Showing 36001 words to 39000 words out of 95088 words
Chapter 13 - Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt
abinci pls
Indai kanaso nasami nutsuwata
Yace angama my Aunty bye-bye den luv u
Tace love you more my futuna.....
Da Murmushi ya waro ido😳 Yace nine futuna ko
Tayi Murmushi cikin sanyi Tace ko yanzu ganin bani kusa ka dena ne
Yace idan kika dawo xan 'dora akan inda natsaya
Tace aha.
Bana gajiya da hira dakai Qanina
Yace nima haka Auntyna
Tace kaci abinci yanxu bayan ka gama muci gaba
Yace Owkie
Da misalin qarfe biyar inuwa ya kawoma junior RAMADAN rahotan Komai na RAMADAN
Da yanda yake dasu KHAMIS da FAWAS da yanda ya shaqu da Auntynsa SAILUBAH
Komai dai sanda junior RAMADAN yaji
Yayi Murmushi kawai
Qarfe takwas ko nayi na dare junior RAMADAN sukama Alhaji Aminu dirar makiya
Yana Cikin 'dakin da Yakama a hotel 'din
Junior RAMADAN da Isma'il suka buqaci ma'aikacin wajan daya gaya musu wane 'daki yake
Da farko Yace dokace ba'a fa'din inda mutum yake a hotel
Amma dayaga ku'di ai bashiri Yace musu yana 'daki mai number goma Sha shidda
Haka ko sukaje gareshi
Kofarma abu'de take
Sai kawai suka shiga suka dannama "kofar key
Alhaji Aminu Wanda yake cin abinci ga wani saurayi najiranshi yagama sufa'da masha'a. Sai kawai yabi junior RAMADAN da kallo
Cikin mamaki Yace RAMADAN meya kawoka nan
Junior RAMADAN yayi Murmushi ya 'dora qafarshi 'daya a table 'din da yake cin abincin yana juya bindiga Yace abu 'daya ne ya kawoni
Cikin tsoran yanda yake juya bindiga Alhaji Aminu Yace miye shi kuma meyasa naganka cikin wannan yanayin bayan nasan kaime nutsuwa ne gashi kamar ba imani atattare dakai
Junior RAMADAN Yace au haba
shege Alhaji dama kasan imani kake kashe qananan yara kake 6ata maxaje da ma'digo
Kake cikin kwingiya shan jini
Alhaji Aminu yayi shuru ya bishi da ido da mamakinsa da kuma tsoran yanayinsa
Junior yaci gaba da fa'din. Toh dan ubanka idan kana iskanci mu asamanka muke
Duk da bama ko 'daya acikin abinda kakeyi Amma nafika iskanci Wlhi
So nake kasaki SAILUUVAH.......
Sai kuma ya kalli Isma'il Yace Hakka sunan yake ko
Da Murmushi Isma'il Yace eh haka yake oga Saidai naji da'din yanda a ambaci sunan da alama kafi kowa iya fa'dar sunan
Ya tabe baki da maida kallan ga Alhaji Aminu Yace nima haka kawai naji sunan yayimin idan na ambaceshi inajin da'dinsa abakina Sosai
Alhaji Aminu Yace baxan iya sakinta ba.............
Aikam ya qarasa furucinsa junior RAMADAN ya sakar masa harsashi 'daya a kafa'da
Nan Alhaji Aminu yasaki wata furgitacciyar qara yadafe gun tare da tashi yajah baya cikin tashin hankali da tsoro
Junior Yace Shege angayama ana yimin musu ne acikin wannan yanayin da nake ciki
Kayi kuskure
Tayaya xa'ayi ka Auri yarinya ka ajiyeta batare da kana mata amfanin Komai ba
Ko An gayama ita 'din bishiyace da xata rayu haka bajin 'dimin mijinta kusa da ita.
Cikin maseefar tsoro Alhaji Aminu Yace na roqeka da Allah karka kasheni inasan rayuwa ban gaji da ita ba.
Yace toh naji
Yanxu so nake kasaketa Cikin daran nan
Gobe kuma kinji barinta gidanka da misalin qarfe goma
Idan ba haka ba Wlhi kaji na rantse yanda nabaka wutta a kafa'darka haka xan qara baka a cikin xuciyarka
Ya fa'din haka ya fitta daga 'dakin Isma'il yabi bayansa
Iya tsorata Alhaji Aminu ya tsorata da junior RAMADAN
Jikinsa na rawa ya sallami wannan saurayin dan badamar aikata abun nasu yana cikin jini.
kana ya 'dora suwaita akan rigarsa shima ya fitoh dan xuwa ga doctor ya cire mashi harsashin
Bayan angama mishi Komai ya xauna hutawa kafin ya nufu gidan nasa.
Junior RAMADAN ko da qarfe goma Sha 'daya ya kwanta dan jiyayi kansa nayi masa ciwo
Baiyi nisa a baccin bah yaran nasa suka tashe shi
Ya qare musu kallo ba Isma'il aciki
Yace kunxo kashe ninne kamar yanda yasaku ranar
Suka kalli junansu
Kana sukace ka yafe mana oga mun amsa mishi da xamu aikata hakan
Saidai baxa mu iyaba musamman idan muka tuna halaccinka garemu
Yace gud ashe Ku 'ya'yan halak ne.
Kunyi kyan tunani
duk da ban ta6a kisa ba. Da ace bakuyi wanna tunanin ba dako nafara kisan akanku
Kuje gareshi kuce mishi baxaku iyaba shi yaxo da kansa ya kashenin
Haka ko suka juya suka fitta
Yabisu da kallo
Alhaji Jibiril 'din yana falansa suka gayamai baxasu iyaba
Yajah numfashi Yace hmm nasani baxaku iyaba. musamman idan kuka tuna alkairan da yakema iyayanku.
Kuje karku damu xansan yanda Xanyi dashi.
Alhaji Aminu Lokacin da ya'isa gidansa qarfe 'daya ne na dare
A bet room yaga SAILUBAH tana Sallah
Ya xauna harta idar
Tabishi da mugun kallo Tace lafiya
Yace itace takawoni
Dama 'dan uwanki Shegen Yaro ne
Tace duk da bansan wa kake nufiba nasan ko kusa bashi da kwatankwacin hali irin naka. Karka qara kiran wani nawa da shege. dan kaine shegen. 'dan iska. Fasiqi. mugu axxalimi. Mara imani me kashe qananun yara batare da tausayawa ba.....
Yace na sakeki saki uku
Da sauri SAILUBAH Tace Alhamdulillah
Nan Tatashi da sauri Tace muje ka fuddani daga wannan qaxamin gidan naka
Ya tashi Yace xaki fitta Amma sai gobe da qarfe goma
Yana fa'din haka ya fitta
SAILUBAH tajah numfashi taxauna takira RAMADAN dan bashi labari
Saidai taji wayan akashe bayan yanxu suka gama waya tata6e baki da tura masa message
Kana takwanta bayan tatufe ko ina da addu'a
By Hajju
RAHAⓂ🅰T
[20/03, 17:09] 80k: [8:29PM, 04/12/2016] Rahamat Nalele 👯: 👯👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*
👯👯👯👯
*👯TASU SALAN SOYAYYAR*👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir*-
*rahmanurrahim*
*PART 84*
Yusra CE take yunqurin shiga gidansu
Wani saurari ya tareta yana fa'din sannu 'Yan mata Tace Yauwa
Yace dan Allah dama RAMADAN anan gidan yake
Tayi Murmushi kun san Yusra da surutu nan tafara mai xuba kamar kanya Tace ayya Ya RAMADAN ai 'dan kano ne ya kawoma Momyna da Dadyna da kuma wata Auntynsa SAILUBAH xirayane
Ina sanshi Sosai
Yace ayya haka kawai naji ina sanshi nima inasan inyi abota dashi ko xakiban adireshin Sa na garin kano
Tayi dariya Tace Sosai mah. Ina lefin me sanka
Nan taxage tagaya mai Komai akan RAMADAN Wanda ta'dan sani
Tana cewa Wlhi xakaji da'din abota dashi dan yanada hali mekyau
Yace Allah qanwata
Tace Wlhi da gaske
Yayi Murmushi dayi mata godiya har yana cewa in tashiga tagai sheshi kuma tace mishi zaixo anjima
Ta gya'da kai Tace toh ta shige ciki
Kana ya tafi yana mamakin magana irin nata
Senior RAMADAN na bacci Yusra ta tadashi
Yace matsala ya akayi
Tace hmm wani ne ya tareni daxan shigo gida wai Yana sanka yana San yayi abota dakai
Na bashi bayanai akanka Sosai
Yace me kika sani akaina
Tace abubuwa da yawa😀
Yayi Murmushi Yace ko
Tace Sosai mana
Yace angaisheki jeki ha'damin Lipton
Tace aha Yayana
Tafita. Yabita da kallo
Batafi minti uku ba saigata da Lipton 'din
Yace nagode Tace dame fah
Yace haka dai
Tace Allah bana so ka dinga min godiya idan na maka abu
Yace dalili
Tace nima hakka dai
Ya mata Murmushi kawai batare da Yace Komai ba
Junior RAMADAN ko yana tsaka da baccinsa yaransa suka tasheshi
Yace dafatan kun gano min shi
'Daya daga cikinsu Yace eh Amma ba dukkan labaran ba dan wasu sai sunkai gobe
Ayau Inuwa ya tafi garin da yake Kano
Dan ya sami bayanai agun wata yarinyar gidan daya sauka anan Yusra
Ta tabbatar mishi sunansa RAMADAN kuma agarin kano yake da xama awata unguwa Fage
Na tabbatar maka xai gano maka ko shi Waye
Yace gud... Hakka nakesan jiii......
Wani acikinsu Isma'il Yace oga naganshi 'daxu akofar gidan Alhaji Aminu
Junior RAMADAN Yace Waye kuma shi
Yace wani 'dan kwungiya ne ba abinda bayayi
Cikin mamaki junior ya tashi Yace toh meya ha'da 'dan uwana dashi
Yace eh toh. Idan kana buqatar sani yanxu xan binkicuma
Yace dako naji da'di
Haka Isma'il yaje ga megadin gidan Alhaji Aminu
Yacika shi da ku'di akan yanasan yasan me yakawo RAMADAN gunsa 'daxu
Yace aidama sunansa RAMADAN
Isma'il Yace eh
Nan ko megadin ya gayamai Komai akan 'Yar uwarsa Alhaji Aminun yake Aure kuma ya hanata jin kowa nata
Nan dai da Isma'il ya samu abinda yakeso yayima megadin sallama ya tafi
Shiko yanata murna yau sai samun ku'di yake
Direct Isma'il ga junior RAMADAN yaje
Anan yagaya mai Komai
Junior RAMADAN yayi Murmushi Yace aha
Yana San ya futar da ita daga gidan ne
Dan shi da ita sungano ko shi Alhaji Aminun Waye
Isma'il Yace idanko haka ne ya kamata kasa mishi hannu oga dan baxai iya fidda ita daga wannan gidan bah
Yace Hakka Amma ya xanyi in gansa shi Alhaji Aminun
Isma'in yace nasan wani hotel da yake xuwa cin abinci qarfe takwas na dare
Junior Yace gud...✔
Ina san gobe da qarfe takwas 'din muyi ram dashi dan wlhi saiya saketa dan ubansa.....
Isma'il Yace angama oga..
Washe gari ko kusan qarfe biyu RAMADAN yayi parking 'din motarsa a 'kofar gidan Auntyn tasa.....
Kamar yanda megadi yace mai xai jira xuwansa hakance ta kasance
Yace Barka da ranah me baba
Yace barka dai samari
RAMADAN yamiqa masa ku'di da wani abu acikin Leda Yace wannan xaka bata Yace Amma ku'din yau yafi na jiya
RAMADAN yayi Murmushi Yace aikai ka buqaci aqara maka farashi
Ya washare baki Yace ashe baka manta ba samari
Yace ai dama bai dace na manta da hakan ba dan ayanxu ba abinda yafika mahimmanci arayuwata kamarka
Dan kaine kake sadani da abinda yafi min Komai arayuwata
Megadi yayi Murmushi Yace kanasan yayarnan taka
Yace fiye da Komai mah
Nan dai megadin ya shige......
SAILUBAH na xaune tana kallo lokaci lokaci tana kallan agogo addu'arta Allah yasa taji qanin nata yanxu
Kamar yanda take fata ko sai ganin megadi tayi
Tace yanxu naketa sake saken xuwanka
Yamiqa mata ledar hannun nasa cikin ladabi
Ta kar6a jiki na rawa
Tana bu'de ledan taga wata qaramar wayar RAMADAN ce
Farin ciki kamar ya kasheta Tace shikenan babah megadi jeka
Yatafi yana Murmushi har yaxo ga RAMADAN.
Yace nabata samari
Yace Yauwa toh sai anjima
Yace gobema xaka dawo
Yace eh toh bandai saniba amman karka damu
Yace toh nidai ina saurare
Murmushi RAMADAN yayi yaja motarsa
Yana tuqi yanata ganin kiran Auntyn tashi
Amma yaqi 'dauka dan yana san sai yakai gidan kawun nasa ya 'dauka yafi jin da'din magana da ita
By Hajju
RAHAⓂ🅰T
[20/03, 17:09] 80k: [10:31PM, 07/12/2016] Rahamat Nalele 👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*
👯👯👯👯
*👯TASU SALAN SOYAYYAR*👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir-*
*rahmanurrahim*
*PART 87*
Isma'il Yace Amiien. Kana sukaja motarsu junior bai dena ganin fuskar SAILUBAH a idanshi bah
Direct gida sukayi. Anan falan junior yaga Dad 'dinsa
Batare da Yace mishi Komai ba yayi yunqurin barin falan xuwa ga shashinsa
RAMADAN......
Yaji Dad 'din nasa ya kirasa
Cikin 'daure fuska Yace na'am
Yace kayimin afuwa duk abinda xakayimin karka nisanta kanka dani
Hakan xaisa nashiga cikin wani hali
Cikin nuna halin ko in kula Yace inasan xuwa ga Dady Naziru
Da sauri Alhaji Aminu ya waro ido Yace a ina Kasan shi
Kai tsaye Yace a diaryn daka hanani karantawa
Ina San 'dan uwana ya ganni inaso kuma inji Wasu bayanai
Cikin tashin hankali ya miqe Yana fa'din. Daka bar xuwan kawai
Sabo dame.....
Ya tambaya cikin San sanin amsa cikin sauri
Yace saboda na isa dakai
Yace daba. Amma banda yanxu
Yana fa'din haka yabar falan yayi part 'dinsa
Tunanin dukiyar daya samu gurin Dadyn nasa yakeyi
Yasan yanada maqudai ku'da'de a banki banker
Cikin sauri yanemi yaran nasa awaya
Ko cikakken minti biyu basuyi ba saigasu
RAMADAN ya miqa musu ATM dinsa Yace inaso kuje Ku fitomin duk ku'din da yake ciki
Da mamaki sukace toh.
Dan dai sunsan ba qaramin ku'dine a ciki ba
Bayan sun tafi ne ya fa'da tunanin SAILUBAH da Yayan nasa
Sintiri yake tayi dan xuciyarsa cakarsa take tana qara cusa mishi soyayyarta
Shi kuma yana quqarin yakiceta
Saidai so baisan haka bah
Bai San adadin lokacin daya 'dauka yana tunanin ba. Saida yaji xuciyarsa nayi masa xafi Sannan yayima kansa gata wajan yin Alwala ya gabatar da sallar axahar
Alokacin ne yaransa suka shigo garesa
Suka miqa masa maqudan ku'da'dan dashi kansa sanda yayi mamaki dan dama baisan yawansu bah
Yace no ku kasashi kashi hu'du
Sukayi yanda Yace
Yatashi yana ha'da kayansa cikin lokaci qanqani yagama ha'dawa Yace 'daya daga Cikinsu yakai masa motarsa......
Bayan yaran ya dawo ne
Yace Ku hu'du ne cif....
Ina so kowannanku ya 'dauki kaso 'daya
Cikin tsananin mamaki kowa ya 'dauka
Yaciga gaba da fa'din
Na dena daga yau
Nadena fashi
Kuma inaso ne kudena
Shiyasa nabaku wannan ku'din dan nasan xai tamaka muku kwarai da gaske wajan riqe kanku
Kuyimin alqawarin kundena dan Allah
Wlhi xuciyata tafasa takeyi idan natuna abin da mukayi arayuwa
Duk da banta6ayin kisa ba Amma mutane bila adadin sunsha harbi a danginsu qafa. Hannu. Kafa'da
Nayi nadama inaso kubari pls
Cikin sanyin yanayi sukace Wlhi oga mundena
Dama kaine uban tafiyan. Tunda bakayi ai ba harkar.
ko munyi yunqurin yi abin baxai mana dakyau ba
Yayi Murmushi Yace kuje karku qara tunawa dani arayuwarku
Kusa aranku kun barni kenan har abada. Kun rabu dani kamar baku ta6a sanina ba....
Da sanyi suka fitta Suna waiwayansa. Yayinda Isma'il yaqi tafiya ya tsaya da kasan sa ahannu
Da mamakinsa junior RAMADAN Yace me katsaya yi kai
Cikin xubar hawaye Yace Wlhi oga nafisan kasancewata dakai akan in kar6i ku'dinnan na barka
Junior yayi Murmushi ya da'de da sanin Isma'il masoyinsa ne na Gaskiya yana hango soyayyarsa acikin kwayar idansa
Yace karka damu kana da number na. Xaka iya jina akowane lokaci kakeso
Yace yanxu bakamin katanka da kanka ba
Ya 'daga mai kai da fa'din eh
Isma'il yayi Murmushi da 'daga mai hannu Yace bye Allah ya dubeka ya baka nasara akan duk abinda kakesan aiwatarwa
Da farin ciki Sosai Yace AmEEn nafah goge
Yace karka damu
Kana ya ficce. Junior ya bishi da kallan qauna
Senior RAMADAN ko
Tafiyarsu suke ahankali. Sam basu damu da sukai da wurri ba
Hira suke cikin jin da'di dan kallo 'daya xaka musu subaka sha'awa.
Basu suka iso igadaba sai bayan isha'di
Da gajiya lis suka rabu da juna
Sai dai 'yan unguwar sunyi mamakin ganin SAILUBAH...
Acewarsu bai kamata taxo ganin gida yanxu ba.
(Kunji saka ido irin na Mutane)
Ba qaramin mamaki Abban da Kakah sukayi ba.
Wajan ganin SAILUBAH tsulum a falan nasu.
Ta xube jikin khakah Tace wash nagaji munsha hanya
Cikin sarqewar murya Abban nata Yace ya haka
meya kawoki gida yanxu
Tace Abba 'dan shan jini kuka auramin Wanda yake kashe qananun yara yake yin ma'digo. Bayan da ya fahimci nagano shi shine yayimin saki uku.......
Da fusata Abban Yace qarya kike mutuniyar banxa kawai
Ai dama basan Auran kike ba. Nasan sai kinyi duk yanda xakiyi dan kirabu dashi
Cikin sanyi Tace Wlhi Abba da gaske nakeyi
Ya daka mata tsawa da fa'din xaki rufimin bakine ko saina mammakeki anan
SAILUBAH tayi shuru tana turo baki
Ya 'daga wayansa Cikin 6acin rai yakira Alhaji Aminu
Lokacin yana cikin aikata masha'arsa a hotel
Cikin isa da gadara ya 'dan tsaida sha'anin nashi ya 'dauki wayan Ganin sirikin nasa. Ya 'dauka da fa'din hello....
Abban SAILUBAH Yace ganinta nayi yanxu tana gayamin abinda hankali baxai iya 'dauka ba
Nasani xata iyayima Komai dan tarabu dakai. Tunda daga baya tanuna bataso.
Inaso naji daga gareka ya abin yake
Alhaji Aminu yayi Murmushi ganin Abban nata bai yarda da abinda taceba tunda har yana neman jin ta bakinsa
Yace Wlhi Abba kamar kasani. Haka kawai tasani agaba wai saina saketa harda nunamin wuqa. Ni kuma na tsorata da yanayinta har ban san lokacin dana mata saki uku bah.
Sannan naji tana fa'din wai saita kwullamin sharri agunka bansan me tace maka ba.
Cikin 6acin rai Abban Yace hmmm toh shi kenan tunda Komai ya abku
Yace kayi hakuri Abba dan Allah
Yace aa karka damu Allah yabaka wacce tafita
Yace AmEEn sukayi sallama
Da 6acin rai Abban nata ya kalli kakah Yace hmm aidama nasani kin dai ji abinda yace da kunnanki
Kantayi magana SAILUBAH ta cafke cikin sauri da fa'din Wlhi qarya ya gaya maka Abba na rantse maka
Ya kalleta da Takaici yanaji aransa kamar yatashi ya na'da mata dukan tsiya Amma ya 'daure Yace tunda ban isa dake ba ai shikenan kije xan nemeki Amma kisani nabaki watanni takwas kifitoh min da Wanda kikeso.
Na rantse da Allah kika xarce haka da Almajiri xan ha'daki dashi
Kuma kika qara kasowa Saidai kinemi wani uban ba niba.
Tashi kiban waje
Oho dai SAILUBAH Tace aranta dan ta'dauka wani mummunar hukunci xai 'dauka akanta sai taga sa6anin haka. Dan wannan mesauqine xata tsaida wani
Nan tatashi sumi sumi tayi 'dakinta......
Kanta shiga kakah Tace ya 'dora miki idda ne
Da sauri SAILUBAH Tace aa
Da saurin fa'dawa 'dakin nata
Tanajin Kakah na fa'din aigwara haka danni Sam dama bai kwantamin arai bah
Abba yatashi yayi 'dakin matarsa batare dayace mata Komai dan Takaici
SAILUBAH tajah numfashi dan ganin 'dakin nata Yana nan yanda yake harda kayanta dan ba'a kyautar ba kamar yanda tace
Tayi Murmushi da fara tsaftace 'dakin cikin rera waqar *M shariff*
Senior RAMADAN ko Bayan ya leqa ga mahaifan nasa na xahiri sungansa da mamakin rashin sanar dasu dabaiyi ba. Sai kawun nasa
Sai yayi part 'dinsa yayi wanka Momy ta kawo mishi abinci
Da qar yaci
Yayi salla kana ya kwanta cikin farin ciki
Anan ne yakira FAWAS Yace 'dan iska👯 na HAMEEDA dawo fah😀
Yana fa'din hakan ya kashe ya kira KHAMIS Yace na Aunty XEE na dawo toh😀
By Hajju
[10:32PM, 07/12/2016] Rahamat Nalele 👯: RAHAⓂ🅰T
[20/03, 17:09] 80k: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*
👯👯👯👯
*👯TASU SALAN SOYAYYAR*👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir-*
*rahmanurrahim*
*PART 86*
Washe gari ko tun qarfe 6:00pm tayi wanka taxauna xaman jiran qarfe gomah
Alokacin ne RAMADAN yaga sakwanta
Cikin farin ciki ya kirata ta'dauka
Yace Auntyna da gaske
Tace Wlhi har yana cewa qarfe goma xai barni na tafi.
Yace alhamdunillah
Yanxu kinga bara nafara shiri sai na musu sallama daga nan sai naxo kawai mu wucce
Tace toh ina jiranka Qanina
Yace Aha my Aunty
Kana ajiye wayan ya kalli Amar Yace yau xantafi fah
Da mamaki Yace mai yau
Yace yah. Da barin 'dakin
Amar ya bishi da kallo
Anan falan ya tarar da Momy da kawun nasa Yace dad mum kumin afuwa