Showing 57001 words to 60000 words out of 126557 words

Chapter 20 - MIJIN MALAMA Book 2 Complete by Nimcey Sarauta .txt

ta ce "Hope lafiya kake? U looks so learn dear" Ya ɗan bugi shoulder ɗinta a hankali yana ƙasa da murya ya ce"I want freshen up, and i want take a tea" cikin dabara da salo irin na ƴan mata yanzu masu buɗewar ido da muguwar wayewa Debaka ta shige jikin Khalil tana shafa ƙirjinsa, da sauri ya saka hannu yana riƙe nata idanunsa lumshe jin tsigar jikinsa har ya fara tashi ta ɗan kashe murya ta ce "Tausa zan maka" Debeka tana lura da Majeederh da tayi tsaye tana kallonsu, a hankali cike da kissa take son janye Khalil daga parlourn, ƙarar rufewar ƙofa ya dawo da shi hayyacinsa ya juya ganin Majeederh ta fice daga cikin Parlourn tare da yin waje ya sanya cire Debaka daga jikinsa za ta yi magana ya watsa mata wani irin kallo da sauri ta sake shi tana cewa "Sorry sweetheart"
Cikin sauri ya juya tare bin bayanta can ya hangota zata fice daga cikin gate ɗin tana tafiya a ƙafa, Khalil ya ɗaga murya ya kira gatekeeper ya ce "Karka buɗe gate ɗin nan" Jin haka ya sanya mai gadi komawa baya, jikin Majeederh har rawa yake sbd masifar abin da take ji a zuciyarta cikin rawar muryar ta ce "before i cout 3 open the gate, ka buɗe mini na ce" Ta faɗa da ƙarfi, gatekeeper ɗin ya yi shiru tare da yin burus da ita tamkar bai ji ba, Khalil ya ƙarasa wajan yana kallonta kafin ya juya ya kalli mai gadin speaking calmly ya ce "Time?" Ya ce "Biya saura Yallaɓai" Ya jinjina kai yana Kallonta fuska ɗaure ba alamun wasa kamar ba Khalil ɗin da ko da yaushe yake neman janta da magana ba ya ce "Shige ciki" Kamar jira take ta ce "Malam na yi magana da kai ne, ka buɗe ƙofa na fita daga cikin ɗan iskan gidan nan" Ya kalli yadda bakinta yake juyawa ya ce "Waya shigo dake?" Tana kuka ta ce "Ba kai na kawo ba, ashe kana sani kace ba zaka iya driving ba sbd ka nuna mini karuwarka a gidan" Ya haɗe fuska da kyau yana matsawa kusa da ita ya ce "Ki daina kiran matata da karuwa" Da ƙarfi ta ce "Wlh na faɗa karuwa ce, ai babu matar kirkin da zata shigo gidan jibgegen mutum sai karuwa kuma komai saurin unguwar zoma ta bari a haihu dole ta jira a ɗaura muku auren, kuma ko yanzu goma ta lalace tafi biyar albarka" Ya matsa sosai dragging her more closer to him bai ce komai ba ta ce "Ni dai ka buɗe mini ƙofa, no one's love me, no one's care about my fellings, ka buɗe mini gate" Ya ja baya kamar zai juya sai kuma ya sunkuyawa cak ya ji ya sunkuceta ya yi ciki da ita, tayi saurin riƙe shi tana zare idanu har ya shiga ciki ba kowa Debeka na Kitchen tana haɗa tea a uban daren ya tura ƙofar ɗakin da ƙafa, yana shiga ya cillata saman bed ya zuba hannu a aljihu yana kwaɓe fuska sbd ciwon da kansa yake masa yana kallonta kafin clamly ya ce "Oh, i don't f****ck care na inda zaki, kawai ya zame mini dole na kula dake hakƙina na ɗa wajanki, it's my responsibility" Ta ɗago kanta ta kalle shi ya ɗaga mata gira ya ce "And ki daina haɗa matata da karuwanci, i dan ba haka ba I'll show you the other side of me, i love her i love my wife albarka ya dace ki sanya mana" Majeederh's thoughts stopped, she couldn't understand a new behavior Khalil has changed, why is he doing this to her after he didn't do it before?Or does he really stop loving her? Kallon uwa yake mata ba matarsa ba, ta ɗago kai za ta yi magana taga ya shige bathroom ɗinta alamar wanka zai yi, da bakin ƙofa Debaka ta ce "Hi sweetheart, ga tea ɗin" Majeederh ta ja uban tsaki ta ji ya ce "I'm coming" Ta miƙe da sauri tare da sawa ƙofar bathroom ɗin key ta ƙarasa wajan ƙofar ta buɗe, Debaka ta dinga kallon haɗaɗɗun kayan baccin dake jikin Majeederh sabbin designer wanda bama a samun irin su a ƙasar nan, ba yabo ba fallasa ta ce "Yana ina?" Majeederh tayi kamar bata ji ba Debaka ta ƙara maimaitawa a sanyaye cikin ƙasa da muryarta mai cike da nutsuwa ta ce "Mgn kike?" Ta ce "Abraham fa?" A taƙaice ta ce "Wanka" Debeka tayi shiru ta ce "By this time? Kuma in your room?" Majeederh ta ɗauke kanta can tana jin zuciyarta kamar ta fito ta ce "Wanka kamawa yake musamman na tsarki, I'm his wife he's my husband what's problem?" Debeka ta ce "Ohk ga tea ɗin nasa" Jee ta ware manyan idanunta tana riƙe kanta da yanayin dake fisgarta akan Debeka ɗin, ta zuba mata kyawawan sexy eyes ɗinta wanda suke always sleeping can ta ce "Ya sha tuni" Tana faɗin hakan ta rufe ƙofar tare da juyawa, Debaka tayi tsaye hannunta riƙe da cup black tea yama raina mata hankali ya sanya tayi abu ashe yana wajan Older Wife ɗin shi suna iskanci idanunta ya cicciko da hawaye, ta juya zuwa bedroom ɗin da take, tana barin wajan Majeederh ta fito ta nufi kitchen ɗin in few minutes ta haɗa wani lafiyayyen tea ɗin wanda yake ta ƙamshin lemon ta zuba honey a ciki, ta shiga ta ajjiye masa. Ya jima kafin ya fito sanye da bathrobe jikinsa na zubar da ruwa ƙamshin MUD BEGIN Natural shower gel wanda ƙamshin shi ke fita a hankali yana cika ɗakin a nutse, ya zauna saman kujera dake gefen gadon ƙafarsa sanye da bedroom slippers baƙar fatarsa mai ɗauke da kwantattun gashi sai ɗaukan idanu take, ya ɗauki cup ɗin tare da kai bakinsa ƙamshin da ya ji wanda yake da bambancin dana Debeka ya sanya shi ɗago kai ya kalli Majeederh wacce ta ɗauke kai, ya sake shan shan-shana tea ɗin sai kawai ya miƙe tsaye zai fita yaga ƙofar a rufe ya juya ya ce "Key?" Ta haɗe fuska ta ce "Ka bani ne?"
Ya koma a hankali ya fara shan tea ɗin yana jin jinin jikinsa na tsinkewa nutsuwarsa na daidaita, ya shanye tas ya ajjiye empty cup ɗin ya ƙara cewa "Key" Ta miƙe tsaye zata shige bathroom ya saka ƙafa ya taɗeta ta faɗo saman ƙirjinsa dalilin daya sanya rigar wankan jikinsa ta nemi nata waje daga jikin nasa, sai fresh naked skin ɗin shi wacce tayi sanyi ƙamshi na fita ruwa zuba daga gashin ƙirjinsa, da sauri ta ce "Ka sakeni" Bai ce mata komai ba, ya sanya nauyin jikinsa ya danneta tare da zura hannunsa cikin rigar baccina floral lace night wear, hannunsa ya sauka a waje na musamman gefe guda kuma ya jiyo ƙarar key ɗin bakinta na rawa ta ce "To ɗauki" Wani irin rikitaccen kallo ya yi mata wanda tuni idanunsa ya fara sauyawa daga yadda yake a hankali kuma gabaɗaya sumar jikinsa ta fara mimmiƙewa sanyi na ratsa ƙofar gashin jikinsa, a hankali ya ɗora a cinyarsa flat ya saka hannu biyu kamar zai ɗauki key ɗin ba zato ta ji ya keta rigar gida biyu tare da zameta, bata san lokacin data mirgina ta faɗa jikinsa tare da rungumesa tana rufe kyawawan ƙirjinta a nasa kirjin wanda ya sanya ya ƙara saka hannu ya ƙarasa zame rigar ta faɗi zuwa ƙasa, shi kuma ya yi baya suka ƙarasa faɗawa saman kujerar baki ɗayan su....




Facebook handle name
#Na'ima Sulaiman Sarauta




Idan menstrual period dinki is too DARK yay baƙi ko green kuma yana wari sosai KO KINA FAMA DA KAIKAYIN GABA DA VAGINAL DISCHAGE DIN DA BAKISAN KANSU BA.


KO PERIOD baya zuwa kwata kwata ko baya xuwa da yawa ko yana zuwa over dose koma fallobian tubes naki ya toshe baki daukar ciki ta dadi, KO kina FAMA DA shegun toilet INFECTION DA SUKA GURBATA MIKI HAR CIKN JININKI *MAGANIN MATA BAIYA MIKI AIKI,KINYI AURE AMMA BAKI SAN JIN ƊADIN JIMA'I BA KUMA BAKISAN MATSALAR BA* PELVIC OR SEXUAL TRANSMITED DISEASES NE MASU *TOSHE BAKIN MAHAIFA*, I MEAN KO WANI IRIN CIWON INFECTION NE JUST NAME IT.


HAIHUWA NE BAKIYI SABODA👇🏿


PID, STDs DA FIBROID?


CIKIN BAYAN HAIFA?


YAWAN ƁARI?


LOWS cervical fluid
COUNT..?


CYSTIC INFECTIONS?


KINASON KWAN HAIHUWAR KI YAY KARFI DA QUALITY


LOW LIBIDO NE?
KO KUWA SEXUAL WEAKNESS?


💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾SAUƘE KAYAN KI ANAN


*Our 7 DAYS EXTENSIVE INFECTION CLASS ZAI SANAR DAKE KOMI GAME DA FEMINE HEALTH DINKI*
Sann kuma zasu tsakuro lecture akan matsalolin *FAMILY PLANNING*
HAKAXALIKA SUNA DA FANNIN TATTAUNAWAR SIRRI WATO *PRIVATE CONSULTATION GA DUK MAI BUKATA KAN LAMARIN LAFIYARSA KO AURENSA*


CLASS DINMU XAI SHARE MAKI HAWAYEN KI YAR UWA, ZAMU FARASHI NE A WATA MAI KAMAWA.(SPTEMBER)


DOMIN SHIGA WANN
CLASS MAI RAHUSA KA BIYA *1K* TA WANN ACCT LAMBA👇🏿


*0472624453 Musa Maryam Aminu,Gtbank*
Shedar biya 08060712446.
REGISTAN PRIVATE CONSULTATION A TUNTUBE MU 08060712446(CHATS ONLY)
[02/09, 5:05 pm] Sdy Auwal Gstc: *#Ibrahim-Khalil*


Zamanta ya gyara akan ƙafafuwan shi da kyau, hannunsa riƙe da ƙugunta ya zuba mata rikitattun idanunsa wanda suka sauya daga ainahin yadda suke zuwa few red mai wani blue, a hankali ya buɗe bakinsa kamar zai yi magana sai kuma ya yi shiru, ƙamshin Colgate Vedshakti Mouth protect spray ya ratsa hancinta Ƙamshin na shiga a sanyaye yana kama ta a ƙarfafe, ta lura magana yake son yi amma girman kan nashi a yanzu daya tashi a kanta ba zai bari ya yi magana ba, sai idanunsa dake yawo a jikinta, slowly ya miƙa hannunsa tare da kashe switch ɗin bedroom ɗin duhu ya ƙarasa mamaye gurbin raguwar hasken da ya yi yawa, gently ya ƙara jawota more closer to him yana jin ƙamshin perfume ɗinta yana sauya masa tunani, ya ɗora fuskarsa a wuyanta yana shanshanawa while hannunsa na riƙe da ƙugunta da kyau yana manne mararsu waje guda, domin tuni sutturar su tayi nata wajan, wannan dalilin yasa har yanzu Majeederh taƙi buɗe Idanunta, ba zata iya ganinsa haka naked ba, ba zata jure yanayin ba, ita kanta ƙamshin Ƙamshin turaren data fara amfani da shi na MORESQUE Midnight sanyin ƙamshinsa ruɗata yake domin perfume ɗin is the best acikin sauran turarruka, ga shower gel ɗinta na Blu Atlas Body Wash ya haɗu dana Kspider da sanyin A.cn dake kaɗawa su bada wani irin kwantaccen yanayin mai tayar da nutsuwar mutum, Kspider ma'ana Khalil gizo-gizo ya sake goga fuskarsa a wuyanta ƙamshin na fusgarsa sbd tai taɓa jin ƙamshi a jikinta ba sai yanzu daidai kunnenta ya sauke numfashi ya ce "Kina son raubauta Jee? Ni fa zan ɗaga ƙafa zuwa aljannarki?" Ta ɗan lumshe idanu ta buɗe da sauri kuma ta riƙe shi da kyau jin saukar lip's ɗin shi ya sanya tongue ɗinsa yana kissing skin ɗin wajan a sanyaye a kuma yanayi na zafafe na motsawar halittun jikinsa ya sakko da kansa zuwa tsakiyar ƙirjinta yana bin ko'ina da wani irin zafaffen kiss Majeederh ta runtse Idanunta tana jin yadda jikinta ke amsar saƙon nashi, sai daya gama hautsinata buƙatar ta akan mijinta ta tashi, she just need her husband a lokacin Khalil ya zame jikinsa tare da miƙewa tsaye yana sanya rigarsa da ƙyar ya iya kai kansa bakin ƙofa a hankali ya ce "Wannan feelings ɗin, ba naki bane" Yana faɗin hakan ya fice daga cikin bedroom ɗin da ƙyar yana dafe kansa da mararsa data kumbura.
Majeederh ta cure waje guda, jikinta gabaɗaya rawa yake, tasan akwai abinda take so amma mene? Ta kasa fahimta koma mene daga wajan Kspider Khalil Mijin Malama a wajansa abin da gangar jikinta take buƙata yake, she never ask him something makamancin haka balle ya samu damar rainata ta miƙe a hankali tare da shigewa cikin bathroom. Khalil na fita ya samu Debeka zaune akan kujera ta ci kuka son ranta idanunta ya kumbura har ciwo kanta ya fara, kamar zai shige sai kuma ya yi tunanin halin da take ciki na ciwon zuciya kada ta buga a gidansa ace shine, gently ya ƙarasa inda take ya zauna ya ɗan jima kafin ya ce "Are you okay?" Cikin kuka ta kalle shi ta ce "Exlty? Are you asking me Abraham?" Ya tsuke fuska sbd sunan data kira shi ta ce "How can i be okay ka kawo ni gidanka domin ka wulaƙantani ka samu damar ƙarasa raunatacciyar zuciyata?" Ya kalleta da kyau yana yin baya jin ƙarnin manta yana neman hautsina masa ciki a hankali yana ƙasa da murya ya ce "Now tell what's happening?" Ta ƙara fashewa da kuka ta ce "Ka sanya na yi maka tea ashe kai kana can manne da matarka kuna iskanci" Ya buɗe ido sai kuma ya girgiza kai ta kalle shi ta ce "And ko kunyata ba kuji ba? Har tana ce mini wai wankan tsarki kake, although I don't know what that means, shi na kai maka tea ɗin ta mini wani kallon ƴan iska She told me that you already have it, bayan har ƙonewa na yi kasan I am not good at cooking, since I am a servant" Sai a lokacin Khalil ya ce
"Oh! Servant ke girki?" Ta ce "To ai ɗan dare ne da maid zan kira" Ya kalleta da kyau ya ce "Look Debaka, idan baki son tashin hankali ki tafi har sai anyi auren, Jee is my wife ta fiki iko da gidan nan" Ya ɗan yatsuna fuska irin an masa dole ɗin nan ya ce "And da kike cewa iskanci da auren muke iskanci or what?" Ta kalle shi ta ce "But you knw i love you already Abraham, ban cancanci hakan ba, ni ƴar uwarka ce ita kuma fa? Ko aure ne ai at least kwa haƙura da wani abun ko? U have to respect my feelings, but it's like you're doing something to me on purpose, kamar na mini wani abu da gangan sbd ka yi pushing nawa daga rayuwarka, I don't deserve that from you, I sacrificed a lot for my love for you" Kuka take sosai fuskarta tayi jajir har tana wani ƙaramin tari "I love you Abraham, har ban san adadin son da nake maka ba, dalilinka ba sunan da ba a kirani da shi ba, karuwa ƴar iska sbd kawai ina binka duk wata ƙasar da nasan zan sameka, wanda kuma ba yin kai na bane, na kasa jure rashin ganinka ne, zuciyata na yaudarata na fahimci babu abu mafi a zaba a rayuwa irin son da wanda baya son ka, Daddya kullum faɗa yake mini, na watsar da sauran karatu da aikin da nake da buri na watsar da komai just because you, sbd i love you ina sonka ina sonka Spider" Khalil ya yi shiru a taushashe kuma ya ce "Ki ɗaukeni matsayin destiny ɗin ki" Da sauri Debaka ta ce "Ƙaddara? To ai ko ƙaddara ta shafawa soyayyar da nake maka lafiya, ƙaddara kuma tayi kaɗan ta shiga tsakanin zuciyata da naka" Khalil was speechless da gaske yana jin tausayinta tayi sacrificed na abubuwa da yawa kan shi, taya zan fara fahimtar da ita shi MIJIN MALAMA ne? Kamar yadda shi ma ya yi sacrificed abubuwa da yawa akan Jee ƴar madara calmly ya ce "Me kike so?" Ta ce "I need you, I don't need for one day, I need to live with myself for years and life" Ya kama hannunta ya riƙe cikin nasa ya yi shiru sai kuma ya ce "Just pray" Yana faɗin hakan ya miƙe tsaye a hankali ta miƙe tsaye ba zato ya ji ta ƙanƙame shi tana wani irin marayan kuka daidai nan kuma Majeederh ta buɗe ƙofa ta fito sbd ta kasa runtsawa, tayi tsaye with shocked tana kallon su, so da gaske yake feelings ɗin sa a lokacin ba nata bane, ko an ɗaura musu auren ne? A hankali ta ji ya ce "Sorry dear, ke tawa ce u knw i luv u more than anything" Ba iya jikin Majeederh bane ke rawa hatta zuciyarta rawa take, Debeka ta ƙanƙame Khalil ta ce "Are u sure?"
"Absolutely SURE, U're my first love right?" Ta ɗaga masa kai tana jin wani sanyi a ranta raɗaɗin da zuciyarta ke mata na zullumin rashin sha ya fara sassautawa, Majeederh ta kasa koda motsa ƙafarta ne sosai kuma Khalil ya ji idanunta a kansa yaƙi juyawa ya ce "Jeki" Debaka ta nufi bedroom ranta fes, ya juya ya kalli Malama Majeederh yaga hawaye kwance a Idanunta bai ce mata ya kwanta saman kujera, ta rufe ƙofar nata bedroom ɗin ta ƙarasu wajan kujera ta zauna a gefe bai ce mata komai ba, a hankali kuna ya ji ta kwanta a saman shi tare da yi masa rumfa numfashinta na fita da ƙyar sai a lokacin yaji zazzaɓi ne a jikinta sosai haƙoranta sai haɗuwa suke waje guda, ya buɗe idanu sosai ya ce "Sick?" Ta kasa magana ya buɗe rigarsa ya shigar da ita jikinsa da kyau yana covering ɗinta da hannayensa zafin zazzaɓin ya fara jikinsa suka raba shi 50²..... Washegari gari kiran sallar asuba ya farkar da Khalil daga bacci ganin babu Majeederh dai ƙamshin turarenta na MORESQUE Midnight data bar masa, Wanka ya fara yi da warm water ya shirya cikin wata tattausar Muslimi thobe jallabiya mai sulɓi da taushi gray colour, ƙafarsa sanye da Mon mule slippers mai kyau ya fito a cikakken matashin namiji mai ji da kuɗi kuzari da cikakkiyar lafiya ya nufi Masjid, kafin ya dawo Debeka ta tashi duk nauyin baccinta da lazy ɗinta ta haɗa masa coffee mai zafi wanda ya sha Honey, sbd kawai ta ƙara siye zuciyarsa, yana dawowa wajan 6:1 yaga babu Majeederh kenan ta tafi ba umarninsa without sayed goodbye to him?.. Misalin 11 na safe Khalil ya shigo cikin parlourn sanye da Single Breasted suit bronze colour ya saka Chelsea-style boots shoe hannunsa maƙale da Rolex dake daga nan wani waje zai shige wanda yake very important to him, ya maƙala bluetooth sai bandana daya saka ya tare sumar kansa, ya ƙarasa shigowa cikin parlourn ya zauna saman kujera a hankali ya ce "Mami, Maa, Uncle's Everyone good morning" Yaya Bilkisu ta ce "Kana lafiya Ibrahim?" Ya ɗan yi murmushi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login