Showing 69001 words to 72000 words out of 95088 words

Chapter 24 - Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt

19 Feb 2025

4582

tayi Tace Karki damu kinji 'yata jeki dawo
Tace toh
Tana tashi da nufin fitta sukaci karo da FAWAS
Yace o Am sorry
Ko mawa tayi ta Durqusa Tace ina kwana
Adamuwance ya qara tsaida idanshi akanta Yace lpy
Tatashi ahankali taratsa tagefansa ta wucce
Yabita da kallo
Kafin ya kalli Momy Yace gud Mrning myy momy
Tace Mrning my son katashi lafiya
Yace lafiya qalau Tace toh Madallah
Yace Dady na dining ke muke jira
Tace muje


Dady ya kalli FAWAS Yace ina 'yata take...
FAWAS ya kalli momy xaiyi magana....
Momy tayi saurin katseshi da cemah Dady ai 'daxo taxo muka gaisa
Nace tatsaya muyi breakfast tare dake me kunyace sai tatsaya min nuqu nuqu. Shine nasa Hinde takai mata nata
Dadyn ya kalli FAWAS Yace inasan mudinga break tare maxa kaje ka kirata.
FAWAS ya qara kallan Momy akaro na biyu
Tako galla masa hararah
Yace Dady konaje ba xuwa xatayi bah
Dan kunyarta tayi yawa
Murmushi Momy tayi Tace ai kallo 'daya nayi mata nasan wannan xamu sha famah da ita
Dady yayi Murmushi Yace toh ai shikenan.
Amma kisan yanda xakiyi tafara xuwa munaci tare
Toh Tace mai


FAWAS dai mamakin Momyn nashine ya cika xuciyarsa. Ga tausayin kansa daya dami kwakwal warsa
Ahaka ya gamah yaje shirya kansa
Yace Dady sai kaxo
Yace yau ba lectures ne
Yace eh da ficcewa


HAMEEDA ko Bayan tagama Komai ta'dauki turarukan cikin akwatinta tafeshe dukkanin 'dakulan da falan
Tayi wanka da saka shadda 'daya daga cikin akwatinan nata
Nan tafitoh a Amaryar


Tasa hijab dinta tayo shashin Momy


Momy takalleta da fara'a Tace toh dama abinda xance miki shine
Inaso kima mijinki wani uxiri 'daya
Baxai dinga xuwa gareki bah harna tsawan wani lokaci
Sannan idan kika tashi da safe inaso kidinga xuwa muna ha'da breakfast abin karin kumallo dake
Haka da ranah haka da dare
Inaso kidinga tayani aikace aikacen gida
Kuma duk abinda yake damunki banaso Ki 6oyemin kidinga fa'dimin dan yanxu nice Komai naki
Bana San nuqu nuqu a tafiyata
Ki saki jiki Ki sake dani Ki 'dauke matsayin uwar data tsugunna ta harfeki
Sannan anjima wani telana xaixo shida yarinyar aikinsa
Kifitoh da kayan auranki tsaf xata gwadaki. Xan rabama telolina uku kayan. dan inaso a dinke miki Su tsaf
Dan kidinga shiga kina fata a cikin sutura me inganci
Kuma kidena saka hijabi nan
Da xaran kinyi wanka kinsaka Kaya kixauna haka cikin kyawunki
Da fatan kinji duk abinda Nace
HAMEEDA Tace eh Momy naji Insha Allah xaki sameni me ladabi akan Komai


Tace toh Madallah yanxu muje kitchen ki tayani ha'da farfesun ranah
Dadynku yana dawowa cin abincin ranah kinga dole ayi abu mekyau ko
HAMEEDA Murmushi


Haka Momy tasa HAMEEDA aiki Sosai tana koya mata yanda Komai yake ita da Hinde
Toh dama ita HAMEEDA akwaita dasan akoya mata abu dan haka taxage dantse ba raki tadinga yin Komai anutse










Sun ha'du Su uku
Cikin tagumi da damuwa FAWAS Yace ya xanyi dan Allah
Qiri qiri Momy takesan tajefani cikin damuwa
KHAMIS Yace Wlhi FAWAS tausayin kaina nakeji danni bansan dawane salan momyna xataxo min dashi ba kasan duk bakinsu 'daya
RAMADAN yayi Murmushi Yace banajin Momynka xata maka wani abu KHAMIS.
FAWAS Yace nima haka nake gani
RAMADAN yajah numfashi Yace yanxu fah Auranka da Aunty XEE xai riga namu da Auntyna ko
KHAMIS Yace eh mana koxaka jamana lokaci ne ka hargitsani
RAMADAN yayi Murmushi Yace wane ni
Ai wannan saisu Dady
Amma kamin tsiya kagani. Wlhi inban jefeka da addu'a kaga jan lokaci ganin idanka...
KHAMIS yayi dariya Yace dako Kullun natashi saina tsine maka
RAMADAN Yace ai ayanxu ba tsunuwar Wanda xata bini


FAWAS Yace pls kuji dani dan Allah
RAMADAN ya dafah shi Yace ga samu ga rashi
Kawai shawara 'dayace xan baka akan HAMEEDA shine kadinga 6ata mata tunaninta in kun ha'du
Koka dinga rage xafi
Ga Momy ko katashi tsaye wajan bautar Allah cikin dare. kata jifanta da addu'a
Ina tabbatar maka zata canja tunani


Shuru FAWAS yayi
Can Yace Amma Kasan Tace bata yafemin bah inhar nanemeta awaya
Ta'ina kake ganin xamu 'dinga ha'duwa ina rage xafin
KHAMIS Yace kaduba mana
Naga duk kawani hargitse
Pls ka fahimta manah
Kadinga fakwan ranar da xata fitta unguwa
Da kuma lokutan daka fahimci HAMEEDAN na xuwa shashin Momy
Kaga in kana ankarewa da wannan Sosai xaka rage xafi.....


Tashi FAWAS yayi cikin murmushin jin da'di Yace duk da hakan kunsan bazankai da nisa bah
Dan kunsan yanxu ba samun lokacin kammu muke bah
Koda yake xan 'dan sami salamah akan hakan ka'dan....
RAMADAN Yace yauwa abokina
Xan tayaka da addu'ar Allah yasa musamu baby nan kusa.
KHAMIS yayi dariya Yace tab ina tabbatar maka ayanda yace wai bata tunanin lamunce mishi ita nan kusa
Na tabbatar maka saina rigashi samun baby😀


FAWAS ya 'daka mishi duka Yace 'dan iska Insha Allah saina rigaka
RAMADAN yayi Murmushi kawai yana tuno ranar da xaixama kamar FAWAS Auntynsa ta kasance qarqashin ikwansa














Bayan sati uku da kwanaki biyu


RAMADAN ne da Auntynsa SAILUBAH suketa tabka rikici
Dan Kullun sai yaxo Yace mata yaxo tad'i
Idan tafitoh kuma shirune xai biyo baya
Can idan yagaji saiya fara sakar mata kalamai akan 'Yan matanshi yayita mata hirarsu
Tun bata kulashi yanxu tafara kulashi.


Abin ya bashi mamaki dan Sosai ya hango kishinsa a kwayar idanta duk da dama yasaba ganinsa lokaci lokaci




Dan haka yau da wani jiji da kansa yaxo mata ta'di (xance) acewarsa
Bayan tafitoh ne yafara bata labarin budurwar da take damunsa masana'antar tasu yau wai ita Iyami


Da maseefa ta katseshi da cewa bana San iskanci da wula'kanci kademeni ka fittineni akan wa'yan nan shegun 'Yan matan naka


Wai mah nina nemi kadinga ban labarinsu
Kullun saikasani agaba da wani xancansu
Kana tadamin da hankali
Toh nagaji daga yau karka qara xuwamin da xancan kowacce 'Yar iska acikinsu


Shuru yayi mata da xubawa bakinta ido xuciyarsa nayi masa da'di dan kishi ya kusantota


Itako ganin ya xubama bakinta ido saita gallamai harara.
Yayi Murmushi Yace Aunty ki dena saka jambaki
Tace dalili
Yace saboda yana 'daukar hankalina
Ta qara gallamai harara dajan tsaki Tatashi xata tafi
Yace jimana
Tace wani Abu
Yace ban sallameki bah
Tace toni na sallami kaina
Yace Abba na falo ai sainaje na gayamai Komai
Tajuyo afusace kamar xata mareshi Tace kafuta daga harkata fah RAMADAN.....


Tashi yayi ya matsu kusa da ita Yace wai Fushin da maseefar da akemin ta miye ce
Tamai shuru dan ya ritsata
Sosai ya matsa kusa da ita yaci gaba da fa'din
Kawai dan ina miki hirar 'yan mata na saiki hauni da maseefa kamar wata masoyiyata wacce takamu da maseefar sonah
Tace kadena matsuwa kusa dani haka
Yace kinajin wani abune
Cikin sanyi kuma a shagwa6e ta 'dagamai kai
Yace hmmm toh gayamin kamar me kike ji
Tace dan Allah RAMADAN kabari
Yace me nayi miki Auntyna
Tace nidai kakai jikinka jikina xan iya rasa nutsuwata
Yace Auntyna nine xan rasa nutsuwata bakeba.
Tace to to toh kamatsa mana
Yace abu 'daya xan gayamiki kedena yimin maseefa
Tace na dena
Yace promise Tace Ya am promise
Yayi wani shegen murmushi yana kallanta qasa qasa.
Ya shafi gefan fuskarta Yace kiyi mafarkina me kyau na 'dauke xuciyar masoyi Amaryata. Yana fa'din hakan ya juya ya 'dau wayarsa ya ficce daga gidan
SAILUBAH tabishi da kallo tana 'dauke ajiyar xuciya........








XEE ko da KHAMIS sai sharya yanda bikinsu xai kasance suke
Inda KHAMIS yake cewa my Luv xanso muyi reception
Tace muyi dai walima honey
Yace kina ganin hakan shi yafi dacewa
Tace kwarai dan yafimah albarka
Yace toh shikenan angama
Sai kuyi taku muma muyi tamu ko
Tace Yauwa mijina ni ka'dai
Yace saifah kin iya dani xan xama naki ke ka'dan Tace mexai hanani iyawa dakai
Yayi Murmushi Yace Allah da gaske Xaki iya dani
Tace Wlhi da gaske hasken farin cikina......












Dake Momyn FAWAS ta'dora HAMEEDA akan mayuka masu tsada da gyara fata
Xo kuga yanda tayi wani maseefar kyau
Ta goge fatarta tayi kyau dan haskenta ya qara futowa
Ga girki kala kala Momyn take koya mata
Sosai HAMEEDA tayi kyau
Sai shiga take tana futa na sutura
Dan ankawo mata kayanta tsaf na wajan telolin da Momyn tabayar Su 'dinka mata
HAMEEDA talura Momy akwaita dasan tsafta da gayu
Tace aranta qila ita FAWAS ya gado
Ga maganin Mata masu kyau da nagarta da Momyn take bata
Sosai take k'ishirruwan San kasancewa da mijin nata
Amma ya xatayi ita dashi sai gaisuwa da bi da ido


Ga FAWAS ko duk yanda yaso ya ritsa HAMEEDA abin yaqi yuhuwa
Dan Sosai Momy tasa mai ido👀
Yanxu Kullun cikin tunani yake
Ganin yanda matar tasa tawaye tayi kyau kamar kata6a jini ya fitoh
Gaisawar da sukayi shida ita yasa har yasan qamshinta
Sosai matar tashi ta tsolemai ido


Ga Momy ko taji da'din yanda 'dan nata yabi umarninta








Yau take Alhamis da miqalin qarfe 2:00pm XEE da SAILUBAH da qawayansu sai shirye shiryan xuwa walimar XEE suke
Dan gobe jumma'ane d'aurin Auran KHAMIS da XEE


Sosai sukayi kyau abinsu
Mototoci suka kwashesu xuwa wajan walimar


Wa'axi me ratsa xuciya da 6argo ne yayima xuciyoyin duk Wanda yake gun mugun kamo
Sosai suka nutsu wajan sauraran malaman
Ahaka akaci akasha akayi hotuna abin gwanin ban sha'awa.
Xuwa qarfe hu'du suka taso




Alokacinne kuma Su KHAMIS suka 'dora tasu
Sosai malamai sukayi wa'axi akan Maza suji tsoran Allah Su riqe matansu amana.....


Bayan antashi agajiye suka dawo
Xuciyoyinsu cike da tsoran Allah




A daran Momyn KHAMIS tasa 'yan uwanta suka kai kayan Auran na XEE
Akwatina manya manya irin na *MATAN ALFARMA*
Sukansu SAILUBAH da XEE 'din sunsha mamakin dukiyar da aka kashe





RAMADAN ne yake tuqi ahankali lokaci lokaci yana kallan Auntynsa
Ya 'daukota ne daga gidansu XEE dan maidata gida
Yace Auntyna
Tace Mene ne
Yace Komai ya burgeki na wannan Auran ko
Tace Sosai mah
Yace bakiji aranki dama kece Aunty XEE bah
Ta hararareshi Tace nibanji Komai bah
Yace toni naji Komai


Dan naso da'ace namu dakene xa'a 'daura gobe
Ta kallesa dayin Murmushi Tace in tambayeka man
Yace me xai hanani baki amsa Auntyna
Tace wai me kake tunanin xai faru ne idan naxama mata agareka
Yace tab
Abubuwa da yawa Auntyna
Tace kamar sume
Yace banda ra'ayin sanar dake yanxu. Ki bari idan lokacin yayi Xaki gani ganin idanki


SAILUBAH tata6e baki Tace story kawai. Kasani Aurena dakai na wata biyar ne.
Karkayi kuskuran saka wani abu aranka
Yayi Murmushi Yace toh Auntyna














FAWAS ne kwance a shashinsa kusan qarfe 9:30pm
Momy tashigo 'dakin nasa
Tace yadai my son Yace kaina momy
Tace me yake maka Yace ciwo
Da sauri Tace bari na'dauko maka magani kasha ko
Yace toh


Tafito daga 'dakinta kenan xata kaimishi maganin
Sai sukaci karo da HAMEEDA
Tace sannu
Momy tace Yauwa
HAMEEDA tamiqa mata wayanta
Momy tayi Murmushi tana fa'din. kin qararmin da caji ko
HAMEEDA tayi dariya Tace bani da irin cajarkice dana saka miki in kwana ina bugawa
Shine nace bara na kawo miki koma mutane xasu nemeki
Momy taqara yin Murmushi akaro na biyu da kar6ar wayan nata
Tace ai gobe baxan baki bah Da sauri HAMEEDA Tace dan Allah kiyi hakuri
Tace toh nayi
HAMEEDA tayi Murmushi tajuya da cewa toh saida safe.....


Har takai 'kofah Momy takirata
Ahankali tadawo Tace gani
Momy Tace ungo wannan maganin kiyi shashin nan xakiga wata 'kofah kishiga mijinki na ciki
kansa ne mai mishi ciwo. maxa kikai masa daga nan kyaje Ki kwanta
HAMEEDA ta kar6a da cewa toh. Ta nufi part 'din FAWAS
Momy tayi shashin Dady


Ahankali HAMEEDA bu'de 'kofar falan tashiga
Bata ganshi anan bah
Dan haka tanufi bet room 'dinsa
Da sallamah abakinta


Da sauri FAWAS ya bu'de idansa dan jin muryar YAYAR tasa


Tashiga a sulkunce ganin yanda ya xubah mata ido kuma da yanda yayi mata wani maseefar kyau.


Ta durqusa gaban gadan Tace barka da dare
Ya lumshe ido Sannan ahankali ya bu'de Yace Barka YAYATA.....
Tace momyce taban magani nabaka wai kanka nayi maka ciwo ko




Tashi yayi yaje ga wani aqaramin furiji ya 'dauko wata sanyayyiyar madara ya xuba a cup yaxo ya mika mata
Ahankali Tatashi tsaye ta kar6i Tace mexanyi da ita
Yace sonake kisha
Tace toh baka Sha maganin naka bah
Yace narigada na warke tunda na ganki adaidai lokacin da nake buqatarki
Tace Amma........
Yayi saurin katseta da cewa pls kisha niba surutu na tambayeki kiyi min bah
Shuru HAMEEDA tayi masa takafah kai tasha kusan rabi
Ya kar6i cup 'din ya ajiye yana cewa dts gud my baby...
Yanxu Kinga naci minti 'daya da sakwanni alokacina dan haka gyaramin da kyau nayi abun ranar
Yafa'di hakan dayi mata wata kyakkawar runguma.
Ya kama qugunta cikin wani salo ya fara aika mata da sakwannin da sukafi na ranar daya sami damar kissing 'dinta




Arikice Tace wayyo Allah na
Yace ai Allan ba naki bane ke ka'dai☝🏻
kinsan rokwanshin da nayi akan yasa namusa ganinki kamar yanxu.










By Hajju


Jamu muje Rahamat😀
[11:47PM, 04/01/2017] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: R🇦HAⓂ🇦T
[20/03, 17:09] 80k: [2:40PM, 03/01/2017] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
👯👯👯👯


*👯TASU SALAN SOYAYYAR👯*


*Na Rahamat Muh'md Muh'md Rufa'i Nalele*👯


” بسم الله الرحمن الرحيم


*PART 105*




Kayane nagani na fa'da Wanda Dadyn FAWAS 'dinne da Kansa yaje Dubai dan ha'do mishi tunda Momy taqi bada ha'din kai
Wasunsu a 'dinke suke dangin Su shadda


Masha Allah Komai yayi daidai agun 'yan birni
Ga 'Yan qauye ko yaxama abin kallo agaresu.
Hakan suka dawo Cikin farin Cikin karramawar da akayi musu.




HAMEEDA taxubama kayanta ido xuciyarta cike da farin ciki
Tana San gayu Ashe sai agidan mijinta xata samu yi
Kirrrrrr taji wayanta na neman agaji
Ta 'dauka da sauri ganin FAWAS ne
Yace YAYATA sun tafi ne
Tace yanxu suka tafi
Yace toh sun ganki
Tace tab aiban bari sun ganni ba
Yace meyasa
Tace kunya mana
Yayi Murmushi Yace toh bani labari
Tace labarin gixo da ko'di
Yace no labarin soyayya
Tace hmm ban shirya kalamai yanxu bah
Amma kasani. Idan ka mallakeni matsayin matarka xan baka kulawar daba masoyiyar da tata6a bah masoyinta
Yace Allah YAYATA
Tace Allah
Yace toh lokacin yaxo ai
Tace aikowa dai.....








Sosai RAMADAN da KHAMIS da Ango FAWAS suke shiri dan xuwa 'daurin Aure.....
In da sukayi kyau Sosai cikin shigar manyan Kaya.
Abinka da wa'yanda basu saba sawa bah. Duk sai sukayi wani iri aciki
KHAMIS Yace Wlhi baxan iya da wannan rigar ba (Watoh 'Yar saman )
FAWAS Yace Allah nima
RAMADAN Yace aikai ko kaqi Allah saikasata
Dan Ni kam xansa dan tun yanxu Auntyna tasa aranta namu yana xuwa
KHAMIS yayi dariya
Yace wayaga Aunty LUUVAH da kai matsayin ma'Aurata
Yace hmm Wlhi ina tuna ranar wane farin ciki xan shiga
FAWAS yayi Murmushi kawai batare da Yace Komai bah


Sanda suka gama tsaf Suna shiga gidansu SAILUBAH suka ha'du dasu ita da XEE da wata qawarsu Maryam
RAMADAN Yace Auntyna munyi kyau
SAILUBAH tadafa XEE ta kwashe da dariya Tace Sosai mah
Ni dai wannan abu yaqi wucce min arai
Wai yanxu kai FAWAS Kaine xa'abama mata yau
Yace kai Aunty LUUVAH me kikesan cewa ne
Tace gaskiya mana
KHAMIS yayi dariya Yace idan kabiye na Aunty LUUVAH harsai a 'daura muna tare da ita tana bamu Takaici dan haka pls muqara gaba
RAMADAN Yace Auntyna.....
Tace wani abu
Yace koda yake saidai nadawo


XEE ce tace musu kudawo lafiya 'Yan qannanmu
KHAMIS yaje kusa da ita cikin ra'da Yace aini na wucce qani tunda miji nake San xama ko.
Karab SAILUBAH Tace hmm xaka iya fa'din Komai tunda tabada kai
Yayi Murmushi Yace kai Aunty LUUVAH badai kunne bah


Haka suka ficce daga gidan Cikin farin cikin yau Abokinsu FAWAS xai xama Ango
SAILUBAH tabisu da kallan mamaki




Sosai Qauyan yacika da manyam mutane


*Ahaka aka 'daura Auran ABDUL FAWAS da HAMEEDA*


Sosai FAWAS yake sauke ajiyar xuciya
RAMADAN Yace Shege kace Alhamdulillah
Yayi Murmushi Yace Alhamdulillah
KHAMIS Yace masha Allah.
Allah naroqeka yanda ka mallakama FAWAS HAMEEDA
Ina roqanka da kamallaka min ZAINAB matsayin matata
Haka kuma ina roqanka ka mallakama RAMADAN FATEEMA SAILUBAH
Allah dan qarfin mulkinka
AmEEn RAMADAN da FAWAS sukace
RAMADAN ya qara da fa'din naji da'din addu'ar nan Allah ya amsa


Mata uku ne na dangindu FAWAS sukaxo 'daukar Amaryar HAMEEDA
Sosai suka raina gidan dan basune wa'yanda suka kawo kayan Auran nata ba
Amma ganin yanda akamusu kar6a ta mutunci hakan ne yasa sukaji da'di aransu suka tabbatar eh da gaske mutumin qauye bai iya wulaqanta bakwanshi bah


Toh Madallah HAMEEDA dai taxama ta FAWAS


Dinginta ba qaramin rud'ewa sukayi ba da ganin gidan da suka kawo HAMEEDA
Toh dama bawai sun ta6a shigowa cikin gari haka bane


Momy dai ta 'daure ta basu kulawarta
Inda suka danqa mata amanar HAMEEDA
Ta nuna masu shashinta suka Kaita da qafar dama


Washe gari suka tarkata suka tafi sukabar HAMEEDA da Momyn FAWAS agida d'aya ☝🏻


Suna tafiya HAMEEDA taxura hiyabi tayi shashin Momy
A falo tatarar da ita tana magana da wata 'Yar aiki
Ta durqusa har qasa tagaisheta kanta na qasa


Tun shigowarta falan momyn taxubah mata ido gabanta kuma ya fa'di
Sam batayi tunanin HAMEEDAN haka take Yarinya kyakkyawa da ita bah
Cikin mutuwar jiki Tace lafiya lau da fatan kintashi lafiya
Tace lafiya lau


Shuru bamai magana cikinsu
Can dai HAMEEDA Tace Momy kinada wani aikine


Jim Momy tayi ka'dan can Tace aa Saidai gobe


HAMEEDA Tatashi Tace toh Allah ya kaimu
AmEEn Momy tace
HAMEEDA tafitta daga falan
Momy tabita da kallo da k'udirce wani abu aranta akan HAMEEDAN😳




FAWAS ko ayau 'dinne yake saran jin 'dimin matar tasa
Amma kuma saime 😳


Bayan su KHAMIS sun rako FAWAS gun Amarya HAMEEDA
Harda wa'zinsu akan tayima mijinta ladabi da biyayya
Bayan suntafi
FAWAS ya matso ga matar tasa Yace YAYATA 'dan bu'de idan mana
Taqi kulashi
Ganin haka yasa yayaye lilli6in nata ya xubama fuskarta ido
Yace kinyi kyau Sosai
Tace nagode
Yace nayi farin cikin Kasan cewana mijinki na miki alqawarin idan har kika iya dani. Toh bake ba kishiya
Tawaro ido😳 Tace idan kuma nakasa iyawa fah
Yace sainayo miki kishiyoyi uku arana 'daya.
Ta shagwa6e fuska cikin shagwa6a Tace bana San kishiya HABIBINA
Murmushi yayi da cewa. Toh Ki iya dani mana
Tace idan kakoyar dani baxanqi iyawa bah
Yace toh naji. tunamin mah
Tace me kenan
Yace abin ranar danace naji kamar na kama fuskarki in tsotsi bakin kiiii.........
Ya qarashe da wani salo




Ta waro ido😳 Tace lah🙊 na 'Yan iskannan
Yace Yauwa toh yanxu inaso nayi miki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login