Showing 117001 words to 120000 words out of 137542 words

Chapter 40 - YAN ARABIC Book Complete By Layuza Kabir.doc

lami little, share d'akin nai na canja zanin gado sannan na fad'a toilet nai wanka da ruwa me sanyi don tsananin zafin da akeyi, lokacin har anyi sallar magriba don haka nai sallata tare da nafila na dad'e zaune ina addu'a, sannan na shafa.
kaya me sauk'i nasa riga iya gwiwa mara hannu, sannan na d'an goga humra nai parking gashi na nasa hijab na sauko k'asa ,samu nai har lami ta dafa min cous cous da miyan jajjage,
Karb'ar little nai zuwa sama nai mata wanka itama,jin an fara kiran sallar isha'i yasa na kwantar da ita na tada salla, bayan na idar na d'ora shafa'i da wutiri.

Tana ta wasan ta da kafafuwan ta kasancewar tana ganin haske batai kuka ba,don haka nake sallata cikin nutsuwa da kwanciyar hankali,ina wutiri naji an bud'e k'ofar an shigo, kai tsaye ya wuce kan gadon tare da kwanciya ya saka little jikinsa yana binta da kisses, surutu yake ta mata"mama na nai mussing naki over, kullum na kwanta sai nai mafarkin ki da maman ki, ashe yau kuna hanya maman ki bata fad'a min yau zaku dawo ba, kema kinyi missing d'ina ko sweetheart? "

Kamar tasan me yake sai kallon sa take tana wantsala hannu,yanda yake mata wasa da kumatun ta yasa taketa wangale baki don ta fara dariya, shima darinyan yake kamar me hira da wani Babba, cillata sama yake yana mata y'ar wak'a"mamana Ruhina mamana sahibata maman Abban ta me kama da Abban ta".


Bayan na idar nai addu'o'i na na shafa,Mirmishi ya ya sub'uce min jin shirmen wakar da yake, amma sai na basar na tashi ina cire dogon hijab d'in dake jikina wanda har sharan k'asa yake yi, bayan na ajiyeshi na tsugunna ina nannad'e prayer mat d'in tare da fad'in "Sannu da zuwa".

Tashi zaune yai yana bina da kallo don rigar dake jikina ta shan iska ta bayyana sashin jikina, cikin kulawa yace " Khadeejah sannunku da hanya,ashe kuna tafe yau ban sani ba ai da na shigo muku take away ".

Girgiza kai na nai ina fad'in" ba komai ai su lami sun dafamin abinci ma tun yamma muka shigo ai".

"Ok sannu da hanya,ya k'arin hak'uri".

" Alhamdulillah".

"Allah yajik'an iyayen mu ya kyautata makwancin su".

Cikin sanyin murya na amsa da " Ameen ya Rabbi".

Wayar sace tai k'ara yana dubawa yaga Abban sane,ya d'aga da sallama daga can Abban yace "Daddy muna gidan naku munzo k'ara yiwa Khadeejah gaisuwa ".

Da sauri ya mik'e yana fad'in" To Abba gamu saukowa yanzu".

Kallona yai yana mik'ewa yace "Abba yana k'asa yazo k'ara miki gaisuwa".

Yana fad'a yafita same da little a kafad'ar sa.

Zani na d'auko na d'ora kan rigar jikina sannan na saka hijab d'ina na fita.


A main parlour na iskesu shida Aunty murja ,cikin jin nauyin Abban na k'arasa na zauna ina gaida shi" Abba barka da dare".

Cikin sakin fuska kamar ko yaushe ya amsa "yauwa Khadeejah ya hanya".

Amsawa nai kaina k'asa , sannan na gaida Aunty murja itama,nan suka k'ara min gaisuwa, Abba yace " Ai ban San kun dawo ba sai a masallaci me gadin Ku ke shaida min kin dawo gab da magriba, dana kira Daddy kuma yace shima bai shigo gidan ba bai san kin dawo ba".

"Eh wlh muna shigowa ana salla ".

" To Khadeejah yanzu babu abunda yai saura tsakanin ki da mahaifan ki illa addu'a, itace kad'ai yanzu zaki rink'a musu don muna k'aunar ki gare su kinji ko ".

Gyad'a kai nake tayi,yaci gaba damin nasiha tare dayin addu'a ga iyaye na,naji dad'in hakan nan naita masa godiya, ya mik'e da Ruky a jikin sa yana kallon UK yace " Daddy kaga uwar gidana taji ruwan sakkwato tai bul bul da ita,gashi sai naga ta k'ara wayo masha Allah ".

Dariya UK da Aunty murja sukai nikam sai mirmishi nai kaina a k'asa, Aunty murja tace " ai daman yarinyar nan da wayon ta tazo tar take ido a tsakar ka".

Dariya su Abba sukasa yace "A'a murjah yada kishi haka,nafa lura kishi kike da little Ruk'ayya".

Nan sukaita barkwancin su nikam kaina na k'asa inata mirmishi, ya mik'awa UK ita sukai mana sallama,mukai musu rakiya bakin gate.

A tare muka juyo ina gaba yana bin bayana har cikin parlourn, hanyar dining nayi sab'anin shi da yai sama.





*Taku ce*
*Y'ar mutan ja'oji*
??1]??1]??1]??1]??1]??1]
??-\??-\??-\??-\??-\??-\
*'YAN* *ARABIC*
??-\??-\??-\??-\??-\??-\
??1]??1]??1]??1]??1]??1]

*NA*
*LAYUZA* *KABIR* *ADAM*

_DEDICATED_ _TO_ _ALL_
_ARABIC_ / _ISLAMIC_ _STUDENTS_
??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd


???a???_%??]IqkpHq??Fq?p? ?]Iq??
*ZAMANI* *WRITERS* *ASSOCIATION*
??Qd
_We_ _are_ _here_ _to_ _educate_ , _motivate_ ,and _entertain_ _our_ _Readers_




0(???5(???4(???


Sama sama naci abinci na tashi tare da kashe kayan wuta na wuce saman, d'akina na shige kai tsaye na k'ara watsa ruwa sannan nai brush na fito,kayan bacci nasa wanda rigar duka iya cinyata ne,kuma net ce bansa bra ba sai pant danai amfani dashi kalan rigar na goga humra a duk sassan jikina, glop d'in na kashe tare da hayewa gado bakina d'auke da addu'a, bacci ya fara d'auka ta na lumshe ido ina k'ara karanto adduoi cikin baki na, don nasan little sai ta farka zai kawo min ita.


A can d'aki UK yai shirin bacci tsaf ya feshe jikin sa da turare, zama yai bakin gado yana dafe kansa,a ransa yake tunanin wai kaida matar ka a cikin gida d'aya amma kana cikin buk'atar kasancewa da ita ba dama, yanzu yanda yake jin wani feelings na taso mai babu abunda yake buk'ata irin yajishi cikin jikin ta,gaskiya ya tabbata yayi kuskure a rayuwar sa, ya tafka shi da yawa,duk yanda matar sa kemai biyayya da k'aunar shi amma saida yai mata lefin daya k'ure tunanin ta har ya haifar mata tsanar sa da tsanar zama kusa dashi,don yanda yake ganin idanuwan ta a duk sa'in daya rab'eta babu sauran nuna armashi ko d'oki tare da ita.
Yanzu yasan yana zuwar mata da buk'atar shi plan d'in sa ya rushe so yake su gama dai daitawa su dawo normal yanda zasuyi komai cikin shaukin juna bawai yai kid'an sa yai rawar saba.

Juyawa yai ga little daya ji tanata motsi kwanciya yai kusa da ita yana shafa kanta zuwa bayan ta, baccin ta koma ya d'ora ta a k'irjin sa yana shafa kanta a zuciyar sa yake jin wani tsananin so da k'aunar yarinyar na ratsa zuciya sa,ji yake kullum in gari ya waye da k'arin k'aunar ta yake tashi, ya dad'e yana tunani har bacci yai gaba dashi,wanda baifi y'an mintina da fara baccin ba ta fara wantsala k'afa tana mutsu mutsun kuka.
Tashi yai tare da ita a jikin sa ya nufo d'aki na.

Cikin bacci naji an lalubo min Boob's d'ina ,motsawa nai kad'an ina gyara kwanciya zuwa can naji an fara tsotsa, bud'e idona nai cikin mayan bacci naji motsin ta jikina tanata cilla k'afa alamar kuka don bataji dad'in kwanciyar ba da tanda kan boobs d'in bai shiga bakin taba sosai.
K'ok'arin tashi na farayi na ganshi zaune kan gadon ya zuba min ido, hannu nakai na kunna haske,muna had'a ido ya kauda kai gefe cikin basarwa yace " inata tashin ki ki bata nono baccin yai miki nauyi ki gyarata sosai yunwa take ji".

Sata nai a jikina ina k'ara kwanciya ban k'ara tanka mishi ba, kusan minti biyu ya mik'e tare da kashe mana hasken ya fita.

Ajiyar zuciya na sauke ina wani tunani a raina,don yanda naga yanayin sa nasan Tabbas cikin buk'ata yake,amma ya gagara bayyana min,shin bana cikin fishin ubangiji kuwa, ina zaune da raina da lafiyata mijina na cikin shawa'a amma na kasa biya mai buk'atar sa, koda yake ai baice min yana nemana na hanashi kaina ba,da ilimi na babu yanda za'a yi in hora mijina ta wannan hanyar, ko yanzu ya dawo zan bashi kaina,amma muddun bai nema ba bazan kai kaina gare shiba, dukda kuwa nima ina jin feelings tare dani.



********
Kwanan mu uku da dawowa da dare ina zaune a parlourn mu na sama ,yau kwalliya nakeji don haka na shirya cikin wasu y'an iskan riga da mini siket red color wanda suka kamani matuk'a,ga rigan me wuyan V ce kuma ta kama jikina kasancewar roba ce, k'irjina da yanzu suka k'ara cika taf duk da daman ni ne cikar k'irji ce , to ya had'u da shayarwa,sun ciki sosai har sun burtso ta tsakitan yankan wuyan rigan, kaina na gyara nai park d'in sa cikin wani babban ribbon shima red, nasa barima red a kunne na, plate shou na sanya k'afata.
Little ma na shirya ta cikin y'ar riga pink calor na goga mata powder a duk jikin ta kasancewar lokacin zafi ne, na kwantar da ita kan kujera tanata wasa da hannun ta,ni kam kallo nake a tashan Arewa 24 ina kallon wani shiri daya ja hankali na.

A hankali naji hucin numfashi a gefen wuyana,da sauri na juyo muka had'a ido har hancin mu na had'uwa, kauda kaina nai da sauri ina fad'in "sannu da zuwa".

Bai amsa ba illa k'ara matso da fuskar sa da yai jikin tawa sosai numfashin mu ke sauka a tare, na lumshe idona ina k'asa da kaina,hannun sa yasa ya d'ago da fuskata yana son saka idon sa cikin nawa amma nak'i bashi dama.

A hankali cikin kunne na yace " kin samin yarinya a kan kujera kuma kin juya mata baya sai ta zamo ta fad'i ko".

Juyawa nai na kalleta naga ma bacci ya d'auke ta, d'an mirmishi nai nace "k'ara ta koyi kwanciya akai ai".

" a a nidai ki daina sata kuma ki juya mata baya".

Lumshe ido nai tare da k'asa sosai da murya ta nace "Insha Allah an daina daga yau ".

Shafo fuskata yai yana mirmishi yace " good girl,kiyi min wannan kyakykyawan mirmishin da ake min rowan sa yanzu".

Ban San sanda mirmishin ya sub'ice min akan fuskata ba d'an kauda kaina gefe nai cike da kunya,gashi ya tokare ni yamin rumfa aka ya hanani sakat, ganin da yai ina k'ok'arin mik'ewa yasa ya d'an matsa baya kad'an, ina mik'ewa ya jawoni jikin sa cike yana gogo min gemun sa a wuyana abu na farko daya san yana motsoni,a hankali yake furta" kinyi kyau matuk'a my Angle I'm missing u my beauty, kin gijemin tsawon lokaci, ina cike matuk'a da buk'atar ki amma ke ko ajikin ki ko?".


Idona a lumshe nace "muje kaci abunci".

" um um ni banjin yunwar abinci yunwar ki nakeji kinji don Allah ki bani kanki don Allah ".

Again idona yana lumshe nasa bakina cikin kunnen sa daya rank'wafo wuyana yanata kissing " um naji dukda haka dai kaci abinci ka huta tukun ".

" bai ce komai ba yaci gaba da shafani yanata sinsina k'amshina tsawon minti hud'u ,murya a sark'e yace " My wife????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
ina cikin yunwar ki matuk'a, amma muje inci abincin ".


A slow ya cikani ya juya ya d'auki little ina bin bayansa muka sauka k'asa.

Saida na gama shirya mai abincin sannan na mik'a hannu zan amsheta,mak'e kafad'a yai yana wani kashe ido yace " barta taji d'umin kijina, baccin nata ma yai nisa".


D'an mirmishi nai duk jikina a mace sabida ya saukar min da kasala kawai basarwa nai, na d'an rausayar da kai gefe ina fad'in " Bazakaji dad'in cin abincin bafa a haka ,kuma itama bazata sake tai baccin ba don naga har yanzu baka gama iya rik'e taba".
Na k'arashe cikin tsokana.
D'an zaro ido yai cikin mamaki yace "nine ban iya d'aukan taba,lalle yarinya wuyanki yai k'wari to koke ai shaida ce yanda na iya rik'e mutum a hannu na, kuma tun ina d'an yaro nake rainon sweety na iya goyata ma balle d'auka".


D'an dariya nai cike da jan hankali nace " ka gane zuwa zan in mata Shirin bacci ne".

"Ok ungota".

Inasa hannu zan amsheta ya rik'e hannun nawa yanamin wata magana cikin sigar rikita me sauraran ta" in kin shirya ta kema ki shirya tara ta gani nan zuwa gareki kinji ".

Yanda na rank'wafo yasa Boob's d'ina fitowa sosai ta tagan rigar,shafosu yai yana k'ara min magana k'asa k'asa.

Nikam ganin inasa hannu ya hanani d'aukan ta ya rik'e hannu yasa nai magana cikin muryar shagwab'a " To ka kawo ta,kuma ma fa ni banida tsarki ina up".

Wata zabura yai yana mik'ewa tsaye yasa little akafad'an sa da hannu d'aya kuma ya rik'oni jikin sa,ban aune ba kawai naji hannun sa cikin siket d'ina har cikin pant nawa,zaro ido nai ina k'ok'arin yin baya nace "ya haka ".
Miryanshi a dishashe yace " zan duba ne in gani don in tabbatar ".

Turo baki nai nace " nifa wasa nakeyi,don Allah kaci abincin yana yin sanyi fa".

Janye little d'in nai a kafad'ar sa na juya zuwa stair's, sai da na taka step uku sannan na juya don jikina ya bani yana kallo na ai kuwa idona karaf cikin nashi yana tsaye ya hard'e hannaye ya k'irji ya zuba min ido, gwalo nai na haye saman ya d'an girgiza kai yana mirmishi tare da cije lips d'in sa,komawa yai kan kujerar ya zauna yana jin wani nishad'i na ratsashi yau ya shirya sosai da sahibar sa dukda bai kai ga gaci ba amma yau kam akwai alamun nasara sosai da ganin mirmishin dake sauka kan fuskar ta.

Da azama ya fara cin abincin duk ya zak'u.???i


Ni kuwa ina shiga d'aki na cirewa little kayan jikin ya na samata na bacci,sannan nima na shige toilet nai brush sabida ban dad'e dayin wanka ba, fitowa nai nasa night gown na feshe jikina da turare na goga ko ina, har bayan kunne na zuwa wayana dasu tsakanin boobs d'ina, amma ban shafa a jikin suba sabida nasan duk jikin su babu inda UK baya tsotsa???j,gashi nima tun daga salon farko daya min duk jikina ya amshi sak'onnin shi.

Bayan na gama na k'ara saka air freshener a d'akin ya d'au kamshi kashe hasken dakin nai na haye gado ina tofa addu'a adukkan sassan jikina da jikin little sannan na tattofe gabas da yamma na jawota jikina ina sakin wani miskilin mirmishin nai don nasan yana jin shiru zai biyo ni .

Shi kuwa UK yana gama cin abincin ya mik'e cike da d'oki ya wuce d'akin sa wanka yai a gaggauce ya fito ya zauna gaban mudubi yana gyara jikinsa kamar wani mace ya goggoga turaruka a duk jikinsa sannan ya d'auko d'an boxer yasa zama yai bakin gado yana tunanin shigowar ta,har zuwa yai bakin gadon daya sawa little a d'akin sabida inya d'auko ta wani lokacin in tai bacci ciki yake zurata.
K'ara gyara mata gadon yai yana fad'a a ransa "my daughter yau a cikin gadon ki zaki kwana Abban ki zai more yau".
Sai kuma ya saki mirmishi, yana kallon agogo k'ara minti goma yai tabbas in bata shigo ba binta zaiyi.


Ina kwance tunani kala kala a raina naji an turo k'ofan an shigo tare da mayarwa a rufe,k'ara lumshe idona nai irin na masu baccin nan, kusan minti guda yana tsaye yasa hannu ya kunna glop tare da takowa a hankali zuwa bakin gadon ya zuba mana ido na d'an seconds sannan a hankali yasa hannu ya zare ta a jikina yana rungume ta a k'irjin sa tare da kissing d'in duk jikinta ya k'arasa zuwa bakin gadon ta yana jawoshi jikin gadon mu ,sanyata yai a ciki yana tofa mata addu'a, zuwa yai kashe glop d'in ya hayo gadon a hankali yasa hannunshi ya kunna lamp ya jawoni jikin sa yana sauke wata ajiyar zuciya,duk bidirin da yake idona na rufe ni ban yarda ba me bacci, a hankali naji yana shafa gashi na dana sake shi ban samai ribbon ba, sanya bakin sa yai cikin kunne na yanamin rad'a " my heartbeat nasan fa idon ki biyu kina jina kawai jamin aji akeyi,nidai kaina bisa wuyana a karb'i tubana".

Inajin sa amma banko motsa ba,shima shiru yana yawo da hannun sa a sassn jiki na, inda kullum hangen sa yake yakai hannu yana shafosu cikin wani irin salo tare da d'an matsasu,ban San sanda na runtse ido ba ina d'an bank'arewa, a hankali ya zare rigan dake jiki na,had'uwar k'irjin mu waje guda ya haifar mana da balaeen shock a tare muka sauke ajiyan zuciya,ya k'ara matseni a jikin sa, nima na kwantar da kaina akan fuskar sa hancin mu na gogar na juna,harshen sa yasa yana lasan lips d'ina,bud'e bakina nai nima ina jawo harshen sa da nawa muka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login