Showing 51001 words to 54000 words out of 95088 words
Chapter 18 - Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt
KHAMIS yasaka ya shiga 'dakin da sauri da durquwa gaban iyayan nasa Yace pls mum Dad kutemakeni Wlhi bana santa nidai Aunty XEE nakeso....
Momy tajah tsaki Tace kafita saga idona fah KHAMIS in rufe
Aiko sai yafe da kuka Sosai yana fa'din nidai Wlhi bana Santa Zainab nakeso kuma aka 'daura min Aure da wannan narantse wahala xataci aguna.😰
Momy da Dady suka xubamai ido ganin irin kukan da yake. Sam sai suka kasa cemai Komai
Can dai Dady Yace sai dai kabata wahalan dan saimun aura maka ita
Kuma Aure tsakaninka da Zainab babu shi
Tashi KHAMIS yayi hankalinsa tashe ya bar 'dakin
Yayinda jikin Momy yayi. Batasan abinda xaisa ma KHAMIS 'dinta kuka Amma duk da haka itadai batasan Auransa da XEE
Yana xuwa 'dakinsa ya fa'da gado
Nan ya kira RAMADAN Yace abokina mum da Dad sunsani agaba fah
yanxu haka wai gobe xasu kai sadaki gidansu wannan shegiyar yarinyar
RAMADAN yayi dariya Yace shine kayi kuka
KHAMIS yayi tsaki Yace kaifah 'dan iskane. Ya xa'ayi baxanyi kuka ba
Kasan wane irin so nakema Aunty XEE
Yace toh Sowie yanxu mu ha'du xuwa qarfe 1
KHAMIS yajah tsaki Yace Allah RAMADAN suka rabani da Aunty XEE akwai tashin hankali.
RAMADAN Yace karka damu
Dan baxa sukai nan gurinba xasu hakura
Yace toh Allah yasa
AmEEn RAMADAN Yace suka ajiye waya
Junior Yace soyayya tana wahalar daku brother
Senior Yace hmm duk acikin mu nafi tausayama KHAMIS tunda bai samu goyan baya agun Dad 'dinsa ba
Junior ya kalli agogo Yace ya kamata muje baranta dan ganin ko wannan qatan saurayin Auntyn naka ko yaxo
Da sauri Senior yatashi Yace kuma fah.
Haka suka haura farandar saman gidan nasu suka kafama gidansu SAILUBAH ido da 'kofar gidan nasu
Aiko ko cikakken minti biyu basuyi ba saiga wannan Alhajin daya sauke SAILUBAH jiya yaxo yayi parking motarsa a'kofar gidan nasu
Suna kallo yaciro waya yayi kira kafin ya ajiye
Aiko kamar yanda suka xata ita ya kira hakanne. Dan sai Ganin SAILUBAH sukayi tafitoh tana bah me gadinsu Amarni ya bu'de get tana da baqo.
Nan tajanyo kujerun roba da suke harabar gidan tasaka Su a'inda ya dace kafin takoma cikin falansu
Senior yayi Murmushi yace wannan ya samu shiga da yawa
Junior ya ta6e baki Yace kar dai ka barta ta xaqe da yawa dan komai xai iya faruwa
Senior Yace ban gane bah
Junior ya kallesa da kyau Yace idan kabari hirarsu tayi tsayi. Ina tabbatar maka xata baka mummunan labari
Senior Yace ko
Yace ko shakka babu. Da maida kallansa cikin harabar gidan wanda har SAILUBAH tafitoh cikin kyakkyawar shiga tajera abin Sha agaban Alhajin wanda ya kame akan kujerar rubar kana ta xauna tana fa'din Barka da safiya Alhaji
Yace barka SAILUBAH da fatan kintashi lapia
Tace lafiya lau
Ya akayi kasan sunana. Kuma kasamu number ta
Yace nasani ne lokacin da qawarki XEE tace miki toh SAILUBAH Allah ya tashemu lapia.
Number mah agunta nasamu dan jiya daga nan gidansu nakoma
Tace ayya
Yace wato SAILUBAH agurguje nake akan San da nake Miki
Ina sanki sosai. na yaba da tarbiyarki da halayanki. dan nasamu bayanai akanki Sosai tsakanin jiya da yau.
Sai Naji naqara kwa'dai tuwa daki xama mata agareni.
Sunana Alhaji Auwal me katifah
Inada mata biyu. Xanso ki xama ta ukunsu idai kin iya da al'amurana to shikenan kin rufe musu qofah ba xuwanta hu'du
Ina da yara goma cif.....
Da sauri SAILUBAH ta xaro ido😳 Tace tab
Yace wani abu Tace aa kawai naji yaran naka ne
Yace sunyi ka'dan a wayan shakaruna ko
Tace Sosai
Yayi dariya Yace inasa ran kibani goma daga gareki
SAILUBAH Tace hmm Allah ya kawo masu albarka
Yace AmEEn
Junior Yace yanxu me kakeji aranka brother agame dasu
Senior Yace Wlhi ba abinda banaji
Yace toh maixai hana ka turani in bashi tsoro dan nalura ya fara tafiya da ita bakaga har Murmushi take ba.
Xuwa anjima xata fara dariya
Kaga daga wannan lokacin xuciyarka xata iya samun matsala
Senior yayi tsaki yana bin SAILUBAH da muguwar harara batare da tasan yanayi ba.......
Hmm sunfa fara 'daukar lokaci fah.
Junior ya katseshi da fa'din hakan
Senior yayi murmushin yaqe Yace yanxu idan naturaka mai xaka mata
Yace abu mai sauqi aguna Amma agunta me xafi
Yace toh jeka.
Junior yayi murmushin jin da'di ya juya yabar barandar
Senior ya bishi da kallan qauna
Yana kallo ya shiga gidansu SAILUBAN
Alhaji ya gyara xama Yace yanxu kin kar6eni a matsayin wanda xaki tsaida matsayin Mijinki.......
Shuru SAILUBAH tamai ganin junior Yana nufusu cikin Murmushi tunaninta senior ne
Yace Barka dai Alhaji
Yace Yauwa barka SAMAREE.
Junior ya kalli SAILUBAH Yace Aunty Waye shi
Tace ban sani bah
Yayi Murmushi yana wani kallansu qasa qasa
Yace Alhaji in gayama wata Gaskiya
Yace eh SAMAREE
Junior ya nuna SAILUBAH da yatsa Yace Wlhi tana da miji.....
Atare SAILUBAH da Alhaji suka waro ido 😳
Alhaji Yace Miji
Junior Yace kwarai da gaske
Alhaji ya kalli SAILUBAH data sake baki da tana kallan junior wanda ko kallanta bai qara yi bah
Yace Amma a binciken danayi banji ancemin tanada miji ba.
Junior yayi murmushi Yace Toh a ina xasu gayama
Bayan jiyannan aka 'daura Auran
Ita kanta sanda kasauke ta jiya Abbanta yake gaya mata
Nan take tanuna furgicinta da nuna rashin amince warta.
Kuma kawuna ne mijin nata
Yanxu haka yana kan hanyar xuwa nan gidan
Aure ne Wanda dukkansu basuyi xatonsa bah
Maganar gaskiya Alhaji ina santa da kawuna
Dan haka dan Allah katashi kabar gidan nan tunkan tsautsayi ya hau kanta mahaifinta ya ganku yayi mata baki ko shi mijin nata ya ganka ya xargi wani abu
Kuma nima idan ina ganinka xan iya yin Komai dan qetarar da Auran kawuna daga tanga'din da takesan yayi
Alhaji Auwal me katifah yagoge gumi ya tashi yana kallan SAILUBAH Yace kima iyayanki biyayyah hakan xaisa kidace duniya wala hira
Yana fa'din hakan yanufi barin gidan
SAILUBAH na kallansa harya ficce daga gidan cikin damuwa
Kana takalli junior Wanda duk tunaninta senior ne Tace mexance maka
Ya 6allah mata harara dayi mata kallan raini kamar yanda yasaba..
Yace oho miki
Nan ta tsaida idanta akansa Sosai taga 'dan iskan nata ne.
Ashe ba senior bane
Tatashi cikin 6acin rai Tace meye ha'dinka dani da xaka.....
Yayi saurin katseta da cewa kinga malama dakata Karki wani gayamin magana nima sani akayi
Da mummunan 6acin rai Tace Waye yasaka
Yace kidinga min magana cikin sanyin rai kar ranki ya6aci da yawa dan temakwanki nayi narabaki da qaxami mummuna
Tace ko buri ne shi na buqaci hakan ne
Ya xuba drink yana Murmushi ya miqa mata Yace Sha Auntyn brother kiji sanyi aranki hakan xaisa ranki yayi sanyi
Ta kar6a ta 'daga sama ta xuba mishi aka.
Ya kalleta Yace biyu kenan
Wlhi bashi kikaci xan rama alokacin da ranki xaifi haka 6aci
Tajah tsaki Tace kai innalillahi
Ya xanyi daku ne ni SAILUBAH
Wancan ya kasance makira
Kai kuma ka kasance 'dan iska
Waini sa'arku CE
Junior ya kalli sama inda senior yake. Yaga yana nan yana kallansu
Hakan yasa ya mayar da abinda xuciyarsa ta kisa masa yayi mata ayanxu
Amma yasa aransa Wlhi saiya aikata mata shi da ita. Qila daga wannan ranar tadena kiransa da 'dan iska.
Yace xan hukuntaki ne saina baki mamaki wawiya kawai me tunanin jarirai
Ya qarashe da nuna mata senior da hannu Cikin raini yaciga da cewa shiya turoni
Aiko SAILUBAH Suna ha'da ido da senior yayi saurin ha'de hannunsa biyu 👏🏻 alamar ban haku'ri da furta kalmar Sowie my Aunty
Tagane abinda ya fa'dane da yanda ya sarrafah bakin nasa
Tayi kwafah da cewa ka gaya masa inasan ganinsa
Junior ya fara tafiya yana cewa baxan fa'da b. Idan kin matsu da San ganin nasa Ki kirasa mana. Ko angaya miki ni sakaran namjine da qaramar mace kamarki xata aikeni kuma naje
SAILUBAH tayi Murmushi baqin cikin rainin dayayi mata
Tasa aranta xatayi maganin rashin kunyarsa yau dan Wlhi saita nemo kyenkyaso tabashi gwale gwale dashi.
By Hajju
RAHAⓂ🇦T
[20/03, 17:09] 80k: [12:28PM, 23/12/2016] RAHAⓂ🇦T Nalele👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir-rahmanurrahim*
*PART 96*
Sannan tamaida kallanta ga senior Wanda har yanxu kallanta yake
Ta shige cikin gidan nasu
Senior ya kalli junior Yace me yasata xubama drink aka
Junior Yace yayi Murmushi Yace Kaine brother
Senior yayi dariya Yace alamu sunnuna tsowan ya tafi kenan
Junior Yace inaga har abada bashi ba qara waiwayarta
Yace naji da'di Sosai
Junior ya 'dan bugi kafa'darsa yana cewa hakan nakeso ka kasance ako yaushe
Bara naje na tsaftace Kaina ko
Yace ba matsala. Nima bara naje wanke kaina
Junior yayi dariya suka gangaro daga barandar tare
Shuru SAILUBAH tayi tana naxarin yanda xatayi da senior da junior
Tana Cikin tunaninne senior RAMADAN ya shigo
Ta xubamai ido
Ya 'dan Sosa qeya yana Murmushi qasaqasa
Ya xauna kusa da ita Yace Aunty.....
Taji sunan har cikin ranta. Amma bata da niyar amsa masa.
Lura da hakan da yayine yasashi cewa dan Allah kiyi hakuri Aunty
Wlhi baxan qara bah kinji
Yafa'da dasan tayi mai magana
Amma sam taqi
Saiya marairaice mata kamar xaiyi kuka Yace Aunty yunwa nakeji
Tace toh ina ruwana
Yayi Murmushi dan dama maganar tata yake buqatar ji Yace haba Auntyna
Tace kallesa dakyau nan tagano shagwa6ar tasace yau tamotsa.
Tace nima yunwar nakeji
Ya tashi yaje kitchen 'dinsu anan yaga kayan breakfast 'dinta dankali da kwai ne da farfesun kayan ciki sai ruwan tia
yanda yaga gurin a tsaftace shi ya tabbatar masa da cewa da gaske batayi bah
Kuma daga dukkan alamu ba ita taha'da bah
Dan haka saiya dinga 'daukawa yana direwa agabanta 'daya Bayan 'daya har yagama
Kafin ya xauna agabanta ya ha'da tia ya 'dauki dankalin 'daya Yace toh bu'de bakinki in baki
Sam batayi musu bah yadinga bata Komai tanaci tana kallansa
Sanda taji taqoshi Tace toh kaima kaci mana
Yayi Murmushi Yace naci 'daxo
Tace saika rantse xan yarda Yace narantse miki
Shuru sukayi na'dan wani lokaci. Candai Tace nahakura da samari RAMADAN tunda na fuskanci har abada baxaka barni dasu bah
Yace kiyi hakuri Auntyna xan samu miki daidai da xa6inki me kyau me ku'di me aji me meshakaru
Kallansa kawai tayi
Yaciga da fa'din hmm Auntyna...
Tace menene
Yace shi Mustafan da kukayi waya dashi jiya xaixo ne anjima
Tace xaka koreshi ne
Yayi Murmushi damarairai cewa Yace eh.
Dan bana sanki da kowa Auntyna
Janyo wayarta SAILUBAH tayi Tace tamiqa masa Tace xakaga Mustafah aciki daga nan saika 'dora makircin naka akansa
Ya kar6a a sanyaye ha'de da jin tausayinta
Haka yanemo number na Mustafah yakira
Ringing 'daya biyu ya 'dauka
RAMADAN yagyara xama idanshi Cikin nata Yace kana magana da Qanin SAILUBAH ne
Yace ayya ai naga numbar tane mah
RAMADAN ya ta6e baki Yace kana da sanin ansaka Auranta nan da wata biyu....
Cikin wani hali Mustafah ya furta kalmar ban sani ba Gaskiya
Yace toh yanxu kasani kuma Auran xuminci ne xa'a mata dan haka kabarta pls
Mustafah ya cije baki da kashe wayan
SAILUBAH na kallo yayi blocking number nashin Sannan ya kalleta Yace akwai wani
Mamaki Al'ajabi ya cika SAILUBAH tayi shuru kawai tana kallansa
Ya matso kusa da ita.
Kifa'da man Aunty
Sam rasa me xatace mishi tayi
Ganin da tayi ya kafeta da ido Yana yana aika mata da furgitaccen kallan nasa shiyasata cewa baga wayan ahannunka ba. Kaduba mana
Yayi Murmushi da dora mata wayan kan cinyarta Yace aa basai na duba ba dan na yarda dake. Ya qarashe da dire kallansa a bakinta
Tace RAMADAN
Yace na'am
Tace kashirya kalaman da xaka gayamin wanda xan fa'dama Abbana daxaran wa'adin daya saka min yacika
Sosai ya qara matsawa kusa da ita yana Murmushi yasaka hannunsa yana shafa fuskarta Yace Aunty narigada na da'de shirya kalmomin da zan gaya miki kigaya masa
Fatana dai kimin alqawarin kinbar kula kowane 'da namiji kenan
Tace hmm aitunda Nace ma na hakura kaima kasan nasallami namarin kenan
Amma kasani idan lokacin yayi baka bani gamsasun kalmomi ba. Kasani nabarka kenan har abada....
Yayi Murmushi Yace na 'danyi kissing 'dinki ka'dan Auntyna...
Tace aa
Ya marairaice mata dacewa dan Allah mana Aunty
'dauke idanta tayi daga kallansa danta hango harda iskanci yake ji bayan shagwa6a yau
Ya qara matsowa kusa da ita yana cigaba dacewa Aunty....
Ta kallesa
Yace inyi
Tasan nacin RAMADAN sarai tunda yacire kunya ya gaya mata sai yayi xai barta.
Dan haka tanunanai goshinta Tace oya
Ya girgixa mata kai yana kallan bakinta
Nan take tagane a inda yakesan yayi mata. Dan haka tamai banxa
Shima shuru yayi mata yana qarema fuskarta kallo lungu da saqo
Kunsan ance kallo gubana
Dan SAILUBAH ji tayi duk jikinta yasake ta'dago suka ha'da ido tagalla mai harara Tace kafara damuna da kallo fah
Yace toh inyi miki sai natafi.
Banxa tamai
Shiko yayi saurin kai bakinsa Cikin nata ya sakar mata shock kiss me tafiya da jinin mutum na wasu sakanni
Sannan ya janye kansa daga gareta yana cewa bye bye my Aunty
Da kallo tabishi harya ficce. Tasauke ajiyar xuciya Tace nashiga uku😰 ni SAILUBAH me yake damuna akan RAMADAN.....
Wayarta CE tayi qara tana ganin XEE CE tayi saurin 'dauka
Tana cewa Qawata
XEE Tace abokin Mustafan nanne wanda muka ha'du dasu jiya shine ya kirani wai qaninki yakira mustafan Yace mishi wai Auranki nanda wata biyu
Tace hmmm kadai bari XEE dan agabana RAMADAN ya kirashi yagama yimin qarya bayan junior qaninsa yagama yimin
XEE tawaro😳 Tace qiri qiri agabanki
Tace Wlhi XEE tamkar ya tofeni da addu'a Nace mai na hakura da samarin tunda na lura har abada baxai barni dasu ba.
XEE tayi salati Tace Lalle an gaida ke.
Yanxu ya xakiyi da Abban naki
Tace oho fah
Na dai CE mishi ya shirya kalmomin daxai gayamin wa'yanda xan tunkari Abban dashi
Yace wai yarigada ya gama shiryasu
XEE tayi dariya Tace hmm Wlhi RAMADAN ya gama samunki SAILUBAH. Gashi yafitoh da manufarsa qiri qiri akanki. xai juyaki kamar waina. Kuma gashi qaramin yaran da kika raina. Shiyake qoqarin lalata miki tunani
SAILUBAH tajah tsaki Tace ina ganin fah jifana yake da addu'a dan kinsan gwanine wajan addu'a
XEE Tace aikema ba baya bah
Saiki bishi da taki
Tace Xanyi qoqarin yin hakan
Ni yanxu damuwata 'daya kar lokacin da Abban nawa ya ibam min yacika RAMADAN 'din ya tiqani da qasa
XEE tayi dariya Tace shegen yarone ya iya da kansa. Sai kiga kuma ya baki mamaki xuwan lokacin
Tace hmm niyanxu fah tsoro yafara bani
XEE Tace haba saikace ba mace bah. karya wani baki tsoro.
Idan lokacin yayi
Yanemi kawo miki shirme kice ya Aure ki👈🏻 kawai.......
Da sauri SAILUBAH tawaro ido 😳 Tace what....
Kinsan ko me kika CE. bayan kinfi kowa sanin banda burin Auran qaramin
Ina kike tunanin RAMADAN xai kaini
Pls Ki share kawai dan ba Abu bane me yuhuwa😔
XEE Tace kawai nasan me yasani fa'da miki hakan
Kigane mana SAILUBAH
Wlhi ina tabbatar miki idan kikayi wasa kikaci gaba da biyema RAMADAN saikin fa'da tarkwan MASEEFAR SOO fiye da yanda naji akan KHAMIS
Tananne Xaki gama da makircinsa gabaki 'daya idan kikace ya Aureki
Sai kitsaya kiji mexaice miki
Sauran bayani xan gaya miki in mun ha'du.
Xan saurari abokin Mustafan
Dan yace min anjima xaixo
xan gaya mishi Gaskiya inada wanda nakeso
Ta qarashe da kashe wayan bata jira cewar SAILUBAH ba
By Hajju
[12:29PM, 23/12/2016] RAHAⓂ🇦T Nalele👯: R🇦HAⓂ🇦T
[20/03, 17:09] 80k: [11:17AM, 17/12/2016] Rahamat Nalele 👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*👯
*Bismillahir-rahmanurrahim*
*PART 91*👯
Senior ya kallesa da kyau Yace kai bakayi ne
Yace ko sau 'daya ban ta6ayi ba
Amma ina lura da farillata Sosai. Bani barin ta wucce lokacinta
Yace da kyau
Amma Saidai da xaka daure kadinga yi xaiyi kyau Sosai
Dan nafula tana tsare mutum daga dukkan kowane sharri
Tanasa mutum ya samu kwarjini
Tanasa mutum ya kasance Cikin nutsuwa.
Tana hana baqin ciki yin tasiri a xuciyar mutum
Tana 'daukaka darajar mutum
Ata'kaice dai 'dan uwa yana dakyau mutum ya gyara lahirarsa kada yabari duniya ta ru'desa
Inaso kaxamo 'daya daga cikin masu leman lahirarsu
Junior yayi shiru
Can Yace toh Allah yabani iko
Kallansa kawai senior yayi
Yace yau inada lectures qarfe tara Amma baxan jeba dan inasan baka lokacina
Junior yayi Murmushi Yace bana wasa da karatu my brother ko ka'dan
Idan lokacina yayi tafiya xanyi in Barka
Inada wani aboki Abbas wanda mukaxo hutu tare
Kanaji 'daxo da mukayi waya dashi yake gayamin yana Cikin garin nan a Nasarawa J:R:A. Kaji dai xaixo ya 'daukeni
Banaso kayi missing wani abu daga karatunka
Senior yayi Murmushi Yace toh Amma kace mishi yalura min dakai da kyau
Junior yayi Murmushi Yace toh. Da kallan agogo Yace kaga taran ta kusa
sukayi falan gidan
Anan Momy taha'da musu breakfast bayan sun gaishesu
Dady ya kalli senior Yace my son
Yace yes Dady
Yace inaso in maka Aure acikin shekarar nan.......
Cikin sauri senior ya furxar da tia 'din da yake bakinsa
Ya waro ido Yace Aure Dady
Murmushi Dadyn yayi Yace eh. Naga kana so ne
Yace Wlhi Dady bankai Aure ba
Yace shine kuke yawan xuwa club
Yace Wlhi ba abinda muka ta6ayi narantsema
Yace hmm naji
Amma baxan canja wannan tsarin nawa ba
Adalci 'daya nayi maka shine kakawo min wacce kakeso acikin watannin nan
Yace Dady😳
Yace my son
Shiru senior yayi
Can yatashi ba tare daya gaba breakfast 'dinba xai fita
Momy tariqe hannunsa Tace katemaken kayi break 'dinnan. Kafah dena wasa da cikinka
Yace hmm xanje gun Auntyna naci ne
Tace toh me Aunty daga can xaka wucce ne
Ya turo baki dacewa eh
Tasaki hannunshi ya fitta....
Junior ya bishi da kallo da 'Yar dariya ka'dan
Dady Yace kaima ina xuwa gareka
Shuru junior yayi
Can Yace Nagano Dady Jibiril ne ya kashe mana mahaifinmu.......
Waro ido Dady yayi Cikin shaqewa Yace bashi bane my son
Junior yayi Murmushi Yace Wlhi shine
Ni naji da kunnena yana gayama wani
Shuru Dady yayi
Can Yace banasan kace xakayi wani abu akai
Yace naso kasheshi nadai fasa dan bansan abinda Allah yake nufi ba da har yabari narayu ahannunsa ya kuma tusa masa qaunata
Momy Tace kayi kyan tunani
Allah yayi muku albarka
Yace Amiien
Dady Yace toh yanxu xansa a binciko muku dukiyarku ta Dubai da Kuwait da America
Muji ya suke
Junior ya tashi yana cewa toh ni bara naje 'daki nayi wanka kafin wani abokina yaxo
Momy Tace toh
RAMADAN