Showing 48001 words to 51000 words out of 126557 words

Chapter 17 - MIJIN MALAMA Book 2 Complete by Nimcey Sarauta .txt

zai ajjiye wannan rikitaccen tashin hankali mai kama da a ɗauki wuƙa a daɓa masa a ƙahon zuciyarsa, is he dreaming or what? What is happening ya rufe idanu ya buɗe a fili ya ce
"Oh Dear Lord, help me!" Uncle Isma'il dake lura da yanayin ɗan-uwan nasa ya ce "Meke faruwa Bello?" Uncle Bello ya cira kai ya kalli Anty wacce kamar ka ce mata ƙet! Ta ruga da gudu sai ƙyafta idanuwa take kamar mage a tarko. "Yaya duba nan, wanne Alpha ake nufi?" Uncle Isma'il ya amshi hannunsa ya fara rawa ganin sunan General Alpha Bello khan ɓaro-ɓaro daga ƙasa kuma aka rubuta “Jeka, babu kai ba Kano, babu kai ba Nigeria har abada haihata haihata” Uncle I ya miƙe yana ƙara kallon rubutun ya ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Da Allah muka dogara gare shi kuma zamu koma" Ya ƙara girgiza kai yana yin baya sbd jirin dake ɗaukar shi. Yaya Bilkisu ta ce "Wai meke faruwa daku ne wannan yaran? Wani mugun abun ne kuma?" Uncle Bello dai bai ce komai ba, sbd shi kansa a toshe yake yama rasa wanne Alpha? Waye kuma Alpha? Dad dai na zaune watching all of them yana fahimtar yanzu kuma what's going on? Uncle Isma'il ya ce "Babu Yaya, bari ina zuwa" Ya miƙe tsaye tare da yin waje sbd wata kalar matsananciyar kunyar Bello da yake ji sbd ya riga ya san daga ina layar ta fito ya jima yana ganin cikin jakar Hajiya Luba Anti kenan bai taɓa sawa a ransa wani mugun abu bane sbd she's keeping telling him ta ciwon kai ne, yadda ya yi trusting Anti bai jin ko kansa ya yarda da shi haka. Ya yi tsaye jikin mota addu'ar da duk ta zo bakinsa yake, so all this year's ƙuruciya aka yi wa General Alpha? Sbd zai auri Majeederh? Ko baƙin cikin sabon muƙamin daya damu frm Captain to General?. Wayarsa ya zaro daga aljihu ya kira number ta, ɗagawa tayi ta ce "Yallaɓai...." Da sauri ya ce "Hold on, ki tattara komai naki kakkaf ki je gida zan sameki" Tayi jim sai ta ce "Gidan ba kowa, bari na je da Sona" Ya daka mata tsawa wacce bata taɓa jin irinta ba a bakin Uncle Isma'il sai yau ya ce "Ina magana kina magana, are you mad? Ke nace ki tafi ba Sona ba, gida ba kowa adadin shekaru nawa Bello da Barrister suka kasance su ɗaya ba kowa? Ba wani dugun bayani zan miki ba maza ki fito" Yana tsaye kowa sai gata afujajen ta kalle shi ya ɗauke kai sai tayi waje da sauri ta samu napep. Bayan ta fito sai gasu Dad sun fito Uncle Isma'il ya ce "Sir are you leaving?" Chancellor ya ce "Gobe zamu dawo for final meeting, kuyi tunani na ƙarin auren Khalil kuyiwa matarsa explanation yadda zata fahimta" Uncle Isma'il ya jinjina kai ya ce "In sha Allah, we're very thankful and grateful for the visited thank you sir" Dad ya yi murmushi Zizi ta ce "Dad zan zauna a nan idan kun dawo mu tafi bakiɗaya" Da sauri Kiristi ta ce "Zizi!" Ta ce "Mom" Ta ce "U can't stay here na sani, huce mota" Zizi ta kwaɓe fuska sosai ta ce "Dad plz i want stay here da spider" Sai a lokacin Dad ya ce "Are u sure zaki zauna?" Ta ɗaga masa kai ya ce "Take ur time dear" Tayi tsalle tana rungume shi Badi sai taɓe baki take suka shiga mota hakama sojojin nan da nan jiniya ta fara tashi a haka har suka bar layin. Uncle Isma'il shi ma fita ya yi zuwa wajan malaman islamiyya dana makarantar allo akan saukar Alkur'ani cikin gaggawa ya sai alawa ya shiga sadaƙa banda kuɗin daya dinga rabawa.


Da yamma wajan ƙarfe biyar Majeederh ta fito zuwa entrance na gidan tana sanye da wata milk ɗin Chiffon Abaya wacce ta zauna a jikinta da kyau, sai faffaɗan ƙugunta dake motsawa ya zauna daram ƙafarta cikin Haute Curry shoe black colour, fuskarta sai glowing take sbd fari musamman cikin idanunta wanda har yanzu shan magani take bata gama warware wa ba da ciwon idon. Tsaye tayi tana danna wayarta ganin missed call na Ƙhulud sai ta rasa ina ta samu number tunda new sim ne. Daga can gefe take jin muryar wata tana magana a hankali "Why are you doing this to me Abraham?" Debaka ta faɗa Idanunta na cikowa da hawaye ta gyara zama kamar zata shige jikinsa ta ce "You have known for a while that there is no other man I love like you,Have mercy on me Khalil, have mercy on my heart that loves you, by God, if I don't find you as a husband, I will die" Khalil ya haɗe fuska sosai tun ɗazo take maganarta ita kaɗai bai tanka taɓa, ta buɗe jakarta ta ɗakko masa X-ray na zuciyarta data fara kumbura ta bashi ta ce "I know you are a doctor, a cardiologist, take a look yourself and you will see the condition of my heart because of you Khalil" Sai a lokacin ya saka hannunsa ya amsa ya fito da X-ray ɗin yana ɗaga shi sama, yana da tausayi sosa musamman ga mace ganin yadda photon zuciyar ya nuna yasa Khalil zuciyarsa ta bada sauti ya yi saurin ajjiyewa clamly ya ce "How long baki da lafiya?" Kanta a ƙasa ta ce "Tun sanda na fara son ka" Ya yi shiru shi bai ga wahala irin sama data mace ba, basa ɓoye soyayya ƙarara daman ana haka? Wai ka tun kari namiji kace kana son shi without knowing ko yana da wacce yake so ko bashi da interested akan ki? A jikinsa ya ji idanunta yana yawo kafin ya fara jin zuciyarsa na bugawa sai kawai ya kama hannun Debeka ya ce "Stop crying dear ok?" Ta ce "Why should I Abraham? Bayan ban san matsayina wajanka ba" Ya yi can ya ɗan yatsuna fuska ya ce "We talk later" Ya faɗa yana goge mata hawayen. Majeederh tayi saurin ɗauke Idanunta taja jan numfashi a hankali ta fara tafiya zuwa hanyar gate kamar zata fice daga cikin gidan, ganin haka yasa Khalil cewa "I'm coming" Ya miƙe yabi bayan Majeederh yana tafiya a nutse majestically tafiya ta cikakkun maza, Burgundy ɗin wani tsadadden voyel ne a jikinsa mai manyan zane sai ɗaukan Idanu yake domin har ya yi wanka ya sauya bayan ya duba Abbu lokacin daya faɗi, sumar nan ta cuccure waje guda taji uban mai mai tsada na Ginger Geminal Oil-hair ya saka farin bluetooth a kunnen shi,sai ƙafarsa dake cikin Leather shoe ƙamshin perfume ɗin Boadicea The Victorious na tashi daga jikinsa banda na shower gel. "Hi Madam!" Ya furta cikin ƙasa da murya sosai Majeederh ta ji bata son Debaka ta fahimci wani abu hakan yasa kawai ta tsaya ba tare data juyawa ba, tana harɗe hannunta a ƙirji, Khalil ya ƙarasa inda take tare zagayawa gabanta suka kalli juna ta ɗauke nata idanun daya sauya ya matsa ya ce "Ina zaki?" Kamar tana jira har zata ɗaga murya sai tayi ƙasa da ita ta ce "Do you have any problem?" Ya buɗe ido sosai yana girgiza kai sbd mmki ta ce "To bani hanya, wacce ka daka zan je na bawa haƙuri" Ya haɗe rai nan da nan yana matsawa ya ce "To ba zaki ba" Itama ta matsa kusa da shi sbd Debaka dake zuwa wajan nasu ta daka hannayenta a ƙugun shi ta riƙe sosai in a romantic style tana kallon ƙwayar idanunsa da tayi jajur lokaci ɗaya ta ce "Bisa wanne dalili?" Ya ce "Umarni ne a matsayina na mijinki" Ta riƙe kanta jin ya saka hannu yana shafa flat tummy ɗinta zuwa tsakiyar cibiyarta kasancewar rigar tana da ƴar tsaka daidai kunnenshi ta ce "Kana da taurin kai" Ya buɗe ido ya ce "Ya muke dake? Gwara ni Allah ba zai rubuta mini zunubi ba, aljanarki nake nema miki amma kina burus yarinya kina wasa dani, Allah ya kaimu ki je gidana" Ta sake shi ta ce "Baka da zarafin hanani fita" Cikin zafin nama ya saka hannunsa ya kame bakinta ya yi squeezing nashi idanunta ya yi rau-rau ƙwalla ta sai da ya gaji da kansa ya saki bakin yana huci ya ce "Kina son rabauta kowa Jee? Kin san darajar miji ko auren wasu kika iya gyarawa kawai?" Ganin Debeka ta ƙarasu wajan yasa Majeederh fashewa da kuka kamar ƙaramar yarinya ta shagwaɓe fuska sosai daman ta iya shagwaɓa kamar me ta ce "But I told you not to hurt me, daga kiss ka cije ni a lip's da tongue" Ta dinga kuka tana yarfe hannu, Mmki kamar ya kashe Debeka ko ita ba zata iya wannan taɓarar ba tayi mata kyau har haka ba amma dubi wata mace abin da take, Debaka ta karkace murya ta ce "Sweetheart let's go" Jin haka yasa Majeederh runtse Idanunta a zuciyarta tana jin sai ta hana wannan tafiyar gashi ita ta rasa me ma za tayi sbd Khalil gabaɗaya ba type ɗin soyayyarta bane, infact ita Soyayyar ce bata ita ba tunda bata taɓa yi ba, tattaro duka confidence ɗinta tana son ta zama mai ƙarfin qiwwa, wata Shegiya tana son nuna mata violence a gabanta. Ta matsa kusa da Khalil tana zuwa ta saka hannu bayan ta tabbatar babu kowa a compound ta tsaƙale wuyansa fuskarta dab da tashi daya ɗan ranƙwafo yana kallonta ta ce "Uhm Uhm Allah sai na rama cizon" Khalil ya zama kamar statue Ya Allah! Meke faruwa da Jee ɗin tasa ne yau? Ya kasa cewa komai ganin ta kama fuskarsa da hannayenta tana ɗago ƙafa ya saka hannu ya a bayanta ya ɗago cak ya sauƙaƙa mata abinda take ƙoƙarin yi, Majeederh slowly ta ɗora bakinta a nashi saukar bakin nata kuma ya sanya ya rufe idanunsa jin wani abu ya tsarga masa jikinsa ya shiga motsawa da ƙarfi cikin sanyi da nutsuwa komai na jikinsa ke farkawa yana amsar saƙon nata a sirrince wani irin deep hot kiss tayi masa a gefen lip's wanda ya sanya yayi baya kamar zai yarda da ita tayi saurin manne bakin nasu tana ƙanƙame shi da shiga jikinsa da kyau, wani irin SINGLE LIP KISS tayi masa, wanda ba kowa yasan ma'anar shi ba. Twee and romantic, single lip kisses are the best way to tell your partner 'I love you'. Start by leaning closer and reaching out for one of their lips. Daga ƙarshe ta saka masa cizo a lip's ɗin shi ya saurin sakinta yana matseta a jikinsa ya ce "Auchhhii Mami" muryarta bata fita sosai ta ce "Sake ni" Ya langwaɓar da kai gefe he's still holding onto her ya ce "To ai ba sau ɗaya na cijenki ba" Kafin tayi magana suka ji kukan Debaka da sauri kuma tayi waje tana fashewa da wani irin kukan takaici, ganin tai waje Majeederh make hannun khalil ta juya zai riƙeta ta ce "Don't ever try" Ya kalleta ya juya kalli bakin gate da Debaka ta fita so this is what they call “Kiss” A hankali Abbu ya zare drip ɗin dake hannunsa ya miƙe da sauri zuwa bathroom ya tara hannu a ruwa na sauka yana watsawa a fuskarsa, hankali tashe yake zuba ruwan sbd wani irin mugun mafarki da ya yi wai ya cutar da rayuwar ƴarsa Hawwa'u his baby love, ƴar amanar shi baya fatan hakan ya kasance domin ba zai yafewa kansa ba, he never forgive himself idan har ya cutar da babynsa Majeederh ƴar amanar shi ƙyakƙyawar yarinyar shi ƴar kimanin shekaru 10 a duniya. Ya ɗago kai a hankali zuwa jikin madubi da sauri ya saka hannu ya shafi fuskarsa ganin ta manyanta ba asalin fuskarsa daya sani ba, a hankali ya ce “Older me” Yaushe ya yi wannan shekarun har haka? Har yake ganin kamar ƴar furfura a fuskarsa? Ya dafe kansa ya furta "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Is my baby growing up? Ya take yanzu? He really wants to see her urgently" Da sauri ya fito daga cikin bathroom ɗin ko babbar riga babu jikinsa the really Malam Abdul'aziz Khan is back! Duk suna zaune a Main parlour suna dinner domin har anyi sallar Issha har lokacin kuma Maman Alpha na nan bata uhm balle um'um taci kuka son ranta ba kalar kukan da ba tayi ba, wanda bata san ana yin shi ne kawai ta mance ba tayi ba, Uncle Bello ya karanta duka abin da yake faruwa, kuma ta rantse da abin da zai kasheta sai ta maka Anti a court ta zama very weak so dull da ita, so Uncle Bello da Uncle I duk suna kan dinning Aaliyyah, Ruma, Raihana, Du'a da Sahar,da Widad duk suna nan musamman Du'a da Widad dake ganin tashin hankali a fuskar babbar tasu Barrister. Majeederh ce da Khalil kawai bata wajan amma har Zizi tana gun kamar daga sama su kaga Abbu ya fito daga part ɗin shi, ya dinga bin kowa da kallo Mami ta ce "Alhji ya jikin?" Ya juya ya kalleta kawai Uncle Bello ya ce "Abdul'aziz lafiya?" Abbu ya ɗan yi jim sai ya yi ƙasa da hannunsa ya ce "My Baby where she's? Ina Majeederhta?" Suka kalli juna shi gabaɗaya alamun ya nuna bai ma san ta girma ba a ƴar ƙarama yake tunaninta bakin Mami na rawa ta ce "She's in her room" A fili ya ce "her room? Ita ɗaya take kwana? Don't you know how afraid she's kamar wata mara gata ita ɗaya a ɗaki?" Ya yi shiru sai kuma ya ce "Wanne bedroom?" Da hannu ta nuna masa su dai su Uncle's kallon ikon Allah kawai suke, Abbu bai jira ba cikin sauri ya nufi inda aka nuna mata, Majeederh na tsaye tana gyara bed ɗinta ta kunna karatun Kur'ani a wayarta taji an murɗa handle ɗin ƙofar ta tsaya sak ganin an shigo kuma taga Abbu ta miƙe tsaye jikinta na rawa bakinta na rawa ta ce "Sannu da zuwa Abbu" Kallonta kawai yake da shock da wani irin Expression na tashin hankali yake binta da kallo ba dai Majeederh ce wannan ba? Wai meke faruwa ne me ya yi missing a rayuwar shi? Calmly kamar bai son magana yana jingina da jikin bango bayan ya gama ƙare mata kallo ya ce "You are Majeederh?.....
*#What did i missed?*


https://arewabooks.com/chapter?id=64ec00fe4733cdac1e1da258
Bakinta na rawa ta ce "Ni ce Abbu" Mamaki ya hana Abbu ƙara cewa komai yana jingine da jikin bango har lokacin idanunsa zube a kanta, kallonta kawai yake da tarin mamaki da al'ajabi haɗi da ta'ajjujjin abubuwa da dama a ran na shi, yaushe ta girma har haka? Yana ina? Yaushe ya samu wannan tafkeken gidan ya ja idanunsa ya lumshe kafin a nutse yana riƙe da kansa har lokacin ya ƙarasa shigowa cikin bedroom ɗin nata dake faman ƙamshin room air-freshener na strawberry mai kwantar da sanya nutsuwa a zuciyar mai shaƙar shi, ya nemi bakin bed ya zauna yana yin ƙasa da kansa can kuma ya ɗago ya ƙara zuba mata idanu a hankali ya ce


"Come here" Ya faɗa yana nuna mata kusa da shi Majeederh da yanayin mahaifin nata ya fara mata mamaki ta ƙarasa wajan shi bata zauna saman bed ɗin ba, ta nemi ƙasan carpet daidai ƙafafuwansa ta zube tana ƙoƙarin yin ƙasa da kanta taji ya ɗora nasa hannun a saman kanta yana shafawa ya yi shiru calmly muryarsa bata fita sosai ya ce "How are you Hawwa'u?" A hankali ta ce "Allhamd, ya jikin naka Abbu?" Ya yi shiru gabaɗaya jinsa yake kamar new Abdul'aziz ganin komai yake tamkar _Reflection_ "How old are you?" Ta ce "35yrs"
Ya zare idanu "To ina kikai girma haka?" Majeederh kamar za ta yi kuka ta ce "Abbu kana gidan nan" Ya riƙe kansa yana furta "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!" Ya daɗe yana furtawa kafin ya ce "Kin yi aure ne?" Daman was the first question da yake son tambayarta ya kasa tun ɗazo ta jinjina kai cike da kunya ya ce "When?" A hankali ta ce "Not too long" Ya sauke numfashi a hankali yana riƙe yanayin daya riske shi a yanzu ɗin da kyau zuciyarsa na shanye mamakin da al'amarin rayuwa da juyawarta ke bashi ya ce "Kin haihu? Waye mijinki?" Ta ɗaga kai ta kalle shi kuma ta ce "Ina da yaro ya kusa 1yr na haife shi before I got married" Da wani irin sauri Abbu ya ture Majeederh ya miƙe tsaye jikinsa na rawa da ɓari da ƙarfi ya ce "What?" Daga bakin ƙofa aka ce "Exlty, wannan shi ne magana ta gaskiya, she's right ta haihu kafin tayi aure tana da yaro Khalil" Cewar Uncle Isma'il ya kalli Aaliyyah ya ce "Bring the baby" Ta juya, Uncle ya ƙarasa shigowa haka Uncle Bello da Mami cikin wata kalar murya Abbu ya ce "And who is the father's son? I'll kill him I won't forgive him" murmushi kawai Uncle Isma'il ya yi kafin ya ce "Shi ne mijin nata yanzu" Abbu ya ƙara cewa "Who is he" Ya ce "Mijin Malama, the president's son" Idan kaga Abbu at this time sai ka tausaya masa zaka san cewa he's totally confused baya ganewa baya fahimta ya ce "I need to see him right away, na ji hujjar shi na lallata mini rayuwar yarinya ya shiga sabgar daba na shi ba" Uncle Isma'il mai ƙarfin hali ya ƙara cewa "Gaskiya; you supposed to know that" Sai a lokacin Maman Alpha ta kalli Majeederh ta ce "Malama mene Genotype naki dana Khalil? Da blood group?" Kan Majeederh a ƙasa ta ce "O positive: 35% shi ne nasa, Genotype nasa AA ne, ni blood group nawa A positive: 30% G/AA" Maman Alpha ta ce "Na yi tunani daidai kenan, then muna buƙatar DNA test" Uncle Isma'il ya ce "DNA for?" Ta ce "Baby Khalil Genotype ɗinsa AS ne sikila but kariya" Ya ce "Kenan ina aka samu S ɗin?" Ta ce "That's what i was thinking too....!" Abbu ya ce "Plx ku

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login