Showing 12001 words to 15000 words out of 64084 words

Chapter 5 - QURUCIYAR JUMMAI Hausa Novels By Halimatu Sadiya Muhammad.txt

isa daf da ita ya kasheta mari guda biu masu lfy,ya shake ta,yana fadin azzaluma,muguwa,baqar ashana mai kike yi a gidan nan, ko wata bala'in kika zo hadda sa masu?

Nura dai mamaki ya cika shi,sai BELLO ne yayi karfin halin cewa, haba raji idan rai ya baci bai kama ta hankali ya gushe ba,me wanan karamar yarinyar tai ma da zafi haka, kake bugunta kamar ka samu namiji dan uwanka,pls ka kyaleta.

Ya kalle shi da mamaki,in kyaleta fa kace, akan wani dalili,kasan abinda ta aikata min ne ita da wanan munafukar kawar nata.

Nura yace look,duk abinda tai maka bai dace da zub da girmanka kana irin hakan ba, sanan duk fa abinda ya samu yarinyar nan ni za a kama tunda a dakina suke, kuma ni aka sani.

Yace nura itace yarinyar da nike baka lbr tai min kazafi har aka koreni a wurin aiki

Nura da BELLO salatti sukai, a lokacin Alawiyyah ta bude kofar da Sauri ta sheka ta kira hajia
Hajia tace lfy?

Alawiyyah tace m.raji zai kashe jummai hajia.

Da Sauri suka isa dakin, Hajia tace kai raji sake diyar mutane, duk Ku sameni a palour.

Duk sun zauna a palour hajia.

Tace raji menene ke faruwa?

Lbr yaba hajia tir yan,tir yan yadda jummai ta mai kazafa,da transfer da aka mashi.

Duk mamaki su kai yadda karamar yarinya kamar jummai ta Iya hada makirci haka.

Hajia ta ce jummai haka akayi?
Tace eh hajia

Nura yace kenan kin yi amfani da wayar dana baki Wanda akwai hotunan shi da number shi kika shammace shi?

Tace eh.
Raji yace "no Wonder""har bisa ga yau ina kan tunanen inda ta samu wayan nan abubuwa.

Hajia tace wai ke jummai wace irin shai'daniyar yarinya ce mai hadda sa fitina cikin al'umma,baki da aiki sai tadda zaune tsaye?

Raji da kike gani dan uwana ne uwarmu guda ubanmu guda dashi,kawun nura ne,mahaifin NURA ya riqe shi har ya kare karatun shi, koda mahaifin NURA ya Rasu raji ya CI gaba da daukar nauyin karatun NURA,cin mu, shanmu da duk wani lalurar mu da wanan shagon na dunki da kika gani, shagon dunkin nan na raji ne daya samu aiki yabar ma nura shagon dunki,abinda yasa bakya ganin shi gidan nan makarantar Ku ta bashi wurin zama, nura bai da uba,dan uwa da aboki kamar raji.

Jummai baki kyau tawa rayuwar kiba, bakyi ma nura adalci ba da kika shaga rayuwar shi, domin keba Matar aure bace.

Raji,nura banda abin cewa daya wuce wanan,yanzu hukunci na hannun ku, duk abinda kuka yanke akan ta dai dai ne, amma zan nemi alfarma akan a sasauta mata duk hukuncin da za a yanke.

Jummai kuka take yi wiwi, allawiya na gefe.
Gyaran murya raji yayi, yace hajia na gode da damar da kika bani, tabbas jummai yarinyace,QURUCIYA ke damunta,amma abin lura shine ai akwai yara wayan Dama basu kai shekarun taba amma basu aikata makamancin abinda take aikata wa ba.
QURUCIYAR JUMMAI hauka take gaya mata,tana azza mata girman kai,wauta, kafiya da sauran su.

Nura idan na isa da kai daga yau babu kai babu jummai, dan Baku dace ba at all, ba macen aure bace, nidai na yafe mata da duk wasu ma biyan ta,duk abin da suka aikata a kai na, na yafe masu duniya da lahira, Allah kuma ya yafe mana.
Duk aka amsa amin,banda jummai.

Nura yace insha Allah duk yadda kace haka zanyi,, jummai kiyi hakuri Allah hada ki da miji na gari, amin.

Jummai tace nura,hajia,M.raji Ku yafe min sharin shaidan ne.

Bello yace kuje gida yamma ttayi, an yafe maku.

Allawiya tace mun gode.

Da suka dawo gida, umma tace Allawiya ina kuka tsaya?

Allawiya ta zayane mata abinda ya faru.

Umma tace alhamdulilah,Alllah na gode maka da ka nuna min wanan rana da liqin jummai ya balle, maganin Mara jin Magana kenan, yanzu hankalin ki ya kwanta ai, ni rajin bai cimin goro ba,da bai laqada maki kashin tsiya ba,gashi kin yi rashin masoyi na gaskia,yanzu sai ki auri alhaji KABIRU mai shadda ai.

Ta shige daki abinta.

A kwana a tashi ba wuya har sunyi resuming makaranta.

Yanzu jummai ta mai da hankali a islamiyya har tayi nisa.

Alhaji KABIRU kulum sai hidima yake masu jummai, amma har yanzu ko kallo bai isheta ba.

Su Aysha sun fara zana junior waec, yayin dasu jummai ke jss2 yanzu.

Yau alhaji kabiru yazo hira da kyat jummai ta fita.

Yace yan mata ya kwanan gida.

Tace lfy.

Yace mi'an bayani.

Tace gobe zan kai abinci makaranta na walimar hadda izo biu Dana kamala.

Yace madalla, yanzu mutai kkasuu asamu abinda anka bako ki.

Tace tau, motar shi suka shiga, ya dau bypass na unguwan daji.
Tace naga nan ba hanyar kasuwa bane, ina zaka kai ni.
Yayi banza

Tace ka tsaya nace ko in maka ihun barawo.

Bai tanka taba

Kiciniyar bude motar ta fara yi..........

*L££MA*πŸ’ž
[24/01, 11:44] β€ͺ+234 812 140 7930‬: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*QURUCIYAR JUMMAI*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*L££MA*πŸ’ž

*@AM££NCI WRITER'S ASSOCIATION*πŸ“šβœπŸ»

*domin samun kayatatun littafan mu a shafukan fcbk Ku tuntube mu a:-AM££NCI WRITERS NOVEL GROUP*🀝

*25-26*

Ba jummai ba,ba Alawiyyah ba duk sai da hanjin cikin su ya kada.

Tattako wa yake zuwa inda jummai take tsaye,tana ja da baya, yana isa daf da ita ya kasheta mari guda biu masu lfy,ya shake ta,yana fadin azzaluma,muguwa,baqar ashana mai kike yi a gidan nan, ko wata bala'in kika zo hadda sa masu?

Nura dai mamaki ya cika shi,sai BELLO ne yayi karfin halin cewa, haba raji idan rai ya baci bai kama ta hankali ya gushe ba,me wanan karamar yarinyar tai ma da zafi haka, kake bugunta kamar ka samu namiji dan uwanka,pls ka kyaleta.

Ya kalle shi da mamaki,in kyaleta fa kace, akan wani dalili,kasan abinda ta aikata min ne ita da wanan munafukar kawar nata.

Nura yace look,duk abinda tai maka bai dace da zub da girmanka kana irin hakan ba, sanan duk fa abinda ya samu yarinyar nan ni za a kama tunda a dakina suke, kuma ni aka sani.

Yace nura itace yarinyar da nike baka lbr tai min kazafi har aka koreni a wurin aiki

Nura da BELLO salatti sukai, a lokacin Alawiyyah ta bude kofar da Sauri ta sheka ta kira hajia
Hajia tace lfy?

Alawiyyah tace m.raji zai kashe jummai hajia.

Da Sauri suka isa dakin, Hajia tace kai raji sake diyar mutane, duk Ku sameni a palour.

Duk sun zauna a palour hajia.

Tace raji menene ke faruwa?

Lbr yaba hajia tir yan,tir yan yadda jummai ta mai kazafa,da transfer da aka mashi.

Duk mamaki su kai yadda karamar yarinya kamar jummai ta Iya hada makirci haka.

Hajia ta ce jummai haka akayi?
Tace eh hajia

Nura yace kenan kin yi amfani da wayar dana baki Wanda akwai hotunan shi da number shi kika shammace shi?

Tace eh.
Raji yace "no Wonder""har bisa ga yau ina kan tunanen inda ta samu wayan nan abubuwa.

Hajia tace wai ke jummai wace irin shai'daniyar yarinya ce mai hadda sa fitina cikin al'umma,baki da aiki sai tadda zaune tsaye?

Raji da kike gani dan uwana ne uwarmu guda ubanmu guda dashi,kawun nura ne,mahaifin NURA ya riqe shi har ya kare karatun shi, koda mahaifin NURA ya Rasu raji ya CI gaba da daukar nauyin karatun NURA,cin mu, shanmu da duk wani lalurar mu da wanan shagon na dunki da kika gani, shagon dunkin nan na raji ne daya samu aiki yabar ma nura shagon dunki,abinda yasa bakya ganin shi gidan nan makarantar Ku ta bashi wurin zama, nura bai da uba,dan uwa da aboki kamar raji.

Jummai baki kyau tawa rayuwar kiba, bakyi ma nura adalci ba da kika shaga rayuwar shi, domin keba Matar aure bace.

Raji,nura banda abin cewa daya wuce wanan,yanzu hukunci na hannun ku, duk abinda kuka yanke akan ta dai dai ne, amma zan nemi alfarma akan a sasauta mata duk hukuncin da za a yanke.

Jummai kuka take yi wiwi, allawiya na gefe.
Gyaran murya raji yayi, yace hajia na gode da damar da kika bani, tabbas jummai yarinyace,QURUCIYA ke damunta,amma abin lura shine ai akwai yara wayan Dama basu kai shekarun taba amma basu aikata makamancin abinda take aikata wa ba.
QURUCIYAR JUMMAI hauka take gaya mata,tana azza mata girman kai,wauta, kafiya da sauran su.

Nura idan na isa da kai daga yau babu kai babu jummai, dan Baku dace ba at all, ba macen aure bace, nidai na yafe mata da duk wasu ma biyan ta,duk abin da suka aikata a kai na, na yafe masu duniya da lahira, Allah kuma ya yafe mana.
Duk aka amsa amin,banda jummai.

Nura yace insha Allah duk yadda kace haka zanyi,, jummai kiyi hakuri Allah hada ki da miji na gari, amin.

Jummai tace nura,hajia,M.raji Ku yafe min sharin shaidan ne.

Bello yace kuje gida yamma ttayi, an yafe maku.

Allawiya tace mun gode.

Da suka dawo gida, umma tace Allawiya ina kuka tsaya?

Allawiya ta zayane mata abinda ya faru.

Umma tace alhamdulilah,Alllah na gode maka da ka nuna min wanan rana da liqin jummai ya balle, maganin Mara jin Magana kenan, yanzu hankalin ki ya kwanta ai, ni rajin bai cimin goro ba,da bai laqada maki kashin tsiya ba,gashi kin yi rashin masoyi na gaskia,yanzu sai ki auri alhaji KABIRU mai shadda ai.

Ta shige daki abinta.

A kwana a tashi ba wuya har sunyi resuming makaranta.

Yanzu jummai ta mai da hankali a islamiyya har tayi nisa.

Alhaji KABIRU kulum sai hidima yake masu jummai, amma har yanzu ko kallo bai isheta ba.

Su Aysha sun fara zana junior waec, yayin dasu jummai ke jss2 yanzu.

Yau alhaji kabiru yazo hira da kyat jummai ta fita.

Yace yan mata ya kwanan gida.

Tace lfy.

Yace mi'an bayani.

Tace gobe zan kai abinci makaranta na walimar hadda izo biu Dana kamala.

Yace madalla, yanzu mutai kkasuu asamu abinda anka bako ki.

Tace tau, motar shi suka shiga, ya dau bypass na unguwan daji.
Tace naga nan ba hanyar kasuwa bane, ina zaka kai ni.
Yayi banza

Tace ka tsaya nace ko in maka ihun barawo.

Bai tanka taba

Kiciniyar bude motar ta fara yi..........

*L££MA*πŸ’ž
[01/02, 17:01] β€ͺ+234 816 432 1306‬: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*QURUCIYAR JUMMAI*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*L££MA*✍🏻

*27-28*

Sa'a Allah ya bata ta bude kofar motar, ai gangara wa tai cikin rami,saura kadan tayar motarr ta take mata kafa.

Jan murfin motar shi yayi,yace ko mutuwa kika yi Yar banza banda hasara, ya kara gaba.

Cikin tulin bola ta fadi Tim,duk ta kukuje, tayi ma alhaji KABIRU Allah ya isa yafi a kirga, haka ta rarafa har ta haura saman titi, gashi bypass ne akwai qarancin abin haka.

Ta jima wurin sosai gashi magrib ya gabato, can ta hango mai adaidaita tun daga nesa ta fara daga mashi hannu, tana zaune gefen titi.

Yana isowa ya taka burki tare da fadin,wainnahu,sulaimanu wainnahu,bismillahir rahmanir rahim,Ku kuke ganin mu bamu ke ganin kuba.

Tace dallah malam mutum ce ba aljan ba, taimako na za kai ka kaini gidanmu.

Yace inane gidanku?

Ta mashi kwatance,yace muje.
Da kyar ta Iya shiga napep din.

Har kofar gida ya kaita, godia tai mashi ta shige gida.

Baba ya wuce masallaci,umma ce zaune saman tabarma tana tankaden garin alkama da zata yi tuwo.

Tace ke ke ke!
Daga ina?

Ta fashe da kuka, tare da zayane ma umma duk abinda ya faru.

Umma tace Allah ya qara,ke mai son banza ko,kinga kamar bai San abunda yake yiba bara ki wanki garra,ai gashi nan ya nuna maki halinsa.

Tace haba ummata,yanzu laifina kike gani,ko tausayina bakya Ji,yanzu da mutuwa nai fa?

Dama BABA na kawai ke sona, ta shige daki.

Umma tace Allah shirye ki,mazza fito ki Debi ruwan zafi kiyi wanka ki gassa jikinki kiyi sallah.

Dole ta fito ta hada ruwan wankan ta shige toilet wanka sosai tai tare da kakasa inda ta kuje, sanan tai alwala.

Sallah ta gabatar, tana idar wa ta dauko Qur'ani tai tilawar hadda kafin lokacin isha'i tayi.

Umma ta gama tuwon alkamarta da miyar danyar kubewa,wanka tayi ta gabatar da sallah,tana zaune tana lazimi Aysha tai sallama.

Tace sannu umma,ya gida,nabarki da aiki,har yanzu jummai bata dawo bane?

Tace ai na gama aikin tun dazu,ya kika baro nafisar?

Tace lfy lau,taji dama sosai.
Umma tace kinji abinda alhaji KABIRU mai shadda yayi ma jummai?

Aysha tace ikon Allah,Ashe datijon banza ne,Allah ya fishi dama nasan duk hidimar nan da yake yi Ashe da wata a kasa,inna jumman?

Tana daki

Shiga dakin Aysha tai tace jummai Ashe abunda ya faru kenan?
Allah tsare gaba.

Tace tau munafuka,ina ruwanki,Allah ya tsare abinda yafi haka ai, dan tsabar GULMA da iyayi ki wani jawo gwanjan jikin ki kizo wai wai Allah kyauta,walahi duk naji maganan nan ya fito cikin UNGUWA walahi keshe kuma ban yafe ba.

Tace yanzu ni kike fadawa haka,shekara 6fa na baki jummai,Allah shirye ki.

Tace sannu sarkin son girma,CI goro cikon benci tabarman kada chacha.

Tace jummai muje muci abinci.

Tace tare muka saba ci, wanan wanan sai anyi kini babban mace,tau da baba na zan ci.

Bayan sallar isha'i baba ya dawo masallaci,umma tamai shimfuda,ta gabatar da abinci.

Zama jummai tai suka fara cin abinci, bayan sun gamane,ta kwashe kwanan.

Umma tace babansu KAJI KAJI abinda alhaji KABIRU yai ma jummai.

Yace subhanallah,wanan ai rashin sanin darajar dan Adam ne,yanzu dama haka yake?

Umma tace waya sani, Allah dai ya qara tsare gaba. Amin

Ranar asabar da misalin karfe 9am aka gabatar da walimar saukar al-Qur'ani mai girma a harabar madarasatul nurul Islam,Wanda ya samu halartan dunbin jama'a ciki hadda Hajia,nura, bello,Muhammad tare da M.raji.

Dalibai ashirin da biu sukai sauka,mata goma,maza goma sha biu.
Cikin matan hadda jummai da allawayi.

Ko wane dalibi yayi karatu cikin natsuwa,bayan sun gamane akai rabon kyaututuka.

Wa'azi da nasiha sosai babban malamin su yayi akan suji tsoron Allah tare dayin aiki da abinda suka karanta.
Su hajia suma sun isko su jummai har wurin zaman su tare da bada tasu gudun mawar kunya sosai jummai taji,m.raji yace Allah yasa anyi na tsoron Allah,suka wuce

Haka taro ya watse kowa sai Sam barka.

Anyi resuming schl yanzu su jummai an shiga jss2
Aysha result na junior waec ya fita, boarding schl taci''government girls secondary schl kontagora"(GGSS)

UMMA bata so haka ba, baba yace tai adu'a Allah yasa haka shiyafi alheri.

Ta amsa da amin.
Dan abinda baba yake da,dashi akayi sayayan zuwa schl na Aysha, akai ma jummai Sabin uniform itama.

Komi ya kamala da izinin Allah,ana gobe zata wuce nafisa tashigo ban kwana,kayan tea da hadaden dakan yaci ta kawo ma Aysha.

Sosai umma taji dadi tare da saka mata albarka.

Tace babu komi umma yiwa kai ne, cikin wasa tace dama jummai aka kai makarantar kwana.

Daga cikin daki jummai ta daga murya,tau mazuga maqongwara masu zuwa lahira da qoqon danbu a hannu,ba a kaini ba ke sai ki daukeni ki kai ni, karamar yarinya dake kin Iya munafunci,ko da take naga ba laifin ki banne, na iyayenki ne da suka maki aure da wurin, meke cikin buzaye banda zallar yunwa da warin dirty, wai har ke, kike kawo ma wasu kyautar abinci.

Umma tace wanan wanan Allah ubangiji ya aiko maki da mala'ikar shiriya.amin
Tace dan Allah nafisa kyi hakuri fa.

Tace babu komi umma sai da safe,Aysha Allah bada sa'a yasa aje cikin nasara.

Tace amin nafee,nagode sai da safe.

Da safe Aysha tai sallama da yan unguwar su,baba da kanshi ya kai ta har schl, bayan an gama komi har an bata hostel.

Nasiha sosai baba yayi mata,tana kuka suka rabu.
[01/02, 17:09] β€ͺ+234 816 432 1306‬: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*QURUCIYAR JUMMAI*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*HALIMATU SADIYA MUHAMMAD*
*L££MA*✍🏻

*nagode sosai da adu'ar Ku masoya,masu kira a waya, masu massege dama wayanda suka kawo min ziyara da wayanda basu ma samu dama ba,baba yaji sauki sosai insha Allah yanzu komi normal*

*29-30*

Suna tafia suna hira har suka kai karkashin gada,tun suna ganin mutane har suka fara shiga gona ki ta titin jirgi suna faman ratsa gona ki,sunyi nisa sosai,allawiya tace qishin ruwa Nike jifa,jummai tace mun kusa kai wa rafi ai sai musha.

Allawiya tace nidai bazan sha ruwan rafi ba cholera ya kama ni.

Har rana ta fito sosai suna abu daya, da kyar suka tsalaka rafin da zai sada su da unguwar padukway.

Da tambaya suka gane gidan,koda suka shiga dakuna duk a kulle sukai ta gwada sallama shiru, wani yaro suka gani zai gilma ta wurin gidan jummai tace kai ina masu gidan nan?

Yace ai sun tashi a gidan sun koma tudun fulani.

Jummai tace amma Allah ya mana baqar isa ga diyar shegiyar nan hadiza, dama sun bar unguwar nan bata taba gaya ma kowa ba yayi, Allah hada MU a makaranta.

Allawiya tace ni bama wanan ba qishin ruwa ke mugun damu na,yanzu ina zamu samu ruwan sha?

Tace oho.
Duk sunyi butum butum da qura.

Allawiya tace inada naira ashirin cikin Jakata ko ruwa masha.

Jummai tace amma anyi muguwar diya,yanzu dama kina da kudi kikai mirtsitsi aka sha rake da nawa,dan tsabar maqo kika qi fitar da naki ko?

Wallahi ba'a sayan ruwa bus zamu shiga zuwa Mobil Ku qarasa gida qasa.

Tace ke jummai nifa man cewa nai inada kudi.

Tace koma dai menene bus za MU shiga.

Kuda suka isa bus stop,bus ta cika dole saman engine suka zauna gashi ya dau zafi sai suya yake masu a mazaunin su.

Jummai tace kyale nida shege ko sisi bara MU biya ba.

Koda Karen mota yace su bada kudi jummai tace ai ba gudu zasuyi ba ya bari har su isa mana.

Ana isa Mobil suka arce.

Jummai tace mu biya rumfar baba na

Tace tau.

Kona suka isa,jummai ta gaida mal.hassan makwacin baba,yace dama makaranta kuke haka?
Alawiyya tace eh
Yace Baban Ku na masallaci Ku jira shi.

Suka zauna.
Can baba ya dawo, yace sai a yanzu aka tashi makarantar?

Jummai tace baba komi bamui ba a makaranta, gidan kawar mu muka je kuma basa nan.

Yace gashi babu kasuwa yau naira dari nayi,fura da nono da aka damu mashi ya basu

Bayan sun gama sha suka sha ruwa.

Yace kuje gida duk abinda na samu zan kawo anjima.

Jummai tace mu biya masallacin yarbawa mui sallah.

Koda suka isa an idar da sallah,alwala su kai,suka shiga massalaci,bayan sun idar da sallah.

Jummai tace allawiya ina ma nan ne gidanmu, ga tiels ga fanka kamar an kuna AC,ni sai nayi bacci ma kafin

Allawiya tace walahi sai dai mu hadu gida, nikam na gaji ko yunwa bakya ji idan kika samu yawo.

Tace kai alawiwi,muje dai.

Suna tafia har sun kai kasuwar gwari suka hango cinko son jama'a.

Jummai tace ke mu leqa mu gani.

Koda suka rutsa mai wasa da maciji so ka gani.

Jummai tace shege azzalumi,mushiriki,maketaci kawai ya Tara mutane sai cin amanar su yake yi,wai maganin farin jini, arziki,ilimi Dana budin kasuwa.

Ke allawiya mu wuce idan ba haka ba walahi sai na watse taron nan.

Suka kama hanyar gida.

Motar alhaji KABIRU mai shadda ta gani, cikin ranta tace masha Allahu yau zan rama qetar Daka min tsohon najadu.

Tace allawiya yita duba min idan babu mai zuwa wani muhimiyar aiki zanyi.

Tace tau Maryam salis cika aiki.

Ta Ciro compass cikin mathematical set na allawiya,dan ita bata da arzikin shi.

Ta duqa kamar mai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login