Showing 6001 words to 9000 words out of 64084 words
Chapter 3 - QURUCIYAR JUMMAI Hausa Novels By Halimatu Sadiya Muhammad.txt
kayi hakuri lfyn ta kalau,QURUCIYA ke damun ta..
Yace tunda QURUCIYA me damunta, yau sai na sauke mata shi sanan in mai data primary schl walahi.
Jummai na sama tana jin su
Tace tunda haka ne"NI KUMA WALAHI NAYI ALKAWARI SAI KA BAR MAKARANTAR NAN,NI KUMA ZAMA DARAM BABU PRIMARY DAZAN KOMA,CIKIN ZUCIYAR TA TAKE MAGANA..............
*L££MA*π
[13/01, 20:00] βͺ+234 812 140 7930β¬: πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
π·π·π·π·π·π·
*QURUCIYAR JUMMAI*
π·π·π·π·π·π·
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*L££MA*π
*@AM££NCI WRITER'S ASSOCIATION*πβπ»
*domin samun littafan MU a Facebook Ku neme mu a:-Ameenci writer's novel group*
*13-14*
Ya rasa yadda zai yi da jummai,yace tunda _yake teaching_rusan 4years kenan bai taba hadu wa da fitinanar yarinya irin Maryam salis ba(jummai)
Yace baba mai gadi, bani cutlass a sare ichen yafi mana sauki.
Jummai na jin haka gabanta ya fadi,dan ko ita ta gaji da zama Samar itacen.
Tace M.Raji ka tsaya zan sauka walahi.
Yace another offence, M.raji without any respect.
Yace sauko tau.
Diro wa tai,da sauri ya chafke ta,yau zaki CI ubanki very stupid girls.
Yace duk sauran student suje class,wayan da suka San halin M.raji sai tausayawa jummai suke yi.
Wayan da suka San halin jummai""irin su Alawiyyah""sai tausayawa M.raji suke yi.
Time keeper ya fito yayi ringing bell, time na breakfast yayi.
M.Raji yace ma time keeper yaje staff room ya dauko mai mobokoo(daurina)
Yace OK sir
Katuwar daurina yushe'u time keeper ya dauko""dan dama yana da haushin jummai da iskan cin data masu yau da safe daga zuwanta"""
Zaran idanu jummai ta fara yi,tatare rigarta da wando yayi, ya fara tsula mata daurina, tana ihu, sai daya mata goma.
Yace oyah,start frong jump,tana yi yana binta da bulala,data tsaya ya caula mata,har ya gaji dan kanshi da yaga tana faman bashi hakuri""su umma da baba yau sun sha kira""
Yace ta saya 40leave ta cika shi da""am sorry sir,I will not repeat it again""
Tayi submitting gobe first thing in the morning.
Idan yazo bai isko shi saman desk nashi ba,sai ya bata punishment da yafi haka.
Tace yes sir.
Da aka koma break,allawiya ta sayi fanke ta kawo ma jummai class.
Tace gashi kici, mai yasa kikayi taurin kai, kin San nan ba primary schl bane,shawaran da zan baki kawai idan kinje gida kada ki sake dawo wa makarantar nan, domin wanan bakin mugun ko kashe ki yana yi.
Yace Alawiyyah kamar kin manta halina, mai da martani ya zama dole a wuri na,sai na koya mai hankali, makarnta kuma yanzu na fara zuwa.
Suna cikin haka wata mallama ta shigo, tayi introducing kanta""halima usman, zatayi taking nasu social studies,haka mallamai sukai ta shigo wa ana introduction sabida time table is not ready sai next week.
Da aka tashi, dole Aysha ta goya jummai zuwa gida dan kafafunta sunyi tsami, bata iya tafia...
Da ta koma gida, umma ta tambayi abinda ya faru Aysha ta fada mata..tace madalla ya Allah naji dadi sosai, ai gara da yayi mata haka.
Ita dai bata kula umma ba.
Dambun accha da umma tayi Wanda jayi ganyen zogale,jummai ta ci sosai,tayi sallah,sanan ta dukufa aikin da ya bata na rubutu..
Washe gari da wuri ta isa makaranta, baba mai gadi ta tambaya desk din M.raji.
Ya nuna mata, ta aje littafin sama tayi class.
Yau front sit ta zauna, sit din wasu Christian:-jemimah, helen da Margret.
Domin ta kudiri a ranta daga yau tabar zama layin baya, domin ta samu damar aiwatar da shirin ta akan M.Raji...
Sanan domin aiwatar da shirin ta dole ta zama mai hazaka, mai ilimi,sanan mai turanci kuma mai tsafta.
Su Helen a tare suka zo, su uku.
Helen tace hey u hausa girl! get up from our sit
Jummai tace what up if I did not, what will u do?
Da mamaki suka kalli juna.
Margret tace so u can speak english.
Jummai tace why not, am i not a student like u?
Jemima tace wow can we be friend.
Jummai tace sure.
Da yake long beanch ne, duk su hudu suke zaune.
JUMMAI tayi mamaki yadda har ta iya turanci haka.
Babu mallamin daya shigo sai mai business studies:-topic nata RECEPTIONIST
Ta ishesu da definition daya, duk suka matso bata fita ba.
Jummai tayi karfin halin cewa Ma.yr period is over.
Tace thanks for remaining me my dear, see u next time.
Duk suka ce okkk MA.
Alawiyyah dai na layin baya sai mamakin jummai take""tasan ba banza ba tazo da wuri ba yau, sanan ba banza ba ta zauna da kafirai""yadda jummai ta tsani Krista""uhm hada su turanci lalai akwai abinda take shirya wa.......
Da break tace su Margret su rakata staff room, ta gaida M.Raji..
Koda suka shiga yana ta marking script na yan ss2.
Suka hada baki gud morning sir.
Yace morning student how u today.
Jummai tayi saurin cewa""we are all fine sir""
Kallan ta yayi, yace what did u want?
Tace northing Sir.
Cikin ranta tana ayana yadda zai kasance idan kudurinta ya tabata.....
*L££MA*π
[14/01, 01:42] βͺ+234 812 140 7930β¬: πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
π·π·π·π·π·π·
*QURUCIYAR JUMMAI*
π·π·π·π·π·π·
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*L££MA*π
*@AM££NCI WRITER'S ASSOCIATION*
*domin samun littafan MU a fcbk a tuntube mu a;-ameenci writer's novels group*
*zanyi amfani da wanan dama wurin mika ta'aziyata gare ki""sister jamila Mopol"daya daga cikin Admin na quruciyar jummai fan's group a bisa rashi da kikayi na mahaifin ki,Allah ya jikan da rahama, yasa Aljannah Firdausi ta zama makoma a gareshi da sauran yan uwa musulmi.amin*
*15-16*
Yace masu Helen su koma class, jummai ta tsaya.
Littafin ta ya duba, yaga tayi abunda ya Saka ta,sanan handwriting nata is very neat kamar ba yar jss1 Ba.
Yace u can go back to yr class,and always be a gud girl.
Tace thank u sir.
Da aka tashi daga schol tayi sallama dasu Margret, suka kama hanyan gida da allawiya.
Allawiya tace,ni kuwa jummai me kike shiryawa ne.
Tace na me fa?
Tace akan M.Raji.
Jummai ta sheke da daria hadda hawaye tace Allah sarki, har yaban tausayi bawan Allah ya saki jiki da ni bai San kulaliyar da nike batun kula masa ba.
Tace kidai Ji tsoron Allah.
Tace tau!
Mallama rabi'atul badawiya.
Da dare suna zaune cikin gida, suna hira
Tace umma yanzu duk sana'ar nan na gashin Masara da Aysha keyi,ki kasa saya mata TV,dubi su Alawiyyah gidan haya fa suka amma da TV su.
Umma tace, Baban Ku zaki gayama domin duk shiya aje MU.
Tace kai umma walahi ko kudi kinfi baba,sanan ko yar shinkafar nan da miya da yaran kan je makaranta su dawo su iske an dafa,
Babu wanan a gidan MU,daga zazafen tuwo sai yan kame kame.
Umma tace abinda ubanku ya kawo kenan,idan da anbi ta tashi ko kame kame zaku samu...
Ta Mike nidai na tafi ma gidan su Alawiyyah kallon super story.
Da sallama ta shiga, ta iske yaran unguwar abokan wasan ta makil cikin dakin.
Tace me zan gani haka?
Hadda wayan da basa makarantar boko da yan primary sun San kalan super story.
Lalai super story yayi banza.
Ke alawiwi ina mama?
Tace Baku hadu ba,yanzu ta shiga gidan Ku a.
Kenan kina zaune kina kalan yara sun cika daki da warin tsami,ko turanci basa ji?
Alawiyya tace tau ya zanyi duk abokan mune.
Tace yayi, banga laifin ba,ko ke ba turancin kike ji ba.
Oyah duk Ku fita screaning za ayi;- lami,karima da audu Ku zauna,sauran duk waje road.
Suna cikin kalan aka dauke NEPA..
Jummai tace muje bakin titi shagon mai barber yana tadda generator..
Suka ruga a guje, ko da suka isa shagon makil da yarbawa,tace tsinanu,walahi na tsani Yar bawa,shegu kawai...
Ta kutsa can gaba, kodata daga kai angama..
Tace amma Allah ya isa tsakanina da Yar bawa
Da safe da wuri ta isa makaranta domin M.raji keda first period yau.
Su Margret har sun rigata zuwa.
Tace gud mrng friends
Suka amsa mrng dear.
Sai gga M.Raji ya shigo
Suka mike gud mrng sir""muryan jummai yafi na kowa tashi..
Yace mrng how u?
Suka ce fine sir
Yace get sitted.
Ya fara tambayan su abunda yayi last time, jummi ta mike tsam ta bashi amsa dala dala.
Mamaki yayi sosai yadda akayi ta gane, bayan ko zama bata yi ba ranar a class.
During break ne yan ss3 suka shigo sukayi informing nasu akwai""MSS""yau after closing""
Tsaki jummai tayi,tace ko mene MSS kuma oho.
Tace ban tsayawa gida zani.
Jummai kumawa tayi sit din su Alawiyyah domin basu da aiki su kuma yan back sit sai karatun littafan soyaya na hausa.
Tace sannunku su hadiza kawayen Alawiyyah
Suka ce sannu jummai kawar kafurai
jummai tace wai Ku abunda iyayen Ku suka turo kuyi Kenan?
Wai shin ina ma kuke samun littafn nan?
Zaliha tace bashi aka turo MU yiba,amma tunda bamu gane abunda ake koyawa kuma fa,gara mu nemi lahiran mu?
Jummai tace ta INA?
Alawiyya tace cikin littafin mana, yadda ake zaman aure, gyaran jiki,tsafta,yadda zaka zauna da mutane duk akwai ciki, kuma aljannah Mace ai akace tana karkashin kafar mijinta.
Jummai tace lalai alawayyah,ina kuke samun littafan?
Hadixa tace mamata ke karantawa,shine nike sato masu alawiyya su karanta a mayar.
Suna cikin hiran, sai anty Aysha kasim mai""integrated science""ta shigo.
Bayan sun gaishe ta,ta tambaye su Wanda zai iya""differencieting between living things and non living thing"
Wani yaro mai suna mas'ud rilwanu ya bana nashi,
Tace atafa mashi,
Helen ma ta bata nata, haka jemimah
Tace yanzu tafi son amsa daga baya cikin yaran hausawan nan,idan ba haka ba sai tayi punishing nasu.
Duk sukayi tsuru, tsuru, jummai tasan amsan tace walahi tunda aka ci zarafin su bata fadi.
Data Ji shiru,tace Maryam salis I know u know it pls tell us the answer.
Tace shegiya baki kamar I know u know it.da jummai taga embracement din zai yi yawa ta mazze ta bada amsa.
Duk class ya dauki tafi..
Cikin ranta tace nadai bayar ne kawai, amma daga yau nayi alkawari bazan sake amsa was kowa tambaya ba, idan ba M.raji ba.
*tau ko menene dalilin jummai oho*
Da aka tashi, jummai taso guduwa gida amma ina prefect sun tare ko ina dole taje MSS.
Yayar ta Aysha tayi karatun Qur'ani.
M.raji yayi leacture akan muhinmancin Neman ilimi musamman ma na addini.
Jikin jummai da alawiyya duk yayi sanyi.
Jummai cikin ranta tayi alkawarin komawa islamiyya domin nemn lahiran ta.
Sai 3:00pm aka gama MSS,a hanyar dawo wa gida ta fara gunguni""yanzu duk yunwar nan da mutum ya kwaso abin takaici yana komawa gida dumamen tuwon jiya zai iske""taja doguwar tsaki.
Da dare taje wurin gashin masarar Aysha tayata hira.
Sai ga wasu samari uku, wayanda kullum sai sun zo sayan masarar.
Sukace amma Aysha wanan yayar kice ko?
Tayi murmushi kanwata dai dan kunga ta fini jikin girma.
Daya yace gaskia ina son kaunan nan tamu da zaki bani ita.
Jummai ta juyo da niyar yin rashin kunya, taga gayen ya mata kwarjini da yawa.
Tace ya sunan ka;yace NURA
Kefa tace; JUMMAI
Bello yace jummai ai ba suna bane
Aysha tace Maryam sunan ta.
Muhammad dai na kalan su.
Nura ya kashe murya kina sona Maryam?
*L££MA*π
[14/01, 21:56] βͺ+234 812 140 7930β¬: πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
π·π·π·π·π·π·
*QURUCIYAR JUMMAI*
π·π·π·π·π·π·
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*L££MA*π
*@AM££NCI WRITER'S ASSOCIATION*πβπ»
*domin samun kayayatun littafan mu a shafin fcbk a neme MU a:-AMEENCI WRITER'S NOVELS GROUP*
*17-18*
Tace soyaya,tab in ban han mene haka ba,kuma ban taba yi ba.
Yace zan koya miki idan kin amince.
Tace tau ya sunan ka?
Yace muhammadu nura.
Ya sunan mamaka?
Hajia
Halan taje makka?
Yace eh
Baban ka fa?
Yace ya Rasu.
Tace eyah,sannu.
Yace nagode.
Tau kana da kudi,kuna da TV,sanan kuna cin kayan dad?
Yace muna da rufin asiri dai""na gama university ban samu aiki ba,amma inada shagon dunki,muna da TV hadda DVD,sanan abinci Ko wane iri Hajia na dafa wa.
Tace Ashe zan kama zuwa kallo gidan Hajia,sanan zan dinga zuwa duk ranar da kukayi shinkafa in CI.
Yace badai kina sona ba?
Tace oho,nidai kayan dadi nike so.
Yace wane schl kike?
Tace nan bayan PZ,makarantar mugun nan da garda wan maza wai prefect.
Ya kyalkyale da daria.
Yace ajin ki NASA?
Jss1A
Yace so serious, yaushe za muyi aure?
Tace wanan sai su Aysha, ni kam ba yar iska bace.
Yace yayi kyau,zani gida sai gobe
Tace ka kawo min kayan Dadi.
Yace bye take care of yrself for me.
Ta ruufe ido.
Ranar Saturday tunda safe ta shirya ta dauki jakar islamiyyan ta
Tace baba na wuce makaranta.
Umma tace karyan banza, a fake da zuwa islamiyya aje gantali.
Tace walahi islamiyya zani.
Baba yace kyaleta mamata,Allah bada sa'a,a dawo lfy.
Tana isa, mallama HADIZA tace sai yau, ko Jan fada kika zo yi?
Tayi banza ta wuce ajinsu na da.
Mallam babba me ciki, yace daga ina zuwa ina?ko batan hanya kika yi?
Tace ni dai makaranta na dawo kuma saboda Allah.
Yace kin kyauta, amma ba ajin nan ba kuma ajin yara.
Tace tab din,da girma na,ina secondary, in zau na da yan aji daya,wayan nan jariran yaran,aji biu na zan zauna gaskia Mallam.
Yanzu ki bada karatun da aka koya maku na aji daya idan kin iya sai ki zauna aji biu.
Dala dala ta bashi baya ni
Yace masha Allahu barakallah,shiga ki zauna.
Ban da Jan Dada,banda zuwa latti ko fashin zuwa.Allah taimaka
Amin tace,ta shiga ajin,tsit sukay Dan sun San halin jummai sarai.
Da aka tashi ta hadu da NURA
Yace Baby va gaisuwa?
Tace daga ina kake?
Yace shago yanzu gida zani.
Tace mu koma shagon in gani, sai MU wuce gida.
Yace ahhh
Ba gidan Hajia ba, dakina zani
Tace sai me muje kawai.
Yace MU he,shago ne madai daici,keken dunki biu,na designe guda, yaran shagon biu.
Yace kin ga shago na?
Tace eh yayi kyau.
Gidan a bakin titi yake dan madaidaici, dakin nura ne farko da an shiga, sai rum and palour da toilet,a kofar daki take girki.
Yace sannu da aiki Hajia
Tace yauwa, ina ka samo yarinya?
Yace surukar kice.
Tace ya sunanki yarinya
Tace jummai.
Hajia tace shiga daga ciki har in gama aiki.
Jummai na ganin shinkafa ake dafawa da miya""cikin ranta tace ai ko baki ce ba sai na tsaya kodan abincin nan"
Palour ba laifi three seater ne, sai rug carpet red da TV stand,TV da DVD,fridge sai fan.
Zaman dirsham tayi ta fara kallo .
Nura kam wanka yayi,ya canza kaya, ya dawo wurin jummai,Magana ina,hankalinta na wurin kallo.
Da aka abinci, hada masu hajia tayi cikin plate
Suka CI,jummai kam hadda na haram an hada.
Da zata wuce hajia ta bata naira hamsin.
Tun daga ranar gidan Hajia ya zama wurin zuwanta,har su umma sun San nura da hajia.
Yau nura sun zo wurin gashi masara yace Aysha ina baby.
Tace oho, ban San inda tayi ba.
Muhammad yace yanzu da gaskia kake nura wai son yarinyar nan ka keyi?
Yace sosai ma.
Yace wanan jaririyar,wadda in banda zallar QURUCIYA babu abundant ta aje.
Yace ba ruwanka.
Sai ga jummai cikin yan wasa babu dan kwali babu takalmi""tayi butum butum,gashin nan ya dadale saboda tsabar dirty.
Tace su alawiyya kun ga Wanda nike Baku lbr,mai kirki
Hajiyan sa ma mai kirki.
Sukace la mai kyau dashi kamar saurayin khairy na cikin littafin nan da nake Baku lbr Cewar Alawiyyah.
Daria yayi, sunata zolayan shi,yana biye masu,kiranshi akayi a waya.
Yace hey anty, ya gida
Ta amsa da lfy,yasu hajia
Lfy lau.
Ga baby Ku gaisa.
Jummai tace nifa ban taba rike way a ba ,duk gidan MU ba mai waya.
Yace bara na sa maki a kunne sai ki rike.
Tace duk ka sake ya shiga hannu na kai da wayanka har abada.
Bai dauki maganan ta serious ba,yace nidai rika.
Wayar kirar Sony Ericson keypad.
Tana amsa ta arta a guje,abokanta suka Mara mata baya sai kwanar began.
Muhammad yace you see,abinda nike jiye maka kenan,ka jawa kan ka rainin.
Aysha tace dan Allah kayi hakuri, yanzu kam ban San inda tayi ba, zuwa gobe har gida zan kawo maka wayan ka.
Yace ba matsalla ki bita a hankali fa,na ma fi bukatan layin.
Tace kada ka damu.
Jummai kam iya latse latsen ta tayi, amma bata gane kan wayan ba.
Tace su lami Ku bari gobe idan naje makaranta zan bayar a koya min, in zo muyi kallo...
Suka ce tau.
Ranar Monday bayan an gama Assembly, tace masu Margret tazo da waya.
Ta fito dashi suna cikin koya mata ne,anty Aysha kasim tashigo.
Tsaki jummai tayi tace""I know u know it""din shegiya,ta koma Layin su Alawiyyah, tace ke hadiza ban littafin soyaya in karanta.
Tace yau zaki bani fa?
Tace dallah ban abuu, na gaji da ganin bakar fuskan nan.
Ta mika mata, ta duke cikin desk ta fara karantawa""Matar so, na hadiza salisu sheriff""
M.raji ne last period, test ya masu, jummai ce farkon gamawa, tayi submitting.
Yace good girl
Tayi murmushin keta,tace saura
Kan kanin lokaci in aiwatar da shirina akan ka.
Data dawo gida, umma tace ta mayar da wayan nan tun kafin ranta ya baci.
Tace ai na fada mashi gaskia bazan bayar ba,amma sai da ya bani, dan haka sai dai yayi hakuri.
Umma tace yayi kyau, bari baban ku ya dawo.
Da yake ta dawo da novel gida, gidansu Alawiyyah ta shige, sukata matsan waya har chargie ya qare,tacee muyi sallah, muje islamiyya.
A hanya ta ce alawiyya gobe nike son fara aiwatar da shirina akan M raji, zaki bAni hadin kai?
Alawiyya tace sai kin fadamin wane irin shiri ne..........
*L££MA*π
[16/01, 00:01] βͺ+234 812 140 7930β¬: πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
π·π·π·π·π·π·
*QURUCIYAR JUMMAI*
π·π·π·π·π·π·
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*L££MA*π
*@AM££NCI WRITER'S ASSOCIATION*πβπ»
*domin samun kayatatun littafan a shafukan fcbk a tuntube MU a;-AMEENCI NOVELS GROUP*
*19-20*
Tace bari har gobe zaki ganan ma idanun ki.
Tace Allah kai mu.
Da dare baba yace ta mai da wayan nan
Tace taji, amma bata mayar ba.
Titi taje, ta zauna gefe tana ta faman latsar waya, gashi babu chargie.
Nura ne ya iso da abokinshi bello, dan Muhammad yace bai kara zuwa wurin nan.
Yace mallama Aysha y kasuwa.
Tace alhamdulilh
Dan Allah kayi hakuri ban sami amso maka wayar ba....
Yace ba matsa gata can zan mata magana da kai na.
Yace sallamu alaikum baby
Tace waalaiku musallam
Yace ba gaisuwa
Tace ka taba gani na gaida ka?
Yace A'a
Tace ina chargar wayata?
Yace wayanki kuma?
Tace tabbas, ai na fada maka duk ya shiga hanuna ya zama nawa.
Yace ba matsala, abinda yafi waya ma ina baki, yanzu bani sim card dina.
Tace mene haka
Yace sorry layin wayar.
Tace sai ka bani abin chargie.
Yace sai gobe yanzu dare yayi.
Tace muje gidan Ku ka bani
Yace ba matsala
Bello muje ko, Aysha sai da safe.
Tace tau
Suna tafe tana jinini.
Da suka isa yace shiga ciki ki gaida hajia, har in dauko maky.
Tace muje tare dai, tare suka shiga dakin shi.
Yace yanzu idan na bar maky wayar ya zaky da ita?
Tace duk yadda kaky da shi
Yanzu dai ga charger, bara na cire layi na, in sa maki etisalat dina, sai muyi ta waya.
Tace eh.
Ya rakata har gida,ya juyo.
Da safe ta isa makaranta late,dan har am fara assembly, sabida takai 12:00am na dare tana karatun novels.
Da sauri ta shiga assembly, an fara ""national anthem""kenan wayanta ya fara waKar bumper to bumper""
Sai da tayi mamaki, dan yadda nura ya nuna mata ana kashe wayar haka ta kashe.
M.raji ta gani kusa da ita yace""bring it out""
Bata masa musu ba ta fitar ta miqa masa.
Students sai mamaki su kai,yadda yarinya kamar jummai ta samu waya.
Da aka gama assembly, suna class, tace masu magret tana son duk abinda zata fada akan M.raji suce gaskia ne indai da gaskia suna sonta.
Suka ce ba matsala.
Ta kira allawiya tace kina wa Allah?
Tace eh
Kina farin ciki da zuwan annabi duniya?
Tace eh
Tau nasan za a kirani staff rum, idan naje zan ce a kira ki kice kaza kice kaza.
Ta zaro ido, gaskia jummai bazan Iya ba,