Showing 75001 words to 78000 words out of 126557 words

Chapter 26 - MIJIN MALAMA Book 2 Complete by Nimcey Sarauta .txt

tsaya yana danna waya, Debeka ta shige bathroom ɗinta ta zuba ma kanta idanu, babu ta inda ta ragu kyan nan tana da shi daidai ita ga surar jiki tayi wani irin murmushi ta ce "zaka gane" Ta cire rigar jikinta da ɗan ƙaramin skirt ɗin data saka tayi naked, ta hargitsa gashin kanta a hankali kuma walking slowly ta ɗauki wani red ɗin jambaki dake saman sink ɗin bathroom ɗin, ta shafa a laɓɓanta, ta murɗa handle ɗin ƙofar ta buɗe kaɗan da sauri kuma ta nufi wajan shower ta sakarwa kanta ruwa ya shiga jiƙata da sauri tayi murmushi a fili ta ce "1....2...3..., Go" Wani ihu ta kurma da ƙarfi tana kururuwa da kiran sunan Khalil "Jesus! Help me, Daddy, Sweetheart help me.." Khalil dake tsaye waya kare a kunnen shi yana magana a hankali can can ƙasa kamar munafiki ya ce "What?" Daga cikin wayar aka narke murya ta ce "Ur food" Ya yi murmushi ya ce "Oh, no food, no juice, just you i need to feed on u Madam" Kafin ta yi magana ta ji ihu da kururuwa ta cikin wayar wanda ko shakka babu ta san second wife ɗin Khalil ce, Majeederhn tayi saurin kashe wayar.
A daidai lokacin shi ma Kspider bai wani damu da bin kiran na Majeederh ba, ihun Debaka ya ja hankalinsa zuwa direction ɗin da yake jiyo sounds ɗin, domin bai ma san ta na cikin bathroom ɗin ba, da sassarfa yana tura hannunsa a sumar shi ya nufi cikin toilet ɗin kai tsaye tare da saka hannu a handle ɗin ya tura ƙofar ta buɗe kasantuwar daman a buɗen take ya danna kansa ciki was the first abin da idanunsa suka gani her naked body, kansa ya sara ya dinga Kallonta frm head to toe da wani irin rikitaccen yanayi, ko majeederh bai taɓa gani a zallar yanayin daya samu Debeka a yanzu ba, jin motsi ya sanya Debeka yin murmushi sai kuma ta juya tana ɗaga hannunta tare da murza idanunta ta shiga tsalle da ihu hakan ya sanya gabaɗaya jikinta motsawa Khalil ya zama kamar statue ya ƙarasa ciki da ƙyar yana jan ƙafarsa yana zuwa ya shige cikin shower ɗin a karo na wajan uku a daren nan ruwa ya shiga saukar masa, idanunsa jajur da ƙyar ya ce "What?" Jin muryarsa ya sa Debeka saurin faɗawa jikinsa ta rungumesa shi sosai tana ƙara yin tsalle da tura shi cikin shower ɗin, tana ɓalle bottles ɗin sabbin night sleeping dress ɗin daya saka a yanzu ɗin, a hankali ta shiga bin bayar rigar da wani irin kisses jan jambakin data saka ya fito ɗoɗar a rigar kamar fenti, da saurin Khalil ya rungumeta sbd Debeka bata da kunya ta san yadda zata shi ya yi loosing control ɗin shi...
Majeederh tayi tsaye tana kallon wayar hannunta, damar fitar shi kenan ta miƙe ta sauya kayan jikinta zuwa English wears basu da maraba da babu, ta zuba uban MORESQUE Midnight a duka sassa da gaɓoɓin jikin nata, ta shafa wani lip's glow irin shi gar na ta “You neva run-away" Baya tayi ta zauna saman kujera tana gani dishi-dishi komai ya tsaya mata zafi da raɗaɗin da zuciyarta ke mata ya shige gaban kwatance, ji take kamar ma numfashinta tafiya yake baya dawowa, jikinta ya shiga rawa haɗi da ɓari, a hankali ta ɗauki wayarta ta sake kiran shi sai ta ji an ce “switch up”
Ta yi shiru a fili ta ce “Innalillahi wa'inna ilahir raji'un” Tun wajan 9:20 daya fita har ƙarfe ɗaya bai shigo ba, ta haɗe kanta da qiwwa tare da fashewa da wani irin raunataccen kuka.... Wajejen 2 na dare ta ji ya buɗe ƙofar ya shigo muryarsa da take a nutse ɗauke da sallama, Khalil ya tsaya cak ganin Majeederh durƙushe a ƙasa cikin shigar da ba a ita ya barta ba, ya duba lokaci ya zare idanu gently majeederh ta miƙe tsaye, da sauri Khalil ya juya baya sbd kunya baya son kuma taga how hot he's, domin a buɗe yake a mimmiƙe juyawar da ya yi idanunta ya sauka akan lafta laftan kiss ɗin dake bayansa, hannu ta saka ta ɗan taɓa shi ya juyo suna haɗa idanu ya kwaɓe fuska tare da langwaɓar da kai ya furta "Sorry" kalmar ta fito masa da ƙyar, sai yaga tayi ƙyakƙyawan murmushi while hawaye na sauka daga idanunta da hannu ta nuna masa bayan rigarsa, ya zare ido a fili kuma ya ce "Damn it" riƙe hannun Majeederh clamly yayi ya ce "Listen to me Madam" ta girgiza kai ta ce "No, It's ok" Ya jawota ya rungumeta very tight kamar zai rabata biyu hannunsa ɗaya ya ɗora a cikinta wajan mararta ya ce "Thank you" Ya ji tayi shiru yana ƙara shafa cikin ya ce "Karki saka damuwa a ranki, you are pregnant" Still ya ji shiru sai a lokacin ya fara noticing da sakin da jikinta ya yi, ya ɗagota sai yaga sharaf ta faɗa hannunsa ya shiga bubbuga kumatunta muryarsa na rawa ya ce "Madam! Madam!" She didn't answer because she was already unconscious, her breathing stopped with difficulty, a gigice Khalil ya jata jikinsa ya rungume ta tsam ya ce "I am sorry Madam, I'm so sorry" Ya shiga babbugata sosai amma ko motsi ba tayi ba, bai taɓa tunanin kishinta ya kai haka ba sai yanzu, tashin hankalinsa ɗaya cikin dake jikinta wanda ita kanta bata san da shi ba, yama mance shi likita ne a firgice kuma ya miƙe ganin jini na zuba ta ƙasanta daidai lokacin ya dinga jin kiran waya kuma ya gane number Uncle Isma'il ce, tashin hankali biyu ya haɗe masa ga halin da Jee ke ciki ga kiran da ake a wannan tsakiyar daren.
*_Arewabooks@Nimcyluv_*
Bayan sun sauka a harabar gidan Khalil ya sake tura wheelchair ɗin fuskarsa ɗauke kwantaccen murmushi, suka haɗa Idanu da Rohaan ya harare shi, Rohaan ya ce "Yaro ya girma" Khalil dai a nutse yake tura ƙyakƙyawar wheelchair ɗin da Bafullatanar matar ke zaune kai cikin wata dakakkiyar abaya mai laushi da taushi, speaking calmly ya ce "Are u okay?" Ya faɗa a hankali yana leƙa fuskar matar ganin tayi saurin riƙe hannunsa lokacin daya gangara da ita zuwa cikin entrance, ta zuba masa idanu ba tare da ta ce komai, Mai martaba Ajlaal Sultaan ya ce "Don mind her, kwana biyu haka rigimarta ke tashi" Khalil ya yi shiru sai kuma ya kwaɓe fuska irin bai ji daɗin nan ba, a haka suka nufi gidan Ƙhulud Arzaan ta dinga kallon gidan cike da sha'awa ganin yadda tsarin yake kamar a Turai a haka suka shiga..... Few minutes Khalil ya sake ɗago kansa with different things in his heart ya ce "hope everything goes well?" Mai martaba Ajlaal Sultaan ya numfashi cike da yanayi na kamala da riƙe yana kallon yadda ƴar tasa take ya mutsa fuska a hankali a taushashe yana fidda zallar kwarjini dake lulluɓe a jikinsa ya furta "Allhamd" Khalid ya jinjina kai, gabaɗaya hankalinsu yana hospital gangar jikinsa ce kawai a nan, amma nutsuwa da wani kuzarin da kan riƙe kan shi da shi ya yi nisa tare da ƙaura a jikinsa, ganin kamar tunaninsa da zuciyarsa ta Kaɗaita da inda suke ya sanya Ƙhulud ce wa أخي أنا" زوجتك" Bi ma'ana 'akhi 'ana zawjatuk. Ya ɗan rausayar da kansa gefe yana watsa hannu clamly ya ce "What?" Ƙhulud tayi dariya ta ce "Kana mijin Malama baka iya larabci ba? Ya zama dole naci tarar Hawwa'u, ina matar ka?" Ya lumshe gajiyayyun idanunsa masu ɗauke da wasu masifaffun sinadarai zuciyarsa na masu nauyi ga wata kyakkyawar faɗuwar gaba dake riskar shi tana shigar dukkan wata ƙofofin zuciyarsa da suka bubbuɗe gabaɗaya tare da amsar fargabar a gaggauce da yanayi na sauƙaƙe wanda yake shimfiɗe har saman fuskar tashi. Ya ɗan fiddo ido ya ce "She's in the hospital" A kusan tare cikin zullumi da yanayi na makake na rashin sanin cikakken halin da zuciyoyin nasu suke ciki, Zaytoon ta juya ta kalli Mai martaba shi kuma ya yi saurin girgiza mata kai a kamalance yana mata nuni da tayi shiru karta ɗaga maganar, Ƙhulud ɗin ma ba tayi magana ba, tayi shiru tana kallon Zoya da Zohal da suke lumshe idanunsu za su yi bacci, Mai martaba ya kalleta ganin yadda ta zuba masa Idanu kamar mai karanto gaskiyar dake zuciyarsa wacce dauriya da kamala ta rufe su ta hana fuskarsa nuna, ya dubeta da kyau a nutse ya ce ماذا تريدين أيتها الأميرة؟ “madha turidin 'ayatuha al'amiratu?” Ma'ana me kikeso GIMBIYA? Ta rirriƙe hannun Ajlaal Sultaan sosai hawaye na bin fuskarta ga zufar dake tsastsafowa daga goshinta jikinta ya yi sanyi ƙallo, kanta dake cinyar Ajlaal ya shafa a hankali, yanayin yadda take marairaicewa Ajlaal zaka fahimci matsananciyar Soyayyar dake tsakaninsu shi da Gimbiya domin tuni ya fara birkicewa ganin yanayin nata ya riƙeta sosai a hankali kuma yake goge mata zufar, Khalil ya zame Idanunsa daga kanta yana daga zaunan kuma ya ɗauki remote ya ƙure Acn dake cikin haɗaɗɗan part ɗin da suke zaune, Gimbiya tayi shiru tana sauke numfashi, a hankali ta juya kallonta ya sauka kan Khalil....
Majeederh na kwance idanunta rufe ba bacci take ba, amma yadda tayi shiru zaka ɗauka baccin take, tunanin abinda ya hana Khalil dawowa asibitin take tun safe, bata son zuciyarta ta raya mata yana wajan Debeka domin fahimtar hakan daidai yake da samun rauni a zuciyarta, jin ƙarar buɗe ƙofa ya sanya tayi saurin buɗe ido tana juyawa ganinta ya sauka akan General Alpha Bello khan, ya yi tsaye cikin sabuwar shigarsa ta farin voyel na ƙanan zane a wannan karan bai saka hula ba hannunsa zube cikin aljihu ya ɗan ƙara kallonta sai ya ɗauke kansa gefe, don tunda ta nemi sumewa data gansa bai ƙara shigowa cikin room ɗin ba, duk da kasancewar yana cikin hospital ɗin, ya nemi waje ya zauna yana danna wayarsa yana jin yadda idanunta ke yawo a kansa, can ya buɗe baki ya ce
"Lafiya? Wannan kallon fa? Kina bina wani abu ne ko na taɓa yaudarar ki? Akwai abinda kike so ne wanda kika gani a jikina? Kada ki cinye ni" Majeederh ta ware Idanu a ranta tana cewa "Mr arrogant, a tambayi mutum komai banda hali" Alpha ya ɗago kai gabaɗaya yana kallonta ya haɗe fuska sosai ya ce "Kin sanni ne?" Tayi shiru sai kuma a sanyaye ta ce "Who are you?" Ya kalleta sai ya miƙe gently zuwa inda take ƙwance ya zauna tare da miƙa hannu zai kama nata tayi saurin janyewa tana yaƙe a hankali ya ce "Why? Why are doing this to me?" Ta ware Idanu cikin rashin fahimta ta ce "Me na yi?" Ya ce "Stop answering my questions with a question Zabiya" Tayi masa shiru daman idan masifa ce no 1 ne shi, ya runtse idanu ya buɗe muryarsa na rawa sosai ya ce "You couldn't wait for my return, you married someone else" Da mamaki take kallonsa ta kasa cewa komai ba, ya ce "Me ya sa? Kin taɓa tambayar kan ki rashin dawowata?" Ta girgiza kai Idanunta na kawo ruwa ta ce "Am sorry Yaya, but is no my fault yaya da bakinka ka ce baka so na idan ka aureni zaka iya mutuwa ko ka kashe kanka ko ni" Muryarta ta fara rawa sosai tana shassheƙa ta ce "Na rasa yadda a lokacin ji nake na rasa komai nawa, u left me yaya" Sai kuma ta sunkuyar da kanta tana riƙe kukan dake shirin ƙwace mata abubuwa da yawa suka shiga dawowa mata a kanta kamar lokacin suke faruwa da ƙyar ta ce "Yaya na tashi da kulawarka ban san damuwa ba idan ina tare da kai, tun ina ƙarama kake kula dani ka ɗauke ni da hannayenka, hakan yasa na tashi da soyayyarka na ɗauka kawai zumunci ne, sai dana girma na fahimci saɓanin hakan" Ta fashe da raunataccen kuka, Alpha ya yi shiru a hankali ta ce "Bayan na girma na san sonka nake da gaske, na fahimci ba haka a ranka domin babu alamun soyayyata a wajanka bisa dole na haƙura, sai kuma gashi lokaci ɗaya ka dawo mini da son ka sabo na saka rai da aurenka zan mallake ka, amma ƙaddara ta shata mini layi da samun abin da nake so ka sanya ƙafa ka shure al'ƙawarin da ka yi mini, duk da har lokacin You never said that you love me, you just said that you will marry me and then you went away and left me, na wanzu da ciwo da zafin abun a raina na kuma ƙara jin cewa da gaske na zama mujiya a idanun maza tunda naga aya akan ɗan uwana" General Alpha ya daddafe kansa yana komai na sara masa bai san ta yadda zai fahimtar da ita ba, babu wasu sauran kalamai da suka rage masa a bakinsa, ya sassauta murya ya ce "U misunderstood, ki bani dama" A tsorace ta ce "No way" Tayi murmushi ta ce "Maganar dane, yanzu na jima da share tantanma na gane a cikin maza akwai nada ban" Calmly ya ce "Wannan nada ban ɗin ni ne" Ya zame tare da durƙosawa a gabanta tunda ba zata iya tashi ba, she's in serious sick ya ce "Kin taɓa tambayar kanki me ya sa na fifita ki da ƙanne na? Da sauran ƴan uwanki mata? Kin taɓa tunani me ya hanani aure bayan Ubangiji ya bani ikon yi? Kin taɓa tambayar ko da wasa bana maganar wata ƴa mace?...," Tayi shiru ya kalleta murya ƙasa ya ce "I did this because of you" Ya yi ƙasa da murya underneath his breathe ya ce "I love you, i so much loves you Hawwa'u i love you" Kuka take sosai kafin ta ce "Am sorry Yaya, Ina son mijina" Da sauri ya ɗaga kansa ya ce "Liar, a rashina kika so shi, a babu ni kika amshe shi, sbd na yi nisa dake kika kusance shi, sbd na raba hannu dake kika riƙe nasa, yanzu kuma na dawo" Ta kasa cewa komai sai kallonsa da take da ƙyar ta ce "I love Khalil Yaya" Da ƙarfi ya ce "Stop saying this to me, ba zan taɓa yarda dake ba kamar yadda kike so na, har yanzu har gobe har ƙiyama ta tashi you will still loving me....," Daga bakin ƙofa suka ji an ce "Loser" Muryarsa ta fita da ƙyar Majeederh bata buƙatar sanin ko waye ƙamshin turarenta ya wadatar ya shaida mata cewa shi ne, Alpha ya Khalil dake cikin wata fitinanniyyar Shadda dark blue ya harɗe hannu a ƙirji, Ubangijin ne kaɗai yasan adadin daya kwashe tsaye yana jin su, idanunsa ya rine har baka ganin ƙwayar idanunsa sosai slowly ya ƙarasa shigowa ciki ya nufi inda Majeederh take kai tsaye tayi saurin rufe Idanunta tunaninta dukanta zai yi, sai ta ji saɓanin haka ya saka hannu tare da ɗaukanta cak ta buɗe idanu tana saurin riƙe shi a hankali taga ya miƙar da ita tsaye kamar sai saketa tayi saurin saka hannu ta rungumesa tana kwantar da kanta a ƙirjinsa a shagwaɓe ta ce "ba zan iya tsaiwa ba, I feel dizzy" Khalil ya kalleta sai kuma ya yi murmushi mai kyau ya ce "I'm hear with u Madam" Tayi murmushi domin harga Allah tama mance da batun Alpha a wajan, a hankali a nutse Khalil ya rungumeta tare da janta zuwa bakin window ya yaye labule da hannu ya nuna mata ƙyakƙyawar motar dake wajan an saka flowers tare da yin rubutu “For u wife” daga gefe aka ce "Thank you so much" Ya juya da sauri tana kallon Khalil murmushi fal fuskarta ta ce "For me?" Ya jinjina kai ya ce "Yes Wife" Sosai take mamakin yadda a kalaman Khalil babu i love you, a hankali ta shige jikinsa tare da rungumesa sosai tayi masa small kiss a wuya ta ce "Thank you, Allah ya ƙara ariziƙi" Ya shafa cikinta yana sauke numfashi a hankali ya ce "Ya ƙara alrdy" Ya nuna mata hancinsa ta kalle shi ya ce "Kiss me" slowly tayi kissing wajan ya nuna baki ya ce "Not small, a special kiss Madam" Ta ja hancinsa a hankali kuma ta haɗe bakinsu waje guda ta shiga sauke masa wani irin masifaffan hot kisses ta mance da wannan ɗan ƙwaninin yaron take tsaye ta mance suman da tayi na bata so da ƙaunar shi, da wani irin ƙarfin ta ji an fisgeta har sai da tayi ƙara tana ƙanƙame jikinta jikin Alpha duka rawa yake, A tsorace Majeederh ta ƙwace hannunta Alpha ya yi kneeling down a gabanta ya ce "I know I did you wrong, karki hukunta ta wannan hanyar u hurting me" Sai kuma ya fashe da wani irin kuka ya nufeta kamar zai rungumeta ya ce "I love you so so much &most, i so much loves you Hawwa'u, wallahi ni ne wanda kike so ba shi ba, idan taƙamar kin rai ne shi ni na ni na raineki i sacrificed alot sbd ke i love you Hawwa'u ki tambayi Abbu shi ne shaida" Da wani irin zafin nama Khalil ya nufi kan Alpha ya shaƙi wuyansa sam Alpha bai attempting kare kansa ba, Khalil ya shiga zubawa Alpha wasu tagwayen maruka yana sakar masa naushi a ciki, Majeederh ta runtse idanu tana jin saukar marukan har zuciyarta da ƙarfi ta ce "Khalil!" Ta kira sunan shi da ƙarfi, ya tsaya cak sai kuma ya juya yana kallonta ta ce "Stop" Ya saki Alpha ya ce "Jee stop kika ce? Akan shi?" Ta girgiza kai ta ce "Ba a kansa bane, bana son wani abu ya faru ace kai ne" Ya dinga kallonta sai kuma ya yi wani irin wannan Alpha ya tsaya gaban Khalil ya ce "U see? Ka dai gani hakan zai tabbatar maka da gangar jikinta kake aure ba zuciya ba, kaga zahirin True and enternal love" Khalil ya sake juya ya kalli Majeederh za tayi magana ya ɗaga mata hannu ya juya da sauri ya fice daga cikin room ɗin yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login