Showing 45001 words to 48000 words out of 64084 words
Chapter 16 - QURUCIYAR JUMMAI Hausa Novels By Halimatu Sadiya Muhammad.txt
za a yi auren nan ba gaskiya da yanzu anyi domin na matsu baki shigo gida naba....haba dear idan kayi hakuri fa nan da wata takwas ne fa kamar gobr...what 8months ne kamar gobe lalai honey kin bar jin tausayina ko,bakya ma sha'awar su jummai yadda suke gudanar da rayuwar su?..ina sha'awa gaskia amma kasan kowa da yadda Allah ya tsara mashi rayuwarshi ka kara hakuri pls..babu komi Allah mana jagora amin..zan wuce ga kaya nan ki shiga dasu..an gode Allah kara budi.
Haka ta shigo gida su umma na hira da baba kasan cewa babu wutar nepa,jummai na daga palour tana karatun exams da text book..aje kayan aysha tayi gaban umma..menene kuma a ciki?..ban duba ba abdul ya ce na shigo dashi..jummai tayi chagal ta fito tare da warce ledar ta bude kayan ciye ciye ne su chocolate,buscuit sweet sai fruit irin su ayaba,lemu,kankana,apple da abar bar..baba yace oh Allah bai bamu fiya maza ba amma ya bamu sutukai masu kula damu kamar mu muka haife su..umma tace haka ne mallam duk wanda yayi hakuri a rayuwa sai kaga daga baya Allah ya azurta shi ta hanyan da bai zata ba...haka ne saratu Allah maku albarka baki daya ya kara rufa asiri..su jummai suka amsa amin baba..haka aka shiga ciye ciye har aka gama kowa yayi hanyar daki..Wayan jummai ya fara ringing uncle ta gani a rubuce saman scream din wayan..helo uncle ya gajiyan aiki?...babu gajiya ya jikin ki?...naji sauki..me kike ci haka naji bakin ki na motsi?...yaya abdul ne ya kawo mana kayan fruits dasu chocolate..nan kika fi auki ai wurin ciye ciyen..yasu umman?lafiya lau suka dama gobe zan je gidan hajiya...babu inda zaki sai kin gama exams sai son yawa ko tarewa baki yi ba a gidan miji amma sai shegen yawon tsiya ya kashe wayar shi...can ta matse maka dama haka kake daga abun arziki ka maida na tsiya ai gidan kune sai me daga ka hutar dani ba...aysha tace keda wa kuma..wa kika sani sister banda dan rainin hankalin nan raji...yau kuma jummai masoyin naki ne dan rainin hankali,ai hakuri ake yi kacokan auren kanta zalar hakuri nefa,dole sai wani ya dane zuciyar shi tsakaninku sai a zauna lafiya tun ba a kai ko ina ba kin fara mayar masa da martana..kada ki sake babu kyau..naji(asuba ta gari mrs raji da mrs abdul)
Alhaji saddat ne yazo bayan sun gama gaisawa da iyayen allawiya ya nemi alfarman allawiya ta bishi su koma sabida zai yi tafiya zuwa maleysia sai ya shafe wata guda zai dawo yana so su tafi tare..maman allawiya tace gaskia a al'adance sai mace tayi kwana arba'in zata zaga gidan dangi ta gaida kowa da kowa sanan ayi shirin koma warta gidan miji tare da kayan gara da za ayi mata,don haka yayi hakuri ya tafi wutin aikin shi dai dai koda zai dawo an gama komi sai su wuce tare...baba yace kuma ya kamata ka kaita kano taga yan uwanka duk da wasu sun zo lokacin haihuwa amma ya kamata itama taje can din su santa..yace haka nayi shawara dama idan na dawo daga maleysia muje can kanon tare,yanzu babu matsala ta zauna din har in dawo sai mu wuce kano ga kayan abinci nan da kudi..godiya suka mashi.
Da suka kebi ya jaguli matarshi son ranshi..zanyi mising naki my heart desire,pls ki kula da kanki da mamata(rahma)..kada ka samu damuwa am all yours sweet fata na dai kai mana adalci ka ji tsoron Allah tare da tsare mutuncin ka a duk inda ka kasance..insha Allahu zan kiyaye,kaya sunyi ko akwai abunda kike bukata?..babu komi mijina Allah tsare min kai .amin makulin mota na hanun abubakar idan kina da bukatan fita anguwa sai ki kirashi ya kai ki, sai munyi waya sabida da safe jirgin mu zai tashi bye..bye bye ya wuce
Haka rayuwa ke tafiya jummai da raji yau fasa gobe a shirya,duk bau da hakuri wani bai iya dane bacin ranshi daya taso mata tun tana masa shiru har ta fara mayar da martani..sai sun gama fadan su a waya ta fara kuka tana fadan data san haka aure yake kullum cikin tashin hankali da bata yiba..wai cikin tana sonshi kenan ma take tausar zuciyarta da sun gama tayi mashi text na ban hakuri,na nuna tayi nadamar abubuwan da ta fada mashi na bacin rai..ta dalilin haka yaki zuwa weekend ma sabida ko da yazo baccin rai zai tarar duk da kewarta da yaji.Gashi har sun gama weac yau za suyi hutun sati uku su fara neco.
Yanke shawara tayi da ta na zuwa gidan anty balki matar yayan su amina neman shawarwari yadda zata gyara tsakaninta da mijinta..dama suna shiri sosai da anty balki...text ta mashi na neman izinin fita..reply yayi a dawo lafiya,dreess properly and don't stay long..dadi taji a ranta tashirya cikin riga da zani na atamfa sharaton da hijab har kasa sai nikab data saka..umma zani gidan anty balki..a dawo lafiya tau..a daidaita ta tsayar zuwa bosso estate har kofar gidan ya sauke ta,already anty balki tasan da zuwanta,bayan ta sallame shi ta shiga..tunda ta bude gate ta fara jin kamshin turare mai dade na tashi har ta isa kofar palour tayi nocking..wata bufurwa yar kimanin shekaru goma sha uku ta bude mata kofar..tace anty balki na ciki?
Eh shigo..ai lumshe idanu jummai tayi sabida kamshin turaruka ne iri iri ya hade da sanyin AC ya bada wani kamshi na masamman...palour ne babba babu wasu tarkacen kaya daga set na kujeru sai kayan kallocan gefe kuma daga saman wani step bargo ne babba a ka shimfida a kasa aka jera trow pillows yadda kasan inda matan sarki ke hutawa.
Anty balki ta fito cikin karamin riga iya guiwa pink mai hanun vest,kanta yasha k'ananan kitso sai kamshi ke tashi a jikinta...sannu da zuwa maryam amarya yasu umma?..lafiya lau anty..yanzu sai kinyi hakuri mijina na ciki wanka zan masa na shirya shi ya fito sanan mu fara magana ..karima kawo mata abun motsa baki..yarinyar da aka kira da karima ta cika ma jummai gaba da drink da snacks ta koma inda take renon yara...jummai cikin ranta tace tab ashe yar iskan mata ce wanka kuma ayi ma namiji,a shirya shi,sanan ko kunya bata ji da wanan figagiyar riga ai dole su amina suce ta mallake masu dan uwa.
Jummai takai minti talatin zaune anty balki ta fito rungume da mijinta sai shagwaba take zuba masa haka matsar kwala..jummai sake baki tayi cikin nikab tana kallon ikon Allah..tace ina wuni yaya..lafiya lau amarya yau an tuna damo,yasu umma?lafiya lau suka..hanyar waje suka yi haka tayita zuba masa shagwaba jumma na leken su ta window taga anty balki ta zauna saman cinyar shi,yana zaune saman driver sit yace baby yanzu zan dawo ba dade wa zanyi ba kinji...naji take care of yrself..i will ta hade bakinshi da na hot kiss ta bashi sun kai minti biyar..yace i will miss u baby badan fitar nan ya zama dole ba da babu inda zani ko zaki shirya muje tare? Kasan inada baku'wa ka dawo lafiya ina gaida su mami..zasu ji ja ga motar shi.
Ta dawo cikin gida sorry maryam idan yana gida bana da hidima sai nashi,bana da time na kowa sai nashi har sai ya fita koda bai bukatan komi ina nan tare dashi har sai ya fita...uhmmm sanu anty.
Maryam naji bayanin ki ta waya kuma naji dadi da kikayi shering matsalarki da ni atlest u wil learn one or two things a wuri na.
Da farko aure kacukan kanta ibada ce,kuma dole idan zaki gmyi ibada ki natsu ,ki mai da hankali, kiyi hakuri ,ki danne zuciyar ki,ki saukar da kanki domin cin ribar ibadan nan.
Bara na baki wani guntun labari kafin muyi aure soyaya muke kamar mu cinye junan mu da mijina,ni yar zuru ce,na taso cikin lovely family,one big family,iyaye na ba masu arziki bane,rufin Asirin Allah ne,mahaifina primary schl teacher ne,mamata kuma cleaner ce a federal medical center birnin kebbi,kebbi state ,mun taso cikin gata,kulawa da wadata ban taba ganin iyayena sunyi koda musayar magana bace idan babana yace yes,ya zauno babu wanda ya isa yace no koda kuwa no din nan is the right thing..bani da wani buri lokacin da ya wuce nima nayi aure nayi rayuwa irin yadda naga iyayena suna yi cikin farin ciki da anashuwa,bayan nayi aure ko sati ba ayi ba kullum sai munyi fad'a da mijina,in yita kuka ina hada kayana zan bar gida..sai dai ya rarasheni akan bazai sake ba,stil gobe ma the same thing fada,ke tun yana rarashina har ya fita batuna da mun fara ya tsalake ya barni naci kuka har nayi hakuri..ke har mukayi sati hudu babu abunda ya canza na zaunar dashi nace gaskiya ka sawake min domin shine kawai mafita na gaji da zama cikin bacin rai tun kafin mu samu haihuwa diyan mu su taso suga irin zamar da muke yi..yace balkisu walahi bazan sake ki ba sabida ina sonki...haka muka ci gaba da zama har wata nace ya kai ni gida lokacin na fasa ma mama halin da nake ciki, kin san me ya kawo mana rashin jituwa?
Da farko da ya fara naman aure na kullum sai yazo hira safe,rana,dare bamu da hira sai na yadda zamu rinka romancing junan mu idan munyi aure,yara nawa zamu haifa,sau nawa zamu rinka yin sex..bamu tsaya mun fahimci halayen juna ba, likes and dislikes nawa da likes and dislikes nashi ba,wani irin abu ke faranta masa rai,wani irin abu ke bak'anta masa rai,wani irin abinci yafi so,wane colour ne best colour nashi,wani irin kaya yafi so mace ta saka da sauran su,haka shima bai san duk wayan nan abubuwa ta bangare na ba...aka yi aure yau nace ina sha'awar cin indomie sai yace shi kuma shinkafa zai ci,mai makon ni na hakura da choice dina mubi nnashi sai nace lalai sai abunda nake so shi zai min kinga kuwa ban nemi zaman lafiya ba,choice namu bai taba zama daya ba..instead of a matsayina na mace wadda take kar kashin shi na sauke girman kai,nayi hakuri tare da bin ra'ayinshi koda hakan ya sab'a ma nawa ra'ayina abun ya fara isa na,na zauna nayi tunane shin dama haka aure yake?iyayen mu da sukakyi shekara da shekaru a gidan aure dama haka suka yi hakuri?ina fa son mijina yana sona menene ya kawo maga rashin ji tuwa...research na fara yi akan aure,tare da neman shawarwari na manyan mallamai mata wa'yan da suka dade a gidan mazajensu sabida am new into the system...bayan na gama ne ya zauna na natsu na fahimci mijina da duk abinda yake so dama wa'yanda baya so,nasan dai ance zo mu zauna ko mu sab'a..iban ma wani abu ya shiga tsakani na dashi na rashin jituwa hakuri nake bashi cikin kwanciyar hankali koda ni keda gaskiya har shima da kansa ya ne halina muna zama lafiya yanzu,idan ma laifi yayi min sai na bare ya gama yawon shi ya dawo gida zan ce masa idan ka samu time ina da magana dakai..nan zai ce balkisu ko zauna fadi maganar ki,sai nace abu kaza da kamin lokaci kaza banji dadin shi ba,kinga babu halin fada sai yace yi hakuri balkisu bazan sake ba final ya wuce.
Yanzu shekaran mu bakwai da aure,babu wanda ya fini sanin mijina hata uwar data haife shi,shi yasa nayi b'akin jini wurin yan uwan mijina,sabida yadda nake kula dashi tare da tarairayan shi.
An kira sallah muje zuwa sallah idan mun idar zan baki wasu hints na zaman aure.......
*LEEMA*βπ»
*βBRILLIANT WRITER'S ASSO*...π
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
π·π·π·π·π·π·
*QURUCIYAR JUMMAI*
π·π·π·π·π·π·
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*LEEMA*βπ»
*Edited by*;-
*LEEMA*
*Dedicated to my lovely son"jafar abubukar tambuwal"*
*Readers kuna ba mai rai dariya walahi*π€£π€£π€£
*Masu magana a group da masu bina private naga tambayoyin ku kamar haka*;-
*Don Allah ke matar aure ce*?
*Kina sayar da magunguna ne*?
*Menene ma'anar 'LEEMA'*?
*Hummm babban magana*π€
*Halimatu sadiya dai ba matar aure bace mai niyya ce insha Allahu nan da k'an k'anin lokaci*
*Bana sayar da maganin komi,abinda mutane basu fahimta ba shine rubutu ba k'aramin aiki bane musamman idan kana son mutane su amfana kuma sak'on da kake son isar wa ya isa ga al'umma dole sai kayi reseach sosai,kamar yadda muka sha fada maku mu yan brilliant writer's bamu rubuta labari kara zube sai mun tabatar da ingancin labarin,garuruwan da zamu yi amfani dasu cikin labarin sai ka nemi mazauna garin ka samu information akan garin da wuraren dake cikin garin,so idan mutum ya kawo maka labari kai zaka natsu ka tantance menene da menene ya kamata na k'ara a cikin labarin nan wanda mutane zasu amfana dashi sai kayi research,menene da menene zan rage a labarin nan sabida rashin ingancin sa ko rashin amfaninshi ga al'umma another research(sabida haka rubutu na buk'atan natsuwa da bincike)in har da gaske sak'o mai amfani kake son isar wa ga al'umma,maganan sayar da magani bata taso ba yadda kuka gansu nima haka na nemo kuma na gansu na rubuta,ina fatan bayanin da nayi ya wadatar*
*ma'anar leema kuwa Ha/leema,kunga HA aka cire cikin haleema ya bada leema,da fatan kun gamsu ,nagode sosai da kulawa,jazakallah*ππ»
*65-66*
Bayan sunyi sallah,sun ci abinci tace bara na baki a gagauce sabida nasan duk inda yake ya kusa dawo wa gida..idan kuwa ya dawo am sorry to say bara ki samu kai na ba sai wani lokaci...babu komi anty ai kota nan nak'aru.
Allah da kanshi yace;mace ta gari ita ce mai kamewa,mai biyayya ga Allah,da kuma mijinta,kuma mi kiyaye duk wani hak'i na mijinta ida yana nan ,ya fita ko yayi tafiya...akwai ayoyi da hadisai da yawa da suke bayana matsayin mace ta gari wurin Allah
manzon Allah(SAW)yace;Duniya wani d'an wuri ne na jin dad'i,amma mafi jin dad'in abin dake cikin duniya shine mace ta gari.
Haka kuma wani hadisi da ibni hibban ya rawaito daga Abi wak'as(RA)yace manzon Allah(SAW) yace;Wanda duk Allah ya bashi abu hudu a duniya,to wanan mutum Allah ya bashi jin dad'in duniya baki d'aya,sune;-
Mace ta gari wacce in ka umurceta sai ta aikata abinda ka umurceta ba tare da ranka ya b'aci ba,idan kayi fushi sai ta rarasheka,in ka nemi hak'in auran ka sai tazo a duk lokacin da kake so,idan kuma ka kalleta sai kayi farin ciki...shin maryam cikin wa'yan nan abubuwa da aka ambato wane daga ciki mijinki ya samu a gare ki?...cike da nadama ta girgiza kai babu anty.
Maryam nasan ke yarinya ce k'arama,amma tunda aka riga aka maki aure kin wuce wanan stage din na yaranta,ki nutsu,ki saurari abinda zan fad'a maki,don Allah ki wanke zuciyar ki,kiyi duba da nazari,kiyi tunane,ki auna shin abinda zan fad'a maki gaskiya ne domin mu gudu tare mu tsira tare.
Na farko juriya da hak'uri;a duk lokacin da mijinki ya bata maki,ko ya shiga wani hali na rashi,kiyi hakuri tare da jure wa.
Kiyaye sirrin mijinki,kada ki yadda ko iyayen ki susan abinda ke tsakanin ki da mijinki,idan ma sab'ani kuka samu,fada ne,rashin jituwa ko wani jarabta na ubangiji ya same ku,hakuri zaki yi kina kai kukanki ga mahalici,domin idan kika dubi halin da wata ke ciki a gidan mijinta sai ki gode ma Allah,kamar ni yanzu bani da abokin shawara daga littafai sai wayana,idan kina research zaki samu wata mai matsala irin naki,har ma wanda yafi naki kuma ta nan zaki samu maganin matsalar ki ba tare da kin fada ma kowa ba.
Kyautata ma miji;idan kina gyautata ma mijinki wajen ladabi da biyyaya, walahi ko kallonki yayi sai yaji farin ciki..ki kasance mai kwantar ma mijinki da hankali da kallamai masu taushi da laushi.
Ki kasance mai kiyaye lokacin jima'i;misali wani yana saduwa da matarsa a kullum sau uku,wani sau hudu,wani zai yi bayan magrib da bayan isha'i,sanan idan zai kwanta ya k'ara,wani yafi son yi da safe ko da rana ke wani ba sau daya a rana,ko a sati ko a wata,kowa da yanda halittar shi take,dan haka ki kasan she cikin shiri ko wane lokaci wanka ,gyara jikinki tsaf tare da fesa turaruka masu kamshi kada ki yadda mijinki ya tarar dake cikin kazanta no matter how aiki ya maki yawa ki fara da wanka,kici kwalliya tare da fesa turaruka ke koda wanki zaki yi sa kananan kaya a jikin yadda hankalin mijinki zai dauku zuwa gare ki...one more thing on no account zaki kwanta kamar matatta lokacin jima'i,duk irin kunya da kike da ita ki aje gefe,idan ma baki iya bane koya a wurin shi duk abunda ya maki kema yi masa da haka zaki iya,idan ma wayaye ne zai ce wance nafi son kimin kaza da kaza lokacin kwanciya..idan ma kina da buk'atan shi kada ki cuci kanki ki jira wai har sai lokacin da yake da buk'ata yi abubuwa da zasu ja hankalinshi ki gani nan take zai biya maki bukatan ki..kina gane wa ko maryam?eh anty.
Ado da kwaliya tirkashi inda aka baro matan mu na arewa kenan,kiga mace wai dunkunan da mijinta ya mata sabbi bata sawa cikin gida sai za a wurin buki ko suna,habba yar uwa idan shi da ya maki bai gani ba wa kike so ya gani can wurin bukin ki samu lada?
Kin gani nan walahi idan aka min dunki,muna amsowa daga wurin tela ranar dashi zanyi kwaliyar dare koda na sallah ne kuwa kayan sai na fara sawa mijina ya gani ya yaba..kada lalaci da son jiki ya hana ki tashi da wuri ki gyara gidan ki,tashi tun da safe yi wanka kici kwaliya da duk irin kayan da kika san mijinki yafi so,daura breakfast,fara gyaran gida idan kin gama kin goge komi kunna turare ko wane iri kike dashi na kamshin dak'i(kada ki yadda ki rasa turare a gidan ki na jiki ko na kamshin d'aki)wanke toilet idan kina iyawa kulum,ko duk bayan kwana biyu ko duk sati,aman advicely tunda amarya ce kullum din yafi..idan mijinki ya tashi aje kunya jefe ja shi zuwa toilet yi mashi wanka tsaf,goge masa jiki ki shirya shi,shafa mashi mai mai kamshi da gyara fata(lotion)taje masa suman kai,idan bai tara suma shafa masa man gyaran kai mai kamshi da turaren jiki""yadda kika san zaki gyara jikin ki haka zaki gyara jikin mijinki domin ba