Showing 51001 words to 54000 words out of 126557 words
Chapter 18 - MIJIN MALAMA Book 2 Complete by Nimcey Sarauta .txt
fahimtar dani what's going on? What did i missed? Wlh ina jin kamar bani ne ba" A take Uncle Isma'il ya faɗawa Abbu all abubuwan daya aikata bai ɓoye masa komai ba, tun daga mutuwar Fulani Mahaifiyar su Majeederh zuwanta Misira, gasar da taci aure daya hanata batun Abraham da musuluntar shi har zuwan sarkin Makka His Highness Ajlaal Sultaan da auren Majeederh da Ibrahimul-khalil da abin da ya faru ɗazo everything ya faɗa abin da Allah bai bashi ikon faɗa ba shi kawai ya manta.... Abbu ya riƙe ƙirjinsa idanunsa na lumshewa ya ce "Ya isa, Ya isa enough please Yaya zuciyata zata buga" Ganin haka ya sa Uncle Isma'il idanunsa da suka fara sauyawa ya ce "Me kake son nuna mana ne Alhji Abdul'aziz? Kana son ka ce baka san komai ba? Har tsinewa Majeederh...," Wani irin numfashi da Abbu ya ja da ƙarfi yana riƙe Uncle Isma'il da raguwar kuzarinsa cikin wani mawuyacin hali ya ce "Yaya karka ce ni na aikata haka wa Hawwa'u don girman Allah, karka furta hakan, wlh ban san komai ba Allah da Manzonsa su ne shaida, wanne irin uba ne ni Yaya? Shin da wanne Idanu zan kalli Fulani? Da wanne baki zan labarta mata na watsar da amanarta, meke damuna waye ni ina jin kamar bani ba i feel Uncomfortable, ina jin nauyi da kunyar Allah ba cancanci zama uba a gareta ba, ba cancanci riƙon..." Ya yi saurin yin shiru yana runtse idanunsa sbd wani dishi dishi da yake gani, Uncle Isma'il ya riƙe shi da kyau a jikinsa shi ma kukan yake ya ce "I don't know what comes over you, ba kuma zan tuhumeka akan hakan ba Alhji Abdul'aziz ba zan hakan ba, ina me baka haƙuri dana zama silar wargatsa zumunci da kuma raba tsakanin uba da ƴar shi I'm very sorry for that, haƙuri ya yi kaɗan ya wanke dafin dake zuciyarka ka yi haƙuri ka yi haƙuri ka yi haƙuri" Cikin rashin fahimta ya ce "Haƙuri name? Bana buƙatar haƙuri a yanzu, tambayar da nake wanne hali nake ciki I don't know until my daughter grows up, ta haihu ba aure, na yi forcing nata zuwa outside country Yaya? Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Ba zan yafewa kai na ba, ina jin kamar yanzu Majeederh ta shigo gida daga islamiyya na mata karatu na kwantar da ita nima naje na kwanta shi ne ban farka ba sai yanzu, duk a cikin baccina na aikata wannan Yaya? Ina na samu arziƙi har haka?" Gabaɗaya Abbu ya rikice Uncle Isma'il kuka yake sosai Mami ma haka, daman Maman Alpha ta gama cin kukan nata tuni tishi kawai take... Uncle Bello ne ya kira Khalil wayar nata ringing tana gab da tsinkewa ya ɗaga Uncle Bello ya ce "Ibrahim kana ina?" Ya yi jim sai kuma ya ce "Is there any problem?" Ya ce "Come, immediately" Muryar shi dake a nutse ba hargowa ya ce "Mami lafiya take? Little Khalil?" Ya ce "Matarka da ɗan ka lafiya suke Ibrahim, surukinka ne ba lafiya kamar wanda ya zauce" Kashe kawai Khalil ya yi not too long ya shigo hannunsa riƙe da wata first acid-box lokacin kuma tuni Abbu ya samu bacci Khalil ya duba shi da kyau ya yi masa injection paracetamol dai drip daya saka masa Uncle Bello ya ce "Ya jikin na shi?" Khalil ya ce "Good, kasai tension ne da shock sukai masa yawa nutsuwa yake so".... Majeederh na zaune ta ci kuka son ranta ta ƙoshi ta zubawa Baby Khalil idanu dake bacci tayaya wannan yaron za a ce yana da sikila? Wannan mugun ciwon yanzu ya zai iya ɗauka? Gangar jikinsa sam ba zata iya ɗaukan zafin ƙaddarar ciwon nan ba. Khalil ya murɗa handle ɗin ƙofar ya shigo ya jima tsaye a kanta hannunsa zube cikin Aljihu kafin ya ƙarasa ya zauna gefenta yana leƙa fuskarta sai kuma ya ce "Take heart Mami" Ta ɓata fuska tayi kicin kicin da fuska ta ce "Ni ba sunana haka ba" Silently yana lumshe idanunsa ya ce "Ya sunan yake?" Ta ce "Malama Majeederh Abdul'aziz Khan,or Hawwa'u ko Jiddatul-khairy" Ya tsoro mata narkakkun idanunsa sai kuma ya yi murmushi yana girgiza kansa daya saba idan ransa ya ɓaci ya ce "Goodness" Ta ce "Me?" Ya tsaya da girgiza kan da yake idanunsa tuni ya jaa sbd kishi ya ce "You want me to keep telling you the name your old boyfriends used to call you" Ya zuba mata idanu bata kalle shi ba ta ce "Jiddatul-khairy ko Hawwa'u? ba gwara su ba da wani Malumana kamar wata bargo" Shi dai Kallonta yake ta kuma san ba lallai ya yi magana ba can ta ji ya ce "Ai ban iya Hausa bane, i don't know how to pronounce the name, kuma ke ai bargon lulluɓe jikin Ibrahimul-khalil ce" Ya ɓata fuska tare da langwaɓar da kansa gefe ya ce "Kamar bani da" Ya nuna ƙirjinsa alamar zuciya ya ce "Baki san waye mijinki, and don't worry zan samu wani sunan" Tayi shiru ganin Baby Khalil na bacci yasa Khalil matsawa zai jawota jikinsa aka buɗe Ƙofar ɗakin Mami tayi tsaye tana kallonsa ta miƙawa Majeederh cup ta ce "Drink" Ta juya kan Khalil ɗin ta ce "Yau nan kwana kenan ko Ibrahim?" Ai kowa bai bata kunya ba wajan kwaɓe fuska ya ce "I'll sleep here" Ta nuna masa bakin ƙofa ta ce "To ni na sallameka good night Ubangiji ya bamu alheri mara kunya kawai" Khalil ya miƙe har ya je bakin ƙofa ya dawo ta ce "Ya akai" calmly ya ce "Key" Ya durƙosa kamar zai ɗauki ya buɗe baki tare da manna mata kiss a wuya can ciki ya ce "Mine" Da sauri ya juya yana buɗe rigarsa baya son Mami taga yanayin nasa ta girma har haka, ta girgiza kai tare da ficewa itama... Misalin 2:37 na dare tana bacci tana ƙamshin perfume ɗin Boadicea The Victorious yana ratsa ko'ina na hancinta, a hankali a nutse sanyin shi mai daɗi ke kwantar da zuciyar mai shaƙa a bisa tilas ba tare daya shirya hakan ba, a hankali kuma ta ji ana mata tafiyar tsotsa a tafin ƙafarta ta matsar tana kwaɓe fuska irin bata so ɗin nan, ƙafar data ɗauke aka sake biyo wa da tafiyar tsotsa kafin kuma ta ji ana lasar wuyanta da sauri ta buɗe idanun da kyau ta juya taga Zizi dake bacci ya saka hannu ya ɗagota ya ce "I need you" Ta kama kunnensa ta ɗora bakinta ta ce "Why kai Stubborn ne?" Shi ma ya kama nata kunnen rabi magana rabi cizo ya ce "A haka kika raine ni" Ya kwaɓe fuska ya ce "Food first, than you than Barth" Tayi kamar bata ji ba, ya hau gadon tayi saurin sauka tana nuna masa Zizi ya ce "Eh tashinta zan naji uban daya shigo da ita, me ya sa bata bi iyayenta ba?" Majeederh ta kama hannunsa ta buɗe Ƙofar balcony dake bayan bedroom ɗinta ta saka key ta rufe ta ce "Naga sai rawan jiki take ka manta muna shirin rabuwa ko?" Ya yi kamar bai jita ba ya ga wata duguwar kujera ga hasken farin wata daya fara haskawa ya cire rigar shi ta sama ya kwanta saman kujerar idanunsa rufe kamar mai bacci zata juya ya saka hannu ya fizgota yana daga kwancen ta faɗo jikinsa ya matseta gam yana fidda wani irin numfashi yadda ƙirjinsa ke ɗagawa da ƙarfi zaka san maganar ya shige shi da kyau, sun jima a haka kafin yanayin nasa ya daidaita suna ta kwance a haka har yaji saukar numfashinta a ƙirjinsa ya zuba mata Idanu.... Washegari da safe Latifa na zaune a parlour Bar Aliyu Sufyan Alhassan ya sakko daga upstairs ɗin shi daga shi sai singlet da three quarter ya nemi waje ya zauna yana danna waya a hankali yake waya da hajiyarsa cikin shagwaɓa ya ce "Plx hajiata i want surprise her, zan je airport na ɗakko ta idan jirgin nasu ya sauka ita da Anti Biba da Antin Turkey" Ya ɗan yi shiru can ya ce "I agree with you, Buhayyerh nada hankali sosai, don haka i like her i mean i love Hayyerh na shirya aurenta" Bai san mene ya faru ba sai ganin Latifa ya yi a kansa ta ce "Aure sai dai idan ana yi a lahira kayi, yadda tun farko baka auri Majeederh ba yanzu ba babu wacce ka isa ka aura" Ya dubeta yana girgiza kai sai kuma ya ce "Ko zan shekara ɗari a raye idan har Majeederh zata fito daga gidan mijinta to ni Aliyu Sufyan Alhassan na shirya aurenta ko yara talatin ta haife, idan kin so na gaskiya kuma domin Allah shi ne son da na kewa Majeederh, bana son kina sawa ina ɗaukan zunubi ina cewa ina son matar aure, kuma ke dai a yanzu bani da time ɗinki, ba zan taɓa sakin ki ba, aure kuma babu fashi Mrs zero zero empty head" Yana faɗin hakan ya nufi waje ya amshi order breakfast da ya yi a Gusto. Wayarta ce ta ringing ganin number babarta yasa ta ɗaga cikin sauri ta ce "I'll come, gani nan" Cikin sauri ta shiga mota ta nufi Murtala Muhammad hospital, kai tsaye babban ɗaki ta nufa I.C.U ta samu wani a ƙofa wai shi Saifullahi ɗan guntu baƙi da shi but friendly to everyone ta ce "An dawo da Malam Umar nan?" Ya ce "Sure" Ta shiga Inna ta samu zaune ta ce "Wai jini za a saka masa fa" Latifa ta ce "To ai na ce a ɗauki nawa tun shekaranjiya an tabbatar ina da wadataccen jini kuma ba wata matsala har an ɗauka" Inna ta ce "Ana ɗaukan na mace daman?" Latifa Omar ta ce "Why not Inna? Kawai a nan arewa ake ganin kamar wani mugun abu" Dr ne ya ƙarasu hannunsa riƙe da files da wasu takardu ya ce "Wlcm Mrs, daman ina son magana dake" Ta ce "Kafin wannan me ya ba a saka masa jinin ba?" Dr ya ce "Akan jinin ne, jininki da nasa bai zo ɗaya ba, ina nufin ƙwayar haihuwar shi bai nuna ke ƴar shi bace, to tun a lokacin muka sakawa wani bawan Allah wanda komai naku ya zo ɗaya da shi" Latifa Omar ta ji maganar kamar saukar aradu, har yanzu gani take ƙarya ne Khalil ba ɗan shugaban ƙasa bane kawai plan ne domin ta saka ranta Majeederh ba zata taɓa finta da gidan miji ba ta ce "Sorry!" Ya ce "Ba san yadda zan miki bayani ba, amma idan kin iya biology fine idan kuma a'a ina nufin bincike ya nuna ke ba ƴar Malam Umaru ba ce, idan baki yarda ba ana iya yin DNA test" Latifa ta juya ta kalli Inna da sauri Inna ta sunkuyar da kanta ƙasa......
Mijin Malama isn't free book, pay before you read zan tafi hutu idan har aka ci-gaba da fitar mini da book wlh 08119237616
Idan menstrual period dinki is too DARK yay baƙi ko green kuma yana wari sosai KO KINA FAMA DA KAIKAYIN GABA DA VAGINAL DISCHAGE DIN DA BAKISAN KANSU BA.
KO PERIOD baya zuwa kwata kwata ko baya xuwa da yawa ko yana zuwa over dose koma fallobian tubes naki ya toshe baki daukar ciki ta dadi, KO kina FAMA DA shegun toilet INFECTION DA SUKA GURBATA MIKI HAR CIKN JININKI *MAGANIN MATA BAIYA MIKI AIKI,KINYI AURE AMMA BAKI SAN JIN ƊADIN JIMA'I BA KUMA BAKISAN MATSALAR BA* PELVIC OR SEXUAL TRANSMITED DISEASES NE MASU *TOSHE BAKIN MAHAIFA*, I MEAN KO WANI IRIN CIWON INFECTION NE JUST NAME IT.
HAIHUWA NE BAKIYI SABODA👇🏿
PID, STDs DA FIBROID?
CIKIN BAYAN HAIFA?
YAWAN ƁARI?
LOWS cervical fluid
COUNT..?
CYSTIC INFECTIONS?
KINASON KWAN HAIHUWAR KI YAY KARFI DA QUALITY
LOW LIBIDO NE?
KO KUWA SEXUAL WEAKNESS?
💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾SAUƘE KAYAN KI ANAN
*Our 7 DAYS EXTENSIVE INFECTION CLASS ZAI SANAR DAKE KOMI GAME DA FEMINE HEALTH DINKI*
Sann kuma zasu tsakuro lecture akan matsalolin *FAMILY PLANNING*
HAKAXALIKA SUNA DA FANNIN TATTAUNAWAR SIRRI WATO *PRIVATE CONSULTATION GA DUK MAI BUKATA KAN LAMARIN LAFIYARSA KO AURENSA*
CLASS DINMU XAI SHARE MAKI HAWAYEN KI YAR UWA, ZAMU FARASHI NE A WATA MAI KAMAWA.(SPTEMBER)
DOMIN SHIGA WANN
CLASS MAI RAHUSA KA BIYA *1K* TA WANN ACCT LAMBA👇🏿
*0472624453 Musa Maryam Aminu,Gtbank*
Shedar biya 08060712446.
REGISTAN PRIVATE CONSULTATION A TUNTUBE MU 08060712446(CHATS ONLY)
#The Club
Yadda Inna ta sunkuyar da kanta kaɗai ya alamtawa Latifa Omar maganar haka take, cikin yanayi na kiɗima ta shiga girgiza kai ta ce "Kada ki ce mini haka maganar take, kada ki ce ni Shegiya ce bani da uba, kada ki furta hakan a gareni na ruƙeƙi Mama" Girgiza kai ta ci-gaba da yi while hawaye na zuba a Idanunta ta ce "wallahi faɗar shegiya ce ni bani da toshe daidai yake da bugawar zuciyata Mama, ki ƙaryata Dr ki ce He's lied to me, ki ce ba haka bane, bani Latifa yake nufi ba, bana son samuwar wata hujja ko tubalin da zai sanya na tsani sunana na Latifa Omar, You are my real parents, I have no one better than you in my world" Ta kalli mahaifinta dake kwance yana numfashi da ƙyar, ta juya ta kalli Inna wacce hawaye ya gama wanke mata fuska taƙi cewa komai, Dr na tsaye yana kallon Ikon Allah Latifa ta zube saman qiwwoyinta ta ce "I know that I am not an adopted child, I am not Shegiya and I was born wedlock,ku duniya ta sani matsayin iyayena Mama meke faruwa mene gaskiyar al'amarin? Shin ne Adopted child ce ko ƳAR-AMANA (Nimcy upcoming book)?" Inna ta ɗago kanta zuriyarta na bugawa da ƙarfi, ranar da take ta gudun zuwanta gashi ya zo, ranar da bakinta ba zai ƙarya ba ta kalli Latifa ta ce "Gaskiya kike son sani Latifa domin zuciyarki ta daina kokwanto, ko kuma salama da sanyi kike buƙata na kwanciyar tashin hankalin naki a yanzu ta hanyar rufe miki ainahinki da asalin wace ke?" Latifa ta ce "Gaskiyar nake son sani Mama, ina fatan kalaman da zasu sanya fuskata cikin walwala ya fito daga cikin bakin ki" Inna ta ce "Ke ba ƴar Malam ba ce, ba kuma ƴata ba ce" With shocked Latifa ta saki baki tana kallon Inna, kukan ya tsaya mata cak, gata dai a raye tana numfashi, ƙirjinta na harbawa alamar zuciyarta a daidai take aikinta, amma zufar dake yanko mata ya kure dukkan wata nutsuwar data samu wanda kai tsaye mai Kallonta zai samu tubalin gina tunaninsa wacce sarrafa ƙwaƙwalwarsa ga cewa ta samu matsala, tana raye amma jinta take tamkar matacciyya a rufe a cikin rami sbd tsananin gigita da tarin kiɗima wanda ya haɗe mata da tu'ajjujin jin al'amarin dake neman ruguza gobenta. Inna ta ce "Wannan shi ne gaskiya al'amarin, ke ƳAR-AMANA ce, rana tsaka kina jaririyar Malam ya shigo mini dake matsayin TSINTACCIYA, har yau har kwanan gobe bani da masaniyar daga inda ya samoki, balle na bincika asalinki ku da asirrin ce ne" Latifa Omar ta kasa cewa komai tana ƙoƙarin saita numfashinta dake ƙoƙarin yi mata gaddama. Dr ya ce "That means he is the only one who knows the truth about who Latifa is, and who is her real father?" Inna ta ce "That's what I mean" Dr ya jinjina kai. Kafin su motsa na'urar jikin Malam ta fara ƙara da sauri Dr ya yi kansa yana duba gudun oxygen ɗin dake aiki a jikinsa, ya ƙara ɗaga kai ya kalli na'urar yaga numfashinsa ne ke tafiya yana yin ƙasa baya dawowa, Inna ta miƙe ta ce "Malam kada ka tafi ka barmu cikin wannan juyayyen al'amarin mai wahala fahimta ko gane asalin shi, kai ne kaɗai shaidar da zata fitar daga Latifa daga cikin halin da take ciki, tun ba yanzu ba nake jan kunnenka daka faɗa mata gaskiya amma kayi burus, ni ma kace nayi ta aurena idan na faɗa haka muke zaune tsayin shekaru, mai yasa kake ƙoƙarin tafiya bayan kasan zaka bar baya da ƙura? Eh Malam Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!" A daidai lokacin numfashin Malam ya gama tsayawa cak! Alamar ran shi ya tafi zuwa kushewa tasa ta ƙare ciwo bana tashi bane, Latifa Omar ta ƙurawa gawar Malam idanu kamar shasha kuma ta saki murmushi while hawaye na zuba daga cikin idanunta ta ce "This is something that will never be possible, there must be someone involved in all these things, it is necessary to find out who it is" Wannan abu ne da ba zai taba yiwuwa ba, dole ne a samu wanda ke da hannu a cikin dukkan wadannan abubuwa, wajibi ne a gano ko wane ne. Inna dake kuka kamar ranta zai fita ta ce "Kul na kuma ji, ahir ɗinki Allah ne kawai mai yin yadda yaso da rayuwar bawa, ki yarda Ubangiji ya ƙaddara miki taki rayuwar haka nan, ya aminiyarki Majeederh tayi da nata rayuwar? Ba gashi komai ya zama tarihi ba, kalli wanda take aure ashe ɗan shugaban ƙasa ne, Kiyi haƙuri mu yi addu'a sai komai ya zo da sauƙi" Kamar zautacciyya Latifa ta ce "Majeederh" Mai yasa ba zata barta haka bane, ta ƙwace mata komai ba, a hankali ta ce "Now Majeederh will take revenge on me? Amma tasan abubuwan dana mata ba" Ita a dole yadda ta cutar da Majeederh bata yarda sakayya Ubangiji ya fara nuna mata ba, ta jingina hakan da alaƙanta shi da wani ke mata asiri. Ta riƙe kanta da hannu bibbiyu ta kurma ihu cikin I.C.U ɗin ta ce "Wai meke shirin faruwa dani ne, Ubangiji me na aikata da zafi har haka"... Uncle Isma'il na zaune a parlour shi, waya yake yi a hankali har Anti ta fito fuskarta ɗauke da murmushi yana ganinta ya kashe wayar yana haɗe fuska ta ce "Ashe ka shigo tun jiya, ina ta zullumin ina ka kwana" Uncle Isma'il ya ce "Kin san ai ba zan bar Kano ba tunda ba kurciya aka yi mini ba, aka rabani da Jawaad da Sona" Zuciyarta ya bada sauti gabanta ya faɗi, ta daure da ƙyar ta ce "Ayya wanne irin kurciya ba daɗin ji, yanzu dai bari na kawo maka breakfast" Ya