Showing 57001 words to 60000 words out of 95088 words
Chapter 20 - Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt
sumewa yayi
SAILUBAH dake yau taso mugunta ko tausayinsa bataji bah taqara make wannan tasashi agefe Sannan taqara yayyafah mishi ruwa
Wannan karan bai farfa'do ta da'di ba
Dan haka hankalinta saiya tashi ta qara yayyafamai
Nan ya farfa'do
Suna ha'da ido yayi mata shuru kawai yana kallanta
Tayi Murmushi yana kallanta. tada'da futa da wannan Wanda taqara kashewa tadawo
Yanda yaga tana qoqarin sakar masa wanine shiyasa shi runtse ido. hawaye ya xubumai Yace AUNTY..... Dan Allah kibarni haka....
Cak SAILUBAH tatsaya dan yanda ya ambaci sunan nata saitaga kamar senior ne yake rokwanta....
Tayi shuru....
Jin shurun yayi yawa ne shiyasa ya bu'de idansa ya sauke akanta
Ta hararesa dayin kwafah Tace kaci darajar Yayan ka
Tafa'da da ficcewa .
Junior yajah numfashi ya dafe kansa
Yace Wlhi baki sani kuka abanxa bah
xamu ha'du ne Wlhi saina ramah.......
Tashi yayi yabita cikin gidan
A kitchen yasamesu ita da Momy har sun fara aiki
Yace Momy
Tace na'am SADEEQ
SAILUBAH ta kallesa da sauri Tace mah Momy dama sunansa SADEEQ
Tace eh duk dai ana kiransu da Suna 'daya ne
Tace OK
Yace Momy me kikajin tsoro
Tace tsoro kuma
Yace eh. Kingani inajin tsoran kyenkyaso
Tayi Murmushi Tace ka'dangare nakejin tsoro junior
Yace toh Auntyn brother fah
Tace SAILUBAH
Yace eh......
Kantayi magana SAILUBAH Tace aini ba abinda nake jin tsoro ko momy
Momy tayi Murmushi Tace kinman kina jin tsoran kuli.......
SAILUBAH takatseta da cewa dan Allah Momy Karki qarasa
Junior murmushin mugunta Yace Wato tsoran kuliya takeyi ko
Momy Tace harda sumewa ma kuwa
Yace yes........ Yayi Wlhi
Yana fa'din haka ya ficce
Tsoro ya kama SAILUBAH
Su senior ko direct gidansu XEE suka nufa Saidai KHAMIS yayi mugun gani dan sun tarar da ita XEE 'din tana hira da Ameer
Wato abokin Mustafan dayaso SAILUBAH
Ikwan Allah kuma shima xuwanshi kenan
Tunda XEE ta hango motar RAMADAN tasan KHAMIS na cikin motar
Nan take sai hankalinta yakaso gida biyu
Sam sai tadena jin me Ameer 'din yake CE mata
FAWAS Yace ga Aunty XEE da wani can fah
RAMADAN yaqi qarasawa inda suke yadai tsayar da motar tashi nesa dasu. Yana cewa kut😊
KHAMIS... Wannan xai iya yi maka kwacanta fah😳
kaduba yanda suke daf da juna.....
KHAMIS dai shuru yayi musu danji yayi xuciyarsa na masa xafi kuma tana bugawa fat fat fat
Nan take hankalinsa ya tashi
Ya qurama Ameer 'din ido yanaso ya hango me tagani atare dashi dahar yaburgeta yasata tsayawa dashi....
Bai hango Komai bah. acewarsa sai muninshi daya gani da kuma rashin dacewarsu
😬😬😬
Cikin 6acin rai ya bu'de motar ya fitoh RAMADAN Yace kayi aiki da hankali 'dan Uwa danna lura da yanda hankalinta ya bar kansa yayo kammu
KHAMIS yajah tsaki Yace story kenan...
Atare FAWAS da RAMADAN suka samai dariya. Yana jinsu ya sharesu
Ayanda XEE taga fitowar KHAMIS sanda taji gabanta ya fa'di
Tun daga nesa yake aika mata da mugun kallo
Ganin yakusa xuwa garesune yasata 'dauke idanta akansa
Ya qaraso cikin ladabi Yace barka da ranah yayana
Ameer ya kallesa cikin Murmushi Yace Barka Qanina.
KHAMIS yayi mishi kallan raini afaqaice Sannan ya maida kallansa ga XEE wacce ta dawo kallansa ya gallah mata harara Yace in gaya masa ne
Cikin 'dan rikicewa Tace me kennan
Bai bata amsa bah ya maida kallansa ga Ameer Yace yayana ammata miji.....
Ameer ya qara tsaidai idanshi akan KHAMIS Yace eh tagayamin
Ahankali KHAMIS yajah numfashi Yace ai Ashe kaji
Yace eh saidai ai ba'a 'daura ba
Afusace KHAMIS Yace Amma dai Kasan bai dace kanemi qara aya akai ba.
Ameer Yace eh
Yace toh itadin ta Yayana CE
Dan haka kabarta kawai
Ameer yayi Murmushi Yace naga alama samaree
Danga kishi na yawo a kwayar idanka
Yace nifah ba neman maganarka nake bah. Kawai kabar nan
Saura sati 'daya bikinta Amma kawani xo kana san ka 6ata mata tunani
pls Malam jeja da Allah
XEE taqurama KHAMIS ido tana hango maseefar kishin da yake mishi yawo a fuskarsa
Ameer yayi Murmushi dan yaran yayi masa kwarjini
Ya shige motarsa yana cewa toh samarii nabarka da matar yayanka lpy Allah ya baka ha'kuri.
Yana fa'din hakan yajah motarsa
Idan KHAMIS ya sauka kan na XEE
Tace ya tafi fah
Ya bita da harara Yace ko Xaki bishine
Itama hararar tashi tayi Tace ban sani bah
Ya wurga mata wani mugun kallon daya sata shigewa gida batare data shirya ba
Yana niyar juyawa ya tafi Babanta ya fitoh....
Cikin ladabi KHAMIS ya gaisheshi
Ya amsa da kulawa yana cewa Yauwa dama ina nemanka
KHAMIS yayi Murmushi Yace Allah yasa ba lefi nayiba Babah
Yace aa bakayi lefiba
Dama inaso in tambayeka ne da gaske kai da ZAINAB kuna San junanku
KHAMIS yayi qasa dakai Cikin kunya da ladabi Yace eh Babah
Kuma ina rokwanka da Allah karka rabani da ita Wlhi ina Santa
Babah yayi Murmushi Yace KHAMIS kenan ai Zainab tayi maka girma kaje kanemi daidai dakai mana.....
Annabi Muhammadu ya Auri Nanah khadeejah wacce taxarce shakarunsa.
BABAH karka rabani da Aunty XEE ina santa inna rasata mutuwa xanyi
Babah yayi shuru
can Yace toh jeka Allah ya shige mana gaba
Yace AmEEn
Da barin BABAN anan
Yana shiga motar RAMADAN yajasu
Suna tafiya KHAMIS na tsaki
Dan daya rumtse idansa saiya dinga ganin hotan XEE da Ameer yanda suka tsaya
FAWAS da RAMADAN sun fahimci meyake damunsa kishi. dan haka sukaqi kulasa Sai hirarsu sukeyi har suka iso qauyan takai
Anan FAWAS yanemi Yaro yakira masa HAMEEDA
Kamar Kullun tana cikin hayaqi innah na surfah mata bala'i dan yau tunsafe take mata shi
Dan kawai tayi mata asarar tulu wajan ibo ruwa......
Yaro ya shigo yana fa'din ana sallama da HAMEEDA
Nan HAMEEDA takalli yaran Tace FAWAS ne
Yace eh dan haka yace in gaya miki....
Da sauri tatashi daga gindin murhun tajah hijabinta xatabi yaran.....
innah takatseta da cewa uwar 'yan san maxa bidai ahankali karki kwasomin ciki kan lokacin yayi
HAMEEDA tayi shuru tana jinta. Tana kuma rayawa aranta FAWAS meyasani da har xaiyi mata ciki😬.......
Innah taqara katseta da cewa. Kisan yanda xakiyi kisamammin ku'din tulu na
Toh HAMEEDA Tace mata
Tana fittowa tagansa kan dakalinsu
Yayi mata kyau Sosai Tace Barka da xuwa
Yace Barka masoyiyata
Tace da fatan kaxo lafiya Yace lau lau
Tace kayi kyau Sosai
Yace kamar yanda kemah kikayi kyen
Tace ina wani kyau ajikin "dan qauye
Ya waro ido cikin murmusawa Yace Wlhi ayanxu nafi ganin kyen 'yan qauye fiye da 'yan birni
Tace meyasa
Yace saboda ke my luv.
Kintafi da xuciyata
Har takai idan an tambayeni inane garinmu sai kiji nace qauyan takai
HAMEEDA ta rufe idanta cikin jin da'di Tace da gaske
Cikin kwaikwayan muryarta Yace Allah da gaske
Sukayi dariya lokaci 'daya
Zama tayi kusa dashi tana fa'din yasu mamah da babah
Yace hmm Momy Dadyna
Tace eh Yace Suna lafiya suncema in gaisheki
Tace ina amsawa
Yace yau bakisa turareba
Tace 'daukin ganinka ne yasani mantawa
Wai har sai yaushe xaka denamin xuwan baxata ne
Yace amin afuwa nadena daga yau
Tace nayi maka
Yagyara xama Yace hmm naxo miki da kyakkyawan labari ne
Tace toh ina jinka
Yace gobe Dadyna xasuxo Neman min Auranki
Cikin murna HAMEEDA takallesa Tace Allah da gaske
Yace Allah.
Tace Naji da'di Sosai
Yace ai nafiki jin da'di dan Allah Allah nake kixama mata agareni Ki koyamin yanda ake xaman Aure
Ta harareshi ka'dan Tace kai ko
Yace bake kikace ba
Tace toh basai ka manta bah
Ya tashi yana girgixa kai Yace idan na manta ai namanta kaina
Kinsan ba abinda yake raina ayanxu irin Auranki ki'dorani akan hanya
Taturo baki Tace har xaka tafi
Yayi Murmushi yana kallan bakinta Yace yanda kika turo bakinnan kamar nakama fuskarki na tsotse shi.......
😳😳
Atare shi da ita suka waro ido
Dan harga Allah tunaninsa axuci yafa'di xancan
Ashe abayyane ya fa'deshi
Tace LA LA LA 😳
Dama kaima irin 'yan iskannanne wa'yanda nake ganinsu a film irin turawan nan
Cikin ankarewa Yace nima wani naji yagayama budurwarsa acikin irin film 'din
Taqara turo baki Tace toh shine nima xaka gayamin
Yace toh kiyi hakuri manah dan bansan na fa'da bah
Tace Allah karka qara dan maganar iskanci CE
FAWAS Murmushi yayi ya shafi gefan fuskarta Yace baxan qaraba YAYATA shikenan
Ta 'dagamai kai da qara turo bakin
Yace Allah in baki dena turowa bah. xan qara fa'da
Ta hararesa Tace toh kaqara mana
Allah sai in denah kulaka
Ya waro ido 😳 da Murmushi Yace kika dena kulani ai na shiga uku na banu
Yanda ya xaro idan shiya bata dariya Tace nima ai nashiga ukun
dan nayi gangancin da xuciyata taxugani nadena kulaka. Na tabbatar saina kwanta ciwo
Ya qara shafar fuskarta Yace toh YAYATA ga wannan nina tafi bye bye ta kar6i ku'din tana cewa karka kalli kowace mace dan Allah Yace toh YAYATA
Tana kallo sukajah motarsu suka qara gaba
Wayar KHAMIS tayi qara yana dubawa yaga tauraruwar tasace XEE. Yajah tsaki dan baidena hangota da Ameer bah. Wanda hakan yake qara sa xuciyarsa jin xafinta. Yaqara jan tsaki batare daya 'dauka bah. Yace xanyi maganinki ne
RAMADAN yayi Murmushi Yace pls ka 'dauka
Yace Wlhi baxan 'dauka bah saina hukuntata.......
By Hajju
R🇦HAⓂ🇦T
[5:33PM, 25/12/2016] R🇦HAⓂ🇦T.
[20/03, 17:09] 80k: [12:17AM, 27/12/2016] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
” بسم الله الرحمن الرحيم
*PART 99*
FAWAS yayi dariya Yace 'dan iska karka 'dauka mana natabbatar yau dai baxayi baccin farin ciki ba
Yace mexai hanani yi
Yace dan baka tsaya kaji kalmominta ba
Tsaki kawai KHAMIS yayi Sannan yama kashe wayarsa gabaki 'daya
_______
Kusan qarfe goma Sha 'dayane na dare duk Suna tare yau club xasu
Junior na kallansu yanajin hirarrakinsu
Fawas ne mecewa Wlhi ba abinda nake sha'a ayanxu irin kiss
Senior Yace Shege HAMEEDA ta rikitaka kenan
Yace hmmm naso in rage xafi da Aymana
KHAMIS yajah wani dogwan tsaki.....
Atare senior RAMADAN da FAWAS suka kwashe da dariya
FAWAS Yace dallah Malam ka dememu da tsaki. Idan kana San kwanciyar hankalinka kabu'de wayanka mana
RAMADAN Yace bar 'dan iska karya bu'de yata tsakin.
FAWAS Yace ni tausayin Aunty XEE nema ya kamani Wlhi.
RAMADAN Yace nima haka. Nasan yanxu tanacan cikin damuwa ya hanata samun nutsuwarta......
Da 6acin rai KHAMIS Yace lokaci na tafiya in baxa kuje ba nayi gida
Atare senior da FAWAS suka tashi
Senior ya kalli junior Yace 'dan Uwa katashi muleqa da kai mana.
Junior yayi Murmushi Yace aa kuje
Cikin sake fuska KHAMIS ya kar6a da cewa pls muje dare dan Allah
Junior xaiyi gaddama FAWAS yajah hannunsa dole badan yaso ba ya tashi suka fito tare
Suna tafiya acikin motane junior Yace dan Allah brothers a ina xan sami kuliya
Da sauri senior Yace kuliya....
Yace eh
FAWAS Yace me xakayi da ita
Yace kawai inasan inyi amfani da itane wajan ba wani abokina tsoro
FAWAS Yace momyna tana da ita in ba damuwa gobe xan kawo maka
Yace Yauwa nagode
Senior Yace Auntyna tana jin tsoran kuliya Sosai dan Allah 'dan uwa karka bari taganta pls
KHAMIS yayi dariya baice Komai ba
FAWAS Yace ita da Aunty XEE bansan Wanda yafi wani bah
Senior Yace tafi Aunty XEE tsoranta kamanta itafah sumewa takeyi
Gwara Aunty XEE xata iya ganinta tagudu
Itafa👈🏻
Kaima Kasan Saidai axo asameta axube
Junior yayi wata shegiyar dariya Yace hmm Allah yakaimu gobe
KHAMIS Yace AmEEn
Ba qaramin raina gurin junior yayi bah
Kodan yasaba da waje ne oho😬
Yana kallansu suka gama tsotse tsotsen mata da rawa da shan drink kala kala
Ahaka suka dawo gida agajiye da sha'awar mata
Washe gari
Da misalin qarfe 2:30pm XEE ce da SAILUBAH suke wajan shaqatawa dan shan ice-cream
Sosai suke cikin jin da'din wajan
SAILUBAH Tace naji me kikace. Xanyi qoqarin bi
XEE tayi dariya Tace Wlhi RAMADAN yagama samunki...
Tace ya Xanyi
Tace aikinji me Nace miki
Tajah numfashi Tace Naji Allah yasa kar abin yaxo da sa6ani
Dan yaxo da sa6ali baqamin wahala xan bashi bah.
Murmushi XEE tayi Tace Kinsan wani Abu
Tace saikin fa'da.
Tace Wlhi kwata kwata bana Cikin nutsuwata
Shegen yaran nan yana san hargitsani
Yama hargixaki XEE danga damuwa nan tana yawo ajikinki tako ta ina
Cewar SAILUBAH
XEE Tajah tsaki Tace damuwata ya bu'de wayansa. 'dan iska yaqi bu'dewa
Tace xai bu'de idan yaji wiya. Ki share shi kawai
XEE tagirgixa kai Tace ina..... Baxan iya sharesa bah gaskiya
Toh Ai sai kita faman kiran wayar da take akashe....
Cewar SAILUBAH
Qarfe uku daidai suka ha'du dan xasu taya wani abokinsu murnar cikarsa shekara ashirin d'aya
FAWAS ya miqama junior kuliyar momynsa
Junior ya kar6a da murna yana cewa wow ashe baKa manta bah.
Yace eh
KHAMIS Yace kunsan hankalin mum 'dina da Dad yafara tashi akaina
RAMADAN Ya dafashi Yace bamu labari
Yace hmm yau da safe sakani agaba sukayi da lallashi akan naci abinci. Wlhi baku ganiba kamar xasuyi kuka
Qememe naqici Nace naqoshi
Nan hankalinsu ya tashi ina ganin hakan nasa musu kuka
Momy da tafi rikicewa Tace Mene ne
Nace nidai sutemaken karsu rabani da Aunty XEE
Shuru naga sunyi
Ganin hakan yasa nabarsu nayi room 'dina
FAWAS Yace Yauwa nawan dama Kasan da hanya mafi Sauqi da xaka bi irin wannan kabari har akakai wannan lokacin
Yace kaidai bari damuwata yanxu inji mutuniyar tawa
Amma xuciyata na hanani. dan fa'di take in daure kar in sairareta yanxu
Senior Yace katemaki kanku kabu'de wayarka
Yace share kawai
FAWAS Yace anshare. Lokaci na tafiya yaci ace yanxu muna wajan dan baqaramin da'di xaiji bah
Tashi sukayi RAMADAN na cewa kuma aikuwa
Junior Yace karma kunemi in muku rakiya dan baxan je bah.
Senior Yace toh kaji da'dinka da kuliya
Amma ka'dan tausayama abokin nan naka pls karka bari ya suma
Junior yayi Murmushi Yace Wlhi saiya sume dan ramuko Xanyi. Kagako duk Wanda yake da burin ramuko ba shakka ba tausayi a tafiyarsa
KHAMIS Yace Hakkane
Senior ya ta6e baki Yace ya fiya dai tanakyau
FAWAS Yace Amma Kasan ance idan aka maka abu kaga baxaka iya yafewa ba toka rama daidai da abinda aka maka
Senior Yace ka kalli fuskarsa man. Xaka hango tarin muguntar da take fuskarsa
Dan tunda kabashi kuliyar nan yaketa Murmushi
KHAMIS Yace toh ina ruwanka
Yace nima ban meyasa na damu ba saidai haka kawai naji gabana yana fa'duwa akan wannan ramukwan da yake sanyi
Junior ya qara yin Murmushi Yace ai dama ya cancanta kaji hakan
Ta6e baki senior yaqayi Yace muje
Nan suka ficce junior ya bisu da kallo
Sanda ya bada taxarar rabin awa ya tabbatar da tafiyansu sunbar gidan. Sannan yafito da kuliyar ahannunsa yanufu gidan nasu SAILUBAH wanda ita da XEE dawowarsu kenan kamar yasani......
Ya shiga harabar gidan kenan saiga matar baban SAILUBAH tafitoh. Da alama unguwa xata. Ya gaisheta cikin ladabi. Ta kallesa da mamaki Tace yau Kaine da kuliya RAMADAN😳
Ko kamanta Auntyn taka bataso
Junior yayi Murmushi ya Sosa qeye danya San tunaninta senior ne
Yace eh mamah lefi tamin
Tace tab aiko Suna falo ita da XEE Amma dakayi hakuri
Yace Karki karyarmun da xuciyar mamah.
Tace toh aishekenan. Tafa'da taficcewa tana rayawa aranta wane Babban lefi SAILUBAH tayi masa daxai hukuntata da abinda yake sumar da ita
Afalan yasamesu bayan ya 6oye kuliyar abayansa
Yace Sannunku
SAILUBAH tashaqi turaransa Tace meya kawoka guna
Yace aidaga yau kisa aranki alkairi dai baxai kawoni gunki bah
Tata6e baki Tace toh fa'di sharrin daya kawoka dan ina............
Bata qarasa furucinta ba. XEEE takwalla wani qara
tsalle 'daya tayi saigata abakin 'kofar SAILUBAH😊
Abin da yasata yin hakanko shine. Kamar ance takalli bayan junior tayi hu'du da kuliya.... Shiyata kwallah qara tadire akofar 'dakin SAILUBAH hakan bai mata bah sanda tashige ciki ta danno sakata.
SAILUBAH tabita da kallo kana takalli junior. Ya 'daga mata gira Yace ta kankare ne
Tace Dame
Yace jiya kinsani suma sau biyu ba tausayawa ko
Gaban SAILUBAH yafa'di jin kukan kuliyar da taji
Cikin marairaicewa Tace pls SADEEQ junior dan Allah karka bari in ganta sumewa xanyi
Yayi Murmushi Yace ke kin"isa kisani kuka na barki kixauna lafiya
Tace innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un. Kakah....
Daga can 'dakin Kakah taji tayi mata gyaran murya. Alamun tana Sallah
Ai toni gumi ya wanke fuskarka
Cikin rashin damuwa da yanayinta junior ya juyo da kuliyar gabansa ya wurga mata
Qara 'daya☝🏻 SAILUBAH tasake ta sume.😬
Junior ya qarasa shiga falan ya yayyafah mata ruwa tajah numfashi tabu'de idanta
Yayi Murmushi Yace nayi alqawarin saikin suma sau 4
SAILUBAH tasamai kukan shagwa6a Tace dan Allah.....
Yaji kukan har cikin ransa hakan yasa yaji tausayinta
saiya kama kunnanta Yace xaki qara shunamin kyenkyaso
A shagwa6e cikin kuka Tace aa
Yace alqawari
Da sauri Tace nayi
Yasake kunnan Yace kinci darajar 'dan uwana da yake sanki......
Yana fa'din haka yaje ya 'dauki kuliyar yafitta abinsa
Runtse ido SAILUBAH tayi tafashe da kuka wiwi
Cikin kukanne talalubi wayarta takira senior RAMADAN.....
Basu da'de da shiga gidansu abokin nasu ba. Senior RAMADAN yaga kiran wayar Auntyn tasa
Ya 'dauka Yana cewa Auntyna......
Yaji shuru nan yaqara volume 'din wayan
SAILUBAH tarushe mai da kuka
Cikin rikicewa Yace lafiya Auntyna
Taqara samai kuka cikin shashsheqa Tace natsaneshi
Yace wane
Tace junior man
Yace meya miki
Tace har falanmu yaxo ya wurgamin kuliya fah....
Senior ya rumtse ido gabansa yafa'di dan yasan tsoran kuliya irin nata
Yace Auntyna me kika masa da har yasashi yi miki haka
Cikin kuka Tace dan kawai jiya na shuna mishi kyenkyaso ne fah
Yanda tafa'di maganar da shagwa6a shiya tafiyar dashi..
Yace meyasa kika shuna mishi toh
Tace bakaga rashin kunyar da yake min bah
Yace toh kiyi hakuri Insha Allah namiki alqawarin baxai qara wurga miki kuliya ba
Tace nifah bala'in tsoro nakeji yanxu
Yace ba kowa agidan ne
Tace ni da XEE ne da Kakah.
In gayama XEE CE tafara ganin kuliyar ahannunsa shine ta gudu 'dakina tasa sakata kanna ankare da kuliyar
Yace toh kice tabu'de 'kofar yatafi
Tace kaima Kasan duk abinda xance mata baxata bu'deba
Ta qara she maganar da rushewa da wani kukan shagwa6a
Dan har yanxu atsorace take duk da agabanta junior yafitta da kuliyar gani take tana mutsi xataganta kusa da ita
Senior RAMADAN yajah numfashi yana tafiya asalan yanda take maganarta kamar wata baby
Yace pls Aunty kinutsu dan Allah kin fara tayar min da hankali
kibar kukannan haka pls yana damun xuciyata
Bata saurareshi bah taci gaba da