Showing 63001 words to 66000 words out of 126557 words

Chapter 22 - MIJIN MALAMA Book 2 Complete by Nimcey Sarauta .txt

uwar taki ba, babu kalan wulaƙancin da ba ku yi mata ba sai wanda kuka manta, rashin kunya kowa kamar ba gaba take da ku ba, Kinga kenan hakƙinta ke binki shi ya sa kika tsinci kan ki a haka warrrrr" Yaya Bilkisu ta faɗa tana buga cinya kafin ta kalli Abbu ta ce
"Sai ka shirya domin yanzu ka fara gani, ta ce ƙaddarar tare zaku ɗauka ku rabata kashin dankali, amma babu abinda zai samu Majeederh da izinin Allah, ka cire Majeederh daga cikin zuri'ar ka, ka mayar da ita matacciyya bayan tana numfashi a duniya, ka ce baka da wata yarinya mai irin sunan Majeederh, to Allahamdulillah! Ni na ji daɗin hakan gashi nan ƴar cikinka a kan idanunka a gabanka da hankalin ta da komai ta ce bata da haɗi da kai, kayi zaton Majeederh zata lalata maka sunanka dana family ko? To gashi nan ita Ruma ta ɗakko hanyar yin gutsi-gutsi da sunan" Ta juya kan Mami ta ce "Ke ma ishara ce, akan idanunki sukewa Majeederh tsiwa da baƙaƙen maganganun amma sai kin yi niyya kika tsawatar da su, kunnen uwar shegu kike ai, da aka zo da maganar auren Imran hadda ke a amsar auren bayan kin san akwai alkunya a haka, ai duk wanda ya sai rariya ya san zata zubar da ruwa, uhm! Rayuwa kenan wai anwa uwar kwarto Fyaɗe ya ce mama riƙe mini wando ina dawowa" Yaya Bilkisu tayi musu tas, Majeederh ta zauna banda kuka babu abinda take bata son tashin hankali bakiɗaya a rayuwarta, Abbu jin zancen kawai yake baya fahimta, shi tun abinda ya yi wa Majeederh har yanzu bai ƙara jin abin da ya sanya shi shocked ba irin aurenta da Khalil ba, Uncle Isma'il daya shigo yanzu ya ce "What did i missed?" Yaya Bilkisu ta ce "Gulma" Mami ta shige ɗaki ita ko kukan ma ta gagara yi, Ruma ta miƙe ta kalli kowa sai kuma ta ja trolley ɗinta tayi waje...
Yaya Bilkisu ta ce "An jima ki shirya zaki ƙunshi da saloon" Majeederh ta marairaice fuska ta ce "A'a" Domin haka kurum tsinkewar gaba ke damunta da kuma wani irin sabon yanayi dake saukar mata yaba tsirga mata a zuciya. "Ke daman duk wata harkar mata na kwalliya baki sani ba, haka zaki gidan mijin da farar ƙafa kamar ƙafar tinkiya? Maza tashi" Maman Alpha ta ce "Ki sanar masa zaki fita" Ta ce "Ni na ce masa me? Bani da number shi ma" Maman Alpha ta zaro wayarta ta kira Khalil ta jima tana ringing kafin a ɗauka, cikin kamilalliyar muryarsa mai nutsu da sanyi mara hargitsi ya ce "Uhm" Ta ce "Ibrahim ur wife want to speak with you" Ta bawa Majeederh wayar ta yi shiru, yana jin yadda numfashinta ke sauka, a hankali ya jingina da jikin motarsa wacce driver ya kawo shi airport Maman Alpha sai zabga mata harara take, shi dai ya na ji so yake yaga ƙarshen girman kan nata yau, muryarta na rawa ta ce "Zan fita ne" Ya ce "To where?" Ta yi ƙasa da murya sosai har sai daya lumshe idanunsa yana jin gajiya da kasala na saukar masa dalilin numfashinta da yake ji ta ce "Saloon" Ya ja numfashi tare da saukewa yana riƙe kansa sbd wasu abubuwa dake bin jikinsa kamar yana ya ce "To wa za kima?" Ta tura baki ta ce "babu" Ya ɗan girgiza kai kawai ya ce "Take ur time, i keep my wife waiting a jirgi" Yana faɗin hakan ya kashe wayar, Maman Alpha ta ce "Ta shi kije Uncle ɗinki zai bada kuɗin" Majeederh ta ce "Ni na fasa" Ta ce "Baki isa ba" Hawaye ya taro a Idanunta ta ce "Yana tare da matarsa fa ya ce mini" Ta riƙe haɓa ta ce "Ke dai kamar ke kaɗai ce ƴar fari duk wani rashin wayo da wawta an bar miki haba" Wayar majeederh dake wajan anti tayi ƙara alamar zuwan notification taga alert na 200k daga Khalil kuɗin saloon ɗin kenan ya bada a tunanin Maman Alpha
Da daddare Majeederh na zaune sai ga Latifa Omar ta shigo fuska sake ta ce "Kaga Amaryar Bad boy" Majeederh ta ɗauke murmushin da take ta ce "Waye haka?" Ta ce "Bad boy mijin Malama" Ta ce "Idan baki kira real name ɗin shi ba ba dole, idan ba haka ba I'll show you the other side of me" Latifa ta riƙe haɓa ta ce "Iyee kaga farin shiga" Ta ce "Da tsohon hannu da sabo duk hannu ne, don haka duk matan aure muke" Latifa tayi yaƙe kawai ta ce "You're right, shawara na zo nema" Tayi shiru ta ɗora da cewa "Aliyu ne zai ƙara aure, waya baturiyar ƴar uwar shi" Majeederhn ta ce "Allah ya haɗe kan ku" Latifa Omar ta ce "Bana son auren, wlh ba zan iya sharing mijina da kowa ba, he's my husband ni kaɗai and he still be mine forever" Har Majeederh ta yi shiru sai kuma ta ce "Sharing kamar wata idea?" Latifa ta girgiza kai ta ce "Ba zaki gane ba, kin yi tunani kina tare da mijinki ku kwana tare da juna, gida ɗaya ɗaki ɗaya gado ɗaya manne da juna, rana tsaka akawo miki wata? Duk abinda zai miki biyu zai raba fa, duk abinda yake miki a kan gado shi zai mata duk wasu kalaman soyayya da zai faɗa miki itama haka" Gaban Majeederh ya yanke ya faɗi, nan da nan taji kanta ya sara zazzaɓi na neman rufeta ruf, zufa ta shiga yanko mata all over herself "Are you okay? Ina Khalil ɗin wai kowa ba ƙarya ya yi ya ce shi ɗan President ne?" Majeederh ta kalli haka Latifa ta ce "Ko?" Ta ce "Wlh ina faɗa miki" Majeederh ta miƙe ta ce "idan ƊAN MALAM ne shi i love my husband the way he's" Kwana biyu Majeederh bata saka Khalil a Idanunta ba, ko a waya baya nemanta gabaɗaya, Maman Alpha kullum sai ta zo, yau ma duka familyn duka suna nan Majeederh ta rasa meke faruwa, taga dai kaya iri ɗaya kamar pink color kamar plush pink, Zizi ce ta shigo sai Badi daga nan kuma aka dinga shigo sai akwatuna kamar yaƙi sai da aka shigo da set 6, in a different color pink, white, black, blue black, brown ko wacce ta wani ɗan ƙaramin kwando an ciko shi da abu an ɗora wani white net a sama, jama'ar wajan suka dinga kallon kaya hadda maƙota, Latifa na zaune zufa kawai take so take ta ji na waye, Maman Alpha ta tashi ta zabga wata uwar guɗa “Ayyy yiririri ayy yiririri!” Ta buga cinya ta ce "Allahu Akbar, mahaƙurci mawadaci wlh ko yanzu na mutu Alhmd naga wanda zai tsayawa Majeederh, ku kalli arziƙi ku bar arziƙi a mazauninsa kayan lefen Mrs Ibrahimul-khalil kenan the president's son" Gabaɗaya ƴan matan suka fito da iPhones ɗin su aka shiga yima mahaukatan kayan vedio da pictures kai tsaye ake ɗorawa a duk wani internet, TICTOK, I.G Twitter aka saka “Kayan lefen Mrs Ibrahimul-khalil Ɗan shugaban ƙasar Jamani" Aka dinga saka waƙar ko sunƙi ko sun so aure ya ɗauro, da kuma waƙar na ji a jikkina Yanzu zan yi aure, sai waƙar turanci ta Johnny-Drille Wait for me nan da nan abin ya shiga viral ko'ina shi ne aka fara sharing group group na WhatsApp, da facebook irin su Sirrin Ƴa mace su Sarauta's Library, TICTOK ko'ina ka shiga shi ne da masu cewa an yi anbazaranci da masu cewa dama ni ce, wasu kuma surutu suke taya babbar malama zata auri krista? Kuma ɗan ƙaramin yaro arziƙi kawai take kwaɗayi, wasu kuma suce shi ne ya yi mata cikin kenan da shi take karuwancin maganganun kala-kala lefen ya jawo, shi Khalil bai san me ake ba, sbd she's not interested on social media, gwala-gwale sai wanda ba ayi ba aka zuba, hadda keys na mota Hyundai Ioniq 6, Toyota Corolla, Bugatti Chiron, Mercedes-Benz S-Class, magana ake ta ɗan shugabar ƙasar Germany arziƙi akan ariziƙi, labarin lefen Majeederh ya zama most trending news dake yawo a Kano dama duniya bakiɗaya, Latifa ji akai tana ta surutu ita kaɗai kamar zararriyya idan ta kalli sets ɗin akwatin da keys ɗin motocin sai ta ce "Ina ba zai yiwu ba" sets biyu cif na inner wears ne wasu lalatattun kaya tasan aikinsa ne, Uncle Isma'il ya yi ta kiran Khalil yaƙi ɗagawa sai can bayan komai ya lafa ya ɗaga kiran ya fara faɗa "Ibrahim kai wanne irin yaro ne, gabaɗaya kuɗin zata ƙarar akanta" Khalil ya ce "Me Uncle?" Ya ce "Wannan mahaukatan kayan da aka kawo haba Ibrahim" Khalil ya ce "Oh! Bani na yi ba ƙwandala tawa babu Uncle, Zizi da Badi ne u can ask them ai suna gidan" Uncle ya kashe wayar. Har dare Majeederh kasa fitowa tayi don kunya da kuma mamakin kayan Maman Alpha ta shigo ɗakin tana juya mazaunai ta ce "Allhamd ɗiyata lafiya lou" Ta faɗa tana rungumeta ta nufi wajan blue set ɗin daka ajjiye a bedroom ɗin Majeederh tana cewa "Wannan duk kayan lefenmi mu, duk wanda bai bani wannan ba ni ba zan aure shi ba" Misalin 2:35 na dare tana kwance tana bacci duk da wani zazzafan zazzaɓi ya rufeta jikinta sai rawa yake da ɓari yanzuma da ƙyar tayi baccin, a hankali ta ji ana shafa tafin ƙafarta tare da jan dugwayen yatsun ta juya kaɗan sai kuma ta buɗe idanu zaune ta ganshi daga shi sai Tartan check print white pyjamas dugwaye ce iya qiwwa daga gaba a buɗe ya ɗaure tsakiya ƙirjinsa a bayyane sai kwantaccen sumar wajan dake ƙyalli sosai, ƙafarsa sanye da Scuff faux-shearling slippers da alama bai jima da wanka ba ta ce "You? Yaushe ka shigo" Idanunsa akan zanen ƙunshinta tunda yake bai taɓa ganin irin wannan abun ba, yama yi tunanin mammanawa kawai akai, bai ce mata komai sai ƙafarta da riƙe ya zuba mata idanu a hankali slowly ya ja ƙafar wajan bakinsa cikin nutsuwa zuciyarsa na buɗewa ya zura babban yatsar a cikin bakinsa while yana zare towel ɗin jikinta da ɗaya hannun, wata iriyar tsotsa ta ji ya yiwa yatsar wanda ya sa ta ji kamar fitsari na son ƙwace ba ta yunƙura zata tashi ya saka ɗaya ƙafar ya danneta Idanunsa lumshe ya ƙarasa zura sauran yatsun a cikin bakinsa.....




Idan Monday tayi ba kuga POSITING ba ku ɗauka na je yajin aiki🥰👐🏼 ko ma'aikatan gwamnati na yin ya jin aiki idan aka musu ba daidai ba. A yi haƙuri da typing errors na koma wajan aiki ne
[06/09, 3:14 pm] Sdy Auwal Gstc: *The messenger*


Ta ɗauke Idanunta daga kan lip's ɗinsa tare da mayar da kanta saman jikinsa tana sauke wahalallan numfashi wanda zazzaɓin ya sanya mata, ga ciwon kai mai tsanani ga wata azabar yunwa da take ji, ta rasa yadda zata yi ta mirgina gefe sai kuma ta tashi zaune tana kifa kanta a cinya, bata taɓa jin irin yanayin da take ji irin yanzu ba, ta juya ta kalle shi har ya fara bacci numfashinsa na sauka a hankali gajiya ta nuna a jikin shi, ta dake da ƙarfi ta fasa kuka aka tana ƙara rushewa da kuka very loudly. Khalil ya saurin buɗe idanunsa ya miƙe a nutse yana kunna switch tana zaune ta cure waje guda ya sakko da ƙafarsa yana mai ƙara kallonta a hankali kamar mai koyan magana ya ce
"Me?" Tana shassheƙa ta ce "Ni bani da lafiya"
Ya yi shiru sai kuma ya matsa kusa da ita yana bata side hug tare da riƙe tafin hannunta ya zubawa hannun idanu calmly ya ce "Meke maki ciwo?" Ta marairaice masa idanunta cike da hawaye ba zaka taɓa cewa Majeederh ba ce ta ce "Kai na, zazzaɓi, ina jin gajiya sosai, kuma"
Sai kuma tayi shiru har lokacin hannunta yake kallon ya ce "What?"
"Yunwa nake ji" Ya yi saurin ɗago kansa da mamaki ya ce "Ba yanzu kika cinye mini abu ba?" Ta langwaɓe kai ta ce
"Sabuwa ce yunwar ai" Ya girgiza kai tare ta kama fuskarta yana buɗe Idanunta a hankali ya sake duba cikin bakinta ya ce "When kika fara fever?" Wasu hawayen na sake sakko mata ta ce "Not too long, lafiya nake sai dare nake jin haka" Khalil ya yi wani irin Miskilin murmushi wanda ya fidda zallan kyan shi wanda ta jima bata taɓa gani ba, bata kuma yi tsammanin girman dimples ɗin shi ya kai har haka ba ta tsuke fuska ta ce "Meye abin dry a ciwo" Ya ƙara girgiza kai kawai ya ce "Laaa, Thank you" Ta ce "For?" Kai tsaye ya ce "For the gift, na tsiwa" Yana faɗin hakan ya kwanta tare da rufe idanu yana jin nutsuwa na saukar masa, ta ce "Yunwa nake ji fa" Bai buɗe ido ba ya ce "To kawai cinye ni, ki bari safiya" Ta ce "To ai yanzu nake so" Ya yi mata shiru ta ƙara sakin kuka ya miƙe da sauri ya ɗauke bakiɗaya zuwa kan bed ya kwantar da ita tare binta ya danne yana saka hannu yana farke rigar jikinsa kai tsaye ya ce "I knw ur problem, amma ki nemo yafiyar matana kin mata satar kwana" Za ta yi magana ta ji saukar bakinsa a waje mafi muhimmanci da ya fi ƙauna a rayuwar shi, she didn't noticing nata maybe zuwa gaba, da ƙyar ya samu tayi bacci sai wajan asuba kuma zazzaɓin ya sauka shi kam bai runtsa ba duk da irin baccin da yake ji, ya raya daren yana kallonta tuni ne kala-kala a ran shi, kiran sallar farko ya bar mata short note a jutter slowly kuma ya manna nata kiss a kumatu and he quickly leave the room ta window, Khalil na shiga Masjid ya tarar few mutane suka zo sbd lokaci bai ba, a zuciyarsa yana jin this is the right time da zai nuna jin daɗin shi ga Ubangiji, wannan kuma shi ne opportunity daya samu, sunayen kaf jama'ar wajan ya ɗauka da information ya ce "Ku shirya sauke farali in sha Allah" Barrister Aliyu dake zaune sanye da black jallabiya ya kalli Khalil, sai bai ce masa komai ba, amma deep down na zuciyarsa wani irin kishi daya taso masa, and he's the first person da aka fara sanya sunan shi. Bayan idar da sallah Liman ya ce "A yiwa MIJIN MALAMA addu'a" Ai kowa Khalil ya ji addu'ar da bai taɓa ji ba, Ya miƙe ya nufi waje ya ji an ce "Assalamu alaika"
Ya juya tare da kallon Barr Aliyu dake tsaye, shortly ya ce "Wslm"
Aliyu ya ce "Thank you, and I'm really appreciate sai dai i don need it, kana iya bawa wani gurbin sunana" Khalil ya taɓe fuska har ya juya sai kuma ya ce "Wa kake da suna?" Barr Aliyu ya ɗaga shoulder ya ce
"Baka da huru mi da sanin who i am" Khalil ya hargitsa sumarsa kansa yana wani irin juya idanu ya ce "My wife is still be mine, let by gones be by gones" Barr Aliyu ya ce
"I congratulate you, MIJIN MALAMA ku? zan so ace yadda kake son Hawwa'u haka take son ka, zamantakewar aure ka samu wacce ta amince damu kuma muka amince mata, kana zaune da matarka amma baka san past ɗin ta, future nata kake gani ku? To don't deserve yourself friend, bayan ni akwai alot ex ɗinta, ba aure nake da nufin kashe maka ba, ban kuma faɗi haka domin na aibata Hawwa'u a idanunka ba, I'm telling you this sbd ka fahimta, and be careful" Khalil kallon Aliyu kawai yake, Zaki ya ƙara cewa "Idan na ce bana son Majeederh na maka ƙarya, ba lallai ka san waye ni ba, amma na sanka tun kana goye a bayanta tana yawo da kai, I love Hawwa'u i so much loves h....,"
Naushin da ya ji an saukar masa ya sanya ya dafe bakinsa wanda jini ke zuba, Khalil ya ƙara kai masa naushi a baki nan take haƙori ɗaya ya fita fit bakin Aliyu ya kumbura Khalil ya damƙo Wuyan Aliyu ya ce "Just stop beating around the bush and tell me what the problem is! Kana bibiyar matana ne eh?" Mutane suka tsaya Abbu na tsaye yace "Ibrahim"
Khalil ya saki Aliyu ya juya ya kalli Abbu sai kuma ya kwaɓe fuska tare da barin wajan zuciyarsa na masa wani irin zafi da raɗaɗi... Latifa na zaune gaban Dr a hankali ta ce "Dr baka gano mutumin ba?" Dr ya ce "Ki yi haƙuri, komai muƙaddari ne daga Ubangiji" Tana kuka ta ce "Wannan ƙaddarar ta mini girma, bani da kuzari da haƙurin karɓarta, sbd tarin ƙalubalan dake gabana" Dr ya ce "Sbd ke ba musulma ba ce? Baki yarda da ƙaddara ba ko mene Latifa? Cikar imanin mutum shi ne yarda da ƙaddara, kina zaune da Malama Majeederh rayuwarta kaɗai ya isa mai hankali sanin girma da ƙaddara, sbd koyan darasi daga gare ta, ta yarda Allah ke yi kuma komai lokaci ne, gashi yanzu ya zama labari, ai ita ƙaddara da lokaci take amfani shi kuma lokaci abu ne mara tabbas shuɗaɗɗe wanda baya tabbata, kalli mijin da take aure yanzu yana mugun so da ƙaunarta, MIJIN MALAMA ɗan halak ne kuma zai ta gani daidai a rayuwar shi" Latifa ta haɗe rai ta ce "Kai waye ya ce maka yana son ta?" Ya ce "Babu, ruwa cikin cokali ya isa mai hankali wanka, abubuwan da muke ji muke gani a social media ya wadatar ya fahimtar damu yadda yake son matarsa" Ta ɗaga masa hannu ta ce "Ta na ji, magana nake a karan kai ne, ka faɗa mini wanda mijinsa baya son shi?" Ya ce "Asirin ciki sai hanji" Ya gyara zama sosai ya ce "Me kike son sani?" Ta ce "About the blood match" Dr ya ce "Oh; mun gama bincike akan hakan sbd ya dawo ganin likita a nan na samu information nasa" Bakin Latifa Omar na rawa ta ce "Waye? Who is he Dr?" A hankali ya ce "Alhaji Bashir" A hankali

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login