Showing 15001 words to 18000 words out of 64084 words
Chapter 6 - QURUCIYAR JUMMAI Hausa Novels By Halimatu Sadiya Muhammad.txt
bidan wani abu ta hude tayar gaba dana baya duka.
Tace na farko kenan saura na biu,yadda na mulmula cikin yashi, kai cikin kwata za kayi iyo da motar gaba daya.
Sunzo gitawa ta shagon nura ta tsaya.
Tace ina wuni mal.nura.
Yace kwana biu Mallama Maryam ya karatu.
Allawiya tace alhamdulilah.
Jummai tace in kawo dunki?
Yace sai ki zo.
Tace ina gaida Hajia.
Yace zata Ji.
Suka isa gida, qanzon tuwon masara umma ta gyara yaji alayahu da man kyada.
Tace jummai Allawiyya yanzu sabi da Allah sai yanzu kuka ga daman dawo wa?
Da safe har PZ naje kai nikar masara, makarantar Ku rufe babu kowa
Daga ina kuke.
Jummai ta fada mata.
Tace yanzu da Ku dawo gida kuna kama mana aiki Ku samu lada kun gwamace kui ta gantali cikin gari, har dabi ta titin jirgi matatarar yan shaye shaye da barayi.
Walahi kui ma kanku fada, girma kuke yifa.
Allah shirye Ku,amin.
Ga abinci nan kuci.
Jummai tace tab Duk yunwar nan da muka kwaso mutum yaci qanzo.
Allawiya tace nidai ina marmarin shi zan ci, yanzu bara na shiga gida duk abinda muka dafa ki amsa ni zanci qanzon.
Haka ko akayi taliya suka dafa da stew,jummai sai murna takai ta samu abinci.
Akwana a tashi babu wuya yanzu Aysha ankai ss2,bayan kwakwar mayar datasha a schl,kasan cewarta bamai son hayaniya ba,gata da gudun zuciya,shiyasa bata wani samu Matsala da students din ba mussaman prefect.
Fanin karatu kuwa akwai mai da hankali ga hazaka shiyasa ta shiga ran mallamai dan bata da matsala da kowa.
Sau biu baba na zuwa mata visiting,na farko da umma da jummai akazo na biu baba kawai yaje.
Da aka basu hutu bata zuwa gida, a kontagora take hutu gidan kanwar umma
Mama halima da mijinta Mallam Saidu, diyansu biu mata guda namiji.
Mal.Saidu teacher ne a model schl kontagora, mama halima kuma masa take soyawa da dare a kofar gida.
Diyansu yunusa,Ubaida,hassana da Hussaina.
Yunusa na federal university minna yana karatun business administration in political science UG 4
Ubaida ajinsu guda da Aysha
Twins na jss2 a model schl.
Nan Aysha ke zama sabida kudin mota yayi yawa zuwa gida.
Su jummai duk tearm daga 1st position sai 2nd ake dauka, su jemima sai haushin ta suke ji, duk ta fisu hazaka yanzu ma ta fita hanyar su.
Yanzu duk wani quiz, debate da sauransu da jummai ake zuwa, yanzu har an bata vice ameera na schl din.
Sabida tayi attending 1st sisters in focus da akayi a sheikh lemu Islamic schl,kyaututuka da dama ta samo har da certificate ta samu, sanan sukayi appointing nata as official na area council sabida kwazonta da hazaka.
Yanzu ko prefect na schl nasu bata raga mawa dan tai masu zarrah.
*ASALIN LABARI*
*L££MA*πβπ»
[03/02, 23:49] βͺ+234 816 432 1306β¬: *B W A*π
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
π·π·π·π·π·π·
*QURUCIYAR JUMMAI*
π·π·π·π·π·π·
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*L££MA*π
*BRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*ππ
*31-32*
Mallam salis da Saratu sun kasance yan asalin qauyen mahuta ne,karamar hukumar fakai dake kebbi state.
Almajiran ci ya kawo shi niger state,minna,daga haka har yayi uban gida alhaji mande yana masa tsaron shagon zanuwa,lesuka,takalma da jakuna.
Mallam salis mutum ne mai amana,hakuri,riko da gaskia,shiya sa zaman sa yayi dai dai da alhaji mande.
Yana da shekaru goma a minna,dai dai da shekarun haihuwar shi 25.
Yaje ganin gida, lokacin Allah ya hadashi da Saratu suka dai daita Kansu akai masu aure ya dawo da ita minna.
Saratu wadda yan uwanta ke kira da ""qade"" ita guda mahaifiyarta ta haifa, bata da yan uwa na ciki guda sau yan zuba
Cikin gata ta taso, Mace kyayawa mai natsuwa da alkunya,karatun allo kadai tai.
Alhaji mande ya mallaka masa madaidaicin gidan da yake ciki har yanzu.
Gidan daya kunshi dakuna biu da palour
Daki guda da bam,shine na mal.salis katuwar katifa tun na samarta kanshi ke ciki,akwatin kaya saida table mai dauke da tulin littafan addini.
sai ciki da palour a gefe nan ne na umma,babu komi ciki sai 3 seater a palour leader carpet,shima Matar alhaji mande ta basu,cikin dakin kuma gado ne 6/7 na silver irin na da sai dressing mirror.
Toilet na wanka da bayan gida hade yake shima a gefe sai madaidaicin kitchen.
Haihuwa uku tana yi duk basu tsaya ba,sai a kan Aysha wadda taci sunan mahaifiyar umma.
Cikin gata Aysha ta taso, yarinya kyakyawa mai hakuri tun tana qarama bata da kwaramniya,fara ce tas, siriri mai Yar karamar jiki,irin na mahaifinta.
Sai da Aysha ta shekara 6 aka samu cikin jummai.
Murna sosai mal.salis yayi.
Umma kam ansha fama da laulayi,sai da cikin yai wata biyar taji daman laulayin.
Ranar jumma'a da dare umma ta tashi da naquda sosai,gashi ana zabga ruwan SAMA kamar da bakin kwarya,garin dif babu wutar nepa, wasu gidajen duk iska ya yaye masu rufin gida,wasu Katanga ta zube, ga pole's na wuta sun fafado.
Haka umma ta haihu a galabaice.
Kowa dai yasan jinjirai farare ake haihuwar su.
Amma jummai baqa wuliq aka haife ta,gata barakallah,fuskar ummanta San
Kyakyawa,mai duguwar hanci,sai kananan idanu, baki madaidaici,sai ci ga fitinar tsiya.
A washe garin ranar central market minna ta kama da wuta,duk manyan shaguna sun qone,ciki hadda shagon alhaji mande.
Da ya samu labari stroke ya kamashi akai hospital dashi,washe gari yace ga garin Ku.
Haka akai zaman makoki,ranar suna kasan cewa hankali ba a kwance yake ba,kuma ana cikin halin rashi, a masallaci aka rada suna""MARYAM""sunan mahaifiyar mal.salis ake mata lakabi da jummai
Ko taron suna ba ayiba.
Bayan kwana arba'in aka raba gadon alhaji mande,an barma mal.salis gidan da yake ciki kasancewa margayi ya rigada ya malaka masa.
Yanzu kam mal salis komi ya qare masa, dole hayar rumfa ya kama central market minna yana sai da kayan koli,dunkin takalmi da sauran magungunan gargajiya na itace.
Jummai ta taso cikin rashin ji, gata kazama duk yadda akai mata wanka sai ta bata jiki ta,Jan fada,gashi bata son karatu ko kadan.
Tun suna yara Aysha ke masu wanki ta gyara gida.
JUMMAI akwai son yawo,duk inda ake buki tana can,haka duk gidan da akwai TV can take yini.
Shiyasa abotansu yayi karfi da alawiya duk cikin yaran unguwar.
Tare aka kai su IBB primary schl ajinsu daya har izuwa yanzu.
*CI GABAN LABARI*
Su jummai an zama vice ameera sai cin zalin diyan mutane ake,Idan an tara kudin sadaka na MSS jummai ta aika fanke wurin kutimi mai fanke.
Yau an tashi break, ita da alawiyya suka haye saman window sai gulman teacher's sukai
Duk wadda ta gifta sai anyi gulmanta.
Jummai tace allawiya Kali maths teacher yau English wears yasa
Allawiya tace dan izala ne fa,kullum cikin shadda.
Jummai tace ai ko yanzu ya nade kafar wandan.
Suka sheke da dariya tare da tafawa.
Tace alawiyya yau 12pm zan wuce gida,sabida last period copper Elena muke da.
Ni bazanyi attending ba dan walahi ko turanci bata Iya ba, talk less of teaching.
Allawiyya tace shegu sai aukin neman mata.
Jummai tace duk yan warin mu nefa.
Allawiya tace dadina dake son girma kamar gyambo.
Suka CI gaba da hiran duniya.
Su jummai an fara hankalinsu,ana kama ma umma aiki kuma an rage yawo.
Samara caa su kai mata, amma sai wulakanta su take yi.
Salamu alaikum
Ahh nafisa ce sannu da zuwa,ya kwana biu,ke ke tafe da ranar nan ga tsohon ciki?
Tace eh umma,ya gida.
Lfy lau nafisatu,kinga Yar banzan yarinyar nan jummai kona turata ta dubo min ke sai taqi zuwa.
Tai murmushi babu komi umma,ana jin labarin su Aysha ko?
Lfy lau suke, Baban nasu ma yace wani shekara data shiga aji biyar za tai jarabawa da yan aji shida tunda tana da kokari.
Tace Allah taimaka.
Dama umma TV na Bango na yayi alhaji ya saya mana shine nace ko kuna son karamin?
Umma tace idan babu matsala Yar nan ai munfi kowa bukata ko dan jummai ta huta yawon Bin Gidajen mutane kallo.
Tace bara an ba almaJirina ya zo ya hada maki.
Godia sosai umma tai mata
Haka ko akai yazo ya hada masu sai ga NTA minna channel 10 ya fara ana gabatar da shirin""BABA RAMUTA ""
JUMMAI na dawo wa islamiya tace umma ke kika sai TV ko Baban Mu?
Tace nafisatu ta bamu.
Jummai tace cab sai an mayar mata daabinta salan ta rena MU,tana kokarin cicibar TV.....
*L££MA*
[10/02, 23:57] βͺ+234 816 432 1306β¬: *B W A*ππ
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
π·π·π·π·π·π·
*QURUCIYAR JUMMAI*
π·π·π·π·π·π·
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*L££MA*
*BRILLIANT WRITER'S ASSO*....π
*wanan shafin naku ne brilliant writer's mutanen kirki,masu halin kwarai, mutunci da ameenci,Allah barmu tare ya qara basira da hazaka.amin*π€π»
*33-34*
Umma tace duk kika taka ko nan da can da TV nan ban yafe maki ba.
Tace habba umma kan abin duniya zaki nemi min baki?
Tace jummai bakya Jin Magana,kullum baki da buri da ya wuce ki bata min rai,girma kike amma kullum halin ki sai gaba.
Jummai bawai bana sonki bane,hasalima duk cikin ku nafi kaunar ki ,walahi duk irin son da babanku ke nuna maki ko kwatar nawa bai yiba.
Kinsan ance kaso naka duniya su qishi, haka ka qi naka duniya ta so shi,kinga kuwa idan muka taro muka nuna maki so ai bamu yi maki adalci ba,mace kike baki San inda zaki aure ba,irin mijin da zaki aura mai mata ne,ko babban gida zaki dole mu kula da tarbiyar ki a matsayinmu na iyayen ki.
Tace umma ki yafe min duk bacin ran dana saki ciki,dama wauta ne da QURUCIYA irin tawa,amma yanzu na gane gaskia.
Umma tace madalla da kika gane gaskia,Allah yasa ma rayuwarku albarka ya Baku mazaje na gari.
Ta rufe ido da tafukan hanunta,tace amin umman MU.
Alhamdulilah jummai an natsu,duk wani aikin gida ita keyi hadda girki, bata zuwa ko INA daga makaranta sai gidansu allawiya.
Akwana a tashi yanzu jummai an shiga jss3,sabida hazakar ta aka bata social prefect, duk wani quiz,debate da paper presentation da ake yi cikin schl da wajen schl(interschool competition) da jummai ake zuwa.
Ta samu halartan 1st sister's in focus, Wanda akayi a fonwan international Islamic schl minna Niger state,na SHIEK lemu. Wanda duk wata schl daga kan secondary schl har yan university sun hallara,mata ne zallah,wanda aka dauki kwana uku,
Day 1(rana na farko) secondary schl student zasu yi paper presentation on THE WOMAN IN ISLAM,WANDA KUSAN SCHL ASHIRIN AKAYI SELECTING.
DAY 2(Rana na biu) yan higher institution zasu gabatar da nasu on HOW NOT TO LOSE YOURSELF TO EMOTION.
Rana ta uku a fadi wayanda suka fi bada gudun mawarsu,bada kyaututuka da certificate.
Ranar Friday zasu fara su kare Sunday, wadda a fomwan international schl aka masu masauki har su kare.
Da misalin karfi 9:0am aka fara taron,wanda ya samu halartan manyan mallamai mata,matan gwamnoni,sarakuna da commissiona.
An fara ne da bude taro da adua daga bakin ameerah na area council (mal.Aisha Muhammad)
Gabatar da manyan baqi da kuma mother of the day(uwar taro)founder na new horizon schl,hajia Aisha Ahmad lemu,wadda balarabiya ce kuma Matar sheik Ahmad lemu.
Sai gabatar da sunayen secondary schl din da za sui participating, an fara da
1-ABu turab Islamic schl
2-Himma international schl
3-New horizon schl
4-Decs new college
5-Maryam BABANGIDA science schl
6-Brighter schl
7-nurul Islam memorial secondary schl
8-abdullahi fodio Islamic schl
9-al-Riyadh Islamic schl
10-Mustapha comprehensive schl
Private schl din da suka samu hallara kenan.
Sai government schl
1-hiltop model schl
2-zarumai model schl
3-government girls schl
4-army day schl
5-maitumbi schl
6-old airport schl
7-kwasau schl
8-limawa sc
9-Women day secondary schl
10- government vocational technical schl.
Sai daria ake masu jummai,wai wane irin schl kenan,meya kawo technical schl cikin wanan Vassar,wasu ma basu taba jin sunan schl din ba sai yau.
Maryam salis (jummai) da shukurat abdulganiyu(wata bayarba)su,suka wakilci schl nasu,ran jummai idan yayi dubu ya back,abinka da mai saurin fushi da hasala,taso mai da martani ta kyalesu,kasancewa ba turancin kirki take jiba,gashi babu daman fada a wurin tu nda taron qarawa juna sani aka zo yi.
Kowane schl mutum guda zatai representing,duk representers din guda ashirin suka hau high sit.
Daya bayan daya suka fara gabatar da shirin""on the woman in Islam""
Ku wace presenter ta fito sai ta karanto point nata tayi bayani.
Duk hankalin jummai ya tashi sabida kusan gabadayan su point iri guda suke bayar wa, itama irin su takeda wanda aka bata daga schl,gashi bata wani iya turanci ba, tace nasan yadda zanyi dasu shegu.
Har aka kira maryam salis,representing gover vocational technical schl.
Duk aka sa daria,sabida duk cikin presenter's din itace kadai yar jss 3,kuma duk sun fita girma.
Tace assalamu alaikum my dear sister's in Islam,mother of the day,final of justice,accurate time keeper and my co-presenters once again welcome to the 1st sister's in focus.
I stand hear before u to deliver a speech on the woman in Islam.
As we Alla know we are all Muslim's and hausa/Fulani,and we are of it.
I will make use of the two languages, both engish and proudly Hausa,CU's am proud of it.
Duk aka dau tafi raf raf raf (cikin ranta tace bakusan wayau zan maku ba wurin yin amfani da idea ta)
Tace masha Allah,ba tare da bata lokaci ba ansan,a woman is the opposite of a man,kuma abokiyar rayuwa wada babu namijin da zai iya rayuwa ba tare da ita ba,she's the type of creation that could add beauty to the world.
She's one of those blessing of Allah,wanda ta sanadin ta akan samu power,knowledge, wealth,peace and children.
Therefore she's the only source of companionship for a man.
Haihuwar diya mace is neither unfortunate nor fortunate, sabida wasu iyaye maza da basa son a Haifa masu diya mace sai namiji,ai duk abinda kika haifa shiya baki.
Sabida mace nada SS chromosome, namiji nada AS chromosome, s chromosome stand for female child while A chromosome stand for male child.
Idan ya bata A chromosome through sexual inter course zai hadu da daya daga cikin S chromosome nata a samu baby girl,haka idan S ya bata ta hhada Da S chromosome nata an samu baby girl. Kunga duk abinda ya bata shi take haihuwa.
Haba wuri ya kaure da iabbara
Fundamental right of a woman.
Self presentation
Ya kunshi tsafta,kwaliya.
Ita tsafta cikon addini ce, kwaliya kuma shld be specifically be for the attraction and satisfaction of the husband.
An rawaito daga abdullah(r.a)Allah ya tsinewa mata masu zana tatoo da wayanda aka zanawa,da masu aske gashin giran su,those who create a space between their teeth and such women as change the features created by Allah.
Bukhari collection..
BASIC EDUCATION
same With men, a Muslim woman is required to be tought and to learn.amma na farko kuma mafi cancanta shine ilimin addini,
Sai na boko sabida idan ta Haifa tana iya tarbiyatar da diyanta and she will serve as a model.
TIME FOR MARRIAGE.yana nufin mental maturity, it also covers a sufficient display of required manners and attitudes wanda muka koya daga iyayen MU more especially loyalty, by submition to the leadership of the husband, respect,love and care,pure heart etc.
Amma musu ganinsu time na aure a matsayin gama karatu,samun aikin gwamnati,ko auren mai kudi Wanda bai da mata.none of these is directly relevant to physical and mental preparedness for marriage.
WHO TO MARRY;BABBAN abinda ya kamata a duba shine wanda za a aura must be Muslim at least a believer in the unity of Allah,ba sai lalai sai yarenku guda ba,ko kasar ku ko al'adunku.
Kuna fahimta ko.
Tafi kake ji raf raf raf,sabida ta matuqar burge manyan matan dake wurin.
Time keeper ne yayi ranging bell, ta aje abun maga na.
Sai kabbara ke tashi
*L££MA*π
[11/02, 23:16] βͺ+234 816 432 1306β¬: *B W A*ππ
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
π·π·π·π·π·π·
*QURUCIYAR JUMMAI*
π·π·π·π·π·π·
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*L££MA*π
*BRILLIANT WRITER'S ASSO*......ππ
*35-36*
Bayan ta zauna ne,wurin ya sake kaure was da hayaniya.
Sanan aka bukaci mother of the day ta ta fadi albarkacin bakin ta.
Sallama tai,tare da mika godia ga Matan wayanda suka sami halartan taron.
Sai students din da suka yi participating, especially Maryam salis,tace girl did a wonderful presentation, the most attractive thing abt her presentation was that she use her own knowledge and ideas.welldone masha Allah.
Duk akayi kabbara.
Sai closing remark by her Excellency wife of the state governor""senator Zainab abdulkadir kure.
Daga nan masalla aka wuce domin gatabar sallah azuhur,bayan an iddar ne aka hallara zuwa hostel kowa ya CI abinci a huta.
Shukura ke tambayan jummai meya hanata amfani da written presentation da suka zo dashi daga schl?
Tace bara ki gane bane shukura,duk fa idea din iri guda ne,gashi ban iya wani turancin kirki ba da har zan Iya explanation yadda zasu fahimta har MU samu point din kwarai, beside ma gashi kowa wurin nan ya rena schl namu.
Shukura tace u are amazing,Kayi kokari sosai fa,kuma gaskia ka fadi fa,wait le me ask u,who's idea did u use?
Tace see u shukura,did u think I no go islamiyya ne, na my islamiyya idea I use na.
Tace as I dey see u soo,i tought say u no dey go Islamic schl na.
Jummai tace shegiya,yarbawar banza,Dan Allah ya taimake ki baki fito a aljihun baya ba,ko ilimin banza na fiki.
Tace Maryam u dey abuse me ko?
Tace no.
Washe gari Saturday tun da asuba kuwa ya tashi, bayan anyi sallah,aka yi general cleaning na toilet da rum,sai wanka,akayi breakfast,kowa ya shirya aka fita.
Bayan bude taro da adu'a,aka gabatar da sunayen makarantun da suka sami daman hallartan taron,kamar haka;-
1- IBB university lapai.
2- FUT minna.
3-federal polytechnic zungeru.
4-schl of midwifery minna.
5-schl of health technology minna.
6-justice Fati lami.
7- collage of education minna
8-New gate health technology.
9- schl of nursing and midwifery bida.
10- polytechnic bida.
Aka fara gabatar da shirin "HOW NOT TO LOSE YOURSELF TO EMOTION""
wanda suma various schl din sun bada nasu gudun mawar sosai,sai 2:pm
Aka tashi.
Washe gari da misalin karfe 10:30 am.
Akayi closing remark,sosai aka yaba da basirar jummai,tare da bata kyaututu kamar su,Certificate,troopy sai 50,000 naira cash cikin envelop.
Aka watse.
Ranar Monday takai komi schl,aka nuna a assembly.
Schl ta dauki 30,000,aka raba ma jummai da shukurat 10,10,000 each.
Yanzu jummai ce vice ameerah na schl nasu, sanan area council sunyi appointing nata as P R O nasu.
Yanzu bata wani samun zama, ko wane lokaci suna yawon ziyara schl,schl suna da'awa, islamiyyah ma na dare take zuwa.
Aysha suna batun fara waec,karatu sosai suke yi,hankalinta kwance.
Su jummai ma an fara junior waec kuma sun kare a sa'a,walima mallaman makarantar suka hada masu ranar Saturday, tare da basu kyaututuka da certificate.
Sun rabu suna masu kewar juna.
Yanzu su jummai sakamako ake jira,ita ke abinci,shara, wanke wanke da duk wani aikin gida.
Duk weekend sai taje waliman MSS na area council,sosai ta dauki abun da muhimmanci.
Cikin satin nan Aysha zata dawo ta kare neco,sai fatan nasira,jummai sai gyare gyaren gida akeyi.
Ranar Saturday ta iso,JUMMAI bata ma gida tana army day secondary schl wurin walima.
Zuwa 2:pm aka tashi,ta kamo hanyar gida sanye da atamfa na rubber dinkin doguwar riga da pink hijab har qasa,tasa safa baka da nikab.
Aysha bata gane taba tace baiwar Allah wa kike nema.
Ta dage nikab nata tare da cewa haba sister yanzu baki gane rigimamar kanwar kiba.
Ihu ta saki,yanzu jummai kece haka,lalai Allah abin gode, mai shiryawa kuma mai yin yadda yaso.
Tace haka ne sister,ya kika baro su?
Tace lfy lau suke.
Suka CI abinci tare cikin raha da anashuwa.
Washe