Showing 72001 words to 75000 words out of 126557 words
Chapter 25 - MIJIN MALAMA Book 2 Complete by Nimcey Sarauta .txt
saura kaɗan na bige wani yaro" Uncle Isma'il ya ce "Ayya ina da kin yi zamanki yaya" Ta ce "Ba zan iya ba Isma'ila" A hankali ta ji an ce "Morning Yaya" Ta ɗaga kai tana murmushi ta ce "Sannu General ya jikin naka?" A sanyaye cikin riƙe fuska Alpha ya ce "Good" Yaya Bilkisu ta ce "Ai naga har yanzu baka gama dawowa daidai ba, gashi dai wajan kwana uku fa kusan huɗu da dawowar ka, kai Ubangiji ka ƙara yi mana katangar ƙarfe da dukkan wani azzalumi Ubangiji ya bi maka hakƙinka" Shi dai bai ce komai ba, babu alamar ma zai ce, ta juya kan Khalil da yake ta yatsuna fuska alamar hirar ta dame shi ta ce "Mijin Malama zo ga tea mai zafi na san baka ci komai ba" Ya zuba mata idanu bai ce komai ba, Uncle Isma'il ya ce "Alpha zauna mana kafin Dr ya fito ku shiga wajan nata a gaisa" Yaya Bilkisu ta ce "Majeederh ta san ɗan uwan nata ya dawo kuwa?" Uncle Isma'il ya ce "Ranar dinner ɗin su da Khalil ya dawo cikin dare fa kamar korarre, cikin ikon Allah kuma a hankalinsa abinda ya sanya ban faɗa mata ba kinga ai babu dacewar ta fito daga shigarta ɗakin miji, to shi ne jiya da daddare na kasa jurewa na kira na faɗa mata sai nake jin suna asibiti a time ɗin" Yaya Bilkisu ta ce "Allah sarki, Allah kaɗai yasan murnar da za tayi" Ta ƙara juyawa ta kalli Khalil daya miƙe zai bar wajan ta ce "Ga shayin" A hankali ya girgiza kai, sai a lokacin Khalil ya lura da General dake tsaye cike da kamala kallon juna sukai ba tare da sanin kai ba, Khalil bai san Alpha ba shi ma kuma Alpha bai san Khalil ba, domin ko lokacin da yake yaro suna samun saɓani idan Alpha yana gari to Khalil na orphanage wajan Akeeth, General Alpha ya miƙawa Khalil hannu alamar musabaha yana cewa "hi" kamar zai share kuma ya zaro waya tare da ɗauke idanunsa yana cewa "Sannu" Yana faɗin hakan ya juya yana ɗaga kiran ganin sunan Ajlaal Sultaan a hankali ya ce "When?" ya yi shiru sai ya ce "Zan zo airport ɗin" Yana faɗin hakan ya kashe wayar daidai nan Dr ya fito yana kallon Khalil fuskarsa ɗauke da murmushi ya ce "Dr Ibrahim ya akai ka rikice jiya ne? Ka manta matsayinka na Dr" Khalil ya ɗan yatsuna fuska ya ce "Forget ya Madam take?" Ya ce "She is awake now" Khalil bai san time ɗin daya nufi room ɗin ba, Dr ya yi masa dariya ya ce "Zaku iya shiga kafin a gwada jinin wanda zai iya yi mata" Khalil ya kalleta taƙi yarda ta kalle shi idanunta sai hawaye yake musamman idan ta tuna kisses ɗin data gani ya kai hannu zai taɓa ta tayi saurin ce wa "Don't you dare touch me Khalil" Ya kalleta jin yadda ta faɗi Khalil wanda kamar bai taɓa ji ta faɗa ba, tun sanda akai musu aure daga Abraham har Khalil ba abinda ta taɓa faɗa idan har ba mancewa ya yi ba, Cike da damuwa domin yasan koma mene shike da laifi ya cancanta da komai a hankali ya ce "Don't hurt me" Tayi masa banza duk da wani irin tausayinsa da take ji a ranta, ya ɗora kansa akan pillow ɗin da kanta yake daidai kunnenta ya ce "I deserve to be punished" Ta juya tana zabga masa harara ya mannawa idanun nata kiss yana riƙe hannunta ya ce "U misunderstood everything Madam" Tayi shiru bata kula shi ba, a hankali kuma ta ji ƙirjinsa na bugawa da ƙarfi ga cikinsa na ƙugi bata kalle shi ba ta ce "have you eaten?" Ya buɗe ido cike da rainin hankali ya ce "What?" Ta ce "Food" Ya lumshe idanunsa hannunsa ɗaya a cikinta yana shafawa cikin raɗa ya ce "No, maybe now" Ta juya ta kalle shi ya ɗaga mata gira ya ce "Kishin nan na jiya zan sauke hakƙin shi yanzu, you will be my food" Ta haɗe fuska ta ce "You're not serious Khalil" Yana mata dariya ƙasa ƙasa while yana zagaye lip's ɗinta ya ce "I knw Madam" kafin tayi magana taji saukar bakinsa a nata tayi saurin rufe Idanu tasan tunda ya fara zagaye bakinta haka ne zai biyo baya, He was gently kissing her lips, his breath falling on her face, idanunsa a cikin nata kamar yadda take kallonsa, yanayin da yake kissing ɗinta zai tabbatar da how much he loves his wife from the bottom of his heart the kiss he was giving her proves dat, a hankali ya ji hawaye masu zafi ya ziraro mata zuwa gefen fuskarta, ya zame bakinsa a hankali yana tallafe da fuskarta ya ɗora tashi akan tata ya saka fuskarsa daidai kamar ɓarin gyaɗa, ya zuba mata rikitattun idanunsa a nutse zuciyarsa na buɗewa sanyi na ratsa shi yana jin kamar shi ma za a bashi gado ne ya share hawaye da tongue ɗinsa gently ya sake mata small kiss cikin muryar marasa lafiya irin wanda suka galabaita ɗin nan ta ce "Ka haɗa da yawu fa" Ya yi wani irin murmushi underneath his breathe yana manna hancinsa a nata muryara narke ya ce “am sorry, na ja miki ciwo” Uncle Isma'il dake tsaye tun ɗazo ya ce "Ibrahim baka da kunya ko kaɗan" Jee na jin haka ta rufe ido kamar mai jin bacci, Khalil ya zame jikinsa kansa a ƙasa ya haɗe fuska sosai kai ka ce bashi ya yi laifin ba, Uncle Bello murmushi kawai yake ya ce "Marasa kunyar ai nada yawa Yaya kalli yadda tayi pretending bayan yanzu muka ji muryarta" Yaya Bilkisu ta ce "Majeederh ga ɗan uwanki Alpha ya dawo" Majeederhn ta buɗe Idanunta jin maganar Yaya Bilkisu da kuma sunan wanda ta kama wanda da gaske bata san zata sake ganinsa ba, duk da cewa a kullum tana wanzuwa da tunanin halin da yake ciki, ta juyo tana bin jama'ar wajan da kallo kamar yadda suke kallonta banda General Alpha, ta kalli Uncle I da Uncle B ta dawo kan Jawaad da kuma Yaya Bilkisu a hankali kuma ta sauke ganinta akan Alpha wanda daidai lokacin shi ma ya ɗago nasa idanun, cikin sa'a ganinsu ya sarƙe waje guda zuciyar ko wannen su na harbawa, Majeederh wani irin firgitaccen yanayi ta shiga mai kama da shakku, ji tayi jikinta ya fara rawa a sanyaye ganin Alpha da yadda ya ƙara nutsa idanunsa cikin nata ya sake ruguza ɗan ƙarfin quiwa da kuzarin data fara samu, kallon ashe zaka dawo take masa,the way he looks at her is different from hers, it's a look that you cheated on me and ruined my happiness for years and years. Zuciyarta bata gama gasgata mata shi ɗin bane tabbaci kawai take nema daga wajansa, majeederh ta mance duk wani abu da ya yi mata kulawar daya bata a baya shi ne ya fara ɗawainiyya da ita a yanzu, jikinta na rawa da ɓari ta saka hannu zata tsige ƙarin ruwan Khalil ya yi saurin riƙeta ta saka hannu ta fisge da ƙarfi jini ya fara fitowa, ta miƙe tsaye akan ƙafafuwanta hawaye tuni ya gama wanke mata fuska ta nufi wajan General Alpha, Khalil dai ikon Allah yake gani yana mamakin who is he? Domin bai ma san ɗan waye ba, Majeederh ta kalle shi kamar yadda yake kallonta ya kasa ce mata komai sai kawai ya ji ta faɗa jikinsa tana sakin wani irin raunataccen kuka, lokaci guda Alpha da Khalil suka runtse idanu, nan da nan kuma idanun Khalil ya jirkice, jijiyoyin kansa sukai kwance a saman goshinsa, tashin hankali da gigita da ya yi wa Majeederh yawa tana ganin abun kamar wani mafarki ya sanya numfashinta sarƙewa jikinta ya saki tayi baya luu zata faɗi a sume da sauri cikin rashin sani G.A ya saka hannu zai dawo da ita jikinsa Khalil ya miƙe yana jawota nasa jikin ya rungumeta da kyau yana ɗan hura mata iska a hankali yana danna ƙirjinta ya ce "Madam, wife" Maganarsa ta hanata ƙarasa sumewa da yadda yake danna mata ƙirjin amma gabaɗaya a rikice take, Khalil bai gama sanin hujjarta na sumewar ba a wannan ya yi ƙasa da murya ya ce "Sorry" Dr ne ya shigo ya ce duka su fita. Alpha ne ya fara ficewa.
Jirgin su Mai martaba Ajlaal Sultaan bai sauka ba a ranar kamar yadda ya shaidawa Khalil sai washegari wajan 8 na safe, Kasancewar a wannan karan ma zuwan na Mai martaba Ajlaal Sultaan a sirrince ne ya sanya daga jama'ar Saudiyya har na Naija ba wanda yake da labari balle ƴan jarida su yaɗa kamar yadda suka saba, Khalil na tsaye cikin ƙyakƙyawar shiga na manyan kaya lallausan wani Brown ɗin Kashmir ne a jikinsa wanda ya yi tsananin fidda kyan shi na Ba'amurke baƙar fatarsa sai ɗaukan Idanu take, hannunsa zube cikin Aljihu ka ɗauka wani babban mutum ne mai yara wajan goma Yadda yake feeling kansa, da yadda jikinsa a kullum yake ƙara buɗewa, akan Ƙhulud Arzaan idanunsa ya fara sauka, sai wasu fararen yara masu masifar kyau dake riƙe da hannunta tana musu murmushi, Zaytoon ce ta biyo bayan Ƙhulud Arzaan, sai kuma ƙanin Mai martaba Ajlaal Sultaan Rohaan dake bin bayan Zaytoon, Khalil bai gama mamakin ganinsu ba yaga Ajlaal ya sakko hannunsa ɗauke da wheelchair yana tura ƙyakƙyawan matar da kamar ka taɓa jini ya fito, ya ƙarasa da sauri yana rungume Ajlaal ya ce "baka ce duka ba" Ajlaal dai murmushi yake, Khalil ya kalli matar dake saman wheelchair ya ce "Asslam Alayki, ya jiki?" A nutse take binsa da kallo sai kuma yaga tayi murmushi ya matsar da Ajlaal ya amshi wheelchair ɗin suka nufi wajan mota, wayar Khalil ya fara ƙara ganin Dad ɗinsa ne ya sa a gaggauce ya ɗaga Khalil ya zare Idanu ya ce "Dad but baka faɗa mini kana zuwa Naija ba?" Ta wayar Dad ya ce "Surprising naka nake son yi, yau jirgi na zai sauka ina son kuma na sauka a gidanka" Khalil ya girgiza kai yana dariya ya ce "Then, this is no longer a surprise" Ya kashe wayar kai tsaye kuma gidansa na Lafiya Round ya nufa da su duk da Mai martaba ya ce a hotel zasu sauka Khalil ya yi kamar bai ji ba, yana driving lokaci zuwa lokaci yake kallon matar dake kwance a gefen jikin Ajlaal idanunta rufe a hankali yake lura da yadda Ajlaal ɗin ke mata karatun Alkur'ani yana kuma bata zam-zam Khalil mamaki kawai yake a ransa kuma yana jinjina girma da Kaɗaitar Ubangiji haɗi da buwayar shi....
Allah ya nuna mana Monday Lafiya, a ƙa'ida labarin 100 Page's amma ban san me gaba zata haifar ba wannan page 79 muna 83 kuma kafin Monday zaku samu har 90 a arewabooks akwia show💃🏻💃🏻💃🏻
[08/09, 9:07 pm] Sdy Auwal Gstc: *_Arewabooks_*
*_@Nimcyluv_*
Ya shaƙi ƙamshin da sumar kanta ke yi a hankali yana lumshe fararen Idanunsa, hannunsa guda ɗaya ya sanya ta ƙasan wuyanta, a nutse, kasala na saukar masa ya zare ribbon ɗin ya shiga tura hannunsa ciki, ya ɗan jima a haka kafin ya ɗauketa zuwa saman bed.... Khalil ya juya ya kalleta bayan ya sake wani sabon wankan bisa dole kamar yadda itama ta yin hakan ya ƙara assasa shigar sanyi jikinta da kyau, zazzaɓin na ƙara farmakarta wanda ta saba yin shi duk dare, hakan ya sanya idanunta ɗan faɗawa, ya jima yana kallon nata kafin ya miƙe ya ɗauki abin da ya shigo da shi ya zauna kusa da ƙafarta yana buɗe kyakkyawar box ɗin da take ta ƙyalli, ganin ya kama ƙafarta ya ɗora a cinyarsa yasa ta buɗe Idanunta, da mamaki take kallonsa, tana kallon ya zaro wata ƴar siririyar sarƙa mai ɗan white stone a jikinta tare da sanya mata a ankle ɗinta na ɓarin dama, sosai sarƙar ƙafar ta amshi farar fatar jikinta ta haska ƙafar da kyau, ya zubawa ƙafar kallo da birkitaccen idanunsa wanda suke a lumshe as always; a hankali ya ji ta ce "Thank you" Ya kalleta yaga ta tsurawa ƙwayar idanunsa ido wani irin zallar kallo da jiƙaƙƙun idanunta, irin i am nothing without you! Ya yi ɗan Miskilin murmushi yana ɗaga mata gira kana ya sake kallon ƙafar sosai yake son sarƙar ƙafa tun yana ƙarami har kawo yanzu, ya saka fingers ɗin a bakinsa ya yi musu wani small sucking clamly ya ce "Beautiful" Jee ta yi lallausan murmushi ta ce "husband material" Ya kashe mata ido ɗaya yana miƙewa tsaye zuwa waje ta bisa da kallo, receipt ɗin ta duba ta zaro idanunta ganin kuɗin daya siyi sarƙar, jin ƙarar handle ta ajjiye da sauri ya kalleta sai kuma ya zauna yana kallon maganin da take ƙoƙarin sha, a hankali yana ƙasa da murya ya ce "No please" Ta kalle shi ta ce "Maganin ciwon kai ne fa" Ya miƙa mata hannu tana daga kwancen ta bashi ya duba, sai ya girgiza kai ya ce "Paracetamol kawai za kina sha ok?" Shortly ta ce "Ok Dr" Ya ce "Tashi" Ta tura baki ta ce "Jikina duka ciwo yake fa" Ya girza mata kai kawai,yana miƙewa zuwa wajan frame na gadon ya ɗago ta zaune zuwa side ɗin shi, tana rungume a jikinshi ya buɗe first-aid box ɗin ya zaro abin gwaji tayi saurin zare idanu tana riƙe shi ta ce "ban son injection" Ya kalli fuskarta sai ya miƙa hannu yana squeezing bakinta ya ce "An miki already" Ta zaro idanu ta ce "When? Yaushe?" Ya nuna mata direction na mirror murya can ƙasa yana kwaɓe fuska ya ce "Kina can kina lalatani na yi miki" Ta ɗauke fuska ita kanta kunyar abin da tayi masa ɗazu taji, duk yadda Abraham ya kai ga girman kai da riƙe zazzafan yanayin da yake riskar kan shi ciki sai da ta ji ya sakar mata wani erotic and sexual sounds da wani irin screaming har sai da ta toshe masa baki, ganin yadda ta ɗauke kanta ya ce "Ai na kusa yafe miki zunubinki" Ta ce "Zunubai kuma?" Ya jinjina kai yana zare abin gwajin ya ɗauki wani abu kamar pen ya saka a tsakiyar hannunta ya haɗe da nasa ya dunƙule, in romantic voice ya ce "Sanda kika shiga komai shaiɗan ba" Ita sam bata ganewa ko dan bashi da cikakkiyar Hausa ne ohho? Tayi shiru a hankali ya zare pen ɗin yana dubawa ya kalleta da kyau sai kuma ya mayar da komai ya ajjiye, miƙewa ya sake yi ya fita ya nufi part ɗin Debaka tana zaune a parlo ya ƙarasa ya zauna a hankali ta ce "Good day" Ya jinjina mata kai almost 30 second kafin ya ce "How are you?" A hankali ta ce "when you are not near me, I am nothing" Ta faɗa sanyaye tana jin zafin da zuciyarta ke mata ga ciwonta dake nenan tashi dalilin sabuwar damuwar data samu kanta ciki, ga kuma tasirin ƙwallafa rai da tayi da Khalil a kullum wanda ke ƙara sawa ta ji tayi matsananciyar karaya, hakan kuma ke ƙara fidda raunin zuciyarta a fili ta yadda kowa zai fahimci halin buƙatar da take ciki, Khalil ya miƙe ya zaune kusa da ita a hankali yana riƙe hannunta ya ce "Sorry" Tayi saurin kallonsa sai kuma tayi murmushi ta ce "It's ok" Shi duk tausayinta yake ji, ya ƙara yin ƙasa da murya ya ce "kin tabbata?" Ta kalle shi tana dariyar dole ta ce "why do you think I'm not ok, ko zaton ka ka yi mini laifi ne?" Ya ware idanu sosai sai kuma ya ce "Why should i think that?" Ya ƙara kama hannunta a nutse yana riƙe numfashinsa ya ce "You're my wife Debeka, ba zan so komai ya sameki ba saboda ni na san kyautatawa na san muhimmancin son da kike mini" Kallonsa kawai take kafin ta ce "Opps, a haka kake zaune dani?" Sai kuma ta fashe da matsanancin kuka sosai tana yi tana shassheƙa tare da riƙe ƙirjinta, ya rungumeta a ƙirjinsa cikin hali na sassauci "Why are you complaining so much?" Yaja numfashi ya sauke da ƙyar ya ce "Ita fa Madam sam bata ma zance ki sai ke?" Tana kuka ta ce "Me ya sa daman za ta yi eh? Abinda take nema tana samu, kana son ta baka ganin kowa da gashi a jiki sai ita, dana kiraka ɗazu ba sunanta ka kira matsayin nawa saboda ita ce a idanu da zuciyarka,da bakinka kake maganar za ka yi adalci amma ka yi? Sanda ka yi 2days a ɗakina ai a part ɗinka kake kwana, kuma kasan ina gidan zamanka nake,You don't take me seriously" Ta sake fashewa da kuka cike da rauni da wani irin matsanancin son da take masa, kamar ta kashe kanta haka nan take ji ta ce "that makes me feel like you are showing me differences because I am not a Muslimerh....," “Debeka!” Ya kira sunanta da ƙarfi wanda ta tsorata sosai tana neman miƙewa ya yi saurin matseta a jikinsa murya can ƙasa ya ce "Kar ki kuskura na sake ji, tunda na aure ki that's means i love you" Ta kalle shi tana matsar da fuskarta She was trying to kiss him, Khalil ya yi saurin basarwa yana ɗaukar wayarsa ya ce "Come" Ya faɗa yana mata Light kiss a kumatu ta kalle shi sai ta sunkuyar da kanta ƙasa ya ce "I need your advice dear" Ta ce "For" Ya faɗa mata abubuwan da yake da shi ya ce "Ina son yin sabon abu wanda babu shi a kano" Ta yi jim sai ta ce "Kawai tunda kana da kuɗi sosai ba sai ka sake komai ba na wahalar da kai, ka dinga zamanka a gida zai fi" da wani irin Expression ya dinga kallonta da wani kalar mamaki ya lumshe idanu ya ce "Ko?" Ta ce "Sure sweetheart, baka buƙatar wani aiki" Ya miƙe ya ce "ok, good night" Da sauri ta ce "Wait,ina zuwa" Ya