Showing 45001 words to 48000 words out of 95088 words
Chapter 16 - Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt
15/12/2016] Rahamat Nalele 👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
*👯TASU SALAN SOYAYYAR*👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir-*
*rahmanurrahim*
*PART 90*
Haka yaci kukansa ya share hawayansa
Kuma kamar ance mai karya kira 'daya daga cikin munanan nasa
Sam bai kira kowa acikinsu bah
Toh ga FAWAS ma hakan take
Dan Ashe Dadyn KHAMIS ne yasami Dadyn FAWAS Dana RAMADAN suka tattauna akan matsalar yaran
Toh FAWAS bayan ya rabu da RAMADAN senior da junior gida ya nufu
A falo yaga iyayan nasa
Momyn shi Tace xonan FAWAS yaje cikin ladabi
Dady ya bashi wasu pix hotuna Yace kallesu dukka
Cikin sanyin yanayi FAWAS yafara duba hotunan
Kyawawan mata ne agani na fa'da Su goma cif
FAWAS Yace Dady nagama gani
Yace toh xa6i 'daya acikinsu
Da sauri FAWAS ya kalleshi dan ya gane abinda yake shirin San faruwa
Bakinsa na rawa Yace Dady ba wacce xan iya xa6a aciki
Momyn shi ta harareshi cikin 6acin rai tace kafita daga idona tunkan raina ya6aci dakai kaxa6i 'daya acikinsu
Yace toh momy miye ma'anar hakan
Dadyn nashi ya fusata cikin tsawa yace Aure xan maka tunda kaxama 'dan iska ashe kullun yawan xuwa club kukeyi
So kake kajawomin abin kunya agari ko
Toh baka isa ba Wlhi
Maxa xa6i 'daya acikinsu ko ranka ya 6aci
Turo baki FAWAS yayi Yace ina fah da wacce nakeso fah Dady.....
Gaskiya acikinsu ba wacce tamin. Ni HAMEEDA kawai nakeso
Cikin sanyi Dadyn nasa Yace wacece HAMEEDA
Yace a qauyan takai take ina Santa Sosai......
Cikin fusata momyn nashi Tace HAMEEDA a qauyan takai
Yace eh
Tace kana da hankali kuwa😳
FAWAS ya lalleta cikin sanyi Yace Wlhi ita nakeso kuma tama girmeni da kusan shekara hu'du
Tana sona Sosai kamar yanda nake Santa
Dan Allah Momy Dady karkuyi yunqurin rabani da ita
Gauuuu Momy ta falleshi da mari Tace Lalle Dadynka ya shagwa6aka da yawa
Toh bari kaji kayi gaggawan cireta aranka
Dan Wlhi ba wanda xaije nema maka Aure a qauye
Shashasha mara hankaki
karasa wacce xaka nema sai 'yar qauye wacce ta girmemaka mah. Mara hankalin Yaro kawai
Hawaye ne ya xuboma FAWAS
Ya kalli Dadyn shi yaje ya kwantar da kansa akan cinyarsa cikin muryar rauni Yace dan Allah Dady karka bari momy ta rabani da ita
Wlhi na rasata mutuwa Xanyi
Dadyn da mamakin 'dan nasa ya hanashi motsi shafah kansa yayi Yace karabu da ita my son
Yace ina Santa Dady
Shuru Dadyn yayi
Can Yace toh tashi kaje kayi wanka kaci abinci ka kwanta
Ya 'dago da kansa Yace toh Dady baxaka rabani da itaba ko
Yace sai nayi tunani. Yafa'da da shafa fuskarsa cikin kulawa.......
Wani dogwan tsaki Momy tajah Tace Wlhi baxaka Aureta ba.
FAWAS ya marairaice fuska Yace Dady kajita ko
Dadyn yayi Murmushi Yace jekayi abinda nace ko
Tashi FAWAS yayi yana bin Momy da kallo tana banka mishi harara
Ahaka yayi part 'dinshi
Daqar yayi wankan dan yasan Momyn tashi sarai bata fa'din abinda baya yuhuwa
Gwara dadynshi yana da 'dan sanyi
Abincinma daqar yaci
Sanda yakira HAMEEDAN tagama mai shirmen soyayyarta yana jin da'di Sannan ya sami nutsuwarshi ka'dan😟
Senior RAMADAN ko sai kusan sha'daya yasami kiran Auntyn tasa
Lokacin junior yana waya da wata wai Shakira yanayin maganar da ita tamkar yana mata ra'da dan sanyin murya
Senior yayi Murmushi Bayan ya fuskanci qanin nasa yayi nisa a tafiya da kalamai
Ya ta6e baki da fa'din nima bari naji da Auntyna aransa
Lokacin SAILUBAH na chat awata sabuwar wayarta da XEE tasiyo mata 'daxu
Tace yane Qanina
Yace qalau my Aunty
Da fatan ba abinda yake damunki kamar yanda nakeji araina yanxu
Tace nifa Komai damuna yakeyi
Ai kasani
Yace toh gayamin menene
Tace ya rage yawan watannin daya ban
Kana tunanin xan iya rasa damuwa ne atare dani
RAMADAN ya waro ido Yace da gaske Aunty ya rage😳
Tace da gaske mana
Yace wayyo toh yanxu ya xamuyi
Tace shine abinda ya kawoni 'daxu kenan mu tattauna
Yace toh mubarma gobe ko
Tace aidole
Yace toh kihuta my Aunty
Tace hmm kaci abinci Yace naci da 'dan uwana
Tajah tsaki Tace kace da 'dan iskannan mara kunya
Shuru RAMADAN yayi
Tace kayi shuru
Yace sai da safe Auntyna kiyi bacci me da'di da mafarkai....
Sai kuma yayi shuru
Tace da mafarkai masu da'di ko
Yace yes my Aunty bye bye. Ya kashe wayan
SAILUBAH tajah numfashi fuskarta cike da annuri ta gyara kwanciya da cigaba da chat 'dinta
RAMADAN mah gyara kwanciyarsa yayi. Yana sauraran junior Wanda har lokacin bai gama wayan nasa bah
Can yagama ya kalli senior Yace brother dawa kayi waya
Yace Auntyna SAILUBAH
Yace naga alama kam
Senior Yace alamar me kagani Yace nalura da farin cikin da nagani a fuskarka ne
Yace Hakkane 'dan Uwa
Idan ina tare da ita ina samun kaina Cikin nutsuwata
Idan kuma ina waya da ita ina tsintar kaina cikin farin ciki
Junior ya ta6e baki Yace kana Santa kenan Yace Sosai mah.
Yace toh Allah yabarku tare😊
AmEEn Senior Yace kana ya'dora da fa'din wacece shakiran da kaketa wani amsa wayarta kamar bakaso
Junior yayi Murmushi Yace kai brother har kariqe sunanta daga furtawa so 'daya
Senior yayi Murmushi Yace sunan nata ne so sweet
Junior Yace tnx
Sunanta kenan
Ban ta6a Santa bah
Saidai ina more rayuwa da ita Sosai
Dan tasan darajata
Karuwace ada
Amma ayanxu tawace ni 'daya
Tana xama a Dubai balarabiyace ta gaske gata 'yar babba haka
Dan ayanxu xata kai 26 years
Senior yajah numfashi Yace idan na fahimceka kana harkar xinah kenan......
Junior ya katseshi da fa'din no no no no brother.
ba Hakka bane .banayi da kowa sai da ita
Kuma ban 'dauki hakan atsayin xina bah
Tunda da ita kawai nake harka....
Senior ya katseshi da cewa xinah kake aikatawa 'dan uwana
Dan duk mutumin da xaiyi harka da mace irin yanta ma'aurata sukeyi. Batare daya mallake ba. Ma'ana ya Aureta ba. Toh ba shakka xina yake aikatawa daga shi har ita
Barama kaji 'dan akwai xinar ido ta kallo
Akwai ta hanci ta wajan shaqar qamshi
Akwai ta baki tawajan kalamai
Xinar ido itace wacce........
junior yayi saurin katseshi da cewa karka damu brother
Nasan xakamin wa'axinnan ne dan indena toh nadena
shikenan😊
Senior yayi Murmushi Yace kamarko kasani shikenan kuwa
Da tsakar dare junior na kallan senior RAMADAN yanata Sallah
Abin yadinga bashi mamaki da sha'awa
Harya kasa hakuri Santa ya tambayeshi da safe
Yace brother
Senior Yace na'am
Yace kuma kullun kake tashi yin Sallah cikin dare
Yace eh Sosai mah
Yace Amma kana qoqari .
By Hajju
[11:05PM, 15/12/2016] Rahamat Nalele 👯: RAHAⓂ🇦T
[20/03, 17:09] 80k: [2:36PM, 17/12/2016] Rahamat Nalele 👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*👯
*Bismillahir-rahmanurrahim*
*PART 92*👯
Yafara tunanin ta inda xai lallasheta
Aiko dabara tafa'do masa
Yacire bell 'din jikinsa ya miqa mata Yace gashi Ki xanenin dan sauri nake amma ahannnu xakimin
SAILUBAH ta kar6a dan xuciyarta xafi take mata
Amma me😳
Kunsan ance kowane bawa da qaddararsa arayuwarshi
Wani Kaga Allah yasa mishi tsoran abinda bai taka kara ya karya ba.
Toh hakance tafaru da junior
Tun yana qarami Allah ya jarabce shi da tsoran kyenkyaso.....
Idan ya ganshi har sumewa yakeyi
Shiyasa idan kaje 'dakinsa na waje ko na abuja xaka rantse da Allah ba'a rayuwa acikin 'dakin
Dan koyaushe ma'aikata acikin aikinsu suke
Toh Yanxu mah kamar ance ya kalli gefansa
Aiko yaga kyenkyaso
Wani tsalle yayi sai gashi abayan SAILUBAH
Cikin bala'in tsoro Yace kyenkyaso kyenkyaso
Yafa'da afurgice
SAILUBAH ta kallesa da mamaki furgicewar da yayi
Yana mammannewa abango cikin tsoro yake nuna mata shi da hannu
SAILUBAH tabi kyenkyason da kallo kana ta kallesa tana rayawa aranta gaskiya bata ta6a ganin 'dan iska 'dan rainin wayo kamar junior ba
😳😳😳
Abin mamaki hawaye tagani yana xubamai pls dan Allah Ki kukoreshi xan mutu
Nan taga idanshi yafara juyawa yana kakkafewa jikinsa na rawa
Yana kallan kyenkyason cike da tsoro
SAILUBAH tasaki baki tana kallansa
Bata ankareba sai ganinsa tayi luuuuu.....
Ya xube aqasa
Tana kai hannuta gareshi taga Ashe sumewa yayi
Aiko nan take tayi cilli da bell 'din hannunta ta bu'de furiji ta 'dauki ruwa ta watsa masa
Ina Junior bai farfa'do ba
Tayi sauri tabu 'kofar hankalinta tashe xata futta
Sai kuma taji mutsi
Nan tajuyo da sauri
Aiko sai taga kyenkyason ne ya hau kan wata leda yake motsi
Taje takashe shi da takalmi tayi waje dashi
Kana tasake yayyafama junior ruwa.
Nan yajah numfashi ya bu'de idansa ahankali
aiko yana ganinta
Ya qanqameta fa'di yake dan Allah kifitar dashi
Tace sakeni
Yayi saurin saketa ka'dan
Tausayinshi ya kamata Tace na kasheshi na futar dashi tanunamai 'kofa. Kaganshi can mah.
Junior ya koma bayanta Yana cewa xanbar 'dakin nan yau
Baxan iya da kyenkyaso ba
Ya fa'da da tsoro atattare dashi
Kunsan SAILUBAH da tausayi
Nan tafa'da tunani tana rayawa aranta
Ikwan Allah Wato kowa da abinda yake tsoro
Kalli yanda kyenkyaso ya rikita junior harda sumewa
Tayi nisa atunaninta ya durqusa a ganta Yace dan Allah ki'daukeshi nasamu na hucce
Ta kallesa yayi sanyi qalau abin tausayi
Tace meyasa kakejin tsoransa
Yace nima bansani ba
Inaga dai tunda aka haifeni idan naga kyenkyaso nake sumewa
Bana sanshi
Xai iya kashe ni wata rana
Pls 'daukeshi na wucce baxan qara kwana a'dakin nan bah
SAILUBAH tayi Murmushi nan kuma tatuno da rashin kunyar da yayi mata
Tace baxan 'dauke ba
Ya waro ido😳 cikin tsoro Yace sabo dame
Tace saboda baka da kunya baka da mutunci Sam bakasan darajar na gaba dakai ba
Junior ya kalli 'kofa sai yaga kamar kyenkyason bai mutuba
Hakan yasa ya matso kusa da ita yana kallan kwayar idanta
Ya fashe mata da kuka Yace dan Allah dan Annabi kitemaken Wlhi ina maseefar tsoran abunnan
Kuma baxan qara yimiki rashin kunya ba har abada indai Xaki temaken ki'dauke shi
Hankalin SAILUBAH ya tashi. ta hango tashin hankalin da tsoran da yake tare dashi. cikin sauri Tatashi Tace toh kayi shuru manah.
Hankicif ya 'dauka ya goge fuskarshi dashi.
Yana kallanta ta'dauki kyenkyason ta'daureshi a baqar leda tasa a abin xuba sharan senior tarufe shi
Sannan Tace kaga nasashi Cikin nan kuma yana leda mah shikenan 🙅🏼 ko
Yayi saurin 'daga mata kai tare da xuwa gefanta ya sakar mata kiss a kumatu Yace nagode Auntyn brother yafa'da da Murmushi akan fuskarshi
Tace kaifah 'dan iska ne
Wayace kamin kiss
Yace namiki ne dan nuna godiyata gareki bawai dan kinkai ba
Ai kinsan baki kai wannan matsayin da xankai tsaftataccan bakina kumatunki ba
Tace ko
Yace gaske
Tace hmm xakaci gaba daga inda katsaya min arashin kunyar ko
Yayi mata kallan raini Yace eh
Tayi Murmushi ganin ya ficce daga part 'din.
Tace aranta xaka gamu danine tunda nagane abunda yake hargitsaka ni dakai ne
shegen Yaro kawai
By Hajju
[2:37PM, 17/12/2016] Rahamat Nalele 👯: RAHAⓂ🇦T
[20/03, 17:09] 80k: [10:34PM, 17/12/2016] Rahamat Nalele 👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*👯
*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*
*Bismillahir-rahmanurrahim*
*PART 93*
Haka tabar gidan xuwa nasu
tana jinjina lamarin tana mamaki Ashe akwai mejin tsoran kyenkyaso
Tana xama takira XEE
Mamah CE ta'dau wayan take gaya mata tana skull
Tace toh intadawo takirata. Maman Tace toh
Daga jiya xuwa yau har 'yan unguwar sunsan Auran SAILUBAH mutuwa yayi
Dan ita kanta in katambayeta cewa take mijin bame halin kirki bane shiyasa barinma Auransa
Can wajan qarfe uku RAMADAN senior ne da FAWAS da KHAMIS agidansu FAWAS
RAMADAN Yace wai Dady Aure xaiyimin a shekarar nan
FAWAS yagyara xama ya gaya musu yanda sukayi da dadynsa
KHAMIS mah yafa'di yanda sukayi.
Duk hankalinsu tashi yayi
KHAMIS Yace yanxu haka Dady ya kori babah me gadin gidanmu
FAWAS Yace nima haka
RAMADAN Yace Ku gwaraku tunda kunbu'de hanya
Auntyna batasan kanta bah haryanxu
FAWAS Yace baka dai nemi tasani ba
Ni yanxu damuwata HAMEEDA. Pls kurakani gareta yau
KHAMIS yajah tsaki Yace idan narasa Aunty XEE toh Wlhi mom Dad sun rasani kenan.....
RAMADAN yayi murmushi Yace ga shawara
Yace ina jinka
Yace tunda baka nuna mata komai bah a skull toh anjima idan kaje gidansu kagaya mata
Sai kaji me xatace
Yace ko
RAMADAN Yace kwarai
Yace toh Allah ya kaimu dare
RAMADAN ya dafah FAWAS Yace toh kai kuma sharri mu wucce kawai
Da sauri FAWAS yashige toilet
Minti biyu ya 'dauka yafitoh
Ya shirya kansa suka nufu qauyan takai
Suna xuwa ko suka sami Yaron aike
FAWAS ya kirashi Yace yakira mishi HAMEEDA aiko da gudu yaran yashige gidan.
Tana gaban mulhu kamar Kullun. Yaran Yace ana sallama dake HAMEEDA
Tace Waye
Yace wasu 'yan gayune a mota
Da sauri ta 'dauki hijabinta dake rataye a igiya
Tashige 'dakinta tafeshe shi da turare tasaka
Kana tayi niyar ficcewa......
Inna tace toh akuya me San Maza sunyi kira jiki na 6ari anfeso hijabi da turare ko
Tace aa fah Innah
Tace nayi qarya kenan
Shuru HAMEEDA tayi
Innah tajah tsaki Cikin baqin ciki Tace saiki gaya masa sakwan kawun naki
Wlhi idan bai turo iyayansa acikin sati biyu bah toh kitabbata Auran Alo ya hau kanki.
Tace toh xangaya mai
jah tsaki innan tayi
HAMEEDA ko tayi futowarta
Allah Sarki takwana biyu bataga masoyin nata bah
Dan haka tana ganinsa tawage haqura
FAWAS yayi Murmushi Yace aminci ya tabbata agareki ya masoyiyata kuma YAYATA
Tace kaima ya tabbata agareka kaxo lafiya
Yace qalau matata da fatan yau kin shirya min kalamai
Tace eh kuma masu da'di
Yace toh Madallah gayamin
Tace kawuna da inna sunsani agaba wai dole saina gaya maka katuro magabatanka nan da sati biyu inba hakkaba Su Aurar dani ga Alo....
Gaban FAWAS ya fa'di cikin 'daure fuska Yace waye kuma Alo
Tace wanine adanginmu
Yace kina sanshi
Ta kallesa da harararsa Tace Amma ai Kasan ba wanda nakeso sama dakai
Shine xakamin wannan tambayar
Yace toh kunta6a hira dashi
Tace aa
Yace Ki gayamin gaskiya
cikin fusata Tace wai xanma qarya ne
Yace nasa ni
tunda 'dan uwanki ne ai xaki iya muna funtata kuna tare kicemin bakya tare
Ran HAMEEDA ya 6aci ta 'dago ta kallesa. Nanta hango kishi mala mala kwance a fuskarsa
Ganin haka yasa tamayar da 6acin ranta Tace hmm qaxami ne fa
Kuma bashi da ilimin arabi bare na boko
Bakinsa wari yakeyi idan yaxo gaida inna
Na tsaneshi Sam bana sanshi
Shiyasa da maganar tashi tafitoh na sona da yake yin nace bana sanshi
Shine fah kawuna yace toh in gayama ka turo magaba tanka
Sanyayyar ajiyar xuciya FAWAS yasake dan yanxu hankalinsa ya kwanta dayaji gar
Yace yauwa YAYATA dan Allah Karki bari kalma 'daya tashiga tsakaninki dashi
Tace toh
Yace batun iyayena ko xan gaya musu
Tace toh
Yace toh gayamin
Tace wani abu
Yace dabaki ganni kwana biyu bah me kikaji aranki
Tace baqin ciki da tashin hankali mana
Ya gya'da kai
Yace dama kina sona har haka
Tace Kaine farin cikin ruhina Kaine farin Cikin xuciyata Kaine farin cikin idanuna
Ina sanka FAWAS
Kana hanani bacci
Idan na rufe idona ganinka nakeyi cikin mafarkaina
Idan nabu'de hotan fuskarka nake gani ga kowane halitta idan nayi ido hu'du da ita
Idan ina aiki tunaninka yafiyin aikin nawa yawa
Sai inta kwa6a innah tata xagina
Ina sanka ina sanka ina sanka
Bansan yaushene xuciyata takamu da sanka har haka ba.
Farin ciki yacika xuciyar FAWAS Yace Allah kanunamin ranar daxan mallakeki amatsayin matata
Tace AmEEn
In kawo maka 'dan wake
Yayi saurin girgixa kai alamar aa
Tace meyasa
Yace haka dai
Tace haka kawai
Yace naci abinci ne
Tace toh meyasa kaci Bayan nace kidenaci in xakaxo gareni
Yace mantawa nakeyi
Tace meyasa dukkan wani abu baka mantashi sai wannan
FAWAS yajah numfashi Yace kibarni haka dan Allah
Kwakwalwata ta tushe damuwata yanxu in San yanda Xanyi iyayena suxo Su mallaka ma iyayanki sadakinki
Kona samu in mallakeki cikin watanni biyu
Tawaro ido Tace wata biyu fa kace 😳
Yace eh
Tace yayi ka'dan
Ina lefin wata biyar
Kaga lokacin dangi sunsan da tafiyata gidanka
Sai suyimin kayan 'daki anutse
Amma wata biyu yayi ka'dan
Ko tsintsiya banga innah da kawu sun siya min ba
Bare aje kan kujeru gado randa ledar 'daki tukunya.........
Xuwa yanxu FAWAS ya saba da surutu da shirmen HAMEEDA
Ganin da yayi dare nayi shiyasa shi katseta da cewa YAYATA
Tace na'am
Yace xamu tafi
Tace tun yanxu
Yace eh Kinga dare yayi Tace toni ban gaji da hirar dakai ba.
Yayi Murmushi Yace so kike na kwana anan Taturo baki da cewa eh
Murmushi yayi ya hau lallashinta dayi mata da'din baki har yasami Kansa tabarshi
Ya miqa mata ku'di taqi kar6a. Sanda ya ha'da da rokwanta Allah Sannan takar6a a shagwa6e
Suna hanyar dawowa gida ne.
RAMADAN Yace ko tawajan surutu HAMEEDA xata nisha'dantar dakai
FAWAS yayi Murmushi Yace kunji dai itama ansakota agaba ko
KHAMIS yayi dariya Yace Allah na roqeka kasa asako itama Aunty XEE agabah
RAMADAN yayi dariya Yace AmEEn
Bayan sallar isha'I ko KHAMIS Yana tare da XEE
Yake gaya mata halin dayake ciki
Yace pls my luv Karki bari arabamu
Komai wiya xan nace miki
Pls karkiyi yunqurin barina
Sanki yagama yin tasiri ako'ina na jikinsa
Cikin sanyi XEE Tace Musa addu'a agaba. Basan ya akayi nafa'da soyayyarka ba
KHAMIS in bakai baxan iya rayuwa bah
Shuru yayi mata danshi yafi jin tausayin kansa akanta
Haka suka rabu xuciya cike da damuwa
Itama hakan abin yaxo mata
Dan tana shiga gidan nasu iyayanta suka sata agaba
Akan tagaya musu Wanda takeso
Tace KHAMIS.....
Babanta Yace KHAMIS Wanne 😳
Tace KHAMIS dai BABAH
Mamah tadoka salati Tace KHAMIS qaninki😳
Tace eh
Ni shi nake so
Baban nata yaxuba mata ido Yace Zainab baki da hankali
KHAMIS ba sa'an Auranki bane
Yayi yaro
Kin girmeshi da shekara kusan shidda.
Kiyi tunani mana
Tayi shuru
Yace kirabu dashi kinji
Hawaye ya xubo mata. Tace Wlhi BABAH baxan iya rayuwa ba KHAMIS ba......
Gauuu mamah tafalleta da mari
Tace sai yau nasan baki da hankali. Ko kinsha giyar wake iyayansa ba yarda xasuyi ya aureki ba
BABAH Yace koni baxan yarda ta aureshi ba.
XEE tafashe da kuka da barin falan
Mamakinta yacika iyayan nata
Tana fa'dawa gado takira SAILUBAH wacce take kwance har lokacin tana tuna junior dana dariya wani lokacin taji tausayinshi
Gashi tana so senior yaxo tabashi labari......
Ta'dauki wayan tana fa'din qawata yane
XEE tafashe mata da kuka wiwi
Tace SAILUBAH xan rasa KHAMIS
Tace bangane bah.......
Nan ta Kwashe Komai tagaya mata
SAILUBAH tayi dariya Tace dalla Ki kwantar da hankalinki
Kinsan fah ba qaramin so iyayan KHAMIS suke masa ba
Idan sukaga ya kamu da ciwo aidole su aura mishi kee
6angaransa