Showing 84001 words to 87000 words out of 95088 words

Chapter 29 - Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt

19 Feb 2025

4584


matan sunyo kamarta
Mazan sunyo kamarshi


Yana cikin tunanin nata ne yaji qamshi na bugar hancinsa
Da sauri ya lumshe ido ya kuma bu'de Cikin sauri yana rarraba ido Ganin yanda tajeramai Komai na breakfast 'dib agabansa
Yace wow Aunty... yaushe kika jerasu haka
Tayi Murmushi Tace lokacin kana duniyar tunanin wata budurwarka. Har naje na kuma kaima Innah nata
Yace Wlhi Auntyna tunaminki nakeyi
Ta harareshi da fa'din nidai baxan xauna da kishiya ba. gwara kasani. Idan Wlhi kayi kuskuran yimin kishiya kaji narantse saina babbakaku


๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ
Waro ido RAMADAN yayi cikin tsoro Yace yanxu Auntyna xaki iya 'kona ni
Tace sosai mah
Yace wayyo Allah
Ya xanyi da Asma'u yanxu


Cikin 6acin rai Tace Allah kaqara kiran sunan wata 'ya mace a gabana Wlhi sai mun samu mummunan sa6ani dakai


Yace toh nadena
Mai mah xai kaini yimiki kishiya Bayan kintara dukkan wani da nakeso a jikin mace
Wlhi Auntyna bansan yaushe nafara sanki bah
Sanki ya zamarmin tamkar wani abu ne Wanda in bashi baxan iya rayuwa ba


Murmushi SAILUBAH tayi Tace ina sanka mijina. Allah yabarmu cikin qaunar juna da aminci
Amiien AmEEn yace da tashi ya rungumeta Yana cigaba da fa'din toh kixauna mana
Tace naqi wayan. In xauna ka 'danemin cinya ko
Ahankali ya 'daga mata kai da cewa pls Aunty kibani da sauri Kinga yau inadร  lectures
Ta waro ido Tace shine baka gayamin tun 'daxo ba
Nagaya miki yanxu Aunty
Qara rungumarsa tayi Tace yaushe xan koma ni.
Yace ba rana bare wata inji yara๐Ÿ™„
Tace haba 'dan Qanina ๐Ÿ‘Œ๐Ÿป
Yace Allah Auntyna
Xata qara magana yayi saurin hanata tawajan kaima bakin nata cafka


Taqar ta kwaci kanta ganin xai xarce
Tace Allah ka xarce kuka xan samah
Yace ina ankare dake ai baxan bari inkai nan gun ba




Sosai ya maqale mata kan cinyarta tana bashi Suna cigaba da hirarsu irin wacce yalura tafisu
Anan ya bata wayanta tayi mamaki Sosai da mai kallan tuhumah
Yace Karki tambayeni dalilin da yasa na 6oye miki ita. Shuru tayi tarabu dashi dan tasan tunda yace haka bako xaice mata Komai bah


Bayan tagama bashi brek 'din da lallami ta lalla6ashi yatafi 'daukar darasin nashi badan yaso bah






Koda SAILUBAH tabu'de wayanta sakwannin XEE tagani
Akan wai kudai tabar RAMADAN ne yanacin amarcinsa taji da'di shiyasa ta kashe wayan nata
Murmushi SAILUBAH tayi Tace tab niko SAILUBAH mexance miki XEE ๐Ÿ˜ฐ
Nayi fariya da hakan Amma ko kwana uku banyi ba ya gyaramin tunanina.....
Tafa'di hakan a bayyane
Daqar takira XEE Tace sister
XEE tayi dariya Tace najiki shuru duk kinsa hankalina ya tashi. Taqar KHAMIS yasami kaina bayan yayi min da'din bakinsa akan kina cikin kwoshin lpy...
SAILUBAH Tace hmmm kedai.bari 'Yar uwa
Tace kamar ya in bari ya tone rijiyar ne ๐Ÿ˜ณ


Dajin Haka kunya taqara kama SAILUBAH Tace wane shi ai da wannan jiriyar
Ai mai samunta sai me shekarun daya xarce nashi
Dariya XEE tayi Tace shegiya Qawata kina wuta muna binki fetir Allah yakai RAMADAN matsayin Babba


_ayyร  kai shi matsayin. dan ya ban mamaki Sosai dayimin ba xata. tunda ya amshe budurcina dama ai nashi ne_


SAILUBAH Tafa'di hakan aranta dan tanajin kunyan tacema XEE ya haqe rijiyar๐Ÿ˜‚


```Toh bara mugani jama'a idan ciki ya kusantoh tah๐Ÿ˜€```




Amma meyasa kika kashe wayanki haka
XEE tatambaya Cikin san tasani
SAILUBAH Tace shiya 6oyamin Wlhi basan dalilinsa ba
XEE tayi Murmushi Tace dama ya haqe ne da sai ince ga dalilinsa Amma yanxu baxance ga dalilin nasa bah......


Yau she Xaki xone pls ina san ganinki. SAILUBAH Tafa'di hakan dasan 6atar da xancan


XEE Tace tab ai sai kinyi wata hu'du kafin naxo dan wani ra'ayi nawa
SAILUBAH Tace miye shi ra'ayin naki
Tace sai RAMADAN ya gyaramin ke Wlhi xanxo
SAILUBAH tayi Murmushi Tace bangane bah
Tace Xaki gane nan gaba ai
Ta qarashe da dariya kana ta kashe wayan.......


Murmushi SAILUBAH taqarayi dan sarai tagane me XEE take nufi
Bata San har ya gyarata bah.๐Ÿ˜€














************************


Cin amarci yayimah RAMADAN da'di
Sosai ya ishi SAILUBAH da shagwa6a ta6ara marairaicewa
Ko batayi niyar yin abuba idan yasata agaba da magiya saitayi wannan abun


Gashi tarasa ganema kanta Cikin wata ukun nan
Kwa'dayi yayi mata yawa
Yau Tace kaxa gobe Tace kaxa
Sam tunaninta ya tushe
RAMADAN na xargin wani abu agareta Saidai ya'dan bama Kansa wani lokaci kafin ya binciketa






*********************************


Tayi kyau Sosai cikin shigar doguwar riga me kalar jah
Kallo 'daya xaka mata Kasan akwai abinda yake damunta
FAWAS yayi Murmushi bayan yagama qare mata kallo tsaf
Ya lura tayi nisa atunanin nata


Dan haka Ahankali ya qarasa cikin kitchen 'din da rungumarta ta baya aiko tana juyowa ta sakar mai wani amai gudun gaske
Saka makwan qamshin turaransa da ayanxu batasan qamshinsa


Waro ido HAMEEDA tayi da marairai cewa Tace kayi hakuri HABIBINA
Cikin damuwa Yace meyake damunki YAYATA
Tace tun safe nakasa cin Komai kuma inajin yunwa ga cikina Yana min wani iri
Kuma banasan qamshin turaranka
Ta qarashe da rushewa da kuka wiwi dan Sosai takejin yunwa




Am Sowie HA๐Ÿ‡ฒIDA...๐Ÿ˜†


By Rahamat


Hajju ๐Ÿ˜œ






๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป
[,10:32AM, 15/01/2017]


Sunana Kadeejah
Wllh samareen bana yayi dadi dan yataba shigen tawa rayuwar nima inason kanin kawata shima yana sona sosai kuma kanina nake cemai shikuma yace auntyna munshaku sosai kamar da luva d Ramadan wllh dannima inyace karnai Abu to wllh bazanba amma ni ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญakarshe iyayena suka hada aurena d wani bansaniba saida akakusa biki ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญakamin auren dole Yusuf yaita rashin lpy nahakura yanzu yarana biyu shine Dana karanta samaren bana nakome irin nawa nida Yusuf amma karshe ya bambamta ina godiya dannayi farinciki lbr shigen nawa๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘
Allah yakara basira






*AmEEN Amiien nagode kadeejah*


*Haqiqa mutane da dama sukan kirani awaya ko suyimin message akan labaraina yana xuwa shige da labarin rayuwarsu*


*Ina jin da'din hakan Sosai kuma ina godiya ga Allah daya bani baiwar qiqirar labarai irin naku*
*nasan xaku karanta wannan 'dan takaitattcan bayani nawa*
*ni Rahamat labaraina qirqirane kawai da baiwa da Allah da yayi min*
*nagode maka Allah daka 'daukaka darajata har ka'aramin tunin da nake rubuta labari batare dana hange na wani bah*
*ina rokwanka Allah daka barni da masoyana mucigaba da qaunar juna har qarshen rayuwarmu*


*Ina sanku masoyana dan ina jin da'din kasancewata daku*


*xan fa'do muku yanda nafaro SAMAREEN BANAH insha Allah idan nagama shi*


*abin xai baku mamaki Sosai*.๐Ÿ‘Œ๐Ÿป


๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป


*Toh kadeejah naji SAILUBAH da RAMADAN sun birgeki har sukayi sanadin da kika tuna da Qaninki YUSUF masoyinki adah*


*Ina miki fatan alkairi Sosai Allah yabarki da mijinki*
*Yabarku cikin qauna da aminci*
*Da duk macan da take da Aure wacce take karanta SAMAREEN BANAH ni Rahamat ina miki addu'ar Allah ya jarrabi maxajanku da MASEEFAR SOO na QAUNARKU*
*Ako da yaushe sukasance kune madubin dubawarsu aka da yaushe*
*Yasa duk mafarkansu yakasance hangenku suke a BIRNIN MASOYA*
*Yabaku yara masu albarka in maxa kuka samu kusa mush SADEEQ da HAYATUDDEEN ๐Ÿ˜œ*
*Idan kuma mata kuka samu 'Yan biyu kusama 'daya 'YAR QAUYE 'dayร r kuma 'YAR BIRNI๐Ÿ˜œ*
*Yasa kuma kuxama makirai wajan San ibada da faranta ran maxajanku.*
*Allah kabama 'Yan mata maxaje na gari masu sansu da qaunarsu*


๐Ÿ˜ฌ
[10:49PM, 19/01/2017] R๐Ÿ‡ฆHAโ“‚๐Ÿ‡ฆT: R๐Ÿ‡ฆHAโ“‚A๐Ÿ‡น
[20/03, 17:09] 80k: [1:44PM, 26/01/2017] R๐Ÿ‡ฆHAโ“‚๐Ÿ‡ฆT Nalele: [8:37AM, 26/01/2017] R๐Ÿ‡ฆHAโ“‚๐Ÿ‡ฆT: ๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ‘ฏ


*๐Ÿ‡ธAMAREEN*
*๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ‡งANAH*๐Ÿ‘ฏ
๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ‘ฏ


*๐Ÿ‡นASU SALAN SOYAYYAR๐Ÿ‘ฏ*


*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*๐Ÿ‘ฏ


โ€ ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…


*PART 114*




Ba qaramin rikicewa FAWAS yayi ba. Cikin tashin hankali Yace toh ya isa kukan haka pls
Ya fa'da dajanta xuwa part 'dinsu
Toilet ya shiga ya gyara kansa itama tagyara nata kan

Takallesa anutse Tace bakasa turaran naka bah.....
Tura mata turarukan nasa yayi guda uku Yace kiji qamshin da bakiso aciki Kinga saina dena sashi


Ta shinshina Su....
Aiko taji qamshin da bataso. Ta nunamai
Yace Yauwa saiki 6oyeshi karna manta nasa
Tayi Murmushi ha'de da tashi tana cewa meya dawo dakai ne yanxu
Yace Wlhi YAYATA buqatarki.
Tace wayyo masoyina
Rungumarta yayi Yace Karki damu YAYATA Xanyi miki hakuri xuwa dare.
Tace mace tagari xuciyarta akullun so take tadinga farinta ran mijinta
Ya qara qanqameta Yace inyi abuna kenan
Ta 'dagamai kai Cikin wani salo takai bakinta cikin nashi tayimai mai kiss me 'daukar hankali. Kana Tace Komai ajikina mallakinka ne
Kayi yanda kakeso dani aduk lokacin da kayi ra'ayi...


Da matuqar farin ciki yake sarrafata
Sanda yasamu nutsuwa Sosai suka tsaftace kansu ha'de yin Sallah Sannan Yace tashi muje asibity a dubamin ke YAYATA dan xafin jikinki yayi yawa....
Kinga daga nan saina kaiki gun shaqatawa ko xakiga abinda ya kwanta miki arai kici
Rungumarsa tayi Tace toh HABIBINA.....




Sun fitoh gwanin ban sha'awa Tace yauwa na tuna Momy tana San magana dani 'daxo
Mu duba ko tadawo
Yace aitun lokacin da nashigo tadawo
HAMEEDA tawaro ido cikin shagwa6a Tace shine kuma baka gayamin bah
Ya watsa mata wani kallo Yace ai bansan da hakan ba


A falo suka tarar da momyn
Tace Yauwa 'yata meyake damunki
Na lura kwanakin nan akwai abinda yake damunki
Tace Wlhi Momy amai ne da kasala
Kuma kinga nakasa cin Komai kwata kwata tun safe
Saina dinga jin ciwan kai kuma...


Fuskar Momy cika tayi da fara'a Tace masha Allah.
Kai Amma naji da'din wannan ciwo naki Allah ya saukeki lafiya


Sam HAMEEDA bata gane me Momy take nufi bah
Dan tunaninta tsayawa yayi akan dama ana murna idan mutum yana ciwo ๐Ÿ˜€
FAWAS ko tsalle yayi ya dire agaban momyn tasa cikin waro ido Yace Momy xan samu baby fa kenan๐Ÿ˜ณ
Tace ina tunanin haka my son
Maza tashi muje asibitin doctor Marwan ya dubamin ita
Da cikakken murna FAWAS Yace Sha xamanki momy Xan kawo miki kyakkyawan sakamako. Tashi muje YAYATA....
Ya qarashe da kallan HAMEEDA....


Oho dai HAMEEDA tace aranta dan bata san inda xancansu ya dosa ba dan haka Tatashi suka ficce xuciyar momy cike da farin ciki .


FAWAS na tuqi yana kallan HAMEEDA
Tace ka'ishe da kallo fah HABIBINA
Yace Ashe da biyu wannan kyan da kika qara
Tace ban gane ba๐Ÿ˜ณ
Yace Xaki gane yanxu YAYATA....




Koda doctor Marwan ya gamah binkicansa ya gano cikine da HAMEEDA na watanni biyu
Da FAWAS ya gamah jin bayanan doctor 'din rugumarsa yayi
Cikin jin da'di Yace Allah na godemah
Doctor yayi Murmushi yana mamakin FAWAS
Gashi dai qaramin Yaro Amma sai murna yakeyi da samun Cikin matar tasa....


HAMEEDA kam shuru tayi tabarshi dan har lokacin bata fahimci Komai bah
Dan da harshen turanci suke maganar
Sanda taga sun ke6e wajan ni'imantaccen shaqatawar Tace wai HABIBINA murnar miyene haka tun a gida gashi mah a asibiti
Kuma kana kallona kana Murmushi ko farin Cikin daga gareni yake ne
FAWAS ya qara fa'da'da murmushinsa Yace YAYATA gayamin
Tace me fah
Yace kina San yara .
Tayi Murmushi Tace Sosai mah
Jan ajiyar xuciya yayi Yace toh kinada ciki...
HAMEEDA tawaro ido๐Ÿ˜ณ Tace da gaske
Yace Wlhi da gaske.....
Da sauri tatashi Tace wayyo da'di nima yanxu xan Haifa yara doxin doxin ๐Ÿ˜†
Dariya FAWAS ya fashe da ita Yace aikowa kam. Kishirya bani yara masu yawan gaske Wlhi ina matuqar MASEEFAR sansu
Tayi Murmushi Tace Allah ya kawo masu albarka ni kuma nayi maka alqawarin xanta baka Su doxin doxin
Yace nako gode YAYATA
Tace Amma kajama wannan yaran naka kunne ko yarinyace tadena hanani cin abinci....


Janta motarsu FAWAS yayi sanda suka bar wajan ya tsaida motarsa can gefan titi ya mannamah cikin nata kiss Yace pls baby ko boy kadena hana YAYATA cin abinci
HAMEEDA tayi dariya Tace lallemah
An gayamah yana jine
Da sauri FAWAS ya harareta Yace angaya miki kurmane
Murmushi kawai tayi ganin yanda yake shafah Cikinta cikin farin ciki


Daqar dai suka dawo gida
Dan duk abinda FAWAS yagani na kwa'dayi cewa yakeyi kinaso
Itako inya mata Tace eh in bai mata bah tace aa


Momy ko jin xarginta ya tabbata Su HAMEEDA na barin falan tatashi ta'dan taka rawa tana cewa Allah nagodema ka azirtani da 'dayaโ˜๐Ÿป ka azirtani da jikoki masu yawan gaske.....
Amiien AmEEn taji ance
Tana 'dago kanta taga Dadyn FAWAS ne
Tace sirikarka tana da ciki Dadyn FAWAS
Yace ai tunda naga kintaka rawa nasan ba qaramin abu bane ya faranta ranki
Amma naji da'di Sosai Allah ya sauketa lpy
Tace Amiien....






Kiran Su RAMADAN FAWAS yayi awaya Yace Suna gida ne
Sun tabbatar mishi Suna maqale da matansu
Yace toh ganinan xuwa gareku dan xan baku kyakkyawan labari baxan gaya muku ta waya ba




Yanayin parking a gidan RAMADAN ya tadda innah Yalwa tana gyara kayan miya
Suka gaisa Yace naxo gun mutumina ne
Tace aiko yananan bai da'de da dawowa daka makarantar ba
Yace dama yace yana gida
Tace haka ne kam
Nan ya nufu shashin nasu yana kwankwa sawa....


RAMADAN na manne da SAILUBAH yana bata mata tunaninta dukta sakarmai imaninta
Sukaji kwan kwan
Awahale RAMADAN Yace Aunty FAWAS ne
Tace har yaxo
Yace kinsanshi da bada himma
Tace aikam tashimin a cinya Yace idan naqi fah
Tace saimu barshi yata tsayuwa har yagani yatafi. Kaga kenan bai baka make news ba
Murmushi yayi ya tashi yana lakuce mata hanci Yace kin wani kananna'dani kin hanani xuwa ga Dad


dariya tayi Tace karka wani yimin basajah
Dan kaine kakanan na'deni
Yace oho dan ban samu nutsuwa bako
Tace nidai ba ruwana


Fitta yayi yaje ya bu'dema FAWAS yana dariya
FAWAS Yace kanajin da'dinka 'dan uwa
RAMADAN yayi dariya Bayan sun xauna Yace yaxanyi toh tunda nasamu Aunty
Yace bako yanda xakayi sai jin da'dinka
Yace naxaqu naji pls bani labarin
FAWAS yayi Murmushi Yace Kasan abinnan ya tabbata
Yace wane abu kenan
Yace my MEEDAT tana 'dauke da cikina wata biyu......


RAMADAN Yace kai haba. Kace ka kusa xama Dady๐Ÿ˜‚
Yace kaidai bari Wlhi ina cikin farin cikin da banta6a shiga irinsa ba yau
RAMADAN ya matso kusa dashi tacikin kunnansa ya ra'da masa ina tunanin Auntyna mah ta harbu Amma kasanta da rashin ganewa
Amma inasan tabbatarwa nanda 1week....
Kan FAWAS yayi magana SAILUBAH tafitoh
Ahankali FAWAS Yace Barka da ranah Aunty LUUVAH da fatan na sameki Cikin koshin lpy
Tayi Murmushi Tace lpy lau FAWAS ya HAMEEDA da Momynka
Yace lpy lau
Idan SAILUBAH ne ya sauka akan agwali6an da FAWAS yashigo da ita
Tace Qanina...
RAMADAN Yace Aunty...
Tace xansha agwali6a....
Da sauri FAWAS ya miqa mata Ya cewa danasan kinaso dana siya miki
Ta qarayin Murmushi Tace nagode da wannan mah
Ta fad'i da barin falan
RAMADAN yabita da kallo
Yace kagani ko
FAWAS yayi Murmushi Yace Wlhi ba makawa cikine da ita
Pls ka hanxarta kaita asibiti agano mana dan Allah
RAMADAN ya xuqi drink Yace anjima kuwa
Amma fah na tayaka murna Sosai
FAWAS ya tashi farin ciki fal Cikinsa Yace Qananun yara damu Amma da mallakan manyan mata. Gashi har mun 'dirka musu ciki ๐Ÿ˜†
Shima tashi RAMADAN yayi yana cewa Allah ya bamu Su. Miye amfaninsu ban sutara mana yara.
๐Ÿ‘‰๐ŸปSaura mah Aunty XEE wlhi๐Ÿ˜ฌ


FAWAS ya kwashe da dariya Yace Aunty Luv dai
Wlhi KHAMIS yagama da ita๐Ÿ˜†
RAMADAN yayi dariya Yace Sosai ma kuwa
'Dan iska ya da'de yana 6ata tunaninta ai
Kaga jiya yanda tafashe mai da kuka dan kawai yakai dare....


Tushe mishi baki RAMADAN yayi yana waro ido
Yace kayi shuru danni ba qaramin gasani jiyan nan Auntyna tayi bah
Wlhi qarya kalakala nashirya mata kafin nasamu kanta
Kayi shuru pls karka jamin jangwal๐Ÿ˜ฐ


Dariya๐Ÿ˜‚ Sosai FAWAS ya kwashe da ita Yace kace ni an'dan min sausaici ka'dan
RAMADAN Yace hmm yanxu ina xaka
Yace ga KHAMIS xani pls muje muji tare dan Allah


RAMADAN Yace toh ban minti 'daya pls
Yace nabaka minti biyar dai kasa meni amota
RAMADAN yayi Murmushi Yace baxance yayi yawa ba kaqaramin biyar ya xama goma
FAWAS ya ficce daga falan yana cewa kaika sani Amma kashanyani Wlhi tafiya Xanyi....




Tas tashanye agwali6an tana xaune tana karanta wani Littafi waishi *LEEKITAN ZUCIYAH*
```ita ka'dai Rahamat tabama aranshi banda su siS ummu Yahaya da siS Hajjaju masu leqan samareen banah```๐Ÿ˜‚


RAMADAN ya 'dane kan cinyarta yana leqa fuskarta Yace lalle Aunty. Shine harda shanyewa baki ragemin bah.....
Kantayi magana yayi saurin ha'de bakinsa da nata
Ta tureshi Tace baka gajiya RAMADAN


toh ai bakin naki ne me laushi. Yafa'da yana shafa la6anta
Tace pls kasiyomin bai isheni bah
Yace hmmm naga Cikinki yana 'dan tasowa
Tace haka yake Yace aa fah kidai kalla dakyau Tace te6ace fah
Yace baki da ita Auntyna
Tace toh me kake nufi. Ta qarashe da waro ido๐Ÿ˜ณ
Yace kawai dai na lura kamar nayi ajiya acikin ne
Tace tame๐Ÿ˜ณ....


Shafa fuskarta yahau yi cikin annuri Yace Aunty kinada ciki
Da sauri SAILUBAH ta kalli Cikinta kamar xatayi kuka. Tace ciki RAMADAN fa kace๐Ÿ˜ฐ
Yace eh man. Ko baki sone
Tace bafah yanxu nake sanshi bah
Yace saboda kinaso kici amarci dakyau ko
Tace wayyo ni SAILUBAH๐Ÿ˜ฌ
Kama fuskarta yayi Suna kallan juna Yace kiso cikin nan Auntyna. Dan ina sO
Soko sosai mara misaltuwa
Pls kiban farin ciki dan Allah ina San yara da yawa Auntyna


Shuru SAILUBAH tayi
Aiko sai ya hau kissing 'dinta yana cewa kinji Auntyna
A shagwa6e Tace naji
Ya rungumeta tsam Yace Yauwa Auntyna bara muje gidansu KHAMIS
Tace yau ba xuwa office kenan
Yayi Murmushi Yace ai ina fitowa daga skull nakira Dady nace mai yayi hakuri kina buqatata๐Ÿ˜€
SAILUBAH tawaro ido Tace haba RAMADAN da gaske kakeyi dan Allah lace mai haka๐Ÿ˜ณ...
Gyara xamansa yayi yana shafata Yace da gake nakeyi
Shuru SAILUBAH tayi tasan ta6ara irinta RAMADAN xai iya fa'din abinma da yafi haka......
Jin yana neman fitoh mata da breast ne yasata riqe hannunsa Tace FAWAS yatafine
Yace aa
Tace meyasa kamin qarya toh agun Dady
Yace wasa nake miki daga gidansu KHAMIS 'din xan wucce dan akwai wani lissafi da xamuyi mu uku Dad da junior da Ni
Amma Dady yakira junior ya gaya mai awaya Yace muyi kawai
Auntyna xan baki mamaki akan wannan kasafin da xamuyi
Xatayi magana Yace bansan kice komai sai kin gani kawai....
Ya fa'di hakan da mannama breast 'dinta kiss kana ya tashi daga jikin nata yana cewa bye my Aunty my wife my baby... Nutsuwata


Murmushi kawai tayi ta'daga mai hannu


Sanda taji tashinsu Sannan tayi gun Innah Yalwa
Cikin murmushi Innah Tace na lura cikine dake
kidinga yawaita cin wake da hanta na manja SAILUBAH xai qara miki lapia keda abinda yake cikinki
Sannan da safe kidinga shan manja cokali 'daya kafin kici Komai xai dinga wanke duk dattin da yake jikin yaro yasa fatarshi tayi kyau na bam mamaki
Toh SAILUBAH Tace dan xuciyarta cike take da mamakin kanta yanda akayi takasa gane ciki ya shigeta har RAMADAN ya gane.
Ita sai yanxu ma tatuna batayi al'ada ba wannan watan


Fakar idan Innah tayi tashafa cikin nata soyayyar shi tacika xuciyarta๐Ÿ™‚




Sun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login