi gidan matar nake wucewa, iya kwana goman da aka fara gyaran na canja matuk'a nayi wani haske amma ba Irin d'au d'in nan ba,kasancewata bak'a yasa sai fatata tai wani brown color taita shek'i da d'aukan ido,ga wani k'amshi na musamman wanda Duk inda na motsa sai kaji k'anshin,ko fitsari nai maimakon zarnin fitsarin sai dai k'amshin miski da wani asirtaccen k'amshi Ke tashi, batun tsimi kuwa ya riga ya zama ruwan sha na, shiri nakewa can jikina matuk'a don nasan yanda muka afka k'aunar junan mu yanzu babu abunda zai hana mu cure mu zama abu guda yanzu, don haka nake mai tanadin kaina na musamman, gashi me gyaran jikin nawa ma tanata tsumani da nata tanadin, bayan wanda nakeyi da kaina,kamar yanda duk wani wanda yasan matan sakkwato ya sansu da gyara da tsimi.


Tunda Abba yace mai mun kusa zuwa mai ziyara ya k'ara rikid'ewa da rigima, ranar muna waya yake tambayata wai ranar yaushe zamu taho na k'ank'ance murya cikin tsokana nace "kai dai daga nan zuwa sati guda kaita tsammanin mu don nima ban san ranar da zamu taho ba amma dai an gama komai na shirin tafiyar".

" wlh ko precious duk na matsu kizo don na gaji da zaman gauran cin nan da matata da komai ina kwana cikin yunwa"
Y'ar dariya nai "Meyasa kake kwana da yunwa baka samun abinci ne?"

Na fad'a kamar ban san inda ya nufa ba,
Cikin muryan shauk'i yace "Bana yunwar Abinci bana yunwar ruwa yunwarki kawai nakeyi"

"Ummmm daman ana yunwar mutum ne"

"Hhhmmm ko ba'ayi nidai ina yunwar ki dare da rana kullum burina inga ranar da zan kauda wannan yunwar tare dani".

" hhhhmmmm karka damu saura k'iris mu had'u duk yunwa da k'ishin ruwar ka zan kauda ma dasu kaji miji na gari".

"Yawwwa my precious kinyi alk'awari ko?"

"Hhhmmm karka damu kaji"

"Tom wlh ki shirya banda raki banda ragwanta "

Mirmishi kawai nai ban k'ara cewa komai ba, haka yaci gaba da jifana da kalamai masu sanyi da dad'i har sama da awa biyu,muka rabu.




Rana bata k'arya inji masu iya magana gashi yau ya rage kwana d'aya tal jirginmu ya tashi zuwa India, ina zaune gaban akwatina wanda na gama cikashi tsaf da kayan da zan buk'ata na tsawon sati shida, d'ayan akawatin kuwa kayan shafa ne da turaruka dangin su Humra kwalakca dasu lobelia, Duk wani abun k'amshi wanda ya amsa sunanshi me k'amshi da mata ke amfani dashi na tanadeshi, banyi gigin d'aukan wasu kayan maganin mata ba,nasan iya abunda nai amfani dashi yanzu ajikina ya isa min aiki har tsawon watanni, duk da bawai wani tarkacen shirme nasha ba wanda nasan zai tafi da tsarina dai dai nai amfani dasu, kayan fruit kuwa daman mutane nane namusu shan kaca suma, tunani nake meye ban had'a ba na tabbatar komai ya zama ready, kaina yasha kitson gana wanda aka mai d'iba na iyawa kasancewar inada cikar gashi sosai yasa kitson ya zauna akaina kamar an dasa hula jelar gashin kuwa tana zube a kafad'una yar yar da ita, sai hannuwana da k'afafu sun sha k'unshi ha da bak'i koda nake bak'ar fata hakan bai hana bak'in kunshi yimin matuk'ar kyau don bak'ina me kyaune kuma ba can sosai bane bak'in.

Sweety ce ta shigo tana fad'amin kiran Abba, nasa hijab d'ina nabi bayanta, a saman cafet na sameshi zaune bayan na gaisheshi ya amsa cikin fara'a "Khadeejah ya shirye shiryen"

Cikin d'an jin kunya nace " Alhamdulillah "

"Tom daman na kiraki ne in shaida miki yanzu agent d'in jirgin da zamu bi yake sanar dani an samu sauyin yanayin tashin jirgin daga karfe hud'u na yamma zuwa tara na safe don haka saiki zama cikin shiri suk inda takwas tai ace kina ready kinji"

Kaina a k'asa cikin jin nauyi nace "To Abba Allah ya kaimu "

Ya amsa da "Amin"
Sannan yace Inje inci gaba da shiri da nake.



Bayan na gama Duk abunda nake nazo kwanciya na d'auki waya ta tarin Miss call d'inshi na tarar ban san ya akaiba wayan ta shiga silent ga Miss call nan kusan goma, nabishi yak'i d'agawa inata kira amma fir yak'i d'agawa na tabbata fishi yai mirmishi nai araina ina tunanin daya san gobe zamu dirar mai dabai k'irk'iri fishi ba don Abba yak'i sanar mai takamai mai ranar da zamu zo kawai dai yace ya zama cikin shirin ganin mu cikin satin, don so yake yai surprise d'insa,ganin yak'i d'agawa yasa na kashe wayan na sata a charge kawai dana duba ogogo k'arfe sha biyu saura don haka na d'aura alwala na fara nafilfili har zuwa d'aya saura sannan na kwanta.







*Munyi* *zab'e* *mun* *zab'i* *zab'inmu* , *Amma* *Allah* *zab'inka* *muke* *nema* *Allah* *kai* *mana* *zab'i* *na* *gari* *karka* *barmu* *da* *zab'in* *ranmu* *Allah* *ka* *bamu* *shugabanni* *na* *gari.*???a???a???a






Taku ce
Layuza kabir Adam???j%??]?j
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

??1]??1]??1] ??1]??1]??1]
??-\??-\ ??-\??-\??-\??-\
*Y'AN ARABIC*
??-\??-\??-\??-\??-\??-\
??1]??1]??1]??1]??1]??1]

*NA*

*LAYUZA* *KABIR* *ADAM*


DEDECATED TO ALL
ARABIC /ISLAMIC STUDENTS
??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd

???a???_%??]IqkpHq?Fq?p? ?]Iq??
*ZAMANI WRITERS ASSOCIOTION*

??Qd
%?'[? ?Z?? ?W??? d??W??? t?k ????uc?t??, M?kti???t?? ?l?? ???lt??W?t?i?l ?kuW? W????????W??UB?? ??



0(???3(???9(???



*ALLAH* *KA* *IYA* *MANA* *DA* *IYAWAR* *KA* , *ALLAH* *KAGA* *HALIN* *DA* *JIHATA* *TAKE* *CIKI* , *ALLAH* *KARKA* *BAR* *AZZALUMAI* *SUYI* *TASIRI* *AKANMU* .
???a???a???a???a???a???a???a





Tunda nai sallar asuba na shiga kitchen don samin abunda zanyi break kafin mu wuce, na d'ora kenan sweety ta shigo kitchen tace" Aunty na jeki fara shiri bari inyi girkin"

Wucewa nai bedroom na cire kaya na shige toilet, wanka na silla iya wanka kamar wanda na kwana goma banyi ba, bayan na fito nazo na jik'a jikina da turaruka masu d'aukan magana, a nutse nake shirina, ba wata doguwar Kwalliya nai ba powder na shafawa fuskata wadda tai wani fayau tai kyau sabida gyaran jikin Dana sha,sannan na shafa Lipstick fari na k'ara gyara gashin idona da maskara sannan nasa brush na gyara cikakkiyar girata na saita kamar naja gira, wata y'ar bala'in doguwar riga nasa bak'a kirar Dubai me tarin duwatsu a gaban k'irjin wanda yake daidai jikina Sai k'asanta da yake a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login