Showing 27001 words to 30000 words out of 95088 words

Chapter 10 - Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt

19 Feb 2025

4587

tsayuwa
Tace Naji
Ku suwaye
RAMADAN yafitoh Yace aikomu akayi
Tace Waye ya aiko ku
Yace gwamnati CE
Innah tawaro ido😳 Tace miye ha'dinmu da gwamnati
Yace kayane taturo mu mu rabama mutane. Toh acikin wa'yanda xamu rabawa hadda HAMEEDA aciki
Yanuna FAWAS
Wannan yanada sani akan quraje shine yake tambayarta ya akayi quraje suka 6ata mata fuska
Innah tasaki ranta Tace aiho toh ina kayan
FAWAS yabu'de motar suka ibo kayan da suka siyama HAMEEDA suka dire mata agaba
Tabi kayan da kallo Tace Naga harda kayan 'yan iska
KHAMIS ya fito yana cewa eh haka oganmu na 'yan sanda yace tasasu haka ba'a yarda wani yasa mata ba. Duk Wanda yasa mata xai turo 'yan sanda Su kamashi


Cikin Innah Hansai ya 'doru ruwa cikin sanyi da tsoro Tace insha Allahu bamai Sa mata
Ganin tsoran data shiga yasa RAMADAN qarawa da cewa yana nuna FAWAS yace wannan 'dan shugaban 'yan sanda ne
Yana San HAMEEDA dafatan Allah yasa Ki amince ta aureshi
Da sauri Innah Tace Xanyi magana da ita wannan aiba matsala bane
Yanda jikinta yake rawa shiyasa KHAMIS yin dariya cikin ransa yake fa'din 'dan qauye da tsoran 'dan sanda


Har cikin gidan RAMADAN ya rakata da kayan suka fitoh


HAMEEDA ta kafe FAWAS da ido jikinta na 'dan rawa
Tace yanxu babanka 'dan sanda ne
Ya kalleta ka'dan yayi Murmushi Yace Ki nutsu YAYATA idan kinasan kwanciyar hankalina
Tace toh gayamin
Yace aa
Tace har hankalina ya kwanta
Yace kema kina tsoran 'Yan sandan ne
Tace Sosai mah
Yace toh kidena dan ina tare dake
Tace toh
Inje in ha'dama 'dan malele Yace yau naci abinci basai kin wahalar da kanki ba
Tace toh yaushe xaka dawo
Yace ko yaushe kikeso
Tace toh da daddarema kadawo
Ya waro ido Yace 'dan qaramin ka'dan mana
Tace toh gobe
Yace Yauwa YAYATA bara mutafi Kinga dare nayi
Amma kafin nan bara in 'daukeki a photo ko yau na sami cikakken bacci me da'di
Tayi dariya ya 'dauketa.
Kana ya bata wayar daya siya mata tadinga murna yana binta da kallan jin da'di da Murmushi
Haka ya dinga nuna mata yanda wayan take da yanda in aka kirata xata amsa da kuma yanda ita xata kira da saka waqa da kashewa da kunnawa
Ta kalleshi da murna Tace toh samin hotanka nima indinga ganinka
Yace toh
Nan yatura mata hotunan shi
Tace Yauwa shi kenan
Yace bashi kenan bah
Tace toh miye
Yace kidinga saka wannan kayan
Tace toh Amma fah idan ya matseni baxan saba dan xa'acemin 'Yar iska
FAWAS yayi shuru. can Yace toh muntafi
Tace xansa toh karka tafi
Yace Karki damu YAYATA dare ne yakeyi kinga fah kamar ruwama xa'ayi
Tace toh sai goban in kaxo
Yace Allah ya kaimu
Amma gayamin kalma me da'di wacce xata sani farin ciki
Tarufe fuskarta Tace ina sanka
Ahankali ya ra'da mata akulle bai isheni bah
Da ta6ara Tace toh xan gayama idan kakirani a waya anjima
Yace yayi saikin jini bye bye
Yashige motar ta'daga mai hannu tana fa'din karka kalli wata mace fah
Yace ke ka'dai ce☝🏻
RAMADAN yajah motar yana qaryane yanada Aymana
Bata jishi ba ta shege gidansu da murna






👯👯






Qarfe Tara FAWAS ya kirata
Lokacin tana 'dakinta Wanda ya kasance daga kayanta sai taburmar kunciyarta
Jiran kiranshi takeyi tun bayan isha
Tana ganin kiran ta'dauka da sauri tana fa'din salamu alaikum
Yace AmEEn wa'alekis-salam
Tace ka sauka lpy
Yace lpy lau lau
Tace toh Nagode Allah
Yace gayamin meya faru Bayan tafiyata
Tace ina shigowa gida nanuma innah wayar da kaban saitaja tsaki tace in bata guri
Can Tace min wai ina sanka Nace eh
Tace toh ai shi kenan
Na San ta tsorata ne daku tunda kuka ambaci 'dan 'yan sanda
Yace toh tabar miki kayan nan
Tace ba'abinda tata6a dan ta tsorata Sosai
Yace toh yanxu gayamin Kalmar da kikace saina kira xaki gayamin
Tace toh ka rufe idanka 🙈


FAWAS ya gyara kwanciyar shi kan gadan RAMADAN
Yayi Murmushi Yace na rufe
Tace toh kaine farin cikin na Kaine me sani nisha'di
A kwana biyu ka hargitsa min tunanina. Bana fatan kabarni ko da wasa
Ina sanka Sosai🙈
Ta qarashe da rufe fuskarta kamar yana gabanta


FAWAS yayi Murmushi yama rasa mexaice mata. Wlhi shi mamaki ma take bashi
Yace nima ina sanki Sosai da ace kina tare dani yanxu dana nuna miki *WATA RAYUWA*.
RAMADAN ya kalleshi Yace 'dan iska duk abinka saika 'daga mah wannan qafa


FAWAS ya shareshi yaci gaba da fa'da mata kalamai masu kashe jiki


Tace toh Xanyi bacci Yace toh kiyi mafarkina
Tace toh
Ya kashe wayan Yana kallan RAMADAN Yace basai ka fa'da ba wannan nata na cikin gidana ne
Kasan Allah xan gayama Dady Aure nakeso dan inasan in wayar da ita da wurri


RAMADAN Yace dayafi kam
Kafin ka lalatata mata tunani.
KHAMIS Yace nayi gun Aunty XEE sai jini
Suka bishi da kallo


FAWAS Yace yau inasan mukai uku a club
RAMADAN Yace imma biyar ne mukai ya rage min qewarta Sosai.
FAWAS Yace wah
RAMADAN ya kallesa ka'dan Yace farin Cikin ruhina
FAWAS yayi dariya Asma'u ko Amina
RAMADAN ya waro ido Yace wama naba hutu a cikinsu.
FAWAS ya harareshi yace ban sani bah
Kan yayi magana wayarsa ta'dau qara
Yana dubawa yaga shahuda ce
Tsaki yajah Yace Wlhi baxan 'dauka bah
FAWAS ya leqa wayan ganin shahuda yasa ya fashe da dariya Yace kai wannan 'yar naci ce
RAMADAN Yace bar shegiya kullun ni kenan a tsarata tamayar dani me magana kamar aku.........




👯👯 Jama'a mulequuuu SAILUBAH...


SAILUBAH tanemi wayanta sama ko qasa ta rasa. Ita kuma da kanta ta ajiyeta Bayan tafiyarsu XEE


Tafitoh falan nata taga wata 'yar budurwa kyakkyawa haka tana kwashe kayan abincin dasu XEE suka 6ata Tace ke bakiga waya ba da Allah anan gun
Tace aa Saidai yanxu Alhaji ya 'dauki wata akan kujera ya futa
SAILUBAH tayi shuru wato ya shigo ya fitta bai nemeta ba Tace Samsung ko
Tace tabbas ita nagani ahannunsa
Tace ke miye aikinki agidannan Tace jiya aka kawoni wai xandinga temaka miki da aiki
A ina kike
Tace suleja
Owkie SAILUBAH Tace tashige bet room.


Dare yayi SAILUBAH taji ango baixo gareta ba. Har safiya


Abin fah yabata mamaki yanda taga ta'dau sati ba Ango ba alamarsa
Saidai taci abinci tayi wanka tayi kallo damuwa da kewar gida da RAMADAN 'dinta ya dameta


Yau dai ta'dau alqawarin saitayi waya da RAMADAN ko XEE da Abbanta
Amma me duk tanemi waya agun 'yan aikin sunce basu da waya
Hankalin SAILUBAH yatashi taxauna gun shaqatawa tana tunanin me Alhaji Aminu yake nufi da ita ya 'dauke mata waya bata ganinsa me yake nufi da hakan
Kamar ance takalli can ta hango shigo yana fitowa daga motarsa
Wani shashi taga yayi shida Wasu yara uku biyu Maza 'daya mace
Aiko Tatashi tanufi shashin fatanta taga dama anan yake kwana kuma me ya ha'dashi da Yara


Taxo daf da shiga falan gun wani murtuqeqen mutum Yace sannu Hajjiya wani abu kike buqata.......
Kan tayi magana sai taga wani qatan mutumin baqi qirin dashi yaxo ya wucce da sauri da kan yarinyar da taga Alhaji Aminun ya shigo da ita. Wato anfille mata kai ga jini nan kaca kaca ahannun mutumin Sam bai lura da itaba yashigesu ya shiga wani 'daki da kan yarinyar ba gangar jiki.........


Kan SAILUBAH yajuya hankalinta ya bala'in tashi
Tayi mutuqar shiga furgici.
Ainan take taxube sumammiya........


Wannan qatan mutumin ya'dauketa kamar wata baby ya kaita shashinta. Kana yaje yagama ogansu Alhaji Aminun Hajjiya fah taga kisan da yayi
Cikin maseefa Alhaji Aminun yace ya'ayi kabarta taxo tagani
Yace nima ganinta kawai nayi
Yace yanxu tana ina
Yace nakaita shashinta
Ya tashi ya nufi gunta cikin xafin rai






Wanene Alhaji Aminu


Alhaji Aminu wanine Wanda ya taso agidan marayu
Bashi da komai bashi da kowa
Daya mallaki hankalin kan saiya tsere daga gidan marayun
Ya fantama garin Abujah
Anan yasamu wani ogansa meyin harkar ma'digo da qananan yara da manya kuma 'dan ungiya Wanda duk sati saika kawo jinin yarinya qarama wannan xaunanne ne


Aminu ganin irin ku'din da ogan nasa yake sake masa shi yasashi cemai yanaso ya xama kamarshi
Ogan yayi Murmushi Yace xaka iya kisa kuma kasha jini kuma kullun akayi amfani da yara da manya ishirin arana
Aminu Yace eh kai. inhar xan xama me ku'di kamarka
Ogan yayi Murmushi Yace toh daga yau kaxama Alhaji Aminu

A sati 'daya kacal Alhaji Aminu yaxama cikakken me ku'di


Yaga SAILUBAH ne abikin Saudat da yaxoma abokinsa taya murna


Sai hankalinsa ya tashi akanta yaji yana San ya mallaketa a matsayin mata
Gashi shi ba iyayene dashi bah
Nan yasa amasa bincike akanta da kuma Abbanta
Nan aka bashi tabbacin Abbanta yayi ku'da kuma ita tana da burin Auran me ku'di
Yace toh acikin wa'yanda sukayi aiki a qarqashin Abban nata da can'din anemo masa 'daya☝🏻wanda yake cikin talauci yaxama uba agaresa dan maganar gaskiya xai Auri SAILUBAH dan tayi mishi tako ta'ina
Nan suka samo masa Malam saluhu Wanda Abban SAILUBAH yayarda da gaskiyanshi da Amanarsa
Alhaji Aminu ya cikasa da ku'di da siya mishi qaramin gida da xuba mishi 'danyakun abinci kala kala
Sannan ya gabatar mishi da 'kudirinshi nasan mallakar SAILUBAH gashi bashi da iyaye yanaso ya xama uba agareshi
Sam Malam Saluhu bai wani yi mishi gaddama ba. ya amince da 'kudirinsa tunda yanxu rayuwar taxama babu🙅🏼. marasa tsoran Allah komai akace suyi yi suke dan kare kansu daga yunwa.


To yanda akayi kenan Alhaji Aminu yasamu SAILUBAH batare da wata matsala ba




_______________
Da xafin rai yashiga falan SAILUBAN......
Saidai ganinta kwance kan kujera asume shiyasa shi 'dauke fushin nashi ya xauna daf da ita yana qare mata kallo musamman kyakkyawar fuskarta.


Ya xubama breast 'dinta ido ya lumshe idon dan bashi da damar amfani da mace wannan dokace a kwungiyarsa
Ya dinga bin kowane lungu da saqo na jikinta da kallo
Maseefar sonta na qara mamaye masa xuciyarsa. Yaji aduniya ba abinda yake so kamarta.
Yayi murmushi Yace abayyane shegiya kintara abubuwan more rayuwa da yawa. Wannan duk Wanda yanemi hutawa dake xai more Sosai 😍


.
[6:43PM, 27/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Ya 'dauki ruwa ya watsa mata...
Ta farfa'do ta xubamai ido
Nan take ta tuno meya faru
Da sauri tatashi ta kallesa sama da qasa xatayi magana.Yace dakata. Nasan me xakice bara nabaki haske


Ni 'dan ma'digo ne kuma 'dan kwungiya me kisa nasan Kinga kisan da nayi
Karki tada hankalinki akan hakan pls


Tace kutumai uba....
Me kace...
Karna tada hankalina
Wlhi qarya kake mugun axxalimi...
Narantse da Allah saika sakeni
Ya tashi da waro ido Yace saina sakeki fah kikace.
Tace kwarai
Yayi dariya Yace canja tunaninki dan Wlhi baxan sakeki bah
Karki damu xan sama miki ramari masu lafiya kamar goma kixa6i 'daya a cikinsu Wanda xaki dinga hutawa dashi
Ina sanki SAILUBAH
Na aureki ne kawai dan in dinga ganin kyakkyawar fuskarki da surarki
Ina San ki saki ranki dan xan mallaka miki duk wani Abu da kike buri arayuwarki


Cukumeshi SAILUBAH tayi cikin maseefa Tace kai ka Isa ka rainamin hankali Wlhi kayi nadamar sanina dan saina tona asirinka 'dan iska mugu axxalimi mara imali
'Yar yarinyar nan me tasani meta sani daxaka fille maka kai
Saika sakeni
Yace ke kina da hankali kuwa
Taqara cukumeshi Tace bandashi
Xanci uwarka im baka sakeni ba
Nafika maseefa da tashin hankali kwanciyar hankalinka 'daya ka sakeni
Yace ni kuma baxan sakeki bah
Bari kiji Wlhi inxaki ihun duniya ba Wanda xai jiki agidan
Ba kuma Wanda xai barki Ki fita daga gidan.
Sannan xanja miki kinne Karki qara gangancin cukumeni danni......


Aikan ya qarasa SAILUBAH ta falleshi da mari ji kake tassss
Taqara cukumeshi Tace natsane ka bana qaunarka
Wlhi in kana nema xaman lafiya karabu daniii👈🏻


Da matuqar mamaki Alhaji Aminu yake kallan SAILUBAH
Yace ni kika Mara
Tana niyar bashi amsa ta hango wayarshi na shirin fa'diwa daga ajjiwun wandansa
Aiko tayi saurin xarota ta sakeshi da fallewa da gudu xuwa bet room 'dinta ya bita da nashi gudun
Aikan yakai tasaka key ta xareee


Cikin kuka ta fara saka numbar Abbanta bai shiga ba
Aiko tayi saurin saka numbar RAMADAN tana kuka duk hankalinta atashe


Lokacin RAMADAN Suna shirin xuwa qauyan takai shika'dai FAWAS da KHAMIS suke jira amota ya tsaya saka wani takalminsa
Kwana hu'du kenan suna jelan xuwa qauyan dan FAWAS ya Riqe wutta Sam baya wasa da xuwa gun HAMEEDAN sa.....


RAMADAN Ya picking da Aloo
Cikin kukan SAILUBAH
Tace RAMADAN
RAMADAN
RAMADAN na mutu na lalace
Gaskiyanka ne meshan jinine
me kashe mutane ne 'dan ma'digo ne
'dan ungiyane xai kasheni Wlhi kasheni xaiyi RAMADAN.....


Da tashin hankali RAMADAN Yace Ki nutsu Auntyna kidena kukan nan kimin magana Cikin nutsuwarki pls


Taqara fashewa da wani kukan......
Da sauri RAMADAN ya xauna yana cewa Naji
Tace ka fahimta
Yace eh
Tace xai kasheni im baka xo bah.
Yace addu'ata akanki baxata barshi ya ta6amin lafiyarki bah
Tace RAMADAN
Yace Auntyna
Tace wannan wayarshi CE yanxu nasan Komai akansa Bayan tunda akayi Auran banga idanshi ba.
Yace Karki damu ba abinda xai miki
Tace kaxo yanxu katafi dani dan Allah
Ya kalli agogo yaga kusan uku
Yace xanxo gareki Auntyna Amma kidena kukan nan kuma Karki nuna mishi munyi waya.......
Bu'de 'kofar taji anaji
Ta qara fashewa da kuka Tace ni Wlhi kaxo yanxu kaga yana qoqarin xuwa gareni
Yace toh kashe wayan Ki goge numbar tawa saiki qara kirana
Tace baxan katse ba.
Cikin maseefa Yace ke wai wacce irin wawiyace Nace Ki kashe kigoge numbar tawa Sannan Ki qara kira
Nan take ta kashe tayi yanda Yace mata Amma sai yaqi 'dauka........


Daidai nan Alhaji Aminu yayi nasarar bu'de 'dakin
Yana shigowa ta cilla mishi wayan tasa
Ya 'dauka yafara duba wa takira
Nan yaga numbar Abbanta yakira yaga bata shiga
Sai yakira RAMADAN nan ya 'dauka
Yace Waye kai.
RAMADAN Yace RAMADAN ne
Alhaji Aminu Yaja numfashi Yace Qanin SAILUBAH
Yace eh kai Waye
Yace mijinta ne
RAMADAN Yace ayya yanxu nake shirin kiranka Allah yasa lafiya dan naga miss call har uku
Alhaji Aminu Yace ita takira Ashe baka 'daka bah
Yace eh ban 'dauka ba dan ina toilet lokacin
Yace toh yanxu na fita idan nashiga gidan anjima xan kiraka kugaisa
Yace toh nagode
Aminu ya kashe wayan yana kallan SAILUBAH da murmushin mugunta Yace kinci sa'a ina sanki...
Yana fa'din haka ya ficce daga 'dakin
SAILUBAH ta rushe da kuka wiwi




RAMADAN ya tashi yana safa da marwa fa'di yake am sorry Auntyna........




By Hajju
[20/03, 17:09] 80k: [2:09PM, 29/11/2016] Rahamat Nalele 👯: [12:18PM, 29/11/2016] Rahamat Nalele 👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*
👯👯👯👯
*👯TASU SALAN SOYAYYAR*👯


*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*


*Bismillahir-*
*rahmanurrahim*




*PART 81*




Abin da RAMADAN yake ta fa'di kenan yana ciga da safa-marwa


FAWAS yashigo yana fa'din ka shanyamu fah
Ya kallesa Yace baxan iya xuwa ba kuje kawai
FAWAS Yace me yasa Yace yanxu Auntyna ta kirani........
Da sauri FAWAS ya katseshi da kar6i wayan nashi da murna yake cewa Aunty LUUVAH
Yace eh
Yace nayi missing 'dinta ina number na kirata pls.
RAMADAN ya dafa FAWAS Yace akwai matsala
Jikin FAWAS a sanyaye Yace wacce irin matsala. Kar dai fatanka ya bita
Yace nasan xai bita Amma ba kamar yanda na xata ba
Kashare kawai xan gyarota.....
FAWAS yayi shuru Yace Allah Sarki Auntynmu......
KHAMIS ya shigo ganin yana yinsu Yace lpy
FAWAS Yace hmmm fatanshi ne yake san bin Aunty LUUVAH
KHAMIS ya waro ido Yace what
Tana ina yanxu
RAMADAN yayi Murmushi Yace tana gidanta mana
Fahimtar dani pls Naji gabana ya fa'di am serious.
RAMADAN Yace kirana tayi yanxu muka gaisa daga yanayin muryarta ya nuna min akwai matsala.
KHAMIS ya xauna kan kujera cikin sanyi Yace wayyo Allah Aunty LUUVAH Allah ya kareki
Amiien FAWAS Yace
RAMADAN Yace karku damu xan gyarota cikin sauqi. Inaga mah gobe xanje Abujan in ban ganta bah hankalina baxai kwanta ba
FAWAS Yace amma tare xamu ko
RAMADAN yayi Murmushi Yace kadinga cika alqawari a rayuwarka hakan xai qara maka daraja da kima ako kake
Nasan yau ka fasa xuwa ga HAMEEDA inaso gobe kaje gareta pls
KHAMIS Yace saimu tafi tare
RAMADAN ya qara yin Murmushi Yace kaima kagare man.
Kasan Aunty XEE da ru'dewa bana San tasan wani abu pls
Kubarni naje. akwai waya ai nadinga muku bayani
Yanxu dai muje ga Aunty XEE tayi min bayanin inda gidan nata yake......






Sun sami XEE a harabar gidan tana wanke gyalinlikanta sai surutu takeyi ita 'daya cikin damuwa


Duk suka fito daga motar ta sakar musu Murmushi Tace kaga *SAMAREEN BANAH* Na Aunty Rahamat daga ina haka kuma xuwa ina


KHAMIS ya saka hannunshi cikin wankin yana tayata da jefah mata wani kallo irin na tuhuman nan
FAWAS Yace daga gida Aunty...
RAMADAN ya xauna kusa da ita Yace Aunty XEE bayani xakimin akan inda gidan Auntyna yake
Ta kallesa da sauri tace aha.....
Yanxu kuma kana buqata ne
Yace Sosai mah dan xuwa xanyi gobe
Tace hmm yanxu nake magana kamar wata ta6a66iya akan na rasata awaya kuma gabana sai fa'duwa yake Sosai akanta. Tafa'da da damuwa akan fuskarta...
RAMADAN Yace hmm Karki damu insha Allah ba wani Abu.
Tace Allah yasa
Yace AmEEn
Nan tayi mishi bayanin gidan. Yako fahimceta Sosai dan bayau yasaba xuwa Abujah ba dan Qanin Dadyn shi acan yake
Tace kushiga falo mana
RAMADAN ya tashi Yana cewa aa
Ya maida kallansa ga KHAMIS daya xage yana tayata wankin. Yace muna jiranka a waje
Yace OK. Suka fitta


XEE takalli KHAMIS Tace my Luv baka iya wankin nan ba pls bar shin kawai


Ya kalleta yayi Murmushi Yace dama ke kike wanki ina injin 'dinku
Tace aa yau dai nayi niya ne bakaga bashi da yawa ba kuma dan ba wutta ne


Yace toh kidena bana so
Me yasa
Hakka dai
Fa'di dai dalilinka


Jiya na barki kina mura. Har yau bata canja xani ba. Kin wani kama wanki da yamman nan. Kalan Ki jaxa min tashin hankali ciwan yafi haka muni ko.


Tayi Murmushi da kallansa yanda ya 'daure fuska shine abunda ya burgeta
Tace nayi lefi
Ya harareta
Tace toh am Sowie
Yace daga yau......
Tayi saurin katse shi da cewa. Baxan sake bah
Yace Promise.....
Tace Aha promise
Yace gashi mun gama a ina Xan shanya miki
Tace xan busar a injin naga sun kawo wutta kalli
Yace basu burge bah
Tace yanxu ina xaku Yace da wai qauye Amman mun fasa Tace mexa kujeyi can
Yace xance
Wajan wah
Wajan wata kyakkyawa
Miye ha'dinka da ita
Yace ha'a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login