Showing 21001 words to 24000 words out of 95088 words

Chapter 8 - Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt

19 Feb 2025

4570

waro ido Yace haba dan Allah ka tausaya mishi aiπŸ˜†






By Hajju
Kunce kunaso ko ka'dan ne toh gashi nan πŸ™‹πŸΌ
[20/03, 17:09] 80k: [12:24PM, 22/11/2016] Rahamat Nalele πŸ‘―: πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―
*SAMAREEN*
πŸ‘― *BANAH*
πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―
*TASU SALAN SOYAYYAR*πŸ‘―






*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*


Part 46 to 50


Yace Wlhi Auntyna ban Sani ba
Kawai dai ni bana san kixama mata agareshi ne
Tajah tsaki da sakin fuskarsa Tace nidai ina san shi dan ku'dinsa Amma ban shirya Auransa yanxu ba
Yace pls my Aunty Ki temaken Karki Aure shi.
Takalle shi ka'dan Tace har naji kuma bana san shi tunda baka san shi
Sai kasan yanxu maganar ba a hannuna take bah tana gun Abbana.
Shuru RAMADAN yayi duk ya burkice tunaninsa 'daya shine Abbanta Sam Baya magana biyu yanada xafi Sosai.
Ba abinda yafi dacewa kamar yata addu'a dan itace mafuta.
Ya kalli Auntyn tashi cikin damuwa Yace kiyi min alqawarin baxaki Soshi aranki ba
Ni kuma xanta jifansu da addu'a har Allah yasa xancan ya wargaje
SAILUBAH ta harareshi Tace wai in tambayeka man
Yace ina jinki Auntyna
Wai meyasa Sam baka san ka ganni da wani 'da namiji
Yayi murmushi Yace nima ban sani ba. Amma xanyi qoqarin in sani nan gaba
Ta qara harararsa Tace hmm kafin kasani nixan fara sani dan nasan tabbas akwai manufarka akan hakan Yace Auntyna kenan xanso Ki rigani sani. Amma kiyimin alqawari idan har kika sani baxaki qini ba
Tace duk duniya bawanda nake jinshi araina kamar ka.. Ba ranar da xataxo min wacce xatasa in qika.
_Yayi Murmushi da fa'di aranse tana kan layi Amma takasa ganewa_
Afiliko cewa yayi hmm xanso in dauwama dake har qarshen rayuwata
Tayi Murmushi Tace wai wane irin SO kakemin ne Qanina
Yace irin son da masoya Su.........
Sai kuma yayi shuru
Tace qarasa mana
Tashi yayi ya 'dau wayarsa tare da kama hannunta Yace idan na qarasa mummunan mari xansha agunki
Ta kulle 'kofar tasa suka nufi waje Tace kome yasa
Ya kalleta ka'dan da Murmushi Yace bansan me xance miki ba
Ta kallesa........
Wani kallo ya sakar mata wanda yake da tabbacin ya kulle maganarta kenan
Aiko tuni jikinta ya mutu mu'dus
Cikin wata wahalalliyar murya Tace bacci yaxo min yanxu
Cikin sanyi murya Yace nasani Auntyna. Ya fa'da da kai hannunshi gefan fuskarta ya qara da cewa xaki iya kaiwa 'dakin ki koni in kaiki


Tace hmm Ba 'daukata xakayi ba bare inji damama
Inna ganni a'dakina dole qafatace takaini. Karka damu Qanina xanje da sayyadata


Yayi Murmushi da janye hannunsa Yace in har baxaki iya takawar ba.
Ki fa'damin. Dan Wlhi 'daukarki baxai ban wahala ba. Kodako xanta yawo dakene ahaka
Tadaki girjinsa ka'dan cikin mutuwar jiki Tace saboda ka rainani danni macece. Inxa'a duba na tabbata saina fika nauyi
Yace hmm toh naji muje in kaiki karki xube min ajiki dan naga baccin ya fara cin qarfinki......


Haka suka jera ya Kaita har 'dakinta takwanta
Ta kallesa Tace karfa kaje club
Yace toh
Tace imma kaje xanjika ai
Ya rufe mata qafafunta Yace dan Allah kiyi bacci karki dashi yau tsakar daje
Tace dan kar na jiki ko
Yace ko 'daya inaso yaudai Ki mori baccin ne
Tace kaima Kasan na saba
Yace saida safe
Tace mu tashi lafiya
Yace Allah yasa da fucewa


FAWAS ya harareshi Yace ka shanyani kamar wani kayan wanki
Yace am sorry kasan.......
Bai qarasaba wayanshi tayi qara. Yana dubawa yaga wacce sukaci karo ce a Jifatu
Ya 'dauka da hello
Tace kana magana shahuda
Yace ayya sunanki kenan
Tace eh RAMADAN naji 'dakin kar6ar number naka
Dan xan kiraka lokacin da nake so da kuma buqatar kalaman ka
Yace ayya da fatan kinkai gida lafiya
Tace lpy lau
Yace toh Alhamdulillah
naji da'din sunanki Sosai
Tace haka mutane da yawa suke cewa. Nayima tunanin ko qarya suke
Yace bane Su da yima babbar yarinya qarya sun da'di iya gaskiyarsu ne kawai


Tayi murmushi Tace kamar yanda kaji nace maka sunana shahuda. Ni 'yace ga Alhaji iroro me harkar siyar da mai
Ni ka'daice 'yarsa muna xama a garin abuja unguwar maitama
Mahaifina cikakken me ku'dine bana wasa ba yana sanmu ni da mahaifiyata Sosai.


Bikin 'Yar qanwar momyna ce ya kawomu kano
Yanxu haka gobe mukesan kumawa abuja


RAMADAN Yace daga kalamanki nagene ke me gaskiyace. Kuma baki so. ki yaudari mutum a har karki dashi.
naji ina sanki dan inasan mutum mai wannan halin
Tayi dariya Tace Nagode sai mun sake waya ka gayamin kai ko waye gudnyt
Yace ok gudnyt


FAWAS ya kalleshi Yace wacece Yace yarinyar da nake baka labari ce
Yace shegiya taga 'dan saurayiπŸ˜†.
RAMADAN yayi dariya Yace kuma yafi karfinta ba








πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―
*SAMAREEN BANAH*
πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―
*tasu salan soyayyar*
?πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―
[2:49PM, 22/11/2016] Rahamat Nalele πŸ‘―: Haka rayuwar tasu tacigaba da tafiya yau da da'di gobe sa6anin haka
Soyayya me qarfice tashiga tsakanin KHAMIS da XEE
Ba Wanda bai sani ba har acikin makarantarsu
Mutum biyu ne basu sani bah. Sune iyayan XEE dana KHAMIS


Sam bata canja xali ba tsakanin SAILUBAH da XEE wajan qin karatu


SAILUBAH da RAMADAN sun shiga tashin hankali ba'dan ka'dan bah
Dan yau saura kwana uku bikin SAILUBAH da Alhaji Aminu


Xa gwan qasa ya dinga mata tawajan Abbanta ya nuna mishi yana bala'in Santa ayi Komai da wuri


Yana xuwa duk sati ya ganta ya kuma bata ku'di me tarin yawa
Ana saura sati biyu bikinne ya bata kyautar wata lafiyayyiyar mota Amma ta biyo ta hannun Abbanta ne wanda daqer ya kar6e a cewarshi ai Auranta xaiyi yabari ayi Auran ya bata
Ya nace dai saida Abbanta ya kar6a
Eh motar tatafi da hankalinta SAILUBAH Sosai
Amma ganin RAMADAN duk ya rikice mata shiyasata qin nuna farin Cikin nata
Dan yanxu ya canja mata gabaki 'daya...
Ita gani takeyi kamar haushinta yakeji


Yanxu haka xaune take ita da qawayanta wata tana mata gyaran jiki dan ginsu Su dilke
jiya sukayi walima.


XEE Tace ikwan Allah kenan SAILUBAH. Ashe xaki rigani Aure.
Tace hmm Wlhi XEEE xuciyata xafi takemun kwata kwata na tsani Auran nan
Wata khamsa'u Tace meyasa
Tace hmm tunda RAMADAN ya nunamin baya so naji nima bana so
XEEE Tace na lura har ramewa kukayi ke dashi
Wata ummi takalli XEE Tace keko sabon da sukayi da juna na wasa ne
SAILUBAH Tace ni yanxu damuwa ta ya qaurace min kwata kwata
Na ne meshi awaya na rasa
Rabona dashi yau kwana hu'du kenan Wlhi xaxxa6in nan da nakeji duk na rashinsa ne
Nasan ina ganinsa Komai xaixo min da Sauqi
Wata humaira Tace hmm ki kwantar da hankalinki inda RAMADAN ne qila anjima kigansa dan nasan duk inda yake yafiki shiga tashin hankali
SAILUBAH tayi tagumi
Anisa Tace nidai kuna burgeni yanda kuke San junanan nankun nan
XEE Tace 'dan iska KHAMIS yaqi gayamin inda yake
SAILUBAH Tace hmm xan ha'du da shine shima


Washe gari aka kawo kayan Sa Lalle da akwatuna goma Sha biyu reras
'Yan unguwa sai xuwa gani suke dan kayane nagani na fa'da
Anan ne fah tsoro ya kama SAILUBAH dan Alhaji Aminu ba qaramin ku'di ya kashe ba






Qarfe goma sha 'daya na safe SAILUBAH Tatashi hankalin XEE harda kuka ita dai suje sunemo RAMADAN


Cikin marairai cewa XEE takira KHAMIS Tace my sweetheart
Yace na'am my Luv
Tace kayima Allah da Annabi ka gayamin inda kuke
Wlhi SAILUBAH kuka take damuwarta taga RAMADAN. Hankalina ya tashi
KHAMIS ya waro ido Yace pls my Luv kar hankalinki ya tashi dan Allah
ayanxu kam gaskiya baxaku ganmu bah
Dan muna can yanhar xuwa qauyan Takai
Kinsan Aliyu na makarantarmu Wanda ya rasu a qauyan yake. Shine 'daxo muka shirya xuwa gaisuwa
am sorry my Luv saidai in mun dawo kuganmu
Tace toh ka kulamin da kanka
Yace insha Allah
Tace Sannan kasa ya kunna wayansa Ko tasamu nutsuwa Yace angama my Luv
Tace i Luv u
Yace me 2 my baby


XEE ta kalli SAILUBAH Tace toh kinji
Tace Naji har hankalina ya kwanta. Allah yasa ya bu'de wayansa
Tace AmEEn




Kamar yanda KHAMIS ya fa'dama XEE Suna kan hanyarsu ta xuwa takai. Toh haka abin yake da gaske


FAWAS dake tuqasu ya kalli KHAMIS Yace Gaskiya soyayyarka da Aunty XEE tana tafiya dani
Yace hmm ina Santa da yawa FAWAS
FAWAS yayi dariya Yace naji tana maganar Aunty LUUVAH
Yace eh. Yana me kallan RAMADAN dake karanta wata jarida
KHAMIS ya 'dora da. Toh 'dan iska hankalinka ya kwanta tunda ka sakatah kuka akanka
Katemaketa ka bu'de wayanka dan Allah danni ta Masoyiyata nakeyi
Dan nabata tabbacin xan saka ka bu'de wayanka
RAMADAN yajah tsaki Yace karka dameni dan Allah.
Yace Wlhi saika bu'de wayanka ko'dan Aunty XEE ya fa'da da 'dauko wayar tasa..........


Kan RAMADAN yayi magana FAWAS yajah wani furgitaccan burki Wanda ya basu tsoro
Yana sauke numfashi sama sama idanshi na kan mudubi yana kallan bayansa
Cikin maseefa KHAMIS Yace wai kai wane irin 'dan iska ne xakaje ka kashemu dan iskanci
Ni ban gaji da rayuwa ba dan ban ajiye 'ya'yana ba ehee


RAMADAN yayi Murmushin dole dan rabansa da Murmushi yafi sati uku
Yace ka lura man KHAMIS yagano wata xa6in shi ce


FAWAS ko fa'di yake Ya Allah
innalillahi
wayyo kaina
Kunga wata xanka'da xiya


KHAMIS ya juya yana san ganin wacce ta gigita FAWAS haka


Kut😳kut😳kut Yace
Saka makwan ganin wata xanka'daxiiyar budurwa wacce take sheqa gudu tamkar xata tashi sama
Ba gyale ajikinta
Wata fanka ceciyar rigace tasa sai xaninta da kallabi
Sai wani siririn gyale dataci 'dam mara dashi
Kallo 'daya xaka mata kagano Abu biyu
Tana da kyau na bam mamaki. tare da kuma matsanancin damuwa.


Yanda take gudun Komai na jikinta na rawa shi yasa FAWAS rufe idansaπŸ™ˆ da hannu biyu
KHAMIS yajah numfashi Yace eh Lalle yau Allah ya kawo maka xa6inka


Ganin takusa xuwa garesu yasa RAMADAN fitta daga motar yasha gabanta
Ta kallesa da wata muguwar harara Tace da Allah matsamin sauri nake
Yace tayaya ma xa'ayi im matsa miki bayan kina sheqa gudu haka
Tace toh ina ruwanka hakan na saba kuma ba Wanda ya ta6a tareni
Yace ko
Tace gaskiya man
Yace eh ba shakka dama haka kuke rayuwarku Ku 'yan qauye


HAMEEDA ta qare mishi kallo tun daga sama har qasa tabi motarsu da kallo
Kana ta dawo da kallanta kansa tatabbatar ba 'yan qauyansu bane
Allah yayota dasan 'yan burni
Da gaske RAMADAN yayi mata MASEEFAR kyau
Ita duk a iya gane gananta bata ta6a ganin namiji Wanda Komai ya masa dai dai kamar RAMADAN ba
Atake tayi tunanin shi balarabe ne taji tana san shi Amma baxatace ga irin son dataji ba
Ya 'daga mata gira. Nan tadawo daga tunanin
Tace gaka qaramin yaro Amma sai qarfin halin tare wacce ta girmeka
RAMADAN yaji kamar ya tsinka mata mari dan duk duniya ba wacce xatace mishi qaramin yaro ya share sai Auntynsa


Yayi murmushin yake Cikin 'daga murya yace FAWAS kafito Wlhi. tunkan na tsinka mata mata mari.


KHAMIS yayi dariya Yace aisai ka fitta Kasan ka'dan da aikinsa ya falleta da marin...
FAWAS ya fito daga motar Yace sannu ko
Ta kallesa ka'dan. Gabanta yafa'di dan ganin wani kyakkyawan kuma
Tace yauwa
Ta maida kallanta ga RAMADAN Tace waxa ka mara
Yiyi mata wani mugun kallo
Yace ban dake akwai wata ne anan
Xatayi magana Yace Kinsan Allah kika qara bina da qaramin yaro Wlhi saina miki mari biyu ajere.
Haba da Allah Daga ganina xaki kirani da qaramin yaro ke ba qaramar yarinyar bace


Tace kut😳 shekarata ashirin da hu'du ko kaffara baxanyi ba na girmeku karka qara kirana da qaramar yarinya
RAMADAN yayi Murmushi dan ganin yarinyar 'Yar ayice
Yace oho Ashe ba da'di
Tajah tsaki xata wucce.....
Yace 'dan jini ka'dan mana
Tace lafiya
Yace atunaninki lafiyace xatasa na tsaidake
Yanuna FAWAS Yace sanki yakeyi da Aure dafatan xaki soshi


Tayi dariya da kallan FAWAS Tace gaskiyane kuna da kyau Sosai
KHAMIS ya fitto Yace har dani
Ta qura mishi ido canTace eh harda kai
Amma kunyi min yara sosai
Wai mema kuka sani a Aure da xaka kalleni kace abokinka xai aureni.
Kun san mah me ake kira da Aure


Suka kalli jununsu atare
FAWAS yayi Murmushin yaqe Yace ki bani dama in aureki sai in nuna miki me ake nufi dashi


Tayi dariya Tace toh xan baka dama Amma sai nayi shawara da xuciyata
Tafa'da dasan barin gun
RAMADAN Yace da kata malama
Tace muryarka tana d.......
Kanta qarasa ya wurga mata wani mugun kallon da ya hanata qarasawa
Yace Ki fa'da mana gidanku
Itama harararshi tayi ta wucce shi
FAWAS Yace dan Allah Karki tafi da gudu. Tace naji Qanina tabar gun da sauri
Kuma daidai nan wayar RAMADAN ta fara ringing
RAMADAN ya kalli KHAMIS Yace wayace ka kunna min waya dan Allah
KHAMIS Yace Aunty LUUVAH CE dai
Ahankali ya kar6i wayan da 'dauka
Da kuka SAILUBAH Tace meyasa kakemin haka RAMADAN
Da sanyin murya Yace menayi Auntyna
Tace so kake ka kasheni
Yace idan na kasheki inyi rayuwa dawa......




By Hajju
Ku huta 'yan hanunaπŸ™‹πŸΌ
[20/03, 17:09] 80k: [7:39PM, 24/11/2016] Rahamat Nalele πŸ‘―: πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―
*SAMAREEN*
πŸ‘― *BANAH*
πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―
*TASU SALAN SOYAYYAR*


*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*


*Bismillahir-rahmanurrahim*


*PART 56 to 60*


Yace ai tunda yaqi yarda naje ga Auntyna Wlhi saina guma masa.
KHAMIS ya qara yin dariya




Da ace HAMEEDA tasan FAWAS toko da tagane yanacin 'dan malelanta ne tamkar xaiyi kuka....
Cokali hu'du yayi yana tunanin inya qara na biyar toko ba abinda xai hanashi yin amai
Ya kalleta ka'dan. Idanta nakansa. Yayi Murmushi Yace YAYATA.....
Da sauri ta sakar mai murmushi Tace na'am
Yace na koshi
Nan take annurin fuskarta ya 'dauke Tace meyasa ka koshi bayan.......
Saurin katseta yayi dan ganin annurin nata ya 'dauke
Yace wasa nake miki. Da xaki 'daure min fuskar nan taki me kyawun kallo.
Ta saki fuskar tata tare da rufe fuskar da hannu Tace har naji da'di Wlhi.


Ganin da gaske tana Cikin jin da'di shiyasa FAWAS daurewa ya dinga cin 'dan malelannan har ya cinye
Da sauri Tace in qaro maka
Ya kalleta cikin marairai cewa Yace aa
Tace karka damu akwai da yawa
Ya qura mata ido yana kissima abubuwa da dama aransa akanta


RAMADAN ya kalli KHAMIS Yace Wlhi qiris FAWAS yake jira ya saki amai
KHAMIS Yace wlhi kuwa gashi ta kasa ganewa
Yace bara naje na 'dora mishi da nawa
Kan KHAMIS yayi magana RAMADAN ya fito daga mota ya nufusu da Murmushi Yace dan Allah ki daure in akwai da yawa Ki qaro masa dan dama baici abincin rana ba
Haka kawai ya tsinci kansa da qinci. Ashe xaixo ne ya tarar dana masoyiyarsa ne. Baki lura da yanda ya cinye bah pls yi sauri ki qaro masa mana
FAWAS ya maida kallansa qasa da dafe kansa.
HAMEEDA Tatashi da murna Tace aikuwa nayi da yawa
Daqar FAWAS Yace ka'dan xaki qaro pls.....
Bata jishi ba tayi Cikin gidan nasu da sauri burinta yayi ya gama kar innah ta dawo


Dama tana barin gun RAMADAN ya koma mota. FAWAS yabishi da kallan ramuko


Haka ko takawo masa kamar na 'daxo
FAWAS ya rufe ido ya dinga ci batare da yace mata Komai ba. Har yaci rabi
Ya kalleta Cikin wani yanayi Yace da kinada leda da kin sakamin sauran dan anjima incinye.
Taxaro wata leda daga gefan cikinta Tace gashi dama kamar nasan xaka buqata. Dana juye masara naqi yarwa
Yayi Murmushi da kar6a ya juye cikin ledar


Yace toh fa'damin
Tace me fah
Yace kin yarda in dinga xuwa gareki ta'di har Allah yasa Ki xama mata agareni
Tace eh
Yace toh Nagode ga wannan Ki sai abinda kikeso. Ya qarashe da miqa mata dubu biyar
Ta waro ido wajeπŸ‘€ Tace kai kai kai tab😳
Yace wani abune
Tace ko 'Dari biyar ban ta6a riqewa ba bare sama da ita
Idan aka ganni da wannan Wlhi ba qaramin tashin hankali xan shiga ba
Yayi Murmushi Yace Kinga ko bana san tashin hankalinki Sam
Amma Ki kar6a Ki 6oye xai miki ammafani.
Ba xanji da'di ba in baki kar6a ba
Amma idan kika kar6a xanfi yarda da cewa lalle kin yarda in xama miji agareshi tunda nabaki abu kin kar6a batare da gaddama ba


Tayi shuru. Candai ta kar6a Tace Nagode Allah yasaka. Amma miye sana'arka.
Yace ina skull yanxu ina karantar kasuwanci ma'ana nan da Wasu 'Yan shekaru xan xama cikakken 'dan Kasuwa
Tace shima dama kasuwancin karantarsa akeyi Yace eh ai ba abinda ba'a karantarsa
Tace tab ni ban San kasuwancin karantar sa ake ba.
Yace hmm kina karatu kuwa
Tace ban San ilimin boko ba. Nadai sauke alqur'ani da sanin Wasu takaddun musulunci irinsu nahahu kawaqidi adaf hadis da dai sauransu
Yace eh lalle kice da malama nake
Ta kallesa cikin sanyi Tace nasamu wannan iliminne agun BABANA da'ace iyayena sun mutu tun ina yarinya na tabbata baxan samu komai bah


FAWAS Yace 'dan naji labarinki ka'dan.........
Nan tabashi labarin kanta.
Yace yanxu kina nufin duk wani aiki na gidannan ke kikeyi
Tace ba aiki ka'dai ba harda aika xuwa ko ina
Yaqura mata ido tabbas kallo 'daya yayi mata Komai nashi ya kunce yaji maseefar sonta
Cikin wani yanayi yace yanxu xan iya samun matsala wajan xuwa na gareki
Tace indai bana san matsala ta afku Saidai iyayanka suke wajan me gari da maganarmu
Kasan yana hukunci bisa kan Gaskiya
Xai kirani agaban mutane ya tambayeni ina sanka
Idan Nace eh
Toh saiya sakama Innah Hansai Duka akan karta kuskura ta takura min akanka
Sai kuma Yace ma iyayanka Su gaggauta kawo sadaki ayi Aure


Yayi Murmushi Yace daga nan shikenan kin xama tawa saiki koyar sani yanda Aure yake ko.
Ta dariya da rufe fuska cikin shagwa6a da ta6ara Tace toh yaushe xaka dawo
Ya kwai kwa yi muryarta wajan cewa jibi idan kinaso
Ta qarayin dariya danjin yanda ya kwaikwayeta. Tace kaga banaso
Yace toh nadena 'dan bu'demin fuskar ka'dan ko na sami bacci cikin nutsuwa yau.
Tunda Allah yasa nayi gamu da kyakkyawa wacce tafi kyawawa kyau
Ta 'dauke hannunta daga fuskar tata ta kallesa damai fari da ido tana 'daga mai gira irin tasu salan soyayyar ta qauyawa.......


Amai yakeji saboda ba qaramin cika cikin sa yayi bah. xuciyarshi tashi take sobada bai saba da cimar data bashi ba. Burinshi takauce mata ya amayar da shi ko yasamu kanciyar hankali


Yayi Murmushi dan ba qaramin burgeshi tayi ba. damai fari da idan da tayi
Ya tashi yana cewa wannan fari da ido haka. aisai kisa in sume a axaune

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login