Showing 54001 words to 57000 words out of 95088 words

Chapter 19 - Samarin Bana Complete Book Writing by Rahamat Muhamm ad Rufa'i Nalele.txt

19 Feb 2025

4579

senior ko saka SAILUBAH yayi agaba yanata mata shagwa6a da kashe mata jiki
Ya kama hannunta Yace my Aunty kinji wai Dady Aure xaiyi min a this year ko
SAILUBAH tayi dariya Tace toh miye 'dan Qanina ai gwara ayi maka dan kadena xuwa yawon club
Kasan har kuka nakeyi idan nasan katafi can

Ya sakar mata wani kallo da cewa Allah
Ta lumshe ido tabu'de ahankali Tace Allah
Yace toh kidena dan nadena xuwa
Tace da gaske Yace eh.
Tace toh gayamin
Yace miye Auntyna
Tace Kasan fah Abbana yasani agaba
Yace eh
Tace toh yaxanyi
Ya shafah gefan fuskarta Yace bayanda xakiyi Auntyna kibar Komai agun Allah
Saiya dubeki ya fitoh miki da miji cikin sauri batare da kinsha wahala ko kintada hankalinki ba
Tace ina jin tsoran ya badani ga Wanda bai dace bah........
Janye hannunsa yayi daga fuskar tata
Ya tsaida kwayar idanshi Cikin nata
Kusancin yayi kusanci
Dan Suna shaqar numfashin juna
Awannan lokacin RAMADAN yayi imani duk abinda yaso yima Auntyn tashi xata bada kai
Dan yagama kashe mata jiki


Kallan da suke yima junansu yayi yawa. Hakan yasa xuciyar SAILUBAH tafara bugawa
Tamkar yasan xuciyar tata bugawan take...
Yace Aunty I luv u......


Gaban SAILUBAH ya bala'il tsinkewa ya fa'di
Kanta tattaro nutsuwarta ya shigar da hannunsa cikin nata yana 'dan Murmushi Yace ina sanki Auntyna baxan bari Abba ya aura miki Wanda baxai dece dake ba.
Saboda xanta jifanshi da addu'a har Allah yasa yabarki kikawo Wanda kikeso.......


Wata sanyayyiyar ajiyar xuciya SAILUBAH ta sauke da Murmushi akan fuskarta takai bakinta kumatunsa ta sakar mai kiss
Abinda yasaba ji shidai yaji
Taqara bashi a kumatu.
Yana kallanta
Tace nagode Qanina
Tashi yayi yana Murmushi Yace toh ni nayi skull xan duba miki Komai gobe sai mutafi tare ko
Tace nifah nagama skull
Yace yi hakuri mana mu'danje gobe
Taturo baki ka'dan Tace kanasan takura min ko
Yace aa my Aunty
Tace toh Allah ya kaimu
Ina wannan mara kunyan
Yace 'dan uwana
Tace koma Waye
Yace yana 'daki yace ma yana gaidake
Tace kafiya kare mutum
Yayi Murmushi da bata kiss ahannu yafita tabishi da kallo.
Xuciyarta cike da San qanin nata


Yana fitta yakira KHAMIS da FAWAS Yace musu gays akwai matsala fah
FAWAS Yace nafi kowa shiga cikinta xa'a rabani da HAMEEDA
KHAMIS Yace hmm muha'du a skull pls xan rasa Aunty XEE.....




SAILUBAH ko RAMADAN na fitta da minti goma ta'dauki gyalanta sai 'dakinsa dan tatashi da abinda junior yayi mata jiya
Xuciyarta na gaya mata gwara tacimishi mutunci ko tasami nutsuwa
Aiko tana turo 'dakin tagansa yana Reding wani novel
Suka kalli juna
Nan take xuciyoyinsu suka bada dam fa'duwar gaba tabayyana a fuskokinsu


Taqare mishi kallo tsaf kana Tace naxo inja maka kunne👂🏻kaji da kyau ni ba sa'arka bace. Naga iskanci da rashin kunya Suna maka yawo akah. Toh ni 'dinnan xan sauke makasu
Mara mutunci kawai har xaka kalleni kace baxaka bani kowane irin matsayi na SOO bah
Ni sa'arkace daxaka bari baxan tunaninka ya saka furtamin wannan Kalmar.


Ko ajikina Kaga anrubuta ina buqatar soyayyar qaramin Yaro 'dan iska mara kunya kamarka ne iye tambayarka nakeyi


Tashi junior yayi yana murmushi
Cikin halin ko in kula ya xuba drink yasha yana binda da wani shegen kallo of 2 down.


Tun safe yatashi da muradin San ganinta
Da San jin muryarta ko yasami nutsuwa
Ganinta yanxu yasa hankalinsa ya kwanta xuciyarsa tacika da farin ciki
Kalamanta basu 6atamai raiba danya shirya gyara mata su


Ya sauke kallansa akan bakinta ya cije harshe cikin sanyi
Yace kingama
Tabishi da mugun kallo
Yace toh mu dawo baya mana ka'din👌🏻
Tace me kenan
Yace kina maganar ko naga an rubuta kina buqatar soyayyar qaramin Yaro ajikinki


Toh na yaushe
Bayan banxar xuciyarki da wawan tunaninki ya kasa wayar miki da kai ki fahimci kinda'de da fa'dawa soyayyar qaramin Yaran


Wawiya kawai. Kowa kika samu saiki kai hannunki jikinsa
Toh bara kiji daga yau kika qara kirana da 'dan iska saina nuna miki halin 'yan iskan danni tantiri ne acikinsu


Kinxo ki jamin kunne akan ke ba sa'ata bace.
Toh angaya miki ni sa'anki ne


Nafa'da baxan baki kowane irin matsayi bah. na SOO
Dan baki kai in baki bah
Nidai na rainaki Sosai Wlhi
Amma kina da wasu abubuwa daki mallaka Wanda nakeso agame da mace wayayyiya me aji........


Ki dinga killa cema mutumi na kanki dan yana maseefar sonki.
Idan kikayi wani kuskuran da wani yaganki yafara sanki Wlhi saina hukuntaki.
Dan inasan farin cikinsa
Ya qarashe maganar tashi da miqa drink 'din hannunsa yana Murmushi........


'Daga hannu SAILUBAH tayi xata sheqa masa marii
Yayi saurin gare kansa tawajan riqe hannunta
Ya waro fararan idonsa kamar na senior Yace kut😳
Tunda nayi wayo ba'a ta6a marina bah
Kikayi kuskuran hakan Wlhi saina miki dukan tsiya
Yafa'da da sake hannunta tare da quqarin 'daukar wayarsa da take ringing. Yaga Abbas abokin nasa.........


SAILUBAH ta'dora hannu aka🙆🏼 taxabba'da ihu da fashewa da kuka
















Kuka take Sosai dan tunda uwarta ta haifeta ba'a ta6a cimata mutunci irin wannan ba
Kuka take hawaye na xuba mata.
xan cikan sa nayi mata yawo acikin kwanyarta


Ganin haka yasa junior in 'daukar wayar Abbas
Ya xuba mata ido yanajin kukan nata har cikin ransa
Saiyayi yunqurin barin 'dakin dan yasan Abbas xuwa yayi 'daukar nasa
Ai tamkar ta ankare tasama kofar key
Tare da goge hawayanta takallesa cikin kallan tsana
Tace kai ka'isa
Ka'isa kafita daga 'dakinnan batare dana hukuntaka bah
Wlhi saina xaneka kafin kabar 'dakin nan
Junior yaxuba mata ido. Tausayinta ya kamashi. Sam bayasan ganin mace cikin damuwa bare yaga tana kuka
Sai dai indole ba yanda xaiyi


Nan yaji yanasan lallashinta. Amma bata xahiri ba taba'dili 😬


By Hajju
[11:19AM, 17/12/2016] Rahamat Nalele 👯: RAHAⓂ🇦T
[20/03, 17:09] 80k: [3:44PM, 24/12/2016] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯


*TASU SALAN SOYAYYAR*👯


*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*


*Bismillahir-rahmanurrahim*


*PART 97*






SAILUBAH tayi sororo da waya ahannu kafin
Tafa'da tunani me xurfi akan zancikan XEE



FAWAS ne yasaka Dadynsa agaba yana xuba mar shagwa6a fa'di yake. Dan Allah Dady kuje gidansu HAMEEDA da gaske xa'a 'Aurar da ita ga 'dan uwanta.
Banaso na rasata
Dadyn nasa ya kallesa Yace katabbatar yanda kake santa haka take sanka Yace Wlhi Dady fiye da yanda nake Santa take sona
Dadyn ya ta6e baki Yace ai shikenan.
FAWAS ya rungumi Dadyn nasa Yace I luv u Dady
Yace me 2 my son
Yace toh yaushe xaku
Yace gobe
Wani tsalle FAWAS ya daka yana murna Yace Allah ya barmin kai my Dady.......
Ni kuma ya kashe maka ni ko
Momy tafa'di hakan tana shigowa room 'din


Xuwa FAWAS yayi Yakama hannunta yayi mata kiss. Yace idan kika tafi Momy nima binki Xanyi
Yana fa'din hakan yabar room 'din dan yaga fuskarta a murtuqe yana tsayawa dogon magana qila ta canjama Dadyn nasa ra'ayi


Taxauna kusa da Dadyn Tace ina rokwanka da Allah karka biyema banxan tunanin FAWAS
Akan me xaije ya 'daukomin 'YAR QAUYE ga 'YAN BIRNI masu aji yaje ya kwasu mana wahala
Gaskiya ban yarda da wannan Auran nasa bah
Dan haka kawai naji natsani yarinyar


Dadyn yajah numfashi Yace kiyi hakuri Momyn FAWAS baxan iya barin 'dana cikin damuwa ba
Shi ka'dai Allah yabani ina sanshi bana San tashin hankalinsa
Tunda Yace yaji ya gani yana Santa ni kuma xan xanje ga iyayañta dan Aura masa ita
Ke in banda abinki idan ya Aurota basai Ki maida ita 'Yar birnin bah


Shuru Momyn tayi dan tasan tunda yace xai Aure masa ita tatabbata baxai fasa ba
Nan taji wata tsanar HAMEEDA ta kamata cikin ranta
Ta kuma sa aran nata xataci ubanta inhar tayi kuskuran yarda ta Auran mata 'da....




Farin ciki fal xuciyar FAWAS yake shiri dan kaima abokana yan nasa labari
Sosai ya shirya cikin shigar qananun Kaya ya 'dauki wayarsa yana niyar kiran KHAMIS dan suha'du gidansu RAMADAN....






KHAMIS ko fa'dawarsa gado bayan yagama waya da RAMADAN bacci yayi abinsa bai samu tashi ba har sai kusan qarfe 1:20pm
Ya sake wanka yayi Sallah Sannan yahau shirya kansa


Yana feshe jikinsa da turarene yaga kiran FAWAS ya shigo wayar tasa


Ya 'dauka yana cewa yane
FAWAS Yace pls muha'du yanxu gidansu senior
Yace Owkie nima yanxu nake San kiranka mu ha'dun ba matsala
FAWAS Yace OK
Suka ajiye waya


Nan KHAMIS ya ibi ku'di da'dan yawa yana tuna jiya ya hango jakar tauraruwar tasa ba ku'di


Ya fitto falo ne yaga Dad 'din nasa da mum Suna cin abinci
Ya kallesu ka'dan Yace barka da ranah mum Dad


Suka kallesa batare da sunce Komai ba
Ganin haka yasa yanufi fitta....
Mum Tace bakaci abinci ba xaka fitta
Yajuyo a shagwa6e Yace na qoshi
Tata6e baki Tace toh asauka lapia
Ya fitta yana jin haushin iyayan nasa
Dad ya kalli mum Yace lalle idan yadawo kisashi agaba yaci abinci
Dan xan iya jure Komai akansa Amma banda abinda xai ta6imin lafiyarsa
Mum tayi Murmushi Tace toh
Inaga fah yafara fushi da mune
Dad Yace eh ga alamu sun nuna kam


KHAMIS ya kalli direban gidan nasu Wanda yake kai Momy unguwa Yace yau banajin fita da mota pls kaini gidansu RAMADAN
Yace toh ranka ya da'de






Senior RAMADAN da junior ko wani Kaya suka saka iri 'daya Wanda ya bala'in kar6arsu
Dadyn nasu ne ya kawo musu
Duk iya ha'duwarka idan kayi tuxali dasu saikaso ka qaraci kalanka akansu
Senior da junior sun ha'du iyakar ha'duwa
Baka isa ka banbance tsakaninsu waye kasani bah
Kamar tasu ta6aci
Abu 'dayane xai saka gane waye wannan waye wancan shine wayewarsu
Junior yafi senior wayewa nesa ba kusa ba
Dan daga idanshi da kallansa xaka gane hakan shiyasa yakejin kansa as big gay


Yayinda Senior yafi junior shagwa6a abayyane
Da iya makirci da bin ra'ayin mutum ya 6oye nasa


Idan ko yaso baiyana nasa ga Wanda yakesan baiyanawa
Saiya marairaice yadinga aika sakwan nasa cikin hikima da aiki da hankali da nutsuwa


Hakanne yake sawa mutane da dama suke ganin wayewarsa da tabbatar da cewa ya iya da kansa




Junior ya kalli 'dan uwan nasa Yace 'daxo kada'de agun Auntynka Allah yasa dai ta yafe maka
Yayi Murmushi Yace ai bayanda xatayi dani 'dan Uwa dole ta yafemin
Junior yayi Murmushi Yace salan soyayyarku tana burgeni Sosai brother.
Idan kuka xama ma'Aurata abin xaiyi da'di da bada sha'awa.


Senior Yace hmm kaidai bari
Ina tausayama soyayyya da qauna idan muka xama ma'Aurata nida ita
Junior ya qara yin murmushi
Yace kayi kyau Sosai wannan wankan na Waye
Yace natane Amma xanyi rakiya. Qila in duba wata budurwata idan nayi ra'ayi
Kan junior ya qara magana saiga FAWAS ya shigo ya tsaya yana kallan wannan yana kallan wancan
Yace gays baxai iya gane waye senior o junior ba Wlhi


Junior Yace harda rantsewa
Yace ai gaskiyane...
Senior ya dafa shi Yace toh gani senior
FAWAS yayi dariya Yace aha
Yanxu nagane tawajan qamshin ka
Kasan naka da nashi ba 'daya bane
Junior Yace shine yasa ai nace muku xaku dinga ganemu nan gaba


FAWAS ya xauna kusa da junior yana bashi amsa da cewa aikuwa kayi gaskiya
Senior Yace yadai
Yace kaidai bari
Yau ina cikin farin ciki over
Senior Yace kamar ammaka albishir da cewa gobe HAMEEDA xata xama mata agareka
FAWAS yayi dariya Yace kusan haka
Nan ya kwashe yanda sukayi da Dadyn shi ya gaya masa
Junior yayi Murmushi Yace angama da shafinka Saura KHAMIS da brother
FAWAS yayi Murmushi Yace aikowa danni yanxu 'dan tayasu addu'a ne
Senior yayi yaqe Yace hmm kunsan Auntyna ahannuna take sai yanda nayi da ita
Ina tabbatar muku har ayanxu nafiko kwanciyar hankali a soyayya
FAWAS ya 6ata fuska Yace ban gane bah


Senior yayi dariya Yace nufina kai momynka bata lamunce maka ba.


Kaga Akowane lokaci xata iya jefaka a matsa


Haka KHAMIS baida goyan baya akowane bangare


Ni kuwa fah😳


ina yin ihu na kwanta ciwon qarya ayanda Abban Auntyna yake kan dukin xuciya da ita Nace ita nake so xai Auramin ita.


FAWAS yayi shuru


Junior Yace idan kuma tace bata sanka fah.


Senior yayi wani shegen Murmushi


Yace baxata CE ba
Saidai xata ban wahala Sosai 👌🏻


Dan dana kwanta ciwan saitafi kowa rikicewa


Nina san da hakan 👈🏻


Tanajin silar ciwan xata bada ha'din kai


Da xaran mun xamah ma'Aurata saita fara ban wahala


Idan kuma na mata ciki🙊 sai tafara sonah😊
Ya qarashe xancan da Murmushi.....
Wanda hakan yayi daidai da shigowar KHAMIS


Ya kallesu Yace anyi gwulmata
Junior Yace Sosaima
Yayi Murmushi da xama yana cewa kutayani Baqin ciki gobe xa'akai sadakin shegiyar yarinyar nan
Senior yayi dariya Yace to saime
Cikin fusata KHAMIS Yace Aunty XEE mana.


Atare suka saka mai dariya.
FAWAS Yace baka fara rikicewa Dad mum bane shiyasa


Yace hmmm ai kabarsu kawai xan gyarosu
Dan inaji Dad na fa'din idan nadawo tasani gaba naci abinci xai iya jure Komai Amma banda lafiyata
Kaga tunda naji Wlhi Suda kansu xasu nemi bani XEEE
Senior Yace yes kace kasamo mafita
Yace Sosai
Yandai kurakani inje gunta dan Allah Wlhi haka kawai yau tun Asuba idanuna sukesan ganinta
FAWAS Yace munji Amma kafin nan bara na baka labarin yandau tawa matsalar takau
KHAMIS yawaro ido Yace kana nufin dad mum sun yarda da HAMEEDA matsayin surukarsu
Yace eh Amma waccan 'dan iskankan ya rikitamin kwanya akan Momy
Kasan duk abinda Yace 'dad'dai kune basu yuhuwa
Yafa'da yana kallan senior RAMADAN Wanda yake Murmushi
KHAMIS yajah tsaki Yace shareshi gayamin pls
Nan FAWAS yabashi labari
KHAMIS yayi dariya Yace da gaske indai Hakkane Momy xata iya bata maka shiri
Shawara 'dayace shine kadinga lalla6ata duk abinda Kasan tanaso kadinga yi mata
Insha Allahu xata hakura
Kaga Komai yayi daidai kenan
Yace toh xan gwada in gani kasan tsohuwar tafiya rikici ne
KHAMIS Yace har takai nawa tsofaffin
Junior yayi Murmushi da girgixa kai


Senior Yace toh yanxu ina muka nufah
Da sauri FAWAS Yace Qauyan takai.....
KHAMIS ya gallamai harara Yace gun Aunty XEE dai
Senior yayi Murmushi Yace toh muje ko


Junior yatashi Yace bara in rakaku mota
FAWAS Yace baxaka bimu bah.
Yace aa Wlhi ina buqatar hutu Sosai yau. Gawani littafin Auntyna Rahamat da nake karan tawa
KHAMIS Yace me sunanshi
Yace wai shi SADEEQ🍇
Senior Yace aisai kata fama...


Sunfitoh harabar gidan nasu ne sukaga fitowar Momy tana cewa Yauwa Ku kiramin Auntynku SAILUBAH nakirata har yanxu shuru
Kan suyi magana saigata tashigo
Momy taqara she da cewa Yauwa gatamah


'Daya Bayan 'daya SAILUBAH take gallansu
Duk sunyi Sosai sai qamshin turare suke
Tace kaga samarin banah. Sai ina haka
FAWAS Yace Aunty qauye
Atare SAILUBAH da Momy sukace qauye
Yace eh
Momy Tace gunwa
Ya Sosa qeya dayin shuru
Ganin haka yasa Momy shigewa cika tana cewa maxa xo nan SAILUBAH


Tace toh Momy
Ta maida kallanta ga senior da junior takasa babbance Waye natan acikinsu
Tata6e baki da shigesu...
Har takai 'kofar falan senior Yace Auntyna
Tajuyo
Yayi saurin xuwa gurinta Yace kinyi kyau Sosai
Dama tasan tayi kyau dan yanxu tayi wanka
Tace kaima haka 'dan Qanina
Yace toh tsaya na mana photo
Tace toh
Ya karkace ya 'daukesu
Yace wow munyi kyau Sosai tamkar masoyan cikin film 'din *luv story*
Tace ban San film 'dinba
Ya watsa mata wani kallo cikin shagwa6a Yace kina San kigani
Tace aa
Yace toh shikenan saimun dawo
Tace katawo min da ice-cream pls
Yace angama my Aunty


Tana kallo suka shige mota junior ya rufe yana fa'din saisun dawo suka ficce daga gidan




Lokaci 'daya suka ha'da ido da junansu
Junior ya 6alla mata harara dayin part 'dinsu
SAILUBAH tayi Murmushi Tace xaka gane kuranka ne yanxunnan 'dan iska
Tafa'di hakan da shigewa cikin falan Momy




Aikine da Momyn
xatayi wasu baqi 'yan uwanta shine takesan Su ha'da musu abinci merai da lpy


Kafin sufara SAILUBAH Tace bara na'dauko wayata agida Momy Tace toh kiyi sauri
Tace toh




Direct SAILUBAH gun megadin gidansu tayi Tace BABAH megadi kasamo kyenkyasun Yace eh. Yamiqa mata Su a baqar leta taduba taga sunkai biyar tayi murmushin mugunta Tace nagode Sosai


Ahankali tatura 'kofar 'dakin.
Junior yajuyo ya kalleta
Yayi Murmushi Yace 'Yar daqiqiyar Auntyn brother ya akayi ne
Tamai shuru
Ya ta6e baki
Dallah malama meya shigo dake
Nanma shuru mai
Saiya tashi yana Murmushi Yace Allah nagode. Maka daka turomin wawiyar nan yau xan nuna miki yanda ake iskanci. Bani kike kira 'dan iska bah


SAILUBAH dai shuru tamai tana jin rashin kunyar da yake xuba mata


Bata ankare ba sai ganinsa tayi agabanta Yace waye 'dan iska.....


[3:46PM, 24/12/2016] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: By Hajju


R🇦HAⓂ🇦T
[20/03, 17:09] 80k: [5:33PM, 25/12/2016] R🇦HAⓂ🇦T Nalele👯: 👯👯👯👯
*SAMAREEN*
*👯BANAH*👯


*TASU SALAN SOYAYYAR*👯


*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*


” بسم الله الرحمن الرحيم


*PART 98*




Tayi Murmushi Tace kaine
Shiko xira hannuwansa yayi a qugunta yana Murmushi Suna qeshar numfashin juna.
Xai kai bakinsa cikin nata ta'daga mai ledar hannunta Tace kyenkyaso😊.....


Da sauri ya saketa yajah da baya yana xaro ido😳
Yace pls dan Allah Karki cutar dani plssss


Tayi murmushin yaqe Tace daga shigowata kakirani da daqiqiya da wawiya ko


Yace narantse miki da Allah baxan qara fa'da miki bah


Tace rantsuwarka tabanxa
In tambayeka man
Ya xuba mata ido atsorace
Tacigaba da fa'din. Meyasa ka rainani kamai dani tamkar sa'arka
Ya Sosa qeya Yace Wlhi Auntyn brother na dena raina ki
Tace amsa nakeso kaban
Yace nima bansan meyasa ba
Tagallamai harara Tace o baka sani bako
Yace eh
Aiko nan tabu'de ledar saiga kyenkyaso 'daya yafitoh
Wani ihu junior yasaka ya daka tsalle sai ganinsa tayi kan gado
Idan shi ya fara juyawa hankalinsa yayi bala'in tashi


SAILUBAH tazauna gefan gadan tana qoqarin sakar masa wani.......
Aiko ya fashe mata da kuka cikin qaramar murya Yace am sorry......
Yana fa'din haka yayi baya luuuuuuu asume SAILUBAH tayi dariya tajuya ta make 'dayan da takalmi
Sannan ta'dauko ruwa ta yayyafa masa
Aiko nan ya farfa'do yana raba ido
yana kallo ta share wanda ta kashe tasa a abun xuba Shara tadawo Tace nayi alqawarin saina saka suma sau uku.....
Agigice junior ya waro ido Yace so kike Ki kasheni😰
Ta gallamai harara Tace kamutu man ina ruwana
Ya marairaice Yace dan Allah dan soyayyarki da manxan Allah kiyafemin Wlhi baxan qara yimiki Komai


Tace maqaryaci kawai
Tafa'di hakan da take mishi wani akan gadan
Aiko ganin yandan kyenkyason yake nufushi shiyasa yawun bakinsa kafewa
Jikinsa yafara karkarwa
Ya rumtse ido
Yabu'de ahankali.
Lokacin yayi daidai da hawan kyenkyason kan qafarsa
Nan take idanshi yayi qasa. Jikinsa ya mutu


Ashe da'da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login