Showing 99001 words to 102000 words out of 117648 words

Chapter 34 - YA ABIN YAKE Book Complete By Nazeefa Sabo Nashe .txt

murya a d’ashe ta ce “Ka fa d’au alk’awarin ba abinda zaka min?” Humrar ta da yanayin yarda ta yi magana ne yake fisgar hankalinsa har bai san sanda ya jata jikinsa ba, wata irin shafa yake mata yana hura mata kunne “Kema kin san ba ni wannan k’warin gwiwar in ganki a gabana na k’yale, haba Hamda ba kya tausayina? Ni ne fa k’albeeynki kwana nawa jiki na bai had’u da mahad’insa ba, har fa rama na yi.” Shiru ta yi masa jikinta ita kanta rawa yake saboda yanayin sak’on da yake aika mata wasu irin sak’o ne masu zafi. Murya na rawa ta ce “Ba ka ci abinci ba.” Ganin har yanzu bata samu nutsuwa ba ya sa ya mik’e da ita cak a hannu suka shiga bedroom, yana shimfid’eta ya kashe wutar d’akin had’e da kai mata wata irin zafaffiyar runguma da yasa bakinta yai tsita tana jin sa ya raba ta da Hijabin ta daga nan duk wani labari ya canja ba ta ma da bakin yi musu ko k’in bin umarninsa amsar sak’o take ko ta ina itama tana aika masa da nata zafafan sak’on da ba zan iya kwatanta rubuta su ba, saboda girman lamarin na bar mai karatu dai ya hasko sha’anin a zuciyarsa ya wannan daren zai iya kasancew daren da Hamda ta amshi duk wani gyara daga b’abgaren iyayenta aka ci aka sha duk wani abin gyara da zai gigitar da hankali d’a namiji, na tabbatar tabbas abin ba dama.




Komai ya kammala duk da da kyar Hammad d’in ya barta saboda har a lokacin bai k’i ya dawwama har yaumuttanadi a wancan harkar ba. Shafa mata mai yake bayan fitowarsu daga wankan yana kallon yarda ta yi raurau da idonta, gaba d’aya hankalinta a tashe yake sai lokacin ta tuna da Didi, ya kai wa idanun sumbata “Ki daina min wannan hawayen idan ba so ki ke na koma ruwa ba, fisabilillah me kika sha gaba d’aya kika canja.” Ido kawai ta zuba masa kafin a hankali ta ce “Didi?” Duk da d’azu ma suna wata duniyar sai da ta ambato masa Didin ya kaiwa bakin cizo, yanzunma bakin nata ya kaiwa cafki murya a cunkushe ya ce “Dido ba Didi ba, ana sallacewa ma zamu tafi Birmingham ki had’o kayanki, da takardun makarantarki kin ga Allah yasa ba ki ma fara karatun ba.” Cike da tsokana ta ce “Na zata zaka barni a can na yi karatun?” Ya kuwa zuba mata wani irin kallo da ya sata rufe k’irjinta ba shiri “So kike na zauce kenan, na kasa samun nutsuwa ko? Ki bar ni ma na ji da tunanin yarda zan yi na iya kamanta adalci tsakaninki da Nanna, bana jin ko a kano zan iya barinki ni ina rayuwa a Abuja na tabbata sai na kusa zaucewa, ke kanki yanzu ai kin shaida tunda haukace miki ne kawai ban yi d’azu ba, na godewa Allah da ya bani mata mai tarin baiwa kina da d’and’ano Hamda irin mai gigitarwar nan, idan ban yi hankali ba ba zan iya adalci a tsakaninku ba” ya fad’a yana sake janyota jikinsa anan lamarin ya sake lalacewa ba su yi aune ba sai jin kiran sallahr farko suka yi. Hamda ta kalleshi suna fitowa daga falo ta ce “Ka ga zaka jawo min masifa Didi ta fito sahur bata ganni ba, ai na ga ta kaina.” Ya tsura mata ido “Ki daina min zancen Didin nan, wallahi zan koma ruwa.” Tana murmushi ta ce “Za dai ka makara ba kayi sahur ba, kuma ka ce yunwa ka ke ji.” Yana murza bayanta da kallon d’an b’ingilin towel d’in da yake jikinta yace “Na yi babban sahur duk da yanzu na san na sake janyowa kaina idan ban jiki
A jikina ba wallahi zan iya samun matsala please ban da gudun miji mu je mu ci abinci kafin Assalatu na d’an sake…” sosai ta ware idonta “Gaskiya ba zan iya ba, wahalar da ni fa kake..”
Murmushi ya saki yana jan hannunta ganin tana k’ok’arin saka riga ya ce “Kada ma ki saka don wahalar da ni za kiyi wajen cireta wallahi Sweet na kasa k’oshi da ke, wani irin taste nake ji a jikinki.” Hannunsa kawai ta ja suka nufi falon daga ita sai k’aramin towel da ko cinya bai je ba, shi d’in gajeran wando ne kawai a jikinsa. Haka dai aka yi cin abincin kafin lamarin ya sake jirkicewa A falon ta manta ma da fad’an Didi ta bi ta mijinta suke ta holewarsu da yake jinsa kamar an masa albishara da aljanna ko a aljanna baya fatan a raba shi da Hamda a had’ashi da hurul aini, haka ya rad’a mata a kunnenta da ba shiri ta sake k’ank’ame jikinsa ta bashi wani irin hot kiss daidai lokacin da ladani ya k’wala kiran Assalatu tilas ya janye jikinsa yana janta toilet.








Kunyar duniya ce ta isheta ta rasa ta yarda zata yi ta fita daga sashen Hammad d’in, ga shi ranta ya gama b’aci ganin hoton Nanna da Hammad d’in a gefen gadonsu, kuma da alama Nannan akan cinyarsa take ta rungumoshi sosai, cike da takaici Hamda ta janye hoton sai yanzu hankalinta ya tuna mata a d’akin Nanna take a gadon Nanna gadon da suke kwanciya da Hammad, wani irin bak’in kishi ya taso ya tokare zuciyarta. Cike da takaici ta zira hijabinta ta fito daga d’akin dama sun idar da sallah, Hammad da idon barci ya jawo hannunta shigowarsa daga masallachi kenan, ya ga yanayin fuskrta kamar ranta a b’ace “Menene?” Ta janye jikinta “Ni ka cikani gaba d’aya na manta a gadon barcinku kai da matarka ka kusanceni wallahi k’albeey baka kyauta min ba.” Mitsitsin bakinta yake kallo cike da mamakin tsananin kishinta ya ga k’irjinta har sama da k’asa yake tana fitar da zazzafan hucin b’acin rai, ta wafce hannunta ta fice a guje. Hammad ya bi bayanta da sauri so yake ya rarrasheta amma har ta fice daga sashen ta yi b’angaren Didi.




Daidai lokacin Didin ta k’arasa mik’ewa daga sallaya tana kallon Sa’ada ta ce “Ita Hamdan ce tace miki yau ba zata yi sahur ba?” Sa’ada ta d’aga mata kai “Kuma shine ba zata fito ta yi sallah a jam’i kamar yarda muka saba ba? To Bari in je d’akin na ga uwar da take yi.” Cikin tashin hankali Sa’ada yake kallonta kafin ta yi magana har Didi ta nufi d’akin da suke…
Sa’ada ido a bud’e ta kalli Umma Asma ta ce “Na ga ta kaina Umma..”




(Ku yi hak’uri jiya na d’an samu matsala da network d’in wayata shi yasa kuka ji ji shiru. Nagode)
[1/12, 7:47 AM] Nazeefah Nashe: Umma cikin mamaki take dubanta kafin ta gano alamar rashin gaskiya a cikin idanun Sa’adan, kafin ta bud’a baki ta yi magana wayar Sa’adan ta koka tana d’agawa ta ga Hammad ne da sauri ta d’aga, ji kawai ta yi ya ce “Bud’ewa k’awarki k’ofa” tana wuri-wuri da ido ta mik’e da sauri ta isa bakin k’ofar ta bud’ewa Hamdan, cikin mamaki Umman Asman ta bud’e ido tana kallonsu kafin ta mik’e ta isa bakin k’ofar da Didin take ta bugawa wanda alama ta nuna Sa’ada ta rufe ta da key, Umma Asman ta ce “Ki kyaleta Didi ba mamaki barci ya d’auketa ki je ki d’an runtsa kema, kin ga dai kwana mu ka yi muna tahajjud” Didi ta d’aga kai tana cewa “Bari na je don kuwa barcin nake ji sosai, amma na so na duba na ga ko lafiya?” Umma Asman ta ce “Jeki dai ki kwanta ni anjima kad’an Zan dubata.” Didi ta ja jikinta ta shige d’aki don kuwa barci ne sosai a idanunta. Umma Asma ta saki ajiyar zuciyar samun mafita, don ta tabbatar yau da Didi ta san Hamda a wajen Hammad ta kwana duk gidan sai sun sani, ya kamata dai a gaggauta ba shi matarsa don tana hango kalar kallon da yake jifanta da shi mai nuna zallar yarda yake missing d’inta. Ta dawo falon tana jifan Hamda da Sa’ada da wani kallo ganin yarda suka yi tsumu-tsumu mamakin y’ay’an zamani ya gama cikata, kasa musu magana ta yi ta juya kawai ta shige d’aki to me zata ce musu? Ta ce kada ta je wajen mijinta? Alhali da ta tare da shi har da guzirin ciki kafin ya zube, Ba ruwanta da shiga hurumin ubangiji bata san mai Allah ya b’oyeba. Kunyar Duniya ta game dukkansu Ba ma Hamda kad’ai ba, har Sa’adan sa ta bada goyon baya. Suka shige d’aki suka yi tsumu-tsumu kafin Sa’adan ta tuntsire da dariya ta ce “Ke sharesu kawai, ai Ba haramci muka aikata ba, ba ni labarin na san dai jiya abin ba dama ko?” Hamda ta jefa mata harara “Ai duk ke kika jawo min ga shi nan duk jikina ciwo yake banda barci da yake walagigi da rayuwata.” Sa’ada tana murmushi tace “Ai dole ki ji barci tunda an sha ibada an yi k’iyamallaili, yau da Didi ta ganki wallahi ba ke kad’ai ba da ni kaina na kad’e har ganyena.” Hamda ta ja wayarta da ta ji tana k’ara alamar sak’o ya shigo murmushi ta saki ganin Sak’on Hammad ne.


Nagode Sweety, kin shayar da ni wata iriyar zuma da ban tab’a d’and’anar kalarta ba a ratuwata. Ni na san wacece ke na san kuma tarin ni’imomi da Allah ya wadata ki da su, Ubangiji kada ya bawa wani damar d’and’anar zumarki sai ni kad’ai, please kada ki sake nisa da ni don Allah, a yau na yi burin ace ke na fara aure tabbas da ba ni ba sake k’ara aure don na tabbata cikin mata dubu da kyar za’a samu goma masu taste kwatankwacin naki ba ma irin naki ba, daga yau kin zama Honey ta.”


Murmushi ne ya kasa barin fuskarta tana jin wani irin nishad’i da ya kusa fasa k’irjinta. Ta rungume wayar a k’irjinta tana jin haushin sa da ta taho da shi yana zagwanyewa yana zama wata iriyar k’auna mai wuyar fasaltawa, Hammad shine zab’inta har ila yau zab’in Allah, madallah da miji nagari Ya Allah. Ta furta a hankali tana kallon Sa’ada da ta karb’i wayar tana karanta sak’on, ita kanta abin ya matuk’ar burgeta har ta fara jin kewa da tunanin nata saurayin tana burin yazo nan kwana kusa su yi aure, tabbas a yau Hamda ta tabbatar da soyayya ruwan zumace. Sa’ada ta bugi cinyarta ganin tana lumshe ido had’e da matse filo a k’irji ta wafce filon kafin ta ce “Maza ki karya azimin ki.” Hamda ta yi saurin jan ista’aza lamarin ne mai tsayawa a zuciya mai shiga rai kuma.




___________


Daga ranar bata sake ganinsa ba, saboda kunyar Umma Asma da take ji, ga shi tana son zuwa saloon da kitso ita da Sa’ada da Munirat, tana son ta tambayeshi tana jin tsoron kiransa kada ta jangwalowa kanta don ta san fushi ya yi ya daina nemanta, don ma kullum ta kan tura masa text, tsawon kwana biyar sai yau d’in da suka fito ana gobe Sallah za suje saloon. Ta sashen Ammi suka bi don su kira Munira, suna shiga Hamda ta rakub’e daga gefe tana gaida Ammin da ta zuba mata ido tana ganin yarda Hamdan ta sake zama cikakkiyar mace ba zato ta ji Ammin ta ce “Auta ina zaku?” Ta d’ago ido tana dubanta tana son ta gasgata kunnenta, Ammi tana murmushi ta d’aga mata kai “Akwai wata autar bayan ke, kuma kin tambayi Hammad d’in da zaki saka k’afa ki fita?” Hamda ta girgiza kai, Ammi salati ta saka ta ce “Wani irin shashanci ne zai saka ki fita baki tambayi miji ba ba fa na san wauta kin san adadin zunubin da za ki jibga idan kika fita ba da saninsa ba?” Hamda ta sake girgiza kai, cike da takaici Ammi ta ce “Bud’e baki ki min magana bana son maganar bebaye.” “Zan tambayeshi” ta fad’a a tsorace kamar yarda ta saba yiwa Ammin magana, cike da takaicin yarda take mata Ammin ta zuba mata ido tana sakin ajiyar zuciya ta ce “Kirashi ki gaya masa, duk duniya yanzu shine zai baki izinin fita, kuma gobe jibi, gata mai gyaran jiki zata fara muku tunda saura sati hud’u ya kama bikin, na so a ce kunje Jordan to komai ya zo a k’uratccen lokaci sai dai su suzo kawai.” Hamda wasa kawai take da wayarta a zuciyarta ta raya ina ruwanta d wasu mutanen jordan, da ai ba su damu da ita ba suma sai yanzu da suka ji ubanta wani ne. Munira na fitowa ta mik’e Sa’ada ma ta bi bayanta, Ammin ta bisu da kallo zuciyarta na rawa, sosai yarda Hamdan take mata take jin haushin abin har kasa barci take sau tari tana tunanin yarda zata shawo kan Hamdan su dawo yarda aka san kowace ‘Ya da Uwa. Amma abin ya ci tura. Ta d’auke k’wallar da ta zubo mata da yatsunta tana addu’a a ranta “Ya Allah ka cusawa yarinyata soyayyata ta daina gani na kamar wata bak’uwa a wajenta.






A ranar KK ya sake zuwa ganinta, wannan karan fuskarta a d’aure shima ta gaisheshi, don shi d’in ma sau tari tana jin haushinsa dalilin da yasa ya barta ita sam bata yarda da wancan dalilin da ya bayar ba, shekarunta fa sha takwas sai yanzu zai bayyana kansa a matsayin mahaifinta. Ya kalli Didi yana murmushi ya ce “Zancen tafiya Umara ina ganin ana sallacewa sai a samu mutum takwas a family a tafi da su, a had’a da Hamda da ke kinga goma kenan, shi kuma Hammad da Matarsa za su wuce Birmingham su had’o komai na su su dawo, yaushe Babansu ya saka bikin?” Didi tana washe baki tace “Yanzu dai muna zancen saura sati hud’u insha Allah, Kai madallah ke Hamda sai ki fad’I da wa za’a je?” Hamda ta girgiza kai “Ni Didi ban sani ba, ni za ki tambaya.” Didi ta ce “Tabbas ba ke Zan tambaya ba, mantawa na yi kaf familyn D’an Borno ni ce da zartar da hukunci a kuma bi ko Ana so ko ba’a so. Za’a tafi da Asma’u da Lauratu sai k’awarki gata nan Sa’adatu a had’a da Sadiya…” KK ne ya katseta da sauri ya ce “A had’a da kowa na cikin gidan nan, har Gadanga da matarsa, sai Baban nasu da yaran duk da suke cikin gidannan.” Cikin farin ciki Didi ta dinga zuba masa godiya ta kalli Hamda ta ce “Maza ki kirasu suji wannan abin arzikin.” Da sauri KK ya girgiza kai ya ce “Ba sai an Kira su ba don Allah Didi, sai zancen kayan d’aki ina da Show room Hamdan da y’an uwanta da za’a yiwa aure har matar Hammad su je su zab’i abinda suke so, duk da dai ita Hamda akwai wad’anda na mata order daga turkey nextmonth za su zo, Didi Kemal za’a zo a miki gyaran d’akin saboda biki.” Didi ta ce “Masha Allah, yanzu magana d’aya ta rage yaushe zaka kai Hamdan danginta su ganta, kuma har yau Uwar Kamlan bata zo an sada zumunci ba.” Yana murmushi ya ce “zata zo insha Allah, tana Ethiopia ne, na bata numberr Hamdan ta ce min abin yafi k’arfin waya so take kawai ta zo ta ganta, ai y’an k’asar tamu ma suna nan tafe za su zo bikin.” Ya mik’e idanunsa cikin na Hamdan ya ce “Hope dai ba matsala ko daughter na?” Ta d’aga kai kafin ya ce “To taso ki rakani in baki goron Sallah, don gobe a athiopia Zan yi idi daga nan ma airport na nufa.” Nan Didi ta shifa zabga masa addu’ar isa lafiya da dawowa lafiya. Hamda kuma ta bi bayansa ya dawo ya ri’ko hannunta suna tafiya yana tambayarta bai ga Hammad ba.






__________________


Anty Salman a d’aki ta saka Nanna tana sake hure mata kunnenta “Ina tabbatar miki Sadiya ba zata k’watar miki y’ancinki ba sai kin tashi tsaye d’azunnan fa baki ji abinda ta gaya min a waya ba, wai ita ta barwa Allah komai, to bud’e kunnenki da kyau na koya miki dabara, a fuska ki nunawa duniya kin karb’eta bakomai ki nuna mata soyayya a zahirance ta haka zamu samu damar cutar da ita, idan ba haka ba ina tabbatar miki yarda Sadiya ta zama bora haka kema zaki zama amma idan kin san abinda hausawa su ke kira kisan mummuk’e haka zamu yi mata. Ta yarda duk abinda zai faru daga baya ba mai ganin laifinki..




(Kwana biyu zaku ji ni shiru, ku min afuwa biki ne gagarumi a gabana insha Allah ranar litinin za mu d’ora dafatan ba ku ji haushi ba,dole ce ta sa hakan. Nagode remain few pages insha Allah.)
[1/12, 7:47 AM] Nazeefah Nashe: Nannan kasa’ke ta yi tana sauraranta, daidai lokacin da Dida ta bankad’a labulan d’akin idanunta kafe akan na Salman,
Cikin matuk’ar b’acin rai take harararta kafin ta furzar da hucin bakinta na tsabar bak’in ciki ta ce “Madallah da samun Uwa irinki, ke kuma Salma taki tarbiyyar kenan, madadin ki lallasheta ki bata baki da nasiha da lallami sai ki ka b’uge da d’orata akan keken b’era, kin bani mamaki ina ilimin islamiyyar ta ki da har kika manta cewa ubangiji ne ya bawa namiji damar k’ara aure, idan har kuna ja da haka tabbas da ubangiji kike jayayya, babu dad’i da kuma matuk’ar ciwo ka wayi gari kana zaune da mijinka k’alau rana d’aya ya sako wata a tsakiyarku babban lamari ne ga mata amma fa mai sauk’i a wajen wanda ya yarda da ayar da Allah ya ce ‘Fankihu ma d’aba lakum minannisa’i Mathna wa sulatha wa rubaa’ ashe k’in yarda da hakan kina haramta abinda Allah ya halatta ne, idan ka daure komai mai wucewa ne har ya zamo kamar ba ‘ayi ba, haukan ba ya maganin komai sai hasara da nadama, babu abinda wacce za’a aura ta fiki idan har kin cika mace sai dai ma ki fita ta b’angarori da dama, abu d’aya za kiyi ki hak’kake za ki zauna da ita da zuciya d’aya sai ki ga Allah ubangiji ya lamunce miki kaidinta ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login