Showing 60001 words to 63000 words out of 95088 words
Chapter 21 - Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt
kukanta
Ya rumtse ido cikin sanyayyiyar murya Yace kina buqatar ganina kusa dake yanxu
Tayi saurin cewa eh
Yace toh share hawayanki ganinan xuwa
Tace toh kayi sauri Yace toh ganinan......
Ya kashe wayan
KHAMIS yayi dariya Yace gaskiya Aunty XEE muguwace😀
FAWAS Yace aikuwa
RAMADAN Yace karku xargeta itama takanta tayi
Pls KHAMIS xo muje tare ka lallasheta dan kasan imbah Wanda tayarda dashi bah. Kasan Aunty XEE ba bu'de wannan 'kofar xatayi bah
KHAMIS Yace hmm muje
Haka suka fitoh dan yowa gidan
Sai dai me😳
Suna fitowa suka ha'du dasu Mubarak wa'yanda junior yama dukan tsiya abaya
Tun shigowarsu FAWAS unguwar idan Mubarak yasauka akan senior RAMADAN. Tunaninshi junior ne
Dan haka suka kafa suka tsare akan ba abinda xai hanasu yimishi dukan kawo wuqa
KHAMIS Yace lafiya
Sukace ita takawo hakan
Kanya kuma magana sunrufesu da Duka tako ta ina
Fa'di suke bakai 'dan iska ba
Muxaka daka kasan mu 'yaran suwaye aqasar nan
Dan cetan budurwa kawai saika mana wannan dukan
KHAMIS ne yasami qarfin biye musu Yana ramawa
Amma senior RAMADAN ba qaramin rubdugumin sukayi ba
Can saiga mijin Saudat yayar Senior RAMADAN 'din yaxo wuccewa
Da tashin hankali yafitoh afusace ya tsawatar mah su Mubarak 'din
Dalilin dayasa kenan suka barsu
Kamar ance FAWAS ya leqo yaga ko lafiya
Aiko yayi mugun gani
Nan shida mijin Saudat suka shigar dasu mota awahale dan xuwa asibiti
Anyi musu. Qananun yara
Docton daya dubasu Yace sai sun kwana
Senior RAMADAN Yace shi baxai kwana ba
KHAMIS mah Yace haka
Dole badan likitan yasaba ya barsu suka tafi
Tun kan Su iso gida suka san junior ne ya 6atama su Mubarak 'din.
Shine ganin Senior tunaninsu Junior 'dinnan shine suka musu haka
gashi har KHAMIS ya samu nashi raban
FAWAS na parking Senior da KHAMIS sukayi gidansu SAILUBAH
Aiko yanda SAILUBAH take afalan Sam bata motsa ba.
tana nan tana aikin kuka
Ga kakah taqi lekuwa dan tatsaya laximi
Daf da ita RAMADAN ya xauna.....
Dake batasan da shigowarsu ba. Nan ta'dago da fuskarta xata xamba'di ihu
Senior ya rufe mata baki yana fa'din nane Auntyna
Ta sauke ajiyar xuciya tana bin jikinsa da kalli yanda yasha nani
By hajju
[12:18AM, 27/12/2016] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: R🇦HAⓂ🇦T
[20/03, 17:09] 80k: [9:47PM, 27/12/2016] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
” بسم الله الرحمن الرحيم
*PART 100*
Matsowa jikinsa tayi Sosai kamar xata shige cikinsa Tace kuliya RAMADAN kuliya
Yace tana ina
Tace yafuta da ita Amma ban dena ganinta cikin idona ba
Yayi Murmushi Yace tashi kiyo Alwala kiyi sallar La'asar hakan xai cire miki tsoranta
Takallesa Tace toh meya sameku haka naganku da raunuka
KHAMIS Yace share kawai Aunty LUUVAH.
Tace pls kugaya min
Yace wlhi junior ne ya jawo mana
Tace shi kuma
Yace eh. Da bata labarin komai
Tace hmmm ai 'dan iska ne
Bakuga yanda ya sumar dani 'daxu bah
KHAMIS Yace ina Aunty XEE Tace hmm tana ciki
Gwara ka fitoh da ita dan Kasanta saita iya yini ta kwana aciki bata fito ba.
Ya nufi 'kofar 'dakin yana kwankwa sawa
XEE wacce ta qudindine a gadan SAILUBAH dan tsoro Tace Waye
Yace nine Aunty....
Jin muryar KHAMIS yasata durowa taxo bakin 'kofar Tace pls my sweetheart kuliyar tatafi
Yace eh
Tace dan Allah fah
Yayi Murmushi Yace Allah
Ahankali tabude 'kofar tafito kamar kace kittt ta arce.
KHAMIS yayi mata kallan sama da qasa danta mishi kyau Sosai....
Atare suka xauna kan kujera
SAILUBAH tagalla mah XEE harara
Tace Wlhi kidena San kanki
XEE tayi dariya Tace idan natsaya ankarar dake
Ba shakka ni dake xai cutar
Wai me kika masa ne
SAILUBAH tajah tsaki Tace ban sani bah
RAMADAN ne yayi qoqarin tashi.....
da sauri SAILUBAH tareqe mai hannu
Yace Mene ne Tace rakani
Murmushi yayi Yace toh tashi
Haka Tatashi yaraka har cikin 'dakinta Yace shikenan
Ta'daga mai kai da cewa kaima kayi sallah kasha magani kakwanta kaji xanxo kaji
Ya shafi fuskarta da cewa. angama Auntyna.
Sannan ya futo falan Yace toh Aunty XEE bara nashiga gida Tace toh sannu fah.
Murmushi yayi ya ficce
KHAMIS ya kalli XEE xaiyi magana
Tayi saurin kama hannunsa Tace am Sowie my luv
Allah baxaka qara ganina da kowaba
Tafa'di hakan cikin lallashi
Yayi Murmushi Yace kinyi kyau Sosai
Ta harareshi
Ya qara riqe hannunta Yace nayi missing kalmominki na jiya nutsuwata.
Tace nima nayi missing naka kalmomin. dan har kasa bacci nayi...
Yace yayi kyau.
Toh ban labari ka'dan na qara sumun nutsuwa
Tace kabari nayi jinyarka saina baka labarin
Yace da gaske Xaki bini gida kiyi jinyata
Tawaro ido😳 Tace yaushe nace
Yabi bakinta da kallo Yace baxaki iyaba kenan
Tace karka wani rud'ani pls
Kasamin magana abakina kana kuma San kasani taunata
Cikin sanyi Yace Wlhi my luv akullun addu'a nakeyi akan Allah ya nunamin ranar da xamu xama ma'Aurata. Naxama miji agareki kibani farin cikin daya dace
Tace jikina yana bani addu'arka takar6o. Nan kusa zamu kasance tare da juna
Yace Allah yasa Tace AmEEn
Xanso kaje gida Momy takulamin dakai
Tashi yayi yana jifanta da wani kallo Yace tunda ke kinqi kula da mijinki bah
Ta hararesa Tace kajira xuwan wancan lokacin kaga kulawa
Yayi Murmushi Yace toh nabarki lafiya. Ki kulamin da kanki pls
Tayi Murmushi ya 'daga mata hannu alamar bye bye
Tace bye my luv.....
Ya tafi yana waiganta
SAILUBAH ce tafitoh da dadduma da hijab tana fa'din wane hukunci xan yankema shegen yarannan
XEE Tace ki barshi kawai tunda kokin mai hukuncin saiya ramah
Tajah tsaki dayin kwafah
Saka junior Su KHAMIS sukayi agaba Suna tambayarsa wai meya ha'dashi da wa'yan nan yaran
Junior ya kalli KHAMIS yayi Murmushi kafin ya xage yabasu labari
Senior ya gallamai harara Yace aigashi sunhuce akaina har KHAMIS yasamu nashi raban.
FAWAS yayi Murmushi Yace danma ban biyoku ba. Da dani xasu ha'da.....
KHAMIS ya tashi yana cewa ni natafi gida
FAWAS Yace Momy xatayi jinya kenan
Yace ai dolanta
Junior ya kallesa Yace am sorry
Dafashi KHAMIS yayi Yace lah. Karka damu
Yana fa'din haka ya ficce
FAWAS xaiyi magana wayarshi tayi qara
Yana dubawa yaga Dad 'dinsa
Ya 'dauka da fa'din dady
Yace na'am my son
Kaxo gida kasameni yanxu
Toh. FAWAS Yace yana miqewa ya kalli senior Yace bara naje dady na kirana ina ganin sundawo daga qauyan takai 'dinne
Senior Yace ba mamaki kam
Junior yamiqa masa kuliyar Yace karka manta
FAWAS yayi Murmushi Yace kagako naso mantawan
Bayan futan FAWAS senior ya kalli junior Yace Ashe farin Cikina xaka bama tsoro da kuliyar nan
Yace ai. Har tagayama Senior ya harareshi Yace eh
Junior yayi Murmushi Yace toh am sorry. Baxan qara ba
Yace promise
Yace Yah am promise
Senior yajah numfashi Yace aisai kaxo kayi jinyata
Ba musu junior ya tashi daga kan gado yana cewa kwanta toh sai in dinga kallanka irinna jimamin nan da masu lapia sukema marashi
Bugar qirjinsa Senior yayi
Sukayi dariya atare
Junior ya rungumi Senior Yace em so sorry my brother
Senior ya Shafa kansa Yace no iz Owkie.....
______
Abinda ya faruko shine da Dadyn FAWAS da Qaninsa da sukaje qauyan takai direct gidan megari suka yada xango
Bayan sungaisa sunci sunsha
Dadyn yanemi bayanai akan HAMEEDA
Nan megari yasa alemo masa bayanai akanta
Ba 6ata lokaci Dadyn FAWAS yasan wacece HAMEEDA
Ya gamsu kwarai da bayanan da aka masa akanta
Kuma yaji tausayin halin da take ciki
Nan take qaunarta tacika xuciyarsa
Yaji ya amince FAWAS yaxama miji agareta dan yasan xata samu kulawa
Anan take Dadyn FAWAS 'din suka xanta da megari
Megari yaji da'di Sosai da yanda yaji neman Auranta suka xoyi
Haka suka rankwa6a gidansu HAMEEDAN
Allah yasa Kawun nata yana nan
Danta gaya mishi zuwansu jiya
Ya kar6esu kar6a ta mutunci. Sukayi baya nansu na manya
Anan suka bada kudin nagani inaso da sadakin ta
Komai yayi dai dai
Dan an saka bikin FAWAS da HAMEEDA nanda wata hu'du 4
Bayan dawowar su Dadyn ne
Yaje yasami Dadyn RAMADAN da Dadyn KHAMIS suka xanta akan yaran
Tunda xasu musu Aure dole subasu Sana'a dan Susan miye rayuwa
Dan mun rigada mun 6atasu da Ku"du
Dadyn RAMADAN Yace hakane
Dadyn FAWAS ma Cewa yayi abinda nima nayi tunani kenan
Xan 'dora shi akan kasuwanci nah
Tunda yaran Suna da kwakwalwa
Anan Dadyn FAWAS yake gaya musu yanxu dawowarsu kenan daga qauyen takai
Dadyn RAMADAN Yace meya kaiku
Yace ai acan shi FAWAS 'din yaga wacce yakeso
Nan dai ya kwashe Komai yagaya musu
Jikin Dadyn KHAMIS ne yayi sanyi Yace yanxu kuma kabiye mishi xaka aura mishi wacce tagirme masa
Yace toh Alhaji yaxanyi
Nasoqi yafara birkicemin kuma kaga shi 'daya na mallaka
In ban faranta ransa da abinda yake so ba ai baxanga daidai
Kuma kunga yaran sunada nutsuwarsu ba kamar wasu bah
Dadyn KHAMIS yajah numfashi ya kwashe yanda shima sukayi da KHAMIS ya gaya musu
'Dari bisa 'dari suka bashi shawarar yayarda da Auransa da Zainab XEE
Dadyn RAMADAN ya qara dace mishi kaga xamani yacanja abin da kake ganin xaixo musu da matsala saikaga abin yaxo ba haka bah
Kuma ka lura yaran yanxu da wayansu sunada wayewa bakamar nada bah
Ka Aura masa ita inhar katabbatar itama tana sanshi
Yace toh Allah ya shige mana gaba. bara in nemi shi mahaifin nata naji ta bakinsa
Dadyn FAWAS Yace ya kamata kam
Hirarsu kenan 'yan Rahamat novel😀
To bayan Dadyn FAWAS 'din ya dawone shine ya kirashi dan yaxanta da d'an nasa
Suna xaune afalo Momy da Dadyn nasa.
FAWAS ya shigo yana cewa my Dady.
Momyn shi ta6allamai wata muguwar harara.
Yayi dariya Yana cewa Wlhi Dady Momy ta'iya harara. Ka duba kamar idanta xai fa'do
Hmmm baruwa inya fa'do Dady kishiya xai miki Wlhi......
Da sauri Momyn ta waro ido😳
Dadyn yayi dariya yana shafa kansa Yace kai kace sirikar tawa kyakkyawa CE
FAWAS ya Sosa qeye Yace tayi ko Dadyna........
By Hajju
[9:48PM, 27/12/2016] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: R🇦HAⓂ🇦T
[20/03, 17:09] 80k: [3:56PM, 29/12/2016] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
” بسم الله الرحمن الرحيم
*PART 102*
Wayarta CE tayi qara tana dubawa taga shine
Cikin mutuwar jiki ta 'dauka da cewa ina jinka
Yace ina miki addu'ar yin tunani me kyau da samun bacci me tattare da samun cikakkiyar nutsuwa
Tace nagode Amma meyasa kake san kissing 'dina
Yayi mata shuru yana tuno lallausar le6anta
Ina jinka. Takatsemai tunani
Yajah numfashi cikin sanyayyiyar murya Yace Aunty Allah yayi miki baki me kyau
Akowane lokaci idanuna akansa suke
Nima xuciyata CE take tinxorani akan namiki kiss 'din
Nasha gwada qin bin umarninta ina daurewa. Amma ayanxu abin yaci qarfina Auntyna....
Idan bam miki ba hankakina baxai kwanta bah.
Pls kayi hakuri Xan gaba da 'daurewa kamar da. wayan ganin banqara yi miki bah
SAILUBAH tajah numfashi jikinta yayi sanyi
Saita kashe wayar kawai batare da Tace mai Komai bah
Senior yayi murmushin jin da'di dan yasa aranta yanxu yadena barin abubuwa aransa xai dinga gaya mata dan yagaji 6oye mata kansa tunda ita takasa ganewa
Cikin qarasan jin muryarta ya qara kiranta
SAILUBAH data fa'da tunani taqara ganin kiransa
Ta 'dauka a sanyaye
Yace Aunty kinyi shuru bakice Komai ba kuma kin kashe waya.
Tace toh mexance maka
Yace toh inxo in gaya miki abinda xakice min.
Tace aa saida safe
Yace Aunty......
Tayi saurin katseshi da cewa plx kabarni nayi tunani dan Allah
Yayi Murmushi Yace tunanina xakiyi xakiyi ko Aunty
Tace ban sani bah
Yace Allah ya baki hakuri saikin ganni cikin mafarkin ki...
Yana fa'din hakan ya kashe wayar da gyara kwanciyarsa
Junior yiyi Murmushi shidai baisan yaxaiyi da ransa akan Yayan nasa da SAILUBAH bah
Yasani baxai ta6a samunta bah.....
Shiyasa ya fara yakiceta aransa
Amma kamar tinxira xuciyar tashi ake akanta
Allah kabani mafuta
Yafa'di hakan a bayyane
Senior Yace meyake damunka Yace SOO
Yace nawa
Yace nawata CE
A ina take
Nima bansani ba
Toh Allah ya baiyana maka ita
Yace AmEEn
Washe gari bawani jin Komai
Da Senior yagama xubama SAILUBAH shagwa6a kala kala. Saiya qare da manna mata kiss
Binshi da kallo tayi dan kwakwalwarta ta tushe tarasa wane tunani xatayi akansa. Tana kallo ya fice cikin jin da'din yanda ya daskarar da ita
FAWAS KHAMIS Senior RAMADAN
Sun ha'du dan tattauna yanda sukayi da iyayan nasu
Sosai KHAMIS ya nutsu a qawataccen ofishin nashi yana jin yanda mahaifin nashi yake gaya mishi yanda xai tafiyar da harkokin kasuwancin nasu
Haka ma FAWAS....
RAMADAN ma mah kallo 'daya yayima masana'antar Dadyn nasu yasan baxaisha wahalar da yake tunani ba
Sosai ofishin nasa ya burgesa
Yace Dady ina ganin jibi xan fara xuwa aiki
Junior dashima ya rakosu
Yace xan dinga rakoka kan lokacin tafiyata yayi
Sosai Dadyn nasu yaji da'di
Yace Allah yayi musu albarka
AmEEn sukace
XEE da KHAMIS da suka ke6e ba qaramin murna ga junansu suka nuna bah
Dan ganin sunkusa xama mallakin juna
A washe garin ranar Senior RAMADAN da KHAMIS suka raka FAWAS qauyan takai
Sosai HAMEEDA tanunamai jin da'dinta na suma sun kusa zama mallakin juna
Dadyn RAMADAN da Qaninsa Dady Auwal sunsami nasarar kar6oma Senior RAMADAN da junior RAMADAN dukiyarsu tagadan mahaifansu na qasashe biyu Wato Dubai da Kuwait
Dake junior RAMADAN yasan kan ku'da'de ba qaramin mamakin jin wayan ku'din da yayi ba
Senior ko baiji Komai bah
Dan shi Sam harkar ku'di bata dameshi bah
Damuwarsa ya mallaki Auntynsa yabata kulawa ya kuma cika mata burinta nasan Auran me ku'di 👯
Sosai FAWAS da Senior RAMADAN da KHAMIS suka qara xama manyan yara
Dan Komai nasu namasu aji sukeyi
Ku'di da qarin nutsuwa da sanin rayuwa yafara ratsasu
*** *** *** ***
Rayuwa kenan. Yau taxo maka da da'di gobe sa6anin haka...
SOYAYYA tsakanin KHAMIS da XEE sai wacce taqara bunqasa
Haka tsakanin FAWAS da HAMEEDA sai wanda yagani
Junior ko Sosai yake jinyar kansa
Dan SOYAYYAR SAILUBAH taxamemai MASEEFAR SOO
Kullun a baccinsa ganin shi da ita yake a wannan birnin na BIRNIN MASOYA
Toh ya xaiyi da wacce ya temaka kwanakin baya ahannunsu Mubarak
Wacce tanace mishi da kira da magiyar soyayyarta
bayan yagano itadin 'Yar qauye CE 'dan xama ne ya kawota gun yayarta birni
Shin 'yan DUNIYAR MARUBUTA ya dace ya ha'da SOYAYYAR 'YAR QAUYE DA 'YAR BIRNI
Ma'ana ya ha'da soyayyarta data SAILUBAH
Kai baxai yuhuba agareshi shidai SADEEQ abin da kamar wiyu ya ha'da son da yakema SAILUBAH da wata 'diya mace duk dako yasan baxai sameta matsayin matarsa ba
Saidai yana addu'ar Allah ya bashi me kama da ita koma wacce tafita
Dan gaskiya baxai iya da MAKIRCIN 'dan uwansa ba
Toh kodai yanemi shawara agun HAYATUDDEEN ne
Hmmmmmmmmmm
Yaja numfashi Yace Allah yasa naxama LEEKITAN ZUCIYAH dan nagyra tunanina
Tare da cire soyayar SAILUVAH araina
Ni Rahamat Nace AmEEn my RAMADAN😰
Sam kuma junior bai dena tsugama SAILUBAH rashin kunya bah
Danko bata kulashi bah saiya kulata......
😀😀😀😀
Tam😀 inji yara suka tam... Memakwan toh
Komai yayi daidai dan yanxu qiri qiri senior RAMADAN yake nunamah SAILUBAH iskancinsa
Itadai tagaji da kissing 'dinta da yakeyi na baxata
Dan kullun cikin tunaninsa take
Gashi baya shakkar gaya mata duk kalmar data fitoh daga bakinsa
SAILUBAH ta lura daga cikin xuciyar kalaman suke fitowa
Ya mai da ita tamkar *budurwarsa*
Wannan abu na damunta
Tayima XEE maganar
XEE dai shuru tamata
duk da tasan me Senior yake nufi dayi mata hakan.
Amma tashareta taqi CE mata Komai
Kamar yau junior ne yagama shirinsa tsaf na tafiya England dan kumawa karatu. Hutunsa ya qare
Yanxu haka Suna airport Dady da Momy da FAWAS KHAMIS
Senior harda SAILUBAH
dan Momy tanemi rakiyarta
Tace itafah baxata bah junior yayi Murmushi Yace dan Allah Aunty idan kikaqi xuwa brother baxaiji da'di
Ta harareshi Tace hmmm kaci darajar Momy da Yayan naka
Murmushi kowa yayi ahaka suka tawo
Hawaye Senior yake tayi danya saba da 'dan uwan nasa 'dan xaman da sukayi ba qaramin sabu yayi da 'dan uwan nasa ba
Murmushi junior yayi Yace haba brother kaxama jarimi mana.
Dan namiji kamarka baidace ace yana hawaye bah
Bayan ina tare dakai
Yafa'di hakan da bugar kafa'darsa
Murmushi Senior yayi Yace dole nayi hawaye 'dan uwa. Nasaba dakai
Pls karka tafi
Junior ya dafashi tare da bashi kiss a hannu Yace tafiya taxama dole brother
Nidai fatana kadinga kawomin xiraya
Yace Insha Allah
Kama kumatunsa junior yayi Yace tab kumatunka sunfi nawa girmah ashe😳
Dole senior yayi dariya dama haka junior yake son gani
Senior ya lakuce mai hanci Yace qaryane Bayan nagano mah nafika kyau nesa ba kusa bah
Yayi dariya Yace tab kafini kyau aina dinga xuwa gun Auntyna Rahamat tanamin gyara dan nafika kyen Kasan tafi'sona
Yace hmmm ruwan ido ne da ita ai da farko ni tace tafiso
Momy Tace wacece Rahamat
Dady Yace wata Auntynsu CE
Tace shine bansanta bah
SAILUBAH Tace Karki damu Momy xan baki labarinta
Tace ya kamata kam 'yata
Rungumar juna Senior da junior sukayi dan jin ankira sunan junior
FAWAS da KHAMIS suka tafah har Suna ha'da baki wajan cewa abin sha'awa
Haka sunaji Suna gani junior yatafi ya barsu kamar yanda yaxo ya samesu
Haka KHAMIS yashige motarsa
FAWAS mah yashige tasa
Momy da Dady mah suka shiga tasu
SAILUBAH takama hannun RAMADAN suka shige motarsa
Yace AUNTY ki iya mota pls
Tace toh xan iya.
A haka suka dawo tare da hirar junior RAMADAN
Dady ya kalli momy Yace nan da sati biyu xan kai mishi xiyara
Tace Allah ya kaimu saina rakaka ai....
RAMADAN na parking SAILUBAH tanemi fitta
Da sauri RAMADAN Yace Aunty......
Tace miye
Yace yanxu haka Xaki tafi kibarni cikin wannan halin. Baxaki tsaya Ki samarmin nutsuwa ba.
Yafa'da da tsaida idanshi qir akan bakinta dan yasan ya tsokanota.
Kuma kallan bakin nata xai mishi da'di idan tafara sauke mishi maseefa
Aiko gallamai wata muguwar harara tayi Tace iskancinka Yafara isata RAMADAN wai me kakeso na xama maka ne
*_MATATA KUMA UWAR 'Ya'Yana_*
By Hajju
[3:56PM, 29/12/2016] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: R🇦HAⓂ🇦T
[20/03, 17:09] 80k: [3:53PM, 28/12/2016] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
” بسم الله الرحمن الرحيم
*PART 101*
Dadyn yayi Murmushi Yace Sosai mah
Momy Tace tajah tsaki tatashi. Dan tsakaninta da Allah tatsani HAMEEDA batajin xata sota
FAWAS da Dady suka bita da kallo har taqule
FAWAS yayi murmushu Yace toh gayamin Dady da kukaje meya faru
Dady ya qara janshi jikinsa Yace Komai yayi daidai my soon
Dan nabada sadaki