Showing 48001 words to 51000 words out of 64084 words

Chapter 17 - QURUCIYAR JUMMAI Hausa Novels By Halimatu Sadiya Muhammad.txt

a namiji k'aza mi sai kaxamar mace)idan ya gama break fast zai fita wurin aiki rakashi kina masa shagwaba,tare da nuna masa dumbin soyaya da kauna,kina binshi da adu'oi na tsari,idan kin tabata ya tafi text zaki tura masa na nuna kina missing nashi sosai,shima karan kanshi zai matsu bai dawo gida ba.
Kin gani nan shekarun mu bakwai da aure,yara na biu har yau har gobe nike ma mijina wanka ko muyi tare,nike shirya shi,nike bashi abinci da hanuna sai ya koshi,haka yara na kibar ganin suna da nanny,nike masu wanka,na shirya su muci abinci tare,idan kin gansu wurin nanny banda lafiya ko baban su na gida,lokacin da basu yi wayau ba tare muke kwana amma yanzu kam bai dace ba sabida sun fara wayau
Nike saya ma mijina turare,man shafawa da man gyaran kai,ke wasu agogo na maza wasu kayan sawa ko takalmi walahi ina saya mashi..daya gane da kanshi yake bani kudi ah balkisu abu kazan nan da kika saya min naji dadin shi ya kusa k'arewa ga kudi a sake sayowa...kinga duk haka wasu hanyoyi ne da mace zata bi ta samu soyaya da yaddan mijin ta before u know sai mutane su fara tunanen ai asiri kika yi ma miji musamman ma yan uwanshi wayanda basu san effort din da kikayi making wurin building a happy family ba sai rana tsaka a nemi rusa maku farin ciki da jin dadin da kuke ciki..dole ne ki basu hak'in su a matsayin su na yan uwanshi ki k'auna ce su,kyautata masu,girmama su tare da daraja su musamman ma iyayenshi ki dauke su tamkar iyayen da suka haife ki.
Another thing maganar fita bada izinin miji ba ko idan ma kin tambaya ya amince sai a wuce wuri..idan kin nuna gidan ku zaki ya amince walahi walahi ko makwabtan ku kika shiga duk taku daya mala'iku na tsine maki har ki dawo gida,bare wayan'da ma basa tambaya kwata kwata,wasu ko za su tambaya sai an isa wurin da zaa sai ma ya kira ki a wance na dawo gida bakya nan,eh na tafi wuri kaza ne zunubi over kenan...ke ni ko kofar gidan nnan zanyi rakiya walahi sai nace wane zan raka ta idan yace bai amince ba walahi bana zuwa..bale duk wanda yasan ni kuma yake zuwa gida na yasan bana rakiya daga ciki na maki sai anjima shikenan..ki duba ba a ce fa aljannah na karkashin kafar baba ko mama ba sai miji wanda bashi ya haifeki ba,bashi yayi wahalan renon kiba,bashi ya baki tarbiya ba rana tsaka kuka hadu ai kuwa kinga dole ki bashi wanan daraja da Allah ya bashi kodon samun aljannar nan.

Shawara ta karshe da zan iya baki shine banda cushe cushen magunguna a gabanki da sunan matsi,maryam am 100% sure ke cikakiyar duburwa ce baki bukatan wani matsi domin a matse kike ki dai rike tsarki da ruwan dumi sai sabulun da zaki hada na wanke gabanki dashi koda kina gidan mijinki don Allah kada ki yadda da cushe cushen magunguna koda haihuwa kikayi,ga sabulun tsarki abubuwan da zaki nema.
Sabulun zaitun
Ganyen magarya(busashe ko danye)
Man hulba
Turaren miski
Ki daka sabulun zaitun tare da ganyen magarya ki kwashe a rubber mai marfi ki zuba man hulba da turaren miski a ciki ki kwaba sosai sai ya hade,ki rinka diba kina wanke gaban ki sak'o da lungu ko wane lokaci;bafa yanzu nace kiyi amfani dashi ba sai bayan mijinki ya sadu dake..yana kashe radadi,yana wanke dattin dake cikin farjin mace,yana matse gaban mace ga kamshi da wurin zai rinka yi.

Ki rike yayan itatuwa(fruits) a kalla a rana ki samu ko wane irin fruit ne kisha.
Ina fata kin samu solution na matsalar ki cikin dan abunda na fada maki kuma ina fata zaki yi amfani da shawarwarin dana baki maryam? Insha Allahu anty na gano inda matsalar mu yake kuma na dauki alkawari kafin in tare a gidan shi sai na gyara komi...madallah maryam cikin dubara da jan hankali zaki ja hankalinshi ya warware maki komi..tau anty zan koma yamma tayi...nagode da ziyara ki gaida su umma...zasu yi sai wata rana..ok duk abunda ya shige maki duhu ina fata zaki neme ni?..insha Allah.

Haka jummai ta kama hanyar gida cike da tunane tunane ta inda zata fara gyara aurenta...umma tace sai yanzu?..eh walahi tana gaishe ki,ina aysha?..ta koma makaranta wai suna shirye shiryen fara jarabawa sai karshe shida zata dawo..ok tana shiga daki ta dauki waya ta kira mijinta,domin tsakani da Allah ta gaji da mashi text,haka text bazai yi solving problem nasu ba.

Hello my precious..heloo wake magana?...gaskiya ranta ya sosu kamar ta kashe wayan ta tuna da alkawarin data dauka..is yr darling wife mrs raji..uhm sai yanzu kika ga daman dawowa?..Allah sarki uncle ko gaisawa baka bati munyi ba,nasan nayi maka laifi amma ka yafe min hakan ba zata sake faruwa ba..sai yaji jikinshi yayi sanyi,sorry baby naga kin jima da fita ne..haba dear ka dena bani hakuri nina maka laifi ,ina fatan ka yafe min..baby kenan amarya bata laifi ai ko kin kashe dan masu gida..fari tayi da ido tare da k'ara kashe murya ina isa uncle,ya gajiyan aiki,kaci abinci kuwa?
Aiki gashi nan muna fama tun breakfast da nayi har yanzu banci komi ba duk laifin ki ne da muna tare nasan bara ki barni da yunwa ba..sorry my husband ka daina zama da yunwa hakan na iya janyo maka matsala,kuma ai sautmra kadan mu cigaba da rayuwa under the same roof so kada ka tadda hankalinka my preciou..haka ne baby nayi missing everything about u..uncle son kai ko?gaskiya na fika ba kai bane kaki zuwa weekend tace cikin shagwaba kamar zaymta yi kuka...no baby kafmda kiyi kuka i promise u hakan bara ta sake faruwa ba zan rinka zuwa every weekend..wow thats my man now tell me wane irin abinci ake baku a office kullum?...eh tau break fast normally tea with egg and bread ne,lunch rice with stew,wata rana with beans ko jellof rice..kuma ni normally nafi son yin break fast da kunun koko ko na gumba,...ni kuma nafi son tea walahi,kuma in shekara cin shinkafa bai b'ata min rai.....banbancin ra ayi kenna ni shinkafa kwata kwata bai dame ni ba nafi son na ci shi maybe once in a week haka,amma kinga doya duk yadda aka sarafa shi ina sonshi...uncle bana k'aunar doya a rayuwata...lalai akwai aiki..dinner dama mu ke saya kuma alhamdulilah dama bana cin heavy foos da dare nafi son ko indomie,macaroni,supergetti wata rana ma coffe.

Uhmm kennan baka cin tuwo kwata kwata?...ina son tuwo mana sosai amma da rana kinga tuwon semovita,amala sai sakwara nake so...amma tuwon masara,shinkafa,dawa da sauran su bana jin dadin su ko don masu yi basa yin shi yadda nake sone oho....ni kuma nafi son na shinkafa dana masara,domin anything doya bana so shi...yaya kake son tuwon ne?kinga na shinkafa bana sonshi da mugun karfin nan da akeyi a sa gari ciki yayi wani karfi,haka na masara da dawa nafi sonshi laba laba amma ita hajiya sai tayi abu da mugun karfi shi yasa ya fita raina har na bar ci,haka ma shinkafi before it use to be my best food amma zuwa na gidan hajia nabar cin shinkafa,sai kiga ta dafa ya dawo sosai kamar za ayi tuwo dashi,nafi son half done...ok drink ba wane kafi so?..ke wai yaushe kika zama yar jarida ne ban sani ba?...my dear laifi ne dan nasan abubuwan da mijina yafi so da wayan da baya so?...ba laifi bane baby,gaskiya nafi son Exotic,bayan shi ban shan wane drink,idan ma ban same shi ba,nafi da son fruid salad....tab kaga ni kuwa ko wane irin drink ina sha...tau zan aje maki ai kiyi ta fama dashi.

Yanzu ke wane irin abubu wa ne suka fi burgeki a jikin namiji tsakani da Allah baby?...gaskiya ina son namiji dogo,b'aki,mai k'uzari da zafin nama,mai sanyin hali,mai tsafta,kula da addini da hak'in iyalanshi,mai fara'a son mutane,gaskiya da amana da sauransu...kai baby sauran basu da suna ne?..suna da amma yawa ke gare su...gashi ni fari ne,ina da fad'a,bana da yawan fara'a da son mutane ya kenan baby?....uncle ai ba komi ne mutum yake nema kuma ya samu duka ba dan haka alhamdulilah na gode ma Allah da ya bani kai a matsayin miji...ni kuma abubuwan da nafi so a jiki mace shine fara,doguwa,mai manyan boobs,manyan idanu,yalqar gashin kai,wadda ta iya soyaya da tarairayar miji a shimfid'a,mai tsafta da iya kwaliya,iya girki,hakuri da juriya,ibada,ladabi,biyaya,sanan ya kamata,mai bin umurni na,son mutane da kyautata wa,dama bana son mai zurfin ililmin boko sabida inada mugun kishi gara tun yanzu kisa a ranki bara kici gaba da karatu ba...babu komi uncle duk abinda ya sami bawa dama can muk'adari ne daga ubangiji gashi niba fara ba,banda manyan boobs,banda manyan idanu da yalwar gashi,ban iya tarairayan miji ba sai ya kenan?rashin abubuwan nan na iya sa ka sake wani aure nan gaba idan ka samu mai wayan nan abubuwa?.....baby kenan maganan boobs,farin fata da wani halita na jikin mace bashi zai sa na k'ara aure ba nan gaba,ai k'arin aure na da rashin k'arin aure na yana gare ki,ita depends on yada zaman mu ya kasance nan gaba,so ban maki alkawarin cewa bazan kara aure ba sai abunda Allah yayi..kaman zata yi kuka tace tau uncle nagode..kada ki tada hankalinki mana baby magana ce ta gaskiya..tau i love u ...love u to sai na kira anjima..ok bye.

Oh ni maryam wanan shi ake kira da individual differencies,yanzu inda ban bugi cikin shi naji wayan nan abubuwa ba da haka zamu ta rayuwa ciki rashin sani tare da ganin laifin juna,now tunda na san komi saura na tsara yadda abubuwa zasu tafi normal.

Da dare ya sake kiranta suka sha hiran soyaya,haka tayita bugun cikin shi tana jin ra'ayinshi,da abubuwan da baya so,da kuma wayan da yafi so,tama cikin siyasa tana fada mashi irin wayanda take ao da wayanda bata so(asuba ta gari mrs raji)..



da safe bayan ta gama gyaran gida,aysha ta wuce schl,baba ya tafi kasuwa,ya rage daga ita sai umma..umma zan shiga gidan nafisa..a dawo lafiya..daki ta koma ta kirashi a waya bai dauka ba"tace maybe aiki ya masa yawa ne a office"text tayi na neman izinin shiga gidan nafisa..can wayanta yayi kara reply ya mata a dawo lafiya..umma tace ashe baki nafi ba?...eh umma na fada mashi ne tukun.

Bayan sun gaisa da nafisa tace ina allawiya?...bara na kirata a waya dan ban shiga gidan ba..hello ki same ni gidan nafisa ta kashe wayan...zuwa can allawiya ta shigo.

Kamar yada na fada maku a baya zamu fara da had'in k'arin ni'ima da gyaran jiki,wa y'anda zan hada a gaban ku,wasu kuma na maku bayanin yadda zaku hadaku fara amfani dasu....jummai yanzu saura wata guda da sati biu bukin ki,ke kuma allawiya saura sati uku ki koma gidan ki...jummai baki buk'atan komi na matsi sai tsarki da tun farko na fada maki kina yi da ruwan dumi,zamu fara da had'in k'arin ni'ima sabida shi gyaran jiki sati guda ma ya ishemu ayi wanan bai da matsala.
zan baku masu sauk'in hadawa,masu inganci da saurin saukar da ni'ima...shan zuma mai kyau kullum da safe babban cokali kafin ki karya da kuma kafin ki kwanta barki,yadda kika san zuma nada zak'i haka za kiyi zak'i....ki samu kwai,ki yan yanka tumatur sosai da farar albasa sai maggi da gishiri ki soyata ruwa ruwa da man zaitun,kicin tun da safe kamin ki karya...
danyar gyada a wanke ta tas a jik'a a markad'a,a tace a zuba zum,ko mazarkwaila ko sugar kisha kiga abun mamaki..
Ruwan dafafen zogale ki zuba zuma ko sugar a ciki kisha kiga abun mamaki...
kankana,apple,ayaba manya guda uku,ki yanyanka ki wanke tare da yin blending nasu a zuba zuma da madara ta ruwa a shanye,idan babu blender a yan yanka ayi amfani dashi haka...wa'yan nan had'e had'e hadda mazajenku kuna iya ba domin karin armashin abun...
za a yi blending kankana a zuba garin rid'i ciki,madara da zuma a sha har da mijinki ma ki bashi.
Ruwan kwakwa,madara peak,zuma da rid'i,a hade wuri daya ana sha yana k'ara ni'ima sosai da sosai..
Kanunfari,zuma,garin ridi,nonon shanu mara tsami..dafa kanumfari,idan ya dahu a sauke sai a zuba garin ridi da nonon shanu a aje a fredge ko a saka kankara a zuba zuma asha..
kankana,cucumber,tumatur,dabino a markada a blendera zuba zuma da mazar kwaila asha.zuma a hada da garin habbatus sauda da man zaitun ana sha babban cokali safe da yamma..
kuna iya jik'a kanumfari ya jik'u ana sha ana tsarki dashu yana kara ni'ima nan da nan...
A jik'a lipton da ruwa kadan a fasa kwai danye a ciki a zuba zuma ciki kuna iya zuba madara sabida karnin shi a kad'a a shanye,sha yanzu magani yanzu..
ku yawai ta cikn zogale,rake,gwanda,ayaba,kankana,dabino,kwakwa,abarba,apple da sauran yayan itatuwa.

Ku fara da wayan nan har zuwa wani sati duk yada kuka ji ajikinku kowa zata bani labari..ok nafisa sai kin jimu.......








*LEEMA*✍🏻

*⚜BRILLIANT WRITER'S ASSO..*πŸ–Š

🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*QURUCIYAR JUMMAI*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*LEEMA*✍🏻



*67-68*



Haka suka ci gaba da amfani da had'e had'en da nafisa ta hada masu,kuma ta na kan waya da mijinta kullum suna k'ara fahintar juna,idan ma credit ne bata dashi da yaji shiru zai tura mata kudi...Ranan suna waya ya ce ya kamata ranar friday idan yazo suje ya bud'e mata bank account,tace Allah kawo shi lafiya.

Umma zaune suna magana da baba akan kayan d'aki da gara da zasu ma jummai gashi basu da komi,kuma yan'wa ba masu yi bane..baba yace zai je gida dole ya sayar da gonar shi na gado su ga abunda Allah zai yi..umma tace gaskiya ya kamata ga lokaci na tafiya kwata kwata wata guda ya rage da yan kwana ki....aysha sun fara exams na shiga 300level bata da lokacin zama sai karatu dole abdulrahim ya d'aga mata k'afa sanin yanayin karatun nasu.

Allawiya yanzu hankalinta ya kwanta sosai ta mai da hankalin gurin gyaran jikinta kuma tana kula da baby rahma sosai,iyayenta kuma na kokarin had'a mata kayan gara da zata koma gidan miji dashi.

Yau friday raji zai zo weekend,gidan nafisa ta shiga aka mashi yam ball da cabbage sauce,sai zobo drink da yaji cucumber,ginger da pineapple..wanan shawarar nafisa ne,wurin nafisa ta amshi manyan food flask ta zuba ta kwasa zuwa gida..wanka tayi tare da cin kwaliya cikin material din da allawiya ta d'inka masu lokacin haihuwa...haka ta gaji da jira shiru, ta kira shi bai dauka ba...tace maybe aiki ne ya masa yawa...bai iso ba sai bayan la'asar,waya ya mata akan ta same shi gidan hajiya a gajiye ya iso..kwaliya ta k'ara yi ta saka babban hijab da nik'ab,bayan ta sallami umma, tabi hanyar baya zuwa gidan kasan cewa bai da wani dogon tazara da gidan su.

Koda ta isa hajia bata gida,dole d'akin shi ta kwankwasa..yes come in..a hankali ta tura kofa.yana kwance saman matras yayi d'ai d'ai, da dukan alamu a gajiye yake,vest da boxer ne a jikin shi..aje kayan abincin tayi,ta cire hijab da nik'ab din..masha Allah yace a cikin zuciyar shi,kayan ya amshi jikinta ne ba k'arya,kanta ba d'an kwali suman kanta yasha gyara da mayuka kala kala masu d'ad'in kamshi..a hankali ta tako zuwa saman matras din ta daura kanta saman chest nashi tare da rungume shi sosai..i miss u alot my darling husband...kasa magana yayi sabida mamaki da ya cika shi...ya aiki,ka iso lafiya?....lafiya lau baby yace cike da kasala sai shak'ar kamshin jikin yake yi..k'ara rungumota yayi ta kwanta da kyau saman jikin shi bakinta ya laluba ya fara kissing nata,tana kissing nashi back rud'ewa yayi ya fara romancing nata a gagauce,duk abubuwan da ya mata itama tana mai da martani duk ya fita hayacin shi yana neman tub'eta,rik'e rigarta tayi da karfi..haba baby bakya jin tausayi na wata nawa da auren mu ban taba neman hak'i na ba sai yanzu amma kina so ki hana ni?....uncle nafi ka son na baka hak'in ka amma a gidan mu na aure ba nan ba uncle kayi hakuri..na fahimce ki yanzu abu guda nake so kiyi min zanji dama dama..ok uncle..gaban shi ya nuna mata(penis) sucking nashi za kiyi....cikin ranta tace na jawo ma kai na wahala ina ni ina sa baki a gaban namiji inda k'azanta da najasa ke fito wa,kamar tayi mashi musu amma data tuna da irin ladar da zafa samu sai ta amince....baby ko bara ki iya bane?...cikin jin kunya tace ban san yadda zanyi bane uncle...u mean baki iya sucking ba?..eh tace a takaice..nan ya mata bayani, daure wa ta yi ta fara tun yana lumshe idanu har ya fara sambatu yana ihu tare da k'ara jawo ta yana romancing nata haka suka faranta ma junan su rai ba tare da yayi ji'mai da ita ba(sex).

Yace muje muyi wanka baby magrib ya gabato...uncle ka fara yi dai,idan ka fito zan shiga...haka ya shige toilet gyara matras din ta k'ara yi taga rum freshener a can gefe ta feshe dakin dashi,kafin ya fito ta dauko jalabiya brown cikin kayanshi da boxer ta feshe su da turare ta aje saman matras....yana fitowa ta amshi k'aramin towel dake hanunshi ta goge masa jiki,talafo habar ta yayi baby u really try Allah maki albarka..amin uncle..yi serving dina kafin ki shiga wanka yunwa nake ji sosai...yam ball ta zuba mashi ta zuba cabbage sauce a gefe...a gagauce tayi wankan tsarki sabida tana so tayi feeding nashi da kanta,cikin ranta tace wai ashe haka aure keda dad'i?tun ma bamu koma gidan mu ba kenan ina ga daga ni sai uncle d'ina wow i can't wait,dole na aje kunya gefe na kula da mijina da dukan alamu mab'uka ci ne sosai...koda ta fito lokacin ya zauna zai fara cin abinci..wait uncle ni zanyi feeding naka..hurry up pls na matsu ban ci ba tun break fast fa!..sorry dear cikin hanzari ta mai da kayanta ta zauna..da hannunta take bashi yana ci yana santi har ya k'oshi ta tsiyaya mashi zobo drink ya sha sosai kuma ya yaba da k'okarinta....wanke baki yayi ya wuce masallaci,zobo kawai tasha tayi alwala ta gabatar da sallah sai da yayi isha'i ya dawo...sannu da zuwa tayi mashi..uncle wai ina hajiya?...hahaha koda kika shigo bata dade da fita ba kuma naji dawowanta lokacin munyi busy baby..yanzu muje ki gaisheta na maida ki gida...bayan sun gaisa da hajiya,suka fara hira

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login