Showing 60001 words to 63000 words out of 126557 words
Chapter 21 - MIJIN MALAMA Book 2 Complete by Nimcey Sarauta .txt
kawai Uncle Isma'il ya ce "Mahaifinka ya sanar damu an ɗaura aurenka, kuma ya sanya baki akan a baka matarka Hawwa'u ku tafi" Khalil ya yi shiru Uncle Isma'il ya ɗora da faɗin "Yanzu ƙasar zaku bari ko ya?" Sai a lokacin ya ce "Ba yanzu ba" Uncle ya ce "Ohk a Kano zaka zauna?" Ya jinjina kai Yaya Bilkisu ta ce "To wanne gidan? Ko gidanka da na ji labari?" Ya ɗan lumshe jiƙaƙƙun idanunsa masu maiƙo ya ce "Wani daban" Yaya Bilkisu ta ce "Wani daban ina? Ya kake magana a gutsire Ibrahim, are okay?" Ya rufe idanu yana sauke numfashi shi kansa bai san meke damunsa ba ya ce "Nasarawa G.R.A, lafiya Road" Uncle Isma'il ya buɗe ido ya ce "Wannan unguwar manyan mutane ce ai, wasu manyan ƙosushin ƙasa, da masu kuɗi da manyan ƴan kasuwa da ƴan siyasa ke zama ciki, kuma ma lafiya Road ka ce?" Ya jinjina kai kawai Uncle I ya ce "So gidan haya ne ko ya?" Khalil ya ce "Na jima da ginawa sbd tsarin turawa ne, ban taɓa yiwa kowa irin zanen gidan nan ba, an riga an gama jiya aka zuba furniture's da na yi ordered" Sai a lokacin Uncle Bello ya ce "Ma sha Allah, sannu da ƙoƙari Ibrahim" Maman Alpha ta ce "Tare zaka ajjiye su gida ɗaya?" Ya jinjina kai kamar ba zai mgn ba sai kuma ya ce "They're my wives, tare zamu zauna" Ta jinjina Yaya Bilkisu ta ce "Kayi mantuwa" Ya buɗe ido alamar mefa ta ce "Lefe" ya ce "Sorry? Mene haka" Ta ce "Baka san lefe ba?" Ya ce "Yau na fara ji" Nan tayi masa explanation sosai ta ce "Kaya ne da akewa matar da mutum zai aura, wanda kuma responsibility ne na mijin, a kwati ake zuba kayan, atamfa, lace, shadda, Abaya, inner wears, perfumes, kayan kwalliya, everything na mace ring, necklace, shoes,bags...." Ya tare da faɗin cewa "Inner wears, I'm the only person daya san size na bra da pant nata" Majeederh dake ƙoƙarin fitowa parlourn tayi saurin juyawa sbd abin kunyar da taji khalil ya yi sam magana ba tayi masa wahala yadda ya ayyana haka zai faɗa Mami ta ce "Gobe za a kai maka matarka In sha Allah, so zamu je muga gidan sai ka bamu address" Wayarsa ya zaro ya yi kira sojojin da suke gidan ya shaidawa za a zo aga gidan kuma ya faɗa musu sunan wanda zasu, Khalil ya miƙe tsaye Mami ta ce "Majeederh na ciki ai" Ya girgiza kai ya ce "Ba wajanta na zo ba" Ya yi ma su Uncle's sallama. Majeederh na zaune a bedroom ɗinta ta haɗe kanta da qiwwa idanunta rufe, Maman Alpha ta zauna ta ce "How was your body?" Majeederh ta ce "Allhamd" Maman Alpha ta ce "Kinga abin da careless naki yaja ko? Kin sakarwa wata mijinki sbd shirme yanzu da kika bar musu gidan da sassafe mene ribarki? Bayan kin san a jiyan ba matarsa ba ce? Kuma kin san ita ba addini ɗaya muke da ita ba, ai sai ta raunata na shi" Idanun Majeederh ya ciko da hawaye ta ce "He don't love me, na yanke shawarar bar musu gidan ita ce first love ɗin shi fa" Maman Alpha ta ce "Bari kiji shi namiji ba a masa haka musamman irin naki mijin da gane halinsa abu ne mai wahala, Khalil namiji ne da yake son Soyayya, yake son kulawa, baya ƙaunar kunya cikin al'amarin auren shi, Khalil love food, yana da zuciya sosai da kuma taurin kai, babba abu wanda zai iya baku matsala shi ne; zafin kishinsa, yana acting madly idan ya ganki da wani" Maman Alpha ta kama hannun Majeederh ta ce "Ina aiki da human rights ina cin karo da careless na mata akan mazajen su, wanda shi ke kawo dalilin rabuwar auren, Majeederh u have to understand your husband, amma kin ƙi bawa zuciyarki dama ta kula da mijinki sbd kina ganin he's too young to be your husband, ko mene a ƙanƙantar shekaru ohho, bayan yanzu baki isa ki faɗawa mutane cewa Khalil 20yrs yake ba ya yarda ba, age is just a number right,Age is nothing but a number, to which we have attached great significance. Somehow we have given more meaning than we should, and so we let a number to control our life. The truth is that age does not define us, or our destiny, because it is not our age that counts, but our attitude, dan haka make this happen plx dear, ki duba sauran ƴan uwanki kowa ya gidan mazajen su gwanin sha'awa, suma su Raihana ina tunanin akwai matsala, kada kiyi saken da wata zata rabaki da mijinki" Maman Alpha ta sauke ajjiyar zuciya ta ce "Wata zata yi shekaru da mijinta amma wlh bata ma san mene yake so ba, na dangane da zaman takewar da turakar miji, wani namijin opening yake abu zai faɗa miki mistake na dan gane da kwanciyar ku a gado, wani kuma zai miki kara sai dai kiji kishiya" Majeederh ta ce "Shi fa faɗa ne da shi, baya amsar uzuri sai ya yi kamar zai daki mutum" Maman Alpha ta ce "Halitta ce, ai baki isa ki sauya masa halitta ba, kawai idan yana faɗan kiyi shiru ki jisa da kunne kada ki kuskura ki tanka shi idan yana faɗan, sai ya huce kin fahimci ya nutse sai ki kawo masa maganar ki bashi haƙuri tare da explanation, I'm sure zai baki haƙuri ai ba'a iya namiji haka ko kaɗan kin ji ko?" Ta jinjina kai ta ce "Sai batun gaisuwa, ya zame miki dole kina gaishe shi safe yamma dare, gaisuwa ba ita kenan ba, ko fita ya yi Kiyi texting nasa ki ki ya yake? Ki masa addu'a sosai ai riƙe miji duk dabaru ne ba wani boka ba malam, kawai tarbiyya ne da ilimin cikakkun yaran Hausawa, ki fahimci mijinki da kyau ki gane me yake so a jikinki sai ki a dana shi ki gyara sosai" Wata kunya ce ta kama Majeederh ta rufe Idanunta ita kam yanzu me zata iya cewa Khalil yana so a jikinta? Ai bata na bashi wani opportunity gane hakan ba Maman Alpha ta ce "Ahha, ko sabani kuka samu da shi kada ki yarda abokiyar zamanki ta sani, a gabanta ki nuna kefa ƴar iska ce ta gaban kwatance ki nuna zallar bariki, ke kuma idan kun shige ciki da mijinki kuna iya kashe kan ku ma don faɗa, ki zauna kina masa abinci kala-kala ki kula da cikinsa ya samu nutsuwa da ke, touching, caressing, hugging and holding, A hug, a shoulder squeeze, a handhold, even a pat on the back suna masifar ƙara namiji shauƙi akan mace" Maman Alpha ta ce "Ki girmama shi, kin ki ina ta cewa ki girmama shi ko? Uhm! Respect him. There is no human being who doesn’t love to be respected. Picture the kind of respect you think you deserve and imagine he feels the same way or imagine those were his exact needs to. Make him feel, not only through your words, but actions too, that you value his presence in your life" Murmushi Maman Alpha tayi ganin yadda Majeederh ke sunkuyar da kanta ƙasa kamar munafuka ta ce "Na san halinki, musamman da baki san mene soyayya ba, baki da friends ba kuma zaki zauna ayi hirar haka dake ba, amma kinci ƙarya kice kullum namiji ne zai zo ya sameki, Do the dew. No one likes a figurehead, and certainly not the man whom you chose to spend the rest of your life with. Don’t always expect him to take the initiative while you lay on the bed waiting. Taking initiatives at times makes him feel wanted. But most of all be natural at bed. Don’t over do it. It can be a turn off.Ignite your sensitivity. Be sensitive to him most especially in bed. Apparently, men are hypersensitive creatures when it comes to sex. The feeling of being unable to satisfy his partner sexually is very discouraging for him. Likewise, showing dissatisfaction towards his performance in bed may put down his morale. Compliment him on his performance, and tell him that he makes you feel good at bed. This will invigorate him, and boost his spirit, and he will be able to perform better......," Salati da ihun daya cika gidan har ya shigo cikin bedroom ɗin ya sanya Maman Alpha yin shiru tare da miƙewa tsaye, Majeederh ta miƙe jikinta na rawa ta ce "Maybe faɗa kuma yake da wani" Maman Alpha tayi jim ta ce "I don't think so, and...." Ai bata ƙarasa faɗa ba suka sake jiyo wani ihu da kururuwa suka kwasa da gudu zuwa Main parlourn...
Kada ku sani yin Rushing ni nake rubutawa to a bari na yi a nutse ban iya gaggawa ba duk gajiyar da na yi.... Idan Allah ya taɓa zuciyata na yi wani posting zuwa can an jima🤓
NA'IMA SULAIMAN SARAUTA
NIMCYLUV
[02/09, 5:05 pm] Sdy Auwal Gstc: *#I'll take a revenging*
Ruma ce tsaye a tsakiyar parlourn hannunta ɗaya a kanta tana zunduma ihu ɗaya hannu kuma riƙe da trolley ɗinta cike da kayanta, ta zube a ƙasan carpet tare da yin zaman ƴan bori ta ƙara zunduma ihu ta ce "Na shiga uku na lalace, na shiga uku Shikenan mutuwa zan yi na gama yawo ajalina ya zo, innalillahi wa'inna ilahir raji'un" Kuka take da kururuwa wanda hakan ya ƙara ɗaga hankalin duk wanda yake wajan, Abbu dake part ɗinsa kwance ba lafiya ya fito da ƙyar tare da jingina da jikin bango yana shigowa kuma abin da idanunsa ya fara gani shi ne Majeederh, ya tsura mata Idanu kafin ya sauke numfashi yana rufe Idanu, a rikice Yaya Bilkisu ta nufi wajan Ruma ta ce "Ke lafiya? Waye ya mutu mijin naki ne ko?" Ruma na kuka wiwi ta ce "Ni na mutum Yaya, ni ce na mutu na shiga uku na lalace wayyo rayuwata" Maman Alpha ta ce "Don't Force her, ku bata bottle water mai sanyi" Majeederh ta nufi wajan fridge ta ɗakko ruwa tare ɓalle murfin ta zuba mata a cup, Yaya Bilkisu ta amsa ta bata ta sha sosai, tana gama sha ta kifa kanta tana sauke ajjiyar zuciya sai kuma ta ƙara fashewa da kuka, ba wanda ya ce mata komai, Mami zuciyarta ta tsinke ta shin ya nuna ƙarara akan fuskarta, daman ita bata iya fargaba ba ta miƙe da sauri sbd cikinta daya juya ta nufi toilet, Yaya Bilkisu ta kalli Abbu cike da tausayawa ta ce "Ka zauna mana kai da ba lafiya ba" Ya zame idanunsa daga kan Majeederh wacce take ɗan danna waya tana son kiran Aaliyyah ta ji ina ta tsaya, calmly yana rufe Idanu ya ce "No, am ok here" Ta ce "To Allah ya kyauta, Ubangiji ya rufa mana asiri abu daga wannan sai wannan Allah mun tuba ka yafe mana" Maman Alpha ta kalli Ruma ta ce "What's happening to you dear?" Ruma ta miƙawa Maman Alpha gwajin da Dr ya bata, ta miƙe tsaye da sauri bayan ta duba zufa na yanko mata all over herself ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Hasbunallahu wani'imal wakil, what is this? How can that be possible?" Ruma ta sake fashewa da kuka,Maman Alpha ta ce "Don ubanki maza kike bi ko me? Garin yaya haka jama'a mun shiga uku" Cikin Mami ya ƙara juyawa ta miƙe da sauri zuwa toilet a karo na babu adadi Ruma ta ce "Wlh tallahi ni ba ƴar iska bace, bani da lafiya zazzaɓi ciwon kai ga rama shi ne naje ganin Dr ya bani text na na wannan ina dubawa naga the result was positive, amma ban taɓa iskanci ba wlh" Yaya Bilkisu ta ce "Wai dan kwatagwal ubanku meke faruwa ne, kun sa ina jin kamar na yi zayo a wando" Maman Alpha ta ce "Yaya wai fa Hiv ne da ita" Yaya Bilkisu ta ce "Uban uwar meye kuma Hiv, wani abu ne haka" Ta ce "Ƙanjamau fa Yaya" Yaya Bilkisu ta ce "Sunan waye haka kuma ba daɗin ji" Maman Alpha ta lura ruɗewa ta sanya Yaya Bilkisu faɗin hakan, ta ce "Ciwon ƙanjamau fa" Yaya Bilkisu tayi shiru kamar mai tunani ta ce "Hiv, ƙanjamau cuta mai karya karkuwar jiki fa?" Ta fashe da kuka ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, Ubangiji Meke faruwa da iyalan khan ne? ALLAH mun tuba Allah, Ubangiji ka dube mu da idon rahama" Mami ta kasa cewa komai sai ajjiyar zuciya take saukewa, Majeederh kukan tausayin ƙanwarta ya kama ta mance da abubuwan da suka dinga mata, har murna take ta ƙwace mata saurayi, ke nan da tuni itace da wannan wahalar? Maman Alpha ta ce "Ina Imran ɗin to?" Ta ce "Ashe all this year's soldier ne, na air force he just pretend, da aikin shi da iyayensa duk na bugi ne, wani babban aiki ya kawo shi ne wanda zai ɗauki shekaru shi ne ya yanke hukuncin yin aure, before he leave the country, tunda mukai aure bai taɓa cikakken kwana uku a gidana ashe yawon neman mata kawai yake son ran shi, zai zube kayan abinci kuɗi da komai amma babu kulawa bai damu dani ba, idan naga murmushi a fuskarsa to dare ne buƙata ce ta kawo shi, wlh ban taɓa sanin bashi da lafiya ba, i didn't noticed that, wlh ni an cuceni da aka haɗani aure da shi bayan kun san bashi da Iyaye a nan gashi ya saka mini ciwo mutuwa zan yi ban mori komai a duniya ba, ba ɗa ba jika tunda sai zubar mini da ciki yake har ƙwayoyi sun daina aiki a jikina" Gabaɗaya wajan ya yi shiru, aka rasa wanda zai magana musamman Abbu da Mami, shi tunani yake waye kuma Imran ya akai aka bashi auren Rumana? Ruma na kuka ta ce "Me ya sa Abbu? Anti Jeederh Imran ya ce yana so, me ya sa ka bashi kuɗi masu yawa sbd rabo da ita ni kuma ya aureni, why Abbu sbd ni baka so na Anti Jeederh kawai kake so? Kasan halinsa shi ya kaƙi yarda ya aureta sai ni, to ni me na yi maka? I'm not your child or what?" Mami ce ta ɗaga hannu tare da zabgawa Ruma tagwayen maruka ta ce "Enough Ruma, zafin ciwo da ƙaddara ba hauka bane mahaifinki bai yi lalacewar da zaki faɗa masa haka ba" Ruma ta dafe kunci ta ce "Ƙaddara? Me ya sa za ayi wa ƙaddara ƙarya? Bayan babu ruwanta ko da ruwanta to siya mini ita akai, Abbu plan everything, shi ne ya siya mini wannan ƙaddarar" Kuka take sosai, Maman Alpha batai mamakin ƙaddarar data faɗawa Ruma ba, da kuma rashin kunyar da take shimfiɗawa Abbu, ko da Abbu baya cikin hayyacinsa ya yi wa Majeederh all abubuwa da ya yi mata, to fa Ubangiji ya ba zai barshi haka ba, Majeederh yarinya mai tsananin biyayya haƙuri, komai zai ce mata she never said no! To her father.
"Ruma what are you saying? Me kike cewa haka? Abbu ne fa your father?" Ruma ta ce "And so f***ck what? Ki saurara mini Anti Jeederh kuma dole ki ce haka sbd ya kuɓutar da rayuwarki ya hanaki auren Imran ni ya bani, sbd ya fi so da ƙaunarki, sbd ya fifitaki daga cikinmu, sbd ke arziƙin shi ce kina kawo mishi kuɗi, to halayyata tayi bambam da naki, I'll take a revenge on it" Ta yi murmushi ta ce "I'm still wondering bayan ga Aaliyyah why he choose me? Wonderful"
"Kin san wanne kalaman bakin ki ke furtawa haka Ruma? Ta ya ya kike tunanin mahaifinki zai zaɓa miki mijin da ba na gari ba?" Ruma ta yiwa Majeederh wani wulaƙantaccen kallo ta ce "Zahiri, baki san zafi da raɗaɗin da zuciyata ke mini ba, shi ya sa har kike iya tsayawa a gabana kike fada mini magana banza da wofi, My life is ruined because of you and your father" Majeederh ta saki baki, zuciyarta na tsinkewa sbd jin abinda da Ruma ta faɗa, ta ji ƙirjinta na ya mata nauyi, ta rasa madafa da kuma ma'adanar da zata saka mugwayen maganganun na Ruma, masarrafar da zata samawa jirkitaccen zancen nata tubalin ginawa da kuma fahimtar shi da kyau ya tsaya mata da aiki, tayi jigum da ƙyar kuma ta haɗiye wani bushasshen yawo ta ce "Ruma!"
“Baki da iko ko zarafin yi mini ihu akai na, ki barni da abinda mahaifinki ya jaza mini just because of you! Sbd kawai ke” Majeederhn was thinking akan anya Ruma hankalinta ɗaya, ta ja numfashi ta kalli Maman Alpha ta ce "Mene laifina? Me na yi mata da zata alaƙanta hakan dani? Me ya sa kullum zuciyata bata rabuwa da damuwa ne?"
Maman Alpha da tayi shiru sbd tashin hankali da mamakin sabon hali irin na Ruma ta ce "Hisabin duniya ya bata nata kason, you sow and you reap” Ta juya ta kalli Ruma ta ce "Kin san duka nan ba sa'anki ko? Ba kuma wanda zai ɗauki sabon iskancin da kika zo da shi, don haka ki saurara ki nutsu ki rungumi ƙaddararki mu taru mu nemawa juna mafita, babu wanda bashi da abinda ke damunsa a wannan rayuwar kin gane? Don haka let by gones be by gones" Ruma ta ce "Wannan ƙaddarar tare daku zan rabata, zaku ce na faɗa muku" Mami ta zabga mata mari zata ƙara mata mari ta ce "Stop! Mami kada ki sake marina, ai kina kallo aka yi auren You neva said anything balle ki yi yunƙurin hanawa" Yaya Bilkisu ta ce "Ah to! Ke banza ce kuma baki zama abar tausayi ba wallahi tallahi, ki fito ki ce sbd a hana Majeederh aure ke ki auro aka tauye hakƙinta aka rabata da shi ta ƙarfi da ya ji ba don bata son shi ba, kuma da rabon ba zai zama Mijin Malama ba, kwaɗayi da son abin duniya ya sanya kika miƙa hannu bibbiyu kika amshi soyayyar shi ba tare da kunya ko shakkar ƴar