Showing 78001 words to 81000 words out of 137542 words

Chapter 27 - YAN ARABIC Book Complete By Layuza Kabir.doc

bud'e sosai nasa hills takalmi shima bak'i nai rolling kaina da mayafin rigar, y'ar jaka bak'a na d'auka a hannuna na fito parlour lokacin bakwai harta wuce, samun sweety nai tanata gyaran gidan harta gama had'a mana break fast d'in, da fara'a kan fuskata nace " wayyo y'ar uwa ns barki da aiki ko"

Mirmishi tai duk jikinta a sanyaye tace "Har kin shirya ga break d'in can na jiranki bari inyi sauri inyi wanka kafin ki gama".

D'aki ta shige da gudugudu ni kuma na k'arasa dining na fara had'a abunda zanci.


********
K'arfe takwas da rabi muna filin tashi da saukar jiragen Mlm Aminu kano, Yan rakiyarmu Aunty murjah,sweety, salis da Autansu Hisham, naso yaya na yazo amma yace tunda nazo dai munyi sallama shikenan basai sunmin rakiya ba, duk muna zazzaune muna jiran a fara kiran fasinjoji, nida sweety muna d'an hira tana fad'a min zatayi kewana tsawon kwanakin da zanyi ,nima nace mata zanyi kewarta,y'ar dariya tai tace " kina tare da mijinki yaushe zakiyi wani kewana" duka nakai mata a kafad'a ina dan dariya nace "Ke ko hhhmmm"

A lokacin aka fara kiran fasinjojin nan muka mik'e Abba yai musu sallama nima sallama nakewa Aunty murjah sannan na rik'o hannun sweety nace "Sis sai na dawo?"

Rungume ni tai tana min rad'a a kunne"kiyi k'ok'ari ki dawo mana da baby "

Janyewa nai da sauri ina hararanta Abba yace " muje Khadeejah".

Jawo jakata nai nabi bayansa ina d'aga musu hannu.


Muna shiga Abban ya gamu da abokinsa da yayansa bayan mun gaisa yace in zauna kusa dasu shi kuma ya zauna tare da abokin Nasa, bayan jirgi ya lulu bakina d'auke da addu'a karon farko dana fara shiga jirgi a rayuwata,amma ban nuna komai tare dani ba,muka shiga hira da Yayan nasa masu D'an karen surutu nidai harna gaji naja bakina nai shiru.



******
Dai dai k'ofar wani d'an k'aramin gida motar data d'auko mu daga filin jirgi bayan driver yayi parking muka fito muna fitar da jakunkunanmu.


Sau biyu Abba yana k'wank'wasa k'ofar akazo aka bud'e, tsayawa kawai yai cikin wani matsanancin farin ciki ya kama baki yana fad'in "Abba nah"

Dariya Abban yai yace "na'am Daddy nah "

Jakan hannun Abban ya amsa yana wucewa gaba muka bishi duk farin ciki ya cikashi Abba ya zauna kan kujera ni kuwa k'asa kan kafet na samu na zauna da sauri Abba yace "A'a tashi ki zauna Sama mana Khadeejah nace ki daina irin haka "

Girgiza kai nai cike dajin kunya nace "a'a Abba nan ma yayi "

Dawowa yai d'auke da lemo da ruwa kan plat ya ajiye yana zaunawa yace "Abba Kunyi surprise d'ina wlh, Sannun Ku da zuwa ya hanya"

Cikin fara'a da murna suka gaisa da Abban, ni kuwa cikin kunya na gaidashi ya amsa yana tsareni da idanuwan sa yace " Sannunki da hanya,ki tashi ki hau kujera mana kika zauna k'asa"

Girgiza kai nai kawai bance komai ba, sai Abba daya ajiye cup d'in d'aya sha lemo ne yace"Ai bazata zauna ba,kullum haka muke fama da ita tak'i sakin jikinta".

Kad'a kai kawai yai yana D'an mirmishi, idon sa k'yar akaina, duba agogo yai yace "Abba bari inyi muku order na abinci "

"Mirmishi Abban yai yace ai naga ma lokacin sallar azahar yayi ko?"

Duba ogogon nai naga k'arfe biyu na ranar su,

Abba yace "Muje masallaci muyi salla sai muci abincin ko?"

Mik'ewa yai ya shiga d'akin yai alwala sannan ya sako doguwar riga kan tree quarter d'in wandon dake jikinsa,Abba ma shiga d'akin yai kasancewar d'aki d'aya ne kawai a gidan kuma a ciki toilet d'in yake,sai palour da D'an k'aramin kitchen, bayan fitarsu masallaci na tashi na shiga d'akin nima don Yin sallar, ina zaune kan prayer mat ina addu'a ya shigo d'akin jingina yai da jikin k'ofa ya hard'e hannayensa yana kallona, sarai ina kallon shi ta gefan idona,nai kamar ban ganshiba naci gaba da addu'a ta,a hankali ya tako zuwa gabana ya tsugunna tana lek'a idona, shafawa a hankali na kalleshi da sauri nai k'asa da idona sabida wani kwarjini daya min,rik'o hannuna yai yana D'an mirmishi yace "Ki taso ga abinci can na jiranki, " To nace idona na kallon gefe.

Sanda muka fito parlourn har Abba ya fara cin abincin da aka kawo daga gidan abinci da sukai order,
Cikin jin kunya na samu gefe na zauna,da kansa ya d'auki plat ya zuba min tare da turowa gabana, jan abinci nai gabana ina D'an tsakura don duk kunya ta rufeni, ba jimawa Abba ya mik'e yace "Daddy bari in tafi masaukina inaga sai zuwa gobe kuma zan dawo kuma insha Allah jibi zan juya".

Cikin marairecewa yace " Ah haba Abba wai da gaske kwana biyun zakai?"

D'an dariya yai yace "To ai dama nace ma rakiya nayowa Khadeejah insha Allah kuwa jibi zan juya kasan dai tarin sabgogin dake gabana".

Shima mik'ewa yai yace " To Abba bari in rakaka".

Saurin dakatar dashi yai yana fad'in "a'a zauna abunka ma had'u gobe".

Dagewa yai sai ya raka Abban, don ce mai yau shima zai D'an tsaya yayi siyayya don haka ya barshi,suka tafi tare yana cemin " To Khadeejah sai gobe ko".

Kaina a k'asa nace "To Abba Allah ya kaimu".



Fita sukai suka sami motan haya suka hau zuwa hotel d'in da Abba zai sauka, saida suka gama komai ya shigar mai da y'ar jakarsa d'akin sannan yamai sallama ya taho,kasuwa ya wuce kai tsaye don yin siyayyar abubuwan ciye ciye dana buk'ata.




Ni kuwa bayan fitar su na saki jiki naci abincin sannan na gyara gun naje kitchen na wanke plats din na ajiyesu inda naga sauran, dawowa nai ina tunanin wanka zanyi ko in jira ya dawo tukun, wani tunani nai don haka da sauri na tashi na shige toilet d'in da sauri sauri nai wankan, na fito cikin sauri na bud'e jakata na Ciro kaya nasa bayan na goge jikina da turaruka, Sama Sama nai Kwalliya na dawo parlourn na zauna ina kunna T.V....

K'aran k'ararrawa naji alamun son shigowa, k'ara dannawa akai ,a hankali na tashi naje na bud'e k'ofan,yana tsaye hannunsa d'auke da ledoji, hannu na mik'a zan amsa ina mai sannu da zuwa,girgiza kai yai yana dariya yace " a'a bazan baki kayaba daga zuwanki rufo k'ofar dai , rufo k'ofan nai na biyo bayansa, a tsakiyan parlourn ya ajiye kayan a sanda na k'araso a hankali ya bud'e hannayensa alaman in shiga ciki,rufe idona nai da hannayena da suka sha rantsatstsan k'unshi, taku uku yai ya k'araso gareni gaba d'aya naji ya sanyani cikin jikinsa . . . . .





Ayi hak'uri da wannan zamu had'u gobe da yardar Allah.








Taku ce
Layuza kabir Adam???j%??]?j
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

??1]??1]??1] ??1]??1]??1]
??-\??-\ ??-\??-\??-\??-\
*Y'AN ARABIC*
??-\??-\??-\??-\??-\??-\
??1]??1]??1]??1]??1]??1]

*NA*

*LAYUZA* *KABIR* *ADAM*


DEDECATED TO ALL
ARABIC /ISLAMIC STUDENTS
??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd??Nd

???a???_%??]IqkpHq?Fq?p? ?]Iq??
*ZAMANI WRITERS ASSOCIOTION*

??Qd
%?'[? ?Z?? ?W??? d??W??? t?k ????uc?t??, M?kti???t?? ?l?? ???lt??W?t?i?l ?kuW? W????????W??UB?? ??



0(???4(???0(???




Mirmishi nai kawai kaina a k'asa, rik'o hannayena yai cikin miryan rad'a yake fad'in " nayi farin ciki da zuwanki my Khadeejah, Abba nah ya faranta min rai matuk'a, amma ke gashi kin kasa nuna min farin cikin ki".

D'ago idanuwa nai na yarfa wani asirtaccen kallo wanda shi kad'ai ya isa ya tabbatar mai da farin cikin dake tare dani,cikin muryan shagwab'a nace" kaima kasan nayi farin ciki sosai ai".

Baki na ya zubawa ido a hankali yakai lab'b'ansa saman nawa yana gogawa laushi da taushin da leb'e na ke dashi ya k'ara bashi damar lasar su, lumshe idona na k'ara yi ina jin wani farin ciki yana saukar min yanda da gaske nake hangon tsantsan k'aunata cikin k'wayar idonsa, ganin abin yak'i k'arewa yasa a hankali na kamo hannunsa ina D'an janyewa, bud'e idonsa yai yana mirmishi nima mayar mai da mirmishin, "me yasa kikayi wanka biki jirani na dawo ba, kin manta tsarin da mukai wa junan mu duk randa muka had'u komai namu zai zama d'aya, cinmu shanmu kwanciyar mu da duk wani motsinmu ko?"

Juya idona nai farrr ina D'an zaro shi nace "a'a ai ba tun yau za'a fara ba, ni bakuwa cefa".

Dariya ma abun ya bashi yace " wlh ba wani bakuwa kwanakinmu a k'iyaste suke don haka zamuyi amfani da damar mu mu morewa juna" ya k'arasa cikin y'ar dariya yana lek'a fuskata ,kauda kaina nai gefe ina mirmishi na mik'e ina fad'in " bari insa kayan nan a kitchen ko"

Shima mik'ewan yayi yana fad'in "eh fito dasu daga ledan akwai fruits a ciki"

Duddubawa nai na ajiye komai a mazauninsa cikin kitchen d'in duk da ba wani babba ne ba kuma ba wani kayan amfani sosai a ciki daga tukwane biyu sai food flast set d'aya tea flast d'aya sai flats 12 Peace's da cups,spoons da dai D'an sauran robobin amfani, D'an dariya nai cikin raina nace "hhhmmm kitchen d'in maza kenan"

Bayan na fito na sameshi tsaye yana balle rigansa,a hankali na k'araso gabanshi ina tayashi b'allewa, kallona yake cikin mirmishi yace "zanyi wanka nima" gaba na wuce zuwa toilet d'in na had'a mishi ruwa a k'ofan da zan fito shi kuma zai shigo yasa hannayenshi ya rik'o ni yana kashe min ido, shagwab'e fuska nai nace " Kayi wankan ka fito tukun"

Shima shagwab'ewan yai yana nok'e kafad'a yace "um um ni kizo ki tayani "

K'ara yin ciki yake dani zuwa toilet d'in na fara bubbuga k'afa ina tuttureshi, jijjiga jikin da nake ya k'ara bashi daman morewa kallon wajen da yafi d'aukan hankalinsa matuk'a, ganin danai ya zubawa k'irjina ido yasa dabara ta fad'o min nace "To duba ruwan kaga ya maka dai dai sai in tayaka"

Mirmishi yai yace "yawwa ko k'ofa Baby nah"
Ya juya zuwa bathtub d'in, ina ganin ya juya na juya nima da gudu na fice ina rufomai k'ofan ina dariya,
Bin k'ofan yai da kallo yana mirmishi yace "lalle yarinyar nan wato wayo taimin kenan hhhmmm".

Ni kuwa d'akin na k'ara gyarawa sosai na d'auko turare cikin kayana na feshe d'akin dashi,sannan na duba cikin kayanshi naga wani bedsheets d'in na d'auko nasa shi na cire wancan d'in, kaya na d'auko mai mara nauyi na ajiye, duba agogo nai naga k'arfe hud'u don haka yana fitowa naga ya tunkaroni yana gyad'a kai alaman zan kamaki, D'an dariya nai nace"bari inyi alwala lokacin salla yayi"
Nima banyi ba ai muje muyi, ja baya nai nace "To yi ka fito sai inyi "

Damko hannuna yai yace "lalle yarinyar nan wai guduna ma kikeyi ne kome? To muje tare zamuyi"

Binsa nai ina D'an dariya k'asa k'asa, muna shiga toilet d'in na D'an sha mur na nufi sink na fara alwalan duk tab'a nin da yake nak'i sa abun a jikina,ganin da yai na basar ya cafkoni gaba d'aya yana had'a ni sa bango yai min wata matsa har saida na saki y'ar k'ara nace "wasshhh my hubby zaka ballani"

Bakinsa ya zura cikin nawa da zafi zafi ya shiga kissing d'ina tako ina,tun ina kauda kai har jikina ya saki na fara mayar mai da martani a take nutsuwa ta fara barin jikin mu,tun ina maida mai martani a sanyaye nima na shiga mai da sauri sauri,jin hannunsa yana yawo cikin rigata zuwa k'asa yasa na fara tuno fa a toilet muke kuma alwala ma na shigoyi, bakina na zare cikin nasa ina rad'a mai cikin kunne "lokacin salla zai fita fa"

Idonsa a lumshe yace "To madam ai kece kika jawo duk kin rud'ani"

Cikin jin kunya na murmusa ina ficewa a toilet d'in nace "kayi alwalan inka fito nima sai inyi"

Bayan na fita na jingina jikin bango ina maida numfashi, lalle yau babu makawa zan murzu don yanda naga maita k'ara ra idon sa, ina nan tsaye ya fito ban bari ko ido mun had'a ba na shige toilet d'in nima.



***********
Bayan sallar isha'i muna zaune kan kujera Guda yanata faman nanik'ata mirmishi kawai nake ina yanka mana fruits a hankali yakesa hannu yana d'auka zuwa bakin sa,cikin yanayi me jan hanlali na zuba mai ido,shima idonsa ya sanya cikin nawa yana min kallon tambaya ,D'an turo baki nai nace" Meyasa jiya inata kiranka kak'i d'agawa jiya"

"Nima meyasa inata kiran ki kika k'i d'agawa"

"To inafa gun Abba ne dana dawo naga kiran kuma na bika ka shareni,kasa na kwana cikin tunani da kewan ka".

K'ara matsoni yai jikin sa yana min magana k'asa k'asa da sauri na runtse idona ina girgiza kai don kunyar da maganar tasa naji, tun daga haka ban k'ara magana ba na shiga cin fruits d'ina, shima mirmishi yake yanata tsunkulata, nak'i kulashi, muna nan zaune muna kallo wanda rabin kallon kawai tsokana ne yakemin,har k'arfe goma na fara hamma kallona yai yace" Bacci kikeji?"

D'aga kai nai alamar eh,ya mik'e a hankali tare da rik'o ni kashe kayan kallon yai da haske muka shiga d'akin kauda kai nai nace " bari inyi wanka"

Wata y'ar dariya yai a hankali yace "ah kinsha k'arya kin Sani ai indai wankan ne tare zamuyi"

Kauda kai nai ina k'ok'arin shige wa ,tsalle d'aya yai ya cafkoni a tare mukasa dariya, nai kalan tausayi ina fad'in "don Allah ka barni inyi,sai kayi nifa kunya nakeji Allah"

Cikin kashe ido yace " kunya? Kunyar wa kikeji kuma mijinki ko wa? Wai daman duk abunda ake fad'a min a waya bai kai zuci ba?"

K'asa nai da idona cikin kalan shagwab'a nace "To to ai wannan bana kallon idonka"

Wata dariya ma abun ya bashi yace "To yanzu ma ki daina kallon idon nawa sai kimin duk abunda kike cewa zaki min".

Yana fad'in haka ya ruk'oni zuwa toilet d'in, nikam jingina kawai nai jikin k'ofa ina kallonsa ya had'a ruwan wankan saida naga ya fara k'ok'arin cire kayan jikinsa sannan na kauda idona, ban san ya gama cirewa ba saida naji hannayensa jikina yana fara zaremin dukkan sutturar dake jikina,runtse ido na nai ina jinsa har ya kammala ya had'e ni da jikinsa,subhanallah ya Allah, na furta cikin raina,jin fatarmu had'e waje guda, gaba d'aya ya had'e jikin mu, magana fa ta k'are tunda na tsinci kaina cikin zallar fatar jikinsa babu wani abu da yai shamaki tsakanin mu, ban tabbatar da hakan ba saida naji hannayensa na yawo cikin dukkan jikina yana sakarmin wani Irin sautin nishi cikin kunnena,lokaci guda jikinmu ya hau rawa k'afafun mu suka fara karkarwa,bud'e bakin danai zan mai magana yai caraf ya zira min bakinsa cikin nawa,halin da nake ciki yasa ban ankara ba na cafke da sauri, duk yanda nake tunanin abun ya wuce haka ban san ya akai ba ban san na iya ba ban san kuma zan iyaba,yanda na shiga maida mai martanin salon soyayyar, abubuwa sosai nake mishi shima yake maida min martani hankalin mu yayi nisa bamu gane komai ba,a hankali ya d'aga ni muka fita a toilet d'in kai tsaye gado ya d'ora ni yabi bayana, hhhhhhmmmm wasa yai nisa game d'in gudu yake matuk'a ban san haka k'arshen wasan yake ba saida game d'in zai yi over nan na gane kurena na fara k'ok'arin k'watar kaina amma ina babu wannan zancen don zuwa lokacin bai san ma inda hankalinsa yake ba, nan fa na fara kukan wahala,ina rok'on sa iya rok'o amma mutumin nan ko jina bayayi kamar ma k'ara mai k'aimi nake wani irin surutai yake wanda daji kasan bai cikin hayyacin sa, ban k'ara sanin inda hankali na yake ba sai da sanyin asuba ya busa naji sanyi yana ratsa jikina, a hankali na bud'e idona k'wak'walwata na son tariyo min abunda ya faru, runtse idona nai sanda na fara tuno daren mu na jiya, kusan 30 minutes da farkawata amma idona a rufe, tunanin danai Kar lokacin salla ya wuce yasa na mik'e a hankali,wata y'ar k'ara na saki sanda naji k'afafuna sun amsa, kallon jikina nai da sauri na koma na zauna a bakin gadon ina neman abunda zan rufe jikina dashi amma babu ganin baccin sa yake hankali kwance yasa na mik'e a hankali ina kakkare jikina da hannayena, ruwa me zafi na had'a na gasa jikina dashi na dad'e cikin toilet d'in sannan na d'auro alwala na fito d'aure da towel,cikin sand'a na bud'e jakata na zaro doguwar riga nasa da hijab na tada sallah, har na idar bai motsa ba ni kuwa bana tunanin ma zan iya tashin sa ko zai kai k'arfe goman safe, inata azkar,can yai juyi yana lalubo inda nake yaji wayam da sauri ya bud'e

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login