Showing 15001 words to 18000 words out of 126557 words

Chapter 6 - MIJIN MALAMA Book 2 Complete by Nimcey Sarauta .txt

ta riƙe fuskarta ta kasa motsi yatsunsa ya fito kwance a fuskarta ta juya zata bar wajan ya saka hannu ya dawo da ita baya a hankali ta ce "Cika mini hannu Abuturab" Ya buɗe baki ya ce "Abuturab?" Ta kalle shi idanunta cike da hawaye ta ce "Ba Sunanka bane? Wannan dalilin yasa na ce ba zan aure ba, na yi zaton da gaske sbd Allah ka auri da kuma so na da kake amma nayi ganganci ba kuma laifinka bane, na iyayena da suka baka ni, baka da tabbaci ina zina ko bana yi, kuma ka sani aure da zargi haramun ne kana ƙoƙarin datse igiyar aurenka dake kai na, na yi zaton ana samun farin ciki da aure amma shi ma na yi kuskuren fahimta, Sunanka na mijina sai na yi sati ban saka ka a Idanuna ba, baka san ya nake ba" Hawaye kawai take sosai ta ce "hakkin ka kuma maybe you're not interested, daman ba dan Allah kake so na kawai sha'awata kake" Ya buɗe idanu ya ce "Ni kike faɗawa haka?" Ta ce "Bani na faɗa ba, fassarar abinda ka faɗa ne, har gobe zan ci gaba da yi maka biyayya whether you like it or not" Tana faɗin hakan tabar wajan tare da shigewa bathroom ya jima yana bin ƙofar da kallo, he don't even know what comes over him yana abu madly ya juya yabar wajan... Da daddare Majeederh ta kasa bacci juyi kawai take, Abuturab ya riga daya saba mata da maganin da yake ba, ta rufe idanu nan ma ta kasa ta miƙe tsaye taga wajan 2:34 ta ɗauki hijabi ta saka ta nufi part ɗinsa luckily taji ƙofar a buɗe tana shiga ta same shi zaune yana operating system sai tea dake gefensa bai kalleta ba ya ce "why are you here? Hakƙin naki kika biyo amsa?" Ta yi masa banza ya ce "Oh, i can relate ki je kawai Jiddo if i need something, I'll call" Calmly ta ce "Medicine" Da sauri ya kalleta tana ɗauke idanu ta ce "Na kasa bacci, i couldn't sleep" Ya miƙe tare da shigewa wani ɗan corridor kamar bedroom ba jimawa ya dawo hannunsa riƙe da kwalba bayan ya yage takaddar jiki ya bata tana amsa ta shanye tas tare da dropping empty ta juya ya bita da kallo deep down na zuciyarsa yana tunanin wani abu. A duk sanda ta sha maganin she just immediately forget everything, more especially her father and his bads words, she just realized baccin da take yasa take jin sauƙin zuciyarta. Cikin ikon Allah kiran sallar farko ya farkar da ita bakinta ɗauke da addu'ar tashi daga bacci, idanunta sun yi jajur sbd baccin bai gama sakinta ba da ƙyar ta miƙe tare da sakarwa kanta shower tai wanka sosai ta ɗaura alwala raka'atul fjr tayi kafin ayi sallar asuba ta jima tana addu'ar neman ɗaukin Ubangiji,idan aurenta da Abuturab alheri ne Ubangiji ya daidaita tsakanin su idan ba alheri bane Ubangiji ya zaɓa mata abin da yafi zama alheri ga rayuwarta, ita ɗin me biyya ce ga dukkan wata Jarrabawar Ubangiji a kanta. A hankali ta ɗaga hannunta sama idanunta na zubar da hawaye ta buɗe zuciyarta sosai ta samu kaɗaici da mahaliccinta cikin siririyar muryarta ta ce.


“(Allah) Abin bautana! Ta yaya ba zan kira ka ba alhali nifa nice baiwa ƙasƙantaciyya? Kuma ta yaya zan yanke tsammani daga gare ka alhali kaifa kai ne Allah mai iko? Abin bautana! Idan har ban roƙe ka ka bani ba, to, wa kuma zan roƙa koma bayanka ya ba ni?Abin bautana! Idan har ban kira ka ka amsa min ba, to, wa kuma zan kira koma bayanka ya amsa min? Abin bautana! Idan har ban ƙasƙantar da kaina gare ka don girma da isarka ka tausaya mini ba, to, ga wa kuma zan ƙasƙantar da kaina gare shi koma bayanka wanda zai tausaya mini?" Wani irin kukan zuci take tana ƙara buɗe zuciyarta sosai da faɗawa Ubangiji damuwarta ta ɗora da. "Abin bautana! Kamar yadda ka keta/tsaga Teku ga Musa aminci ya tabbata a gare shi yayin da Fir'auna ya bi shi ka tseratar da shi, to, nima ina roƙonka da kayi salati ga Muhammadu da Iyalansa, kuma ka tseratar dani daga abinda nake cikinsa na damuwa da ƙunci,kuma ka yaye min shi cikin gaggawa ba bisa jinkiri ba, domin falalarka da tausayawarka ba don halina ba yaa mafi tausayin masu tausayi, Allah ka zama mini mafi daidai, Ubangiji yafe mini bisa laifin sani dana rashin sani, Ubangiji kada ka hukuntani bisa zunuban wasunmu, Asstagafirullah yaa Allah! Ni Hawwa'u na zo gareka da ƙoƙon barata ka taƙaita mini ƙaddarorin idan ina da rabon farin ciki kafin mutuwata ta riskeni ka sadani da shi, daga yanzu zuwa ko yaushe duk yadda kayi da rayuwarta na amsa bani haufi domin ka fini iko da ita yaa Allah!” Tana gamawa ta shafa a hankali ta ji nutsuwa na saukar mata wacce ta daɗe bata ji irinta ba, ta ƙara yadda babu abinda yakai Kaɗaita da Ubangiji daɗi da kuma imani da shi, idan ta tuna yadda Annabawan Allah suka tsinci kansu sai ta ji ita babu abinda yake a sameta na daga ƙaddara domin sun fita sanin Ubangiji da riƙe addini amma a haka Allah ya yi ta jarabtar su..... Washegari ta shirya sosai cikin abaya kamar ko yaushe fuskarta fresh ba baƙin ciki ba farin ciki ta nufi part ɗin Abuturab tana zuwa taga baya nan sai ta dawo parlour ta zauna watching sunna t.v tunanin Abbu tuni ya kau a ranta...
Germany.
Abraham na zaune a haɗaɗɗan parlourn shi yana drawing kamar yadda ya saba shi kaɗai yake ɗauke masa damuwa riga ce fara a jikinsa wacce ta kama faffaɗan ƙirjinsa Sleeveless jersey tank top sai wani trousers iya laps ɗinsa ga wasu gargasa da sukai kwance luf saman dark skin ɗinsa, kamar kullum sumarsa a curkuɗe ya saka wata red ɗin bandana saman goshinsa wacce ta tare sumar ta kwanto a gefen goshin nasa zuwa wajan kunne ga farin bluetooth dake kunnenshi, sassanyan ƙamshin perfume ɗin Boadicea The Victorious na tashi a jikinsa. Slowly ya lumshe sexy eyes ɗinsa hannunsa riƙe da water colours da wani ɗan ƙaramin pen yana using dashi wajan zanen, idan ya lumshe idanu sai ya buɗe yana tuna yadda zanen su da shap ɗin idanunta yadda suke. Knocking aka shiga yi a karo na uku ya yi banza jin kamar za a ɓalla door ya sa shortly ya ce "In"
Aka murɗa handle ɗin tare da shigowa. "Hi" Ta faɗa tana ɗaga masa hannu, ya ware idanu kallo ɗaya ya yi mata ya ɗauke kai, it's a girl ba zata shige 12 yrs ba, tana da tsayi da jiki irin nasu na ajeboters bata da fara ce tas idanunta mitsi-mitsi amma tana da kyau mai sanyi idan an kula. Ganin yaƙi cewa komai ta ce "My name is Zizi" Ya yi mata banza bama zaka ce yana jinta ba ta ce "Dad is looking for you" tana faɗin haka ta juya tsoransa fal zuciyarta. Ta samu Dad ɗin zaune da wata yarinyar itama kusan 12yrs take kamarta da Dad ya ɓaci sosai "Dad na yi masa magana for almost 3times, but he just ignored me" Dad ya ce "Ya jiki, zai fito" Ta ɓata rai sosai ya ce "Oh common Zizi, stop bothering yourself" Ta zauna a armchair tana saƙale wuyan Dad ɗin babu jimawa Abraham ya sakko yana haɗe fuska yadda yake tafiya majestic ɗai-ɗai zai ja hankalin mutum ya nemi waje ya zauna. Dad ya ce "greeted me first" Ya haɗe fuska calmly ya ce "Evening" Dad ɗin ya yi murmushi ya ce "Shi ne ka kulle kanka yau? Anywhy mu yi magana mai muhimmanci, let's talk" Ya gyara zama ya ce "Me ya sa kake son musulunta?" Abraham ya yi shiru a hankali kuma ya ce "because Islam is the true religion, which we want to believe in,They believe that nothing can happen without Allah's permission, but humans have free will. Islam teaches that Allah's word was revealed to the prophet Muhammad through the angel Gabriel" Abraham ya gyara zama ya ce "Dad tun ina ƙarami ka sani, i love Islam shi ne yasa ka tsane ni ba, rayuwa da Jee da sauran Musulmai ya sa na fahimci addinin sosai, na ji na yarda dashi 💯 hundred patient, Dad idan suna cikin damuwa addu'a suke su yi karatu da holy book, Bible it's an old version, jesus is already past, we believe yana nan bai mutum ba kuma zai dawo, amma shi ba kowa bane nace Annabin Allah bawai ɗan Allah ba, A duk sanda na ɗauki kuɗi na bada sadaƙa ina jin nutsuwa a raina, kuma You what Dad" Dad ɗin ya girgiza kai Abraham ya ce "Musulmai na da zuciya mai kyau, basu da gudun Christa's ko kaɗan, ko bikin sallah sukai suna inviting namu, muma idan charismatic tayi muna inviting nasu, they most comes with a gifts, kaga Uncle ɗin Jee? Sunan da wahala Uncle I yana da yanayi mai kyau he was a charismatic figure with great appeal to the public" Ya ƙarasa maganar a wahale ya jima bai magana mai tsayinta ba. Dad ɗin ya ce "Zan barka ka musulunta son, zan barka if that you make you happy, but in one condition zuwa 2" Abraham ya ƙurawa Dad ɗin idanu yana jiran ya ji me zai ce masa. Ya ce "Idan ka amince zaka auri Debaka after you married your first love, idan ka amince zaka zauna dani muna kwana tare da yawo tare" Abraham ya yi shiru kawai Dad ya ce "About the night" Abraham ya he "Ban so" Dad ya ce "Kiristi is my wife son, matata ce not my whore" Ya nuna masa Zizi ya ce "Her name is Zizi ur younger sister, ga twinny ɗinta nan Badi, they're my daughter's tagwaye ne" Dad ya kalle su ya ce "Zizi, Badi meet your brother Abraham" suka miƙe da sauri suna zuwa suka faɗa jikinsa tare da ƙanƙame shi, Abraham was speckless ya kasa cewa komai.... Cikin dare Dad na kwance yana bacci ya ji an kwanta kusa da shi, a hankali kuma aka shige jikinsa murmushi kawai ya yi Abraham ya yi bacci sosai a jikin Dad a ransa yana jin he will neva ever accept Kiristi as his stepmom, haka suka kasance more than a weekes kafin Dad ya bawa Abraham damar musulunta, Abraham na zaune farin ciki sosai yake amma ya kasa nunawa so yake ya sauya ya zama babba mutum mai nagarta na gaban kwantace he just want to change completely, apple laptop ɗinsa ya ɗauka yana searching best imam in the world was the first abin da Google ya nuna masa shi ne Sheykh Ajlaal Sultaan Saudiyya's King, second kuma shi ne Sheikh Aliyu haydar Aliyu, third kuma shi ne Sheikh Imam Hamdan Balarabe. Sune manyan malamai na duniya, ya dinga duba bayanan su Sheikh Aliyu nada mata Halisa da manyan yara Sheikh Imam yana da mata Fannah da yaransa kuma Sheykh mai martaba Ajlaal Sultaan kuma yana da mata Ƙhulud Arzaan da yara twins haka kurum ya ji ya gamsu da Ajlaal Sultaan ɗin a karo na farko zai je ƙasa mai tsarki zai amshi Shaahada wajan sarkin Makkah....




MIJIN MALAMA it's a paid book pay before you read 08119237616
Abraham na zaune tare da tankwashe ƙafarsa almost a minutes kafin ya ɗan ɗago kansa ya kalli mini dake zaune yana kallonsa calmly ya ce "Me ka ce?" A karo na farko tun zaman Abraham cikin fadar bayan izinin da Mai martaba Ajlaal Sultaan ya bada na shigo da shi ya ɗaga kai ya kalli Abraham sosai ya fahimci inda yaga yaron ya kuma gane shi, ya ɗauke kai shi ma girman kai da girman kai ya haɗu waje guda sun jima kafin ya ce "Are you ready?" Kamar ba zai magana ba amma ya share ya ce "In shaaá Allah" Yadda kalmar In sha Allah ta fita daga cikin bakin Abraham slowly kamar a yangance ya sa Ajlaal ɗin kallon Abraham ya jima yana kallon shi kafin ya ce "Oh" Izini ya bashi ya je ya yi alwala suka fita tare da wani not too long ya dawo jikinsa duk a jiƙe ya ƙara zama kamar yadda ya yi ɗazo. Ajlaal ya ce "Repeat after me" Bai ce komai ba, a hankali Ajlaal ya ce "Asshaádu Allah ilahalillah, waáshadu anna Muhammadun afdahu warasuluhu" A hankali Abraham ya lumshe fararen Idanunsa cikin nutsuwa ya maimaita kalmar da Ajlaal ya faɗa, abin mamaki babu ko gargada a bakinsa ya ƙarasa wani irin hawaye masu zafi na sakko masa. A hankali ya ƙara cewa "I bear witness that there is no deity but God, and I bear witness that Muhammad is the Messenger of God." Yana faɗin hakan ya yi saurin kifa kansa so yake ya yi kuka amma idanun jama'a sun masa yawa, Ajlaal ya yi gyaran murya kowa ya fita cikin nutsuwa ya miƙe ya nufi inda Abraham yake tsugune yana zuwa ya ɗaga shi tare da jawo shi ya rungume shi with tears running down in his face a hankali ya ce "Congratulations" Abraham felt a kind of calm coming down on him all over his body, he felt like a new purified person,ya kasa tantance wanne kalar yanayi yake ciki,In a short time, he felt as if he did not owe him, and his heart felt like he had a strong heart. Ya ɗan ƙanƙame Mai martaba Ajlaal Sultaan yana sauke numfashi, a hankali kuma ya zame tare da juyawa ya fita he can stay here yana son jinsa alone ya zaga can waje guda ya zauna, satinsa guda da zuwa Saudiya sai yau Allah ya yi ya amshi musulunci sai da Ajlaal ya gwada shi sosai kuma duk kayan da yake sawa yasa ya fitar da su ya sauya sababbi na cikakkun hausawa. Yan zuma wani tattausan voyel ne a jikinsa milk mai shara shara ya zauna sosai, ya jima sosai kafin ya miƙe ya koma cikin gidan. Zaytoon ta kalle shi ta ce "Congratulations dear" Ya yi dai murmushi kawai haka nan ya samu kansa da mutuwar baki, Ƙhulud Arzaan ma ta ce "Congratulations" A hankali ya ce "Thanks" Ya juya jin motsi ƙyakƙyawar mata ya gani fara tas tana ƙoƙarin faɗuwa daga kan wheelchair ya yi saurin miƙewa ya ƙarasa tare ta ya yi ta ɗan faɗo jikinsa can ƙasa ya ce "Sorry" Ya mayar da ita saman kujerar yana kallonta sosai gani ya yi ta masa murmushi, shima ya yi mata a hankali tayi magana ya kalleta da sauri Zaytoon ta ce "Me ta ce?" Ya girgiza kai ta ce "Hawwa'u kenan, ta fara jin daɗin jikin" Sunan da ya ji an kira yasa ya ƙara juyawa suka kalli juna da matar sai kawai ya miƙe da saurin ya fice. Da daddare Abraham na zaune making vedio call with his father "Congratulations sweetheart" Abraham ya kwaɓe fuska ya ce "Thank you" Dad ya juyawa Zizi ta ce "Hi spider, congratulations once again" Calmly ya ce "Oh Zizi" Dad ya ce "Yaushe zaka dawo?" Kamar ba zai ce komai ba sai ya ce "After i getting married" Dad ya ware idanu sai kuma ya ce "Zan zo Naija" Da sauri ya ce "For?" Ya ce "Na nemaka auren yarinyar da kake so" Abraham ya haɗe fuska sosai ya ce "No thank you, akwai wanda zan nema" Yana faɗin hakan ya kashe vedio call ɗin yana lumshe idanunsa bai san me yasa gabansa yake yawan faɗuwa ba. Idan ya ɗaga waya da niyyar kiran Uncle Isma'il ko Uncle Bello sai ya fasa, Majeederh ya sha trying digit nata sai ya fasa so yake ya yi mata bazata....In the one month that Khalil spent with the king of Saudi Arabia, he changed completely, he became a kind of perfect and full of character, kwarjini da tarin nutsuwa ga wani girman kai daya ƙara baya ƙaunar maimaita magana sau biyu zafin zuciya ne dai na nan daram. Suna zaune shi da Mai martaba Sheykh Ajlaal Sultaan ya ce "Yaushe jirgin..…" Sai ya yi shiru ba tare daya ƙarasa cewa komai ba, Abraham yana sane shi ma yaƙi cewa komai, can Ajlaal ya ce "Uhm" Calmly Abraham ya ce "At half past four the plane will leave for Nigeria" Silently Mai martaba ya ce "Sunanka Abraham right?" Da wani irin yanayi Abraham yake kallon Ajlaal sai ya ce "Maybe" ya ƙara cewa "Oh, You want to change your name from the one you are called to another" Abraham ya girgiza kai kawai speaking calmly ya ce "Why would I need that? I like my name Ibrahuml-Khalil in short Khalil or Heemu" Ya gyara zama yana kallon Ajlaal ya ce "Abraham and Ibrahim all mean the same thing, right?" Ajlaal ya jinjina kai a nutse ya ce "stimulating, idea generator, talkative, and charismatic, that's all your characters Khalil" A karo na farko Khalil ya yi dariya sosai yana girgiza kai ba zaka ɗauka zai magana ba sai can ya ce "No! banda talkative" Daga cikin gida suka shiga Zaytoon da Ƙhulud Arzaan da Ajlaal da marar lafiyar da wasu wanda Abraham bai sani ba, hira suke sosai shi kam Khalil abincinsa kawai yake ci damuwarsa ɗaya idan yana jin yunwa, lokacin da suka isa Airport sosai Abraham ya yi mamakin ganin private jet musamman da yaga Sheykh Ajlaal da ƙyakƙyawar shiga ga trolley, bai ce komai ba ya shiga ya zauna Ajlaal Sultaan ya shiga tafiyar 4035 km. tsakanin Saudiya to Nigeria wanda ya kama 5 hours 7 minutes...
Majeederh na zaune looking so worries dawowarta kenan daga gaida Mama uwar mijinta bata da matsala hannu bibbiyu ta amsheta, amma kwana biyu bata san mene yake samun Abuturab ba, kullum dai tana addu'a duk abinda zai sameta ya zo mata da sauƙi ta siga mafi alheri. Wayarta ce ta shiga ringing wacce Abuturab ya bata da safe ganin sunan besty wato Latifa yasa ta ɗauki kiran kuka ta ji tana yi ta ce "Latifa are

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login